Showing 270001 words to 273000 words out of 347251 words

Chapter 91 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1406

a yana d auke fuskarsa gefe . Girgiza Abbu yayi kafun ya furta  Zakayi bayan1 ne ai . Zan  kyale kana yanzu sabida ka huta , amma ka tabbata ka tanadi amsar tanbaya ta , kansa Uncle ya jinjina masa.?
? ??
? ? ? ? Abbu na fita Uncle Isma il ya had e hannayensa guri d aya yana  boye fuskarsa, zuciyar sa wani irin ta farfasa take masa, sanin yadda suke rayuwa da ma kiyin su , wanda ko kusa babu wanda zaiyi tunanin akwai wanda zai iya aikata wani mugun abu a cikin a halin.  Ya Allah , ya fad a yana jingina kansa da jikin bed, abubuwa da yawa suma masa yawo a cikin zuciya, musamman a inda aka  kullesa, abubuwan da suka faru gabaki d aya yawo suke masa cikin zuciyarsa, he can t believe it. Har yanzu zuciyar sa rawa take , ya kasa gasgata wasu abubuwan shiyasa ya  boyewa Abbu wani  bangare na labarin, har cikin zuciya da ruhinsa yana tsoran Abbu yasan gaskiya duk da hakan dole sai ta faru nan bada jimawa ba. Ajje tunanin komai yayi a gefe , ya soma Tuna n1n yadda zai shawo kan Big Boss har ya amince da nemo mahaifiyarsa da yayi mugun tsana.

*********
? Cikin d akin da Abla ta ta ba shiga kwanakin baya gabaki d aya an harzu ka cikin d akin yanzu , hotunan da aka ma kala gabaki d ayan su an yayyaga su .  Taya akai suka dawo? Mai yasa basu mutu ba? Mai yasa? Duka wannan abubuwan da suke faruwa  ya yan su ne suka zanyo, a wannan karan bazan ragawa kowa ba, kamar yadda suka bu kata kowa da kowa sai ya mutu, a wannan karan bancire kowa ba. Ko damuwa da abubuwan da suke a  kasa mutumin baiyi ba ya soma karanto wasu irin abu mai kama da sidda baru, yanayi yana saka kansa a  kasa, sai da yayi hakan kusan sau uku , yana ambatan sunan wani mutumi da baza a iya gane saba . Cikin  kan kanin lokaci gabaki d aya ya  bace. Bai tashi bayyana ba sai a cikin gidan tsafin su na spider, wani abu ne a wajan mai mana da rami, ga mutanen da baza a iya gane ko su wane ne Sabida yadda jikin su yake a rufe, hannun ko wannan su  karamun kendir ne sai hannuwansu da yake rige da sanda saman kanta kuma abun  kwaran gwal ne. Wasu zantuka ya somayi cikin yare mara dad i , sai da ya zagaye kogon kusan sau 4 tukunna ya tsaya yana du kar da kansa  kasa.
? ? ? Wani irin dariya ne aka  kyal kyale dashi  Lokaci ya  k?re maka, ki wata dama da kake dashi ya  kare mata, sun had u waje d aya , burin da kake dashi na tsawan shekaru ya ruguje , asirinka dole ya tonu nan kusa dan tabbas akwai wanda yasan sirrinka. Kayi babban kuskure na sa ba mana dokar  kungiya. Ka jira hukunci, irin hukuncin da bata ta ba tsammani ba. Kwana uku kacal kake da ita ka samu jaki ka aske sa gabaki d aya karka bar sa da gashi ko d aya a tattare dashi sannan ka d aukesa da ransa ka bunne sa da hannuwanka, kada ka kuskura wani ya taimaka mata, kabar shi yayi hour 10 lokacin ya zama matacce, haka zaka d aukesa ka soma jin namansa har sai ka cinye sa duka . A rude mutumin ya tsugunna sabida tsananin tashin hankali, gafara da ro ko kawai mutumin yake ?shi kad ai kamar wani zautacce maganganu kawai yake fad a dukda baya ganin mai maganar. Wani tsawa aka daka masa ga wani haya ki da ya soma karad e wajan, yana cikin surutansa yaji an d aga sa, bai tashi tsuntar kansa ba sai a d akin da ya gama har gitsawa, tashin hankali ne gabaki d aya ya zautar dashi , cikin tsananin tashin hankali ya bar d akin gabaki d aya bai kula da abun hannunsa da ya fad i ba.

******
? ? ?Bayan sallar magrib Abla tana zaune a d akinta, waya ce a hannunta amma gabaki d aya hankalinta baya kan wayar . A karo na biyu da ya sake shigowa bata sani ba , wayarta da take  ko karin su buce wa ya ri ke , wani irin ajiyar zuciya ta sauke mai  karfi lokacin da ta gansa , d an ran kwafowa yayi tana bun fuskarta da ta sunkuyar da kallo  Ammimi ko? Ya fad a yana  kara bin gabaki d aya fuskarta da kallo . Motsi bakinta ya somayi kamar mai sanyin magana amma ta kasa sai kanta da ta  kara sunkuyarwa, hannunta d aya ya kama a cikin nasa  Let s go tunda kina a_an ganin su  , cikin sauri ta mi ke fuskarta d auke da murmushi, kallan da yayi mata ne yasa ta rungumeshi tana dariya  kasa  kasa  Sunshine please ka dena mun wannan kallan mana kaji .  Dago da kanta yayi yana  kara binta da kallo , sai da ya kalleta san ransa tukunna ba mi ka mata hijab ta saka , hannunsa cikin nata suka fito daga part d in. Suna nufar hanyar part d in su Ammimi sai ga su Little , cikin sauri Abla ta janye hannunta .  Yaya , cewar Little yana kallan Big Boss , sai kuma yayi saurin kallan Abla  Lil? Murmushi Abla ta sakar masa a hankali ta furta  Yaya Little , ?Little zai yi magana Big Boss ya furta  let s go, da hannu Abla tayi musu alamar su taho , ba musu suka biyo su part d in Ammimin. Lokacin da suka shiga su Baby suka tarar a falourn, ?gabaki d ayan su hararar su Abla tayi sabida  kin fad a mata da sukai , Baby suna had a ido da Abla ta sakar mata gwalo. Murmushi Uncle Isma il ya saki sabida ganin abunda suke wa junan su .  Daughter shigo mana . Autan Yaya ( Little )  karaso nan mana baba musu gabaki d aya suka nufi inda yake , Big Boss kuwa bai zauna ba sai juyawa da yayi zai tafi , Ammimi ta furta  Ina zaka je kuma ?  Dan shiru yayi kafun ya furta  idan yaran suka tafi  , bai ma jira amsar su Ammimi ba yayi wucewarsa , saura kad an Uncle yayi dariya sabida kalmar yaran da ya fad a amma ya danne abun sa cikin zuciya .?
? ? ?Yana fita Uncle ya mayar da kallansa kan Little da Prince ,  Kuzo nan na  kara ganin ku mana , nayi kewar ku sosai, amma gashi yanzu kuna so ku fini tsahoma . Little sarkin murmushi , yanzu ma murmushi yayi yana kallan Uncle sosai ,  Uncle kana kama da Abbu sosai shima murmushi Uncle yayi kafun ya furta  kai ma kana kama dashi har ka fisu kyau duka  , yana  karasa maganarsa Prince ya furta  Nifa ?  Dan dariya Ammi da ke jin su tayi kafun ta furta  Don t mind them Ameer , bakaji sunan sarakuna ne da kai ba ? Shima murmushin Prince yayi , hannunsa sa da na Little Uncle ya kama ,  ku rabu dasu , hirar mu zamuyi iya mu kad ai , kar suji mai zamu tattauna ko? Kansu suka jinjina masa a haka ya jasu zuwa next falourn dake  kasa .

? ? ? Ammi dagaske Abla ta girmeni? Cikin sauri Abla ta bata amsa   kwarai ma kuwa , yanzu ya tabbata dole dai ki dunga cemun Aunty .  Kyal kyale wa da ?dariya Eshaal tayi kafun ta furta  Gabaki d ayan ku na girme ku ko Ammi? Kallan su Ammi tayi gabaki d aya , ganin yadda ko wannan su ya zuba mata idanuwa yana jiran jin amsarta  Bazaku had a ni cikin wannan drama d in ta ku ba . Nidai ruwana  , ?cikin sauri suka furta  Haba Ammi ki fad a mana  . Hannun ta girgiza musu alamar  No sannan ta furta  Gashinan gabaki d ayan ku kun zama tsala tsalan  yan mata amma bazakuyi aure ba ?  toshe bakinta Abla tayi tana had iye dariyar ta . Harararta Ammi tayi  kema ai har dake , kina babba a cikin su amma bazaki basu shawara ba ? Marairaice fuska Abla tayi kafin ta furta  Haba Ammi , gabaki d ayan su ko wanne da yana da saura& . Kallan da suke mata alamar dan Allah tayi shiru ne yasa Abla bata  karasa maganar ba sai dariyan da take  kasa  kasa. Kallan su Ammi tayi sukayi saurin d auke fuska kamar basu ba  mene ne na d auke fuska kuma bayan na ganku? Rowar samarun naku kuke ko ganin s?ne bakwaso a yi? Tun wuri ku saka su turo iyayan ku ko kuma ayi muku auran dole  , gabaki d aya fiki fiki suka yi mata da ido , Abla ganin dariya nasan  kwace mata ta furta  bari na d auko ruwa a kitchen na dawo . Tana magana tana toshe bakinta sabida kar dariyar da take sanyi ya fito . Su Baby da suke zazzare ido , d an harararta sukai ganin yadda take  ko karin tona musu asiri.
? ? ?
? ? ? ? ?*****
? ? Gabaki d aya ya rasa ya zaiyi abubuwa sosai suka soma sha masa kai , maganar shugaban tsafin s?ne ya soma yi masa yawo cikin  kwa kwalwa tsananin tashin hankali da rud ani ne suke tattare dashi. Babu abunda ya fi damun sa a yanzu kamar bayyanar Isma il da kuma kwana ukun da aka basa da zaiyi aikin zafin. Gabaki d aya ya rikice yake , burin sa kawai ya samo mafitar sa daban , dan a wannan karan baya tunanin zaibi aikin sarkin tsafin su. Lokaci d aya ya saki wani irin murmushi sabida abunda ya fad o ransa .?
? ??
? ? ********
? ? A falourn su Ammi gabaki d aya suka yini sai da aka yi kiran sallar la asar su Uncle Isma il suka fito shida su Little , yadda suke magana kowa fuskarsa d auke da yalwataccen murmushi mutum sunyi mugun sabo sosai , ga hannun Little da yake cikin na Uncle Isma il , a haka suka nufi masallaci.

**** Su Abla ma a part d in sukai sallar isha i, ganin Abla bata da niyar tashi Ammi ta nuna mata hanya  maza ki tattara ki wuce  bangaran ki , kafun mijin ki ya dawo , marairaice fuska tayi kamar zatayi kuka  Haba Ammi ko rata ma kike ? Cike da tsokana Baby ta furta  please ki tashi ki tafi kawai , mintsinin ta Eshaal tayi tare da yi mata alamar tayi shiru ganin yadda Abla ta  bata rai . Itama Ammin kallan Abla tayi kafin ta kalli su Baby  kuma tashi zakuyi ai , nasan Mamy tana can tana jiran ku , kun barta ita kad ai  , sai a lokacin Abla tayi murmushi tana d agewa Baby da ta turo baki , gira . Gabaki d ayan su Ammi tattara su tayi suka tafi . Abla ta wuce part d inta , Baby kuma suka wuce part d in Mamy . Suna fita murmushi Ammi tayi jin kamar hawaye na san sakko mata sabida tuno  yar uwarta da tayi itama , kusan halin su d aya suma a lokacin da suke shekarun su Baby, shiyasa duk lokacin da sukai wani abu suke tuno mata da ita musamman Abla da halin su yazo kusan d aya .


**********
? ? Washe Gari haka aka  kara shiryawa su Uncle had ad d an abincin na musamman kowa sai faman yi musu hidima yake , su Abla gabaki d aya yanzu a part d in suke yi ni tunda yawanci dukan su suna nan.?
? ? ? ?  Karfe 12:10pm aka soma knocking d akin Didi. Lokacin Didi tana zaune a gefen gado hannunta ri ke da carbi. A sanyaye ta furta  ku shigo , ba musu aka tura  kofar d akin, ba kowa bace face Ammimi da ta shigo bayanta kuma su Abla suma da suka biyota . Wani irin dad i da sanyi ne ya ziyarci zuciyarta ganin su Ammin , hawayen da yake  ko karin sakko mata tayi saurin gogewa. A sanyaye Ammi ta furta  Didi? Da hannu Didi tayi mata alamar ta matso kusa da ita ,tana matsowan kuma Didi ta rungumeta  Allah na gode maka, Allah na gode maka, ko yau na fad i na mutu bazanyi dana san1 ba. Allah ya bayyana mun  yar uwarki kamar yadda ya bayyamun ku  , hawayenta Ammi ta g?e tana zama a gefen Didin  Amma Didi kin fad awa Sitti ne? Girgiza janta Didi tayi alamar a a , a sanyaye ta furta  na so fad a mata amma ina tsoran halin da zata shiga ne, dawowar ki ba  karamun farin ciki zai sata ba amma kuma hakan zai  kara tado mata da abunda ta danne tsawan shekaru na rashin ku, banasan hawan jininta ya kuma tashi kamar da  , kanta Ammi ta jinjina  Karki fad a mata Ammi , ki bari  yar uwata ta dawo tukunna  , murmushi kawai Didi tayi dan gani take hakan kamar bazai faru ba sabida rashin sanin katamaiman inda take a yanzu. Kallan  kofa Didi tayi ganin yanda su Abla sukai curko curko suna kallan su  ku shigo na  kara kallan ku jikokina kunji? . Ba musu suka shigo Abla tana  ko karin tsugunnawa Didi ta hanata  karki wahalar da kanki ?jikalle , sosai na yadda yanzu musamman kamannin wanda kuka d auko, ta fad a tana kallan Baby itama . Allah ne kad ai yasan farin cikin da take ciki dan baki bazai iya musaltawa ba ko kad an , a hankali Didi ta cigaba da jan su da hira har saida suka saki jikin su .?

****** Harry tana kwance tayi rug da ciki tana tunanin mafita taji an turo  kofar d akinta ,  Tuna n1n me kike kuma ? Komai ai ke kika jawo shi, dan tun wuri ki tashi ki soma had a kayanki baban ki yace nan da kwana uku zaki tare a gidan ki , idan kin ga dama kije ki cigaba da iskancin da kika saba babu abunda zai dame ni  , Momy tana gama fad ar hakan ta fice daga d akin tana banko mata  kofa , dan yanzu ta kanta take , Dadyn Harry gabaki d aya ya fita sabgarta, babu abunda yake mata ciwo kamar yadda yake ririta amaryar sa a gabanta . Hakan ba  karamun tayar mata da hankali yake ba .?
? ? ?Harry kuwa Momyn ta na fita ta d ora hannuwanta akanta tana furta  Na shiga uku ni Harira , yanzu ya zanyi , a rasa da wa za a had ani aure dashi sai wani banza Haruna ? Kuma wai maimata ? Gaskiya wallahi Dady baka sona yanzu . Sai kuma ta fashe da kuka tana fad awa kan gadon.?


* A  bangaran d an spider ma gabaki d aya tunanin da yake idan ya aikata abinda aka sashi asirin sa zai iya tonuwa , wannan kuma shine karo na farko da zai bujirewa umarnin su , sabida mafitar da yake tunanin ita kad ai ce kawai zata yi masa saura wanda zai ci galaba a kansu. Fuskarsa haryanzu a kulle take , ta ko ina mutum bazai iya fuskarta ko wane ne ba .  Dan da yake shigo ya nufa yanzu da wata ba kar jaka a hannunsa da yake rufe da safar hannu. Yana shiga d akin ya zazzage abubuwan dake cikin jakar wanda sha ke yake da layoyi a jiki sai wata  yar tsana guda biyu a ciki mace da na miji. Haka ya samu gabaki d aya ya ?accaka musu allurai a jikin su , da laya da ya d ad d aure sosai a jikin su . Wata wu ka ya samu ya caka musu yana wani irin shegen dariya da shi kad ai yasan ma anar dariyarsa , idanuwansa a kulle yana fad in wasu s?r kulle , sosai ya du kufa akan abunda yake yi . From no where wani ba kin haya ki ya bayyana a d akin , ba tare da sanin saba ya shige cikin jikinsa & .

? ? ? ?Haka rayuwar gidan ta kasance cikin soyayy da kwanciyar hankali, a yau kuma su Uncle Isma il sukai kwana uku da dawowa , kullum Indai Abbu na nan zaka ganshi tare da Isma il . Ga wani irin soyayya da sha kuwa mai  karfi da ta shiga tsakanin Little da Uncle Isma il, a ko da yaushe zaka gan su tare da juna .?
? ? ? ?A kwana ki ukun nan duk lokacin da Haroon yazo wajan Harry bata fitowa , sai ranar da ya zo a na ukunne ta fito dan take ta masa mutumci amma sai ta kasa ganin fuskarsa shima
?ba a sake ba sabida yadda ta wahalar gashi daman bashi da haske dan irin ba kin nan ne sosai . Abunda yafi  kona mata rai tunbinsa


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login