Showing 186001 words to 189000 words out of 347251 words

Chapter 63 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1492

shafa kansu gabaki d aya . A haka bacci ya d auke su gabaki d aya daga Abla har Big Boss d in, Ammimi babu abunda take sai murmushi da shafa kansu, ita kad ai sai ajiyar zuciya take saukewa akai akai.

********
NIGERIA

?  Karfe 9pm na dare gabaki d aya familyn gidan suna had u banda Baby da ta ki zuwa, sai kuma Sauban da shima baizo wajan ba dan hatta Bobo ya shigo falour, Harry kuwa babu Wanda yasan Inda take , lokacin da Abbu ya tanbayi Hajiya Falmata  ko karin da burcewa tayi , ganin irin kallan da Uncle Adam ya jefa mata , cikin Sauri ta furta  taje gidan Aunty ne , ita kanta bata san lokacin da hakan ya fito daga cikin bakinta ba . Babu Wanda ya kawo komai cikin ransa , bayan itama an tanbayi Baby da Sauban kusan a lokaci d aya Eshaal da Bobo Suka furta  Headache , kallansu Abbu yayi bai ce komai ba sai murmushi kawai . Gabaki d aya kowa ya hallara a falourn shiyasa aka  kara bud e taro da addua , Dadyn Eshaal ba baya wajan shiyasa Abbu yayi shiru baiyi maganar su Bobon da yace za ayi ba gashi Sauban d in ma baya nan shiyasa Abbu ya bar maganar zuwa gobe .


****** Baby ganin tsitt alamar sun tafi meeting d in da Suke mata magiyar taje amma ta ki zuwa , mi kewa tayi ta fito falourn daga ita sai wata doguwar riga da ta wuce kwiwarta da kad an, headphone ne a kunnanta tana jin wa ka sai kanta da take d an girgiza zawa kad an kad an, bata sani ba mistakenly  kafarta ta zame lokacin da zata hau stairs d in dinning, gadan gadan ta taho zata zame ta gaba, ga zafin da taji a  kafarta, a tsorace Baby ta saki  kara lokacin da kanta yake  ko karin bugar stairs d in& &



GASHINAN NA CIKA AL KAWARI
? ? ? ? MASU COMMENT INA GODIYA SOSAI DA SOSAI ALLAH YA BAR ZUMUNCI
? ? ? ? ?MSSLEE?
? ?
IBTISSAM
? ? ? ( A heart touching story of love and destiny)

Story & written?
? ? ? By
Mss Lee ??

?
? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?0812 044 4608


? ? TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!

SHIN KUNSAN WACECE HAJIYA NUSAIBA BR~B ZURU ?d'?

HAJIYA ~ NUSAIBA DR~B ZURU

MAMALAKIYAR ZIMH ISLAMIC AND MEDICINE DAKE RINGH ROAD A KANO NIGERIA
Tazo muku da ingantattu ko sahihan magungunan mata masu inganci, ba anan kad ai ta tsaya ba har da na cututtuka da Turarukan wuta , Humra masu shegen  kaushi . Abun Alfaharin kuma tana bada sar1 cikin sau ki, sannan kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad in duniyar nan.?

Duk wacce ta siya magungunan Hajiya Nusaiba Dr B zuru, taga be yi mata aiki ba tazo za a dawo miki da kudin ki .?


KA DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA



1?? Hadin amarya
2?? Hadin mai jego
3?? Hadin sabon budurchi
4?? Hadin Kaza Yar Suddan
5?? zuma -Tsumi- Tabaje da sauransu
6?? Turaren Sandal ruuu& flastic Sandal
7?? Hadin Hawwi domin inganta zafafiyar kauna
8?? Hadin bagadad,kahlij,kajiji,gafgaf dasauransu
9?? Hadin humra soyaya dole ta matan aure da normal humra

DON SAMUN  kARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA :?
? ? 08133647913?
? ??
? ?KANO NIGERIA?

LOCATION: RING ROAD BAYAN G0DAN MAN NAZARGO.

? ? ? ?SIYAN NAGARI MAIDA KU DI GIDA

PAID BOOK


BOOK 2?
? ? ? ? ?S_____ 35

Shigowar sa kenan falourn , bai san lokacin da ya  karasa wajan ta ba , cikin azama ya ri ke hannunta ganin tana  ko karin fad uwa  kasa . Ajiyar zuciya Baby ta sauke mai  karfi ganin bata fad i ba , a hankali ta d ago kanta dan ganin wane ne ya taimaka mata, Sauban da ta gani tsaye a wajan yasa tayi saurin janye jikinta , fuskarta a had e kamar ba Baby ba ta furta  Thanks  , bata jira ya amsa ba ko bai amsa ba tayi shigewarta kitchen . Haka kawai ya soma binta da kallo har ta shige kitchen  Thanks ? Ya  kara nanatawa cikin zuciyarsa , sai kuma ya ta be baki kad an , tare da juyawa ya bar Wajan, a maimakon ya zauna a falourn sai ya fice gabaki d aya daga ciki. Itama Baby bata fito ba sai da ta tabbatar ya bar falourn , tana fitowa ta bankawa hanyar shigowa hararar kamar yana tsaye a wajan,  Mugu ta fad a tana ya tsina fuskarta kafun tayi wucewarta d ak1 abunta .

Su Eshaal basu dawo d akin ba sai da kowa ta gama zancanta, suna shigowa suka tarar da Ita a zaune ga wayarta da take chart da  ita ,  Baby baki da mutunci wallahi, babu yadda bamu ro ke kiba akan kizo muje meeting amma kika mayar damu  yan iska ko? Toh gobe Abbu yace zaiyi magana da kowa da kowa , kice bazaki je ba , kamar wani had in baki daga ke har Yaya Sauban kuka  ki zuwa , anya kuwa ? Kallanta Baby tayi rai a  bace , harara ta banka mata zatayi magana sai kuma ta fasa ta cigaba da danna wayarta ,  wai ba dake nake magana ba ? Cewar Fanan ganin yadda ta shareta,  karamun tsaki Baby ta ja kad an  Ke dai kika sani, komai zaki fad a ki fad a karki cika ni da s?r?&  bata  karasa ba sabida wayanta da ta soma ringing , murmushi ta saki sosai akan face d in ta ganin mai kiran, sakin baki Fanan da Eshaal sukai suna binta da kallo kamar bata san sunayi ba tayi picking kiran tare da karawa a kunnanta  Aslm My Man , ?Eshaal har da zaro ido jin abunda Baby tace gashi gabaki d aya ta mayar dasu  yan iska dan kashe murya tayi tana soyayyar ta kamar bata san da zaman su , gabaki d ayan su kuma basu motsa ba sai binta da kallo da suke har ta gama wayar  Mene ne wai kuke kallo na haka ? A maimakon su amsa mata sai tanbayar da Eshaal ta yi mata itama  Naji kina My Man ? Yaushe kika soma soyayya bamu sani ba? Dariya Baby tayi sosai tana kashe musu ido d aya  ina malamar soyayya kuma na kiyin soyayya? Don t worry sunan sa Anwar and shi zan aura sooner or later insha Allah  , ta be baki Fanan tayi dan haka kawai taji bataji dad in saurayin da Baby tayi ba , ta so ace kamar yadda suke soyayya da su Little itama ta fara soyayya da Yaya Sauban, dan gabaki d aya Anwar da ta fad a yasa mood d in ta canzawa kad an. itama Eshaal kusan hakan ne a nata  bangaran, taso ace da Yaya Sauban d in suke soyayya amma duk da batasan ko wanene Anwar ba , in dai Dagaske yana san ta , she will be happy  , ajiyar zuciya ta sauke tare da mi kewa ganin Baby ta koma ta kwanta , bata kuma cewa  kala ba ta nufi hanyar toilet. Fanan kuma gabaki d aya tunanin yadda zata had a yayanta soyayya da Baby take , dan ta ko wana fanni tasan halinsu . Message d in Little ne ya kawar da tunanin da take yi, murmushi ta sakar masa sosai lokacin da take masa reply d in message d in sa .

BLACK SPIDER?

? ? ?Wani irin meeting d in gaggawa suka had a ?tsakar dare ? bayan kowa ya gama hallara sukai abun tsafikansu da su ka saba kamar ko da yaushe .  Daya daga cikin su da ko kusa mutum bazai fuskan ci yanayin sa ko wani alamar ta jikinsa ba ya mi ke tsaye , dan hatta idanuwansu ba a gani, mutumin jikinsa har rawa yake cikin Tashin hankali . Da wani irin yare da ba a gane kansa , cikin muryarsa mai  karfi ya furta  abubuwa suna neman dagule mana cikin  kan kanin lokaci, mai yasa sai da buri na ya kusa cika komai yake neman lalacewa ? Nayi sadaukarwa, na zubar da jini, nayi kisa duk sabida cikar burina, komai na sadaukarwa nayi , an ina kuskuren yake ? Mai yasa sai bayan na gama had a masarautata ina  ko karin g1na tanbari wani yayi  ko karin ruguzawa ? Mai yasa ? Shekaru da yawa na d auka inq san cika buri na amma cikin  kan kanin lokaci kuma a samu wani yana ruguzamun? Dan me ? Ya fad a da d an  karfi. Wani irin dariya d aya daga cikin su ya somayi kamar wani mahaukaci haka yake dariyar cike da  keta , sai da yayi don kansa tukunna ya kalli mutumin  Na fad a maka kashe gabaki d aya ahalin shine na sarar ka amma sa banin hakan dole wani jinin ya mamaye maka idanuwa kadunga ganin duhu a tattare da kai , sadaukarwa, ka sadaukar da jinin mutane dan samun biyan bu katar ka , huci mutumin ya soma fitarwa, yana  ko karin magana wajan ya  kaure da ba kin haya ki mai kama da guguwa , kusan tsawan mintuna d aya guguwar na tashi kafun ta dakata, wani irin sauti mara dad in ji ne ya cika wajan kafun ya tsagaita . Gabaki d ayan su sujjana sukayi tare da mi kar da hannayen su sama suna wani irin yare mara dad in ji. Kusan tsawan mintina 2 suna abu d aya wani irin halitta ya bayyana a kan kujera mai tanbarin gizo gizo , gabaki d aya mutum bazai iya banbance mace bane ko na miji Sabida yadda halittar mai shi ta sauka , ga wasu zanen gizo gizo dake jikinsa ta ko ina hatta sandar tsafinsa abun gizo gizon ne a jiki , finger d insa d aya ya motsa gabaki d aya suka mi ke tsaye tare da komawa kan kujerun su, cikin wani irin murya mutumin ya soma magana  Kana da damar  karshe kawai , kuskuren aikin da zakayi shine zai zama silar rugujewar ayyukanta da ka d au shekaru kana aikata su, dole a wannan karan kayi sadaukarwa mai girman gaske, kammaluwar sadaukarwa shine ciko makan burinka, rugujewar hakan kuma kamar ya da bawa kanka wu kane dan bazaka ta ba cin nasara ba . A tafe suke , idanuwansu a bud e yake yanzu , kyakkyawan jini ya gama zagaya ko ina , waje d aya ne basu san da zubar saba , rashin kammalashi ne kawai zai baka tarin mafarkin ka . Yana gama magana sai ga wata wu ka ta fad o a gaban mutumin  da wannan wu kar kawai zakayi sadaukarwa, dole kaje ka kashe mutumin da kake dakin ajiya tsawan shekaru, dole jininsa ya zama na sadaukarwa, rashin kashesa da zakayi shine babban kuskuranka. Kada kayi gangancin jinin wani ya ta ba wu kar nan ba tasa ba. Diffft wayan ya d au shiru bayan  bacewa shugaban nasu , wu kar mutumin ya dam ka a hannunsa yana shafawa a saman goshinsa , lokaci d aya ya soma wani irin surutai mata dad in ji . Bai bayyana a ko ina ba sai a gaban Ammun su Big Boss . A hankali ta soma d ago kanta tana  ko karin bud e idanuwanta , kasa bud esu tayi sai lullumshe su da take sake yi Sabida yadda Wajan ya kunbura. Wani irin shegen dariya ne ya  kaurace wajan, sosai mutumin yake dariya kafun ya kalleta ya kum kalli wu kar hannunsa.  Kinga wannan wu kar? Ina so kiganta kafin naje nayi sadaukar wata ta  karshe  , duk da bata da  karfi a jikinta hakan bai sa ta d ago da Sauri ba , jikinta har karkarwa yake tana san yin magana  Wa& wa.. zaka kashe ? Ta fad a cikin rarrabewar kalma , dariya mutumin yayi mata ba tare da cewa komai ba ya  kara  bacewa . Jijjiga kanta ta soma yi a hankali  Ah ah , karka kashe.. shi , karka kashe& . , karka kashe shi kalmar da bakinta yake iya ambata kenan cikin tsananin rud ewa da tashin hankali.?
? ? ?Mutumin kuwa tun da ya  bace siddabarun sa ya cigaba da yi , har sai da ya bayyana cikin wani d akin me duhu gaske , sai d an hasken window da yake shigowa cikin d akin . Hasken fitula ya kunna , lokaci d aya ko ina ya gaure da haske, ga mutumin da ya  kulle a tsaye jikinsa duk jini fuskarsa a rufe da wani mayafi, yadda yake a tsaye kamar zai fad i  kasa , igiyar da aka  kulle sa dashi ne ya te maka masa . Kallan wu kar mutumin yayi kafin ya  karaso wajan , batare da ya cire masa abun fuskar ba ya soma magana  Naso na barka da rai Sabida san da nake maka , amma kuma barin ka araye kamar toh nuwar asiri na ne da ruguza duk wani buri nawa , dole na za bi d aya a ciki, bazan ta ba yadda buri na ya salwanta ba , tsawan shekaru na d auka Ina gina masautata, lokaci d aya bazan d auki a sara ba, zan kai ka inda zakayi bacci, kai tayin baccin ka hankali a kwance kafun sauran suma su biyo ka , yana kai  karshen maganar sa ya saka masa wu ka. Shure shure ya somayi cikin tsananin azaba yana san  kwatar kansa , amma hakan ya gagara , mutumin kuwa sai faman zaro wu kar yake yana  kara caccaka masa cikin rashin imani, cikin wani irin gurnani kamar Wanda zanshi zai fita mutumin ya soma jijjiga, tun yanayi da iya  karfinsa har jikinsa ya sage sai jini da yake matu kar zuba daga jikinsa . Sai da ya tabbatar ya mutu tukunna ya zare abun fuskar mutumin, cikin tsantsan rud u da tashin hankali ya ja baya, sabida tsananin firgita ga jini da gabaki d aya ya  bata jikin wu kar& ..

**********
USA
? ?A gidan Ammimi suka kwana gabaki d ayan su , da  kyar Big Boss ya barta suka kwana d aki d aya dan gabaki d aya kasa runtsawa yayi ganin Babyn shi bata kusa dashi.?

NEXT DAY?

? ? Tun kafun Abla ta farka daga bacci Big Boss ya bar gidan sabida aikin da zaiyi na gaggawa shiyasa ya barta a cikin.?
? ? Itama Abla da ta farka kunyar tanbayar inda yake tayi shiyasa tayi shurun ta , dan Ita kanta tasan bazata iya ba . Ammimi da kanta tayi wa Abla Breakfast d in da zataci, duk yadda taso no kewa Ammimi ta share ta , da kanta tayi feeding d inta kamar jiya , cikin  kan kanin lokaci Abla ta sake da ita sosai. Yanzu kwance take akan wani carfet mai shegen laushi, kanta na kan Ammimi da ta kwantar mata dashi, a hankali Ammimi take shafa kan nata, fuskarta cike da murmushi mai  kayatarwa . Ganin shirun Ablan yayi ya wane yasa Ammimi furta  My daughter kinyi bacci? Girgiza kanta Abla tayi kafun ta furta  A ah Ammi , ido na biyu  ajiyar zuciya Ammimi ta sauke mai  karfi , wani irin dad i na ratsa ga b ban jikinta , jin kalmar  Ammi da Abla ta ambata . Har lokacin kuma bata dena shafa kan nafa ba  Daughter kina da bu katar wani abune ? Yanzu ma kanta Abla ta girgiza mata tana mi kewa zaune  No Ammi, kinga na dad e a kwance kar na saki ciwan  kafa bari na matsa miki, murmushi Ammimi ta sakar mata tana bin face d inta da kallo, a haka Abla ta soma matsawa Ammin  kafa. Tana yin d an kad an Ammimi ta dakatar da Ita  ya isah haka, bake kad ai bace yanzu karki jima kanki ciwo , wani irin kunya ne ya kama Abla jin abunda Ammimi tace , sarai kuma ta fahimci hakan shiyasa ta murmusa abunta .?
? ?  Kamshin turaran da suka ji ne yasa gabaki d aya suka d ago da kansu. Cikin Sauri kuma Abla ta mayar da nata  kasa . Cikin takun sa da yasa ya  karaso cikin falourn , a sid e d in Ammimi ya zauna yana bata side hug  Missed you Ammimi  murmushi Ammi ta sakar masa tana  kara hugging d insa  Nima nayi missing Lion d ina . Kana jin yunwa? lumshe mata ido yayi ba tare da yace komai ba . Hakan da yayi ne ya bata amsar tanbayar da tayi masa . Ta  kasan ido kuma Abla da ta sunkuyar da kai yake kalla, sosai yayi missing d inta , kallan time yayi , kafun ya kalli Ammimi  First Love we have to go now , ya fad a yana d an matsa hannunta, murmushi ta saki sosai duk da ta fahimce sa , amma bata nuna masa ba sai kallansa da ta kuma yi cike da tsokana  Ba zakabar mun ita tayi mun 2 month , baisan lokacin da ya furta  First Love please  , dariya ya bata shiyasa ta d an dara , mai da kallanta tayi kan Abla  My daughter kinji mijinki yana san tafiya da ke, ni kuma ina so ya barmun ke kiyi kwana ki, ai zaki zauna ko? Abla rasa


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login