Showing 30001 words to 33000 words out of 347251 words

Chapter 11 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1394

aya ta dawo cikin Tuna n1n ta da Sauri ta bud e idanuwanta , ganin ta a jikin Wanda bata ta ba tsammani ba ga towel d in ta da ya same sosai ya sa ta kwalla  kara sosai lokaci d aya kirjinta ya buga da  karfi Sabida tsoron da ta shiga , ko cikakken minti d aya batayi ba hannun ta ya saki kanta yayi baya kamar zata fad i gabaki d aya Sabida suman da tayi a jikinsa .

IBTISSAM
? ? ? ( A heart touching story of love and destiny)

Story & written?
? ? ? By
Mss Lee ??

?
? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?09134652921.



? ? TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!

SHIN KUNSAN WACECE HAJIYA NUSAIBA BR~B ZURU ?d'?


HAJIYA ~ NUSAIBA DR~B ZURU

MAMALAKIYAR ZIMH ISLAMIC AND MEDICINE DAKE RINGH ROAD A KANO NIGERIA
Tazo muku da ingantattu ko sahihan magungunan mata masu inganci, ba anan kad ai ta tsaya ba har da na cututtuka da Turarukan wuta , Humra masu shegen  kaushi . Abun Alfaharin kuma tana bada sar1 cikin sau ki, sannan kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad in duniyar nan.?

Duk wacce ta siya magungunan Hajiya Nusaiba Dr B zuru, taga be yi mata aiki ba tazo za a dawo miki da kudin ki .?


KA DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA



1?? Hadin amarya
2?? Hadin mai jego
3?? Hadin sabon budurchi
4?? Hadin Kaza Yar Suddan
5?? zuma -Tsumi- Tabaje da sauransu
6?? Turaren Sandal ruuu& flastic Sandal
7?? Hadin Hawwi domin inganta zafafiyar kauna
8?? Hadin bagadad,kahlij,kajiji,gafgaf dasauransu
9?? Hadin humra soyaya dole ta matan aure da normal humra

DON SAMUN  kARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA :?
? ? 08133647913?
? ??
? ?KANO NIGERIA?

LOCATION: RING ROAD BAYAN G0DAN MAN NAZARGO.

? ? ? ?SIYAN NAGARI MAIDA KU DI GIDA

PAID BOOK

BOOK 2?
? ? ? ? ?S_____ 6

? ? ? NOT EDITED

Kallan face d inta yayi Dagasken kuwa ta suma, kamar wata Baby ta d an turo bakinta kad an , girgiza kansa Big Boss yayi , a hankali kamar me rad a ya furta  ?sai shegen rashin kunya ga tsoro kamar farar kura  , be  kaya gigin kallan jikin taba sai towel d inta da ja gabaki d aya ya had ashi ya d auke ta a hannun sa , har cikin d akin dressing d inta ya shiga ganin ko ina neat babu datti a wajan, kai tsaye toilet ya wuce da ita lokaci d aya ya d an motsa lips d insa Sabida ganin macijin robar da ke cikin toilet d in , bai tsaya a ko ina ba sai cikin jacuzzi , ga ruwa da ya wuce half sosai a ciki, a hankali ya zare towel din jikin ta cikin sauri ya kamar da kansa gefe kafin ya sata a cikin ruwa , har lokacin Abla kuma bata motsa ba , hannun sa d aya ya saka ya d an ibi ruwa kafun ya yayyafa mata akan face d inta. Wani irin ajiyar zuciya Abla ta saka tana mutsi mutsi da idanuwanta, a hankali ta ware su gabaki d aya kafun ta  kara kullesu cikin Sauri tana sakin wani irin nazanan nan  kara da har saida Big Boss ya kulle idanuwan sa , ganin tana  ko karin sakin wani  karan Big Boss ya daka mata tsawa kad an  idan baki mun shiru ba , I will really surprise you , d if kuwa Abla tayi tana rarraba idanuwa ga hannayenta guda biyu da tasaka sai faman kare  kirjin ta take , d an ta be bakinsa Big Boss yayi kad an kafun ya juya cikin sauri Abla ta furta  Maci..jin , kallan macijin yayi kad an kafun ya d aukesa ya fitar dashi gabaki d aya daga ciki, sakin baki Abla tayi ganin yadda ya d auki macijin kamar wani tsunma ko tsoro bayaji dan duk a tunaninta macijin gaskene ba na  karya ba. Kamar wacce ta turo abu kuma ta d an ta be bakinta  Oho dai tunda kafitar mun dashi kuma jikina da kagani Allah sai ya saka mun, kuma duk ranar da naga Matar ka sai na fad a mata kai d an iska ne , da haka ta  karasa sai faman kunbura baki take ita kad ai .

? ? ? ? ? Big Boss yana fitowa direct barin d akin yayi gabaki d aya ya fito cikin compound d in gidan , cikin sauri Victor the Anthony suka  karaso Inda yake ,kallan yanayin gidan Big Boss yau d aga tun daga kan matah tsaran gidan har zuwa kan masu aiki da suke cikin gidan , kallo d aya yayi musu ya d auke kansa , cikin husky voice d insa ya furta  Change the rules  da haka ya ci gaba da takawa duk inda ya wuce sai sojojin da yan sandan gidan sun sara masa , sai da ya d anyi tafiya kad an kafun ya zo wajan wasu red roses masu shegen kyau da  kamshi, yadda wajan ya  kawatu sai ya burge mutum ga wani irin shanyi da  kamshin  karasa me ratsa zuciya da yake buso wajan , sosai babban filin ya cika da flowers masu shegen kyau musamman red roses ta ko ina wajan tsaf tsaf yake ga security da suke jagaye da wajan ,lumshe eyes d insa Big Boss yayi kad an kafun ya  kara bud esu akan flowers d in, cikin takunsa mai cike da tsantsan izza da m?lki ya cigaba da ratsa wa cikin roses d in,a hankali yana  karabin flowers d in da kallo, ya fi tsawan mintuna goma a wajan kafin ?ya juyo da niyar komawa . Wanda ya gani tsaya a Wajan ne yasa ya  kara tsuke face d in sa zai wuce sauban yayi saurin shan gabansa over 22 years ni kad ai nake zuwa kallan red roses I missed that moment please  , banza Big Boss yayi masa zai kuma wucewa sauban ya kuma shan gabansa  please talk to me ko zagina zakayi I will like it amma Dan Allah ka dena mun shirin nan yana  Kona mun zuciya , rai a d an  bace Big Boss ya furta  Move I side  shima sauban girgiza masa kai yayi  I can t Dude , I can t , komai zakamun sai dai kayi mun , 22 years na sha wahala ina ta neman hanyar da zan ganka amma gabaki d aya ka toshe wannan hanyar, I was so Lonely over 22 years, why are you hurting me like this ? I can t take it any more , kamun al kawari fa no matter how mukayiwa juna laifi na d an lokaci ne kad an , munyi al kawari zamu yafewa juna ,amma please why are you hurting me like this ?just go, ka nesanta dani kamar yadda kake so , I won t stop you ever again just go  , ya  karasa yana matsa masa hanya, Big Boss bai ce masa komai ba yayi wucewarsa haryanxu face d insa a had e ga jijiyoyin kansa da suka soma fitowa rud u rud u, d an waigawa sauban yayi ganin Big Boss ya bar wajan gabaki d aya ,a hankali ya tsugunna a wajan lokaci d aya wasu irin hawaye na sakko masa daga ido , so yake yayi kuka sosai ko zai dena jin zafin abunda yake ji cikin zuciyar sa, sun kuyar da kansa sauban yayi kad an yana rufe eyes d in sa , dudduniya bashi da aboki kamar Big Boss , they sacrifice their happiness for each other , tsawan lokacin nan da basa tare ya kasay1n friend d in da zai sha ku kamar sa , cikin muryar kuka ya soma magana  Do you really hate me this far ? Just for once allowed me to hug you please, i hate it when you ignore me , why are you doing this to me? It s really hurt my heart, am so sorry please  , ya  karasa yana goge idanuwansa , cikin sanyin jiki ya mi ke tsaye tare da juyowa daniyar komawa , yana tsaye hannun sa ga baki d aya cikin aljihun wandan sa , kawar da kansa sauban yayi gefe yana sassauta face d insa  Me ya dawo da kai ? Baka gaji da kallan flowers d in ba ? Shiru Big Boss yayi masa sai ma kallan sa da yake kawai har yanzu hannun sa na cikin aljihu kuma bai motsa da ga Inda yake ba .  Dan lallausa murmushi Sauban ya saka kafun ya furta  it s okay! Good night! Ya  kara yana ta kowa zai wuce ta d aya Side d in sauban, kamar daga sama sauban yaji muryarsa  someone needs a Hug? Da wani irin sauri Sauban ya juyo yana kallan Big Boss kamar wani  karamun yaro yayi hugging Big Boss sosai ,  Just for once please forgive me na dude , the other time my intention was not to leave but I can t, i can t say with you a wancan lokaci sai naji kamar ana yankamun naman jiki nane , am sorry , am sorry , am really sorry.. , bai  karasa ba Big Boss ya raba jikinsa da nashi cikin d an ya mutse fuska ya furta  Bana san hayaniya  , wani irin dariya sauban ya saki , lokaci d aya sauban ya kai masa naushi cikin sauri Big Boss ya ja baya kafin su  kara hugging d in junan su , a hankali Big Boss ya furta  it have been yes but you re still the naughty guy , shima sauban kansa ya jinjina masa  Yeah when you re still the same as well, let s seat please  , kallan sa Big Boss yayi yana kauda kai , shikam sauban batare da damuwa ba ya zauna a kasan wajen me d auke da lallausan glass , kallan baka da hankali Big Boss yayi masa bai ankara ba sauban ya janyo hannun sa shima ya zauna a  kasa Big Boss zai yi magana sauban yayi saurin furta  karma kace zakayi complain , the weather is so night , just chill okay  ko kallan inda yake Big Boss bai yi ba sai stars da ya kalla ,  Kana tuna memories ? Shiru Big Boss yayi masa wani sweet Sauban ya mi ko masa  wannan alawar ta wahalar dani, I always kept it , ko date d inta ya  kara ina kara zuwa har company na nemota , Naughty  cewar Big Boss yana mi ko hannunsa sauban ya ri ke masa  the last moment was as a place like this muna kallan stars , just be a Good Samaritan now  , a karo na biyu Big Boss zaiyi magana sauban ya  kara riga sa  Just obey dude , da haka suka ci gaba da kallan stars d in batare da sun yi magana ba, Dude I have something to tell you& . .
? ? ? ? ??
? ? ? ? ? ?DAKIN DUHU
? ? ? ? ? ?
 Sandilu! Sandilu! Sandilu! Shine abunda take faman furtawa gabaki d aya kamar a hargitse take sai faman kiran sunan Sandilu take hankali a tashe ga wani irin ba kin hayaki data turnu ke d akin dashi, wani irin dariya ne mara dad in ji ya karad e ko ina na cikin d akin  kinyi sake , kinyi saken , karo na farko da kika kasa cika aikin ki , tabbas wannan karan aikin ki ba mai sau ki bane kamar yadda kike tunani, yarinyar nan hatsabibiyar kanta ce itama a kwai Wanda ya bata kariya da ace tayi wannan ihun da babu makawa zata haukace,  kafar ta da aka tura jariri yayi feshi da ta sosai cikin daran nan tabbas sai ta zama gurguwa, kinyi babban sake sabida tana da mai Kareta Wanda baki isa ki ta bashi ba ko ki ta ba wani nasa idan har yananan , kiyi gaggawar fuskarta matsalar ki dan tabbas idan yarinyar nan ta farga sai ta zamar miki babban bala in da bazaki iya tsallakewa ba , tabbas shigowar ta cikin ahalin nan kamar wani kariya ne ya shigo musu dan tabbas cikin  kan kanin lokaci zata tarwatsa ko wana irin mugune , ita d in garkuwace ga ahalin, hahahahah hahahaha  ya  karasa yana  kara washe wa da wani dariya , cike da firgice matar da take sanye cikin jajayen kaya ga fuskarta da take rufe da jan kyalle shima ta furta  Tuba nake sindilu, kaine me share mun hawaye, kai ne me cikamun burina, cikar bu katuna suna hannunka , ya sindilu, a hallakata kawai ko kuma wanda yayi gigin shiga gonata , ba ma ita kad ai ba , ina so a kashe mun  karamun cikin su Wani irin tsawa Sandilu ya daka mata da yasa ta firgita kad an 
Hakan kamar ganganci kike da rayuwar ki , idan har garkuwar su tana rabe bazaki ta ba cin galaba akan suba baki da za bi sai abu d aya , tabbas sai kin kawar da yarinyar nan sannan zaki samu cikar burin ki, a cikin  yan kwana kinnan Jini zai zo mata , ki tabbata kin kawo jinin al adarta na tsawan kwana kin da zatayi shi,idan ba haka ba tabbas zaki saka cikin babban hatsari dan tabbas tafiki hatsabiban ci , bata da tsoro sannan bata shakkar kowa  ,?

? ? ? ?A razane ta furta  Tuba nake sandilu, na tabbata idan na kashe yayan su aikina zai zo da sau ki wani dariya Sandilu ya  kara saki  babu abunda kika isa kiyi masa ko kuma sauran masu binshi da sharri da hatsabibine shi da ya wuce duk wani tsabibanci naku, mutum me ri ko da addina kamar  yan uwan sa dan haryafi yan uwansa ri ko da addini, baya bacci sai ya shirya kullum da ido d aya yake bacci d ayan kuma yana kan kowa , kiyi taka tsantsan dashi , duk lokacin da kika shiga gonar sa babu mai iya fiddaki dan ba karamun mummuna aiki zai yi miki ba , ki tabbata kincika aikin da na Sakaki idan ba Haka ba zaki
Rushe masarautar da kika d auki dogon shekaru kina ginawa da sauran Wanda suka fiki buri, dan ina hango wasu taurari guda biyar da zasu bayyana a lokaci d aya , bayyanar su kamar matakin rushe mugun ayyukan kune dan tabbas zasu zama garkuwa, abunda aka bunne zai fito fili , musamman idan Jini da Jini suka had u tare da bayyanar Jini a cikin Jini, hahahaha had uwar Jini , had uwar Jini , tabbas wani Jini zai samar da Jini kamar yadda Jini da Jini zasu had u su bayyanar da wani jikin, hhhhhh , Cikin  kan kanin lokaci kuma d akin yayi tsit sai kururuwan ta da yake tashi ta ko ina  bazai yuba , bazai yuba , tabbas zan cika burina ko hakan zai zama silar zubar Jini bazan ta ba bari hakan ta faru ba dole na samu abunda nake so , dole, dole  cikin ihu take magana kafun ta murza Jan zoban hannun ta, lokaci d aya ta  bace gabaki d aya daga cikin d akin duhun.

A  bangaran su little ma gabaki d aya hankalin su a kwance yake , yau a part d in Friend suka kwana batare da sanin Bobo ko Big Boss ba , tun bayan lokacin da sauban ya kirasu har zuwa ?yanzu da Suke bacci hankali a kwance cikin  kayataccen Bedroom d in His excellency da babu Wanda ya ta ba shigo masa cikin bedroom d in sai su Little suke kwance kan king size bed d insa . Sosai ya zuba musu ido yana kallan yadda suke bacci ga al kuranin dake hannun sa , d an  karamun murmushi ya saki har yanzu yana kallan Little kafun ya gyara masa duvet d in sa,daga gefen sa kuma wani daddad an karatun Shureim ne ya ke tashi a hankali,  I hope you can forgive me a little one day  ya  karasa yana lumshe idanuwansa kamar yadda Big Boss yake , sosai ya raba dare a wajan su lokaci zuwa lokaci yana sakin murmushi , ga kyakkyawan fuskar sa me cike da dattako da annuri da tafito sosai akan face d insa .
? ? ****** Abla kuwa da kar ta iya fitowa ta daga cikin dressing room d in ta duk a tunanin ta Big Boss na cikin d akin , sai da ta gaji da tsayuwa dan kanta sannan ta ha kura cikin sand a ta le ko da kanta , ganin baya cikin d akin ne yasa ta saki a jiyar zuciya mai  karfi kafun cikin Sauri ta  karasa wajan  kofar d akin sai da ta tabbatar ta sawa  kofar lock tukunna ta iya kwantawa tana hararar  kofar  sai naga ta inda zaka shigo ,   Dan isk&  bata  karasa fad an abunda zata fad awa ba sabida tuna warning d in da yayi mata , cikin Sauri ta rufe bakin ta kafin ta janye tana d an ta be face d inta  Oho dai koma menene Allah sai ya saka mun ai .. .?

00?00?00?00?00?
00?00?00?00?00?00?00?00?

WASHE GARI

Kamar yadda Big Boss ya bada umarni gabaki d aya tsarin gidan sai da su Victor suka canza shi , tundaga kan tsarin securities d in gidan har kan zuwa wasu daga cikin  yan


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login