Showing 51001 words to 54000 words out of 347251 words

Chapter 18 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1418

lokacin da ta d auki wayar  Wayyo Allah na manta ban bashi wayar saba , gashi yanzu ana kiransa  , wani sauti ne ya d an fito daga wayar alamar shigowar message , tana kallan screen d in wayar taga short message  Pick the call sannan wani kiran ya shigo, kamar bazata d aga ba sai kuma tayi picking, lokaci d aya kuma ta zaro idanuwanta waje ganin sa zaune cikin wata sofa white colour , da Sauri ta rufe cameran dan batayi tsammanin shi bane , kuma vidoe called , muryarsa da taji ne yasa ta d au turo bakin ta kafun ta d an d ago da wayar batare da ta kallesa ba , a hankali ta furta  Ina wuni? shiru Big Boss bai amsa mata ba sai binta da yayi da kallo,  kara turo baki Abla tayi tana furta  Ina wuni , nan ma shiru yayi mata , cikin  bata fuska ta kalli wayar a tunanin ta ya Kashe amma ganin sa yana kallanta yasa tayi saurin sunkuyar da kanta  kasa  Check my room! Akwai magani ki shafa a neck d inki zai dena ! Okay ? , kanta Abla ta jinjina masa haka kawai take jinta wani iri Na gode , bai amsa mata ba sai kallan ta da ya  karayi,  every thing is settled in the phone you can used it now , take care  , Abla zatayi magana ya Kashe kiran , da tsantsan mamaki ta soma bin wayar da kallo  wayana kuma ? Ni ? Abun har yanzu bai dena bata mamaki ba , kan gadon ta koma ta soma duba wayar , komai a kwai a ciki, WhatsApp din da ta gani tayi saurin shiga babu contact d in kowa a ciki sai wani number da aka turo mata message , da sauri ta shiga message d in, kallan  take care and don t be stubborn  da ta gani ne yasa ta kasa cewa komai, wani irin yarrr taji a jikinta da sauri ta kulle idanuwan ta kafun ta bud e , kusan sau 7 tana karanta message d in amma ta kasa bashi reply, ganin ana  ko karin kiran sallah ne yasa ta saka wayan a charge ta nufi dressing room d inta , yadda take murmushi kad ai ma mutum zai gane tana cikin good mood .?

Tana fitowa har ta sake wanka ga wani material da tasa green da yayi mugun amsar ta , sallah tayi tare da gyara face d inta haka kawai yau take sha awar saka lipgloss, yadda tasa d in kuma ba  karamun fito da pink lips d inta yayi ba , gashin kanta kuwa , yadda yayi tsaho da ciwo wa kad ai abun kallo ne dan har yafi na da yawa , da kyar ta iya samu ta tufkeshi sai faman haki take ita kad ai , tana gama wa bedroom d insa ta koma ta gyara masa ko ina na ciki sannan ta fito falourn, a tsaye ta tarar da Harry dake falourn tun d azu , tana zaune kan kujera ta had a  kafa waje d aya tana hura hanci kamar wadda take cikin falourn ubanta . Yadda Abla tayi sallama bata amsa mata ba haka itama Abla ta zauna kan kujeran batare da ta kalli ko inuwar taba , landline kawai ta d auka tare da dialing wasu number guda biyu , cikin Yan mintuna da basu gaza 2 ba Jennifer ta fito falan tana ganin Harry akan kujera tayi  ko karin hayayya ko mata Abla ta dakatar da ita ta hanyar furta  it s okay , Akwai Youghurt d ina a fridge please help me with it cike da girmamawa Harry ta furta  Doned  tana juyawa , Harry kuwa ba  karamun  kulawa tayi ba da irin shariyar da Abla tayi mata shiyasa ta ja wani irin dogon tsaki tana hararar ta  ki gama iskancin ki zaki zo tafin hannu na ne , sai na nuna miki ke  karamar yar iskace , yanxu bani da lokacin ki , N500k nake so yanzu zanje gyaran jiki , karki  bata mun lokaci  wani irin kallan mahaukaciya Abla ta jefa mata tare da d auke idanuwanta  Dan ubanki bak1ji abunda nace ba  hannu Abla ta saka tare da daka mata tsawa itama  kulll kishiga hankalin ki, bana d auka hauka, kisan kalaman da zaki furta , idan  kazamun bakin ki ya  kara furta sunan iyayena sai kinsha mamaki na , kud i kuma na  karfi ne , idan kina da halin  kwata ga fili ga mai doki , ta  karasa tana mi kawa Jenny da ta shiga falourn hannu , bata kuma zama ba ta juya bayan ta kalli Harry cikin ido da ido  idan kin gama zama zaki iya tafi , mijina ya kusa dawowa banasan  kura ta shigar masa ido . Ihune Kawai Harry batayi ba dan gabaki d aya mutuwar tsaye tayi Sabida maganganun Abla , bata d auka Abla ba kanwar nasa bace sai yanxu , musamman idanuwanta da ta kalla , cikin Sauri ta juya ta far falourn , wani irin ba kin ciki da dana sanin zuwa part d in yana turni ke ta.?

Abla kuwa tana koma wa d akin ta wayar da ta saka a charge ta d auka da tsohon wayarta da little ya bata , wani irin farin cikine ya kama Abla lokacin da ta soma d aukan number su Eshaal, sosai farin ciki ya kamata ba kad an , cikin sauri ta bud e data zata yi musu magana taga message d insa dukda babu suna a number tasan shine  , Take care  , shine abunda ya gani sai wani  karamun red rose da ke gefen message d in, d an  karamin murmushi Abla ta saki batare da ta bashi amsa ba , Numbers d in su Eshaal ta soma duddubawa , gabaki d aya tayi musu sallama sai akaci sa a Eshaal tana online , cikin sauri Abla ta furta  Eshaal  lokaci , itama Eshaal amsar  Wake magana  ta turawa Abla , d an murmushi Abla ta saki kafin tayi mata reply da  Abla  Eshaal na ganin message d in ta bugowa Abla vidoe called ,Abla na d aga wa Eshaaal ta saki wani ihu , daga cikin wayar tana iya jiyo sautin muryar su Baby suna tanbayar ta Menene , tana ce musu Abla , itama Baby ta fuske wayar , bata ce komai ba ta saki wani ihun itama , Same abunda Fanan tayi kenan su kad ai sai faman ihu suke , Abla kuwa babu abunda take banda dariya ganin yadda gabaki d aya sun kasa magana suma , da  kyar ta iya furta  zaku kashin dodan kunne na fa  tsagaitawa sukai kafun Fanan ta d an harare ta  Allah Abla baki da mutumci, k1nasan yadda kika d aga mana hankali kuwa ? Babu irin nemanki da bamuyi ba fa ,  d an murmushi Abla tayi mata  Am sorry Aunty Fanan , lokacin da na koma d auko Book d ina naga wasu guys d in su biyo ni naso nazo inda suke amma ganin su da nayi suna da yawa yasa na gudu na bar makarantar Aushe akwai Wanda suke bina a waje, in short wata mata ce ta temakamun ta tafi dani a cikin motar ta  , ajiyar zuciya suka saki gabaki d ayansu kafin baby ta furta  Amma yanxu kina ina please? Naga kinyi fresh sosai har  kiba da kumatu kin soma , brothers d in ki sai neman ki suke  , ?kallansu Abla tayi ta cikin waya ganin yadda suka zuba mata idanuwa gabaki d ayansu  karki damu muna tare da su already  da mamaki suka furta  kuna tare ? Kusan lokaci d aya , kanta Abla ta jinjina musu , da sauri Eshaal ta furta  saura 2 days a yi hutu fa kuma kina America amma bazaki iya kiran muba plx? Gabaki d aya fa mun shiga damuwa  , ?kuyi hakuri  cewar Abla kafun ta cigaba da magana  Bana America ynxu , muna Nigeria gabaki d ayan mu yanxu ma kusan lokaci d aya suka furta  Nigeria ? Kanta Abla tayi knodding da Sauri Fanan ta furta  Nigeria a wani state ? Hannu Abla ta d aga alamar itama bata sani ba , d an hararar ta farar tayi  Allah Abla wani lokaci kema d innan ko ? Taya kina gari bakisan Garin da kike ba ? Muma ai mun kusa zuwa nigeria , gamuwata dake baza tayi kyau ba  gabaki d aya sai suka  kyal kyale da dariya jin abunda Fanan tace , cikin  kan kanin lokaci Suka soma hirar su da suka dad e basu yi ba , idan ka kalli fuskokinsu gabaki d aya zakaga farin ciki da annashuwa a tattare dasu. Gabaki d ayan su babu Wanda beyi missing moment d insu da suke tare ba shiyasa saka ci gaba da hiran su cikin so da  Kaunar junan su , suna yi suna tsokanar juna kamar yadda suka saba , cikin tsokana Baby take furta  Abla nifa naga kinyi kumatu kin murmure Anya ba d an Baba bane , harara Abla ta banka mata , lokaci d aya gabaki d aya suka  kyal kyale da dariyarsu, kafun su cigaba da hiran da suke gwanin burgewa.

*************
******************
Karfe 5:10 pm Big Boss ya shigo cikin gidan , direct part d insa ya wuce yana shiga ya tarar da Bobo da Sauban a kan kujera suna jiran dawowar sa , dan suma basu dad e da shigowar ba , babu Wanda ya kalla a cikin su zai wuce sauban yayi saurin dakatar Dashi  Bata part d in  dakata wa da tafiy Big Boss yayi tare da juyowa , wani irin dariya sauban ya kyal kyale da ita hatta shima Bobon murmushi yake yi , ganin sauban ya ki tsayawa ne yasa ya dakatar Dashi cikin sauri ganin yadda Big boss ya had e face d insa  Sorry Big Boss , Nanni da Diidii sun d auketa sunce sai ka kawo musu lefe da sadaki ta be baki Big Boss yayi kafun ya furta  Matata ce ko matar su ? , sakin baki Bobo da Sauban sukai jin abunda yace , cike da mamaki sauban ya furta  Yaushe kayi zurfi haka ? Ai kasan part d insu, sai kaje ka d akko ta amma please kayi hakuri mana , saura 1 week ayi taron family atleast zuwa nan nasan su Didi zasu dawo maka da ita , cikin tsuke fuska Big Boss ya furta  matsalar su ce wannan bamu da had i dasu , itama tsohuwar nan zanyi maganin ta  , Didi cewar Bobo, lips d insa Big Boss ya taune kafun ya d auki phone d insa yayi dialing wani number , ringing d aya d aya kuwa , bai jira Wanda ya kira yayi magana ba ya furta  Akawo Simba  daga haka ya Kashe kiran yayi wucewarsa ya barsu baki bud e , wani irin dariya bobo ya  kyal kyale da ita lokacin da Big Boss ya bar wajan sannan ya kalli sauban  dagasken fa so yake ya haukata mutanan gidan nan , Zakin sa zai kawo wa Didi, da alama lokacin komawar ta saudiya yayi , shima sauban dariya ya saki yana hango scene din su da Hajiya Diidi.

? ?****Big Boss na shiga cikin d ak1 button d in rigarsa ya soma  balle wa rai a  bace , number d inta yayi dialing Daidai lokacin da tafito daga wanka tun bayan d akko ta da Nanni sukai suka dawo da ita nan , cikin sauri ta d auki Hijab d inta ta saka fuskarta sai d igar da ruwa take, sai da kiran ya tsunke gabaki d aya takasa d aga wa , a karo na biyu kiran ya shigo wayarta , shahada kawai tayi ta d aga kiran duk da bata kallesa sosai ba taya yadda ya had e ransa sosai,  kara tsuke fuskarsa Big Boss yayi kafun ya furta  take that hijab off  , waro masa ido Abla tayi dan towel ne Kawai a jikinta , shiru tayi batare da tace masa komai ba , cikin  bacin rai ya furta  Don t make me repeat my self ,
Abla cike da taurin kai ta ki cire Hijab d inta dan bazata yadda yaganta babu kaya ba ,  kasa  kasa ta furta  Nifa banasan takura, haka mutum bai san komai ba sai dai ya ta ba jikin mace , wallahi bazan cire ba  da kamaki Big Boss ya kallesa , ranshi ba  karamun  baci yayi ba shiyasa ya daka mata tsawan da saura kad an wayar hannun ta ta fad i gabaki d aya ya rikid e ya koma mata asalin Big Boss d insa , yadda yake magana zaka gane yadda ranshi ya  baci sosai  Ni kike cewa babu abunda na saki sai ta ba jikin mace ? Jikin kine ko?I will never touch it again , wait and see , in 3 weeks time zan kawo miki Macen da tasan daraja da kiman mijinta, my marriage will be in next 3 weeks time  , yana gama maganar sa ya kashe called d insa , hankali Abla ba  karamun tashi yayi ba jin abunda yace gabaki d aya sai taji ta tsani kanta ,  Aure ? Shine abunda ya  kara Dakar mata zuciya , juwar ce ta fad ar da ita ,lokaci d aya ta soma kuka ,  kirjinta sai sama da  kasa yake babu abunda yake kuwwa a cikin kunnanta sai kalmar Auren da yace mata , ta kasa g?e moment d in yanzu musamman yadda taga ransa ya  baci , irin  barin ran da bata ta ba gani ba ya fi komai d aga mata hankali, cikin Sauri ta janyo phone d insa zata bashi ha kuri, tana dialing number ta jita a kashe,  Innalillahi wa inna ilaihi raji un shine abunda Kawai take iya furta wa Sabida yadda taji kanta na sarawa , zuciyarta na mata ba dad i kamar wacce ake caccaka da wu ka, wani irin murd awa cikin ta yayi da  karfin gaske, da  karfi ta saki ihu tana dafe cikin ta dake mata tsananin ciwo, cikin  kan kanin lokaci period d inta ya  balle mata ,ta fad i a wajan sumammiya& .

IBTISSAM
? ? ? ( A heart touching story of love and destiny)

Story & written?
? ? ? By
Mss Lee ??

?
? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?09134652921.



? ? TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!

SHIN KUNSAN WACECE HAJIYA NUSAIBA BR~B ZURU ?d'?


HAJIYA ~ NUSAIBA DR~B ZURU

MAMALAKIYAR ZIMH ISLAMIC AND MEDICINE DAKE RINGH ROAD A KANO NIGERIA
Tazo muku da ingantattu ko sahihan magungunan mata masu inganci, ba anan kad ai ta tsaya ba har da na cututtuka da Turarukan wuta , Humra masu shegen  kaushi . Abun Alfaharin kuma tana bada sar1 cikin sau ki, sannan kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad in duniyar nan.?

Duk wacce ta siya magungunan Hajiya Nusaiba Dr B zuru, taga be yi mata aiki ba tazo za a dawo miki da kudin ki .?


KA DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA



1?? Hadin amarya
2?? Hadin mai jego
3?? Hadin sabon budurchi
4?? Hadin Kaza Yar Suddan
5?? zuma -Tsumi- Tabaje da sauransu
6?? Turaren Sandal ruuu& flastic Sandal
7?? Hadin Hawwi domin inganta zafafiyar kauna
8?? Hadin bagadad,kahlij,kajiji,gafgaf dasauransu
9?? Hadin humra soyaya dole ta matan aure da normal humra

DON SAMUN  kARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA :?
? ? 08133647913?
? ??
? ?KANO NIGERIA?

LOCATION: RING ROAD BAYAN G0DAN MAN NAZARGO.

? ? ? ?SIYAN NAGARI MAIDA KU DI GIDA

PAID BOOK

BOOK 2?
? ? ? ? ?S_____ 11

Jenny ce ta shigo cikin d akin d auke da  karamun tray sabida ihun Abla da taji, tana shiga yadda taga Abla akwance yasa tayi saurin ajje tray d in tare da nufar ta  Madam!Madam open your eyes  , tanayi tana jijjiga ta , ganin bata mutsine yasa tayi saurin nufar medium fridge d in dake cikin d akin, d aya daga cikin ruwan mara sanyi sosai da d Suka tare da bud e button d in , komai cikin Sauri take yinsa, sai da ta tuttula ruwan a hannun ta sannan ta wasa wa Abla da ko motsi bata yi ba , a karo na biyu ta  Kara wasa mata gabaki d aya hankalinta ya tashi, ganin ta ki motsawa ne ya  kara tayar mata da hankali bata san lokacin da ta tuttulawa Abla ruwa ba a fuska. Atshawar da ta soma ne yasa Jenny ajiyar zuciya tare da temaka mata ganin tana  ko karin tashi zaune  Sorry Madam , bari na fad a musu condition d in ki ko akwai wani temaka da zasu yi miki ta  karasa tana  ko karin mi kewa , da sauri Abla ta ri ko hannun ta , a wahalce ta furta  No karki gayawa kowa please, just kije d aki na daga bedside drawer akwai wasu magunguna ki kawo mun su yanxu and karki bari kowa ya shigo, duk Wanda ya


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login