Showing 57001 words to 60000 words out of 347251 words

Chapter 20 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1486

ake ne yasa ya koma d akin ta , sau d aya ta kalli  kofar bedroom d insa .?

? ? ?Tana idar da sallah ta k1sa su Eshaal ko mood d inta zai dawo amma gabaki d aya sai ta  kara jinta so boring shiyasa sama sama tayi hira dasu kafun ta kashe kiran. Bata  kara fitowa falour ba tayi zaman ta a cikin d akin yadda ta kwanta ta lafe cikin gado mutum sai yayi tunanin bacci take .

6:20pm Abla ta fito falourn cikin shigar wani material green colour me gan yayyaki a jikinsa , direct kitchen ta nufa , yanxun ma Youghurt ta d auka dan tun safe ta kasa cin komai sai Youghurt ji take kamar intaci wani abincin zatayi Amansa , tana gama sha ta koma d aki .?
? ? ?Gabaki d aya tsawan lokacin nan bata kuma saka Big Boss a idanuwanta ba , tun safe da ta shiga cikin d akin, yanzu ma da kuka bacci ya d auke ta.?

Big Boss bai shigo cikin gidan ba sai around 2am , sai da ya canza shigarsa zuwa pjmas sannan ya nufi inda take, tunda ya shiga zauna ba sai duvet da ya gyara mata , yanxu ma karatun al kur ani ya saka mata kafun ya bar d akin.?

******
THE NEXT DAY?

Haka Abla ta tashi su kuku da ita kamar wata mara lapiya , d akin shi ta shiga ta gyara kafun ta fito ta dawo falourn, harta gama zamanta a falourn bata ga fitowar sa ba , jiki a sanya ye ta koma cikin d ak1n ta . A takaice gabaki d aya yinin ranar bata saka Big Boss a cikin idanuwanta ba , baya dawowa sai tayi bacci sannan kafun ta tashi yake  kara barin gidan, idan hankalin Abla yayi dubu to ya tashi kullum da kuka take kwana Sabida yadda ya fita har karta gabaki d aya .?

Yau har  karfe 11 idanun Abla biyu batayi bacci ba tana zaune a falourn ta hannun ta d auke da Youghurt d in da ya zama kamar shine abuncin ta yanzu dan tunda ya fita harkarta ta dawo  kawance da Youghurt kullum shine abun Shanta.  Kamshin turaransa da taji ne yasa tayi saurin d ago da fuskarta, shi d inne yake shigowa duk da bata ganin fuskarsa sosai Sabida pcap d in da ya saka , zata mai sannu da zuwa yayi wucewarsa, ajje Youghurt d in tayi Sabida yadda taji ya fita a ranta , ta fi tsawan 10minutes zaune a falourn tana tunanin abunda zatayi, ganin bata da wani mafita ne yasa ta nufi cikin bedroom d insa kamar wata mara gaskiya, babu kowa a cikin falourn , a sanyaye ta juya zata bar d akin ya fito sanye da whiterobe a jikinsa , sai fuskansa da take da lema akai , yazo zai wuce ta gabanta tayi saurin ru ko hannun sa tare da hugging d insa tana fashewa da kuka.

IBTISSAM
? ? ? ( A heart touching story of love and destiny)

Story & written?
? ? ? By
Mss Lee ??

?
? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?09134652921



? ? TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!

SHIN KUNSAN WACECE HAJIYA NUSAIBA BR~B ZURU ?d'?


HAJIYA ~ NUSAIBA DR~B ZURU

MAMALAKIYAR ZIMH ISLAMIC AND MEDICINE DAKE RINGH ROAD A KANO NIGERIA
Tazo muku da ingantattu ko sahihan magungunan mata masu inganci, ba anan kad ai ta tsaya ba har da na cututtuka da Turarukan wuta , Humra masu shegen  kaushi . Abun Alfaharin kuma tana bada sar1 cikin sau ki, sannan kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad in duniyar nan.?

Duk wacce ta siya magungunan Hajiya Nusaiba Dr B zuru, taga be yi mata aiki ba tazo za a dawo miki da kudin ki .?


KA DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA



1?? Hadin amarya
2?? Hadin mai jego
3?? Hadin sabon budurchi
4?? Hadin Kaza Yar Suddan
5?? zuma -Tsumi- Tabaje da sauransu
6?? Turaren Sandal ruuu& flastic Sandal
7?? Hadin Hawwi domin inganta zafafiyar kauna
8?? Hadin bagadad,kahlij,kajiji,gafgaf dasauransu
9?? Hadin humra soyaya dole ta matan aure da normal humra

DON SAMUN  kARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA :?
? ? 08133647913?
? ??
? ?KANO NIGERIA?

LOCATION: RING ROAD BAYAN G0DAN MAN NAZARGO.

? ? ? ?SIYAN NAGARI MAIDA KU DI GIDA

PAID BOOK

BOOK 2?
? ? ? ? ?S_____ 12

Tunda tayi hugging d insa bai motsa ba sai sauraran yadda kukanta yake fita har cikin zuciyarsa . A zahiri mutum bazai ta ba sanin a Wana yanayi yake ciki ba sabida babu abunda ya canza daga garesa, hannayensa na a yadda suke ko sau d aya saka hannu yayi hugging d inta ba kamar yadda yayi , almost 1 minutes suna a haka kafun ya saka hannun sa biyu yana d ago ta daga jikinsa, hawaye gabaki d aya ya gama wanke mata fuska musamman yadda taga face d insa babu fara a , cikin marairaice wa ta furta  Am sorry! Ta  kasan ido kad an Big Boss ya kalleta batare da ya amsa mata ba ya  karasa gaban mirror d insa , hakan da yayi ba  karamun ta ba mata zuciya yayi ba , kanta a sunkuye tana d au wasa da fingers d inta ta kuma furta  Am sorry ! Bazan sake ba  , nan ma shiru Big Boss yayi mata Batare da ya tanka mata ba , kukan da taji yana san  kwace mata ne yasa tayi saurin toshe bakinta da duka hannunta biyu ta fita daga d akin a guje,sai a lokacin Big Boss ya d an d ago ya kalli hanyar da tabi, gabaki d aya hannayensa ya saka a cikin lallausan gashin kansa yana ya mutsa wa ahankali ga idanuwansa da lumshe kad an kusan tsawan 2 minutes kafun ya bud e su ya soma abunda ya kawo sa wajan.?

? ? Abla tana shiga cikin d aki amaimakon ta kwanta a kan gado sai ta kwanta a kan row rug d in d akin tana shashshe kar kukan ta gabaki d aya face d inta tayi ja sosai d an kukan da tayi har ya sa mata ciwan kai ga zazza bi da ya soma  ko karin kamata , tun tanayi da iya  karfinta har ta soma a jiyar zuciya sabida yadda kanta yake mata ciwo, idanuwanta har lokacin yana a kulle ga ajiyar zuciya da take saukewa a hankali.?

? ?Tunda yashigo cikin d ak1n yake binta da kallo musamman yadda ta kwanta a  kasa , ta ko ina  kamshin turaransa ne yake tashi, sanye yake cikin wasu dark ash d in palajas na kanfanin Brooklinen, duk da kayan bacci ne a jikinsa ba  karamun fito da kyau da zatinsa yayi ba , ba kin kwantaccen gashin kansa a bayansa yayi packing d insa sai fararan  kafafuwan sa masu d auke da zara zaran yatsu cikin farin takalmin DG (Dolce &Gabbana). Da alama bata san da shigowar saba sabida yadda ta bar  kofar d ak1n abud e, har ya ?rufe  kofar Abla bata d ago da kanta ba ko kuma fahimtar shigowar sa cikin d akin. Kamar yadda ya saba cikin izza da muskilanci yashigo cikin d akin bayan yayi sallamar sa  kasa  kasa wanda idan mutum ba Lura yayi sosai ba , bazai yi tunanin magana yayi ba . ?
? ? Direct kan sofa ya  karasa kalmar yadda ya zamar masa jiki haka yayi crossing legs d insa , dogan farin finger d insa guda d aya yana kan girar sa me tsaga da yake sosawa a hankali.

Motsin da Abla taji ne yasa tayi saurin d ago da kanta , cikin sauri taja baya sabida firgitan ganin sa da tayi, sai kuma ta sunkuyar da kanta  kasa tana  kara wasa da fingers d inta , idanuwanta gabaki d aya suna tara ruwan  kalla da alama a ko wana irin lokaci zata iya sakinsu.?

Cikin voice d insa da ya koma mata sak Big Boss d insa na da ya furta  Coffee! .  Dan shiru Abla tayi jin abunda yace kafun ta mi ke tsaye cikin sanyin jiki ta bar d akin. Bata fi mintuna 5 ba ta dawo d auke da coffee da sai faman tururi yake cikin wani cup brown me shegen kyau, kanta a sunkuye ta mi ka masa cup d in da kwallar idanuwanta da suke sauka a hankali, a maimakon ya amsa sai finger d insa da yasa ya nuna mata table d in gefen sa , dakun da basu uku ba tayi ta ajje masa coffee d in zata juya ya ri ko hannun ta d aya, cikin Sauri Abla tayi hugging d insa yanzu tana  kara fashewa da kuka  Am sorry please! Am sorry , na dena fa , ka dena fushi dani! Kamar bazai tanka mata ba sai ya d an d ago da ita daga jikinsa , kallan yadda ta  bata face d inta da hawaye yayi cikin voice d insa me cike da dad in saurare ya furta  Me akai miki kike kuka ? ,  kin kallansa Abla tayi sai fuska da ta kuma marairaice masa da finger d inta d aya ta nusa sa kafun ta furta  Ba kaine kake fushi dani ba ! , yadda tayi maganar sai da ya d an kalleta Sabida gabaki d aya a shagwa be tayi maganar, cikin voice d insa da ya koma mata sak Big Boss d insa na da ya furta  Coffee! .  Dan shiru Abla tayi jin abunda yace kafun ta mi ke tsaye cikin sanyin jiki ta bar d akin. Bata fi mintuna 5 ba ta dawo d auke da coffee da sai faman tururi yake cikin wani cup brown me shegen kyau, kanta a sunkuye ta mi ka masa cup d in da kwallar idanuwanta da suke sauka a hankali, a maimakon ya amsa sai finger d insa da yasa ya nuna mata table d in gefen sa , takun da basu uku ba tayi ta ajje masa coffee d in zata juya ya ri ko hannun ta d aya, cikin Sauri Abla tayi hugging d insa yanzu tana  kara fashewa da kuka  Am sorry please! Am sorry , na dena fa , ka dena fushi dani! Kamar bazai tanka mata ba sai ya d an d ago da ita daga jikinsa , kallan yadda ta  bata face d inta da hawaye yayi cikin voice d insa me cike da dad in saurare ya furta  Me akai miki kike kuka ? ,  kin kallansa Abla tayi sai fuska da ta kuma marairaice masa da finger d inta d aya ta nusa sa kafun ta furta  Ba kaine kake fushi dani ba ! , yadda tayi maganar sai da ya d an kalleta Sabida gabaki d aya a shagwa be tayi maganar, a hankali ya furta  Me nayi miki? sun kuyar da kanta  kasa Abla tayi kamar zata kuma wani kukan  kayi hakuri Dan Allah  .

 It s okay. Wacce zan dunga ta ba jikin& .. bai  karasa abunda yake san cewa ba Abla ta saka hannu ta kulle masa bakinsa , cikin sauri kuma ta sunkuyar da kanta a  kirjinsa  Ni banaso , d an murmushin gefen baki Big Boss yayi kad an ba tare da ya bari ta gani ba , cikin d an tsuke face kamar bashi ba ya furta  Ouch My legs, ki saukan mu daga  kafar tun kafun amarya ta &  , kamar wacce ya  kara zugata ya d ane cinyar tasa tana dukan sa  Ni banaso banaso babu wata amarya da zata shigo ta  karasa tana  ko karin tashi daga cinyarsa , da hannu d aya big boss ya dawo da ita kan cinyar tasa lokacin da ya ajje coffee din hannun sa kafun ya rungume flat tummy d inta da both hannunsa  Kishin wifey ki ke ? Shiru Abla tayi masa ta ki tanka masa , da hannunsa ya juyo da ita amma har lokacin ta ki kallansa sai  bata rai da tayi ,  fine tunda bazaki yi magana ba , i need another one amma ni ba peck nake so ba kiss nake so , idan Amarya tazo sai ta mun&  Abla bata bari ya kai  karshen maganar saba tayi saurin  kwace jikinta, daga can  karshen bed ta kwanta tare da kulle idanuwanta , ita kad ai wasu hawaye da batasan ko na Menene ba suna sakko mata a fuska, d an lumshe idanuwansa Big Boss yayi a bayanta , kafun ya  kara bud e su,  oya kiyi alwala ki sameni a bedroom d ina, kafun nayi waya da wifey ya  karasa yana barin d ak1n bayan kallan gefen fuska da ya bita dashi,  Kara su ke fuskarta Abla tayi tana gyara kwanciyar ta , ko alamar tashi bata da shi , amma gudun karta kuma wani lefin yasa taje tayi alwalan amma ta saka nufar d akin sa kusan tsawan mintuna goma , kafun wani  bangaran na zuciyarta ya bata  karfin nufar d akin.?

? ?Bakin ta d auke da sallama ta shiga duk da  kasa  kasa tayi maganar ga kanta da yake kallan  kasa . Tunda ta shigo yake binta da kallo ta  kasan ido ganin ta tsaya da tafiyar ne yasa ya furta  shima tafiyan baki iya ba sai wifey ta zo zata koya miki? Ga d ayan side nan kizo ki kwanta kafun wifey ta zo , d auke kanta Abla tayi ta nufi  karshen gadon ta kwanta, tare da ta kure jikinta sosai dan abune da bata saba ba, ganin yadda tayi nesa dashi ne ya danna light button gabaki d aya light suka d auke. A zabure Abla ta mi ke zaune tana  ko karin sauka daga gadon Big Boss ya janyota jikinsa sosai , Daidai saitin kunnan ta ya furta  Relax! I m with you,ki rufe idanuwanki babu abunda zai faru,okay ? Kanta Kawai Abla take d aga masa, sosai yake jin yadda jikinta ya d au rawa .  Kara matso da ita yayi sosai jikinsa yana sha kar kamshin turaren jikinta , hannunsa d aya ya d ora a bayanta yana tapping a hankali ganin yadda take tsoran duhu. Tun tana  kudundune jikinta sabida tsoran duhun da take har ta soma ajiyar zuciya a hankali a hankali, hannu ta d aya na cikin hannunsa da ta ri ke gagam,d an  karamun murmushi ya saki kafun ya mayar da hasken d akin zuwa dumm light. Ko mintuna goma beyi ba shima bacci ya d aukesa .?

***********

Kiran farko na asuba a kunnansa, a hankali ya soma bud e idanuwansa da sukai masa nauyi, karo na farko tsawan shekarun baya mai tsayi da ya hana kansa bacci cikin dare , amma yau akaran farko yayi bacci, baccin da yakejin kamar yana cikin wani irin ni ima musamman yadda tako ina sanyin Ac ne yake tashi, maida kallan sa yayi kanta da take kwance kan  kirjinsa, baccin ta take hankali kwance itama kamar wacce bata da damuwa aranta? A hankali ya Mayar da kallansa zuwa lips d inta da ya turu sosai , d an  karamun murmushi Big Boss ya saki gudun kar ya tasheta a baccin da take ya zare jikinsa a hankali yana  kara gyara masa kwanciyar ta . Yadda yaji sanyin Ac sosai ne yasa ya rage mata kafin ya wuce dressing room d insa . Cikin  kan kan1n lokaci yayi wanka ya Shirya cikin wasu cotton d insa riga da wando gray colour masu matu kar laushi da d aukan ido, hatta takalmin  kafarsa gray ne me laushi da ya fito da farar fatar  kafarsa. Har lokacin Abla bacci take hankali a kwance sai ma  kara lumewa cikin duvet d in da tayi. Girarsa ya d an ta ba kad an batare da ya kuma kallan side d inta ba yabar d akin Sabida kiran sallahn da akeyi.

7:25am Abla ta soma motsa idanuwanta kafun ta bud e su a hankali bakin ta d auke da addua , kallan d akin Abla ta somayi da kallo kamar wacce ta fara ganin irin sa yanzu , a hankali ta tashi zaune tana dafe kanta, mafarkin da tayi sai faman kai kawo yake mata cikin zuciyar ta , a haka ta mi ke ta koma d akinta , har tayi wanka ta tsarkake jikinta bata dena Tuna n1n mugun mafarkin da tayi me cike da mamaki da ban al ajabi ba , kamar wacce aka sa dole ta furta  mafarki ba gaskiya bane amma me yasa na kasa mantawa dashi? Su wanene a mafarkin nan da suke san cutar dasu? Ya Allah ka kawo mun mafitar mafarkin nan da nayi in gaskiya ne  , sai kuma tayi shiru tana Tuna n1n abun yi, idea d in da ya fad o matane yasa ta furta  yes!!!!  kafun ta mi ke ta fara gyara ko ina na cikin d ak1n nata , tana gamawa ta wuce nashi shima sai da ta gyara komai ta ko ina  kamshin turare ne yake tashi, ganin har almost 9 yasa ta fito daga d akin sa ta wuce falourn , da mamaki take kallan M.Sarah,  ?M.sarah ? Cikin Sauri ta furta  Yes Mah , waje Abla ta nuna mata M.Sarah tayi saurin girgiza mata kai  I can t Mah , daman akwai abunda nake san nuna miki , bazan iya nunawa Big Boss shiyasa na zo wajan ki  maida hankalin ta Abla tayi sosai kan M. Sarah ganin kamar tana  ko karin


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login