Showing 294001 words to 297000 words out of 347251 words

Chapter 99 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1427

sai faman murmushi take tana  kara bin hannunta da  kafarta da kallo, sunyi bala in yi mata kyau kamar Itace amaryar, ana gamawa bata bari anyi mata ba ki saida tayi sallar la asar tukunna , lokacin tayi alwala  kunshin ya  kara fitowa ba kad an ba . A daidai time da za a fara mata black henna itama Arwa aka cire mata nata , sosai kunshinta ya fito itama , kamar yadda Abla tayi sallah itama sallar taje yi, ita kuma Abla ana tsantsara mata  kunshinta .

*****
? ?Harry ko sallar la asar batayi ba sabida yadda ta saka fitar da zasuyi cikin ranta , sosai ta cancara wa kanta kwalliya , cikin wasu matsatsun riga da wando , sai wani d an mitsitsin gyare da ta yafa , zata saka takalminta kenan Momynta ta shigo ri ke da wata jaka a hannunta , a kan kujera ta ajjeta tare da kallan irin shigar da Harry tayi  Ga kayan da baban ki yace ki saka kuma yana  kasa yana jiran ki . Da haka tayi ficewarta daga d akin dan yanzu ba wani zama magana take da Harryn ba gani take da tun farko bata gudu ba da ba ai mata kishiya ba , da tuni tana zaman ta ita da mijinta . Kallan jakar Harry tayi kafun ta kalli jikinta , dan sosai ta  bata lokaci tana kwalliyar ta amma cikin  kan kanin lokaci Dadynta ya ruguza mata gabaki d aya kwalliyarta . Zazzage ledar tayi, wani lace ne mai tsad a sosai a cikin jakar sai takalmi da jaka a ciki duka , ba  karamun kyau kayanta sukayi ba , ga set d in d an kunne da sar ka da ta gani a ciki, yadda taga kayan kamar zasu yi tsada ne yasa ta saki ranta , ta shirya cikin lace d inta , ba wani iya d aura d an kwali tayi sosai ba shiyasa ta barshi a t?re kaga tsiyan da tayi sai _arka da d an kunne da ta saka , takalmin ?1k1 ba wani mai tsini bane amma ganin yadda ya had u da kayan jikinta yasa shima ta saka shi, zata fito daga d akin sai tayi saurin komawa , pod d inta da yake gaban mudubi ta d auka tare da connecting wa karta dan gabaki d aya kwana biyu fad an Dady ta ya isheta , ga  karin mayafin da ya saka mata mai girma , yanzu tana cirewa zai somayi mata fad a shiyasa kawai ta ya fasa . A falourn ta tarar dasu gabaki d ayan su , Dadynta da Amarya suna 3 sitter sai Momynta da take zaune one sitter , da hannu
?Dady yayi mata alamar ta samu waje ta zauna , ba musu kuwa ta zauna d in, a sace ta  kara volume d in wa karta, duk maganganun da Dady take ba jinsa take ba, haka itama Momy sabida ganin Dady a wajan ta soma yi mata nasiha kamar wata mutuniyar arzi ki, Mubina ma haka ta zauna tayi mata nasiha sosai mai ratsa jiki amma gabaki d ayan su babu abun da take ji, sai kanta da take d an Kinji nawa lokaci zuwa lokaci.?
?
? ? ?Ganin ta ki magana yasa Dady ya mi ke har ya soma tafiya bata sani ba dan bajin abunda suke cewa take ba . Ganin ta tsaya ne yasa ya dakata tare da kallanta, sau uku yana kiranta amma bata motsa ba har saida Hajiya Falmata ta ta bota sannan ta d an razana, ganin Dady a tsaye yasa itama ta mi ke, juyawa yayi yaci gaba da tafiyarsa itama ta dinga yiwa Momynta waving alamar Bye-Bye,hakan da Hjy Falmata ta ganine ya tabbatar mata da Harry bataji gabaki d aya maganganun su ba, ita kanta Mubina mamakin Harry ne ya kamata ganin yanzu aka gama yi mata nasihar aure amma kuma tanayi wa mahaifiyarta bye bye ko kunya bata ji, suna had a ido Harry ta banka mata harara tare da jan wani  karamun tsaki ta bi bayan Dady .  Allah ya shirye ki cewar Mubina cikin  kasan zuciyarta kafun ta tashi ta nufi part d inta dan akwai abubuwan da take so tayi kafun lokacin dinner gashi yadda su khadija suka nace mata akan zasuzo dinner , da  kyar ta yadda shima saida Dadyn Harry amince. Da wani irin kallo Hajy Falmata tabi bayanta dashi tana sakin wani  karamun tsaki cikin  kasan ma koshi.
? ? ?
? ? ?Ganin kamar suna nufar shashen su Mama tayi saurin rage vo???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?lume d in wa karta , cikin rawar murya ta furta  Dady ina.. zamuje ? Shiru Dadyn yayi bata ba tare da ya tanka mata ba , bata da za bi dole haka ta ha kura itama tabi bayansa , suna shiga falourn ta tarar da Mama da Didi sai Abbu da Dadyn Eshaal sai kuma Uncle Isma il da Uncle Kabeer , sai kuma su Ammi,  Me wad an nan mutanan suke anan ? Yanzu sai su fara yi wa mutane surutun su to wallahi babu takaicin ku da zan saurara kafin mu tafi shopping d in nan . Cikin sauri ta  kara volume d in wa karta , kamar wata mutuniyar arzi ki dan har  kasa ta tsugunna ta gaishe su , bataji amsar su ba sabida abunda take ji cikin kunnanta . Mama da Didi ne suka somayi mata nasiha, inda ace ta saurari abunda suke cewa ba  karamun shiga maganganun su zai yi ba cikin zuciyarta , amma har suka gama bata san ma akan me suke magana ba, su gabaki d aya haka suka zauna suna mata nasiha , dan har kyautar mota da shago kamar yadda ya tanadar wa su Baby haka itama ya dam ka mata , batasan abunda ake cewa ba shiyasa ko godiya babu wanda tayi wa balantana aga wani sauyi akan fuskarta , Dady ji yayi kamar ya kwakkwad a mata mari , su kansu su Abbu mamaki saban halinta ya basu ,shiyasa ko su Mamy kasa magana sukai sai d an bayani kad an da sukayi. Dady yana mi kewa itama sai tayi saurin furta  Na gode Allah ya saka da alkairi , Mamy da Ammi kawai kallanta sukai dan a yadda ta amsa suka fahimci ba sauraran maganar su take ba gabaki d aya .?
? ? ?
? ? ? ? ?Suna fita daga part d in sabida haushin da ta bashi, baisan lokacin da ya wanka mata mari ba , sai a lokacin ya kula da Pod d in kunnansa sabida fad uwar da yayi  Harira baki da hankali har yanzu ? Abu kika saka w kunne ? Kina nufin duk maganganun da akai bakiji mai aka ce ba ? Hawayenta Harry ta share , a tsorace ta furta  Dady kayi&  tsawar da ya daka matane yasa tayi saurin had iye maganar da zatayi , bai kuma ce mata komai ba yayi gaba dan har an fito masa da motar da zasu fita . A wajan driver ya zauna duk yadda akai dashi ya d auki security ya ki sabida wani dalili nasa da ya barwa zuciyarsa , Harry tana ganin bai mata komai ba itama ta shiga wajan zaman banza tana d an marairaice fuska, sarai ya kula da ita har lokacin da ta mayar da abun jin wa kar .?
? ? ? ? ? Suna  ko karin fita wasu irin manyan motoci suka soma shigowa gidan, da ido kawai ta soma bin su , haka kawai taji dama ace an Fas a fitar sabida taga ko su wane ne a cikin motar , har suka  karasa ficewa daga gidan bata dena le ken bayan su ba ko zata ga mutanan ciki.?
? ? ?Tafiya sosai sukeyi , tun tana saka ran shopping d in da zasuje sai kuma ta fara ganin sa banin hakan, gashi tana tsoran tanbayar Dadyn nata Inda zasuje , a haka sai da sukayi tafiyar mintuna 45 , yanda taga ya shigo ne ya bata mamaki dan Ita tunda take a rayuwarta bata ta ba shigowa irin wannan area d in ba , sai take ganin kamar ba a Lagos ?yake ba , dan sosai unguwa ce irin ta talakawan nan , a daidai wani layi mai d an kyau kyau Dady yayi parking , fitowa Harry tayi kamar yadda ya bata umarni, a d arare gabaki d aya ta fito, dan yadda yake kallan unguwar kamar wacce taga kashi.  Dan gaba yayi a ba kin wani gida da za a iya cewa ba laifi sabida har fenti saida akayi masa na iya masu  karfi, da wani babur da yake a wajan duk ya gama cin duniya , ganin yadda ta tsaya a bakin  kofar ne tukunna Dady ya jiyo ya kalleta fuskarsa a d an had e  Sai nace miki ki taho? Girgiza kanta Harry tayi , tun kafun ta soma magana zuciyarta har ta soma dukan uku uku, cike da  kyan kyami take taka hanyar har ta  karaso inda yake , knocking  kofar gidan yayi da itama ta sha farin fenti, sau biyu yana  kwan kwasawa kafun wata mata da zatayi shekara 35 ta zo ta bud e musu  kofar , jikinta duk tsofaffin kayane da ya gama jigata da shan ruwa ,  Bismillan ku Alhaji , tana fad a tana washe ha kwaranta da ya gama yin ja sabida rashin wanke wa akai akai da yake samu, babu musu Dady ya shiga gidan, Harry tana shiga taji wani irin amai na taso mata , gashi ba lefi ko ina tastas yake a cikin gidan babu  kazanta , dan sumuntin wajan sosai ?aka share  kasar wajan, akan kujerar da wajan ya zauna ita kuma Harry ya nuna mata kod ad d iyar tabarmar wajan , zatayi magana amma sabida kallan da yayi mata babu shiri ta samu waje ta zauna , tana toshe hancinta ,  Yana nan kuwa ? Cewar gyad a masa kai matar da tayi dukda ba wata babba bace sosai amma rayuwa tasaka duk ta manyanta , bari na kira maka shi, ta fad a tana nufar wani d aki mai labule, ko mintuna biyu basuyi ba suka fito , tana gaba yana binta a baya shima , ba kowa bane face Haroona ?cikin wata shaddar sa da ya ta ba sawa lokacin da ya zo ganin Harry. Tana ganinsa ta wani dafe  kirji tana fad in  Innalillahi wa  inna ilahi raji una , yadda tayi salatin saida suka kalleta gabaki d aya har shi kansa Haroona da tunda ya fito yake d an kashe mata ido d aya , da hannu Dady yyi masa alamar ya zauna lokacin da yake gaishesa , Harry zata tashi Dady ya d an daka mata tsawa da babu shiri ta koma ta zauna, kallansu yayi gabaki d ayan su, nasiha ya farayi musu gabaki d ayan su dan ita Harry kasa fahimtar wani yare yake yi tayi sabida tsananin tashin hankali, ya mi ke zai tafi itama tayi saurin mi kewa jikinta har rawa yake lokacin da take furta  Dady mu tafi ko? Da hannu ya nuna mata Haruna  ki bi mijinki sau da  kafa Allah ya baku zaman lapiya  , da haka ya fita daga gidan, Harry zata bi bayansa a guje , shima Haruna ya kulle  kofar yana kallanta  Amarya ina kuma zakije ? , tsaki Harry tayi tana nuna sa da yatsa ,  Dallah malam ka matsamun hanya na wuce , matar d azu ce ta kalleta  mene ne abun tashin hankali kuma ? Naga aure kikai kawai ki dawo mu d auki danganta mu ri ke mujin mu hannu biyu bawai ki tsaya haka ba , ga d akin ki can a gyare nasan kin kwaso yunwa shiyasa ma aka yi miki rogo  Harararta Harry tayi tana kallan Haruna  Malam da kai nake magana ko shima kallanta yayi  Haba amarsu, idan na matsa miki ina zakije kuma ? Baki ga yamma ta soma yi ba ? Kuma a irin wannan lokacin karnukan farauta ake saki , kinga kar suji miki ciwo , wani wawan tsaki Harry taja tana hankad a shi, tare da bud e  kofar , amma manya manyan karnukan da ta gani yasa tayi saurin dawowa tana sakin kuka , Haruna bai kuma bi ta kanta ba ya kulle gidan har da saka kwad o sabida yaransa yau ba a gidan zasu kwana ba , kallan Harry yayi shima  Idan kin gama kukan sai ki shigo cikin d akin, dan idan kikace zaki zauna anan sauro da cinna kune zasu ji miki ciwo , gashi bamu da wuta , Allah yasa su d an  kyallarota , yana gama maganar sa ya wuce d aki, itama matar ganin wula kancin Harry yasa ta share ta itama tana gama abunda zatayi ta wuce warta d akinta . Kuka Harry tasaka tana fad in  Wayyo Allah na , wallahi bazan zauna anan ba , wallahi sai kazo ka mayar dani gidan mu , cike da tashin hankali ta biyosa cikin d akin tana masifar sai ya mayar da ita gidan su.?
? ? ? ? Dama tun da ya shiga d akin ya tsaya a bakin  kofa yana le kenta ko zata shigo, yana ganin ta nufo d akin yayi saurin  buya bakin  kofa a , tana shigowa ya rufe  kofar d akin. A tsorace ta juyo tana kallansa , ganin yadda yake washe mata baki  Malam mene ne haka ? Dallah ni kazo ka mayar dani gidan mu , washe mata ha kwaransa yayi  Haba Amaryarta , kiyi ha kuri mana , har awara fa nasiyo miki da leman kwalla duk dan kar yanki ya  bac1, kiyi ha kuri kinji , tsaki Harry taja dan ji tayi kamar ta wanke sa da mari. ?Matsowa ya farayi kusa da ita , cikin _auri taja baya tana had e masa rai , cikin hargagi ta furta  matsa ka bani waje , amma amaimakon ya bata wajan sai yayi saurin tu be wanda jikinsa ,  Haba mana Amarya , kinsan tsawan lokacin da na d auka Ina jiran ki ? Haba mana  , tana shirin yi masa ihu yayi saurin toshe mata baki dan yau bayaso uwargidan sa taji balantana tace ya fiya jaraba dan kamar hariji haka yake , yana tsoshe mata baki ya bar falourn da wasu sababbin  kananan kujera ne a wajan sai wata  karamar Tv, cikin d akin kuma gadon  karfe ne a cikinsa mai net a kan gado ya kwantar da ita tana faman dukansa amma ya ki sakinta , ganin yadda take cizansa a hannu yayi saurin sakin bakinta ta  Haba Amarya , ki temaka mun , a matse nake wallahi, kiyi ha kuri, har indomie zan siyo miki gobe kinji? Kuka Harry ta fashe dashi ganin tashin hankali gashi ko ihun ma ta kasa , zata yi masa ihu yayi saurin saka bakinsa a nata, wani irin amai taji yana taso mata sabida yadda ta saka  kyan kyaminsa cikin zuciyarta . Cikin sauri ya zame skit d inta, daman babu wani wanda a jikinsa , kawai sai ya afka mata gudun karta wahalar dashi, Harry sabida yadda wajan yake a bushe wani irin zafi ta soma ji, da  kyar ta iya  kwace bakinsa tana bashi ha kuri ya  kyaleta amma shima yana bata ha kurin, dan ko tsayawa wasa da ita baiyi ba , aikinsa Kawai yake baji ba gani, daman kuma haka yake idan ya samu mace ba ya raga mata ko kad an shiyasa Uwar gidan sa bata hanasa  karin auran da yace zaiyi ba ko itama ta samu ta huta da jarabar sa .?

*******
? ? Su Abla kuwa gabaki d aya sun cire  kunshin su , gashi har an kusa gama musu Saloon d in da aka dan saura Arwa da Fanan kawai yayi saura . Basu soma shiri ba sai da sukayi sallar magrib , sannan suka saka kayan da aka kawo musu , gabaki d ayan su kamar wasu amare dan d inkin gabaki d aya bai kama su ba , ita kuma Abla Bubu ne d inkin lace d inta , kallan agogo tayi ganin an soma kiran sallahr isha i, hijab d inta kawai ta d auka da wayarta ta nufi part d inta suma duk suka tashi zasuyi sallah daman ba makeup zasuyi ba , d aurin d an kwali kawai za ayi musu sai face d in su da za a d an gyara dan duk cikin su babu mummuna.?
? ??
? ? ?Abla tana komawa part d inta sallar isha i tayi ganin har lokacin bai dawo ba , sosai take kallan jikinta ta ko ina lace d in yayi mata kyau ba kad an ba , d an  karamun murmushi ta saki tana d aukan d an kwalin kayan sabida jan kunnan da su Mamy sukai musu da wuri za a fita . Tana sakkowa  kasa shi kuma yana shigowa , a sanyaye ta furta  Sunshine ? Kallanta yayi sosai kafun ya kalli  kunshin hannunta da ya tsone masa idanuwa , bai amsa mata ba sai nufota da yayi tare da kama hannun yana bin  kunshin da ya fito sosai a hannunta , daidai saitin bakinsa ya kai tare da pecking hannun  Yayi kyau sosai, ki dunga yi munshi kinji? Kanta Abla ta jinjina masa , a sanyaye ta furta  Welcome Sunshine , idanuwansa


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login