Showing 114001 words to 117000 words out of 347251 words

Chapter 39 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1469

idan sunzo  , cikin Sauri Jenny ta furta  Done Ma  tana barin Wajan , har zata d auki wayar ta tayi sallamar Little ,  kara gyara zaman ta tayi amma sai taga shi kad ai ne , zatayi magana ya furta  No it s a surprised visitors ki kulle idanuwanki  , cikin Sauri ta furta  Yaya Little please  , kafad un sa Little ya d aga  it s okay tunda bakyaso bari nace su kowa  da Sauri Abla ta furta  No zan kulle  ta  karasa tana rufe fuskarta , Little _ai da ya tabbatar ta kulle idon sosai tukunna ya tura message cikin wayar ta , Baby da Eshaal ne suka soma shigowa sai Fanan da Baby da itama prince yace ta taso suje can gabaki d aya .
A razane Abla ta d ago da idanuwanta jin muryar su Baby, cikin zabura ta mi ke tsaye tana kallan su , suma mamaki ne ya kamasu gabaki d aya lokaci d aya suka saka ihu suna hugging d in juna, ban da Baby da take kallansu Kawai , ba  karamin mamakin juna sukai ba ganin su a gida d aya lokaci guda  oh my god daman gabaki d aya a cikin gida d aya muke , Wayyo Allah  sai suka  kara Hugging d in juna gabaki d aya sun manta da d aya babyn duk da Abla bata kula da ita ba ,yadda suka manta da s?ne yasa Little ya furta  idan kun gama murna sai ki ku zauna kun tsayar da d aya ba kuwar taku  , kallan Side d in da Little ya nuna mata Abla tayi fuskarta d auke da murmushi tana  ko karin gaida ba kuwar da Little yake magana akai . Wani irin dafe  kirji Abla tayi saura kad an kafar ta tazame , Allah ya temake ta Eshaal dake kusa da ita ta ri kota , a rud e Abla ta furta  Arwa  Da  karfi hawaye na sakko mata d
a kumata , wacce aka kira da Arwan ce ta kalleta , sosai kammanin Arwa ya fitowa kuwa musamman yadda Hutu ya kwanta mata itama , da mamaki sai kuma ta furta  Wacece Arwa ? sunana Baby  , cikin Sauri Abla ta matso kusa da ita zatayi hugging d in ta Baby tayi saurin ja baya  ba nice wacce kike nema ba , in fact ban ta ba sanin ki ba sai yanzu  , babu Wanda bai sha mamaki ba , ciki kuwa har da Little da ya furta  Lil kin san tane ? Kanta Abla ta jinjina masa har yanxu bata dena hawayen nata ba  ka tuna Arwa d ita da nake baku labari ?  Kansa Little ya jinjina da mamaki kuma ya furta  Tuna amma kin manta kin fad a mana ta rasu ? Cikin kuka Abla ta Mayar da Kallan ta kar Arwa data d auke kanta a side d in Abla  Me yasa Arwa ? Ni zaki guja ? Ni zaki nuna baki sani ba ? Laifin me nayi miki haka ? Ta fad a tana  ko karin matsowa itama Arwa a masifance ta furta  Nace miki ba ni bace wacce kike nema ba , ba ni bace ya kike so nayi miki ? Bani bace ni bansan ki ba , ban ta ba ganin ki karki  kara cewa kin san ni dan ni babu abunda ya had a ni dake.. tana fad ar hakan Abla ta saka hannu ta tsunka mata mari ga kuka da take itama lokaci d aya , Daidai lokacin da su Big Boss suka shigo a daidai lokacin Abla ta tsinka mata mari, gabaki d aya mi kewa tsaye su Eshaal sukai dan maganganun su sun rukita su gabaki d aya cikin kuka Abla ta daka tsawa  Ni kamar yadda kika fad a , na gode kuma kamar yadda kika guje nun yanxu , ki tafi bana san ki bana  kaunar ganin ki nima  , tana gama maganarta ta juya cikin sauri ta nufi hanyar d akin ba , su Eshaal suna ganin Big Boss gabaki d aya suka shiga taitayin su , babu Wanda ya kula a cikin su shima ya nufi hanyar da Ablan tayi , Arwa ma cikin kuka sosai tabar falourn tana dafe da kumatunta, cikin tuhuma Sauban ya furta  me kuke yi anan ? , inda inda Fanan ta soma Sauban ya daka mata tsawa cikin Sauri ta furta  Yaya Sauban wajan Abla muka zo ? Kallanta Sauban yayi da mamaki  kun santane? , cikin sauri Little ya furta  Yaya Sauban makaranta d aya suke a Us , friends ne , bansan meke faruwa ba , Lil tace waccan yarinyar Itace friend dinta da take bamu labari , Yaya Bobo kana jin labarin nata ko ? Arwa ? To mu surprise yarinyar tace bata san Lil ba and ran Lil ya  baci shiyasa ta saka hannu ta mare ta, please Yaya do something  , ya fad a cikin damuwa , d an shiru sukayi kafun Bobo ya furta  Don t tell anyone about this matter , we will talk about it tomorrow kowa yaje ya kwanta  da haka Bobo ya kashe maganar su Eshaal suka wuce part d insu cike da damuwa shima Little ya so tsaya wa Amma Bobo ya Hanasu gabaki d aya sukabar falourn.?

******* Abla tana barin falourn d akin Big Boss ta wuce , akan sofa d in sa ta kwanta tana rufda ciki, sosai take kuka ganin yadda lokaci d aya wacce take yawan damuwa da ita ta nuna mata ba san taba . Sosai take kukanta musamman yadda ta  boye face d inta a jikin sofa . Har ya shigo cikin d akin bata sani ba Sabida yadda tayi nisa a cikin kukan nata .

? ? ?Inda take kwancan ya  karasa bayan ya cire top d in rigarsa , hannun sa d aya ya saka tare da dafe kanta, cikin sauri Abla kamar wacce aka zabura ta tashi , Wanda ta gani a kusa da ita ne yasa ba shiri Abla tayi Hugging d insa tana cigaba da kukan, lumshe idanuwansa Big Boss yayi kafun ya bud e su akanta , a side d in ta ya zauna yana  kara rungumeta  it s okay banasan kukan na , mai akai miki ?huh ? Cikin shash she kar kuka ta furta  Allah Arwa ce amma tace mun ba ita bace ? Anytime ina tunanin ta , I was thing of ta mutu Dagaske kamar yadda su uwar karuwai suka fad a, and now I saw her amma bata sanni ba  , ganin yadda take kukan ne yasa Big Boss ya d ago da fuskarta da ta yi ja sabida kukan da tayi  Banasan kukan nan, stop it , if not I will surely punished that girl wallahi  , shiru Abla tayi tana Kallan fuskar sa da ya mayar serous , hawayen ya share mata  It s okay bana san kukan na , I will look into it , kinga har kin  bata mun kwalliya na  , kawar da kanta Abla tayi gefe dan har yanxu zuciyar ta bata yi mata dad i akan abunda Arwa tayi mata . Shi kansa ya ga alamar ta hau sosai, shiyasa ya  kara hugging d inta  Nace fa it s okay ? Banasan wannan had e ran, kina san ki sawa jikin ki zazza bi ne uhm ? Kallansa Abla tayi da idanuwanta da suka tara  kwalla, shima girgixa mata kai yayi alamar kartayi masa kuka, yadda yaga jikinta ya soma d aukar d imine yasa Big Boss ya mi ke tsaye tare da ita a jikinsa  kwalliyan mu ya  baci , bari mu sake wani wankan .?

MSSLEE


IBTISSAM
? ? ? ( A heart touching story of love and destiny)

Story & written?
? ? ? By
Mss Lee ??

?
? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?09134652921


? ? TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!

SHIN KUNSAN WACECE HAJIYA NUSAIBA BR~B ZURU ?d'?

HAJIYA ~ NUSAIBA DR~B ZURU

MAMALAKIYAR ZIMH ISLAMIC AND MEDICINE DAKE RINGH ROAD A KANO NIGERIA
Tazo muku da ingantattu ko sahihan magungunan mata masu inganci, ba anan kad ai ta tsaya ba har da na cututtuka da Turarukan wuta , Humra masu shegen  kaushi . Abun Alfaharin kuma tana bada sar1 cikin sau ki, sannan kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad in duniyar nan.?

Duk wacce ta siya magungunan Hajiya Nusaiba Dr B zuru, taga be yi mata aiki ba tazo za a dawo miki da kudin ki .?


KA DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA



1?? Hadin amarya
2?? Hadin mai jego
3?? Hadin sabon budurchi
4?? Hadin Kaza Yar Suddan
5?? zuma -Tsumi- Tabaje da sauransu
6?? Turaren Sandal ruuu& flastic Sandal
7?? Hadin Hawwi domin inganta zafafiyar kauna
8?? Hadin bagadad,kahlij,kajiji,gafgaf dasauransu
9?? Hadin humra soyaya dole ta matan aure da normal humra

DON SAMUN  kARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA :?
? ? 08133647913?
? ??
? ?KANO NIGERIA?

LOCATION: RING ROAD BAYAN G0DAN MAN NAZARGO.

? ? ? ?SIYAN NAGARI MAIDA KU DI GIDA

PAID BOOK

2 PAGES NA HA DE KAMAR YADDA NAYI AL KAWARI , PAGE  DIN JIYA DA NA YAU .

BOOK 2?
? ? ? ? ?S_____ 23


****** ARWA?

Tana barin part d in , ita kanta batasan inda ta nufa ba , sai da taga ta d anyi nesa da mutane sosai sannan ta tsaya tana kuka, cikin shash she kar kuka ta furta  Abla kiyi hakuri , nima ba da san raina nayi miki hakan ba , Dan Allah kiyi hakuri Abla ki fahimce ni  , daga bayanta taji an furta  Mai yasa kike so ta fahimce ki bayan abunda kikai mata? Cikin sauri ta wai go dan ganin ko wane ne  , ba kowa bane face prince da shima ya biyo ta tun fitowar ta , cikin sauri ta g?e hawayenta  Ba da ita nake ba , kayi mistaking ne  , ta fad a tana  ko karin wuce wa , shan gabanta prince yayi yana kallanta bayan fuskar sa da ya had e  idan ba ke bace wace ce ? Kukan me kike ? Mai yasa ki kazo kika ke be anan ? Me yasa kike kiran sunanta kina cewa ta fahimce ki ? Kin san yadda ta damu dake ? Kinsan yadda take kuka kullum Sabida mutuwar ki ? Kinsan ya ta dawo lokacin da taji labarin mutuwar ki?  Ganin yadda ta sunkuyar da kanta  kasa tana hawaye ne ya  kara  bata ran  Butulu kawai  ya fad a yana  ko karin juyawa , cikin kuka Arwa ta furta  Ni ba butulu bace , sannan ban ta ba butulce mata ba , ko na mata bayani bazata fahimce ni ba , zasu kashe mun itane sannan su kashe duk wani mai a la ka da Ita mai yasa baza kuyi mun uzuri bane ? Da Sauri prince ya jiyo sabida kalamanta da yaji , cikin tsantsan mamaki ya furta  Su wanene ? Kallan Side by side d in hanya Arwa tayi haka kawai taji xata iya fad a masa abunda kullum yake mata ciwo a zuciya, cikin wani irin kukan da yake san kamata ta furta  Black spiders  , da karfi prince ya furta  Black spider ? Idan bazai manta ba yaga Yaya BB da Yaya Bobo suna bin cike akai amma taya tasan wannan  kurgular?, shima kallan Side by side yayi kafin ya ciro wani handkerchief a aljihun sa yana mi ka mata  ki goge hawayen fuskarki and karki fad a wa kowa wannan maganar kinji? , kanta Arwa ta jinjina masa itama har lokacin bata jin dad i aranta akan abunda tayi wa Abla amma babu wadda zatayi ta Hakane kawai zata iya tsiratar da ita , da haka Arwa ta wuce part d insu , shima prince sai da ya d auki  yan mintuna a wajan kafun ya nufi wajan little da yasan har yanxu yana jiran sa .

 DAKIN DUHU

Nanni sanye take cikin ba ka ken kayanta na tsafi kamar yadda ta saba , ita kad ai sai faman surutai take tana kururuwan tsafin ta , ga wani abu da take ta sakawa a cikin wuyata , ta ko ina haya kine ke tashi a cikin , ta dad e tana surutan ta kafun ta soma kiran sunan  Sindulu, Sindulu da  karfin gaske , Dariyar da taji an karad e d akin da Ita ne yasa ta tsagaita da abunda take tana jin yadda muryoyi daban daban suke kuka da dariya a lokaci d aya .  Tuba nake Sindilu , Tuba nake Sindilu , cewar Nani tana sunkuyar da kanta  kasa kamar mai shirin yi masa sujjada . Tsawan da tajine yasa ta d an zabura , lokaci d aya Sindilu ya bayyana gabaki d aya warin jikin sa ya cika d akin ga bakinsa da duk lokacin da ya bud e sai wani irin wari ?da 'karni ya fito daga ciki kamar mai matattun tsutsotsi a baki, yanzu ma wani dariyan ya kuma kwashewa da ita ganin Nani a rankwafe, tana shirin yin magana ya da katar da ita " baki da wani mafita, komai ya 'kare miki, ki daina tunanin samun mafita a wannan lokacin. Fararan Taurari sun bayyana , al'kadarin kowa na shed'ani zai girgiza , a lokacin da jini suke yawo a tsakiyar jini , ba tare da sun lura da jinin da yake kewaye da su ba, komai yana shirin  karewa ma Kiyansu zasu bayyana kamar yadda kema makircin ki ya soma bayyana, sannu a hankali zaki soma girban hukuncin ki mai tsanani, hahahahah ya  karasa yana  kyal kyale wa da wani irin dariya mara dad in ji , a razane Nani ta dafe  kirjinta  Mai kake nufi? Mai kake so kace mun ? Kana nufin  karfin tsafinka yayi raunin da baza iya komai ba ? Daman baka da Aljanun da zasuyi maka duk abunda kake so? Inda nasan baka da  karfi da powder da zaka biyamun bu katuna da tun wuri banzo wajan kaba tunda baka da anfani&  , bata  karasa ba sabida saukan marukan da taji dama da hagun fuskar ta, a razane ta dafe kumatun ta dan haka Kawai ranta ya  baci Sabida rashin cika mata burin ta da Sindilu yayi , bata gama Ankara da yanayin saba sabida sha kar da taji anyi mata , sannan aka bugata da  kasa.  Kara Nanni ta saki tana  ko karin yun kurawa sabida zafin buguwar da taji , bata gama  ko karin tashi ba taji Sindilu ya  kara hankad ata ta fad i  kasa , wani  karan Nani ta saki tana kudundumawa Sindilu zagi , bata ankara ba taji sa a kanta yana faman shinshina ta  , cikin rud ewa da rawar baki ta soma furta  Me.. me.. kake shirin yi haka ? Menene haka ?  Kyal kyale wa yayi da dariya warin bakinsa na doso bata hanci ga shi yana dariya yawun bakin sa na tsalle  . Zan biyawa kai na bu katu ne na tsawan lokutan da nake miki aiki , doka ta zan tabbatar kamar lokacin da na sanar dake sharud ana yau aikina zai cika , dan daga yau kema zaki zama kamar sauran mugayen mutane irin ku , daga yau xaki fara d an d ana kalar nawa bautan, duk aikin da nake miki tsawan shekaru kin zama matar shaid ani kamar yadda nake shaid ani, hahahaha dole zaki bi sauran layin ragowar matan , daga yanzu baki da wani sauran kwanciyar hankali hahahahah . A rud e Nani ta furta  Na shiga uku , mai kake  ko karin yi mun ne ? , wani irin dariya Sandilu ya somayi yana fad an maganganun siddabarun su , cikin  kan kanin lokaci Nani ta kasa motsawa sai idanuwa da take zare wa , Sandilu bai tsaya  bata lokaci ba duk da warin da yake ta faman bugawa da d oyi haka ya afka mata baki ba gani , gashi ba damar ta bud e baki tace zatayi ihu sabida azabar zafin da yake ratsata ta ko ina , kamar wata inji haka Sandilu ya Mayar da ita ko barin ta huta ba yayi ,ba  karamin  barna nayi mata kamar ya gaggiyar kaza , da gayya da mugunta yake mata komai ko tausayin ta baya ji, yana shigarta yana kururuwan sunayen tsafin su, da  kyar ta Samu ta tsira daga Wajan sa a garin  ko karin ku buta  kafarta ta ?ak1 wani  karfe lokaci d aya zafi biyu ya had e mata ga zafin da  kasanta yake kamar an saka markad ad d un ?kayan Miya ga ciwan da taji mai azabar zafi.

('('('('('('('

THE COUPLES POV

Har akayi wankan Abla bata saki ranta kamar yadda take a daba, jikinta sanye yake cikin wani pink silk sleeping dress da Big Boss yasa ta sakawa , d an juyowa Big Boss yayi ya kalli side d in da take , ita kad ai sai faman mutsu mutsu take akan gadon duk da  karfin Acn da ya rage , bai ce mata komai ba ya cigaba da aikin da yake cikin system, amma ko kwakkwaran m1nt1na 5 baiyi ba ya ajje system d in shima ,


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login