Showing 213001 words to 216000 words out of 347251 words

Chapter 72 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1498

d akin. Abla bata fito ba sai da ta d auki wasu mintuna gudun karya dawo sannan ta fito cikin Tashin hankali , sosai ta rud e cikin sauri ta kama hanyar fita daga d akin, abun da ta taka ne ya sata dakatawa , wani zobe ne ta gani a wajan , cikin sauri ta d auki zoben ta fito bata tsaya wani  bata lokaci ba tabar wajan ta koma part d in su Allah ya taimaketa bai dawo ba . Tana shiga d aki ta fad a kan sofa tana haki kamar wacce tayi wa sarki  karya dan ji tayi kamar Ac d ak1n batayi sabida yadda take jin zufa yana ratsota ta ko ina . Zoben hannunta takalla cikin sauri ta  boye sa ko tsayawa kallan sa batayi ba sabida ?yadda take jin kanta .?
? ?
? ? ?Gudun kar wani ya shigo ya fuskanci yanayin ta yasa ta  kara wani wanka zuciyar ta cike da fargabar abunda taji da kunnuwanta da kuma hotunan da gani wanda sai a yanzu ta fahimci mutanan gidan ne da ta fara karanta labarin su a diary d in Big Boss . Bata da wani za bi haka ta  boye komai a cikin zuciyarta , sai da al kawarin data d auka cikin zuciyarta , bazata  kara yadda da kowa na cikin gidan nan ba har sai ta gano ko wane ne mutumin nan.

? ? ? Tana sakkowa  kasa batasan da mutum a falourn ba sai jin muryar Mamy da tayi Daughter har kin gama baccin?  Dan murmushi Abla ta yi akan face d inta tana kallan Mamy, cikin sanyin jiki ta  karaso  Mamy barka da rana ,?
kanta Mamy ta shafa kafin ta furta  Lapiya lou. Hope kina lapiya ko akwai abunda kike bu kata? , cikin sauri Abla ta furta  No Mamy babu abunda nake bu kata  , ?sallamar Fanan ce ta d ago da su , amsawa sukai gabaki d ayan su suna kallanta ,ledar hannunta ta ajjewa Abla  Bismillah ga Youghurt in zaki sha, in kuma bakyasa sai na Shanye  . Bata  karasa ba Mamy ta furta  sai ki shanye mugani ai , daga ina ma k1ke yanzu haka? ,  kif  kifta idanuwa Fanan ta somayi kafun ta fara inda inda  Um daman .. daman Mamy& . , ? Allah ya shirye ki cewar Mamy tana d an harararta,  karamun dariya Fanan ta saki tana zama kusa da Abla , Youghurt d in da ta shigo dashi ta bud e tare da mi ka mata  har yanzu ba kuwa ce ke shiyasa zamu lalla baki  d an rankwashi Mamy ta kai mata kad an  ba kyajin magana ke d innan wallahi , dafe wajan Fanan tayi tana furta  ouch  , sai fuskarta data d an  bata dan sosai taji zafin rankwashin. Mamy tana barin wajan ta harari Abla ganin ta soma shan Youghurt d in  Acici kawai ,  kara sipping Youghurt d in tayi har tana lumshe idanuwa  Eh naji d in , dama ke nake nema tun d azu mai ya had a ki da Baby ? Da sauri Fanan ta mi ke zata kawo excuse Abla tayi saurin mayar da ita  Zauna babu wani excuse da zaki kawo in ba haka ba wallahi yanzu na kira Yaya Big Boss  . Cikin d an  bata fuska ta koma ta zauna tana sakin ajiyar zuciya  Bansan ranta zai  baci haka bane and i don t have any intention to hurt her feelings kema kinsan da hakan. Raina ne ya  baci lokacin shiyasa na fad a mata maganar da bata ki dad i ba and inaso na bata ha kuri but gabaki d aya bata bari ko waje mu had a yanzu , ta  karasa a sanyaye , hannunta Abla ta kama  it s okay , komai zai wuce k1nsan halin besty d inki zata sakko karki wani damu kanki kinji? Kanta Fanan ta  kara jinjina mata  Oya d auko mun youghurt d ina , duk sun wani ma kale a d aki kamar Amare,kuma ki dine yats1na mun fuska kamar kinga Yaya Little , dan kina mun abu nima zan fad a wa mijina .  Karamun dariya Fanan ta saki daman itama Abla hakan take so shiyasa ta murmusa lokacin da suka shiga d akin na su. Baby na gefe tana danna waya sai Eshaal da take zaune itama wayar a hannunta , kai tsaye kan gadon Abla ta zauna   yan mata kun wani ma kale a d aki kamar matan aure , mi kewa Baby tayi zatabar d akin Abla ta ri ko ta  Ina kuma zaki je ? Kina mun ba kin cikin d ora kai na a cinyar kine ko me? Ta  karasa tana hararar ta tare da d ora kanta akan laps d in Babyn ta yadda babu yadda za ai ta tashin. Dole ta ha kura ta koma itama ta zauna tana  bata fuska , Abla da kanta take jan su hira duk da ba sosai take ba sabida abun d azu da ya fad o mata rai, tun tana maganar har bacci ya d auketa a kan laps d in Babyn.

********
***************

Tsaye Baby take a gaban mirror , tun d azu ta shirya tana san taje ta dubo ba , tun bayan komawar Abla d aki, gashi suma su Eshaal sun tafi kitchen . Gabaki d aya ta rasa ta yadda zata soma nufar part d in, kusan mintunan ta goma da shiryawarta,  ya zanyi yanzu? Naje ko na fasa ? Tunda ai babu abunda nayi masa ko? Duk wad an nan tanbayoyin kanta take yiwa su. Ganin babu mai bata amsar tanbayarta ta saki wani ajiyar zuciya mai  karfi tare da kallan kanta a madubi, kamar ance yana gabanta ta wani kulle idanuwa  Ni kam na shiga uku , ta fad a da d an  karfin, zata cire mayafin da tayi rolling sai kuma ta tuna yadda ya Kareta d azu ,  ko babu komaiYayan Fanan ne fa, Yaya Sauban. Ta  kara fad a cikin zuciyarta. Ko wayarta da ya fasa bata d auka ba ta fito daga d akin jiki a sanyaye. Tana fitowa kuma taga babu kowa a falourn hakan yasa ta  kara sakin wani a jiyar zuciyan dan ko kusa bata san wani ya ganta . Cikin d an hanzari ha zar1 ta fito daga part d in nasu , sai da ta kusa zuwa part d in su tukunna ta soma tafiya a hankali cikin sanyin jiki kamar zata koma ta fasa zuwa amma haka ta daure ta  karasa part d in su.?

? Hannunta har rawa yake lokacin da ta murd a handle d in kofar, duk a tunaninta zata tarar da babu kowa a falourn yadda zatayi saurin komawa amma kamar addu arta bata ?1ka ba , dan tana shiga ko sallama batayi ba sukai ido hud u dashi da yake sauke kan 2 sitter , ga system a gabansa yana amfani da ita . Cikin sauri Baby ta juna zata koma ta tsinci muryarsa  Come back. Baby kamar zatayi kuka tayi sallama tana shigowa falour , ko kusa ta kasa d ago fuskarta balantana ta kallesa amma shi tun shigowar ta idanuwansa yake kanta, shigarta ba  karamun kyau tayi masa ba , tayi masa kyau sosai amma ko a fuska bai nuna mata hakan ba , ganin ta kasa zama ne ya dan saki murmushi  Ki zauna mana  , ya  kara fad a lokacin da ya matsar da system d in gabansa . Hannunta har lokacin bai dena rawa ba gashi lokaci d aya tana  ko karin diriri cewa , cikin rawar murya ta furta  Ya.. ji..ki? , bai amsa mata ba , sai kallanta da ya tsaya yi musamman d an  karamin lips d inta data motsa . Ganin bai masa mata ba tayi tunanin baiji abunda tace ba shiyasa ta  kara furta  Ya.. jiki? Yanzun ma bai amsa mata ba , shiyasa ta d an d ago ta kallesa , lokaci d aya idanuwan su ya shige na juna , yadda taji zuciyarta ta buga da  karfi yasa zata mi ke tabar wajan ya ri ko hannunta . A tsora ce Baby ta juyo tana kallansa a wannan karan ta kasa  boye tsoranta da yadda ta rikice, hawayen da take  ko karin  boyewa ne suka sakko mata  Kayi ha kuri  , ta fad a cikin shash she kar kuka. Kallan yadda ta soma hawaye yayi  mai akai miki kike kuka ? Girgiza kanta Baby tayi da sauri ,  then share hawayen ki muyi magana  tun kafun ta share wasu hawayen suka sake sakko mata a fuskarta . Har lokacin bai saki hannunta da ya ri ke ba ya zaunar da ita kan kujerar gabansa, sannan ya matso da matsar da System d in wajan yadda zai dunga facing d inta sosai. Sun kuyar da kanta Baby tayi  kukan bai isa haka ba? Hannu tasa zata goge ya rigata, da kansa ya d an g?e mata yana  kara kallanta  kuka baya yi miki kyau,ko sabida na fasa miki waya kike kuka ? Kar saurayinki ya kira ki bai same ki ba ko? Kasan amsa masa tayi sai  kasa da ta sakeyi da kanta .?
??
 Thank you, kafar har ta dena ciwo yanzu,naji kema jikin ki da zafi or should i called doctor ? Da kanta ta masa nuni alamar a ah tana girgiza masa kanta .  who is Anwar ? shine tanbayar da yayi mata . Ita kanta batasan lokacin da ta d ago ta kallesa ba , cikin sauri kuma ta  kara sun kuyar da kanta  kasa,  karki damu da Big Boss , zanyi wa Abbu magana zai anemo&  , har ya d anyi shiru sai kuma ya  karasa maganar da take ma koshinsa  Anemo miki auransa . Cikin sauri tayi yun kurin mi kewa amma ya  kara mayar da ita  why ? Har yanzu baki fahimta ba ? Zuciyata gaf take da bugawa , mai yasa Baby? Bancanci hakan a wajan ki ba ? Ko sabida na mare ki a wancan lokacin? I really feel hurt more than you amma mai yasa bazaki tausayamun ba ? Why?ina sanki , ya fad a a sanyaye , cikin wani irin shock Baby ta kallesa hawaye na gudu a fuskarta ,  Yes ina sanki , I can t hide it any more , bazan iya  boyewa ba , ina sanki, ina sanki , ina sanki, or should I beg on my knees for your love ?mai yasa kika kasa fahimtar san da nake miki? K1nsan yadda naji lokacin da kika dena kulani? Duk lokacin da kika ganni sai ki bar wajan, na cancanci wannan hukuncin daga gareki? It s okay , fad a mun mai yasa bakya sona ? Mai wancan ya fini da har kika za be sa akai na ? Tell me , I promise you zan sa neman miki auran sa , tell me  . Cikin kuka Baby take girgiza masa kanta dan ko magana ta kasa , ga kukan da take yi har cikin zuciyar sa , babu abunda ya fi tsana kamar kuka sabida yana matu kar hurting d insa a zuciya ,  Am sorry, am sorry for hurting your feelings ,am sorry  ya mi ke Baby tayi saurin ri ke masa hannu  Am sorry Yaya Sauban. Kayi ha kuri please  , murmushin ya ke Kawai ya saki  baki mun komai ba , laifi na ne da nayi run kurin hurting d in ki , you don t have to cry zaki auri Anwar d in naki , it s oka&  , bai  karasa ba ya zame  kasa sabida jirin da soma ji tun yana magana d azu , daman kusan kwana biyun nan baya yin doguwar magana sosai sabida  kirjinsa . A rikice Baby ta tsugunna itama tana  kara sakin wani kukan  Am sorry Yaya Sauban ,
Please kayi ha kuri bazan sake rashin ji ba , am sorry Yaya Sauban , hannunta ya kama yana kallan face d inta  ki soni, ki sonui ko kad an ne, may be it will be my last wishes , Baby ta fad a yana kallanta da idanuwansa da suka yi ja sosai , cikin shashshe kar kuka ta amsa  Na am , ? Ina sanki ya  kara fad a yana kallanta , hawayen fuskarta Baby ta goge, ganin ta kasa magana ya furta  it s okay , nasan amsar  , kanta Baby ta girgiza yana share wani hawayen nata  Ni& .ma& nima  , sai kuma ta saki ajiyar zuciya,  Nima ina sanka Yaya Sauban kansa ya girgiza mata  ba kyasona kin fad a ne  , kawai da sauri Baby ta  kara girgiza masa kanta  Ni ina sanka dagaske  , cikin san tabbatar wa ya furta  kina sona ? Kina sona zaki aure ni? Wasa kike mun ko?  Bata fuskarta tayi kamar Babyn ta ada  Ni ina sanka  , wani irin murmushi ne da ya jima baiyi irin sa ba ya  kwace masa , dan har sautin murmushin kana iya ji sosai. Ko magana ya kasa sai hannayenta guda biyu da ya kama yana rufe fuskar sa da shi ji yake kamar yayi kukan shima , zuciyarsa kamar an cire mata wani abu mai nauyin gaske haka yake jinta , a sanyaye ya furta please don t leave me alone , ki soni kullum kamar yadda nake sanki kinji? Yanzu ma kanta Baby ta jinjina ,  nima ina sanka  , da murmushi da annashuwan da ya kasa  boyuwa akan face d insa ya furta  please one more than  , ba musu Baby ta furta  ina sanka , ina sanka , ina sanka  , Sauban bai san lokacin da yayi hugging d inta ba , yana hugging d in nata Big Boss na shigowa falourn , kallo d aya yayi musu ya d auke kansa musamman yadda Baby bata san da shigowar saba , da hannu Sauban yayi masa nuni da your the best  , Big Boss yi yayi kamar bai gani ba yayi ficewarsa ko Baby bata san da shigowar saba . Kusan mintuna 2 suna a haka kafin ya zaunar da ita kan kujera yana  kara binta da kallo . Sallamar Fanan ce tasa ta d ago kanta tana kallanta , hannunta d auke da wani tray ,  bata fuska Baby tayi zata mi ke Sauban ya ri ko hannunta tare da yiwa Fanan alamar ta  karaso , jiki a sanyaye ta ajje tray d in tare da  karo wa wajan na su, hannunta ya kama sannan ya kama na Baby ya ?had e su waje d aya ? Ina so ku shirya , banasan yadda kuke yanzu, ina so ku dawo kamar yadda kuke a da d inku okay ?kansu sukai masa knodding lokaci d aya dan ba  karya su kansu sunyi kewar juna sosai ,  oya hug your friend  . Hugging d in junan sukai Fanan kamar zatayi kuka ta furta  kiyi ha kuri Baby, am sorry please  , itama Baby a sanyaye ta furta  am sorry to Fanan .

**********

Abla tana bacci taji kamar ana hura mata iska a fuskarta, d an ya tsina fuskarta tayi kad an tana  bata rai dan sosai
baccin yayi mata dad i, zata kuma juya wa taji kamar an takureta gashi har lokacin ba a dena hura mata iskar ba , a hankali ta soma bud e idanuwanta , Wanda ta gani ne ta  bata fuska d inta , zata juya ya ri ko ta  karki fara please  , kamar zata yi kuka ta furta  Ni bacci zanyi  , tana  ko karin juyawa ya  kara hanata  Don t be stubborn mana. Fushin mai mike dani? Uhm  , yanzun ma  bata fuska Abla tayi kamar ba ita ba  Ni bacci zanyi  . Zata kuma juyawa ya hanata , daman bata manta abunda yayi d azu ba sai ta fashe masa da kuka& .

IBTISSAM
? ? ? ( A heart touching story of love and destiny)

Story & written?
? ? ? By
Mss Lee ??

?
? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?0812 044 4608


? ? TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!

SHIN KUNSAN WACECE HAJIYA NUSAIBA BR~B ZURU ?d'?

HAJIYA ~ NUSAIBA DR~B ZURU

MAMALAKIYAR ZIMH ISLAMIC AND MEDICINE DAKE RINGH ROAD A KANO NIGERIA
Tazo muku da ingantattu ko sahihan magungunan mata masu inganci, ba anan kad ai ta tsaya ba har da na cututtuka da Turarukan wuta , Humra masu shegen  kaushi . Abun Alfaharin kuma tana bada sar1 cikin sau ki, sannan kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad in duniyar nan.?

Duk wacce ta siya magungunan Hajiya Nusaiba Dr B zuru, taga be yi mata aiki ba tazo za a dawo miki da kudin ki .?


KA DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA



1?? Hadin amarya
2?? Hadin mai jego
3?? Hadin sabon budurchi
4?? Hadin Kaza Yar Suddan
5?? zuma


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login