Showing 18001 words to 21000 words out of 347251 words

Chapter 7 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1401

Bazan fad a masa ba amma kema with one condition zaki sha magani , kin yadda ? Da kai Abla ta amsa masa dan ko magana bata sanyi, har wajan d akin ta ya karata , bai tafi ba sai da yaga shigewarta.?

? ? Abla kamar ta d ora hannu aka haka take jin kanta , gabaki d aya batajin dad in jikinta kwata kwata , yadda take tafiya kamar me lahi da  kyar ta iya watsa ruwa tayo alwala . A wajan sallama haka tana sallah kafafuwanta suna hard e mata sabida mugun jirin da take ji. Tana idar da sallah tayi kwanciyarta akan daddumar hawayen da bata san ko na menene ba suna sakko mata a kumatu , a  ban gare d aya kuma hannunta na ri ke da  kafar gabaki ?d aya ji take duniyar ta tsaya mata , bakin ta yayi mata nauyin da ko addua ta kasa . Ana kiran sallah isha i da  kyar tayi yin ta , tazo zatayi shafa i da wuturi jiri ya fad ar da ita dole sai ha kura tayi.

Knocking d in  kofar ta da kai ne yasa tayi  ko karin daidaita fuskarta , tana bud ewa ta tarar da Prince tsaye a wajan , cikin pity face ya furta  Sorry Sis , bari muci abinci sai kisha magani kinji ? Let s go ke kawai ake jira  , ganin tana  ko karin yin mune ya furta  idan baki fito ba zan fad awa Little fa  girgiza masa kai Abla tayi  No karka fad a masa muje  a haka ta dunga bin prince duk da zafin da taji  kafarta nayi mata , cikin wani  kayataccen falour suka nufa da babu hayaniya a ciki, daga little sai Dr da su Nanni sai kuma sauban da uncle su kad ai ne a cikin falourn , cike da girmamawa Abla ta gaishe su , shima Dr Amaimakon ya amsa mata da baki sai ya lumshe mata eyes d insa , face d in Nanni cike da murmushi ta furta  Now let s eat ! Okay ? Kansa little ya girgiza mata  Ni na  koshi shima prince the same answer d in da ya bata kenan , itama Abla ganin sun ce bata ci itama tace ta  koshi, cike da mamakin su Nanni ta tsaya kallansu kuyi hakuri bazamu iya ci babu Yaya Bobo ba , shi yaya Big Boss bayacin abinci cikin mutane  uncle zai yi magana Little yayi saurin furta  please uncle  kallan Uncle his excellency yayi  Do as their wish , ka kira musu bobo , wayar hannun sa uncle ya d auka tare da dialing number Bobo, cikin sa a kuwa kiran ya shiga  Meet me here please  da haka ya kashe kiran dan yasan idan ya fad awa Bobo inda Suke bazai zoba . Cikin mintunan da basu fi 10 ba Bobo yashigo falourn bakinsa d auke da sallama , ganin His excellency zaune a Wajan ya juya zai bar wajan cikin Sauri uncle ya furta  Dawo ka zauna , Ni na kira ka fa  fasa futar bobo yayi ya shigo falourn amma face d insa gabaki d aya ba fara a , d an ta be baki Diidii tayi  Wallahi dai babu kyau ka dunga sakawa zuciyar ka ruwan sanyi , shareta Bobo yayi kafin ya furta  Uncle gani da hannu uncle ya nuna masa su Little  sunce bazasu ci abinci ba sai da kai  hararar Prince , Bobo yayi  then uncle sai kabarsu mana basa jin yunwar ne , can I go ? babu Inda zakaje ka zauna muci abincin nan Dan Allah just for me ! Please Don t said no Bobo zai ce No uncle ya  kara furta  Dan Allah fa nace maka  kallan yadda su Little suka tsaya kallan sa yayi kafun ya ta be bakin sa kad an , ko kallan inda his excellency yake bayani duk da yadda shi yake kallan sa fuskar sa cike da annashuwa  Uncle Big Boss nanan, so I can t it sabida yananan ne bazaka ci ba ko kuma Sabida nace kaci? It s okay you can go ganin yadda ran uncle yake  ko karin  baci ya furta  it s okay uncle ayi packaging na Big Boss  da Sauri Nanni ta mi ke  idan wannan ne karka damu ko ni da kaina sai na kai masa  babu Wanda ya tanka har ta dawo d auke da wani abun jera abinci , ganin tana  ko karin nufar hanyar fita uncle yayi Saurin dakatar da ita  Haba ina zaki kuma ? Ga Abla nan ki bata ta kai masa  Prince zai yi magana Abla tayi saurin mi kewa tare da Amsar tray d in gabaki d aya jin ta take wani iri , tana kar ban tured in a haka ta soma nufar part d insu duk da yadda take jin jiri kamar wacce ta fuce daga hayyacinta . Tana shiga ta tarar da anrage hasken d akin, duk da yadda take da tsoran duhu abun mamaki sai gashi yana shiga cikin d akin, yana zaune cikin shigar white pajamas farare tass da su , ko sallama batayi ba sai saukar abinci da yaji an ajje , a hankali ya d ago da idanuwan sa ganin zata juya , cikin cool voice nashi ya furta  come back  ko sauraransa Abla batayi ba ta nufi  kofar fita , hannu biyu ya saka ya janyota, ita kadai sai faman kulle idanuwan ta take , tsayawa kallan yadda face d inta tayi jaa lokaci d aya yayi , zata  kara mi kewa ya furta  Hey ?pen your eyes  shiru Abla tayi masa sai funcike jikinta da tayi da  karfin gaske , cikin Sauri Sauri take tunkarar  kofa zata fita , yana  kara ri kota Abla ta bud e baki da niyar sakin ihu yayi saurin toshe mata bakinta , ga temperature d in jikinta da yaji ya d au zafe , fusge fusge Abla ta fara tana kuka  ka sakeni, bana so ka sakeni na tafi , banaso . Cikin sauri Big Boss ya d an ware eyes d in sa akan ta ganin yadda take  ko karin ficewa daga cikin hayyacin ta, phone d in hannunsa ya ajje tare da rungumota jikin sa , wani kukan Abla ta  kara sawa tana ri ke  kafar ta ,   kafana zai cire , kai na Wayyo Allah na please kasa ken1 zan mutu , jiki na wuta , da Sauri Big Boss ya kalleta ganin abun ba  karam1 bane  Menene ? Calm down yi mun bayani , okay ? Da  karfi Abla ta ke  ko karin fusge jikin ta tana kuka , da hannu biyu Big Boss ya saka ya rungumeta a jikinsa sosai ganin abun nata ba wasa bane , cikin wani irin zabura Abla ta  kara sakin kuka tana ri ke kafarta da take ji kamar ana hura mata wuta a ciki.

IBTISSAM
? ( A heart touching story of love and destiny)

Story & written?
? ? ? By
Mss Lee ??

?09134652921



? ? TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!

SHIN KUNSAN WACECE HAJIYA NUSAIBA BR~B ZURU ?d'?


HAJIYA ~ NUSAIBA DR~B ZURU

MAMALAKIYAR ZIMH ISLAMIC AND MEDICINE DAKE RINGH ROAD A KANO NIGERIA
Tazo muku da ingantattu ko sahihan magungunan mata masu inganci, ba anan kad ai ta tsaya ba har da na cututtuka da Turarukan wuta , Humra masu shegen  kaushi . Abun Alfaharin kuma tana bada sar1 cikin sau ki, sannan kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad in duniyar nan.?

Duk wacce ta siya magungunan Hajiya Nusaiba Dr B zuru, taga be yi mata aiki ba tazo za a dawo miki da kudin ki .?


KA DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA



1?? Hadin amarya
2?? Hadin mai jego
3?? Hadin sabon budurchi
4?? Hadin Kaza Yar Suddan
5?? zuma -Tsumi- Tabaje da sauransu
6?? Turaren Sandal ruuu& flastic Sandal
7?? Hadin Hawwi domin inganta zafafiyar kauna
8?? Hadin bagadad,kahlij,kajiji,gafgaf dasauransu
9?? Hadin humra soyaya dole ta matan aure da normal humra

DON SAMUN  kARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA :?
? ? 08133647913?
? ??
? ?KANO NIGERIA?

LOCATION: RING ROAD BAYAN G0DAN MAN NAZARGO.

? ? ? ?SIYAN NAGARI MAIDA KU DI GIDA

PAID BOOK

BOOK 2?
? ? ? ? ?S_____4

Kallan yadda ta ri ke  kafar yayi , launin idanuwansa har ya soma yin ja , da hannu d aya ya zame gabaki d aya hannun data d ora a  kafa da kanta , d ayan hannun sa kuma ya janyo phone d insa tare da kunna  kirarar karatun shureim, wani kukan Abla ta  kara saki tana furta  Wayyo Allah  kafana , jikina, fuskata , kaina ?zai tsage , ganin zai iya saka mata ciwan wuya zaman da yayi yasa ya d auketa gabaki d aya zuwa saman bed d insa , tana  ko karin tashi yayi mata runfa daidai saitin kunnan ta ya soma karanta mata karatun al kur ani, sun d au kusan 3 minutes yana mata karatu a cikin kunne , cikin  kan kanin lokaci Abla tasoma ajjiyar nunfashi ?sabida karatun al kuranin da yake ratsata, a hankali ya d ago da eyes d insa zuwa ?kan face d in ta , shagwa be face Abla tayi zata kuma sa wani kunan ya furta  it s okay  kafun ya mayar da bakinsa Daidai saikin kunnan ta , yadda yake mata karatun har wani lumshe ido Abla take , yafi tsawan 10 minutes yana mata karatu da addua, duk yadda take jin  kafarta na mata zafi ya hana ta ta bata, sai da ya  kara d aukan kusan 15 minutes a haka kafun Abla ta soma bud e idanuwanta da suka cika taff da kwalla, zata yi magana taji kanta na mugun sara mata , cikin shash she kar kuka ta furta  Kaina zafi , ciwo ,da hannu d aya ya dafa mata kan nata da yaji zafi zau sosai akan nata , shima addua ya soma yiwa kan nata, ita kad ai sai lumshe ido take , da taji kan ta ya dai na zata ce  kafarta , lumshe idanuwan sa da suka mugun ja Big Boss , jijiyoyin kansa sosai suka fito rud u rud u, mutsu mutsu Abla ta soma lokaci d aya tana  ko karin zabura , bata da wani buri da ya wuce tayi ihu a wannan lokacin, ji take kamar tsutsa na tafiya akan  kafafuwanta, cikin shashshe kar kuka Abla ta ke furta  Ni bana so ka sake ni, ka sake ni please  .

? ? ?Gabaki d aya cikin daran nan Big Boss bai runtsaba Sabida yadda Abla take masa kuka har wajan sallar Asuba tana rungume a cikinsa , sai a lokacin ta soma a jiyar zuciya alamar zatayi bacci ga kiran sallah da ake faman yi , kallan kyawawan eyes d in ta da suka kunbura yayi , face d in ta har ya soma yin ja , mayar da idanuwansa yayi kan phone d insa da take ta haske tun d azu yayi , batare da ya d auka ba ya kwantar da Abla a hankali, kai tsaye toilet ya nufa cikin  kan kanin lokaci yayi Wanka tare da d auro Alwala , yana fitowa ya tarar da ta canza yanayin kwanciyar ta , gashi kamar bata jin dad in kwanciyar da tayi . Cikin wasu white Gucci d in kaya ya shirya , yana  ko karin barin d akin Abla ta bud e idanuwanta a zabure kamar wacce aka tsikara , ganin yana  ko karin fita ne ta kulle idanuwan ta da duka hannun ta tana kuka , d an kallanta yayi kad an tare da kawar da kansa Sabida kukan ta da yake ci har cikin zuciyar sa , a hankali ya tako zuwa inda take gabaki d aya face d in sa ta sauya , hannun sa d aya ya mi ka mata ,cikin sauri ta ri ke nasan tana mi kewa  Me akai miki? d an turo masa lips Abla tayi, cikin sauri ya kawar da kansa daga lips d inta  karka tafi  , kamar Wanda aka sa dole ya furta  Sallah! Ki zauna I will be back& . Bai  kara saba Abla ta  kara sakar masa kuka cikin Sauri tayi hugging d insa ,  ina jin tsoro , gabaki d aya Abla ta ki bari ya fita sabida yadda ta soma zabura , Da kanshi ya rakata toilet tayi alwala, dole sai a d akin yayi sallah shima kansa har ya soma sara masa , tana idar da sallah ta soma hamma zata kwanta a kan dadduma, gabaki d ayan ta ya d auketa tare da kwantar da ita kan bed , yana  ko karin tashi Abla ta  kara rungumeshi, d an  karamun murmushi da ko le ben sa bai gama hawa ba yayi tare da kashe light d in d akin zuwa mara haske sosai, da hannu d aya ya zame mata gabaki d aya rigar jikinta yayi saura black bra d in da ta saka sai pant din jikinta ,ganin rip d in rigarsa na  ko karin damun ta shima ya cire white shirt d insa ya bar black singlets d in sa , sosai yayi hugging d inta a jikinsa , cikin Sauri ya runtse idanuwansa Sabida yadda yake jin tudun breast d inta akan  kirjinta. Yafi tsawan 15 gabaki d aya ya kasa runtsawa sabida body contact d insu , face d inta ya d an kalla kad an ganin yadda ta  kara turo lips d inta waje , har shansa ya d an tauna kad an yana kawar da kansa gefe , saida ya d auki wasu minutes d in kafun bacci shima ya d auke sa .

*****Mamaki ne ya kama Bobo ganin har yanzu Big Boss bai fito sallama , gashi yana kiran wayar sa amma har yanzu baiyi picking ba  Something is wrong  ya fad a cikin zuciyarsa kafun ya kalli agogon hannunsa, ta bashi da Little yayi ne ya dawo dashi daga tunanin da ya fad a  Yaya har yanzu yaya Big Boss bai fito bafa , ko naje d akin sa ? Cikin sauri Bobo ya furta  No! Karka damu he s alright,okay ?yanzu idan kaje kasan time d in baccin sane and nasan yayi sallah tunda bai fito ba , just ka kwantar da hankalin ka  , Little sai sake magana Bobo ya furta  No more questions, am going out now, dont be stubborn okay? Kansa ya jinjina masa yana d an kawar da kanshi gefe , Sauban ne ya d an sakar masa murmushi tare da janyosa suka soma tafiya  you also have me , lets go somewhere else okay ? Cewar sauban lokacin da ya ja hannun Little , prince ma bin bayansu yayi. Wayar hannun sa Bobo ya kalla kafun ya kalli time  Something is wrong , zuwan Victor wajan ne yasa Bobo ya kallesa , d an sara masa Victor yayi kafun ya matso daidai kunnan sa ya fad a masa wata magana da babu wanda isa jin me yake cewa .  Dan  karamun murmushin gefen baki Bobo yayi kafun ya kalli victor  Good job, let s go  da haka su Anthony suka fito da manyan black tinted cars guda uku , motar tsakiya da ta fita daban Anthony ya shiga bayan victor ya bud e masa seat d in baya, suma ragowar sojojin su motocin suka shiga ko wannan su sanye cikin black suit. Victor bai bisu ba sai sara musu da yayi har saida ya ga motocin su sun  bace kafun shima ya bar wajan.

***** Direct har falourn His Excellency ya nufi da su Little , yana kishingid e akan kujera mai mazauni mutu??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????m biyu , sai Babbar 4 sitter da Uncle Adam yake zaune tare da wasu maza guda uku akanta , a one sitters ma , wasu mazane akan ta ko wannan su da shigar alfarma da alama tattaunawa suke. His Excellency yana kallan su Little ya lumshe idanuwan sa tare da bud e su akan su, shima little tsaya kallan sa yayi har suka  karaso cikin falourn, kamar bazai yi magana ba sai kuma suka bud e baki suka gaishe su sama sama , da hannu Sauban ya nuna His Excellency, Sunan shi Abbu, you can all called him with that name  , cikin sauri prince ya furta  Why ? , kai tsaye sauban ya furta  He s like the father of the family, nima He s a father to me , and he can be a father to you all , cikin sauri prince ya girgiza masa kansa  No ! He will be our uncle , We dont need a father , Yaya Big Boss is our father and mother right little ? Wani irin sha kuwane ya kama His excellency, lokaci d aya ya dunga yin ta ba  ka k kau tawa , Little da prince basu san lokacin da suka  karasa wajan saba , cikin sauri Little ya soma tapping d in bayansa  Sorry cewar prince , gabaki d aya sai suka tsaya kallansu banda


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login