Showing 177001 words to 180000 words out of 347251 words

Chapter 60 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1489

abunda yake so, har saida ta  kara jin sautin hawayensa cikin dodon kunnuwanta. ?
? ? ? ? ?After An Hour?
?After an hour , kwance Abla take a kan faffad an  kirjinsa, dukda duvet ya lullu besu hakan baya  boye doguwar singlet d insa da ta saka duk da ya mata yawa , kanta Big Boss ya ke shafawa a hankali fuskarsa d auke da murmushin da ya kasa  boyuwa akan fuskar sa , tun d azu yakesan su had a ido amma tak1 yadda,  Sunshine ? Cewar Big Boss ganin yadda ta lafe sosai a jikinsa kamar me bacci  Uhm cewar Abla tana  kara shigewa jikinsa  Na wahalar dake da Babyn mu ko? , d an girgiza kanta Abla tayi da  kyar ta iya bod e bakinta  uhm uhm yana so dai kace ka dena fushin da kake damu , ta fad a tana d an turo bakinta , murmushi sosai Big Boss yayi mata  Am not Angry with you, am not just happy da kika  ki cin abinci all the day, if not zan gwashe youghurt d in nan dan bazaki haifar min Baby mai kwad ayi ba , turo  baki Abla tayi  Ni ai bani ce mai kwad ayi ba, haka kawai ya ta kura mun sai bacci yake sakanni kullum kullum , sannan ya dunga sakani cin abinci da yawa duk ya ramar dani, kuma&  dariyar da taji yana mata ne ta d an doki  kirjinsa  Ni kadai na mun dariya  wani murmushin ya sake yi mai sauti ,  it s okay Yar lukuta, ai ba laifin sa bane , ki bari idan kika haifa mana Baby zai ki rage amma zaki yi  kiba fa , dan kina haihuwa zan  kara baki wani Babyn nawa ,ko? Cikin Sauri Abla ta kallesa shi kuma ya d age mata gira d aya , wani irin kunya ne ya kamata ganin yadda idanuwansu suka had u waje d aya , cikin Sauri ta shige cikin duvet d in da suke a lullu be , d aya duvet d in yayi ganin yadda take  boye fuskarta sai shima ya shige ciki. A hankali sautin dariyar ta yake tashi cin duvet d in.?

**********
? NIGERIA

Hannunta d auke da empty bottlew water ta fito daga d akin su , Sabida yadda ta mayar da hankalinta kan wayarta yasa gabaki d aya batasan da mutum a falourn ba , sai fuske wayar da akai . A d an tsorace Eshaal ta d ago da idanuwanta , Wanda ta gani a tsaye a gabanta ne yasa tayi saurin kawar da kanta gefe  Ina kwana ? Cewar Eshaal ba tare da ta kallesa ba , shiru Bobo yayi mata batare da ya amsa matan ba shiyasa ta  kara d ago fuskarta , ganin ita yake kallo yasa ba shiri tayi gefe zata wuce ya saka hannun sa a side d in, d ayan side ta juya zata wuce ya  kara saka hannunsa , fasa zuwa inda tayi niyar zuwa tayi , shiyasa tayi saurin juyawa zata koma ya ri ko hannunta tare da janta zuwa corridor d in gefensu  Mai yasa nayi miki message babu reply ? And I called you baki d aga ba , why? Shiru Eshaal tayi  Uhm baka san ma me kayi ba kenan ? Ta fad a cikin zuciyarta, a fili kuwa  Babu komai  shine reply d in da tayi masa zata juya ya ri ko hannunta  karmu fara irin haka , tell me , nayi laifi ? Uhm? Girgiza masa kai Eshaal tayi , d an shiru Bobo yayi yana kallanta kafun ya saki ajiyar zuciya  it s okay am sorry , please ko kina fushi dani ki dena ignoring message d ina , tell me nayi miki laifi , I will apologize amma please banda shariya , i don t like it , i can t even sleep well, bansan gabaki d ayan ku kuka fita sai da na saki Simba , you would have told me ,please  , d an kallansa Eshaal tayi ganin duk mood d insa ya canza sai taji wani iri cikin ranta  Ni ba fushi nake da kai, am sorry da bakayi bacci ba ta fad a fuskarta a sake duk da babu wannan lallausan murmushin nata , dafe goshinsa Bobo yayi  Ya Allah ya fad a cikin zuciyarsa , Jin sa yake wani irin gabaki d aya bashi da peace of mind,  Am Sorry Love, please don t punish me like this , do something else amma banda wannan . Ganin yadda gabaki d aya yake  ko karin diririce wane yasa Eshaal ta sakar masa murmushin ta da cikin Sauri ya saki a jiyar zuciya  Dagaske am not angry Love amma bai ka mata kayi punishing d in mu haka ba , musamman Baby tana da tsoro sosai thank god babu Wanda ya tsorata sosai , kansa ya jinjina mata yana sakar mata murmushi  Duk yadda Mrs Bobo ta fad a hakan za ayi, hannu na bisa wuya Love tayi hakuri murmushi Eshaal ta saki tana  ko karin  boye fuskarta  Uhmm ki dena wannan  boye fuskar , I can t take it, gwanda tun yanzu ki cire ta , wani kunyar ya bata gabaki d aya sai ta rasa ya zatayi , sunanta da taji kamar Fanan na kiranta tayi saurin kallansa  Bari na tafi ana ne mana shima yaga alamar ta kasa sakewa shiyasa ya jinjina mata kansa , ta juya zata tafi ya mi ka mata wayar  we will talk later , okay ? A maimakon ta amsa masan sai ta  kara sakar masa yalwataccen murmushin ta , tana jinjina masa kai . Tana fitowa daga corridor sai taga kamar Fanan d in ta nufi hanyar kitchen , bata koma d aki ba sai ta bi bayanta,  Boooom ta fad a da d an  karfi lokacin da ta shiga cikin d in, a tsorace Fanan ta juyo har tana  ko karin yaddar da wayarta  Allah Eshaal baki da mutunci da na yar da wayata saurayin kine zai siya mun sabo? Harararta itama Eshaal tayi  sai dai kiji saurayin ki na siyo miki Haka kawai zaki kassara mun miji ba sakin baki Fanan tayi tana kallan Eahaal, ganin tana  ko karin barin kitchen tayi saurin buyota tana tsokanarta  Haba mana Mrs Yaya Bobo ki tsaya mana , Mrs Yaya Bobo&  sai tayi saurin had iye maganarta ta ganin Mamy a falourn ga Bobo shima sai kuma Sauban da ya shigo falourn, cikin saurin su Eshaal suka gudu d aki, Sauban na ganin sun bar Wajan ya  kyal kyale da dariya banda Bobo da ya d an sunkuyar da kansa , murmushi Mamy tayi tana yi Sauban da kuwa  Zan  bata maka fa Sauban , shiru Sauban yayi yana murmushi ita kuma Mamy ta mayar da kallanta kan Bobo  Son itace ko ? Shiru Bobo yayi har lokacin bai d ago fuskar saba , Sauban na ganin hakan ya  kara  kyal kyale wa da dariya, kusan a lokaci d aya Mamy da Bobo suka d auki pillow zasu je fa masa yayi saurin kauce wa yana had a musu hannu alamar ya bari. Kallan ta Bobo yayi tare da ri ke hannunta  Mamy I won t like to you. Itace wacce nake& san Aura , bai  karasa ba Mamy tayi hugging d insa Sabida tsananin farin cikin da ta shiga  Allah ya tabbatar mana da alkairi Son, naji dad i sosai, kai kuma , ta nuna Sauban da yatsa  idan kaga dama ka?1 gaba da zama gauron ka tunda Nidai  ya yana Aure zasuyi , kazauna har Little ya haihu bakayi Aure ba  bata fuska Sauban yayi  Haba Mamy ke da zakimun adduar mata ta gari nan kusa shine zakice Little ya haihu banyi Aure ba ? Da bazan  kara zuwa Nigeria ba kuma  , a yanzu ma da kuwa Mamy ta kai masa , zata jefa masa pillow yayi Sauri mi kewa tare da yi mata sallama , shima Bobo sallama yayi mata kafun ya fita .?

? ? ?Gabaki d aya Mamy sai farin cikin ta ya kasa  boyuwa a  bangare d aya kuma tana jin zuciyarta babu dad i Sabida wasu dalilai nata . Kasa ha kura tayi da wannan labarin shiyasa ko ciki bata koma ba ta nufi part d in His Excellency. Tana shiga ta tarar da gabaki d aya mazan gidan suna nan , murmushi His Excellency ya sakar mata  Maman Yara , itama murmushin ta sakin bayan ta zauna , sai da ta gaishe da ko wannan su kasan tuwar s?ne manya.  Yaya daman nazo da wani ba tune , naga kuma gabaki d ayan ku kuna waje d aya shiyasa naji dad in hakan ba , amma ko zan bari zuwa wani lokacin tunda naga kamar kuna tattaunawa ne  . Gabaki d aya nutsuwa sukai suna sauraran bayanan ta , uncle Adam ne ya jinjina mata kai  wannan ba matsala bane, ai zaki iya fad a tunda ba wani tattauna wa ake ba  ajiyar zuciya Mamy tayi kafin ta furta  Uhm Yaya time yayi ya kamata Abdul-Maleek da Sauban ga Abdul-samad ma ya kamata ace sunyi Aure yanzu, kamar yadda Son yayi shima , babu abunda Suka nema suka rasa ga  yan matan gidan suma sai faman tasawa suke shiyasa , sosai Abbu ya murmusa dan kamar ta sosa masa inda yake masa  Kai Kayi , bace komai ba jin Uncle Adam na  ko karin magana  Magana ce wannan mai kyau Hauwa u , naji dad in haka kuwa dan ina ganin lokaci yayi da zasuyi aure amma sai an fara tuntu bar su idan akwai wad an da suke so  , cikin Sauri Mamy ta furta  Yaya tsakanin Abdul- Maleek ( Bobo) da Sauba ko wacce fa akwai wacce yake so abun farin cikin ma a cikin gidan nan suke , ta  bangaran Abdul -Samad ne ban sani ba , shiyasa nayi tunanin fara sanar da ku kafin na sanar da su Diidii gashi kusan lokacin Meeting d in shekara da sake zagayowa  , yanxu Dadyn su Baby ne ya nunfasa  Magana ce me kyau kika zo da ita amma ina tunanin a kirawo yaran gabaki d aya aji ta bakinsu, wannan ne zai bamu damar zar tar da hukunci cikin sau ki duk da nasan ko bamu tunkare su ba muna da damar zartar da hukunci akan ko wannan su  , babu Wanda baiyi na am da maganar saba shiyasa gabaki d aya suka zarta wukunci tuntu barsu .?


*******
('('('('('('

FIFTH AVENUE?
? ? ? ?NEW YORK,USA.

A hankali ta soma bud e idanuwanta daga baccin da ya d auketa , d ayan side d in ta shafa a hankali jin babu kowa a wajan tayi saurin bud e idanuwanta  Bayanan? He went out ? ta fad a a hankali, ?wayarta dake side d in bed ta d auka tare da Dialing number d insa, ?tana  ko karin mi kewa ya kashe kiran , sai kuma na sa ya shigo cikin , a hankali tayi sallama kafun ta furta  Sunshine .. yadda tayi maganar dole tsigar mutum ya tashi, bansan me yace mata ba sai murmushi da tayi tana  boye face d inta kamar yana waje , cikin  kan kanin lokaci ta kashe kiran. Duk da sunyi wanka kafun su kwanta hakan bai hana ta  kara tsara wani kyalliwar ba mai d aukan hankali cikin matsats tsun kananan kaya da ya bayyana gabaki d aya zubin halittar da Allah yayi mata. Gashin kanta sosai ta zubo dashi bayanta sai  karamun ribbon da ta saka bayan d an medium d an kwalin da yake kanta , cute pink lips d inta kuwa yadda ta saka masa lipgloss sosai ya soma shining kwanin burgewa , turaranta da take mugun so ya fesa ga baki d aya d akin ya cika da  kamshin turare , a hankali kamar wata wahaiyina ta soma ta ku , ko wana sassa na jikinta na motsawa , white flat shoe d inta kawai ta saka ko wayar ta bata d auka ba ta nufi d akin motsa jikin da yake , tana shiga ta tarar dashi kan wani abu mai shegen laushi tana motsa jikinsa , cikin siririyar murya tayi sallama , d an kallanta yayi tare da yi mata alamar ta mazo bayan ya amsa mata sallamar , ba musu kuwa Abla ta nufe sa cikin wani irin kwarkwasa da yayi matu kar tafiya da shi. A maimakon ta  karaso Inda yake sai ta kwanta a bayansa ganin yana push up, hannunta kuma tayi hugging d insa , murmushi ya saki kad an ya cigaba da push up d in da yake , ita kuma tana bayansa , ya dad e yanayi kafun ya tsaya  are you okay ? , shiru Abla tayi masa , yana  ko karin ta  bota tayi saurin mi kewa tana dariya , zai tashi zaune tayi saurin shigewa  kar kashin sa ,  Can I help you ? Ta fad a tana kashe masa ido d aya , shima gira ya d aga mata sannan ya ci gaba da push up din da yake , duk yi kuma idan yayi sai tayi pecking goshinsa , a na  karshen da zaiyi ne ya d an danne ta , cikin zaro ido ta furta  Wayyo Sunshine zaka  ballani  murmushi yayi mata yana d aga ta  Raguwa kawai , kina haifar mun dozen d ina zan mi ka ki aikin soja duk da yanzu matar tawa jaruma ce  , cikin Sauri Abla ta furta  Soja?Ni ko  ya yana bazasu yi soja ba  , gira d aya kawai ya d aga mata  in your dream. Let s go ki ta ya ni wanka  , no ke ka fad a Abla tayi  No Nidai bana tana manya wanka, kuma nayi wanka zan ji ka jiki na  , wani irin kallo da yayi mata ne yasa ba shiri ta soma dariya , hannu ya  kara mi ko masa ta no ke  Ni ka goya ni? , ba musu kuwa yayi mata bending zata hau da Sauri ya dakatar da ita  Becareful, My Baby , ya  karasa yana nuna flat tummy d in ta , d an turo bakinta Abla tayi lokacin da take hawa bayansa  Everything your Baby, Nima Baby ce ai ,  you re more than a Baby amma yanzu a kular mun da  karamun Baby na kinji?what do you Want ? Girgiza kansa tayi  Chocolate  , ba tare da ya kalle taba ya cigaba da tafiya  Bakin naki ce chocolate ai , bazaki haifamun Babies da za ki a jikin su ba , Doctor need to check on you Sunshine , kamar zatayi kuka ta furta  Nidai bana so bai kuma ce mata komai ba har suka  karasa cikin Bed d in su , nan ma still ba sauke ta ba ya nufi dressing room d insa da ita a bayansa , ko  ko karin  kwace jikinta batayi ba sai  kara lafewa da tayi tana ?sha kar daddad an  kamshin jikinsa , dan tasan tunda yace wankan sai ta sake wani itama .?
? ? ? Sun d an jima a ciki kafin su fito . Gabaki d aya  kamshin turaran su ya cika ko ina , yanxun ma  kananan  kaya ne a jikin ta , sa banin na d azu yanzu wandon jikinta ko gwiwa bai kai mata ba , irin boomshot d in nan ne a jikinta , sai wata armless white d ira da ta saka ,  kwa kw kwaran motsi tayi rigar zata d aga  kadan , duk da a cikin rigar ma zaka iya hango cibiyar ta , hannunta sar ke da nashi suka fito, shima white d in kaya ne a jikinsa kamar ita , yadda suka fito kowa yasan couples ne masu  Kaunar junan su. ?Yana zama akan sofa Abla ta d ane cinyarsa  Ba kyasan nayi aiki yau Kenan? Kanta tayi knodding  Yau babu aiki and no going out, Nima akwai aikin da zaka yiwa Sunshine , kallan ta Big Boss yayi yana girgixa kansa  She s trying to kill me now  ya fad a cikin zuciyarsa , a fili kuma  kara hugging d inta yayi  fine Wana aiki zanyi wa Sunshine? Amma please ta barni na fita ko na 2 hours ne ? Cikin Sauri Abla ta furta  labarin Diary , please ka  karasamun? Kaji My Love ? ta  karasa tana narkar masa da idanuwa , d auke kansa yayi daga fuskarta ganin yadda take  ko karin hargitsa sa lokaci guda , hannayenta biyu ta saka a wuyansa yadda zai saurareta, d aya hannun ta kuma ta d an soma wasa da kunnan sa  Please Love , ka  karasamun labarin, and baka fad amun yadda sar'ka biyun nan suke


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login