Showing 33001 words to 36000 words out of 347251 words

Chapter 12 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1389

aikin gidan sai da suka canza hakan kuwa ba  karamun tayar da hankalin wasu daga cikin mutanan gidan yayi ba .?

***** Hajiya karima ce tsaya a cikin falourn ta sai faman zagaye take ita kad ai ga waya dake kare akan kunnan ta , ita kad ai sai faman bala I take  Ni d an iskan yaran nan zai yi wa haka ? Me yake nufi da canza securities d in gidan nan? Ni duk ba wannan ne ma ya  bata mun rai ba taya za ai a ce an canzamun masu aiki gaskiya hajiya sa adatu dole muyi wani abu, Ban ji me aka ce mata ba sai wani tsaki da ta kuma ja kafun ta nunfasa  kina ganin yaran nan baya ganin kowa da daraja ai , ga idanuwansa da kallo ya yi maka sai zuciyar ka ta buga sabida fargaba , idan ke bazaki d auki mata ki ba gaskiya ni zan d auka , idan babu masu aikin taya zamusan abunda ke faruwa a cikin gidan ? Ai yayi kad an wallahi ,ki bari anjima tunda ana had uwar cin abinci agaban uban nasa zanyi maganin sa  , ta  karasa tana kashe kiran ta , kamar tayi hauka haka take jinta musamman  yar le ken ta da aka canzawa waje Wanda ita kad ai ta yadda da ita a cikin masu aiki Sabida ta fi kowa kawo mata rahotan abin da yake faruwa .?

? ? ? **** A  bangaran Hajiya sa adatu ma rai a bace ta ajje wayarta sabida ba kin ciki da ya cika ta fall ko ta kan Yasmeen da ke magana bata biba yayi wucewarta d aki tana dialing wata number .?

??
 Karfe 2:15pm Abla na zaune a cikin d akin ta ,yau gabaki d aya bata cikin mood hatta face d in ta sai da ya nuna hakan duk da ba a d aure take ba kuma ba a sake take ba ga abincin ta da yake kan table ko ta bawa batayi ba , tun tana game a cikin wayar har ta gaji ta ajje ta , hakanan take jin ranta ?a  bace shiyasa ta fasa zama akan gadon ta kwanta a kan lallausan carfet d in d akin, jikin ta sanye cikin wani light brown d in wando da ya yazo mata Daidai gwiwar kafarta sai santala santala  kafafunta da suka futo fess da su , rigar jikin ta fara ce me kama da armless sosai ta kama jikinta sai d an ado adon flowers brown da yake cikin rigar , yau ko d an kwali bata saka ba musamman yadda tsawan gashin ta ya dawo na ban mamaki dan har ya wuce Wanda Big Boss ya yanke mata , yadda ta takure waje d aya sai kace me jin sanyi  karar bud e  kofar da akai ne ta d an bud e idanuwanta da ta kulle , sanye yake cikin wani black d in wandon Bottega veneta sai rigar jikinsa da ta kasance milk colour , sosai kayan suka yi masa kyau kamar dan shi aka yi , gyaran gashin kansa ba karamun kyau yayi masa ba musamman yadda aka  kawata gyaran gashin nasa da ya ji may1na da turare kala kala na gyaran kai ,  kafarsa kuwa sanye yake cikin  bakin takalmin Yeezy da ake hango dogayen fararan  yan yatsunsa da suka sha gyara sosai , hannayensa gabaki d aya suna cikin aljihun sa , a hankali yake binta da fararan sexy eyes d insa , gabaki d aya yau bai sanyata a cikin idanuwan saba sai yanzu, yadda yaga ta kulle idanuwan ta ne yasa ya d an murmushi kad an da gefen kumatun sa dan idan ba kula kayi sosai ba bazaka ta ba cewa murmushin yayi ba , gabaki d aya idanuwansa suna kanta musamman shigar da tayi ba  Karamun yi masa kyau tayi ba , lumshe idanuwansa yayi kad an kafun ya tako zuwa cikin d akin har yanzu Kuma ta ki bud e idanuwan nata , Hannun sa biyu ya saka ya d auke kamar wata Baby, cikin Sauri Abla ta bud e idanuwanta batare da ta kalle saba ta furta  Ni kasauke ni , yadda ta fad a a shagwa be ne yasa ya kalli lips d in ta da sukai pink sosai , har ya zauna kan d aga cikin sofa d in d akin har lokacin kuma tana jikin sa bai sake taba kamar yadda take kiciniyar  kwace kanta , kallan face d in ta yayi sosai ganin yadda ta had e face d in ga jaa da ta soma kamar me shirin yin kuka . Cikin wani irin murya mai dad in sauraro ya furta  Are you angry ? Shiru Abla tayi masa sai ma face d in ta data  kara d aure wa tana kawar ta kanta gefe,hannun sa d aya ya saka ya talla bo kwankwasan ta , cikin Sauri Abla ta ri ke masa hannun tana  kara d aure face d in ta  Ni bana so , ka sake ni ,  kara ri ko kwankwasan nata yayi sosai a jikin sa kafun ya  kara furta  Are you angry? a maimakon Abla ta bashi amsa sai kawai ta fashe masa da kuka tana  boye face d in ta a cikin  kirjinsa  Ya Allah  shine kad an abunda Big Boss ya iya fad a kasan zuciyarsa sai idanuwansa da ya lumshe yana sauraran yadda take kukan , shi kad an yasan me yake ji cikin zuciyar sa kamar Wanda ake zubawa narkakken dalma haka yake jin zuciyarsa , ganin ta ki dena kukan ne yasa ya d ago da face d in yana kallan yadda hawaye suke zubo mata sosai ,  Bana san kuka ,Okay ? A maimakon ta amsa masa sai lips d inta data turo kad an tana  kara Kawai da face d in ta , a karo na biyu ya  kara juyo da face d in ta zata kuma kawar wa ya furta  Don t you dare  , d an shagwa be face Abla tayi zata kuma kukan yayi kissing Lips d in ta , cikin Sauri ta Mayar da lips d in da ta turo,bai tsaya a iya lips d in ba kafun ya sumbaci forehead d in ta Shima ,Zai sumbaci kumatun ta tayi sauri  boye face d in ta  Ni ka  kyaleni  , shiru Big Boss yayi mata sai hannun sa da ya d ora akan Baby tummy d inta ,  Me yasa baki ci abinci ba ? Shiru tayi masa kamar me shirin masifa ta furta  Na  koshe  , bai ce mata komai ba ya zaunar da ita a gefen sa , zata tashi ya jefa mata wani irin kallo da sai da hantar cikin ta takad a dan gabaki d aya babu fara akan face d insa , cikin Sauri Abla ta koma ta zauna tana fiki fiki da idanuwan ta , da hannun ya nuna mata alamar ta zuba abinci,a tunanin ta shi zaici shiyasa ta sha ko masa plate d in da abinci, tana mi ka masa ya ri ke hannun ta da plate d in,  oya eat them all  , cikin Sauri Abla ta zaro idanuwan ta jin abunda yace , cikin Sauri Abla ta marairaice masa  Ni bana jin yunwa fa  , Lumshe mata idanuwa yayi kafin ya furta  kinji abun da nace ? , banza Abla tayi masa sai kallan abinci da tayi , cikin d an  baci  bacin rai ta soma cin abincin kamar zatayi kuka , ko spoon 5 batayi ba ta kallesa ko zai ce ta bari amma ko kallan ta bai yi ba , sai da yaga at any moment idan ta  Karaci zatayi amai ya rabu da ita , zata ajje abun ya kalleta face d insa babu fara a ,  am hungry too  , d an kallansa tayi ganin yadda ya had e face tashiga taitayin ta , abincin ta mi ko masa amma ya ki kar ba , kalmar  feed me  da taji ya ambata yasa tayi saurin kawar da kanta ganin yana  ko karin d ago da face d in sane tayi saurin d aukar spoon ya dakatar da ita  with your hands  Now ! Ya fad a da d an  karfi da Sauri ta d ibi lafiyayyiyar fried rice d in ciki ta kai masa baki , kamar bazai ciba sai kuma ya bud e bakin sa kad an tasaka masa zata janye hannun ya ri ke mata shi ahankali yake tauna abincin sai da ya cinye sannan ya saka fingers d in ta a baki yana sid e  yan yatsun hannun nata , yadda taji wani yarr har cikin kwakwalwarta ne yasa tayi  ko karin janyewa amma ya ki bata damar hakan, a karo na biyu da ta kai masa abincin still abinda yayi mata Kenan kamar zatayi kuka Sabida yadda take jin ta , zatayi na uku ya kauda kansa tare da ajje abincin gabaki d ayan ta ya d aga zuwa toilet da kanshi ya wanke mata hannun ta sannan ya  kara d aukar kamar Baby, suna fitowa ya kuma zaunar da ita kan Laps d insa , cikin husky voice d insa ya furta  when ever I m around akan laps d ina kawai zaki zauna and don t be stubborn  Ya  karasa yana hugging d inta sosai a jikin sa , shiru Abla tayi masa har tsawan mintuna ?7 yadda yaga kanta yayi gefene ya bashi tabbacin bacci tayi a jikinsa shiyasa ya gyara mata kwanciya tsawan 10 minutes kafun ya kwantar da ita akan gadon yaya lullu beta da duvet, forehead d inta yayi wa kiss kafin ya sumbaci lips d inta shima kad an  rigimammiya  ya furta kad an kamar me rad a har zai juya ya bar d akin sai ya zaro wata Babbar waya iPhone 15 a aljihun sa , karatun sudais ya kunna mata kafun ya ajje mata Daidai saitin kunnan ta bayan ya rage mata volume , yana barin d akin gabaki d aya.

('('('('('('
 Karfe 8:20pm zazzaune mutanan gidan suke cikin  kayataccen falour me d auke da set d in kujeru har guda uku, tundaga kan  yan matan gidan har kan sauran iyayensu mata da maza daga gefe guda ma Diidi zaune da Nani suna tattaunawa kowa ka gani zaka ga face d insa a sake kamar babu damuwa a tattare da shi, Little da prince ma suna zaune kan wani sofa Diidii ta saka su agaba a dole sai sunyi hira ga masu aiki da suke faman zarya da abubuwan sha kala kala , shigowar su Bobo ne yaja hankalin  yan gidan da Sauri Little ya furt  Yaya Bobo , Yaya sauban please help me , ta ki barina na tafi ya fad a yana  ko karin mi kewa ,sandarta ta d aga yayi saurin komawa ya zauna , d an murmushi Bobo ya saki kafun su zauna shima  Don t Worry Little , Soon za a kawo maka Simba , Okay? Wani irin shegiyar dariya Little ya furta  Yawwa Yaya Bobo that s why I love you  , Nifa ? C??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????ewar sauban ,  I also love you so much Yaya Sauban , shima prince kallansa yayi kafun ya furta  Nifa ?  Dan gwalo Little yayi masa cike da tsokana ya furta  $50,000 harararsa Prince yayi yana d auke Kai , shigowar His excellency dasu uncle Adam ne yasa gabaki d aya mutanan falourn Suka mi ke banda Bobo da ko kallan side d in da yake beyi ba , suma su Little kallansa suke amma bazasu iya zuwa wajan saba Sabida basaso ran Bobo ya  baci  Shima His excellency bai ce musu komai ba dan sarai ya fuskanci yanayin su, akan wata white chair ya zauna kafun ragowar mutanan gidan su zauna suma , ?Su Yasmeen sai faman satar Kallan su Bobo suke yadda suka ga shigar sa ba karamun tafiya da im?n1n su yayi ba kowa addua yake Allah yasa Big Boss ya shigo falourn . Kusan mintuna 10 da shigowar His Excellency wata siririn murya tayi sallama , gabaki d aya mutanan gidan d ago da kansu sukai zuwa inda suka ji muryar tana tsaye cikin wani black d in abaya da ta zo mata har  kasa sai golden golden d in ado dake falan walwali a jikin rigar gabaki d aya kallan ta suke kamar zasu cinyeta yadda tayi rolling mayafin ta sai ta fito sak kamar balarabiyar, Little na ganin ta yayi saurin mi kewa tare da nufo inda take  am so sorry Lil tun d azu naso zuwa wajan ki amma bakiyi fushi ba ko?  Kin Kallansa Abla tayi kafun ta furta  Ni fushi nake da kai yau gabaki d aya ban ganku ba fa  hannu Little ya saka wajan kunnan sa  we re sorry Lil kinji ? Kanta ta d aga masa  Ai na ha kura  murmushi Little ya sakar mata  you look more than beautiful Lil  , d an kunya ne ya kama Abla ta sunkuyar da kanta  kasa , muryar prince ne ya sa tayi saurin d ago da face d inta  You look so gorgeous Lil , kinyi kyau sosai  , da Sauri ta  kara sun kuyar da Kai ganin idanuwan gabaki d aya gidan suna kallan ta , kasa motsawa tayi gabaki d aya ta tsargu, hannun ta Little ya kama suma  karaso cikin falourn , akan kujeran kusa dashi ya zaunar da ita, cike da girmamawa Abla tayi saurin sakkowa  kasa tana gaishe da His Excellency, murmushi His excellency yayi sosai kafin ya furta  Allah ya albarkaci rayuwar ki  cikin zuciyarta ta amsa da amin kafun ta gaishe da sauran mutanan falourn , su Harry sai faman bankamata harara suke daga nesa dan a ganin su munafurci ne kawai Abla take .?

 Are you okay Lil ? cewar Bobo , cikin Sauri Abla tayi knodding kanta  Lapiya ta  kalau Yaya Bobo , okay have your seat  cewar Bobo, kasa zama akan kujerar Abla tayi ganin duk manya ne akan kujeran shiyasa ta samu waje ta zauna a  kasan, gabaki d aya sai suka  kara kallanta ganin sabon abu dan hatta yaran gidan babu ruwan su da wasu manya zama suke akan kujera. Little ne ya matso kusa da ita cikin  kasa  kasa da murya ya furta  Lil ki Tashi ki zauna akan kujera mana  kanta ta girgiza amsa alamar ah ah , itama Cikin  kasa  kasa da murya ta furta  idan manya na zaune akan kujera ba a zama a kai sai azauna a  kasa , haka malam ^ule yace mana  , wani irin murmushi His excellency da Diidi sukai dan karaf sunji abunda tace lokaci d aya wani irin soyayyar yarinyar ya shiga zukatansu, hatta Bobo da sauban sarai sunji abunda tace shiyasa Bobo yayi murmushi kad an , juya wa Little yayi Wajan prince ya rad a masa abu a kunne ? okay  cewar prince kafun shima ya sakko  kasan sai gabaki d aya suka zauna a  kasan shi da Little ,  Thank you Lil  cewar little , wata me aiki ce ta  karaso Wajan hannun ta d auke da drinks , Daidai saitin su Abla ta  kasa tare da zuba musu, guda d aya little ya d auka ya mi kawa Abla ,  oya you need something cool and karma kice mun bakyaso no more excuse  , Zatayi musu Little ya Harare ta  Na gode  ta fad a a hankali Abla ta d auki cup d in zata saka a bakin ta kamar daga sama taji saukar muryarsa cikin dodon kunnan ta  Drop da drink  ba ita kad ai ba gabaki d aya mutanan falourn kallan sa sukai kowa da kalar kallan da yake binsa dashi , sa banin d azu yanzu ba ka ken kayane a jikin sa na kafanin prada da suka yi mugun amsar sa ydda Harry take kallansa kamar wata tsohuwar mayya ita kad ai sai faman had i yar yawu take , cike da mamaki suke kallan sa babu Wanda ya kalla a cikin mutanan falourn ya soma takowa cike da izza batare da ya kalli kowa ba ya furta  I ?change the rules  , Hajiya saudatu da tafi kowa  kulawa ta mi ke tsaye  Me kake nufi ne ? Haka ka canza mana masu aikin mu akan Wana dalili ?  cikin husky Voice Big Boss ya furta  Sabida abunda nace kenan ya  karasa yana binta da wasu irin kallo  , itama a zuciye ta furta  akan Wana dalili zaka canza mana su ? Karka manta yan aikine talakawa ne kuma dole su bauta mana bawai ace za a nuna musu tausayi ba dan haka dole su bauta mana sabida sud in  kan  kan tattune  wani irin kallo Bobo da sauban suka jefa mata hatta His Excellency kallan ta yayi batare da ya furt uffan ba ,   ya yan ku fa


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login