Showing 78001 words to 81000 words out of 347251 words

Chapter 27 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1467

tayi kuka , bai tsaya  bata wa kansa lokaci ba ya nufi d aya daga cikin d akin  kasan nan ma yadda komai ya  kawatu fad ar sa  bata bakine , yana kwantar da ita ta yun kura zata tashi amma ya hanata  Dr zata duba kine please  cikin tsuke fuska Abla ta furta  Ba naso kamayar Dani gida Dan Allah  fine zan mayar dake amma sai kin tsaya ta dubaki please kinji d auke kanta Abla tayi ba tare da tace komai ba , karamun murmushi ya saki yana barin d akin , cikin mintuna biyu wata babbar mata ta shigo d akin, da Sauri Abla ta sunkuyar da kanta  kasa cike da kunya da takaicin Big Boss , murmushi matar ta sakar mata  karki damu kada kiji kunya ta , ba_ai kin fad amun abunda yake damunki ba Sabida kallo d aya nayi miki na fuskanci komai, ko wace mace da taje da martabarta gidan mijinta irin wannan yanayin zata shiga hakan ne kuma zai  kara mata dan kan kauna a tsakanin su , ki kwantar da hankalinki, musamman mijin ki da mutane da yawa sukesan rububin samunsa, ki dena kukan nan dubaki kawai zanyi sannan na baki shawarwarin da zaki bi wajan kin gyara jikin ki sosai kinji? Cikin sunkuyar da kai Abla ta jinjina mata kai duk nauyin matar ya kamata .?
??
? ? ? Kusan almost 20 minutes Dr Husna ta Fito falourn ganin Big Boss a tsaye yana jiran fitowar ta , murmushi ta saki kad an dan ita kanta tasan albarkacin Abla taci da har ta iya samun ganin Big Boss kusa da kusa  Tayi bacci yanzu Sabida Allurar da nayi mata , akwia magungunanta da na ajje mata a d akin, idan san samune a dunga gasata cikin ruwa sau uku ko sau hud u a rana sabida d inkin da nayi mata yayi saurin warware wa , sannan please tana bu katar lokaci kafun a  kara mata wani abun sabida kar d inkin ta ya warware  ko uffan Big Boss bai ce mata ba sai knodding kansa da yayi a hankali daman tasan bazai yi maganar ba shiyasa bata damun ba ,har ta kama hanya ta var falourn shi kuma Big Boss ya nufi cikin d akin zuwa inda take  Am so sorry dear  ya fad a yana pecking goshinta a hankali.?


****** cikin rashin sa a a daidai lokacin da su Big Boss suka bar gidan ki mintuna Biyu ba ayi ba motocin su Bobo suka shigo cikin gidan, har zuwa part d in Diidii da suka nufa , Bobo da Sauban ne suka soma fitowa sannan Bobo ya bud e  kofar baya da kansa , a hankali ta sako  kafarta cikin shigar jallabiya ba ka har ta gama fitowa fuskarta d auke da murmushi, ba kowa bace face Mamy da fuskarta ta nuna tsananin annashuwa, d an jiyowa tayi saitin motar  Ba zaki fito bane sai nace ki fito? Wata muryar budurwa ce ta karad e kunnanta  Mamy ta kalmi na zan saka ,  girgiza kanta mamy tayi ta soma tafiya  Idan baki fitowa ba sai na hankad o ki yanzu wallahi  cikin Sauri aka bud e  kofar aka fito wata matashiyar bud urwace da itama take sanye cikin  bakar abayar cikin murmushi ta d ago zatayi wa Sauban magana , ba kowa bace face Fanan da fuskarta ke d auke da murmushi.

IBTISSAM
? ? ? ( A heart touching story of love and destiny)

Story & written?
? ? ? By
Mss Lee ??

?
? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?09134652921



? ? TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!

SHIN KUNSAN WACECE HAJIYA NUSAIBA BR~B ZURU ?d'?


HAJIYA ~ NUSAIBA DR~B ZURU

MAMALAKIYAR ZIMH ISLAMIC AND MEDICINE DAKE RINGH ROAD A KANO NIGERIA
Tazo muku da ingantattu ko sahihan magungunan mata masu inganci, ba anan kad ai ta tsaya ba har da na cututtuka da Turarukan wuta , Humra masu shegen  kaushi . Abun Alfaharin kuma tana bada sar1 cikin sau ki, sannan kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad in duniyar nan.?

Duk wacce ta siya magungunan Hajiya Nusaiba Dr B zuru, taga be yi mata aiki ba tazo za a dawo miki da kudin ki .?


KA DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA



1?? Hadin amarya
2?? Hadin mai jego
3?? Hadin sabon budurchi
4?? Hadin Kaza Yar Suddan
5?? zuma -Tsumi- Tabaje da sauransu
6?? Turaren Sandal ruuu& flastic Sandal
7?? Hadin Hawwi domin inganta zafafiyar kauna
8?? Hadin bagadad,kahlij,kajiji,gafgaf dasauransu
9?? Hadin humra soyaya dole ta matan aure da normal humra

DON SAMUN  kARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA :?
? ? 08133647913?
? ??
? ?KANO NIGERIA?

LOCATION: RING ROAD BAYAN G0DAN MAN NAZARGO.

? ? ? ?SIYAN NAGARI MAIDA KU DI GIDA

PAID BOOK

BOOK 2?
? ? ? ? ?S_____ 16

Cikin murmushin da kullum baya  boyuwa a fuskarta ta furta  Haba Yaya Sauban , when last ka ganni amma shine zaka fad a haka ? Babu komai tunda abun haka ne  harararta Sauban yayi  zaki wuce mu tafi ko surutun zaki cikani dashi ?  Dan turo bakinta Fanan tayi kad an lokacin da suka nufi cikin part d in ga Bobo da Mamy a tsaye yana san barin falourn amma ta hanasa , ganin yana  ko karin juyawa ta kama kunnansa cikin Sauri ya furta  Why please Mamy am sorry! Hararar ta Mamy tayi  zakayi bayani ne ai yanxu , Fanan ce ta hana banzo tun a lokacin da kuka shigo Nigeria ba Sabida bata nan amma yanxu gabaki d aya ranku sai ya  baci, ina shugaban marasa mutumcin yake? Ta fad a tana kama hannunsa ,  karamin murmushi Bobo ya saki ganin kwalla na tarar mata a iho  Haba Mamy stop it please  harara Mamy tayi masa yana zama kan kujera , a Daidai lokacin da Diidii ta fito daga cikin wani d aki ,  Ai kwanda da kika zo Hauwa u,tunda ni sun rainani musamman wancan mugun da ya koro wula kanci  , har ta  karasa kan kujera tana d ingisa sandarta, Fanan kuma a sace ta ta ba rigar Sauban cikin  kasa  kasa da murya ta furta  Yaya Sauban wanene wancan da naga Mamey na yi masa magana kamar sun dad e da sanin juna ? Kallan Bobo da ke kusa da Mamy Sauban yayi kafin ya furta   Dan uwan Besty  Fanan bata san lokacin data d aga murya ba wajan fad in  Dan uwan Besty kuma ? Ina Bestyn yake ? ?Tsaki Sauban ya saki yana hararar ta , shima Bobo d an d ago da fuskarsa yayi zuwa side d in maganar da yaji  it have been years but they have another sister? kallan ta Didi tayi cikin idanuwanta da suke sanye da fararan glasses  yar nema zaki shigo ki zauna ko sai anzo an zaunar dake? ,d an turo baki Fanan tayi  Haba Diidii daga zuwana kinasan janyo fad a ko? Amma fa na d anyi kewar ki duk da nayi mamakin zuwanki Nigeria  ,hararar ta Diidi tayi shi kuma Sauban ya zauna ya kusa da Bobo , da hannun Sauban ya nuna mata Bobo  Komai sai an nuna miki ? Zatayi magana ya kuma dakatar da ita  Yaya Bobo murmushi Fanan tayi ganin ?tun kafin tayi tanbayar ya bata amsa  Yaya Bobo ina kwana ? , in short Bobo ya amsa  Lapiya Lou, sai kuma ta  Kara juyawa tana Kallan falourn sosai ganin su kad ai  Diidii ina Nani ? Tunda na shigo banganta ba  , cikin tsuke fuska Mamey ta furta  idan baki samu waje in zauna ki dena wannan tanbaye tanbayen naki ba sai ranki ya  baci  sai kuma ta juya Side d in Bobo ganin ya mi ke tsaye  Can t you stay long with Mamy ? Gashin kansa Bobo ya shafa kad an  Mamy I have a lot to do now ? But inna dawo zan zo wajan ki  , hannunta Mamy ta d aga Masa  promise ? Kansa Bobo ya kuma jinjina wa yana kallan time  Diidii am off  hararar sa Diidi tayi tana d auke kanta , shima Sauban mi kewa yayi suka fita shi da Bobo , sai a lokacin Diidi ta mayar da kallanta Wajan Mamey  ?ko bakomai kinzo atleast zaki iya lallasan mana su kafin ayi taron Family na shekara ko zasu zauna, har yanzu basa kuna sa duk da ragowar yaran guda biyu suna yini a wajan sa basu ta ba sanin baban su bane , cike da wani irin shock Mamy ta mi ke  Diidii kina nufi, Ameer da  karamin Babyn da ko kallansa ban ta bayi ba ? Amma sun girma ? Kanta Didi ta jinjina mata  Hakane hauwau amma yanxu ga d akin ku can da aka gaggyara muku , ku shiga ku hudu kafin jama ar gidan su hallara tunda babu Wanda yasan da zuwanki sai His excellency. Da toh Mamy ta amsa tana nufar d akin da yake nata cikin part d in , yar aiki na ri ke da trolleys d insa , Fanan ma da zuciyar fal tunani maganar su Mamy duk da ta kasa fahimtar komai a ciki haka ta nufi nata bedroom d in, tana cire zancan daga zuciyarta.

******

Tunda ya zauna a side d inta bai mi ke ba , hannun ta na cikin nasa har lokacin, idanuwansa sunyi mugun ja sosai da sosai ga jijiyoyin kansa da suka d an fito rud u rud u dasu , ya fi mintuna goma zaune a wajan , hasken da yaga wayarsa nayi ne alamar kira ya d an kalla kafun ya zare hannun sa cikin nata a hankali, sau d aya ya kalleta kafin ya kama hanyar barin d akin gabaki d aya , yana fitowa falourn ya tarar da Victor a tsaye yana jiran fitowar da , cikin takunsa na izza ya  karasa kan one sitter ya zauna tare da crossing legs d insa , Sir the Dr &  dakatar Dashi Big Boss yayi  No need am okay  cikin Sauri Victor ya tsugunna shikansa sai da Big Boss ya d ago ya kallesa  Please Allow him to check on you lumshe idanuwansa Big Boss yayi alamar ya tashi, babu yadda ya iya d in dole ya tashi, kamar bazai ce komai ba sai yayi masa alama da hannu ya shigo , da Sauri Victor yayi saluting d insa yana koma wa waje , ba d auki cikakken 2 minutes ba suka dawo shida wani chocolate guy , tunda ya shigo yake bin Big Boss da kallo a fakaice,ganin irin baiwar kyau da yake dashi, yadda ya zauna ma abin kallo ne , tunda Suka shigo ko sau d aya Big Boss bai d ago da idanuwansa ba balantana su saka ran zai kallesu , alama Victor yayi masa a kan ya je ya dubasa, hakan kuma ne ya faru amma abin mamaki Drn na ta ba temperature d insa yayi saurin kallan Big Boss cike da mamaki, tunda yake aikin likitanci bai ta ba Jin zazzafan zafin jiki kamar wannan ba da ko bai ta ba kaba idan kana kusa dashi zakaji hucin sa ,  Am Sir daman daman&  yadda ya fara  kin kina ne ysa masa Big Boss d ago da rinannun idanuwansa , sosai Doctor d in ya rikice ganin kwayar idanuwan Big Boss , d an  karamin tsaki Big Boss yaja kafun yayi wa Victor alamar ya fitar dashi lokacin da yake mi kewa zuwa Bed d inta . Har lokacin Bacci take a hankali ya  Karasa d ayan side d in ya kwanta yana lullu barsu da duvet me kauri , dan sosai yake jin sanyi a wannan karan.?

****** Karfe 1:25 pm aka soma kiran sallar azhr, a hankali Abla ta soma musu musu da idanuwanta da suka soma dinshi dinshi sabida baccin da tayi , a Daidai saitin fuskarta idanuwanta suka sauka , cikin razani tayi  ko karin sauka daga kan gadon har tana  ko karin fama d inkin ta , bai bud e idanuwansa ba sai hannunta d aya da ya kama har yanzu idanuwansa a lumshe suke , cikin wani irin murya ya furta  Don t hurt your self please  , d an turo bakinta Abla tayi kad an kin yadda yayi magana ga wani irin tsoranshi da ya  kara shigarta, gani take yanzu ma zai iya  ko karin kashe ta kamar yadda yayi mata jiya, sosai ta soma shash she kar kuka Sabida yunwar da take ji kamar  ya yan cikinta zasu Fito waje , saukar sautin kukan ta da ya jine ya soma bud e idanuwansa da har yanzu basu washe ba suna kalar jan su , sai ma wani irin lumshe su da yake lokaci zuwa lokaci  Ni ne ko ? share sa Abla tayi batare da ta tanka masa ba , sosai ya mi ke zaune yana kallanta , hannunsa cikin nata da har yanzu bai saki ba , a hankali a hankali yake matsa hannun da take  ko karin  kwacewa , cikin sanyin murya ya furta  Nayi Laifi Babba ko ?shiyasa Sunshine take fushi dani, amma please a barni na lallashi zuciyar ta dena fushi dani, karta horani da rashin jin sautin ta, I just want to show you how much I love you, but I don t meant to hurt you, please Sunshine karki horani da yawa ,  kara kawar da kanta Abla tayi cikin turo baki ta furta  Ni yunwa nake ji.. , da hannu d aya ya saka yana ya mutsa lallausan gashin kansa  Sorry ban1 na kawo miki abinci , but first bari na duba ciwan mu, da sauri Abla ta girgiza masa kai  A ah ni..na warke fa , d an kallan ta yayi ganin tana  ko karin yi masa kuka  it s okay, Sun shine kar tayi kuka, bari ki fara cin abinci kafun kisha magani  ya fad a yana mi kewa, babu Wanda zai kallesa yace bashi da lapiya sai launin idanuwansa da har yanzu basu gama washe ba. Yana barin d akin maganganun sa na yanzu suka shiga dawo mata cikin zuciya, amma  ko kari take ta kawar dasu gani take duk yana fad a ne dan ya kare kansa amma basan ta yake ba.?

? ? Sosai zafin da take ji a  kasan ta ya ragu ba kad an ba shiyasa tayi  ko karin mi kewa tsaye bayan ta dafe gadon, shawaran Dr Husna da tace ta dunga shiga cikin ruwa ne yasa ta d aga  kafar da niyar takawa amma zafin da taji ne yasa tayi saurin komawa tana yarfa hannun ta ga idanuwanta da ta kulle , ta d au good 2 minutes a zaune kafun ta yun  kura ta  kara tashi , a hankali ta soma taka  kafarta zuwa 'kofar da take facing d inta , ko ba a fad a mata ba tasan  kofar toilet ne a Wajan . Babban toilet me shegen kyau da  kayatuwa, bata tsaya kallan toilet d inba ta nufi jacuzzi direct , ruwan zafi ta tara mai yawa a ciki kamar yadda Dr husna ta ce ta dunga yi amma tana saka hannunta taji bazata iya shiga ba sai da ta  kara masa ruwan sanyi sosai zafin ya tafi sannan ta iya shiga cikin ruwan da ko mintuna biyar batayi ba ta fito da zata fito ma sai faman d in gishi take dan gabaki d aya tafiyar sauyawa tayi sabida yadda take bud e  kafafuwanta, sai da tazo tsakiyar d akin tukunna Big Boss ya shigo cikin d akin,  kin kallansa Abla tayi sai ma tafiyar da take a hankali cikin ware  kafafuwa, cikin Sauri ya ajje tray d in da ya shigo dashi ya  karasa inda take , bai tsaya bata lokaci ba ya d auketa gabaki d ayanta ya jinginar da ita akan gadon yadda zata fi dad in sakewa , tray d in da ya shigo dashi ya d auko mata bayan ya had a mata tea me kaurin gaske , zai bata a baki tayi saurin kawar da kanta  Zan sha da Kaina  bai ce mata komai ba ya mi ka matan, a hankali kuwa ta soma shan sa kamar bazata shaba sai kuma ta shanye sa gabaki d aya sabida yunwa take ji daman, plate d aya ya bud e lapiyayyan chips and egg ne a ciki sai plaintain, daga gefe guda kuma ketchup ne a cikin d an  karamin abu, cikin Sauri ya girgiza kai  Na  koshi , shima kansa Big Boss ya girgiza mata  Just a little , I just made it for you  , mamakin abunda ya fad a ne ya kamata  shi yayi da kansa ? Abinci? Yaya Big Boss ? Shine abunda yake yawo cikin zuciyarta da ya ?1ka da mamaki, fork d in da ya soki chips ya kai saitin bakinta , zata yi musu ya furta  idan baki ci abincin nan kin sha magani ba , I promise you I will do it again &  bai  karasa maganar saba Abla ta bud e bakinta , a


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login