Showing 144001 words to 147000 words out of 347251 words

Chapter 49 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1491

matar yar ka , sannan yar da kake d auka a matsayin taka ba yar ka bace , ta maka asirine dan ta mallake ka  , idanuwan su Baby ne ya zazzaro kamar zasu fito waje , cikin Tashin hankali Ya  kara furta  ban fahimci me kike cewa ba  , Momy Kuwa tunda Nani ta soma tona mata asiiri ta soma suka kanta kadan kadan , ga zufa da take mugun fito mata ganin lokaci d aya , lokacin da bata taba kawowa ba , shirin ya lalace gabaki d aya , a guje ta karaso ta shake Nani  mai yasa ? Mai yasa ? Mai yasa zaki lallatamun shirina na shekaru ? Babu Wanda hankalinsa bai Tashi ba? Jikin Little har ya soma  bari shiyasa Bobo da Sauban suka ri ke sa , Big Boss kuwa ta  kasan ido yake bin Abla da kallo , da alama Momy ta zare Sabida yadda take wani shegen dariya , cikin d aga murya ta ke furta  Eh ni na kashe momyn Eshaal sabida ta gano ni sannan Baby ba nice na haife taba , gabaki d aya shekarun nan ina anfani da itane dan cinma manufa ta amma cikin  kan kanin lokaci kun ruguza mata Tuna n1 akan tunanin shed an , tsugunnawa Dady yayi cikin Tashin hankali yana Kallan Momy, Eshaal kuwa zubewa tayi a  kasa tayi suman zaune sabida tsananin Tashin hankali , dady ne ya kalli Momy  idan bake ce Mahaifiyar Baby ba wacece mahaifiyar ta ? cikin karaji Momy ta Furta  Amma ce mahaifiyarta , Amma Itace ta haifeta kuma na saka mata tsanar uwarta a cikin zuciyar ta , Amma Itace mahaifiyar Baby nikam nasan burina ya lalacewa, jikin Baby ne ya soma rawa jin abinda Momy tace , Momy da ta keso sama da kowa Aushe ba mahaifiyarta bace ? Matar da ta fi tsana a da take hantara da cin mutumcinta Itace mahaifiyar ta ? Menene anfanin rayuwar ta ? Mainene an fanin tata rayuwar, Dady da su Abbu kuwa babu abunda suke nanatawa _ai Innalillahi wa inna ilaihi raji un , Nani da tayi shirune ta kalli Big Bosss  Mahaifiyar ku bazaku taba sakata a cikin idanuwan K?ba , tana cikin wajan da saidai gawarta ta fito , yanzu kuwa Abbu ne ya sha keta  Ina matata ? Nace miki Ina matata ? Da kyar aka samu ya saki Nani , hannu ta d aga kamar tsuntsuwa ta furta  ta tashi ^ama, ta tashi,  , Bata karasawa Big Boss ya wanke face d inta da Mari , Abla Side din da Baby take ta kalla amma Wayam bata ganta ba , a rud e ta bi hanyar kitchen ko zata sameta , tana shiga taga bakin Baby na kunfa ga haifo da ya zube a kusa da ita , a gigice Abla ta saki  kara da yasa cikin saurin Big Boss da su Mamy suka nufo kitchen din, cikin azama Big Boss ya ri ke Abla , itama ri ke sa tayi wani irin kuka na zuwar mata , lokaci d aya jini ya tsunke mata . Tashin hankali , Baby tana kungar poison , ga Abla da jini ya kwace mata , a waje kuwa Eshaal tana wajan Bobo da take kuka ya ki sakin hannun ta ,uncle ?kuwa hannun Little da prince ya kama suka bar wajan , gabaki d aya komai yana neman lalacewa cikin  kan kanin lokaci, Jinin da yake zuba a jikin Abla ne yayi matu kar tayar wa Big Boss hankali , gabaki d ayanta ya d auketa zai fito da ita , itama Baby Sauban ne ya d auketa Sabida kunfar baki da take Fito mata .

TASHIN HANKALI

IBTISSAM
? ? ? ( A heart touching story of love and destiny)

Story & written?
? ? ? By
Mss Lee ??

?
? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?


? ? TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!

SHIN KUNSAN WACECE HAJIYA NUSAIBA BR~B ZURU ?d'?

HAJIYA ~ NUSAIBA DR~B ZURU

MAMALAKIYAR ZIMH ISLAMIC AND MEDICINE DAKE RINGH ROAD A KANO NIGERIA
Tazo muku da ingantattu ko sahihan magungunan mata masu inganci, ba anan kad ai ta tsaya ba har da na cututtuka da Turarukan wuta , Humra masu shegen  kaushi . Abun Alfaharin kuma tana bada sar1 cikin sau ki, sannan kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad in duniyar nan.?

Duk wacce ta siya magungunan Hajiya Nusaiba Dr B zuru, taga be yi mata aiki ba tazo za a dawo miki da kudin ki .?


KA DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA



1?? Hadin amarya
2?? Hadin mai jego
3?? Hadin sabon budurchi
4?? Hadin Kaza Yar Suddan
5?? zuma -Tsumi- Tabaje da sauransu
6?? Turaren Sandal ruuu& flastic Sandal
7?? Hadin Hawwi domin inganta zafafiyar kauna
8?? Hadin bagadad,kahlij,kajiji,gafgaf dasauransu
9?? Hadin humra soyaya dole ta matan aure da normal humra

DON SAMUN  kARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA :?
? ? 08133647913?
? ??
? ?KANO NIGERIA?

LOCATION: RING ROAD BAYAN G0DAN MAN NAZARGO.

? ? ? ?SIYAN NAGARI MAIDA KU DI GIDA

PAID BOOK

2 PAGES NA HA DE KAMAR YADDA NAYI AL KAWARI , PAGE  DIN JIYA DA NA YAU .

BOOK 2?
? ? ? ? ?S_____ 29

Ran Big Boss ba  karamun  baci yayi ba , kallo d aya ya jefawa su Nani da yasa hantar cikin su tsinkewa , bai kuma bi ta kansu ba , cikin Sauri ya bar part d in tare da Abla da ta gama jigata , tun kafin ya  karaso saitin jerarrun motocinsa Victor ya bud e masa  kofa , yana shiga kuma basu tsaya  bata lokaci ba suka ja motar a guje , sabida ?yadda suka ja motar a aguje yasa su Sauban basu ga gilmawar suba sai  kurar hanyar da suka bi Kawai , cikin  kan kanin lokaci gabaki d aya su His Excellency suka bi bayansu, yadda motocin su suke a jere sai ya girgiza zukatan mutum musamman da ya kasan ce iyalan His Excellency da shi kansa, ga wani irin jiniya da motocin suke hakan yasa gabaki d aya hanyar da zasu wuce babu motoci a wajan, cikin  kan kanin lokaci gabaki d aya suka isa Babban Asibitin family d in mai suna MAI DALA HOSPITAL, a lokacin ko Big Boss basu samu ba sai motar sa , hankalin kowa gabaki d aya a tashe yake , hatta likitocin hospital din suma kansu a rud e suke sabida ganin His Excellency da familyn shi, private side d in Hospital d in Suka nufa inda ba a duba ko wana mahalu ki sai d an a halin familyn d in , cikin gaggawa aka amshi Baby da har yanzu da ragowar kunfar a bakinta . Suna isa part d in suka tarar da Big Boss a tsaye a wajan , fuskarsa a mugun had e kamar bai ta ba sanin wani abu mai kama da dariya ba , gajijiyoyin kansa da suka soma tashi rud u rud u akansa , shi kansa Sauban ya girgiza da yadda Big Boss ya dawo , gashi Bobo bai biyo suba balantana suyi maganin abun, babu Wanda ya kalla balanta ya ce uffan , suma duk jikinsu yayi sanyi ganin hal1n da ahlinsu suke ciki, tunda ya sunkuyar da kansa  kasa bai d ago dashi ba , kamar daga sama ya ji kukan ta , cikin Sauri ya d ago da fuskarsa tare da nufar  kofar da aka shigar da Abla , sai saka hannu Kenan aka turo  kofar dakatawa yayi tare da zubawa Doctor rinannin idanuwansa da yasan ya lokaci d aya jikinta ya soma rawa , cikin Sauri ta furta  Ta zubar da Jini sosai ne har cikin dake jikinta ta yana  ko karin ? barewa , cikin shock da mamaki ya  Kara kallan Doctor din duk da ko kusa babu Wanda zai iya fuskartar halin da yake ciki, cikin d an zafi zafi ya furta  More Explanation  Ba kin Doctor din har rawa yake lokacin da ta soma magana  Ta firgita sosai shiyasa cikinta ya murd a har ta fara  bari tun kafin ku kawo&  bata Kai ga  karasa maganar taba ya shige d akin da take , babu Wanda zuciyarsa bata bugawa , kowa adduar da yake Allah yasa cikin jikinta bai zube ba , dan abunda zai faru sai yafi Wanda yake faruwa yanxu , lokaci d aya farin ciki da akasin hakan ya kama ko wannan su , musamman His Excellency da gabaki d aya shima ya kasa zama sabida zullumin abunda result din jikanshi ta gefe guda ga halin da su Baby suke ciki gabaki d aya ya hanashi sakat, Allah sarki Dadyn su Baby shine yake lallashan su akan su kwantar da hankalin su musamman Hajiyar America da hawan jininta yake san tashi.?

? ? ?Big Boss na shiga handgloves ?kawai ya saka da surgical gown kamar yadda sauran Doctors d in suke sanye da kalar nasu, yana  ko karin saka facemask d insa kawai ya sake jin kukan ta , cikin zafin nama ya nufi inda take , a lokaci Abla gabaki d aya ta gama ficewa daga hayyacinta, babu abunda bakinta yake kira sai sunan Allah , sai kuma Sunshine da take ambata lokaci zuwa lokaci, hannunta d aya Big Boss ya ri ke cikin nasa , d ayan hannun sa kuma yana shafa lallausan gashin kanta da wani irin zufa da take had awa Ita kad ai , itama Abla tana jin  kamshin turaransa ta  kara  karfin kukanta, iska ya fara hura mata akan face d inta da ya sanya ta soma ajiyar zuciya , a hankali ta soma rage  karfin kukanta ,  Am with you Love , calm down Dear , ya fad a Daidai saitin kunnanta yadda babu Wanda zai yi tunanin yayi magana , ?Daidai lokacin da Doctor d in ta dawo ita da wata , itama matar ajiyar zuciya ta d auke sauke ganin yadda Abla ta kwantar da hankalinta , ga Big Boss da ya d auke mata hankali da daddad an kalamansa da gabaki d aya ta manta inta take , cikin  kan kanin lokaci suka gama abunda zasuyi mata , har lokacin bai dena h?ra mata iskar bakin saba , sai da yaga ta fara lumshe idanuwanta tana sakin ajiyar zuciya , kusan tsawan mintuna 5 yana hakan har saida ya tabbatar baccin nata yayi nauyi kad an , wani d aki daban aka sanyata a ciki daga inda suke ba tare da sun Fito ta hanyar dasu His Excellency suke wajan ba .?
? ? ?
? ? ?Ita kad ai ce a cikin kantamemen d akin asibitin , d an kallan face d inta yayi ta  kasan idanuwansa , sosai fuskarta tayi fiyau kamar wacce ta kwana biyu tana rashin lapiya ,  what s the result ? Husky voice d insa ya dira cikin kunnanta Doctor d in da ta rakosu, gabaki d ay _ai tayi  ko karin diriricewa sabida muryar sa taji , wani file ta mi ka masa kafin ta soma yi masa bayani  An d aure mahaifanta ne sabida  barin da ta fara tun a gida sabida Tashin hankalin da tashiga, thank God anyi saurin kawota asibiti, Now the Mom and the pregnant are safe, saidai cikin yayi rauni da yawa, at her stage now ba aso ta d auki abu ko tayi aiki kwata kwata har sai cikin yayi  kwari and ba asan ranta ya  baci sabida zai iya shafar cikinta.
? ? ?
? ? ? ?Shiru ne ya biyo baya kamar bazaiyi magana ba sai kuma ya furta  You mean, she s pregnant now? Cikin Sauri Doctor ta amsa masa  yes sir  , ?wallet d in aljihunsa Big Boss ya cira tare da fito da wasu dollars da shi kansa baisan amount d insu ba ya mi ka mata, Dr kamar zata tsugunna masa a  kasa tsabar farin ciki, da hannu yayi mata alamar zata iya tafiya, cikin Sauri kuwa ta bar d akin jikinta na karkarwa.
? ? ? ?
? ? ? ? A hankali Big Boss ya zuba mata narkakkun idanuwansa da suka soma wa shewa, sosai a wannan gabar yanayinsa ya canza, shi kad ai yasan abun da yake ji a cikin ransa, daga inda yake ya kalli gabas tare da yin sujjada, ya dad e a hakan kafin ya juyo saitin inda take a kwance har lokacin baccinta take hankali kwance, hannunta d aya ya kama tare da sumbata, daga hannunta kuma face d inta ya koma ta ko ina kiss yake kai mata, d ayan hannun sa ya d auka tare da d orawa kan mararta , lokaci d aya idanuwansa sukai kyalli kamar me shirin tara kwalla a cikin su, a hankali yake shafa marar nata  I will be a father ? Sunshine is taking my Baby in her womb? ya fad a cikin  kasan zuciyar sa , jingina kansa yayi daga jikin bed d inta , Wani irin abu yaji mai nauyi dake  kasan zuciyar sa ne ya fara fita , lokaci d aya yaji wani irin sanyi na shigarsa ta ko ina gabaki d aya abubuwan da Suka tokare masa zuciya tsawan shekaru 22 yanzu yaji kamar babu su,daga bayansa yaji an furta  Son?  Dan d ago da rinannun idanuwansa Big Boss yayi yana kallan Abbu da yake shigowa ciki, fuskar Abbu cike da murmushi ya  karaso Inda yake, Big Boss zai kawar da kansa Abbu ya hanasa hakan dalilin d an d ago da ha bar sa da yayi  Congratulations my Son will be a father now&  , hannun Abbu ya kama sabida wani irin rauni da yake ji cikin zuciyar sa , a hankali ya furta  Abbu Na , cike da mamaki da tsananin farin ciki Abbu ya kallesa , abun da take san ji tsawan dogon lokaci Kenan, hannu Abbu har rawa yake yana sanyin magana amma ya kasa , mi kewa tsaye Big Boss yayi tare da Hugging Abbu , irin rungumar da ko wana d a da uba yake bu kata a lokacin da suka nisanta da juna , cikin karyewar murya Big Boss ya furta  Abbu why? We suffer a lot without you, me yasa ka za bi ka nisanta da mu?anytime you re on my side Abbu amma why ka zabi ka rabu damu kamar yadda Amm&  sai kuma yayi shiru ya ki  karasa abunda yakesan cewa , a sanyaye Abbu ya furta  Am sorry , am so sorry , am really sorry Son, am so so sorry, I don t meant to hurt you, shi kad ai ne kawai abunda zanyi for you guys to be alive , you re always on my heart, Am sorry please, try to forgive me ko kad an ne amma please karka  kara nisantani da kai kaji? , kansa Big Boss ya d an jinjina masa cikin cool voice d insa ya furta  am sorry Abbu for hurting you but I can t do what you want , ya fad a yana raba jikinsa da nasa , cikin Sauri His Excellency ya ri ke hannunsa  Why ? Why Son? , shima hannun sa Big Boss ya kama  I just can t  , katse shi Abbu yayi yana sakin murmushi mai ciwo  sabida bazaka iya yafemun bako? Your Abbu? It s okay I won t force y&  kasa  karasa maganar yayi yana  ko karin juyawa Big Boss yayi saurin ri ke hannunsa  No Abbu please  ya fad a yana hugging Abbu  I will always be your Little Lion  , murmushi His Excellency ya saki me sauti , ko ta yanay1n muryarsa mutum zai fuskanci farin cikin da yake  and I will always be your Big Lion , finally my son has grown up, you will now be a father, congratulations my Son , kansa kawai Big Boss ya d an jinjina ,  take care of your wife , I have to go now , d an lumshe masa ido Big Boss yayi , shima d same abunda His Excellencyn yayi masa kafun ya bar d akin yana sakar masa murmushi , mai da kallansa kan Sunshine d insa yayi hannunta ya kama guda d aya tare da pecking  Thank you so much wifey, thank you so very much , and also you , ya fad a yana ta ba marar ta  My Baby Angel .?
? ? ?
**************
FANAN

Cikin gaggawa aka amsheta itama , abinciken farko aka gano hypo tasha, Allah ya taimaka bai gama baiyi affecting d inta ba sosai , cikin  kwarewa da sanin aikinsu suka shawo kan matsalar , har Allah yasamu ta far fad o .

?Babu kowa a cikin d akin sai Dady da Mamy sai kuma Sauban da har yanzu bai tafi ba . ? ?
? ? ? ? Tana farfad owa kuka ta saka mai ciwo tana fad in mai yasa suka ceto ta , ita batasan ta rayu, ga baki d aya sai ta tayar wa da kowa hankalin sa , Dady ma  karfin hali kawai yake sabida yadda lokaci d aya komai ya  baci ,  ya yansa , matarsa mafisoyuwa da aka kashe ? Ko wacce tayi kisan , ya fasa da wanne zai ji yanzu ,  karasowa Inda take Dady yayi tare da kama hannunta d aya  Baby na ? Aushe baki da tawakkali? Mai yasa zaki bari shed an ya rud eki? K1nsan hukuncin Wanda yayi kisa ? Kisan ma ya kashe kansa ? Yakike so


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login