Showing 234001 words to 237000 words out of 347251 words

Chapter 79 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1447

 kara gaisawa sukai a karo na biyu kafun su Mamy su bar musu part d in amma ko mintuna 5 basuyi ba aka soma shigo musu da warmers da wasu abubuwa sosai da aka rufe da wallpaper.
? ? ?
 Daya daga cikin suce ta soma bud e warmers d in tana jijjiga kai  lallai mutanan nan suka da karamci da san1n ya kamata , gashi dukiyar su bata saka musu girman kai ba ko kad an , ku duba tar bar girma da sukai mana kafin mushigo nan amma wallahi Mubina sai kin kula naga alama wannan kishiyar taki babu d igon aya a tattare da ita  . Wata ce ta amsa mata da tabbas haka ne nima na kula da hakan amma ko kusa karki raga mata idan tayi miki abu, nasan a wannan fannin basai munce komai ba . Kibi mijin ki kiyi masa biyayya,  yan uwan mijin ki yadda suka nuna miki so da  kauna kema ki  kauna ce su tsakani da Allah  . Sosai suka shiga yi mata nasiha, ko hour d aya basu  kara ba sukabar amarya a shashenta . Hajiya Falmata kuma tana d aki sabida tsananin  bacin rai ji tayi kamar ta ?kashe kanta ta huta .?

******?
? ? ?*******
Bayan idar da sallar magrib wanka sosai Abla tayi ta can d ana shigarta mai matu kar gigita duk wanda ya gani , ta ko ina tashin  kamshi take . A gogon ta kalla kafun ta d an kumbura bakinta sabida by 5 yace mata zai dawo gashi har bayan sallar magrib. Bakinta da taji baya mata dad i sosai yasa ta nufi kitchen tare da d ebo yaji a d an mitsitsin abu tana lasa , kamar wacce take shan wani uwa duniyar har wani faman lumshe idanuwanta take .  ina wayata ? Take tanbayar kanta ganin babu wayar a jikinta . Wani  karamun tsaki ta saki kad an tuno a inda ta ajje ta , zata wuce aka danna door ball , shiru tayi ba tare da ta motsa ba tana kallan jikinta . Juyawa tayi zata koma dan tasaka hijab sai taji an bud e  kofar ,  kamshin sa d aya soma dukar hancin ta yasa ba shiri ta  boye yajin hannunta a bayanta. Tunanin inda zata ajje tayi batayi aune ba taji  kamshin sa na  kara kusan to ta , d an maraice fuskar tayi , kafin ta soma d an ja baya  welcome back Sunshine , bai amsa mata ba sai kallanta da yayi ganin yadda take  boye hannun ta a bayanta , a hankali ya soma matsowa kuwa da ita , ita kuma tana ja baya gudun kar ya ga yajin . Mai kike  boyewa ? Kanta ta girgiza masa da sauri  No babu komai Sunshine  . Ganin yana  ko karin matsota tayi saurin  kara jan baya  Daske fa Sunshine babu komai  . Bai kulataba ya cigaba da matsowa kusa da ita, cikin sauri ta juya zata g?d? ya cafko hannunta . Yajin da ya gani a hannunta ne yasa ya d an suke face d insa . Tun kafun yayi magana ta shagwa be masa fuska  ka d an nasha fa Sunshine , ba da yawa ba kuma laifin Babyn kane shine yake ta saka ni d alle mata bakin yayi , kuma sosai taji zafin hakan shiyasa tayi saurin kulle bakinta  Soon zan yi maganin bakin nan naki . Turo masa bakin tayi , kafun tayi hugging d insa  welcome back  , goshinta ya d an dungure kad an bana so tunda kikayi letti  , da haka ya kama hannunta suka shige d aki.?
? ? ?Kusan tsawan mintuna 30 a bud e  kofar sai faman tashin  kamshi suke sosai , ita kanta sai da ta canza kayan jikinta da dukkan alamu wani wankan suka sake .
? ? ? Abincin da tayi masa tayi serving d insa , yaso ya mata magana sabida hanata girki da yayi amma yadda daddad an d and anan abincin ya shigesa ya manta da komai. Suna gama cin dinner d in su kan kujera suka koma Abla yana zaune a kan cinyar sa , sai wayarsa da tayi downloading game a ciki. ?
?
? ? ? ?Cikin d an murmushi murmushi ta furta  Sunshine  , hannunsa na kan cikinta ya furta Matar Sunshine  , murmushi ta saki sosai mai sauti kafun ta furta  har yanzu baka fad amun yadda akai auran mu ba fa  , d an kallanta yayi kafun ya saki murmushin gefen baki  kina san san1 ? Cikin sauri ta jinjina masa kanta tana  kara gyara zamanta . Wayar ya kar ba ya ajje kana kallan cute face d inta  ke d in mata ta ce tun da dad ewa , Abla bata fahimce saba shiyasa ta  kura masa ido.  Yar iska ya fesar kad an kafun ya furta  Yes you re my wife , tun kafun kisan su Little na aure ki cikin sauri Abla ta kallesa dan yanzu ma bata gane maganar ta saba , fahimtar hakan yasa ya d anyi pecking goshinta da har saida ta lumshe ido.?
? ?  You re my wife tun kafun kisan da zuwan ki America . You re unconscious by that time a Cameroon and that s when I get married to you. Da izinina aka shigo Canada dake , and i was with you all the time har zuwa wajan fire d in nan , tun kafun su Bobo suzo wajan nake by your side  , ya  karasa yana jan hancinta. Cikin tsanani mamaki ta furta  Amma & amma.. sai kuma tayi shiru sabida yadda ta kasa  karasa maganar.  Don t be surprise , matar soja ce ke dole ki koyi horo, everything ina tare da ke , every time kikai mun coffee I feel so special  , turo bakinta Abla tayi  shine kuma kake horani? Lumshe mata idanuwansa yayi  ?I do that to test , if you can be my wife but sai aka  kare da tsunkamun mari hannu ta saka zata kulle fuskarta ya ri ke hannun  Bayan na sha mari wani fuska kuma zaki  boye mun ? Sun kuyar da kanta Abla tayi a  kasa dan ko kallansa ta kasa yi  Am sorry.. dakatar da ita yayi ta dalilin bakinta da ya d allah  Scary wife  .


MSSLEE
'?.


IBTISSAM
? ? ? ( A heart touching story of love and destiny)

Story & written?
? ? ? By
Mss Lee ??

?
? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?0812 044 4608


? ? TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!

SHIN KUNSAN WACECE HAJIYA NUSAIBA BR~B ZURU ?d'?

HAJIYA ~ NUSAIBA DR~B ZURU

MAMALAKIYAR ZIMH ISLAMIC AND MEDICINE DAKE RINGH ROAD A KANO NIGERIA
Tazo muku da ingantattu ko sahihan magungunan mata masu inganci, ba anan kad ai ta tsaya ba har da na cututtuka da Turarukan wuta , Humra masu shegen  kaushi . Abun Alfaharin kuma tana bada sar1 cikin sau ki, sannan kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad in duniyar nan.?

Duk wacce ta siya magungunan Hajiya Nusaiba Dr B zuru, taga be yi mata aiki ba tazo za a dawo miki da kudin ki .?


KA DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA



1?? Hadin amarya
2?? Hadin mai jego
3?? Hadin sabon budurchi
4?? Hadin Kaza Yar Suddan
5?? zuma -Tsumi- Tabaje da sauransu
6?? Turaren Sandal ruuu& flastic Sandal
7?? Hadin Hawwi domin inganta zafafiyar kauna
8?? Hadin bagadad,kahlij,kajiji,gafgaf dasauransu
9?? Hadin humra soyaya dole ta matan aure da normal humra

DON SAMUN  kARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA :?
? ? 08133647913?
? ??
? ?KANO NIGERIA?

LOCATION: RING ROAD BAYAN G0DAN MAN NAZARGO.

? ? ? ?SIYAN NAGARI MAIDA KU DI GIDA

PAID BOOK


BOOK 2?
? ? ? ? ?S_____ 43


Ya tsine masa fuska tayi  Am not a scary wife just&  ringing wayarsa ne ya hanata  karasa maganar da take sanyin  just? shima ya tanbayeta yana zuba mata kyawawan idanuwansa , da hannu tayi masa alama da wayarsa da take ringing amma bai kalla ba ko kuma niyar d aukar ,  Oya tell me just what ? Dariya ta yi kad an tana karkad a masa idanuwa  No na fasa fad a nima na manta , bari na d auko Youghurt d ina  , zata mi ke ya ri ke mata hannu, wuyanta ya soma shinshina sabida  kamshin turaranta da yake dukar mata hanci  Mai yasa kike so gabaki d aya ki mayar mun da Baby d an madara? ,hannayenta ta saka duka a wuyansa tana kallansa  Sabida nice Babyn babu na biyu na , eyes d insa ya d an waro mata tare da nuna cikinta  wannan fa? Kallan cikin tayi kafin ta  kara kallansa  zanbar wa Little shine.
? ? ?  Dagaske? Ya d an tanbayeta ta sigar tabbatar wa ,murmushi kawai ta saki da ya bayyana dimples d inta sosai . Wayarsa ce ta kuma ringing kad an a wannan karan ma ko kallanta bai kuma yi ba , cikin silar kwantar da murya ta furta  Sunshine kiran ka fa ake , may be kira ne mai mahimmanci  , d auke idanuwansa yayi ta sake juyo da fuskarsa  Haba mana sarkin zuciyar Abla, gwarzon a cikin gwaraza, my sunshine , everything  , dungure mata kanta yayi kad an yana murmushin , ba musu ya d auki wayar tare da karata a kunnansa . Bai ce komai ba sai kallanta da yake har tsawan m1ntunan da bazasu cewa d aya da wasu second ni ba ya kashe kiran.
? ? ? I want to go somewhere, can I ? ( Ina san zuwa wani waje , zan iya?) ya tanbaye ta hankalinsa gabaki d aya a kanta , d an shiru tayi kad an sai kuma ta sakar masa yalwataccen murmushin da ya sakashi lumshe ido . Yes zaka iya fita amma karkayi dare sosai, if your zamuyi maka hukunci ni da Unborn.
? ? ? ?  ko nima swimming za a sakani cikin ta bo . Dariya Abla ta  kyal kyale dashi sabida tuno labarin da Little ya bata , yadda ya saka su yin swimming cikin ta bo. ? wannan mai sau ki ne , between me and you ne  . Ya fad a tana sakin wani murmushin.?
? ? ? Sai da ya  kara wasu good 20 minutes d in a wajan ta kafin ta rakashi daidai tsakiyar falourn. Peck yayi mata a goshinta, ita kuma tayi hugging d insa , yana zuwa bakin  kofar ya jiyo ya kalleta . Wani irin blow kiss tayi masa daga inda take tana kallansa kafun tayi masa waving hannunta tana masa bye bye . Lumshe idanuwansa yayi tare da fita daga falourn .?
? ? ? Itama Abla wani lallausan murmushi ne ya bayyana akan fuskarta . Bata zauna a falourn ba ta wuce sama d akinta , tana  ko karin cire d an kunnanta zoban da ta tsinta ya fad o mata arai. Cikin sauri ta  karasa inda ta ajje sa . ?
? ? ??
? ? ? Akan d an stool ta zauna tana bin zoben da kallo da manyan idanuwanta musamman zanen jikin zoban da ta gani kamar ba normal zanen zobe bane a jiki. Lokaci d aya kasala ya saukar mata a jiki sai faman lumshe ido take kuma taki sajje zoban, kamar abun  kara yawa yake ganin hakan ta soma addua cikin zuciyarta tana tofawa zoban . Abun al ajabi sai gashi gabaki d aya ta dena jin abunda take ji. Zata mayar da zoban hannunta ya kai kan wani d an mitsitsin abu da ya tsakiyar . Kallan wajan tayi sosai kafun ta d auki pin guda d aya tana sokawa a wajan take a wajan zoben ya bud e kamar wani  karamun mudubi. Mamaki da al ajabi ne ya kamata , sosai kamar idanuwanta zasu fad o  kasa take bin zoban da kallo har ya gama bud ewa . Wani irin jan giza giza ne a cikin zoban d an mitsitsin gaske , Abla batasan lokacin ta saki ihu ba , cikin tsoratar da tayi ta d auki ta kalminta ta bugawa gizo gizon sai cikin sau kas ne ya tashi a cikin d akin. Ajiyar zuciya ta sauke ganin ta kashe giza gizan, tare da d aukar tissue zata g?e wajan sai taga babu shi babu alamarsa , harta  kasan takalminta sai da ta duba amma kamar babu abunda ta taka , bata tsaya wani jinkiri ba ta janyo wayarta tare da kunna karatun al kur ani , a hankali a hankali nutsuwa ya soma shigarta cikin zuciyarta , kafin ta saki wani gauron nunfashi. Zoben ta d auka tare da mayar wa gefen alqur anin ta da ta ajje .
? ?  mene ne gaskiyar lamarin? Ta fad a a bayyane tana turo labarin da Big Boss ya bata . Sosai ta soma nazari akan abun da yake mata yawo cikin  kwa kwalwa  Idan kowa zai iya gudun su a wannan lokacin , mai yasa Uncle bai guje su ba ? Mai yasa ya zauna tare da su? I can t trust anyone for the safety of my family, dole na binciko komai. Wane ne yake san ganin bayan su ? Wane ne wannan mutumin da yake san ganin bayan su ?  shine ?abunda take sa kawa cikin zuciyarta . Kanta gabaki d aya ya toshe so take tayi tunanin sosai akan wannan lamarin . Cikin sauri kuma a bayyana ta furta  Wannan d akin , dole zan samu tanbayoyi na a cikin sa , I have to get a plan kafun na shiga amma bazan iya zuwa yanzu ba karya dawo ya ganni a wajan.  Karamin jotter ta d auko cikin capital letter ta rubuta  Trust no one in the family , a  kasa cikin  kananan rubutu ta rubuta sunayen wasu daga cikin gidan tare da rubuta question mark a wajan. Sosai take zurfafa tunaninta akan zoben hannunta da labarin da ya bata  . Tana cikin wannan tunanin wayarta ta soma ringing, cikin sauri ta d auka a tunaninta Big Boss ne , sunan Ammimi da ya fito kan wayar tane yasa ta d an  bata fuskarta tare da ajje wayan. Kiran na katsewa wani saban ya sake shigowa amma ta ki d agawa sai ma a silent da ta saka wayar gabaki d aya .


*******HAJIYA FALMATA S POV

? ?Tunda ta dawo d aki take faman rusa kuka sabida tsananin tashin hankali , ji take gabaki d aya dama ta d auki ranta ko zuciyarta zata dena mata wannan zafin da take , tafi tsawan hour 2 gabaki d aya kwallin fuskarta ya zazzago mata sai ta koma kamar wata horror gashi hawaye shima ya  bata mata fuskarta . Knocking d in  kofarta akai amma kamar wata kurma , dan ko motsi batayi ba , balantana asaka ran zata bud e  kofar.  Kara  kwan kwasa  kofar akai a maimakon ta tashi taje ta bud e sai taja wani irin dogon tsaki.?
? ? ? Motsin tafiya taji alamar an bar wajan  munafuki, duk tsiyar da kake  kullawa sai naga  karshenta yau .yadda tayi maganar kamar me shirin kai duka . A zabure kamar wacce aka tsikara ta nufi hanyar  kofar gashi kamar wacce take shirin tashi sama .
? ? ? ? Gidan uban wa zakaje munafuki? Wani irin kallo yayi mata lokacin da yake juyowa ,  ni kike kira da munafuki ? Ya fad a yana kallanta rai a  bace , sai ta nemi diriri cewa , bai ce mata komai ba sai wani mugun kallo da ya sake yi mata , cikin kakkausar murya ya furta  mintuna biyu na baki ki same ni a falour idan kika yi kuskure sai na sa ba miki, kuskure kad an zakiyi wallahi kiyi a auranki banza ballagaza kawai . Yana fad in hakan yayi wucewarsa, yatsa ta tauna tana girgiza kanta kamar wacce ke tunanin matakin da zata d auka . Cikin sauri kuma tabi bayansa sabida furucin da yayi mata .?
? **** zaune take kan d aya daga cikin kujerun falourn , baza a kirata fara ba sannan baza a kira ta ba ka ba , tsaka tsakiya ce , sannan tana da kyanta daidai yanayin jikinta musamman da ta kasance tana da d an  kiba , fuskarta kwance yake da lallausan murmushi gabaki d aya bata had e rai ba . Ko sallama batayi ba ta shigo cikin falourn kan d aya daga cikin kujerun wajan tana Kafkas a  kafarta . Cikin girmamawa Amarya ta gaisheta amma sabida wula kanci irin Momyn Harry kamar batasan da wata halitta ba, sau biyu amarya na  kara gaisheta ganin yadda ta wula kanta ta itama ta yar da ita cikin kwandan shara abunda .?
? ? Sosai yayi musu nasiha , tun kafun ya gama maganar da zaiyi ta tashi kamar wata tattabara tayi shigewarta d aki. Kansa kawai Dadyn Eshaal yake jinjina wa ganin saban rainin da ta d auko. Bai ce mata komai ba ya kalli amaryarsa suka wuce part d inta .

************?
? ? ? ? ? ? ? ?**********
? ? ? ? ? ? ? ?Zaune take kan wata kujera , jikinta sanye da abaya black colour tayi rolling kanta dashi . Fuskarta


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login