Showing 279001 words to 282000 words out of 347251 words

Chapter 94 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1472

bai fito ba . Har lokacin da Abbu ya zama kuma bai tashi daga kneeling d in da yayi .  kayi ha kuri Son , cikin sauri Big Boss ya girgiza masa kansa  Am sorry Abbu. Am sorry . Am sorry  . Da mamaki sosai Abbu yake Kallansa ganin yadda yake bashi ha kuri . Cikin sanyin murya Abbu ya furta let s talk  . Da haka ya zauna a  kasan yadda shima Big Boss d in zai iya zama .  Bance ka yafe mata ba . Wannan ra ayinka ne hakan amma kai kanka kasan tana cikin mawuyacin hali, ko ba komai & . Ko ba komai.. Abbu kasa  karasa magana yayi yana jan nunfashi. Hannunsa Big Boss ya kamata , a bazata ya furta  Zan dawo maka da ita  , cikin sauri Abbu ya furta  Dagaske kake ? Tell dagaske kake ? Kansa Big Boss ya jinjina alamar  E yana kallan yadda farin cikin ya bayyana ?sosai akan fuskar Abbu wanda ya dad e bai yi irin saba . Tsabar farin ciki ta ko ina Abbu kiss yake kaiwa fuskar Big Boss kafun yayi hugging d insa  Allah yayi maka albarka Son a hankali Big Boss ya amsa da Amin. Ya dad e rungume da Abbu kafun ya d ago kansa  Zanje Abbu amma inaso na fara ganin Auran su Bobo , shiru Abbu yayi kamar mai tunani, baya so ya takura masa tunda ya amince zai nemo mahaifiyar ta su. Kallan Big Boss d in yayi shima kafun ya furta  ?Yaushe ka ke san ayi? Kamar mai tunani Big Boss ya furta  it s a secret karka fad a musu . Kansa Abbu ya jinjina alamar amince wa da hakan . A haka Big Boss ya zauna wajan Abbu, sosai Abbu yake farin ciki dan ko ta maganar sa ana gane irin hakan , sosai yake jansa da hira , tun suna a  kasa har suka koma kan gadon. A haka sukai baccin su tare su biyu.
? ? ? ?
? ? ? ?Gabaki d aya bayan su Ammi babu wanda yasan abun da ya faru a falourn Abbun. Dan Little su Bobo suna rakashi d aki ya g?d? wajan Fanan, da ganinsa kawai da tayi ya saka ta farin ciki. Was1 was1 ko akwai abunda ya faru duk ya g?e daga cikin zuciyarta .?

***** Big Boss yai bai koma part d insa ba sai bayan sallah isha i, yana shiga kuma ya tarar da Abla a kwance kamar mai bacci .  Karasowa kan bed d in yayi tare da kissing forehead d inta , cikin sauri ta bud e idanuwanta daman ba bacci take ba . Ganinsa agabanta ne yasa ta d an  bata fuskarta , zata juya masa baya ya ri ko ta  Am sorry! Ya fad a yana kama kunnuwansa , a sanyaye Abla ta furta  Na d auka wani abu ya faru , gabaki d aya na damu , duk lokacin da bazaka dawo gida da wuri ba please ko ta chart ka fad a mun. Naji tsoro sosai  , ganin yadda ta soma hawaye ne sosai ya saka ya girgiza mata  Am sorry Lovely , bazan sake ba amma karkiyi kuka kinji?  kanta Abla ta jinjina masa lokacin da ya temaka mata ta zauna , a jikinsa ya rungumota yana tapping bayanta a hankali , d aya hannunsa kuma yana kan cikinta da ya fito sosai yanzu. Itama Abla kamar wacce aka ce za a kwace mata shi ta saka hannuwanta duka biyu ta rungumosa . Murmushi Big Boss yayi amma a cikin zuciyarsa tunanin yadda zai mata bayan1n tafiyar da zai yi yake , baya so hankalinta ya tashi idan tasan inda zashi, ganin yadda take sakin ajiyar zuciya yayi lokaci zuwa lokaci kuma tana lumshe idanuwanta kamar mai jin bacci , bata fi 20 minutes ba bacci ya d auketa . Ajiyar zuciya ya sauke tare da gyara mata kwanciyar ta , saida ya tabbatar baccin ya d auketa sosai tukunna ya kunna system d insa tare da d auko wata jaka mai cike da na urori , yadda yake abu cikin system d in zai tabbatar maka da abune mai muhimmanci yake yi , ga wasu na ura da ya kunna bayan yayi connecting system d insa . Gabaki d aya yinin daren bincike ya tsaya yi wanda shi kad ai yasan akan abunda yake bincikawar.?

? ? ?Haka kwanakin suka cigaba da tafiya , kusan kullum bai fiya zama a cikin gidan ba , shiyasa Abla kullum suke tare da su Fanan ko Ammi da Mamy da kullum suke kula da ita sosai.?

? ? ?Yau ya kama Friday , kuma a yau Abbu ya bawa kowa umarnin ya saka manyan kaya sabida masallacin juma ar da yake san s?je gabaki d aya . A lokacin Big Boss baya cikin gidan . Harta su Little manyan kaya suka saka wanda basu ta ba saka wa ba . Ba  karamin kyau kayan yayi musu ba , kamar wasu labarawa haka suka fito , ko wannan su kuma yau ya gyara gashin kansa , Little da yake gyaran gashi har wajan fuska yau babu wanda gyaran sabida hular da suka saka . Tun d azu Little yake neman ta Inda Big Boss zai shigo amma bai gansa ba , shi da Prince sai faman bin su Bobo da vidoe da hoto suke dan kusan abunda bai ta ba faruwa ba kenan. Haka kawai gabaki d aya ko wannan su ya tsinci kansa cikin tsananin farin ciki d annashuwa, ganin lokacin sallah na  ko karin yi , cikin rantsara rantsara motocin da aka shigo da su suka kama hanya suna babban masallacin juma a , ta ko ina tsaro ne , babu wanda baisan da fitowar President ba , ko ba a fad a maka ba , yadda jerin security s da manyan motocin da suke yawo zaka tabbatar da His Excellency yana  kasa . A cikin babban masallacin juma ar ma , waje na musamman a halin His Excellency suka zauna , wajan sai ya kasance kamar special waje dan sosai masu mu kami a gwamnati suka halarci sallar kuma ar da Abbu zai ja da kansa , ciki kuwa harda mataimakin shugaban  kasa da governors . Har lokacin Big Boss baya cikin wajan . Abbu da kansa yaja sallar juma a , kuma da kansa yayi hud u ba mai ratsa zuciya da bargon jiki. Ana gamawa su Bobo suka mi ke amma Uncle ya dakatar da su , hankalin su baya kan su Abbun ganin yadda kamar manya ne sosai a wajan shiyasa suka kowa daga wajan Uncle . Babu zato babu tsammani abunda ake fad a ya girgiza zuciyoyin su cike da tsantsan mamaki. Kusan  kara nutsuwa sukai dan gani sukai kamar kunnuwan su baya ji daidai shiyasa suka  kara nutsuwa dan sauraran abunda suka ji wani mutumi yanzu.?
? ? ? ? Alhamdulillah An d aura Auran Abdulmaleek Mohammad Taufeeq tare da amaryarsa Eshaal Adam, sai kuma Sauban Muhammad da Amaryarsa Nabila Isma il Al-Taufeeq ( Baby) sai kuma Ameer Mohammad da amaryarsa Arwa Kabeer, and  dan gata Adil Mohammed Taufeeq da Amaryarsa Fanan Mohammad. Wanda hakan yayi daidai da shigowar Big Boss wajan , cikin shigar manyan kaya da Little tunda aka haifesa bai ta ba ganin yayan nasa dashi ba &


MSSLEE
'?.


IBTISSAM
? ? ? ( A heart touching story of love and destiny)

Story & written?
? ? ? By
Mss Lee ??

?
? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?0812 044 4608


? ? TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!

SHIN KUNSAN WACECE HAJIYA NUSAIBA BR~B ZURU ?d'?

HAJIYA ~ NUSAIBA DR~B ZURU

MAMALAKIYAR ZIMH ISLAMIC AND MEDICINE DAKE RINGH ROAD A KANO NIGERIA
Tazo muku da ingantattu ko sahihan magungunan mata masu inganci, ba anan kad ai ta tsaya ba har da na cututtuka da Turarukan wuta , Humra masu shegen  kaushi . Abun Alfaharin kuma tana bada sar1 cikin sau ki, sannan kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad in duniyar nan.?

Duk wacce ta siya magungunan Hajiya Nusaiba Dr B zuru, taga be yi mata aiki ba tazo za a dawo miki da kudin ki .?


KA DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA



1?? Hadin amarya
2?? Hadin mai jego
3?? Hadin sabon budurchi
4?? Hadin Kaza Yar Suddan
5?? zuma -Tsumi- Tabaje da sauransu
6?? Turaren Sandal ruuu& flastic Sandal
7?? Hadin Hawwi domin inganta zafafiyar kauna
8?? Hadin bagadad,kahlij,kajiji,gafgaf dasauransu
9?? Hadin humra soyaya dole ta matan aure da normal humra

DON SAMUN  kARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA :?
? ? 08133647913?
? ??
? ?KANO NIGERIA?

LOCATION: RING ROAD BAYAN G0DAN MAN NAZARGO.

? ? ? ?SIYAN NAGARI MAIDA KU DI GIDA

PAID BOOK


BOOK 2?
? ? ? ? ?S_____ 51

Gabaki d ayan su tsaya kallan sa sukai. Tubarkhallah Masha Allah , tabbas Allah yayi halitta , dan ba  karamun kyau Big Boss yayi ba cikin manyan kayan jikinsa , sai ya fito kamar kyawunsa na yau na mussamman ne saka da ko yaushe , kansa sanye take cikin hular da yasa blue colour , ga shaddarsa blue da sai faman  kyalli take , ganin yadda gabaki d aya suka tsura masa ido suna binsa da kallo ne yasa ya d an kawar da kansa gefe yana  bata fuska.???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? Da mutane sosai a wajan amma Bobo da Sauban kasa ha kura sukai dan sosai suke san hakan. Little ma da Prince kusan suman zaune ne ya kama su , abu na farko kalmar auren da sukaji an ambata , dan shi Little gabaki d aya bai yadda da abunda aka ce ba dan kawowa yake wasu ne masu irin sunansa . Abu na biyu kuma kallan Big Boss yake ko  kwa k kwaran motsi ya kasay1 bayan idanuwansa kawai da yake motsawa. Duk da irin kyawun da kayan jikin su sukai musu sai yaga ko rabun kyan na Big Boss bai kai ba , dan ba mata kawai ba harta mazan sai da suka kalle sa .
? ? ? Inda yake Bobo da Sauban suka nufa sai faman binsa suke da idanuwa  Mai za a kira wannan? Unexpected or a gift ? Cewar Sauban. Big Boss kamar bai ji suba sai ma ta be bakinsa da yayi kad an , kyawawan pink lips d insa suka fito sosai .  Talk please  . Cewar Bobo , kallan su Big Boss yayi for second kafun ya furta  Congratulations on your marriage . Yadda yayi maganar a fuske ba kowa ne zai fahimci abunda yace d in ba . Gabaki d aya kasa magana sukai sai kallan sa kawai suke . Shima sai ya  kara tsuke fuskarsa dan kansa har ya soma ciwo sabida hayaniya .
? ? ??
? ? ? ?Su Uncle duk wajan su suka nufa bayan an gama d aura auran.  Amare sai ku taho mu tafi ko ? Cewar Uncle Isma il cikin tsokana sai kuma ya kalli Little da yake  buya a bayan Uncle Kabeer  Gwanda ma tun wuri ka fito ka dena mun wannan  boye  boye  , yana fad ar haka Little ya saka hannu ya kulle fuskarsa sabida kunyar da Uncle ya basa . Murmushi Abbu ya saki sosai yana bin Big Boss da kallo , yadda ya fito cikin shigar manyan kaya da ya dad e yake so ya gansa cikin su , duk da bai fito fili ya fad a ba ya barsa a cikin zuciyarsa .  Let s go cewar Abbu. Lokacin da ya  karaso side d in Big Boss , sai suka taka shi a tsakiya shida Sauban. Ga Bobo da yake side d in Sauban d in shima .
? ? ? ?
? ? ? ?Tun kafun su fito security suka yi musu combo sosai , dan ba karamun tsaro ne a wajan ba musamman da aka san da zuwan President wanda hakan ya zama kamar bazata . Ga sojojin Big Boss da suke zagaye da wajan kowa hannunsa da Bindiga , da yadda suka zagaye su sosai ko daga nesa bazaka ta ba hango kamannin suba , sai hasken fatarsa , duk yadda mutane suka so ganin su Big Boss abun ya ci tura , musamman da suka dunga jin sunan His Excellency a cikin yaran da aka d aurawa aure , dan tun hawansa president babu wanda ya ta ba ganin su. Cikin  kan kan1n lokaci auran  ya yan president ya karad e ko ina a cikin fad in Nigeria .
? ? ? ?
? ? ? ? ?Cikin jerun manyan motocin su suka bar wajan , a maimakon su wuce gida , sai suka nufi ke  bantaccen gidan Abbu da babu wanda yasan ma mallakin wane ne gidan sai su , gashi inda akai ginin babu mutane sosai a wajan , ga tsaro na musamman da wajan yake dashi. Iya had uwa da tsaruwa gidan yayi ta ko ina sai san barka. Suna shiga cikin gidan Big Boss bai zauna a falour ba ya wuce warsa d akinsa da yake sama dan ya tabbata idan ya zauna a falourn zasu dame sa da hayaniya ne .?
? ? ? ? ?
? ? ? ? ? ? ?A falour kuma d aya bayan d aya Abbu da su Uncles sukayi hugging d in su suna musu congratulations. Ga had ad d an lunch da aka tanada har lokacin kuma Big Boss bashi da alamar sakkowa . Little kuwa har so yake a koma gida sabida yaa Fanan d insa ga su Uncle da suke sashi jin kunya . Prince ma sai faman kakkauce fuskarsa yake sabida kar su had a ido da su Abbu ko Uncle . Hakan ne yasa su Uncle suka dawo tsokanar su. Bobo a sace yayi  ko karin dialing number Eshaal amma switched up , yayi mamakin hakan dan bata kashe wayarta . A karo na biyu ya sake kira a tunaninsa matsalar network ne amma still switched up . Tun yana trying kiran har ya ha kura ya koma wajan su Abbu . Kusan hakance a  bangaran Baby , dan gabaki d aya ta  ki shiga kiran sai busy da take sawa , daga  karshe kuma yaji switched up shima. Wani irin ajiyar zuciya ya sauke mai  karfi dan jinsa yake kamar yayi tsuntsu ya gansa a gabanta.?

******** A lokacin da su Bobo suke kiran su, Mamy duk gabaki d aya ta amshe wayar su , gabaki d aya kuma ta kashe , ta Baby ce ta manta bata kashe ba sai da Sauban ya soma kiranta tukunna Mamy ta kashe kiran. Gabaki d aya mamaki ne ya kama su sosai ganin yadda aka hana su fita koda falour ne dan a wannan karan d akin sama Mamy ta tattara su gabaki d ayan su . Itama dai Abla na gefe tana soyewa da Sunshine d inta kuma shima d in bai fad a mata zancen auran su Bobo ba. Ita kad ai sai faman murmusa wa take abunda shiyasa su Fanan duk suka tsare ta da ido gashi a lokacin Mamy ta fita daga d akin.  Nifa bangane ba , mai yasa aka amshe duk wayoyin mu ban da tak1 ? Kuma duk aka hana mu fita ? Cewar Baby. Far1 Abla tayi musu tana d an yin gwalo .  kina gani nima ai ban sani ba ko? Idan Mamy ko Ammi sunzo sai ku tanbaye su , ni kunga bacci zanyi abu na . Da haka ta juya musu baya tana  kara lullu ba cikin duvet abunta . Kallan juna sukai gabaki d ayan su sabida tunanin mafita , amma babu wanda ya hango wani abu. Abla _ark1n bacci ko mintuna 5 ba tayi ba , bacci ya d auke ta . Baby kamar tayi kuka ta zauna akan kujera tana turo bakinta . Bud e  kofar da akai ne yasa gabaki d aya suka kalli  kofar.  Aunty Nusaiba, Hajiya Karima , Sai kuma Mamy da suma shigo d akin , bayan su kuma wasu matane guda biyu ko wannan su da box me d an girma a hannun su  . Da hannu Mamy ta nuna wa mutanan su  Yawwa Hajiya Noori ga  ya yan namu , kema kaltoom a gwangwaje mun hannun yara na kinji?wanda aka kira da Kaltoom d in ce ta d an murmusa dan Mamy zata ita bata shekara 5 gwanda Mahaifiyarta Hjy Noori da Mamy ta ambata duk zata girme musu.?
? ? Su Baby gabaki d aya tsuru tsuru sukai suna kallan su , gashi ko bayan1 su Mamy basuyi musu ba suka kama hanya suka fita . A sanyaye suka gaishe da su Hjy Noori, ko wannan su fuskarsa cike da murmushi ya amsa , abunda ya biyo baya ne yafi d aure musu kai sabida towel d in da Kaltoom tace ko wannan su saka ba . Baby kamar tayi musu amma sabida jan kunnan da su Mamy sukai musu yasa dole ko wannan su ya saki towel d in. Harta Ac d akin kashewa suka mayar da ita mai dumi, cikin  kan kanin lokaci suka soma zufa dukan su , harta Abla da take bacci sai da ta d an yaye duvet d inta . Wani abu mai kama da kurkur suka had a tare da madara haka suka bi su Baby gabaki d aya suka soma shafa musu. Babu abunda suke su Fanan banda kallan kallo dan gabaki d aya sun d aure musu kai gashi basu fahimci komai ba.

*******?
? ? ?Hajiya Falmata ce zaune akan kujera , dan yau wani irin kwalliya tasha , a cewarta dan taja hankalin Dadyn Harry idan ya dawo , shiyasa lokaci


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login