Showing 207001 words to 210000 words out of 347251 words

Chapter 70 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1475

kinga baya  kaunata, kullum cikin d aure mun fuska yake , dan nayi soyayya zai ya zama laifi? Shi lokacin da yake soyayyar shi an hanashi?  , yadda taga tana hawaye ne ya  kara mata tausayinta da take ji, sai yanzu ta gane dalilin dawowar su , wato sabida accident d in Yaya Sauban. Hannu Abla ta saka tare da share mata hawayenta  ?kukan ya isa haka please, na tabbata ba yau kika fara shiba , gashi kina  ko karin sakawa kanki damuwa . Yanzu ya jikin Yaya Sauban d in?  Bata fuska Baby tayi kafun ta furta  Nima bansani ba  da mamaki Abla ta furta  ba kije kin duba saba Kenan? , yadda Baby taga mamaki ya fito a kan fuskar Abla ya sanya ta d an had e ranta  ina ruwana dashi , saura kad an dariya ta  kwacewa Abla amma tayi saurin dannewa karta  bata wa Baby rai  amma ya kamata ki je ki duba sa , ko babu komai a tsakanin ku kinga kema yayan ki ne , and ko saboda Mamy ya cancanci fiye da hakan ma, tunda nazo kuka tayar mun da hankali , aushe zazza bin soyayya ne ya kamaki, tunda na dawo kuma zamu samo miki magani , a  kufule Baby ta mi ke zata bar d akin, cikin sauri ta ri kota  fine am sorry , amma please ki bar saka wannan damuwar a cikin ranki kinji? Kin manta kina dani? Bana san ganin ku haka , gabaki d aya banji dad i ba , ko zaki ha kura sabida niba , sai ki ha kura for your Son? Ta  Karasa tana kashe mata ido d aya. Murmushin da ta jima ba tayi ba ta saki sabida yadda taji wani sanyi a cikin ranta lokaci d aya  Ni dai ba yar iska bace  , ta fad a tana sakin wani murmushin kafun ta bar d ak1n. Itama Abla murmushi kawai take saki sabida a wani  bangarena na zuciyarta taji dad i , dan ba tun yau take wa Baby fatan hakan ba .?
? ? ? * wanka ta somayi sannan ta rama salolin da suke kanta , abuncin da su Fanan suka kawo mata ma kad an taci sabida yadda take jin cikinta a tunkushe kwana biyu, gwandama fruit salad da ta sha da yawa , tana gama sha ko minti goma batayi ba ta kwanta , sai bacci.?
? ? ??
? ? *Da daddare ma basu samu sunyi magana , sai abuncin da suka kawo mata , itama kuma bata ce musu komai ba ta bar komai a cikin ranta zuwa gobe , ga baccin da take faman yi bazai bata damar maganar da su ba . Dan kusan sau biyu Baby na shigowa d akin, itama Fanan haka, ganin yadda take bacci ne yasa Mamy tace abarta ta huta.
*. *. *. *.?
Kamar yadda ta saba mafarkin wata tana naiman taimako yanzun ma kusan hakance ta faru,sabida d a da take ganin matar cikin neman taimako duk da bata ga fuskarta ba amma a wannan karan cikin wani irin shiga mai d aukan hankali ta hango ta , cikin wani babban falour mai matu kar  kayatarwa tana mi ko hata hannu alamar ta zo, Abla kuwa sai faman kare hasken da yake haske mata ido tayi sabida yadda take san ganin ko wacece matar , cikin sauri ta dam ke idanuwanta da haske suke kashe mata su kafin ta  kara bud ewa , har yanzu tana hangi yadda matar take mi ko mata hannu , cikin wani irin murya kamar tasan mai shi ta  kafa furta  taho waje na mana, taho. Runtse idanuwanta Abla tayi na  yan sakanni kafun ta bud esu gabaki d aya akan matar, cikin tsantsan mamaki Abla taja baya ganin Ammi a zaune kan kujera fuskarta d auke da murmushi, ga wata budurwa da bata san ko wacece ba a gefenta .  Kara mi ka mata hannu Ammi tayi tana mata murmushi akan ta matso kusa da ita . Cikin sauri Abla ta nufi Ammin ganin yadda take mi ka mata hannu, guguwar da ta karad e wajan ne ya dakatar da ita daga nufar Ammin da take , kusan tsawan mintuna biyu kafun guguwar ta d auke . Bud e idanuwanta da zatayi kenan taga babu Ammi babu budurwar data gani a gefenta. Da sauri Abla ta  karasa kan kujerar da Ammi take a zaune , wani  karamun picture ta gani a ciki tare da wani zobe kamar na gwal. Cikin sauri ta d auki photon tana kalla , wasu  yan matane farare tasss a cikin hotuwan, ko wanne fuskarsa d auke murmushi, ba sosai take ganin fuskokinsu kamar yadda take ganin kayan jikin su iri d aya , fad uwa hotan yayi a  kasa tsugunnawar da tayi bayan ta d auki picture d innan ne taga sar karta, zata d auka kenan taji kamar a na ta ba ta . ?

? ? Bakinta d auke da addu a ta farka tana  ko karin yun kurawa , yadda taji ta kasa motsine ya bata damar bud e idanuwan ta cikinsu sauri. Da fuskarsa ta soma cin karo , a hankali ta saki ajiyar zuciya ganin kamar tafiya suke , cikin cool voice d inta ta furta  Sunshine . A maimakon ya amsa mata sai idanuwansa da lumshe mata kawai, bata kuma cewa komai ba ta lafe a jikinsa har zuwa kan gadon da bata san ko na ina bane, ga laushi da yake da shi na musamman  sorry na tashe ki daga bacci ko? Kanta Abla ta girgiza masa a hankali. Wuyanta ya d an ta ba jin zafi, kusan kwana biyu kenan tana fama da wannan zazza bun daren  Sleep tight  , ya fad a lokacin da yake kissing goshinta . Kamar wata Baby haka ya dunga tapping d inta a hankali har ta koma baccin da take . Sai da ya tabbata baccin ta yayi nisa sosai tukunna ya d auko system d in sa yana operating d insa, yadda ya mayar da hankali sosai kan system d in zai tabbatar mqka ba  karamun abu mai muhimmanci yake yi ba.

THE NEXT DAY
*******
Kiran sallar asuba da ake ne ya shiga cikin kunnuwanta, a hankali ta soma mutsuts tsuka idanuwanta tana san bud e wa , tun tanayi kad an kad an har ta  karasa bud esu. Bata sauke idanuwanta a ko ina ba sai akan ceiling d akin , mamaki ne ya kamata sosai ganin yadda wajan canza mata kamar ba shiba , shiyasa ta saka hannunta d aya tana mutsutsuka idanuwanta , lokaci d aya ta fuskanci ba a cikin d akinta take ba. Cikin sauri ta yun kura zata tashi taji an ri kota, da sauri ta waiga dan ganin ko wanene,d an zaro idanuwanta Abla tayi ganinsa akwance, shima bud e idanuwansa yayi lokacin da ya mi ke zaune  be careful, ki dena wannan saurin haka cikin tsananin mamaki ta furta  Sunshine ina ne nan?  bai amsa mata ba, sai maida kallansa da yayi zuwan kan watched d in d akin daidai lokacin da ake sake wani kiran sallar  Let s pray  ya fad a a hankali lokacin da yake mi kewa,  bata fuska Abla tayi da ta fahimci d auko ta yayi lokacin da take bacci, tsoran ta d aya ma kar su Fanan su shiga cikin d akin ko Mamy su tarar da bata ciki. Hannun da ya mi ka mata ne yasa a sanyaye ta kama har yanzu bata dena turo bakin da take ba , direct wata  kofa suka shiga su biyu.

? ? ? Bayan wasu  yan mintuna tare suka sake fitowa cikin saban shiga ,sanye yake cikin wasu  kananan kaya masu laushin gaske, sai ita da take sanye cikin wani koriyar riga mara nauyi, sai hijab da ta yake hannunta . Sai da ya kaita har kan daddumar tukunna ya mata k1ss a hannunta , kafin ya fita daga d akin. A jiyar zuciya ta sauke bayan futarsa , kusan a tare sukai sallar sabida jam i da tabi, ba ita ta bar kan daddumar nan ba sai da tayi karatun al qurani mai girma da kuma azkar d inta kafun ta mi ke tsaye . Time ta kalla ganin shida ta wuce , tasan a ko wana irin lokaci zai iya dawowa d akin, gashi zuciyar ta na tsoran Mamy ta shiga ta tarar da bata cikin d akin shiyasa ta fito daga d akin tana dube , lokaci d aya ta fahimci part d insu ne amma gabaki d aya ancanza komai da komai na cikin wajan. Ta cikin elevator ta sauka zuwa  kasa , har zata nufi ta  kofa sai ta tuna da hanyar da ya ta ba bi da ita ta cikin bedroom d insa . Yanzun ma can ta shiga kamar yadda tayi hasashe, a canza komai da komai na cikin d akin, bata tsaya kallan gyaran ba ta nufi hanyar, cikin d an sauri take tafiyarta , saura kad an ta  karasa part d insu Mamy ta hangi  kofa a bud e , tsabar karanbani irin nata amaimakon tayi wucewarta sai ta  karasa  kofar da ta gani a bud e , bakinta d auke da Bismillah ta tura  kofar .  Dan  karamin corridor a wajan da baifi taku goma ba sai wata  kofa daga Side d in hagu , itama kamar abud e ajiyar zuciya ta sauke zata juya kamar ance ta kai idanuwanta bakin  kofar sai ta wu ka a  kasa jikinta da wani kiran abu da baza a iya kiran sa da jini ba . Gudun kar yazo ya sameta anan tayi saurin tanjo  kofar tare da saka d an kunnanta ta karci wajan  kofar kad an yadda zata ganeta. A haka ta  karasa cikin part d in su Mamyn ba tare da kowa ya ganta ba har ta shige d aki.
*
*
*
 Karfe 8:30 akai knocking d in d akin lokacin harta soma barci ma sama sama , mi kewa tayi tare da bud e  kofar , su Eshaal ne a tsaye a wajan hannun su d auke da tray , matsa musu hanya tayi suka shigo cikin d akin  Maman unborn ga abinci da d umi d umin sa  , kallan  kofa Abla tayi ganin Fanan da Eshaal kawai banda Baby, d an girgiza kanta kawai tayi tare da komawa cikin d akin . Sai yanzu kuka ga damar dawowa kenan, Madam mai kawo jaka har kin kawo jakar kin dawo ko?  Karamun dariya Fanan ta saki batare da ta furta komai ba sai ma Eshaal da ta furta  You re breakfast is ready ,karki zauna da yunwa mijinki ya saka mu punishment kamar yanda naga soldiers d in jiya suna wani irin tranining kamar babu jini a jikin su , d an hararar ta Abla tayi  kema ai soldier d in zaki aura , kije ki tanbayesa ya suke punishment, dan kunga ku ba ai muku komai ba ko? Ni da aka mayar mai kuna da Simba ba ?  ya  karasa tana sakin dariya sabida tuno dramer ta . Suma su Eshaal dariya ce ta  kwace musu , cikin d ariya Fanan ta furta  karki damu Indai wannan ne dan sojan nata har cikin flower yasaka ta shiga Baby kuma ta shige  kar kashin mota  , sai kuma jikinta ya d anyi sanyi da tayi maganar Baby, dafa kafad ar ta Abla tayi  it s okay, ki zamuyi magana anjima , kar Yaya Little ya sa a d aure ni, dan wannan mijin naki yafi kotu d aure mutum wallahi , ah to nidai babu ruwana . Murmushi sosai Fanan ta saki sabida anbatan Little da tayi, amaimakon ta bata amsa sai ta furta  ga abincin k1nan Mamy na jiran mu , zata juya kenan 0ran Baby ta shigo d akin, ko kallanta batayi ba sai ma d aure face d inta da tayi kad an lokacin da ta shigo cikin d akin ,d an ajiyar zuciya Fanan ta saki , kwata kwata bata jin dad in yadda suke yanzu da Baby , tasan Baby kuma da zuciya musamman yadda maganganun da ta fad a mata sukai mata ciwo har suka saka ta zazza bi, dafatan da Eshaal tayi ne ta sauke nunfashi tare da fita daga d akin .

? ?  Haba mana Baby , bansan ki da fushi haka ba , please komai ya wuce mana , bana san ganin ku haka , bana jin dad in gaskiya  , d an ta be baki Baby tayi  Nifa ba wajan ki nazo ba ,na zo duba lapiyar kine da Unborn d in mu, kawai kici abinci ki kwanta kiyi bacci , kinga tafiya ta Mamy na jira na  . Duk yadda Abla take mata maganar ta dawo itama bata dawon ba , dan ta sani Indai ta tsaya sai Abla ta tilasta ta yin abunda batayi niya ba . Tana fita Abla ta girgiza kanta  Duk ku gama guje gujen ku , zaku dawo hannu ai , fitinannu kawai  , yanxun ma bata ci wani abun kirki ba , gwanda pepper soup da ta sha kad an , dan idanuwanta har wani lumshewa suke sabida baccin da take ji.

Koda aka idar da sallah bai koma part d in saba dan yasan bata ciki yanzu, har lokacin kuma bayan ya saka an duba  kafar Sauban mai ce musu komai ba da gashi har Bobon.

? ? ?Zai bar wajan masallacin yaji muryar Little  Yaya.. , jiyowa Big Boss yayi ganin Little tsaye a wajan, hannu Big Boss ya bud e masa ba musu kuwa yayi sauri yayi hugging d insa  please Yaya ka dunga tafiya dani, nayi kewar ka sosai  , tausayinsa ne ya kamashi duk da bai fito fili ya nuna masa hakan ba , gashin kansa ya shafa  it s okay Little , waya ta ba mun kai lokacin da bananan  , cikin sauri ya girgiza kansa  No one Yaya kawai nayi kewar ka sosai  , zai yi magana sai yaga Prince shima a tsaye yana kallansu, da hannu yayi masa alamar ya matso kusa , cikin sauri kuwa Prince yayi hugging d insu  I missed you a lot Yaya , munyi kewarka  , hannu Big Boss ya saka ya kama kunnan su gabaki d aya , cikin sauri suka soma  Ouch Yaya da zafi , we re sorry .  Dan sakin kunnan su yayi kafun ya furta  when last kuka motsa jiki? Bai koya musu yadda zasu yi  karya ba shiyasa sukai fiki fiki da ido alamar rashin gaskiya .  Mu kuma da aka manta da mu fa ? Cewar Sauban lokacin da yake  karasowa wajan cikin d in gishe  kafa ,  kara had e face d insa yayi kad an bayan yayi wa su Little alamar su shiga cikin gida. Shima Bobo wajan ya  karaso shiyasa Big Boss ya kalle su su biyun.  Follow me  , yana fad ar hakan ya juya ya soma tafiya , sai da yayi kusan taku bakwai kafun Sauban ya kalli Bobon  Please Dude karka fad a masa dalilin accident d in nan please  , Bobo zai yi magana Sauban ya rigasa  Dan Allah . Kansa Bobo ya jinjina masa kafun su soma bin bayansa ganin ya wuce su sosai. Abunda basu sani ba kuma gabaki d aya yaji maganganun su , dan wani irin kunne Allah ya basa kamar maciji, yana da saurin jin magana a kunnan sa , suma kuma sun san da hakan amma a wannan karan gabaki d aya sun manta da wane ne Big Boss  .?


Lokacin da Abla taje gaishe da su Didi suma ba  karamun mamakin zuwan ta sukai ba , amma farin cikin ganin ta da sukai ya  boye gabaki d aya mamakin nasu , dan yadda suke farin ciki ita da Hajiyar America sai sun baka mamaki ga wani irin tarairaya da suke mata , motsi kad an sai an tanbayi lafiyar ta ko kuma in akwai abunda take bu kata, duk da suma ba isash shiyar lapiyar ce dasu ba.?
************
 Karfe 12:45pm Bobo ne zaune a part d insu shi da Sauban bayan Doctor ya gama duba sa  we have to tell me the truth,  boyewar bashi da anfani,ka sani , nima na sani idan ya sani cikin  kan  kan1n lokacin zai yi solving matsalar nan . Kasan wane ne shi basai na fad a maka ba , do you think excuse d in da ka fad a masa d azu sai sa ya yadda da maganar ka ? Cewar Bobo yana kallan Sauban , d an iskar baki Sauban ya fesar kad an  Nasan da hakan Dude , but I really can t force her , I can t bazai iya d aukar yadda zata cutu ba , just for my happiness? I can t , da wani Idon zan ce masa a get this accident sabida ita ? Kasan halin sa sai, he can really make her cry idan ya gane I got this accident because of her&  , bai  karasa fad a ba sabida wanda ya gani tsaye yayi folding hannunsa, ga face d insa da take d auke ba fara


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login