Showing 183001 words to 186000 words out of 347251 words

Chapter 62 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1494

mata shirin ta , cikin sauri ta dakatar dasu  Ba wani dad ewa zanyi ba, result kawai zan kar ba a cikin school , Driver Kawai ya Isah mu tafi , Isah driver zai soma tafiya d aya daga cikin securities d in yayi  ko karin magana tayi saurin dakatar dashi ganin yana  bata mata lokaci  shikenan kuyi Sauri please kuna  batan lokaci. Kasantuwar ta ce result kawai zata amsa yasa daga Isah driver sai security guda d aya da suka tafi tare , hakan da yay1n kuma ba  karamin dad a d a mata yayi ba , sai kallan lokaci take batasan yin latti ko kuma abunda zai  bata mata shirin ta gabaki d aya .?
? ??
? ? A wajan fita daga gidan basu Samu matsala ba sabida security d in da aka gani a ciki ga kuma driver , suna fita ta saki ajiyar zuciya , cikin tsa kuwa da  bacin rai ta furta  Ya kake tu ki kamar kana shafa mai ? Bani da lokaci idan ba so kake na makara ba, idan zakayi abu da sauri kayi, idan kuma baza kayi ba ka bani mukullin mota ni sai na tu ka. Duk da a shekaru Isha driver zai iya jiki da ita bai ce mata komai ba sai ha kuri da ya bata dan sosai yasan halinta ba  karamun aikinta bane ta tsinka masa mari kamar yadda ta ta bayi a kwanakin baya , shiyasa ba shiri ya  kara gudun motar .?
? ??
? ? ?Direct Babcock University suka nufa, gabaki d aya Harry tunanin yadda zata tsere musu take , wani idea ne ya fad o mata shiyasa ta saki murmushin mugunta tare da d aukan wayar ta tura text ta wani number . Sai da suka shiga ciki tukunna Harry tayi saurin dakatar da su dan ko makarantar bata san a san da zuwan ta .  Bari naje na dawo , ta fad a zata bud e  kofa , da Sauri security ya bud e mata  kofa , zata soma tafiya ya bi bayanta , a yatsine ya furta  Har cikin ajin zaka bini ne ? Yau bana bu kata tunda ba wani abu zanyi ba , ina gama abunda zanyi zan fito mu tafi. Babu musu suka dakata , Harry tana shiga cikin wani department tayi dialing wata number , cikin za kuwa take furta  wai kina ina ? Ya kamata kiyi sauri tun kafin shirina ya lallace , bani da isashshen lokaci ya kamata kiyi sauri  , banji me aka ce mata ba wai  karamun dariya da tayi  shikenan kiyi Sauri ina wajan da kika da mukayi zamu had u , tana gama wayar ta kashe ta gabaki d aya tare da saka ta cikin jaka.
? ? Ba a d auki dogon lokaci ba wata siririn budurwa ta  karaso wajan sai faman tauna take tana ya mutsa fuska yadda take abu mutum zai fahimci ba  karamar yar duniya bace , suna ganin suna sukai hugging d in juna , ganin babu kowa a ciki gashi bai fi d ad d ai kun mutane ba a ciki, budurwar kiss tayi mata a kumatu, tana binta da wani irin kallo, Harry ko damuwa da hakan batayi ba ta furta  Bamu da lokaci fa  daga inda suke budurwar ta nuna mata wata ba kar mota sa banin side d in da su isha driver suke , kuma babu ta yadda zasu iya hango su, cikin sauri ta nufi motar  kawarta na bunta a baya, batare da damuwa ba ta fad a cikin motar , tana shiga taga maza guda biyu a ciki, ganin babu space sosai kawai ta haye cinyar d aya daga cikinsu, gabaki d aya sai suka fashe da dariya , a guje d aya daga cikinsu ya tayar da motar suka bar wajan, already sunyi planning yadda zasu bar school d in gashi kuma private university basu samu matsala ba suka fita daga makarantar ba tare da sanin security d in da suka zo tare ba .
? ? Isah driver da security sunfi hour d aya suna jiran fitowarta, amma still haka suka  kara jiranta, sai da suka d auki good 4 hours suna jiran fitowarta, ganin zaman nasu yayi yawa yasa suka nufi inda ta nufa , suna shiga suka tarar da ba kowa a wajan ma , tanbayar wasu daga cikin student d in sukai ko sun ganta amma yawanci kowa fad a musu yake bai ganta bq , da kar suka sami wadda ta ganta , cikin rashin sa a ta sanar dasu barin ta school d in tun awannin baya. Ba  karamun mamaki da tashin hankali suka shiga ba ganin ta dad e da barin makarantar, still basu tafi ba sai da suka  kara duddubawa ko zata dawo , tun sunayi har suka ha kura suka koma gida . Suna shiga security d in ya nufi side d in Harry, sai faman had a gumin tashin hankali yake.

? ? ? A cikin gidan kuwa Momy taje d aukowa Dady wani fruits salad da tayi masa sai ta bar wayarta a gefensa, shaf ta manta da ita a Wajan. Tana barin wajan kuwa message yashigo wayarta , kallan wayar yayi sai kuma ya d auke kansa, wani message d in da ya kuma jine yasa ba d auki wayar  My daughter  shine abunda ya fito , haka kawai Dady ya bud e message d in, karanta sa kon ciki ya somayi yana na nata innalillahi wa inna ilaihi raji un cikin zuciyarta , Momy tana fitowa gabanta ya fad i ganin wayarta a hannunsa ga yanayin fuskar sa ya canza , da  kyar ta iya furta  Alhaji lafiya kuwa ? Wayar ya mi ko mata ba tare da ya kalleta ba ya furta  karanta sa kon ciki yanzu ki karanta mun , gabanta ne ya fad i cikin sauri ta ajje fruit salad d in, hannunta har rawa yake lokacin da take karanta message d in kamar haka  Momy na fad a miki bazan iya rayuwa babu mijin da nake so ba , Dady na  ko karin la kabamun wannan shirmen nasa, kinsan halinsa ko tausayin mutane ba yayi , taya kamata zai ce zai sani dole na fito da muji? Kamar ni? Bazan yadda da wannan abun ba shiyasa ta bar gidan, Momy da nace miki zanje school muna da text babu wani text da zani kawai sabida na g?d? ne , karki sha wahalar nema na dan bazaki same ni ba , kisan yadda zakiyi wa Dady magana dan bazan dawo ba har sai ya janye maganarsa BYE , dafe  kirjinta Momy tayi sabida wani irin kallo da yake jefa mata , hannu ya bata alamar ta bashi wayar, cikin rawar hannu ta mi ka masa wayar , rai ?a bace ya furta  idan kika kuskura kikayi wa wani maganar abakin Auran ki , ita kuma taje duk inda taga damar zuwa , waya kuma daga yau na kar ba zan baki wacce zaki dunga anfani da ita amma ba wannan ba , dafe  kirji Momy tayi zata soma ro kan sa ya daka mata tsawa ganin yadda ranshi ya  baci sama da jiya , hatta abincin fasa ci yayi yana fita ta d ora hannu aka  kin kashe ni wallahi, Harira kin kashe yi , ya kike so nayi yanzu ? Shegiya tsinanniya , yanzu bansan ya zanyi ba  shine abunda take maimaita wa ji tayi kamar juwa na  ko karin kayar da ita shi yasa tayi saurin zubewa a  kasa ba tare da ta damu da hawa kan kujera ba .Dady yana fitowa yana securityn , cikin Sauri ya nufo Dady , lokaci d aya Dady ya fahimce , bai tsaya sauraran jin bayanin sa ba ya furta  Nasan da hakan zaka iya komawa bakin aikin ka  , ajiyar zuciya ya sauke mai  karfi jin abunda Dady yace , a hakan ya koma bakin aikinsa shi kuma Dady ya wuce part d in His Excellency.

*********
? ?PRISON?
? ? ? Daga Nani har Momy rayuwa tayi musu mugun zafi sabida rayuwar prison d in gabaki d aya babu dad i duk da babu duka ko zagi da ake musu amma yadda zasu kwana su tashi babu Wanda ya kula su yafi komai tsaya musu arai musamman Momy da take ita kad ai kullum kamar mayya . Nani kuwa abun ya had e mata waje d aya ga rashin idanuwa ga ciwan da ta janyo wa kanta , gabaki d aya duk Wanda yaga Nani yanzu ba lalle ne ya gane taba, dan gabaki d aya ta fice daga hayyacin ta kullum tana kwance hatta ban d ak1 yanxu sai ta dogara sanda tukunna take iya gane hanyar , tunani gabaki d aya yayi mata yawa babu abunda take iya cewa sai  ku kaini g1da  ko kuma  Sindilu kamar mun da idanuwana . Suka d aine maganganun da take iyawa .

FIFTH AVENUE

Gabaki d aya wunin ranar Big Boss bai fita ba ya tare da Babyn sa , yadda suke kula da junan sune yafi kowa burgewa . Yanzu ma Abla tsaye take a gaban mirror sai faman fesa turare take tunda yace mata ta shirya , bakinta sosai yaji lipgloss sai shinning yake , ba  karamun Abla tayi ba dan sosai shigar tayi mata kyau ba kad an ba ,  kamshin turaren sa ?da tajine yasa ta juyo da sauri tana kallansa , fingers d inta d aya ta girgiza tana kashe masa kyau  Kayi kyau sosai  binta da kallo Big Boss yayi har ya  karaso Inda take , bai ce mata komai ba sai lips d insu da ya had e , bai cika mata suba sai da ya tabbatar babu lipgloss d innan gabaki d aya ,  bata face tayi ka  bata mun kwalliya na fa, tana  ko karin saka wani ya kar ba  it s only for me , a part from me ban yadda kowa yaga anything makamancin sa, okay? Kanta Abla ta jinjina masa , hannunta ya kama suka fito daga d akin bayan face mask da suka saka daga shi har itan , basu d auki wani dogon lokaci ba suka bar gidan gabaki d aya.?
? ? ? ?Sai da sukayi tafiyar kusan mintuna 15 tukunna suka zo wani gida da ya gaji da had uwa, ga securities ta ko ina da suke shawagi a cikin gidan. Wani irin iska ne taji yana kad a ta, ta ko ina na jikinta , cikin  kan kanin lokaci taji jikinta yayi sanyi gabaki d aya , hannunta da ya kama ne yasa tayi saurin kallansa, shima ya fahimci hakan shiyasa ya  kara ri ke mata hannun nata, a hankali kuma ya na matsa mata su har suka shiga cikin gidan. Saurin zame hannunta Abla tayi ganin wata kyakkyawar mace akan Kujera , jikinta sanye da material da ya haskaka fatar jikinta , fuskarta kwance yake da yalwataccen murmushi, tana had a ido da Abla tayi saurin mi kewa tsaye tana kallanta , a d aya  bangaran kuma tana kallan Big Boss hannunta har rawa yake , itama Abla wani irin abu ta soma ji cikin zuciyarta, cikin sauri Big Boss ya  karasa wajan matar tare da ri ke mata hannunta , kamar dama jiran hakan take , a sukwane ta rirri kesa , wasu irin hawaye masu zafi na  ko karin sakko mata , cikin Sauri ya hana hakan ta hanyar girgiza mata kanta  AMMIMI & please  , sunan da ya kira ne yasa Abla tayi saurin kallan matar da ya ambata da Ammimi, tabbas idan bata manta ba taji sunan a diary d insa , kasa motsi Abla tayi balantana ta motsa lips d in bakinta . Murya a karye matar ta furta  My son ka fad amun abunda nake hasashe gaskiya ne , dan Allah ka fad a mun karka sakani a cikin duhu, murmushi ya sakar mata sosai yana ri ke hannunta , da fillanci ?furta  Dagaske ne Ammimi,ba mafarki bane, itace, kamar yadda nayi miki al kawarin nemota, itace Ammimi , bai  karasa ba Ammimi tayi hugging d insa a cikinta  you re the best son ever, tabbas ka cika al kawarin ka  , ganin tana  ko karin magana ya  kara fad in  let s leave it a secret ?for now Ammimi , am going to be a father soon Amimimi , murmushi sosai Ammimi d in ta saki tana Kallan Abla, a hankali ta soma a jiyar zuciya kafun ta kalli Abla da gabaki d aya ta tsargu jin yadda suka canza harshe, hannu Ammimi ta mi ka mata, ba musu kuwa ta  kara wajan Ammimi ta rungumeta sosai a jikin ta  Kiyi hakuri da kalar rayuwar da kika tsinci kanki a ciki my daughter, dole ce ta sakani hakan , am so sorry  , ta fad a  kasan zuciyarta a zahiri kuwa murmushi take ta saki tana  boye  kwallar da take  ko karin sakko mata , wani irin relief Abla taji a ranta kamar wacce aka kwashewa wani abu mai  karfi daga  kasan zuciyarta , farin ciki da annashuwa ne ya kamata lokaci d aya shiyasa ta  kara lafewa a jikin matar tana sakin ajiyar zuciya , murmushi kawai Big Boss ya saki lokacin da Ammimi take tapping bayanta , gabaki d aya sun kasa rabuwa da juna , wani murmushi ya  kara saki ba tare da ya furta komai ba ya fice daga falourn, hatta Abla dake rungume da Ammimi batasan lokacin da ya fita ba.
? ? Sun jima rungume da juna babu Wanda kuma yayi magana a cikin su , shigowar Big Boss yasa Ammimi ta kallesa tare da murmushin ta mai shegen kyau da ya  kara fito da kyawunta, da  kyar Abla ta iya d agata dan ji take da za a barta a hakan da ya fi mata dad i, bata san ya akai ba , batasan dalili ba , wani irin soyayyar matar ne yake shiga cikin zuciya da bargon jikinta ta ko ina , wani irin so mai kama da na  yar da take wa iyayenta ne taji yana shiga ko wana lungu da sa ko na cikin zuciyarta . A  bangaran Ammimin ma haka ne , har lokacin hannunta yana ri ke da na Abla , farin cikin ta ya kasa  boyuwa irin na mahaifiyar da ta d auko dogon shekaru tana been  yarta , a d aya  bangaran kuma hannun Big Boss ne , batasan lokacin da ta had e hannun su waje d aya ta sun bata ba, Abla batasan ya akai ba gabaki d aya ruhi da gangar jikinta ya fad a jikin Ammimi, akaro na biyu ta  kara hugging d inta , bakinta har rawa yake lokacin da take furta  Ammi na cikin  kan kanin lokaci kuka ya  kwace mata , itama Ammin kukanta take dannewa sai murmushin da take  ko karin yi, kamar yadda Abla tayi hugging d inta itama hakan tayi ana ta  bangaran.?
? ? Big Boss da ke kallansu jiyai wani irin abu mai kama da mashi yana ta ba cikin zuciyarsa , wani irin zafi da tafarfasa zuciyarsa ta soma , yana  ko karin tashi Ammimi tayi saurin ri ke hannun sa , dan babu Wanda ya san sa aduniya kamar yadda ta _ansa . Kanta Kawai ta girgiza masa har lokacin bata sakar masa hannun saba kuma.?
? ? ? Cikin Sauri Abla ta d agata kanta a sunkuye ta furta  kiyi hakuri shafa gefen fuskarta Ammimi tayi tana kallan kamannin Wanda bazata ta ba mantawa ba , cikin sanyayyiyar muryarta mai sanyaya zuciyar mutum ta furta  Nima Mom d inki ce , daga yanzu ma Ammi zaki dunga cemun, dan babu ruwana da wannan mijin naki , Abla batasan lokacin da murmushi ya  kwace mata ba , cikin Sauri ta jinjina mata kai  Kina jin yunwa ko? Cikin sauri Abla tayi knodding kanta, hannunsu gabaki d aya Ammimi ta kama zuwa dinning , da kanta tayi serving cikin plate d aya bayan ta zauna a tsakiyar su, ita da kanta ta soma feeding d insu da hannayenta , cikin sauri Abla take g?e hawayen da suke  ko karin sakko mata , wani irin so mai kama da na rashin mahaifiya ne ya ke mata yawo cikin zuciya , jinta take kamar ba ita ba , jinta take kamar a cikin wata sabuwar duniyar daban , Ammimi ma da  kyar ta iya danne hawenta, hannunta Big Boss ya ri ke kafin ya kalli Abla  ki bata a baki kamar jira Abla take ta soma bawa Ammimi abincin abaki kamar yadda tayi musu , shima Big Boss hannu ya saka yana bata abinci, hakan ba  karamun farin ciki ya sakata ba , sai da ya tabbatar ya  koshi tukunna ya barta. Da suka dawo falourn ma a  kasa Ammimi ta zauna tare da nuna musu Laps d inta , Abla tayi Tuna n1n tausa za a yi mata , tana  ko karin yin hakan Ammimi tayi mata alamar ta kwantar da kanta , d ayan Side d in kuma ta kalli Big Boss , gabaki d aya suka kwanta , farin cikin ta kasa  boyuwa yayi yadda suka kwanta ba  karamun dad i taji ba shiyasa ta saka hannayenta biyu tana


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login