Showing 54001 words to 57000 words out of 347251 words

Chapter 19 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1423

ke nemana kice masa nayi bacci , da sauri Jenny ta furta  Amma Madam I have to tell Big Boss your condition  , cikin sauri Abla ta girgiza mata kai  Nace karki fad awa kowa , just do as I said please, am waiting for you , kanta Jenny ta gyad a mata tana barin d akin cikin sauri , Abla kuma sai faman mur kususu take a  kasa Sabida yadda takejin ciwon mararta, ga  kafar damanta da take mata mugun ciwo sosai, kusan haka take duk lokacin da take period sai tayi ciwan  kafarnan, ganin ya  ki dena mata yasa ta fashe da kuka har lokacin tana dafe da cikin ta .

Big Boss kuwa ranshi ba  karamun  baci yayi ba yau, yana kashe kiran ya buga wayar a jikin mirror, lokaci d aya mirror ya tsaye ga wayansa da ta fashe itama hannunsa har ya soma Jini Sabida glass d in da ya cake sa a hannun, jijiyoyin kansa ba  karamun fitowa sukai ba rud u rud u, cikin sauri ya janyo side drawer ya d auki wasu allurai guda uku,d aya yayi wa kansa ko bud e idanuwansa da suka rine ba yayi , ya d auko zai yi ta biyun kawai ya bugata da  kasa ransa ?a bace da duka hannayensa ya dafe kansa da yake sara masa kamar zai cire, babu abunda yake furtawa  kasan zuciyarsa sai  Innalillahi wa inna ilaihi raji un  ya d au tsawan lokaci a hakan kafin ya Samu waje kan sofa ya lumshe idanuwansa.

****** Tunda ya shiga cikin bedroom d insa Bobo da sauban suke jiran fitowarsa, kusan 1 hour suna zaune a falour kafun Sauban ya mi ke tsaye  yau fa izzar dude ta isheni, let me go and check  da zafi Bobo shima ya mi ke suka nufi bedroom d insa , tun kafun su  karasa shigowa Bobo ya hango yadda Jini yake fita daga hannun Big Boss , cikin sauri ya  karasa shigowa  Oh no cewar Bobo lokacin da ya  karaso , shima sauban cikin sauri ya zauna kusa da Big Boss  Me ya sameka? Why are you bleeding ? Shine tanbayar da sauban ke faman jera masa , Bobo kuwa gaban mudubin sa ya  karasa ganin alluran da Big Boss ya d auko , cikin sauri ya sa ta a cikin aljihunsa kafun ya nufi fridge d in d aki, manyan faro guda biyu ya d auka har ya fara bud e murfinsu yana zuwa Kawai ya tuttulawa Big Boss akansa, da hannayensa biyu Big Boss ya dafe kansa har Bobo ya gama zuba masa ruwan,?
Sauban kuma ya d auko First aid box yayi masa dressing a hannunsa,ko kuffan Big Boss bai ce masa ba sai da ya gama zai yi masa magana Big Boss ya nuna musu hanyar fita , Sauban zai sake magana Bobo ya girgiza masa kai tare da jansa suka fito waje  Me yasa zaka hanani yi masa magana ? He s angry , but I was surprise me ya  bata masa rai haka ? Dan murmushi Bobo ya saki kad an  Don t mind ! Time kawai yake so , let s leave him for the night ,in ya sakko zuwa gobe sai muyi magana  cike da damuwa Sauban ya furta  baka Tuna n1n yaji wa kansa ciwo ? Ka duba yadda yayi hurting hannunsa , and does glasses dole a gyara a canzasu  , kansa Bobo ya girgiza masa  in muka ce zamu sashi magana we will make the thing worse again , insha Allah babu abunda zaiyi tunda kaga ya tsaya a iya hannu bazai sake yin komai ba , let s go , ?zasu bar wajan Jenny ta fito daga d akin Abla hannunta da magunguna, gabaki d aya batayi tsammanin ganin suba , suna had a ido gabaki d aya ta saki magungunan hannun ta suka zube a  kasa , kallan mamaki Bobo ya bita dashi kafun ya kalli magungunan da ta zubar  Magungunan Menene wannan? Cewar Bobo yana binta da kallan tuhuma, inda inda Jenny ta fara musu dan gabaki d aya bata san ya zatayi ba gashi Abla ta hana ta sanar da kowa halin da take ciki , cikin d an d aga murya Bobo ya furta  Baki da hankali ne ? Should I repeat my self? Cikin Sauri jenny ta furta  Sorry sir , magungunan Madam ne ? Da mamaki Bobo ya furta  magungunan Abla ? Me ya same ta ? Sunkuyar da kanta Jenny tayi ganin bata da mafita dole ta fad a musu  Sir na shiga d akin ta na sameta a s?me da ta farfad o kuma sai kuka take tana ri ke da cikin ta , and ta bani umarni karna fad awa kowa , my intention was to tell Big Boss amma ta hanani shine tace na d ebo mata wad an nan magungunan  , kansa Bobo ya ta ba kad an cikin Sauri ya sa ta kwashe maganin  Don t tell him! Banaso yasan komai , bari na kira ?Dr ya duba& . , be  karasa zancan saba sabida bud e  kofar d akin Big Boss da akai , shi d inne a tsaye hannun sa d aya a cikin aljihu d ayan hannun sa me ciwo yana waje , wani irin kallo ya jefa musu gabaki d ayan su , kafin ya wuce ya bar wajan babu Wanda ya kula ko kuma yake da shirin komawa  Anya ba part d in Didi zashi ba ? Cike da rashin damuwa Bobo ya furta  can zashi , let s follow him dan yadda ya fita duk Wanda ya kuskura yashiga gonarsa sai ya sumar dashi, da haka suka bar Jenny a tsaye jikinta har ya soma rawar tashin hankali, amma gudun kar Big Boss ya rigata zuwa part d in yasa ta kwashe maganin ta fita da gudun gaske .?

Part d in kuwa ya nufa Bobo da sauban suna bayansa Jenny kuma ta  karasa cikin part d in da iya gudun ta , tana shiga ta tarar da Nanni da Diidii a zaune suna hira , da mamaki Didi ta furta  ke lapiya kika shigo haka kamar wacce aka jefo ki? Itama Nanni kallanta tayi  Hope lapiya naga sai faman haki kike ? Babu abunda Jenny take musu sai girgiza kai , Nanni zata kuma magana taji sallamar su Bobo, ga Big Boss da ya shigo cikin falourn fuskarsa a had e ko kallan su Didi be yi ba sai kallan da ya jefawa Jenny da tayi saurin Nuna masa d ak1n da Abla take ciki, gabaki d aya tsakanin Diidii da Nanni an rasa me masa magana ganin yadda ya had e rai ko kallansu baiyi ba ,  Me ya karo yaran nan shi kuma part d innan? Hannu Sauban ya d aga mata  Nima dai ban san1 ba Diidii amma ga Bobo nan ki tanbaye sa  hararar sa Bobo yayi Nanni da ta damu gabaki d aya ta furta  kun samu a duhu ku fad a mana abunda yake faruwa mana  Da hannu shima Bobo ya nuna mata d akin da Big Boss ya shiga  I think kawai ku tanbayesa dan Nima ban sani ba  , kallan tuhuma Nanni ta jefa musu, zakuyi bayani idan na tarar da kun  barawa son d ina , Diidii taho muje tunda bazasu fad a mana ba  da haka suka nufi haryar d akin Ablan.

? ? Big Boss kuwa yana shiga ya tarar da ita a kwance hannunta gabaki d aya dafe da cikinta gashi ko motsi bata yi , lips d insa na  kasa ya tauna da  karfin gaske kafun ya  karasa inda take, gabaki d ayanta ya d aga sama tare da janyo wani brown towel da ya gani ninke a kan gadon ta d ora mata , zai jiyo su Didii suka shigo d akin, sallallami ta Somayi tana kallan Big Bo_s  Ina kuma zaka je da ita ? Maza maza ka ajjeta wallahi dan babu Inda zakaje da ita , kaji mun yaro da rashin kunya, share su Big Boss yayi xai wuce Didi ta  kara hanasa , cikin sanyin murya Nanni ta furta  Haba mana son bakaji abunda Didi ta fad a bane ? Idan ka tafi da ita ina zaka kai ta kuma ? Gyaran jiki fa za a yi mata kamar ko wacce amarya  a fuske Big Boss ya furta , Banaso ya  Karasa yana barin cikin d akin , Didi da sauri ta biyo bayan sa tana shan gabansa  babu Inda zaka je fa da yarinyar nan , na fad a maka , idan ba haka ba yanxu ni sai na kira ubanka yayi mun iya ka da kai wallahi  ?

Cikin taushin murya Nanni ta furta  Didii kiyi hakuri mana ya tafi da matarsa tunda.. cikin sauri Didi ta furta  Yi mun shiru , kema ai bayansa kike bi, toh bazai tafi da itan ba , wani d an gefe Big Boss yayi wa Didi yana knodding kansa , yadda taga ya juya a tunanin ta mayar da ita ?sai taga sa banin hakan sabida waya Bobo da ya kar ba,  come in  kawai Big Boss ya furta kafun ya kashe kiran, wani irin gurnani suka soma ji me  karfin gaske , Nani da Didi gabaki d aya sun tsure suna Tuna n1n ta Inda suke jin gurnanin, kamar daga sama Simba ya shigo cikin tsalle yana bud e bakinsa , Bobo na gefe babu abunda yake sai faman danne dariyar sa da yake , wani irin jijjiga Didi ta somayi sabida ganin Zaki ganin idanuwanta , babu abunda take fad a sai wa innahu min sulaimanu, Nanni ma gabaki d aya burkicewa tayi ganin mutuwa a gabanta , yadda Simba ya nufo wajan Big boss yasa Daga Didi har Nanni suka shige wani d akin a guje suka kulle  kofa , d an  karamun  kafa Big Boss yayi tare da barin part d in Simba na biye dashi, tsabar mugun sauban da Bobo har da zama Sabida gudun Diidii yadda ta dunga wuntsulo kafarta bayan ga sanda tana takawa dashi.?

Big boss kuwa tunda ya Fito gabaki d aya mutanan wajan suka shiga taitayinsu, babu Wanda yake  kwa k kwaran motsi a cikin su yadda sukaga Simba na girgixa gashin jikinsa , babu Wanda be rikirkice ba , jikinsu har rawa yake yadda suka  kame ko motsin kirki babu Wanda yake yi sai bin hanyar da Simba yake bi suke da kallo, har Big Boss ya wuce part d insa da Abla , Simba kuma ya zauna a harabar wajan , duk inda yaji motsi sai ya kalli wajan, idan hankalin su yayi dubu toh a tashe yake ganin yadda zaki yake kallansu , tsoransu karsuyi motsi ya cinyesu.?

Big Boss direct d akin ta ya gaita, fuskarta tayi falau kamar wadda ta dad e tana rashin lapiya , tunda ya kalleta sau d aya bai sake kallanta ba sai ruwa da ya d auka ya yayyafa mata, bakinta d auke da salati ta ri ke cikin da da  kafarta babu abunda take cewa sai  Wayyo Cikina , Wayyo  kafana zai cire , ganin yadda take  ko karin sauka daga bed d in ya Mayar da ita tare da dora hannunsa d aya kan mararta, a hankali ya soma matsa mata kamar me yi mata tausa a wajan, a hankali a hankali tun Abla tana  ko karin kwacewa har ta soma ajiyar zuciya kad an kad an idanuwanta a lumshe ga  kafarta da ta ri ke , ganin ta samo samun relief ne ya kwantar da ita tare da ???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?barin d akin, cikin  yan mintunan da basu fi biyar ba ya dawo d auke da allura a hannun sa, hannun ta d aya ya kama Daidai lokacin da take  ko karin bud e idanuwanta , saukar allurar da tajine yasa ba shiri ta fashe da kuka Sabida arayuwa idan akwai abunda take tsoro cikin harda allura , bai ce mata komai ba fuskarsa har lokacin kuma a had e take , Wajan da yayi mata allura ya d an mulmula mata kafun ya kama  kafar da tun d azu take ri kewa, a hankali a hankali ya soma yi mata tausa a  kafar da take ciwo, tun tana ri kewa har ta dena sai ajiyar zuciya da take saukewa , sai da ya tabbata ta dawo cikin hankalin ta tukunna ya bar d akin.?

? ?Bud e idanuwanta Abla tayi tana bun  kofar da kallo, sosai hawaye suke mata gudu a fuska , tun tuni ta dawo cikin hankalin ta amma ta kasa bud e ido ta kallesa, wani iri take ji a cikin zuciyar ta , kamar ta tsayar dashi amma tasan bazata iya hakan ba , hawayenta ta goge tare da mi kewa ta nufi toilet dan ta tsarkake jikinta.?
? ?
? ? ****Tana fitowa ta tarar da trolley d inta da suke part d in Didi a cikin d akin, ko kallansu batayi ba ta koma ta kwanta , wasu hayawen na sakko mata a fuska, ita kad ai sai sheshshe kar kuka take abunta.

 Karfe 2:40am wani irin haya ki ya bad e cikin d akin Abla , wani irin halitta ne ya bayyana babu kyaun gani hannun sa d auke da wata  kwarya ja yana kallan kan gadon da Abla take bacci a takure, wani irin dariya ya she ke da ita tare da nufo kan gadon, yana  ko karin ta bata aka ta ba handle d in  kofar, lokaci d aya aljanun ya  bace kamar be ta ba wanzuwa ba , kallan yadda take bacci a takure yayi har ya shigo cikin d akin, hannu yasa daniyar gyara mata kwanciya cikin magagin bacci ta ri ke hannun nasa ,kallan face d inta da tayi fiyau yayi tare da zame hannun nasa a hankali ya gyara mata kwanciyar, wayarta dake bedside ya d auka ya kunna mata karatu cikin low volume kafun ya rage mata wutar su dumm duk da ya fahimci bata san duhu shiyasa bai bar mata Wanda zata ji tsoro ba ko ta farka sannan ya bar d ak1n.?

**********
*************
Washe gari kiran sallahr asuba ne ya tayar da ita, a hankali ta soma bud e idanuwanta , Side d inta ta soma kalla kamar me tunanin wani abu , a jiyar zuciya ta sauke fuskarta gabaki d aya a cun kushe babu walwala a tattare da ita , sai da tayi wanka sannan ta shirya cikin simple doguwar rigar ta mara hayaniya black colour sai mayafinta shima da ta d aura , sosai take jin  karfin jikin ta Sabida gabaki d aya ta dena jin ciwan maran da take, cikin sanyin jiki ta soma gyara d akin, hatta d ak1n dressing da toilet gabaki d aya sai data gyara, tunani da wasi wasin abunda ya soma yi mata yawo cikin zuciya tayi , kamar bazata iya ba amma haka ta d aure ta nufi cikin d akin sa , ganin babu kowa a ciki ne yasa ta d an saki a jiyar zuciya da kallo ta soma bin d akin har zuwa kan allurar Da ta fashe , kamar zatayi kuka haka ta soma gyra d akin, sai da ta gyara ko ina tas tas dashi kamar bashi ba sannan ta nufi dressing room d insa shima ta gyara masa tass dashi, tana fitowa ta tarar dashi a tsaye wajan mirror yana cire button d in rigar sa , kamar ta ruga a guje haka take jinta, cikin sand a ta  karasa fitowa kanta a sunkuye tana wasa da hannun ta , a hankali bakinta na rawa ta furta  ina & .kwana ? kamar wacce tayi da dutse dan ko kallan side d in da take beyi ba har ya gama cire button d in rigarsa, wani irin kuka ne taji yana san zuwan mata ta danne shi yanxu cikin yanayi kamar me shirin yin Kuka ta  kara gaishe sa, a maimakon ya amsa mata sai yayi wucewarsa zuwa bed d insa kamar bai san da zaman wani halitta a wajan ba , a guje Abla ta bar d akin sai a lokacin ya d an d ago da face d insa ya kashe light d in d akin zuwa dum light.?

A d aki Abla sosai tayi kuka harta godewa Allah a haka bacci ya d auketa . Sai wajan around 11:04am ta farka shima yunwa ne ya farkar da ita , sai da tayi wanka sannan ta fito falourn fuskarta fayau, Jenny na ganinta ta  karaso Inda take  weldone Mah, tun d azu nake san dubaki amma na kasa Sabida karna takura miki kina bacci d an  karamun murmushi Abla ta saki , cikin Sauri kuma ta girgizawa Jenny kai jin abunda tace  No ki barshi Youghurt kawai zansha shima mara sanyi sosai  Madam shi kad ai ?  cewar Jenny, kanta Kawai Abla ta gyad a mata batare da tace mata komai ba , tana kawo mata Youghurt d in sosai ta shashi kuwa sabida yunwa da take ji amma duk da haka bazata iya cin abinci ba Sabida ta rasa appetite d inta . Har wajan  karfe 1:30pm Abla tana zaune a falourn, kiran sallahr da


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login