Showing 84001 words to 87000 words out of 347251 words

Chapter 29 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1499

Bari nayi wanka first sai kici abinci ko ? Pink lips d inta Abla ta tsuke ba tare da tace komai ba ,  karamin murmushi Big Boss ya saki kad an  ko zakiyi mun Nima ? Kinga jiya Nima nayi miki da baki da lapiya  langwabar da kanta Abla tayi tana  bata fuska , hancin ta Big Boss ya ja kad an  Babyn nan kin iya shagwa ba, amma please ki zauna waje d aya karki sa mu fama ciwan mu , yana fad an hakan Abla ta tsuke fuskarta tana sunkuyar da kanta  kasa , murmushi yayi Sabida yasan daman hakan zatayi , bai kuma cewa komai ba ya zaunar da ita kan sofa tare da ajje wayarsa akan laps d inta ?tare da diamond watches d insa  Am coming Baby Doll  , yana gama fad ar hakan ya nufi toilet.?
?Cikin  kasa  kasa da murya Abla ta furta  Wai Baby Doll , Sun shine , sai da ka kusa kasheni , Allah sai ya saka mun ai , ta  karasa tana d an murgud a bakinta kad an , kamar Ance ta kalli wayar da ya ajje mata, haka kawai taji tana san d aukar ta musamman da ta baro tata a gida shiyasa gabaki d aya ta fijin kad ai ci, Har zata kunna screen d in wayar sai tayi sauri kuma ta ajje masa wayar ta sa , duk da haka idanuwanta na kan wayar haka kawai taji tana san kunnata,  kofar toilet d in da ya nufa ta kalla sai kuma ta  kara kallan wayar , batare da tayi Tuna n1n zata kama ba kawai ta shafa screen d in wayar , lokaci d aya wani farin hannun mace ya bayyana a jikin screen d in wayar daga  kasan hannun ta hannun namijine shima fari sosai ya saka fingers d insa cikin nata lokacin da ya ri ke,  karamin tsaki Abla taja kad an zata ajje wayar idanuwanta suka sauka kan agogon hannun sa da zoban sa , kallan agogon tayi ganin dai shine , cikin sauri ta ajje mayar tana kifa kanta da jikin sofar, lokaci d aya taji wani irin zafi da d aci a cikin zuciyarta  Daman nasan ba sona yake ba , akwai wacce yake so shine har da yi musu hoton? Ta fad a cikin zuciyarta , ranta har ya fara  baci ga wasu irin kwalla da suke san sakko mata amma ta hanasu.?

? ?Yana tsaye a bakin toilet tun d azu hannunsa rungume a  kirjinsa , tun lokacin da screen d in wayar ya kama ya fito daga toilet amma bai yi wani motsin da zata san ya fito ba Sabida yana so yaga reaction d inta , ganin yadda ta ajje wayar rai a  bace ne yasa ya d an saki wani murmushi iya kan la b ba, a hankali ya soma ya kowa zuwa inda take , motsin da ta soma jine yasa tayi saurin goge  kwallarta tana d ago da idanuwanta , ganin yana tun karo inda take yasa tayi saurin mi kewa zata bar d akin, cikin Sauri Big Boss ya ri kota ,  ko karin kwace hannunta Abla tayi har yanzu ta ki kallansa  Are ?you jealous of her ? , a fusace Abla ta fuske hannun ta , zata kuma wuce ya  kara ri ko hannunta , cikin Sauri ta furta  Ni ruwa zan sha kuma ni ina ru..Wana da ku , kana kallan yanayinta zaka sa a  kufule take , yasan idan nace zai tsokane ta zai ja wa kansa rigima ne Babba shiyasa ya komar da ita kan sofa d in , tana  ko karin juya masa baya ya jiyo da fuskarta zuwa Side d insa , wayar da ta ajje ya d auka tare da bud ewa gabaki d aya yana saka mata wayar akan laps d inta ,bata re da ta kalla ba tayi  ko karin kauce kanta ya girgixa mata kai  Uhm Uhm fa banasan rigima , kalla kawai zakiyi , just once  , a hankali Abla ta d ago da kanta zata kalli wayar ta  kara kauce kanta,girgiza kansa Big Boss yayi kad an,  Hey ki kalla mana  , cikin sanyi jiki Abla ta kai dubanta kan wayar cikin Sauri kuma ta kallesa tana  kara kallan wayar , ba hannun kowa bane face nata da nashi da alama bacci take lokacin da aka d Suka , gira d aya Big Boss ya d age mata  No more kishi right? , cikin sauri Abla ta rufe idanuwanta tana jin wani irin yarrr a jikinta musamman yadda yayi magana .?
 In kin gama  boye face d in zo ki shirya ni , Abla bata san lokacin da ta d ago da dara daran idanuwanta ba ta kallesa ,  Ki dena kallo na haka ?if not akwai matsala  , cikin Sauri Abla ta d auke kanta  Ni yunwa nake ji fa , shima kansa Ya jinjina mata  Dont worry bana so ki zauna da yunwa kada mu rame, give me few minutes  Bai jira amsar taba yabar d akin , kallan. Wayar da ya bari Abla tayi , d an  karamin murmushi ne ya bayyana akan face d inta  Yaushe aka d auke ni wannan hotan ? , rashin samun mai amsa mata tanbayarta ta yasa ta share zancen gabaki d aya daga zuciyarta.?

************
Tunda Big Boss ya basu Black Card suka fita yawa tare dasu Anthony shiyasa gabaki d aya wunin ranar basu shiga part d in su Abla ba sunso yi mata suprise ne idan sun dawo daga siyayyar da zasuyi mata, Big Boss kuwa sun san baya gidan shiyasa basu damu da kiran saba .?

? ? Ana idar da sallar magrib Little da Prince suka nufi part d in Abla da Siyayyar da sukayi mata , gabaki d aya mamaki ne ya kamasu ganin yadda part d in yake zagaye da security, basu kawo komai a ransu ba suka shiga cikin part d in.?

? Fuskar Little cike da fara a ya soma kwalla kiran sunan  Lil, Lil , yana jiran fitowar ta , ganin shiru ba a amsa masa bane ya  kara kiran sunanta , Jenny ce ta shigo cikin falourn cike da girmamawa ganin su Little , kallanta prince yayi tare da ta furta  Jenny kira mana Lil , d an shiru Jenny tayi sai da Little ya  kara furta  Jenny baki ji abunda yace bane ? Ajiyar zuciya Jenny tayi kafun ta furta  she s not around  , da mamaki Little ya furta  Akwai inda taje ne ? Ganin basu fahimci maganar taba yasa Jenny ta furta  Since Morning da na fito ban ganta ba and na duba ko ina bangan taba,  mi kewa tsaye Little tare da nufar hanyar d akin wani corridor  Let s me check it by my self , am coming  shima haka gabaki d aya Little ya duba  kasa bai ganta ba Sabida rud ewa baiyi tunanin hawa sama ba tanbayar sauran part d in , kai tsaye Number Big Boss dialing , kusan sau biyu yana kira baya shiga , kamar zaiyi kuka ya kalli Prince  Yaya Prince shima wayar Yaya shiga , naga kamar Yaya Bobo sun dawo please zo muje su kira mana yaya  cikin Sauri zasu bar falourn _ai kuma Little ya jiyo yana Kallan Jenny  Ki ajje mata a d akin and ki kulle shi  Tom kawai jenny tace bayan ta d aukin kayan.?
? Direct part d in su Yaya Bobo suka nufa dan yanzu shida Sauban a part d aya suke hatta su Little d in wani lokaci acan Suke zama .?

? ? ?Kamar zaiyi kuka ya shiga cikin falourn nasu dai dai lokacin da Bobo yake zaune a falourn shida Sauban, yadda suka ga yanayin su ya canza gabaki d aya ne yasa Sauban ri ke hannun Little  Ah ah Little d in Yaya wanene ya ta ba mun kai yanzu na sa ba masa ? Marairaice musu face yayi sai prince ne ya iya furta  Yaya Sauban munje part d in su Lil zamu kai mata shopping d inta sai muka tarar da bata nan, and still mun tanbayi Jenny tace tun safe da ta shigo bata ganta ba itama  , d an shiru sukai gabaki d ayan su kafun Bobo ya furta  Kun kira Yaya ne ? Kansa Prince ya jinjina masa  Mun kira amma shima bamu same saba , d aukar wayarsa Bobo yayi tare da dialing number d in Big Boss kamar yadda basu same saba shima hakan yake a Wajan sa , had a ido sukai shida Sauban kamar masu yin magana da idanuwa , cikin Sauri Sauban ya furta  Don t worry guys , na manta Yaya sun fita tare da Lil , just don t worry your self kunsan Lil d in ku bazata  bata ba Duk security d in gidan right ? Kansa Little yayi knodding har yanzu hannunsa na ri ke da na Little  So guys Kuzo ku rakani wani waje yanzu zamu dawo ,Dont worry your self okay ? , ajiyar zuciya Little ya saki  Yeah nasan Yaya bazai bari ta  bata ba , I was just a little worried, and tunda Lil tana tare da Yaya is okay  , shima kansa Sauban ya jinjina masa  yeah is Okay , now let s go  da haka ya ja hannunsu bayan yayi wa Bobo dake zaune signal akan ya  kara kiransa .

Kai tsaye part d in su Didi ya nufa dasu a dai dai lokacin da Fanan ta shigo d aki Sabida kiran ta dasu Eshaal sukai.  Dan  bata fuska Little yayi ganin Inda suka zo  Yaya Sauban please mu juya kasan tsohuwar nan ta takuramun ,for God sake  hararan sa Sauban yayi  shout up my friend , ai ba Wajan ta zamuje ba , just wait and see  , d an turo baki Little yayi , suna shiga cikin rashin sa a aka ce masu suna part d in His Excellency, Little har da dariya sai ya Sauban ya ja hannun sa kuwa  ka dena farin cikin nan dan sai kaje , just shout up and let s go  a haka yana ri ke da hannun sa suka nufi part d in His Excellency, basu tsaya a falourn  kasa ba sai ainahin falourn da suka tabbatar zasu zame su a?an. Kamar yadda yayi hasashe kuwa gabaki d aya suna zaune a falourn , d ago kansa His Excellency yayi ganin su Little, Mamy ma da taci muryar Sauban sai data d ago idanuwanta, su Little data ganina gefen sa ne yasa tayi saurin mi kewa tsaye , hannunta har rawa yake wajan nunasu  Su& s?ne ? Ta fad a da kar, kansa Sauban ya jinjina yana sakar mata murmushi, Little da prince kuwa babu abunda suke sai bunta da kallo, cikin Sauri ta share  kwallar datake  ko karin sakko mata , a hankali ta nufi Inda suke fuskarta d auke da murmushi , hannun Little da prince ta kama lokaci d aya tayi Hugging d insu  i can t believe it , yau naga yarana da idanuwa na , oh my god , Allah na gode maka  ta d ago tana shafa fuskokinsu kamar zata mayar dasu cikin ta , d an bata rai Little yayi yana kallan Yaya Sauban, a hankali Sauban ya furta  Mamy na  , d an zaro idanuwansa ?Little yayi cikin Sauri shida prince suka gaishe ta , girgiza musu kai tayi tare da  kara Hugging d insu gabaki d aya ta rasa abun cewa , zatayi magana Sauban ya girgiza mata kai cikin yaren Germany ya mata magana yadda su Little bazasu gane ba amma still saida Mamy ta furta  Ina Yayan ku? Batare da damuwa ba Little ya furta  Yaya Bobo yana part d insu , Yaya Big Boss kuma sai tsakar dare zai dawo  , d an ware idanuwanta tayi  Kenan bazan ganshi ba ? , Kansa Prince ya girgiza  ?in Yanaso zaki gansa amma in yace No bazai ga kowa ba fa  karamun dariya Mamy tayi tana kallan His Excellency  Yaya Copy d in ka har ynxu yana existing  , d auke kansa yayi batare da yace komai ba , sai a lokacin Didi tayi magana  Idan kin gama rungumesu muma sai ki barmu mu gansu ko?  cikin sauri Little ya juya  Ni dai bazaki ganni ba kullum sai kin dokeni kuma duk lokacin da na fad awa Ya ya sai ya saki horan sojoji , wani makirin murmushi Nanni ta saki kafun ta kalle su  yarana bakuga His Excellency bane ? Kallan ta Prince yayi cikin rashin damuwa ya furta  Eh munga Friend anjima zamu dawo wajan sa ne , akwai abunda zamu d akko, ko friend ? Kansa His Excellency ya jinjina musu yanxu ma ba tare da yace komai ba , hakan da yayi ba  karamun kular da Nanni yayi ba amma ta danne a  kasan ranta ,  Shikenan yarana ,  cewar Nanni.
?Suna fita cikin Sauri Mamy ta kalli His Excellency  Dagske yarana haka suka girma ? Oh my God , Yaya daman zan  kara saka su a cikin idanuna? Ta karasa hawaye na sakko mata a fuska ,  amma me yasa har yanzu banga Farooq ba ? Har yanzu zuciyar nan ta sa tana nan ko ?  gyara zamansa His Excellency yayi  Ki samu waje ki zauna , wannan kukan ya isa haka , zaki gansa duk lokacin da yake gidan nan , amma zuwa yanzu baya ciki sabida baya shigowar wuri , kanta Mamy ta jinjina tana zama kan kujera  Amma Yaya kayi masa bayanin ba a sanranka ta  kyalesu ba ? Nasan halin farooq sosai da zuciya , banasan wannan fushin nasa  , karamun murmushi His Excellency yayi ba tare da yace komai ba .?

***** Wani waje Big Boss ya kai Abla bayan ya shirya cikin wasu kayan masu shegen laushi white colour , sosai wajan yayi kyau ba kad an ba musamman yadda kana iya hango taurari daga inda kake ga wasu irin sanyin  kamshi da yake tashi had e da sanyin  kamshi mai Matu kar sanyaya zuciya. ?Lokacin da zasu ci abinci ba  kin bari yayi taci da kanta dan dole yayi feeding d inta da kanshi, sosia wajan ya  kawatu, ko da suna zaune kan sofa hannun sa na cikin nata ya  ki sakar mata shi, ganin kamar tana jin bacci ne ya sa ya d auketa gabaki d aya zuwa wani Bedroom da komai na cikin sa ya kasance white and blue , sosai tsarin wajan yayi kyau ba kad an ba . yana ajje ta yabar d akin, ajiyar zuciya Abla ta sauke lokacin da ta ga ya fita , Tuna n1n ta duk bai kawo mata zai dawo d akin ba , tayi Tuna n1n ya tafi Kenan tun lokacin da yaga tana jin bacci . Doguwar jigar jikinta ta cire tare da nufar d akin da take Tuna n1n toilet ne . Ta d au kusan 20 minutes a ciki kafun ta fito d aure da wani  karamun towel da ko cinyoyinta bai gama rufewa ba , babu abunda ta shafa a fuskarta bayan ta  karasa gaban mudubi, wani kwalba ne g?lden ya d au hankalinta, haka kawai ta d auki kwalbar bud ewar da zatayi gabaki d aya ya zubo mata a jikin towel , wani irin  kamshin mai matukar dadi ya cika ko ina cikin  kan kanin lokaci, da sauri Abla ta ajjesa ganin yadda ta  bata jikinta , toilet ta koma shaf shaf ta  kara fitowa amma kamar bata g?e ba sai ma wani irin lafiyayyan  kamshin da ya kara karad e ko ina na Wajan . Karamin tsaki Abla ta ja tare da hayewa kan bed abunta , hankali a kwance , cikin mintunan da basu wuce 10 bacci bacci ya d auketa.?
*****
11:30 pm taji kamar ana ta ba mata jikinta , cikin Sauri Abla ta ware idanuwanta gabaki d aya , ganin Big Boss a bayanta yasa zuciyarta bugawa da karfi cikin rawar murya ta soma furta  me.. ne.. me kake yi a nan ? Da hannu Big Boss ya nuna mata bakinsa Alamar tayi shiru ga idanuwansa dasuke a lumshe sai faman shinshinar ta yake musamman  kamshin turaran da ya zuba a jikinta , a rud e Abla zata turesa ya ri ke mata hannu lokaci d aya Abla ta fashe da kuka ganin ko sauraranta bayani, kukanta da ya cika masa kunne yasa ya d an bude idanuwansa kad an , bai ce mata komai ba ya had e lips d insu , da karfi zuciyar Abla ta buga tana  ko karin kwace bakinta ya kwance towel d in da ta lullu ba dashi, a rud e ta ri ke hannun sa tana fiske bakinta da karfin gaske  Dan Allah ka bari , ban warke ba ni banaso mutuwa zanyi , ka bari banaso


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login