Showing 69001 words to 72000 words out of 347251 words

Chapter 24 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1436

mana a_1r1 ? Tun d azu kike zaune anan babu abunda kike d urawa kanki sai kwalaben magunguna so kike ubanki ya dawo ya san kina shan kayan maye ? Kinsan ko ni bazai  kyale ba ko? Wallahi idan baki fad amun abunda yake faruwa ba Zan sa ba miki yanxu in yaso kije kiyi duk abunda zakiyi . Fashewa da kuma Harry tayi  Momy shikenan na kad e har ganye na , bala i Biyu a lokaci d aya ina zan saka kai na ? Dafe  kirji Hajiya falmata tayi tana  kara Kallan Harry  kiyi mun bayanin yadda zan fahimta , mai ya faru ? Tun bayan fitar ki d azu kika dawo a burkice nayi mi fad a mun abunda yake faruwa kin kulle  kofa  majinar fuskar Harry ta g?e , gabaki d aya fuskarta ta  bac1 da foundation musamman yadda take g?e fuskar lokaci zuwa lokaci shi ya  kara  bata fuskar sosai ga kanta da haryanxu babu gashin da ya soma fitowa , daka gefen fuskarta kana iya hango malulun da tayi lokacin da Simba ya biyota . Ajiyar zuciya ta sauke da  karfi  Momy so suke su kwashe komai daga wajan mu Wallahi, ki duba yadda na saka kwalli saura  kiris na  kara sashen su , Kawai na had u da wani d an iskan zaki da bansan daga ina yake ba , idona idonsa yanzu shikenan momy zaki ne saurayi na ? Wallahi bazai sa buba nasan duk waccen shegiyar ce ha rad a wannan makircin  dafe  kirjinta Hajiya falmata tayi da  karfi tana zazzare idanuwanta  zaki fa kika ce ? Akwai bala I , yanzu ya zanyi a hakiya Talatu? Kinsan uban ma kudan kud in da na kashe akan kwallin mallakan nan ? Uban me yasa da kika gansa baki kulle idanuwanki ba ? Kallan ta harry tayi tana zabga mata harara  Momy da yake bake bace a Wajan ai dole kice haka , naga mutuwa a gabana shine zan tsaya ? Nidai duk yadda zakiyi wallahi kiyi dan akwai sake , ga shegiyar zuby da ba bawa ma kudan kud ad e na Sabida kayan da zan siya hara yanxu banga canji ba , Tashin hankali na momy yadda naga Nono na guda d aya da yake girma ga &  bata  karasa ba Sabida sautin  But! but!but  d in tusa da tayi, cikin Sauri ta shige ban d ak1, ita kuma Hajiya falmata ta ja tsaki cike da neman hanyar da zata samu kud i aikin nan Dan tasan ko me zai faru saidai ta bawa Abla umarnin ta dunga tura mata kud i ko tanaso ko bata so. Harry sai da tayi kusan m1ntuna 10 a band aki kafun ta fito tana sakin ajiyar zuciya  wallahi zuby sai kinci kut****mar uban ki shegiya tsinanniya daga shan abu sai uku tun safe sai zawo nake? Bata  karasa bala in nata ba tayi saurin komawa ban d aki Sabida wani saban kashin da ta kuma ji.?

? ? *****Hajiya falmata kuwa tana shigowa falour ta tarar da uncle Adam shima ya dawo duk da face d inta babu fara a sosai haka ta shanye komai cikin bariki da saka murmushi akan fuskarta , shima murmushin ya sakar mata yana zama  uwar g1da sarautar mata  wani irin murmushi Hajiya falmata tayi tana fari da ido  kuma amarya ba ? Kwallin  kwall matar Adam  girgiza kansa Uncle Adam yayi  bazaki canza hali ba haryanxu ? Har agaban  ya yanki bakya kunyar kiran sunana duk yadda kike so wai Yaushe zakiyi hankali? d an tsaki Hajiya falmata tayi  mitar ka tayi yawa , kai komai sai kayi complain akai haba nifa banasan iriin wannan abun d an murmushi Uncel Adam yayi  Toh maida wu kar mana ai ba abun fad a bane Hajiya Falmata na , yanzu wanka nakeso na fara tukunna kafin na zo miki da maganar da nake san yi . Cikin sauri Hajiya falmata ta tari nunfashin sa  ah ah kasan banasan iriin haka , kawai ka fad amun tun yanxu kafun kashiga wankan naka zai fi maka sau ki ma, koma da gaggawa Wallhi ki bari na fara wanka mana ? Itama Hajiy falmata mi kewa tsaye tayi  babu Inda zakaje fa sai ka fara fad amin ,d an Jim kad an uncle Adam yayi kafun ya furta  Daga yau bakece Chief ?leader d in gidan nan ba Sabida His Excellency ya mi kawa wannan mu kamun zuwa Sirikarsa  da Haka ya bar falourn yana mamakin reaction d in face d inta . Yana barin falourn Hajiya falmata ta same  kasa ,  kafafuwanta gabaki d aya ta ware su a  kasa ko motsi ta kasa shock ne ya kamata dan ko idanuwanta bata  kiftasu.?

*******A part d insu Hajiya Sa adatu gabaki d aya ko wannan su yana cikin tashin hankali babu abunda yake musu yawo a cikin zuciya sai mu kamun Abla , cikin ba kin ciki Hajiya sa adatu take furta  Me his Excellency yake nufi da mu kamun da ya bawa waccen shegiyar ? Me hakan ke nufi ? Nan gaba komai namu za a kwace kenan ko kuma me ? Gaskiya da sake hakan ba me yiwuwa bane Anya bata lashe su ba kuwa ? Wallahi bazan ta ba bari hakan ya faru ba dole na d au mataki yau yau d in nan ba sai gobe ba, wata number da tayi saving da  kaura tayi dialing kafun ta wuce bedroom din ta.?

('('('('('('('

6:20pm Abla ce zaune kan sal???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?laya , tun bayan idar da sallan da tayi bata tashi ba sai yanzu . Direct gaban mudubinta ta koma Sabida gashin kanta da ta ke san gyarawa , sai da ta tabbatar ta busar dashi da hand dryer tukunna ta soma gyarashi a hankali Sabida uban cikowar da yake dashi da  kyar take iya tajewa , dad inta d aya ma kwana biyu gashin kanta ya  kara laushi shiyasa baya mata wahalar da yake mata kamar da. Sai data d auki almost 30 minutes tana gyaran gashin kanta sabida mugun cikowar da yake dashi, yana gamawa phone d inta ta janyo Daidai lokacin da Fanan tayi musu group call,Abla na d aga wa gabaki d aya suka rufeta da fad a babu abunda take sai faman dariya , a  kufule Fanan fa furta  Allah Abla baki da mutunci duk lokacin da zamuyi waya sai dai Mudunga ganin ki update , ko message muka bar miki sai dai mu dawo mu tarar da reply wallahi ki canza halinki, ai na kusa zuwa nigeria wallahi duk Inda kika shiga ma sai nasaka BiiBii ya nemoki, had uwata dake bazai yi kyau ba dan sai na  kwa kwule wannan idanuwan naki masu kama da farin tattabara  , dariya suka kyal kyale cikin tsokana Abla ta furta  Shikenan tunda bakuyi murna da zuwana bari na dauka  hararar ta Baby tayi  da kin ganni a mafarkin ki kuwa yau  cikin Sauri Abla ta furta  Nikam ina Eshaal ne ? Ko bakwa tare ? Dariya Baby da Fanan sukai lokaci d aya  Ni dai babu ruwana idan tazo sai ta fad a miki da bakinta ko kuma ga Baby nan k1nsan duk neman rigima baya mata wahala  cikin Sauri Baby ta furta  Wallahi babu ruwana , Eshaal ta koyi masifa yanzu, ah too gwanda kije ki tanbayeta da kanki ai kunfi kusa   karamin kwafa Abla tayi  idan tayi wari ai zanji  zuwan Eshaal Kenan ta furta  baza ma tayi wari ba balantana kiji, nifa naga kin murmure , Anya ? Hararar ta Abla tayi kafin ta furta  Anya fresh d innan da kike babu komai a cikin Kodai kin.. da sauri Abla ta kashe kiran tana furta  Yar iska kawai  .?

Kallan time Abla tayi ganin 7 ta wuce d an ta d an ja  karamun tsaki har zata kwanta sai kuma ta Tuna da kwalbar da M.Sarah ta kawo mata , cikin Sauri ta d auko ta dukda bata cireta daga cikin ledar ba , sunan kwalbar ta d auka tare da mayar da ita inda ta d auka , babu abunda ya fad o mata cikin ranta , duk iya Tuna n1n da take sanyi ta kasa yau sabida yadda take jin kanta a cinkushe sosai , tsaki Abla taja tana ajje wayar cikin jin haushi .?
?
7:45pm Abla tashiga dressing room d inta , tunanin kayan da zata sa ta soma , cikin sauri ta furta  Babu abunda zan sa Menene ma had i na dasu ta  karasa tana kwa be fuska tare da fitowa daga cikin dressing room d in, tana zama kan gado jenny ta shigo cikin d akin bayan knocking d in da ta dad e tanayi hannunta d auke da wani designer box me shegen kyau , Madam it s for you!  kar ba tayi tana bin box d in da kallo har Jenny ta futa , cikin sauri ta bud e box d in wani irin farin gown ne a ciki duk da ba a warwaresa ba zakaga yadda storn d insa yake faman shinning da walwali, da sauri Abla ta d aga gown d in ita kanta ba  karamin kyau rigar tayi mata ba , c1kin sauri kuma ta ajjeta tana jan tsaki  yanzu akan wata banza zan saka wannan rigar ? Babu Inda zani ma , ta  karasa tana t?re jakar, vibrating d in da wayar ta tayi ne yasa ta d an kalleta kad an , babu suna a jiki har zata  ki d auka sai kuma ta saka a kunnenta bakinta d auke da sallama , wani irin shirune ya karad e kunnuwan su babu Wanda ya kuma magana a cikin su ,  Assalamu Alaikum ? Abla ta kuma fad a ganin babu alamar za a amsa mata ta kashe kiran , tun kafun ta ajje wayan aka sake kiran ta , yanxu cikin d an jin haushi ta d aga kiran zatayi magana taji saukar muryarsa cikin dogon kunnanta  ki saka kayan, zamu tafi in not less than 10 minutes if not zan zo na shirya ki da kai na  Abla zata ce masa ta fasa zuwa yayi hanging call d in.

Kallan time Abla tayi kafun ta  kara kallan rigar duk da yadda tayi mata kyau bata jin zata iya sata  ko nazo na sa miki da kaina  shine abunda ya dawo cikin kunnanta , cikin sauri ta mi ke tsaye tana d aukar rigar zuwa dressing room d inta .?

After like 5 minutes Abla ta bud e d akin dressing room d in , tun kafun ta fito farar gown d inta ce ta fara fitowa sai faman walwali take d auka , a gaban mudubi ta tsaya tana  karewa kanta kallo, iya kyau da had uwa Abla ta wuce a fasalta kyaunta haka dukda ba wani abun ta saka a fuskarta ba ,sosai shape d inta ya fito cikin farar fatar skin d inta , kallan fuskarta Abla tayi sannan ta mayar da kallanta kan kayan jikinta , a  karamar kujerar mirror din ta zauna tana gyara fuskarta , mintina goma basu cika ba Abla gyara fuskarta sosai fiye da Tuna n1n me Tuna n1 Abla tayi kyau sosai da sosai , sai da ta fara tufke dogon gashin ta sannan ta d aura wani head red colour da yayi mata Kyau sosia , tana duba cikin box d in ta d auki medium box da tagani, tana budewa wani irin walwali ne ya soma cika mata idanuwanta , wani set of diamond ne a ciki siriri masu matu kar d aukan idanuwa haka ta saka su, Knocking d in  kofar da akai ne yasa Abla tayi saurin jiyowa , tsayawa kallanta Jenny tayi cike da mamaki  Madam kece ? Cewar jenny duk da tana tantana , yar dariya Abla tayi mata  Na canza miki ne ? Sosai ma Kuwa madam kamar ba Keba , yanxu kam murmushi kawai Abla tayi batare da tace komai ba ,  Mah Big Boss ne yace na taho dake yanzu  , kanta Abla ta jinjina bayan ta d auki wayanta ,  Kiran ma shi bazai iya ba saidai yasa wani yayi hmm, zanga koma wacce ai  Abla ta fad a cikin zuciyar ta , suna fitowa ta tarar da ba kowa a cikin falourn, ganin Jenny tana nufar wata hanya Abla ta furta  ina kuma zamu ? Na d auka fita zamuyi ? Yes mah but yana sama yana jiran ki , zan kaiki wajan ne  Oaky  cewar Abla tana bin bayan jenny , wani elevator suka hau da ita kanta Abla bata san dashi ba acikin part d in , a na hawa na  karshe suka hau jenny sai da ta Kai ta wani kofa kafun ta furta  Mah gashinan hanyar da zaki shiga  kanta Abla ta Jinjina batare da tace komai ba sai bin ko ina da take da kallo cike da mamaki, kallan  kofar tayi haka kawai taji zuciyarta na bugawa da Sauri Sauri , a hankali ta soma takawa kamar mara laka a jikinta , hannu ta saka ta murd a handle d in  kofar, tana saka  kafafuwanta a cikin wajan wasu irin pink flowers suka watso mata a jiki, har saida ta tsorata, cikin Sauri ta d ago da fuskarta tana bin flowers din da kallo har lokacin basu dai na zubowa ba , wani irin farinciki ne taji ya kamata sosai musamman yadda taga flowers d in suna ta zuba , a hankali ta soma bin ko ina da kallo da fad in tsarin wajan  bata bakine , ta ko ina Wajan ya had u, light d in wajan ya d auke Abla zata saka ihu wasu kaloli masu matukar kayatar wa suka kawata wajan, Abla batasan lokacin da ta furta  Woow tana bin komai da kallo wani irin farin ciki na kamata , wasu matane suka shigo wajen sanye da kayan aiki, da hannu suka nuna wa Abla wajan zama , gabaki d aya mamaki ne ya kama tana jiran taga ta inda zasu fito, Abla tana zama suka gyara mata wajan d aya daga cikinsu tayi serving d inta , Abla gabaki d aya ta tsargu, lokaci d aya light din ya canza zuwa wani kalan daban, su kuma suka fita , Wani flowers din ne suka kara watsowa a inda yake musamman kofar da taga an bud e , Sanye yake cikin wasu suit farare da sukayi matu kar yi masa kyau, gyaran gashin sa da komai sai da ya canza , yadda yayi kyau da  kayatuwa ma  bata lokaci ne , cike da mamaki Abla take kallansa, ganin yadda tsananin Kyan sa ya fito sama da ko da Yaushe , a tunaninta zata ga wifey din abayan sa sai taga sa banin hakan , a hankali yake takowa cikin wajan idanuwansa gabaki d aya akanta , cikin Sauri Abla ta sunkuyar da kanta  kasa , Big Boss na zuwa wajan amaimakon yayi mata magana sai  kafarsa d aya da ya saukar  kasa , wani diamond ring ya d auko me matukar kyau design d insa ma na daban ne , mamaki ne al ajabi ne ya kama Abla bata gama shiga cikin rud u sai muryar Big Boss da ya ratsa mata kunne  Will You Be My Wife For Ever ? .

IBTISSAM
? ? ? ( A heart touching story of love and destiny)

Story & written?
? ? ? By
Mss Lee ??

?
? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?09134652921



? ? TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!

SHIN KUNSAN WACECE HAJIYA NUSAIBA BR~B ZURU ?d'?


HAJIYA ~ NUSAIBA DR~B ZURU

MAMALAKIYAR ZIMH ISLAMIC AND MEDICINE DAKE RINGH ROAD A KANO NIGERIA
Tazo muku da ingantattu ko sahihan magungunan mata masu inganci, ba anan kad ai ta tsaya ba har da na cututtuka da Turarukan wuta , Humra masu shegen  kaushi . Abun Alfaharin kuma tana bada sar1 cikin sau ki, sannan kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad in duniyar nan.?

Duk wacce ta siya magungunan Hajiya Nusaiba Dr B zuru, taga be yi mata aiki ba tazo za a dawo miki da kudin ki .?


KA DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA



1?? Hadin amarya
2?? Hadin mai jego
3?? Hadin sabon budurchi
4?? Hadin Kaza Yar Suddan
5?? zuma -Tsumi- Tabaje da sauransu
6?? Turaren Sandal ruuu& flastic Sandal
7?? Hadin Hawwi domin inganta zafafiyar kauna
8?? Hadin bagadad,kahlij,kajiji,gafgaf dasauransu
9?? Hadin humra soyaya dole ta matan aure da normal humra

DON SAMUN  kARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA :?
? ? 08133647913?
? ??
? ?KANO NIGERIA?

LOCATION: RING ROAD BAYAN G0DAN MAN NAZARGO.

? ? ? ?SIYAN NAGARI MAIDA KU DI GIDA

PAID BOOK

WANNAN PAGES DIN NA TEAM ABLA NE

BOOK 2?
? ? ? ? ?S_____ 15

NOT EDITED?

 Will you be my wife for ever? Kasa motsawa Abla tayi daga tsayen da take sabida yadda taji wani irin shock ya kamata , da  kyar take tsaye da  kafafuwanta sabida mamakin abunda take gani yanzu, saurin kulle idanuwa ta tayi  Me yasa nake  karayin wannan Tuna n1n ne ? ya Allah in mafarki nake ka farkani  ,


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login