Showing 231001 words to 234000 words out of 347251 words

Chapter 78 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1464

? , banza Baby tayi musu ta ki tanka musu duk da Fanan ta fad a mata komai da komai, hakan kuma ba  karamun farin ciki ya sanya ta ba, Arwa kuwa ji tayi gabaki d aya ta kasa sakewa sabida yadda Abla ta share ta, ko kallan side d inta ma ba tayi. Sosai suke hirar su gwanin burgewa , har Jenny ta gama ?1ka musu gaban su da abubuwan ciye ciye . Suna ci suna hirar su hankali kwance .?
? ? Sai da suka idar da sallar la asar tukunna suka fara kwashe kayan zuwa kitchen , kamar wasa sai suka  bage girki da kuma gyaran falourn . Fita Abla tayi zuwa falourn zata d auki wayar ta , a dawowa sukayi kici bis da Arwa , Abla zata matsa Arwa tayi saurin ri ke hannunta  kiyi ha kuri Abla dan Allah  d an ta be bakinta Abla tayi duk da taji dad i har cikin zuciyarta amma kuma bata nuna mata ba  babu komai ta fad a  . Cikin zata wuce Arwa ta furta  Ba dagangan nayi miki haka ba Abla ki yarda dani , bazan ta ba manta wa dake ba , nima abun yana mun ciwo sosai a cikin zuciyata , lokacin da na nuna cewa na sanki da d aya daga cikin mune zai mutu, ni kuma bazan iya d aukar rashin kiba , kiyi ha kuri dan Allah  , hugging d in juna sukai sosai, a sanyaye Abla ta furta  da sai ki mun bayani tun farko, kinsan zan fahimce ki, amma lokacin banji dad i ba amma komai ya wuce , now tell me yadda kika tsira , su Uwar karuwai suka ce mun kin mutu . Murmushi Arwa ta saki sosai har ha kwaranta suna fito wa  lokacin da Binta shagala ta saka a biyo ni mota ce ta kad e ni , sunyi tunanin na mutu shiyasa suka koma amma d aya daga cikin d an gidan nan Yaya Abdul-sad shine ya taimaka mun lokacin da d auko Momy Nusaiba a airport , na nima a asibiti kafun na farfad o, ban  boye musu komai daga labarin mu ba shiyasa Aunty Nusaiba suka dawo dani gidan nan muke rayuwar kamar yan uwana , lokacin da za aje duba  kafarta tare muka je dani da Aunty Nusaiba , Yaya Abdul shiyasa bamu had u ba amma sosai nayi kewar ki Abla kullum sai nayi kukan rashin ki, amma ke ya akai ki ka zo nan ? Murmushi Abla ta sakar mata  karki damu zan baki labari wani lokaci kinga yanzu kar mu barsu su kad ai suna aiki ko? ,kanta Arwa ta jinjina masa kai alamar eh, shiyasa suka koma cikin kitchen d in suna hira suna girkin su , kafun su gyara falourn sai faman tashin  kamshin turaran wuta yake.  Karfe 6:10 suka gama ayyukan da zasuyi,daidai lokacin da akayi kiran sallar magrib ,  ina zakuje kuma ? Cewar Abla tana kallan su  zamu koma wajan Mamy mana , kinga tun d azu take kiran mu cewar Eshaal , kalar tausayi Abla tayi  ko abinci fa baku ci ba , ku tsaya kuci abinci ko kuma ku iya ba  , girgiza mata kai Fanan tayi  babu wani abinci da zamuci , kedai kawai kije ki shirya tunda magrib tayi . Duk yadda ta so su tsaya ko suci abinci sun  ki zama sai da suka gudu.
? ??
? ??
? ?
? ?Sai da ta tabbatar ta idar da sallahr magrib tukunna ta shirya cikin wasu kayan bacci masu matu kar d aukan hankali ,gabaki d aya kayan jikinta ana ganin surar jikinta, lallausan dogon gashin kanta ta tufte tare da saka white?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? lipgloss a bakinta da sai shinning . Jikinta sai faman futar da wani  kamshi yake na musamman , tana gama shirya wani hijab ta saka da ya wuce gwiwar  kafarta ta fito falourn.?
cikin wani irin salo ta fito daga cikin d akin zuwa falourn data shirya Dinner d in su, ta ko ina  kamshin turaran burner ne yake tashi , saida ta tabbatar da lapiyar komai sannan ta koma d akinta. ?Wani saban turare ta kuma bad e jikinta da shi da ya cika ko ina na cikin d akin, haka kawai zuciyarta take raya mata ya dawo shiyasa ta cire hijab d in jikinta, motsin ta ba  kofa da taji ne yasa ta saki wani lallausan murmushi , yana bud e  kofar ta nufo wajan sa, sai ji yayi kawai anyi hugging d insa , wani irin ajiyar zuciya ya sauke idanuwansa har sun soma canza zuwa kalar ja musamman yanda cikakkun breast d inta suka ta ba masa kirji, lumshe idanuwansa yayi bayan daddad an turaranta ya shige masa cikin hancin sa , d age tayi kad an ta sumbaci goshinsa  welcome back baby  , be amsa mata ba sai ma face d inta da ya bi da kallo cikin wani irin salo mai wuyar fassara.  kinyi kyau . Wani irin fari da idanuwa Abla tayi masa tana jujjuya idanuwa  Welcomed back, ta fad a tana kama hannunsa har saida ta zaunar dashi , zata je ta d akko masa drinks ya ri ke mata hannu  i don t need anything, but only you , matso da fuskarta tayi tana kallansa , cikin kashe murya ta furta  am all yours amma ka fara wanka kaci abinci right ? Kansa ya girgiza mata alamar a ah yana kallan  kirjinta da komai ya fito sosai  no , i just need you first bana san komai  , zatayi magana ya d auki hannunta ya d ora kan mararsa har saida ta zaro ido tana san  kwacewa  ciwo yake mun, you re only my medicine  , yadda ?yayi maganar sai taji ba dad i sosai a cikin zuciyarta , gabaki d aya kunyarta ta ajje a gefe ta zauna a cinyarsa tare da soma kissing d insa , yadda yaji bakinta yayi saurin cafkewa kamar wani mayunwacin zaki , hannu d aya ya saka ya yaga rigar jikinta gabaki d ayanta kafun ya d auketa zuwa kan bed , har lokacin bakinsa yana cikin nata lokacin da yake  ko karin jire kayan jikinsa , komai cikin zafi zafi yake yi , ita kanta Abla saida zuciyarta ta d an buga tasan mai  kwatarta a Wajan sa sai Allah, hakan ne kuma ya faru dan sai da ya murjeta san ransa , ganin abun nasa na  ko karin din  karfinta ta soma yi masa kuka . Bai  kyaleta ba har saida ya kashewa kansa  kishirwar da take  ko karin hala kasa.
 Allah yayi miki albarka my wife , ina sanki sosai  , ganin yadda ta share sane yake  ko karin d ago da fuskarta amma ta ki bari su had a ido  tell me, why do you always taste so sweet  , cikin sauri Abla ta toshe masa baki , a shagwa be ta furta  Ni dai bana so Allah,
? ? ? mene ne ba kyaso ?how you taste ? Kina so na fad a miki ? Hannu ta saka zata rufe fuskarta ya  kara hanata ta hanyar matso da face d insa daidai ta ta  Kullum you re new to me kamar lokacin da kika dunga kuka , Little ya zo ya taimaka miki , kunya ce ta kamata , a shagwa be ta daki  kirjinsa jin abunda yace , haka ya d auketa sukai wanka , sannan suka canza kaya zuwa marasa nauyi. Lokacin kiran sallah isha ake shiyasa basu ci dinner d in su ba ya nufi masallaci itama kuma tayi tata a cikin d aki.?

***** karfe 9:20 pm ya dawo , sai a lokacin Abla ta shirya musu dinner d insu , cikin wani irin so da  kauna suke feeding d in junan su , ga wani irin shagwa ba da take masa .?
? ? ? ? ?Da zasu kwanta kuwa amaimakon ya  kyaleta sai ya  kara maimaita abun d azu , sosai ta wahala amma duk da haka tayi  ko karin  boyewa akan face d inta, saida suka gama tukunna itama ta fito da bata saban shagwa bar. Bayan sun sake wani wankan , soyayyar su suka sha sosai kamar ba a lokacin zasu kwanta ba , saida yaga tana lullushe idanuwa tukunna ya lallasheta tayi bacci, shima ya kwanta bayan ya rungumota sosai a jikinsa.

WASHE GARI?

?Yay1n da wasu suke farin ciki wasu sa banin hakan suke kamar Hajiya Falmata da ta tashi cikin  bakin ciki da tashin hankali, ba komai ne ya d aga mata hankali ba kuma sai maganar kawo amarya da za ai yau, gashi Uncle ko ta kanta ba yayi hakan ba  karamun tayar mata da hankali yayi ba , gabaki d aya tayi zuru zuru kamar ba Hajiya Falmata ba . Hakan kuma ba  karamin dad i yayi wa Hajiya Sa adatu ba , ita da Yasmeen da sun ke bance zasuyi ta faman  ba b baka mata dariya . Sabida tsananin kunya kasa fitowa Hajiya falmata tayi , ba tun yau take cika kurin babu wanda ya isa ta zauna da kishi , sai gashi tun kafun aje ko ina kishiyar zata shigo.

Sai a yau bayan iyayan sunyi meeting Uncle ya ke sanar dasu guduwan da Harry tayi , sosai kuma Hajiyar America da Didi suka yi fad a sabida  boye musu da yayi tuntuni. Abbu bai ce komai ba sai su Big Boss da ya kira zuwa falourn sa , da kanshi ya sanar dasu guduwan da Harry tayi , murmushi ya kuma saki kafun ya furta  Na baku 48 hours , duk inda take acikin garin nan ku dawo da ita gida , wannan umarni na ne  , Big Boss bai ce komai ba game da  batan nata danshi gabaki d aya bai san wacece Hariran da ake magana a kanta ba. Yana barin part d in Abbu kuwa wajan matarsa ya koma suka ci gaba da soyayyar su.

IBTISSAM
? ? ? ( A heart touching story of love and destiny)

Story & written?
? ? ? By
Mss Lee ??

?
? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?0812 044 4608


? ? TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!

SHIN KUNSAN WACECE HAJIYA NUSAIBA BR~B ZURU ?d'?

HAJIYA ~ NUSAIBA DR~B ZURU

MAMALAKIYAR ZIMH ISLAMIC AND MEDICINE DAKE RINGH ROAD A KANO NIGERIA
Tazo muku da ingantattu ko sahihan magungunan mata masu inganci, ba anan kad ai ta tsaya ba har da na cututtuka da Turarukan wuta , Humra masu shegen  kaushi . Abun Alfaharin kuma tana bada sar1 cikin sau ki, sannan kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad in duniyar nan.?

Duk wacce ta siya magungunan Hajiya Nusaiba Dr B zuru, taga be yi mata aiki ba tazo za a dawo miki da kudin ki .?


KA DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA



1?? Hadin amarya
2?? Hadin mai jego
3?? Hadin sabon budurchi
4?? Hadin Kaza Yar Suddan
5?? zuma -Tsumi- Tabaje da sauransu
6?? Turaren Sandal ruuu& flastic Sandal
7?? Hadin Hawwi domin inganta zafafiyar kauna
8?? Hadin bagadad,kahlij,kajiji,gafgaf dasauransu
9?? Hadin humra soyaya dole ta matan aure da normal humra

DON SAMUN  kARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA :?
? ? 08133647913?
? ??
? ?KANO NIGERIA?

LOCATION: RING ROAD BAYAN G0DAN MAN NAZARGO.

? ? ? ?SIYAN NAGARI MAIDA KU DI GIDA

PAID BOOK


BOOK 2?
? ? ? ? ?S_____ 42

 Karfe 2:15pm na rana Fanan ce a zaune wajan corrider ta saka headphone a kunnanta tana kallo, gabaki d aya ta shagala da kallan da take yi . Yafi tsawan 5 minutes tsaye a wajan amma har lokacin bata san da zuwan saba, a hankali ya  karasa inda take tare da zare headphone d in, cikin d an masifa ta jiyo duk a tunaninta su Fanan ne , da sauri ta juya ganin Sauban tsaye a wajan, zuciyarta har ya soma dukan uku uku sabida tsayuwarsa a wajan  zan iya zama? Ya fad a yana Kallan ta har lokacin . Kanta kawai ta iya jinjina masa ko  kwa k karan motsi ta kasa . Yana zama ta mi ke zata gudu yayi saurin ri ko hannunta  ina zakije ? Cikin inda inda ta soma nuna masa hanyar shigowa , da  kyar ta iya furta  Daman& Daman kamar ana nema na a ciki ne shiyasa zan duba . Kallan kujerar da ta tashi yayi kafun ya kalleta tare da yi mata alamar ta koma ta zauna.?
? ?Ba musu ta koma ta zauna amma ta kasa nutsuwa waje d aya , sosai ya saki murmushi ganin yadda take  ko karin duburburcewa, bai mata magana ba sai ma  kara kallanta da yayi , ?cike da tsarguwa ta kulle fuskarta tare da furta  Wayyo Allah na . saki alokacin dariyar da yakesan yi ta fito waje  . Mai yasa kike jin tsoro haka ? , sunkuyar da kanta  kasa tare da yi masa knodding kanta alamar babu komai.  Tell me ko kin dena sona ? , ya fad a yana Kallan ta , ganin ta ki cewa komai ya mi ke  bari naje na fad awa Mamy kawai  . Cikin sauri Baby ta furta  Dagaske babu komai fa  , juyowa yayi yana binta da idanuwansa da suke mugun kashe mata jiki ganin yadda yake kallanta yasa jikinta ya soma d aukar rawa , sarai kuma ya fuskanci hakan shiyasa ya soma tunkaro Inda take , itama cikin sauri ta soma ja baya tana ware idanuwanta . Bai fasa matsotan da yake ba itama bata dena ja baya ba , kana kallan fuskarta zaka gane a tsorace take ga wani zufar tsoro da ya soma tarar mata a goshi, bata san lokacin data  karasa jikin wall ba. Zata g?d? ya tare hanyar  tsoran me kike tun daran baiyi ba? bata fahimta ba shiyasa tayi masa fiki fiki da idanuwa, wata waya ya cire babba a cikin kwalinta ya mi ka mata, tana  ko karin yin magana ya riga ta  karki ce komai , ki shirya anjima zanzo zance  , yana gama fad ar haka ya bar wajan. Sulalawa tayi ta zauna a  kasa tana sakin wani ajiyar zuciya mai  karfi. Idan a waya ne zata iya magana amma idan afili ne sai ta kasa hakan . Tuna n1n yadda zatayi da wayar hannunta tayi ga Anwar da kulle sai ya kirata tare da tura mata text , sabida tun bayan accident din da ya faru bata kuma d aukar wayarsa ba.

***** Sauban yana sakkowa  kasa shima lokacin da su Bobo suka gama soyewar su , ba su kuka zama a part d in ba suka fita .


***********

 Karfe 5:12pm na yamma Hajiya falmata tana zaune gabaki d aya abun duniya ya isheta sabida takaici da ba kin ci, gashi Dadyn Harry yace za a kawo Amarya ko maganar banza tayi musu a bakacin auren ta , wanda ba  karamun takun kumi ya saka mata ba , harta yan uwanta yanzu bata da damar samun su a waya sabida  kwace mata babbar wayar da yayi ,  karamar wayar kuma kusan kullum yana bincike a hakan. Hajiya Falmata gabaki d aya tayi zuru zuru kalar tausayi.
? ? ? ? Karfe 5:40pm tana shirin shiga d akinta ta soma jin hayaniya , da  karfi zuciyarta ta buga sosai har wani jiri jiri take ji duk da bata gama rayawa zuciyarta abunda take hasashe ba. Cikin sauri ta juyo jin kamar motsin mutane suna nufo ciki, bata gama fad awa tunanin da take ba,  kamshi ya soma karad e ko ina , wasu manyan mutane suka soma shigowa cikin gidan sai wata wadda aka saka a tsakiya jikinta sanye da lafayar da ta lullu be mata fuska. A har zu ke ta bud e baki zatayi magana sai taji muryar su Mamy  ya kuka tsats tsaya a nan? Ku shigo mana ciki,bismillahn ku  , cewar Mamy tana sakin yalwataccen murmushi , Hajiya Falmata ji tayi kamar taje ta sha ko su Mamy ita da su Hajiya Nusaiba sai kuma Hajiya K?bra , ko wannan su cikin shiga ta musamman , suma mutanan cike da girmamawa suke amsa mata fuskokin ko wannan su cike da annashuwa.

 Daman kina tsaye anan ?  cewar Hajiya Nusaiba tana kallan Hjy Falmata .Banza momyn Harry tayi kamar bata san da ita suke magana , sosai Mamy ta kalleta kafin ta furta  Falmata bakiji abun da tace bane? Masu kawo amarya ne suka zo  . A maimaikon ta tanka sai taja wani tsaki tana juyawa tare da barin wajan.

? ? ?Murmushin ya ke Mamy ta saki tana binsu da kallo ganin yadda bi bayan Falmata da kallo,  Kuyi ha kuri bari mu nuna muku  bangaran amaryar tamu , nasan yanzu har mun gajiyar da ita da tsayuwa  wata babbar matace da itama fuskarta cike da lallausan murmushi ta furta  mun gode sosai kuwa , Hajiya Kubra ce ta soma yin gaba sabida sun gane  bangaran nata sannan su Mamy da suke nuna wa ba kin hanya, har zuwa part d inta duk da gabaki d aya har  bangaran Hajiya Falmata a building d aya suke amma ko wanne da sashen shi, sosai ko ina yake ji da  kamshi ta ko ina , d akunan wajan soma bud e musu, sama suka hau zuwa wani  kayataccen d aki mai shegen kyau da  kawatu wa ,


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login