Showing 6001 words to 9000 words out of 347251 words

Chapter 3 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1404

Big boss ne a tsaye cikin wasu fararar kanya masu shegen kyau, daga cikin rigar kad an akwai tanbarin Gucci da ya fito , gabaki d aya fuskar sa a mugun had e take , ko kad an babu alamun sassauci a cikin ta , idanuwan sa sanye suke cikin wani black sunglasses da ya  kara  kawaya face d insa . Hannusa d aya Bindiga ce a hannun sa da alama shine ya harbi d an sandan a  kafa , cikin kausash shiyar murya Big Boss ya kalli direction d in su Little kafun ya furta  Get in ! Da sauri kuwa suka shiga ?motar sa Anthony ya bud e musu , itama Nanni cikin  baci  bacin rai ta furta  kar wanda ya kuskura ya far ko da mutum d aya ne ya fita daga cikin gidan nan , a dai dai lokacin da wasu jami ai suka  karaso wajan , d aya daga cikin su sanye da kayan gidan , Nanni na ganin sa ta furta  Yawwa Ammar , kada ka kuskura ko da mahalu ki d aya ka bari ya fita daga cikin gidan , cike da girmama wa wanda aka kira da Ammar ya furta  tom Nanni , wayar sa guda d aya ya dauka tare da bawa securities umarnin kar a bud e gate , d an lips dinsa Big Boss yayi kafun ya tafa hannun sa , gabaki d aya sojojin da suke cikin motowa sukai , cikin tsantsan uwarni suka furta  Yes Boss , da hannu yayi musu alama kafun ya juyar hannun sa kad an  duk wanda ya  kara motsawa ki har besa  cikin masifa masifa ammar da ya kasance police zai hayayya ko wa Big Boss , shima Big Boss a zuciya ya jiyo batare da damuwa da mutanan wajan ba ya harbi gefen ammar d in kafun ya furta  Kamar haka  . Gabaki d aya kowa ya tsorata da yanayin Big Boss , hatta Bobo da yake so ya kwantar masa da hankali amma yaga kamar duk wanda ya sake magana a cikin su kamar  kara tunzurashi suke , shima uncle da ya gama firgita da ya nayin Big Boss ya furta  ya isa haka ! bobo lets go  da haka shima ya shiga mota, gabaki d aya Nanni da mutanan gidan tsantsan mamakine ya kamasu, zata sake magana His excellency ya furta  ki barsu , ku barsu kawai su tafi , yana kai wa ya juya cikin falourn , su uncle Adam ne suka bi bayansa banda Nanni da take hawaye Sauban na tausar ta , har suka shiga cikin mota kasa motsawa daga inda take Nanni tayi, ?cikin wani irin slow motocin su Big Boss suka nufi gate ?At the same time da aka bud e gate d in wasu ba ka ken motoci suka fara danno kai tun kafun motocin su Big Boss su soma fita , a Daida??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????i bakin wajan motocin sukai parking gashi gabaki d aya sun tare hanyar da zasu fita , cikin Sauri securities suka bud e motar , cikin izza wata kafar  kafa ta fito daga cikin motar kafin gangan jikin ta , ta fito gabaki d aya , a shekaru kyakkyawar balarabiyar dattijuwar zaka wuce shekara 70 amma yadda Hutu ya ratsa ta mutum sai yayi Tuna n1n bata wuce 55 ba , a hankali ta fito cikin shigar lafaya ga ba kar san dar ta da take d an takawa dashi kad an, cikin sauran motocin ma wasu kyakkyawa larabawa ne Suka fito daga cikin ta tare da wasu irin mata da suke sanye da kaya irin d aya kamar bat1na bayansu. ?Nanni na ganin su ta saki ajiyar zuciya kafun ta furta  Alhamdulillah! Tunda Diidii tazo nasan komai zaiyi sau ki . Cikin izza matar take taku face d inta babu ko fara a akanta , ga wasu irin kuyangi da suke taka mata maya , kai tsaye inda mutar su Big Boss take ta nufa . Shima Bobo ganin yadda Wajan ya d au shiru ne yasa batare da Tuna n1n komai ba ya fito dan ya duba , wacce ya gani ne yayi Sauri juyawa batare da ya kalleta ba , Murmushin gefen baki matar ta saki Daidai Lokacin da ta  karaso Wajan Bobo, da saurin  karfin da Allah yayi mata ta d aga sandar ta  kwadawa Bobo , cikin yaran larabci ta furta  Daman dole ka juya mana , ina d aya ta  kadarin yake ? Huh , ganin da gaske take  kwala masa yayi saurin ri ke sandar, face d insa ba kamar d azu ba yanzu a d an sake take ,  kun kyauta ai , ina tanbayar ka ina d aya tantirin yake ? Maza je kace ya fito yanzu kafin ran kowa ya  baci bobo zai juya ta dakatar Dashi  tsaya bari naje da kaina , sabida ka kitsima masa wata maganar kuji dad in  bace wa ko? Kujira hukuncin kuna wajan Sitti  . Side d in Big Boss ta zagaya d aya daga cikin securities zai bud e motar tayi saurin dakatar Dashi, da kanta ta bud e murfin motar tare da furta  Welcome Back prince Omar farooq  , Big Boss dake cikin motar ko motsi beyi ba sai ma tsuke face d insa da ya  karayi yana kawar da kansa gefe , duk da yadda take jin jikin ta haka be hana ta janyo kunnan Big Boss a dole sai ta fito dashi daga cikin motar , da hannu d aya ya zame nata lokacin da yake fitowa , kallansa kawai ta tsaya yi wasu irin kwalla na fito mata daga cikin idanuwa ,  Prince kai ne kazama haka ? Nasan daman wata rana zan sake ganin ka , amma ni Menene lefi na a ciki da ka nisanta kanka dani ? Lefin da nayi maka har ya kai karabu da Diidii d inka har tsawan wannan shekarun ? Kasan wahalar neman ka da nayi kuwa ? Me yasa zakayi mun haka ? Ina prince ? And the Baby ? ganin ya  ki bata amsa kuma ya  ki kallanta yasa ta jefa wa Bobo tanbayar  suna ina ?  motar bayansu ya nuna cikin sanyin murya ta furta  fito dasu suma na gansu , tun da d an da nake alfahari dashi ya guje ni? Ina kallansu zan koma , ku fito musu da yarinyar su  , d aya daga cikin motocin aka bud e sai ga Abla nan cikin shigar Abaya black colour da tayi mugun fito da kyawunta, ganin yadda Bobo ya ware idanuwansa Diidii ya furta  ba sace ta akai ba nice nan nasa a je har makaranta a d akko mun ita , kafun kusawa duka  kasar wuta baki d aya .?
? Su little suna fitowa idanuwansa ya sauka akan lil, cikin tsananin farin ciki Little ya furta  Lil? Murmushi Abla ta sakar masa lokacin da take  karasowa wayansa  yaya little ? Am okay kagani? Amma shine kikasa mukai ta nemanki? Am so sorry ! Zan maka bayanin komai kaji ? Okay kawai yace mata , gabaki d aya Diidii little ta zubawa kallo , ko bata fad a ba tasan Wannan shine jaririn , jaririn da ko sau d aya bata sashi a cikin idanuwanta ba duk da irin d akin ganinsa da tayi a rayawurta , sai yanzu Allah ya nuna mata shi , har ya Girma, shekaru kusan 22 da biyu. Murmushi kawai ta saki kafun ta ri ke hannun Big boss zat motsa shi amma ya  ki motsawar kuwa , cikin taushin murya ta furta  magana zamuyi ! Nan ma babu reply , sandarta ta ajje tana  ko karin tsugunnawa, cikin sauri Big Boss ya ri kota, a hankali ya furta  Habibty!  ?
?  Just for me habibi please  ganin yana  ko karin yin shirun ne ta koma zata tsugunna , a hankali ya furta  it s okay  duk da babu wani fara a a face d insa , hannunsa ta kama tare da yiwa su Bobo suma alamar su biyo ta , tana gama su Bobo na bayanta , sai kyawawan larabawan da suka biyo bayansu dan gabaki d aya basu fahimci abunda Diidi take fad a ba Sabida hausar da tayi.?

? ? Har cikin falourn Diidii ta shigo dashi duk da yadda face d insa yake a d aure hakan be hana His excellency sakin murmushi ba a saman la b ban sa , irin murmushi da aka dad e ba a gansa a kan face d insa ba . Cikin d an tsuke fuska Diidii ta furta Baku iya tar ban baki bane ? Ko sai ankoya muku? Cikin Sauri Nanni ta furta  yi hakuri Diidii, bari na fara kaiku parts d in ku , ku huta tukunna , kinji Diidii  d an ta be baki Diidii tayi , ku fara bawa yarana masauki zanyi magana da Dr  , cike da girmamawa Nanni ta amsa mata.?

? ? Ganin yadda Big Boss ya ki kallan tane yasa ta d an girgiza kai kad an , su dai su Prince komai kamar a mafarki suke ganin sa dan gabaki d aya mutanan gidan sun d aure musu kai basa fahimtar komai . Hannun Abla ta kama tana sakin mata murmushi ne kyau  taho daughter bari na nuna muku part d in ku kinji ? a hankali Abla ta furta  Mun gode  suma su little biyo ta sukai sai Bobo, Big Boss kuwa kamar Wanda bayasan taka  kasa har zuwa wani babban building da aka yi shi da glass  ga part d in kunan komai a gyare yake , yanzu zan sa akawo muku ?abinci ,  kin tsaya Big Boss yayi ya wuce cikin building d in kamar Wanda ya san ko ina haka ya bi ta wani corridor da sai anyi  yar tafiya kafun a zo wasu rooms guda biyu ko kallan saba beyi ba , ko ina na cikin d akin a gyare yake sai ya zamto tamkar wani apartment ne a wajan , babban d akine me had e da falour a wajan , komai na ciki white colour ne hatta painting da labulayen d akin white colour , ko ina cikin tsaf tsaf da Tashin  kamshi yake , wani bottum ya danna lokaci d aya fitulun d akin suka soma canzawa suna fitar da wasu colours masu shegen kyau, bai zauna a cikin falourn ba ya wuce toilet bayan ya fara  balle button d in rigarsa.?

? ?Almost hour 1 da rabi bai fito ba ,  kofar shigowa d akin aka bud e , Abla ce tsaye a bakin  kofa hannun ta wani box ne da Bobo ya bata ta kawo masa duk da ba a san ranta ta  kar ba ba , tayi niya tana shigowa zata dire masa kayansa ta bar d akin amma yadda lights d in suke caccanza kala yasa Abla furta  wooww  ita kad ai sai bin haske dake da kallo , gabaki d aya batasan yana cikin d akin ba sai ri ko hannun ta da taji anyi, zata kurma ihu ya saka tafin hannunsa guda d aya ya rufe mata baki tare da furta  shhhhhhh ,  ko karin tureshi Abla tayi a jikinta , Sabida yadda take jin ruwan bayansa na ta ba , tsigar jikinta gabaki d aya  ko karin tashi take, a masifan ce ta furta  ka sake ni banaso  kamar  kara zugata yayi ya  kara talla bo shafaffan cikin ta tare da jingida a bayan ta sosai, ciki ciki ya furta  let s me cool down first  , a Daidai saitin kun nanta, cikin Sauri Abla ta fara tureshi da iya  karfin ta jin yadda yayi mata magana a kunne, gabaki d aya taki tsayawa waje d aya juyowar da zatayi kawai bakinta ya sauka akan chest d ins , fashewa da kuka Abla tayi ganin ya ki sakin ta gabaki d aya wani irin haushi da takaicin sane ya kamata gashi ya fita  karfi ba ta yadda zata  kwaci kanta .Big Boss kuwa tun lokacin da lips d inta suka sauka akan chest d insa ya lumshe eyes d insa tare da  kara rungumota jikinsa yana sauraran yadda take kukan, hannunsa da yakai kar rigar tane ya  kara firgita ta fiye da d azu cikin kid ima Abla ta furta  Menene& Menene haka ? Banaso ka dena ta bani , cikin rad a rad a Big Boss ya furta  you kissed me just now a chest d ina , ina zan ramane , I will just kiss you on your chest  ya  karas yan  ko karin zip d in Abayar Abla.?

( BIG BOSS MENENE HAKA
? ? ?TEAM ABLA KUNA INA KU KAWO MATA  DAUKI



MSSLEE

IBTISSAM
? ( A heart touching story of love and destiny)

Story & written?
? ? ? By
Mss Lee ??

?09134652921



? ? TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!

SHIN KUNSAN WACECE HAJIYA NUSAIBA BR~B ZURU ?d'?


HAJIYA ~ NUSAIBA DR~B ZURU

MAMALAKIYAR ZIMH ISLAMIC AND MEDICINE DAKE RINGH ROAD A KANO NIGERIA
Tazo muku da ingantattu ko sahihan magungunan mata masu inganci, ba anan kad ai ta tsaya ba har da na cututtuka da Turarukan wuta , Humra masu shegen  kaushi . Abun Alfaharin kuma tana bada sar1 cikin sau ki, sannan kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad in duniyar nan.?

Duk wacce ta siya magungunan Hajiya Nusaiba Dr B zuru, taga be yi mata aiki ba tazo za a dawo miki da kudin ki .?


KA DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA



1?? Hadin amarya
2?? Hadin mai jego
3?? Hadin sabon budurchi
4?? Hadin Kaza Yar Suddan
5?? zuma -Tsumi- Tabaje da sauransu
6?? Turaren Sandal ruuu& flastic Sandal
7?? Hadin Hawwi domin inganta zafafiyar kauna
8?? Hadin bagadad,kahlij,kajiji,gafgaf dasauransu
9?? Hadin humra soyaya dole ta matan aure da normal humra

DON SAMUN  kARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA :?
? ? 08133647913?
? ??
? ?KANO NIGERIA?

LOCATION: RING ROAD BAYAN G0DAN MAN NAZARGO.

? ? ? ?SIYAN NAGARI MAIDA KU DI GIDA

PAID BOOK

BOOK 2?
? ? ? ? ?S_____2


Cikin Sauri Abla ta dam ki hannun sa tana zare ido , bakin ta har rawa yake wajan furta  Mene..Menene haka ? Ka bari banaso d an Allah kasa ken1 na tafi , shiru yayi mata batare da ya tanka mata ba , sai hannun ta da ya ri ke cikin nasa yana  kara rungumota jikin sa , sosai Abla ta soma kici niyar  kwace jikinta , gabaki d aya ta rud e har wani zufane yake fito mata , ganin yana  ko karin ta ba mata Riga ne ta fashe masa da kuka tana  kara tureshi , a hankali ya furta  ouch ! Kin famamun ciwo nafa ! Cikin mugun ta kaicin sa da ba kin cikin abunda yake mata Abla ta gantsara masa ciwo a damtsen hannunsa , lumshe idanuwa Big Boss yayi batare da ya motsa daga inda yake ba , sosai ta ke cizan sa tana jiran ya saketa ta gudu amma sai ya  ki sakin nata , cikin muryar kuka ta furta  Nace ka sake ni kai Wana irin d an iska ne ? Sai a lokacin Big Boss ya bud e idanuwansa , kad an ya taune lips d insa , yana knodding kansa , a bazata ya d aga ta sawa , wutsul wutsul Abla ta soma tana ro kan sa ya sauke ta amma kamar ba dashi take magana ba , yana zuwa wajan king size bed d in d aki ya jefata, cikin Sauri Abla ta tashi zaune ganin yadda ya had e ransa , zata sauka daga kan gadon ya  kara binciko ta,  Dan Allah kayi hakuri ka bar ni na tafi wallahi kai ba d an iska&  bata kai  karshen maganar taba ya had e lips d insu, cikin kuka Abla take  ko kwarin  kwace lips d in ta amma kamar da gangan yake mata sabida wani irin mugun zafi da lips d in ta Suka soma , ya fi 5 minutes a haka ya  ki sakar mata lips , tun tana dukanshi da ya kushinsa har ta dena sabida yadda jikinta yayi mata weak , sai hawayen tsanar sa da suke sakko mata ta gefen fuska. Saida ya d auki good 7 minutes kafun ya zare bakinsa a nata ya lumshe eyes d inta , sai alokacin sautin kukan Abla ya soma fitowa , sosai take kuka hancin ta har yayi ja sabida kukan da tasha,cikin cool voice d in sa da be ta ba magana da irin saba ya furta  Banasan kuka  , lokaci d aya Abla ta banka almasa harara tana  kara  karfin kukan ta , ganin ta  k1y1n shirun ne ya ta ba zil d in rigar ta  okay ! Let s continue  .  Dim Abla tayi tana  kara dam ke hannun da , cikin shashshe kar kuka ta furta  Dan Allah kayi hakuri , d an d ago da face d insa yayi kad an kafun ya furta  Me kike so? Cikin sauri Abla ta furta  ka sakeni na tafi a hankali Big Boss ya girgiza masa kanta  Bacci zanyi 


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login