Showing 306001 words to 309000 words out of 347251 words

Chapter 103 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1393

yana mi ka mata tissue , girgiza masa kai Abla tayi cikin sauri , ga hawayen da yake sakko mata a fuska  Please Yaya Bobo, ka manta kamun al kawari ko me nake so zakamun? Ka manta ? Shiru Bobo yayi ba tare da ya amsa mata ba , cikin sauri ta kalli Sauban  Yaya Sauban please ka kaini kaji? Shima shiru yayi mata dan gabaki d aya sun rasa amsar da zasu bata , su Baby kuwa suma sai faman share hawaye suke ganin yadda Abl take kuka . Basusan lokacin data mi ke ba , sai ji kawai sukayi ta furta  Nasan Yaya Little ne kawai zai kai ni , cikin sauri Bobo yayi  ko karin dakatar da ita amma har ta fice falourn. Suna fitowa falour suka tarar da Little da Prince a tsaye , Little idanuwansa gabaki d aya sunyi red ga  kwallar da ya soma tarar masa a cikin kunne. A hankali Bobo ya furta  Little ? , itama Abla cikin sauri ta furta  Yaya Little , kamun al kawari ai duk abunda nake so zakamun ko? Kansa ya jinjina mata hawaye na sakko masa akan fuskarsa  please ka kaini wajan Yaya , ka mun al kawari I will always be your Little Sister , kuma duk abunda nake so zakamun , please Yaya Little say something  , ganin gabaki d aya ta rud e ya kama hannunta suka zauna akan kujera , Daidai lokacin suma da su Ammi gabaki d aya suka shigo falourn. Uncle zaiyi magana Bobo yayi saurin girgiza musu kai alamar suyi shiru. Duk kowa sai yayi shiru yana zuba musu ido. Wayarsa Little ya ciro a aljihu tare da earpiece d insa , d aya ya mi ka mata kallansa tayi amma sai yayi mata alamar ta saka a kunnenta , babu musu kuwa ta saka shima ya saka d ayan a kunnansa , babu wanda yasan abunda ya kunna musu,kusan kowa tsayawa kallan su yayi ,daga hawayen da suke har zuwa murmushi. Sai da suka gamaji tukunna Little ya furta  kina so na bar miki a wajan ki? Cikin sauri ta jinjina masa kanta alamar  Eh murmushi Little ya saki yana mi ka mata wayar ,  ki dena kuka , kinji Yaya yace na kula dake ko? Kin manta Yaya is a very brave man. Nayi miki al kawari zai dawo nan da 2 months , idan bai dawo ba kuma ni zan d auke ki mu gudu kinji? , hawayenta Abla ta g?e tana jinjina masa kanta .?
? ?  Kinga nima banyi kuka ba ko? Amma nima ina fushi da Yaya Bobo tunda bai fad amun tafiyar Yaya ba . Babu ruwan mu dasu ko? Kanta Abla ta jinjina masa ma yanzu hawayen da take gogewa na  kara sakko mata a fuska.  taho muci abinci  kanta Abla ta girgixa masa , murya a sha ke ta furta  Banajin yunwa , tana gama fad ar hakan Little ya ri ke  kirjinsa  Wayyo Lil , kirjina ciwo yake kuma bansha magani na ba, yunwa nake ji, let s it please  , ?a hankali ta furta  Tom babu wanda baiyi ajiyar zuciya ba ganin yadda Little ya sakko da ita cikin  kan kanin lokaci. Abincin da su Fanan suka girka akayi serving d in su, kamar wata princess haka suka dunga lalla bata , basu Bobo ba harta su Abbu, lalla bata suka dawo yi, saida suka ga ta saki sosai tukunna hankali kowa ya kwanta .?
? ? ? Sun jima a falourn kafun Abla ta koma cikin d akin. Tana shiga voice d in Big Boss da ya kunna mata ta sake sakawa cikin kunnanta , ita kad ai sai faman murmushi da kuka take a lokaci d aya . A Haka bacci ya d auke ta earpiece d in a kunnanta .?

***** Tun daga lokacin Abla ta dawo shiru shiru , ko magana bata sanyi , kusan ko da Yaushe tana d aki, kullum wayarta na tare da ita ko zai kira ta . Haka ta ci gaba da zama , harta abinci sai ammata dole take ci , a ko wana lokaci kuma Little ne ke lallashinta taci abincin har a samu taci . Harta su His Excellency saboda ita suke zama gabaki d aya gidan a falourn sa , ko ta rage damuwar da take yi. Idan za ayi mata magana sau dubu yanxu amsarta sai dai tayi maka da kanta alamar  eh  ko  a a wani lokaci Little ne ke d an sata magana Wanda ba  karamun mamaki ya bawa kowa ba , dan sai ya zamar mata kamar Big Boss d inta , duk hotunan da yake masa a  boye tun kafin zuwan ta gidan su , ya dunga nuna mata cikin system d in. Sai da tayi masa al kawarin zata cire damuwar ranta tukunna ya bata system d in. Kusan ko da Yaushe tana tare da ita tana kallan vidoe d insa. Yau kwana hud u kenan da tafiyarsa , har yanzu ko sau d aya bata kuma jin labarin sa ba , ko da ta kira ne , duk lokacin da zata tanbayi Little zai fad a mata baya anfani da wayar sa idan zaiyi irin wannan tafiyar. Duk wata hanya da ta fito dashi sai yayi  ko karin kwantar mata da hankali. Su Baby kullum cikin hira da labarai suke mata dan ta saki jikinta. Amma ba laifi ta d an rage wasu abubuwan, duk da ba sosai ba tunda yanzu ko magana akai mata tana bada short answer.

*******?
? ? ?A cikin kwana ki hud u da Harry tayi gidan Haruna ba  karamun jigata tayi ba , dan tabbas ta soma shiga taitayin ta , ga abinci da kullum safe d umaman tuwo ne ake ci, da rana kuma ac1 shinkafa da wake, kafin kuma a sake cin wani tuwan daren. Tayi ba ki sosai daman ba wani haske ne da ita sosai ba shiyasa ta  karayin duhu sosai. Duk tabi ta fara fita hayyacinta, babu abunda take sai kuka akan Dady yazo ya mayar da ita g1da ta shiryu. Dan maitar Haruna kad ai ya isa ya saka ruwan jikinta  karewa . A iya kwanaki biyar da tayi a gidan , sai da tayi dana sanin abubuwa da yawa da ta dunga yi lokacin tana g1da , ban sosai ta fad a a iya kwanakin nan.?

*******?
?Abla tunda ta bar part d in su cikin kuka bata kuma zama a ?1k1 ba , duk yadda taso kwana ita kad ai a part d in saida Ammi ta hanata sabida ganin yanayinta, dan wani lokaci a d akin Mamy take kwana ma idan bacci ya d auketa .?
?
? ? ? ?Tana shiga cikin part d in ta tsaya tana bin ko ina da kallo, memories d inta da shi na mata yawa cikin zuciya . Hawaye ne suka soma sakko mata , a hankali ta nufi bedroom d insa . Sanyayyen  kamshin turaransa ne yasoma dokar mata hancinta , cikin jan  kafa ta soma shiga d akin, yana nan kamar yadda ta barshi, ga abubuwansa da suke kan gadon. Haka ta had a su waje d aya gabaki d ayan su. ?Tana kwanciya kan gadon, pillow d insa d aya kuma tana rungumesa cikin  kirjinta, kafun ta soma shash she kar kukan da ya zamar mata tamkar abokinta, ba  karamun kewarsa tayi ba cikin kwanakin nan . Tana cin tunaninsa da ya zamo mata jiki taji wayarta ta soma ringing, cikin sauri ta d auki wayar hannunta har rawa yake , bata kula da ko wane ne ba tayi picking called d in. Sosai bakinta ya soma kakkarwa  Sunshine , ta fad a cikin kuka ganin sa sosai a cikin vidoe called d in.  Don t cry  , ya fad a a fuske, shi kad ai yasan yadda ya wahala a cikin kwana hud un nan da yayi ba tare da ita ba , dan jinsa yake kamar wanda yayi shekara biyu ba tare da ita ba.?
? ? ? ?
? ? ? ?Kamar ya  kara tunzurata kuwa ta furta  Babu ruwana da kai, ka tafi ka barni. I missed you so much Sunshine  , kallanta yake sosai shima kamar ya janyota inda yake  I also missed you like crazy , banasan wannan kukan, ko bakyaso idan na samu time na dunga kiran ki? Uhm? Cikin sauri ta furta  inaso . Lumshe mata idanuwansa yayi tare da  kara bud e su akanta  then don t cry again. I love you so much banasan ganin kukan ki, you will soon be a mother , promise me zaki saki ranki , zaki cire damuwar dake ranki, ko kina so nima hankali na ya tashi sosai anan? Kanta Abla ta girgixa masa alamar a ah,  I have a surprise for you amma in baki mun al kawarin xaki dawo normal kamar yadda nasan ki ba , bazan fad a miki surprise d in ba and nima zanyi fushi. Cikin shagwa bar da ta dad e batayi irin saba ta furta  I promise zanyi. Ajiyar zuciya ya sauke kad an check my system, yana ciki, ki kula mun da kanki , I love you ! I love you ! I love you. I have to go now , okay? Kanta ta jinjina masa kafun ta furta  I love you too  . Da  kyar suka iya rabuwa da juna dan sosai sukai kewar junan su. A ko wana  bangare ?ajiyar zuciya ya sauke sabida ganin d an uwansa da yayi. Abla cikin sauri ta d akko system d insa . Tana dubawa hotanta ne akan profile d in. Sosai hakan ya sakata farin ciki , batasan ko wana irin abu bane shiyasa kai tsaye ta nufi wajan vidoes d insa abun mamaki sama da 100 videos da suke ciki gabaki d aya nata ne a ciki. Kusan kamar gabaki d aya videos d in sune tare , ita kanta ta manta wasu daga cikin su . Wani saidai tayi murmushi idan ta kalla , wani kuma tayi kuka da dariya a lokaci d aya , ko kuma tayi kuka , ko kuma tayi dariya abunta . Vidoen ba  karamun faranta mata yayi ba , sai take jin kamar tana tare dashi. Tana cikin kallan vidoe d in kuma message d insa ya shigowa wayar ta . Gabaki d aya kalaman soyayya ne a ciki mai ta ba zuciya . Ba  karamun kwantar mata da hankali hakan yayi ba kuma. Shiyasa ko tunanin abinci ba tayi ba . Ta zauna ta ci gaba da kallan videos d in su. Youghurt kawai ta d auka d an  karami sabida yadda taji cikinta ya soma kuka . Zata saka a baki kenan ta tuna maganar sa  zaki mayar mun da d a d an madara ko?  Karamun murmushi Abla ta saki tana kai Youghurt d in bakinta.
? ? ? ?
*****?
Tun bayan dinner d in su kuwa babu wanda ya tare a cikin su , dan shi Little da kanshi ya furta  Sai nan da 2 months idan yayanshi ya dawo. Kamar had in baki, kusa decision d aya suka d auka shida Prince , dan sunce yadda yayan su ya d aura musu aure a gabanshi zasu tare suma .?

? ? **** Bobo kuwa a fili kusan nuna musu yake babu komai su kwantar da hankalin su , dan bayasan yaa tashin hankalin su gabaki d aya , amma a zahiri kuwa tunanin d an uwansa ne dam ke a  kirjinsa, dan yaune ranar da zasu bar America , gabaki d aya hankalinsa ba a kwance yake ba .?
? ? Shigowar ta falourn su d auke da tray ne yasa shi zan ajiyar zuciya , a hankali ta shiga falourn kafun ta ajje masa tray d in  Yaya Big Boss ko? Ta fad a tana kallansa fuskarta cike da murmushin da ta d aura .
? ??
? ?  Yaushe kika fara karantar zuciya? Ya fad a yana kallanta , a hankali itama ta furta  randa mijina ya soma shiga damuwar da yake  boyemun , murmushi ya saki kad an yana kallanta . Da hannu yayi mata alamar ta matso kusa dashi amma ta girgiza masa kai tana kallan falourn.  Sauban bayanan, please come here  , girgiza masa kai Eshaal tayi , Sabida ?tsoran da ya kamata  come here I said  , yanzu ma kanta ta girgiza masa alamar  a a kamar wanda yayi fushi ya mi ke fuskarsa a d an d aure ya furta  Fine thank you  bai jira cewar ta ba ya shige cikin bedroom d insa . Tsorone ya kamata sama da d azun ganin yadda yayi fushi. Jiki a sa b?le tabi bayansa tare da knocking  kofar, shiru ba a amsa mata ba ,  kata knocking tayi, nan ma bai amsa mata ba. Shiyasa ta bud e d akin , tana saka  kafarta taji an janyota tare da kulle  kofar da lock.

MSSLEE
'?.

IBTISSAM
? ? ? ( A heart touching story of love and destiny)

Story & written?
? ? ? By
Mss Lee ??

?
? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?0812 044 4608


? ? TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!

SHIN KUNSAN WACECE HAJIYA NUSAIBA BR~B ZURU ?d'?

HAJIYA ~ NUSAIBA DR~B ZURU

MAMALAKIYAR ZIMH ISLAMIC AND MEDICINE DAKE RINGH ROAD A KANO NIGERIA
Tazo muku da ingantattu ko sahihan magungunan mata masu inganci, ba anan kad ai ta tsaya ba har da na cututtuka da Turarukan wuta , Humra masu shegen  kaushi . Abun Alfaharin kuma tana bada sar1 cikin sau ki, sannan kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad in duniyar nan.?

Duk wacce ta siya magungunan Hajiya Nusaiba Dr B zuru, taga be yi mata aiki ba tazo za a dawo miki da kudin ki .?


KA DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA



1?? Hadin amarya
2?? Hadin mai jego
3?? Hadin sabon budurchi
4?? Hadin Kaza Yar Suddan
5?? zuma -Tsumi- Tabaje da sauransu
6?? Turaren Sandal ruuu& flastic Sandal
7?? Hadin Hawwi domin inganta zafafiyar kauna
8?? Hadin bagadad,kahlij,kajiji,gafgaf dasauransu
9?? Hadin humra soyaya dole ta matan aure da normal humra

DON SAMUN  kARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA :?
? ? 08133647913?
? ??
? ?KANO NIGERIA?

LOCATION: RING ROAD BAYAN G0DAN MAN NAZARGO.

? ? ? ?SIYAN NAGARI MAIDA KU DI GIDA

PAID BOOK


BOOK 2?
? ? ? ? ?S_____ 54

A razane Eshaal ta waro idanuwanta , tana  ko karin juyawa ya ri ko hannunta  No please , ya fad a a hankali tare da ri ko hannunta . Girgiza masa kai Eshaal tayi tare da juyawa zata kuma ta ba handle ya furta  Bazaki iyayi mun wannan alfarmar ba? Am your husband not somebody else . Zuciya ta bata mun dad i , mai yasa bazaki kwantar mun da hankali ba ? Eshaal? Ya fad a a hankali ganin yadda ta sunkuyar da kanta  kasa ,  Mujinki ne nifa ina bu katar ki a kusa da ni. Pity me please, ki bani ha k kina  , a tsorace ta zaro idanuwanta wani irin tsoro na shigarta, ga harbawar da zuciyarta take cikin sauri sauri. Ganin ta yi shiru ne yasa ya d an matsa baya tare da bata hanya dan ta wuce , kallansa Eshaal tayi da sauri , cikin raunin murya ta furta  tsoro nake ji. Kansa ya jinjina mata  I understand. Karki damu . Zai juya tayi saurin ri ko hannunsa  fushi kayi? Yanzu ma kansa ya girgiza mata kafun ya furta  am not angry at all. Bakya laifi ai. Shiru Eshaal tayi, gabaki d aya kanta ya toshe ta rasa tunanin abunda zatayi, gashi taga kamar ranshi ya  baci duk da bai nuna mata hakan ba . Ajiyar zuciya ta sauke mai d an  karfi da har sai da ya kallate  kar& kar& kayi& mun & da zafi & ina tsoro.. murmushi yayi sosai har ha kwaransa na fitowa waje .  I promise i will be so gentle , ya  ka???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?rasa fad ar hakan yana rungumota jikinsa sosai . Yanajin yadda jikinta yake rawa dan gabaki d aya a tsora ce take dashi.  Dago da fuskarta yayi yana kallan yadda ta kulle idanuwanta gagam kamar mai tsoran wani abu.  Dan kiss ya kai mata kad an har saida ta bud e idanuwanta, suna had a ido tayi saurin  boye fuskarta a jikinsa . Kallan agogon hannunsa yayi kafun ya furta  Zo muje ki rakani wani waje , and don t tell me no ko wani excuse , bazan kar ba ba this time around . Babu yadda ta iya , dole tayi shiru duk da batasan ina zasuje ba , amma hankalinta ya d an kwanta ganin babu abunda zai mata.?

? ? Ko cikin gida bai bari ta shiga ba , Captain ya ja su sukabar unguwar gabaki d aya.?
? ? Bata tashi fargawa da inda suka zo ba sai da akayi parking, bayan ya bud e mata  kofa . Da  karfi zuciyarta ta buga ganin sun kuma dawowa gidan rannan. Addua ta soma Allah yasa ya manta da maganar d azu da tayi. Murmushi ya sakar mata , yana lura tsaf da yanayinta amma bai ce mata komai ba ya kama hannunta suka shiga cikin gidan da ko ina tsaf tsaf yake sai  kamshi


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login