Showing 120001 words to 123000 words out of 347251 words

Chapter 41 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1388

ne yasa matar ta dan ki dogon gashin nan tana d ago da fuskar Wanda yake kwance , ko motsi bayayi Sabida azabar galabaita . Fuskar macece ta bayyana ga tsananin wahala da ya gama bayyana a fuskar ta , ko bud e idanuwanta batayi sosai Sabida yadda take tsayar wa , batare da imani ba matar ta hankad ata zuwa tsakiyar wajan tana nemowa sauran matar da ta jefo, lokaci d aya suka soma wata dariya cike da rashin imani .?
? ? ?
? ?  Kara matsowa matar da baza a iya gane macece ko na namiji dan kusan shiga d aya ce dasu ta d ur kusa tana matse fuskar matar da ta jefo, har yanzu idanuwanta kuma a kulle suke , cikin wata irin murya da baza a gane macece tayi magana ba ko namiji ya furta  Mai yasa kike da taurin kai ? Tsawan shekaru ana fama dake , kalkar Amincewa kawai aka ce ki anbata amma kina wahalar da kanki, da tun farko kin amince da mutuwar  Ya yanki kamar yadda aka bu kata da duk hakan bata faru ba da yanzu kina cikin daula kina juya m?lki yadda kike so .?
? ??
? ? ?Kashe rai ba wani abu bane kamar yankan mage haka yake amma taurin kai irin naki ya sa k1na wa Black spider jayayya , wannan shine Karo na  karshe da za a baki idan baki amince da kisan  ya yanki da muke bu kata ba zamu kashe su gabaki d aya ne ?sannan mu kashe ki, babu Wanda zai san da hakan sai mutuwa da  ya yan ki zasuyi cike da tsanar ki , lokaci d aya mutanan suka soma dariya .?

? ? ? Matar da tun d azu batayi magana bace ta soma  ko karin ?mi kewa zaune amma ta kasa sabida yadda jikinta yake karkarwa , cikin wata irin murya da bata fitowa sosai ta soma ambatan  Yara na , yara na , yara na ku gafar ceni Ammu tana sanku , ku yafe mun yara na , ina matu kar kewar ku . ?Wata waya aka jefa mata cikin Sauri ta d auka tana bin Wayar da kallo abun mamaki su Little ne zaune a falour suna hira shi da prince da alama game ?1ke Sabida yadda gabaki d aya hankalin su ya karkata waje d aya , sosai matar ta zuba musu idanuwana , lokacin da idanuwanta ya sauka kan Little da Prince kuka ne me  karfi ya  kwace mata, cikin sha kewar murya ta furta  kuya femun yarana Dan Allah , suna jin ta ambaci sunan Allah gabaki d aya suka razana suka mimmi ke tsaye lokaci d aya ta dunga jin saukar bulala a jikinta, har saida ta sume sannan aka  kara janta gefe akayi wulli da ita .?

****************
Lokacin da Abla ta tashi daga bacci Big Boss ya dad e da fita a Tuna n1n ta yana cikin gidan shiyasa bata wani damu sosai ba sai data d auki phone d inta tukunna ta tarar da message d in sa  Sleeping Baby Doll  , shine sa kon da ta gani cikin wayar ta , murmushi ta saki sosai akan fuskar ta kamar zata share zancan sai ta kasa , kamar me tsoran yin Reply ta furta  Ina kwana ? , daga haka bata kuma cewa komai ba dan da kyar ta iya tura message d in, tunda ta tura kuma take kallan wayar ko zata ga reply amma bata gani ba kusan mintuna biyar ta d auka tana duba chart d in, har ta gaji ta ajje phone d in, so take tayi wanka ko zata kira su Eshaal , bata  bata lokaci ba tayi abunda za tayi , Yoghurt kawai ta sha sai cookies , tana zaune a falour tana shirin kiran su Eshaal taji muryar Fanan,  Yanzu nake shirin kiran ku.. bata  karasa ba sabida wacce ta gani a kusa da Fanan , ba kowa bace face Mamy duk da Abla bata san ta ba , cikin Sauri Abla ta tsugunna zata gaishe da ita Mamy ta sakar mata murmushi mai sauti  karki wahalar da kanki Daughter  , cewar Mamy , amma duk da hakan sai da Ablan ta gaishe ta , hakan da tayi ba  karamun burge Mamy tayi ba , cikin sakin fuska Mamy ta furta  Nazo ganin  yata ce tunda tana kunyar zuwa gaida sirika  , wani irin kunya ce ta kama Abla cikin Sauri ta sunkuyar da kanta  kasa , wani irin shegiyar dariya Fanan ta  kyal kyale dashi har saida Mamy ta d auka mata duka  Fanan bansan iskanci yanzu zaki bar nan wajan idan baki yi wasa ba  , shiru Fanan tayi da dariyar da take tana kallan yadda Abla ta wani sunkuyar da kanta kamar wata Amarya , tuno da hakan ne yasa ta  kara  kyal kyale wa da dariya , da hannu d aya Mamy ta nuna mata hanyar fita  ta so ki fita tunda ba kyajin magana  , marairaice mata fuska Fanan tayi  Haba Mamy kiyi hakuri mana  , hararar ta Mamy tayi tana kallan yadda Abla ta kasa sakewa , hannun ta d aya Mamy ta kama , ki saki jikin ki, karki wani takura kanki Nima mahaifiyar kice ai kamar yadda Fanan take , yanzu ke ce ma  yata ba ita ba Sabida bata jin magana yanzu , karki wani tayar da hankalin ki kinji? Wani iri Abla taji a jikinta shiyasa ba shiru hawaye suka soma tarar mata cikin idanuwa, matsowa kusa da ita Fanan tayi  aahhhh Mamy ki kalla Amarya da kanta tana kuka ? Bari nayi mata Vidoe yadda zan saka kowa ya gani  , d an d agowa Abla tayi ta harare ta tana  kara  kasa da kanta , murmushi Mamy ta saki  Karki damu Daughter rabu da Fanan yanzun nan zanyi maganin ta idan batayi wasa ba , cikin marairaice Fanan ta furta  Haba Mamy  , kallan da Mamy tayi mata ne yasa tayi shiru da bakinta tana  kunshe dariyar da take san  kwace mata ,  Yanzu dai tafiya nazo yi dake, abunda kike bu kata kawai zaki d auka ragowar kayan naki duk za a kwaso miki daga baya kinji? Abla bazata iya ce mata A ah ba , shiyasa ta jinjina kanta amma har cikin zuciyarta tana Tuna n1n action d in da Big Boss zai d auka idan ta bar part d in , a wani  bangare kuma tana san ta d anyi nesa dashi ko zata koyi wasu abubuwan tunda taga alama so yake ya dunga fama mata ciwo dukda ba wani zafi yake mata ba yanzu amma tanasan koyan abubuwa da dama . Muryar Mamy da taji ne yasa ta dawo daga duniyar Tuna n1n da ta fad a  Bari Fanan ta taimaka miki sai mu tafi ko ?, cike da girmamawa Abla ta furta  Tom  tana mi kewa itama Fanan sai tabi bayanta ?har zuwa Bedroom d inta data bud e , Fanan tana shiga taja burki tare da furta  kutmelesi , Lallai Matar nan dole naga kin canza kinyi fresh, ga wani irin smooth da jikin ki yake yi , abunki sharr , amaryar bestyn Yaya , hararar ta Abla tayi tana jan  karamun tsaki , bata kuma bi ta kanta ba ta bud e dressing room ta shiga , nan ma sakin baki Fanan tayi duk da ba ba kin abu bane a wajan ta , yadda aka tsara komai ne yafi d aukar hankali ta , batasha mamaki ba ganin latest abubuwan da suke wajan tundaga shoes , bags da jewelry da suke wajan sai wane da wace , cikin tsokana Fanan ta furta  Your Highness, da girman kujerar ki  , wani takalmi da yake kusa da ita Abla ta d auka zata  kwala mata , a guje Fanan ta bar d ak1n tana furta ki barni na bawa idona abinci mana , girgixa Kai Abla tayi kawai tare da d aukar wani medium Trolley,  yan abunda zata bu kata kawai ta d auka sai riguna mara nauyi da ta saka duka baxasu wuce kala biyar ba . ?Tana fitowa Fanan dake tsaye a ba kin  kofar ta kar bi trolley, cike da tsokana ta furta  Amarya bata aikin wahala fa , ki rufamun asiri kai mijin ki Nima ya d aura mun auran da ban shirya ba , lokaci d aya suka  kyal kyale da dariya sabida turo abunda yayi wa su LG Laura  Ko suna ina ? Ta fad a cikin zuciyarta, ganin maganar bata da anfani ne yasa ta kawar da zancan. Phone d inta kawai ta d auka bayan ta saka dogon Hijab d inta , a haka suka fito hannun Fanan ri ke da Trolleyn Abla. Mamy na ganin fitowar su hannun Abla kawai ta kama suka fito sai Fanan da ta biyosu a baya tana musu dariya .?

? ? ? ?Direct part d insu Mamy ta wuce da ita dan babu Wanda yasan da zuwan nata sai su Didi, bata zauna a falourn  kasa ba suka bai zama ta Elevator yadda baza a ta kura musu ba , ?Suna hawa Mamy ta kar bi jakar Abla tare da kora Fanan , cikin d aya daga cikin d akunan Mamy ta bud e mata , shima d akin sosai ya had u dan fad ar irin tsarin had uwar da yayi ma  bata bakine ,  Nan shine d akin ki , yanzu su Fanan zasu zo suma karki zauna ke kad ai kinji ? Kanta Abla ta jinjina , zatayi magana Mamy ta girgixa mata kai  ke d in  yata ce banasan jin komai daga gareki, maza ki zauna ki huta dan malamar ki anjima zata soma zuwa ko gobe , dan kam dole ki fita daban a cikin Amare  . Wani irin kunya ne ya kama Abla , shiyasa tayi saurin sun kuyar da kanta  kasa , Itama Mamy ganin yadda Abla take faman sun kuyar da kaine ya bata dariya , bata wani zauna ba ta fito zuwa falourn  kasa .?

Kallan d akin da yake faman Tashin  kamshi tayi , a hankali ta zamu waje ta zauna kan Sofa bayan ta cire Hijab d in Jikinta . Kamar daga sama ta fara jin gud a  shikenan Nikam na shiga uku  , cewar Abla ganin Su Eshaal suna gud a ,cike da tsokana suka soma zagaye ta  ayyiriri Amarya ke kikace kina so da baki ce kina so ba da ba a baki shiga  , lokaci d aya ta warci filo zata jefa musu gabaki d aya Suka watse suna mata dariya amma duk da hakan basu dena tsokanar taba , ganin yadda take  ko karin  bata rai ne sukai shiru tare da sakata a tsakiyar su kamar wata yar su , Baby ce tayi saurin furta  Mudai yanxu a bamu lamari Yaushe hakan ta faru ? Amarsu ? Abun yau dara ne kiyi aure babu  kawayen Amarya ? Dan ni wallahi kinshiga uku waje na dan sai mun koyar dake lesson haka kawai wannan shegen nu ku nu kun naki sai kin ajje shi  . Shiru Abla tayi musu ganin abun nasu ya soma fin  karfinta, Eshaal ce ta furta  Nidai mune yan bada shawara , yi nayi bari na bari, su wannan Sweertie , Honey , Durling , Baby ad1nga fad a dan Allah ki rage Wannan kunyar  , Fanan ce ta mi ke tsaye  Bari kuga dai , mu in practice zamu fara , yanxu dai class d in mu akan tafiya zamu fara dan dukda Cat walk ne tafiyar ki muna so ya  kara armashi, ki dawo tafiya haka Fanan ta fad a tana nuna yadda Ablan zatayi tafiya, ita dai babu abunda take sai binsu da kallo ganin yadda suka dage a dole sai sun koyar da ita abubuwa , Baby Da Eshaal su da suka fi kowa har searching suka somayi, sai da sukayi mai isarsu tukunna suka soma maganar yadda biki zai kasance, duk yadda suka so Abla ta fad a abubuwan da za ayi shiru tayi musu dan ta bata da bakin magana , dan tana bud e baki zasu somayi yi mata  Awwn , Awwn  kamar wata mage.?

? ? ?***** shigowar Mamy d akin ne yasa gabaki d aya suka shiga taitayinsu , bayanta kuma wata ba kuwa ce da zatayi ta a shekaru , da hannu Mamy ta nuna musu  kofar fita  Maza Maza ku taso ku fita kin ishe mu da surutu, ban ce kuma kuje wani waje ba ku jira ni a falourn dan Aiken mu zanyi , da toh suka Amsa mata , suna fita Mamy ta mi kowa Abla wani bowl  Maza maza shanye ki bani bowl d ina , ba musu Abla ta kar bi bowl d in , shan farko yadda taji ba dad i ne tayi ko karin furzarwa Mamy ta furta  Kulll , kar na sake naga kin zubar maza ki shanye yanzu yanzu ko kema ranki ya  baci  , ba musu Abla ta runtse idanuwa sai da tashanye abun nan tass tukunna Mamy ta  kyaleta , kallan matar da Suka shigo tare Mamy tayi  Toh Hajiya Nusy gatanan fa , bana san na  bata lokaci dan komai ayi shi cikin lokaci shiyasa babu jiya na saka aka d auko ki , tana fad ar hakan ta juya gun Abla  ki bud e kunnuwa sosai kiji abunda zata ce , kome ta fad a ki tabbata ya zauna daram a kunnanki, idan baki fahimci wani abunba kiyi tanbaya Ko ki rubuta  , tana gama maganarta ta sakko  kasa . Duk wannan abun da yake faruwa uban gayyar bai sani ba , dan tunda ya fita bai kuma shigowa cikin gidan ba .

Mamy a  kasa ta tarar da  yan matan ta  Yawwa , yanzu ina cewa zan aike ku waje d aya zaku soma yi mun shiririta, Eshaal kin fisu nitsuwa bari na aikeki ki kira mun su Sauban yanzu , idan ma baki san part d insu ba ki irga 5th part nanne nasu , ku kuma ku biyo ni mutafi dan naga alama yanzu so kuke musa ka  kafar wando d aya daku. Sa Tohm Eshaal ta amsa su Baby suka bi Mamy ita kuma ta nufi part d in su Bobo. Saida ta irga 5th part d in tukunna , bakinta d auke da sallama ta shiga cikin falourn , babu kowa a ciki, a karo na biyu Eshaal ta  karayin sallama amma ba a amsa mata ba da alama babu kowa a ciki, shiyasa ta juya zata fita , tana bud e  kofar falourn zata fita su ka?1 karo da Bobo da yake  ko karin shigowar shima , dafe kanta tayi da Sauri batare da ta d ago fuskarta ba ta furta  Sorry  , Bobo bai ce mata komai ba ya matsa zai wuce ta d ayan side d in arashin san1 itama Eshaal tayi side d in lokaci d aya suka  kara cin karo, Eshaal kamar zatayi kuka tayi gefe amma sai  kafarta ta zame tayi baya zata fad i, hannu Bobo yasaka zai ri ketan sai shima Santsi ya kwashesa gabaki d aya sai sukai baya zasu fad i , cikin sauri Bobo ya koma  kasa ganin idan ya fad o mata zai iya ji mata ciwo, suna fad uwa Lips d insu ya had u waje d aya kamar wad an da sukai kiss , a razana Eshaal ta zare idanuwanta , wani irin kunya ne ya kamata , cikin sauri ta d agasa tana juya masa baya , jikinta har ya soma karkarwa , kamar me shirin kuka ta furta  Mamy.. Mamy ce take kiran ku  , tana gama fad ar hakan ta fice a guje, bin bayanta da Kallo Bobo yayi ganin yadda ta  bace cikin  kan kanin lokaci , yana kulle idanuwansa lokacin da bakinsu ya had u waje d aya ya fad o masa a rai  A uzubillah ya fad a cikin zuciyar sa yana mi kewa tsaye .?


*********

 Karfe 5:30pm na yamma prince da Little suka nufi part d in Abla, suna zama Jenny ta sanar dasu inda ta koma cikin  bacin rai ya furta  But why ? Shirun da Jenny tayi tana rarraba idanuwa yasa Little ya mi ke shida prince basu kuma zama a falourn ba suka fita  Muje part d in ?  cewar prince, da sauri Little ya furta  No ni bazan jeba, nasan zuwa anjima zata dawo , gashi yaya ma bayanan, muje part d in su Yaya Bobo kafun anjima , ? Okay let s go , da haka suka nufi part d in su Bobo .?

*********** 7:15pm Mamy ce ta shigo d akin Abla lokacin har ta canza shigarta ga wani irin masifaffan  kamshi da yake tashi a d akin, Abla na ganinta ta mi ke zaune ,  karasa shigowa ciki Mamy tayi tare da zama a kusa da Abla , hannunta d aya ta kama tana murmushi  Shigowar ki Ahalin nan abun farin cikine a gare mu baki d aya , ko ba komai ta dalilin hakan


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login