Showing 309001 words to 312000 words out of 347251 words

Chapter 104 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1440

ne yake tashi ta ko ina.
? ??
? ? ? Hannunsa cikin nata ya jata suka bar falourn, zuciyarta sai faman har bawa take da d an  karfi dan ba  karamun shiga rud u tayi ba , sai faman zare idanuwa take. A gefen kujera ya zauna tare da ita bayan sun shiga d aya daga cikin d akunan.  are you feeling hungry?( kina jin yunwa ? Kanta Eshaal ta jinjina alamar a a,  akwai abunda kike bu kata ? Yanzu ma amsar d aya ce alamar a a , sakin hannunta yayi yana furta  ina zuwa , yana fad in haka ya bar d akin , ko cikakken mintuna 5 bai yi ba ya dawo d auke da wani milk na kwali dare da cup , sosai ya zuba milk d in nan a cikin cup tare da mi ka mata  banda musu , ki sanye sa duka ki bani cup d ina , d an turo bakinta Eshaal tayi, a hankali takai milk d in bakinta . Tun tana sha kad an kad an batasan lokacin da ta shanyesa ba gabaki d aya tana sakin ajiyar zuciya . Bai ce mata komai ba ya cigaba da danna wayarsa da take . Sai da ya d auki kusan mintuna goma tukunna , ya ajje phone d in, tare da matsowa jikinta sosai. Motsi ta somayi da bakinta kamar zatayi magana , amma ta kasa hakan,  I promise, it will be gentle , da haka ya had e lips d in su waje d aya , cikin sauri ta runtse idanuwanta , zuciyarta na cigaba da har bawa , d an d agowa Bobo yayi tare da jan wani abu gabaki d aya gaban yayi musu runfa kamar wani labule, sai  karamun remote da ya danna, hasken d akin ya ragu sosai . Daga inda suke mutum bazai ta ba iya hango abunda sukeyi ba , sabida yanda d ayin ya bada dumm light, tsawan lokaci suna a hakan kafin kukan Eshaal ya karad e ko ina na cikin d akin, sosai take kuka tana kiran Dadyn ta , Da Momy d inta, harta su Abla da Baby babu wanda bata kira ba.
? ? ??
? ? ? Bayan wani d an lokaci kafun hasken d akin ya dawo, da sauri ta kulle jajayan idanuwanta tana  ko karin lullu be fuskarta da blanket , amma ya hanata hakan  kiyi ha kuri , ya fad a a hankali yana kuma kallanta . Banza Eshaal tayi dashi kamar ma batasan yanayi ba , sai ma kukanta da ta cigaba dayi  kasa  kasa . Ko ta bata bataso yayi, balantana ta bari ya taimaka mata . A hankali ya jufi toilet d in, fuskarta d auke da murmushi sosai da ya kasa  boyuwa akan fuskarsa . M1ntuna kad an ya dawo daga toilet d in, bai jira mitar taba ya d auketa zuwa toilet d in. Kusan mintuna talatin suka kwashe a ciki kafun su fito, shima saida ya canza bedsheet tu kunna ya kwantar da ita . Cikin sauri ta kulle idanuwanta sabida batasan had a ido dashi. Hannunta d aya ya kama duk da yadda taso  kwacewa amma ya hanata hakan , sai lallashinta yake ko gajiya bayani. Allah sarki baisha wani wahala sosai ba ta sakko daman tun dan Eshaal bata da dogon fushi, sai a lokacin kuma yasan da zallan shagwa ba a wajanta da yake  ko karin haukata masa lissafi.

*******
? ? A can gida kuwa babu wanda ya nemi Eshaaal dan gabaki d aya ya kulle bakin kowa , a tunanin su kamar yadda ya fad a ya tafi da matarsa zuwa abuja , sai nan da 2 days kuma zai dawo, yana gama tura musu message d in shima ya kashe wayarsa gabaki d aya.( Bobo ba kyau fa


***  karfe 7:30pm Abla na kwance akan gadon Big Boss , tun da ta gama kallan vidoe d insu ta kasa fita ko ina , har tayi kukanta, bacci ya d auketa tana d akin, sai data idar da sallah tukunna ta  kara kwanciya akan gadon. Tana ganin missed calls d in su Ammi amma ta kasa d aa kiran dan gabaki d aya batasan abunda za a ce mata ta fito daga d akin. Ta ko ina kewar sane yake d awainiya da ita.?
? ? ?Kamar Wanda yake kusa da ita ta furta  Sunshine , sai kuma tayi shiru, a karo na biyu ta kuma ambatan sunan sa , kamar wanda aka ce mata yana kusa da ita.  Nayi kewarka , please ka dawo kaji? Yadda tayi maganar ako Wana irin lokacin kuka zai iya  kwace mata . Kiran Ammi da ya shigo wayarta ne yasa ta d an saki ajiyar zuciya . Da kyar ta iya d auka kiran shima sabida kar su d aga hankalin su. Banji mai aka ce mata ba sai amsar  Tom kawai da ta bayar tana kashe kiran. Sai da ta  kara d auka kusan mintuna goma a d akin kafun ya nufi part d in Ammi da take kiranta.?
? ? ?
? ? ? ?Tana shiga taga gabaki d aya suna binta da idanuwa , dan wannan lokacin ba Ammi ce kad ai a falourn ba , harta su Little suna cikin falourn suma ga su Mamy gabaki d aya , sai Baby da Fanan , dan Arwa tana garden tunda Prince yayi kiranta .?
? ? ? ?
? ? ? ? ?  Karaso ?1k1 mana Daughter , cewar Mamy tana kallan Ablan. Jiki a sanyaye Abla ta  karasa wajanta , tana  ko karin tsugunnawa Mamy tayi saurin dakatar da ita  No daughter , zauna kusa dani abun ki. How are you feeling? Kina bu katar wani abu? Mai kike so? Tell me . Kanta Abla ta jinjina mata kamar ko da yaushe , amsar d aya ce  babu komai .?
? ? ? ? ?
? ? ? ?  Mamy bari na d akko mata abincin ta da muka ajje mata , cewar Fanan, girgiza mata kai Abla tayi  na  koshi  , itama Mamyn girgiza mata kai tayi  No daughter , na kula kwana biyu gabaki d aya kin rage cin abinci, sai kuma ta mayar da kallanta kan Fanan  Je ki d akko mata abincin , ba  bata lokaci kuwa Fanan ta d auko medium tray d in da ta had a mata . Da kanta Fanan tayi serving d inta , Abla babu abunda take yi sai binta da idanu ganin tulun abincin da ta zuba mata wanda tasan ko me za ayi mata bazata iya cinsaba dan gabaki d aya tayi loosing appetite d inta .?

Zata m1 ka mata Little ya kar bi plate d in tare da zama a kujerar da ta zauna sai  karamun table da Fanan ta matso masa dashi .  Lil kin tuna al kawarin mu? , kanta Abla ta jinjina masa a sanyaye , sosai ya sakar mata murmushi yana nuna mata plate d in  please Lil kici kinji? Yanzu ma kanta ta jinjina masa , da  kyar ta samu tayi 5 spoons, amma suka a dole sai taci abincin dan yanzu abunda ta koya kenan bata san cin abinci.?


***********
?Hajiya Falmata rayuwa ta soma dukanta ta ko wana  bangare dan gabaki d aya tayi zuru zuru . Ji take dama zata iya mayar da agogo baya da babu abunda zai hana ta gyara kuskurenta. Ta kowane  bangare yanzu amarya ta kere ta . Nesa ba kusa ba , duk kwalliyar da zatayi dan ta burge Dadyn Harry sai taga kamar ta koma wata almajira, dan ko tsarin shigar su da Mubina ya banbanta . Yanzu gabaki d aya ta dena zaman falourn sai dai ta kulle kanta , ko kuma idan dare yayi ta d auki abunda take so, gabaki d aya ta hana kanta sakat sai damuwa da take  kara ?sakawa kanta, dan ko takanta Dadyn Harry baya bi.


******
?Hajiya Sa adatu
?
? ? ?Kwana biyu kenan da Dadyn Yasmeen ya kamasu lokacin da suke plan d in yadda zasuje wajan boka sabida Yasmeen ta auri Bobo ko Big Boss , gabaki d aya basu san da zuwan sa , sai shin muryarsa da sukai , a razane gabaki d ayan su suka mi ke har Yasmeen tana fasa wayarta . Sosai Dadyn Yasmeen yayi musu tatas sannan ya bawa Yasmeen sati biyu ta fito da mijin aure ko kuma ya aura mata duk wanda ya ga dama . Daman har yanzu bai manta maganar zancan bokon da Nani tayi ba . Sai gashi yaji da kunnan sa lokacin da suke magana. A nan itama ya  kara jaddadawa Hajiya Sa adatu auransa da zai sake babu fashi .?
cikin  kan kanin lokaci gabaki d aya ya tayar musu da hankali.

*******
? ? ? BABY S POV
? ? ??
kullum soyayyar su  kara  karfi take da Sauban. Kusan kullum sai sunyi waya ko suyi vidoe called amma tun lokacin dinner d in su da ya shigo musu d ak1 take gudan masa . Kusan kwana hud u kenan ko abinci yace ta kawo masa . Tana kawowa zata g?d? , gabaki d aya ta d aga masa hankali , ko ta bata ta ki yadda yayi, tun yana lallashinta har ya zuba mata ido. Amma idan a waya ne , gabaki d aya sai ta nemi ta rikita bawan Allah da kalamanta . Gabaki d aya ya rasa yadda zai  bullo mata.?


***** ?Cikin ba kin d akin da kullum baya barin sa da haske ya soma sidda barunsa. Kusan kwanaki hud u kenan yana sudda barunsa . Duk yadda yaso ya bayyana a Black spider abun ya ki faruwa . Gabaki d aya ya burkice ya kasa sakawa zuciyarsa ha kuri, dan gani yake kamar komai yana shirin lalace masa . Ga tsafin da ya shirya musu bazai ta ba fara tasiri a jikin su ba sai da kwanaki 45 sabida mugun tsafin da yayi anfani dashi.  Mai yake shirin faruwa ? Ya fad a cikin muryarsa yana  kara gwada siddabarun da yake yi . Amma kamar  kara lalata komai yake , daga  karshe muryarsa ce tayi musun sha kewa , kalaman da yake sanyi suna  bace masa daga bakinsa . Kamar wanda akai wa asiri gabaki d aya kalmomin siddabarun nasa ya  bace masa daga baki gabaki d aya ya kasa tuna ko da kalma d aya ne na cikin sidda barunsu. Hankalinsa ba  karamun tashi yayi ba . Kamar d an tsako haka ya soma ihu kad an kad an yana fad in  Wayyo . Ganin abun ba na zama bane cikin sauri yayi ? ko karin barin d akinsa amma sai yaji kamar an  kamar da  kafarsa , duk wani kuzarin sa na tafiya . Sautin dariyar da yaji ne ya  kara hautsina sa amma babu bakin magana .?

? ?  kayi babban kuskure , wanda shine mafi girman laifi da zakayi wa  kungiya , ka rusa komai. Gabaki d aya shirin ka na tsawan shekara 22 ya gama rushewa, kai da karka ka ginawa kanka rami kuma ka bunne kanka . Bama bu katar ka cikin  kungiya , amma sai ka samu hukunci mafi  kas kanci a rayuwar ka. Daga yau ka dena zama cikin kwanciyar hankali har izuwa lokacin da muka  kayyide mata. Ka jira saka mako. Irin wanda zaiyi mugun illata ka  , ?cikin  kan kanin lokaci d akin yayi shiru babu alamar mai maganar, kamar an wura iska , wani d an haske ya bayyana tare da shigewa cikin jikin mutumin da har yau fuskarsa ta kasa bayyana . Tana shiga jikinsa ya soma jin wani irin azababban azabar da yake  ko karin har gitsa masa kwakwalwarsa gabaki d aya , kamar wani mahaukaci haka ya dinga dukan kasan, da duk inda ya samu a jikinsa .

THURSDAY

? ? Ba laifi jikin Eshaal ya warware sai d in gishin da take yi a hankali , dan sosai tayi dauriyar tafiya. Yanzu ma zaune take a falourn  kasa jikinta da farar shirt d insa da ya sakko mata har  kusan gwiwarta sai wani wandansa duk da yayi mata yawa haka ta saka shi. Hannun ta d aya remote ne da take canza channel dashi, d ayan kuma complex ne a ciki da take sha lokaci zuwa lokaci.?
? ??
? ? ? ?Sallamar sa ne ya dakatar da ita daga abunda takeyi, sai kanta da ta sunkuyar  kasa , da kyar ta iya furta  sannu da zuwa , zata mi ke yayi saurin  karasowa kusa da ita  No yi zamanki please , yana ta bata jikinta ya d an soma rawa , kad an ya murmusa ganin tun jiya ta ki yadda su had a ido .  ki dena wannan tsoran please, next bazaiyi zafi ba fa. Kulle idanuwanta tayi jin abunda yace , cikin sauri ta d an juya masa baya.  Kara matsowa yayi kusa da ita tare da hugging d inta ta baya.  Dagaske nake miki, Next bazaiyi zafi ba , ko mugwada ki gani? Ita kanta batasan lokacin da ta bankawa TV falourn harara ba kamar shine yayi maganar. Ciki ciki ta furta  Ni banaso , ka mayar dani gida . Bai amsa mata ba sai juyo da ita da yayi  Mai kike sha ? Babu bismillah ? Huh? Ko kin fara rowa ne ? Mi ka masa bwol d in tayi , amma amaimakon ya amsa sai ya had a da duka hannunta yana d aukar spoon d aya tare da kaiwa bakinsa.?
? ? ? ?
? ? ? ? Awwwn , Aushe da dad i , ya fad a yana kallanta ganin yadda ta sunkuyar da kanta . ? Seat up , ya ja hannunta zuwa kan kujera , tana  ko karin zama akan kujeran yayi saurin matsawa wajan sai ta zauna akansa .  Dan waro ido tayi zata mi ke ya mayar da ita  I like it, kiyi zaman ki , let s watched the movies together , kasa sakin jikinta tayi gabaki d aya , gashi ya hanata tashi musamman yadda ya saka hannunsa d aya ya zagayo tummy d inta . A hakan suka soma kallo tana rungume a jikinsa .?
? ? ??
*********
Kwana ki babu wuya wajan mahalicci,haka rayuwar gidan ta cigaba da kasance wa , kowa babu abunda yake muradi kamar cikar wata biyun da Big Boss ya fad a , Bobo kusan kullum shida Sauban suna kan bin update d in abunda yake faruwa , amma ta ko ina babu news dan gabaki d aya Big Boss ya toshe ko wace irin hanya ce. Sau uku suna yun kurun zuwa America amma Sabida su Abbu suke dakatawa da hakan kada su d aga musu hankali.?

? ? ?Kwanaki 18 kenan da tafiyar Big Boss , tun kiran da yayi wa Abla , bai kuma kira ba . Kusan kullum cikin kiran number d insa take saidai taci switched up. Hankalinta ba  karamun tashi yayi ba . Sau biyu ana kiran doctor sabida yadda ta saka damuwa a cikin ranta har hakan yake haifar mata da ciwan ciki wani lokacin, wanda hakan ba  karamin bara zana bace ga abinda yake jikinsa . Duk iya bakin  ko karin su , su Bobo sunayi, hakan har ya shiga jikinsu, duk bayan sallah isha i zasu had u a falourn Abbu , duk dan su rage mata damuwar dake ranta , amma har a tashi babu abunda take cewa . In ka ganta sosai zata baka tausayi, kullum saidai ta  boye kanta tayi kukanta babu mai lallashinta, abun ba  karamun ta ba mata zuciya yake yi ba musamman yadda taga lokacin haihuwar ta na  kara matsowa kusa , hakan ne yake  kara saka damuwa cikin ranta .?
? ? ?
? ? ? Kwance take akan gadon Mamy, hannunta d aya ri ke da cikinta . Tana lumshe idanuwanta sai taga kamar yana kusa da ita musamman duk lokacin da yake ta ba cikin sai taji kamar har lokacin hannunsa na wajan.  please ka dawo , ta fad a a hankali yayinda hawaye yake sakko mata daga idanuwanta duk da yadda ta rufe su. Kwanaki 18 d innan da tayi jin su take kamar shekara 7 ne babu shi , gani take kamar lokaci baya sauri , kusan kullum irga kwanakin dawowarsa take .?
? ? ??
? ? ? ?Maganganun Bobo ne ya soma dawo mata cikin kunne, dan tun lokacin da taji maganganun su bata tsaya ta fuskanci komai ba sai yanzu da abunda ya soma dawo mata cikin kunne, a hankali komai da komai ya cigaba da mata yawo cikin dodan kunnanta. A zabure ta mi ke sabida tuno wani abu da tayi , tana  ko karin barin d akin Mamy ta shigo  ah ina zakije kuma? Ga d an malelen ki fa nayi miki , kanta ta d an girgiza ,  Mamy yanzu zan dawo na manta abune , yanzu zan dawo please  . Yadda take magana jikinta har rawa yake saida Mamy ta furta  ki kula , kanta Abla ta jinjina mata. Cikin sauri ta bar part d in gudun karta had u da kowa a hanya . Kai tsaye part d inta ta wuce , tana shiga bata zame ko ina ba sai hanyar da Big Boss ya nuna mata . Bakinta d auke da addu a ta soma nufar cikin d akin har ta  karasa wanda take san zuwa . Ga mamakinta kayan d akin ta ga duk anyi


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login