Showing 237001 words to 240000 words out of 347251 words

Chapter 80 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1439

a sunkuye yake shiyasa ba a ganin fuskarta sosai. Tafi tsawan 4 minutes sunkuye da kanta kafun ta mi ke tsaye tana nufar mutumin da yake sanye da abun sha kar nun fashi a hancin sa , sai kuma ruwa da ake  kara masa , jin motsin kamar yana motsi da hannayen sa yasa tayi saurin matsowa kusa dashi. Hannun nasa sosai ya soma motsi kafun ya fara motsa idanuwansa . Hawayen da ta kasa ri ke wa ne ya soma sakko mata da gudu kamar fanfo. A hankali ya bud e idanuwansa da sukai ja sosai sannan ya  kara kulle wa . A karo na biyu ya  kara bud e su , tun yana ganin dishi dishi har ya bud e sa akan ceiling d akin. Hawayenta ta g?e amma duk da hakan wasu suna rugan saukar mata . Cikin sauri ta ri ke hannunsa shima sosai ya ri ke nata hannun da yake cikin nasa ,hannu ya saka ya cire abun sha kar nunfashin sannan ya soma motsa bakinsa kamar wanda yake sanyin magana , cikin sauri ta matso da fuskarta zuwa side bakinsa , a sha ke ya furta  Ki dena kuka  , a maimakon ta daina kukan sai wani kuka mai ciwo ya taho mata , d aga kan da zatayi gabaki d aya fuskarta ya fito sosai , ba kowa bace face Amma. ?fuskarta sosai tayi ja sabida kukan da tayi tana  ko karin juyawa ya ri ke rigarta. Sosai ta matso kusa dashi tana kuka sabida yadda zuciyarta take mata zafi,  ko karin tashi yayi tayi saurin dakatar dashi  ciwan ka ,girgiza mata kai yayi duk da yadda jikin sa yake kayan marasa lapiya, tanasan zuwa kiran Dr ya hanata, ba yadda ta iya dole ta taimaka masa, gashi har lokacin hannun su na sar ke dana juna.  ina so na ganki ne , ya fad a a hankali yana kallanta da idanuwansa da sukai alamar na bacci sabida yadda ya dad e a kwance . Amma kasa magana tayi sai sunkuyar da kanta  kasa da tayi ,  I thought zan mutu ba tare da na sake ganin ka ba. Mai yasa baka bari sun kama mu tare ba . Kalli yadda suka taunata ka . Mai yasa , mai mukai musu  , ta fad a duk da irin dauriyarta kasa ri ke abunda ya dad e yana ci mata tuwo a  kwarya yayi . Murmushi ya saki dimple d insa sosai suka fito , Sabida yadda yake jin jikinsa shiyasa muryarsa bata fitowa sosai  ba gani ba ? Komai ya zo  kars&  bai  karasa ba idanuwansa suka sauka akan cikinta. Da sauri ya runtse idanuwansa yana ambatan  Innalillahi wa inna ilaihi raji un  muryarsa har rawa take sosai.hannunsa da yake  ko karin rufewa ta ri ke tare da sakar masa lallausan murmushi .  she s alive  , da sauri ya kalleta yana san gasgata abunda ta fad an . Kanta ta  kara jinjina masa itama  Tana raye bata mutu ba  . Zata mi ke ya ri ke hannunta , murmushin da ta dad e bata yi ne ya fito mata akan fuskarta, murmushi ne wanda yake fito mata tun daga  kasan zuciyarta. Waya zan d auko  , ta fad a a sanyaye , ba musu ya saki hannunta yana dafe saitin zuciyarsa . Da sauri ta d auki wayar tana latsawa kafin ta nufo wajan sa cikin sauri, wayar hannunta ta mi ka masa . Tana share hawayen fuskarta  she s alive  , ta  kara fad a tana kallan yadda ya kar bi wayar da sauri.  she look so stubborn  , duk da yadda take jin kanta sai data murmusa kad an  shiyasa ake kiranta da Baby ai .

**************
Big Boss yana fitowa daga part d insa fita sukai gabaki d aya daga cikin gidan , cikin wani irin mugun speed Victor yake jan motar , gaba da baya kuma combo s ne da suke binsu. Kusan tsawan mintuna 20 sabida yadda suke g?d? shiyasa sukai saurin zuwa wajan da suke san zuwan. Big Boss ya fi tsawan mintuna 10 a cikin motar kamar bazai fito ba , sai da ya sha m?lkinsa san ransa tukunna ya fito daga cikin motar. Gabaki d aya fuskarsa a murtuke kamar wanda bai ta ba sanin murmushi a kan fuskar saba . Sosai ya fito a ainahin Big Boss d insa . Wani gida ne kamar gidan kowa , duk da yadda yake da girma, ta ko ina da haske sosai da ya haska ko ina . Cikin wani irin izza yake takunsa , Victor da Anthony suna take masa baya. Tun kafin ya  karaso  kofar da zai shiga cikin wajan sojojin sa suka bud e masa hanya .?

? ? ?Akan wata farar kujera ya zauna tare da crossing legs d insa , phone d insa ya d auka cikin  kwarewa yake operating d inta .  kuyi hakuri dan girman Allah , wallahi na shiryu, wallahi daga yau zan koma islamiyya , way&  wani wawan mari da aka d auke guy d in dashi sai da ya sume haka , gabaki d aya ragowar maza ukun kamar har sun fara fitsari a wando sabida tsananin tashin hankali. Haka soldiers d in nan kamar sun samu kayan wanki suke jan su a  kasa har zuwa inda yake zaune kishin gid e da kujera . Wani ruwa soldier ya d auka tare da nufar guy d in da yake kwance a  kasan a sume, ba tare da tausayawa ba ya d aga hannu ya sharara masa mari, cikin kururuwa guy d in ya farka dan ba  karamun shigarsa marin yayi ba . Tana bud e baki xai kuma ido soldier nan ya d ura masa ruwan markad an d an Attaruhu a baki. Cikin azaba mutumin ya toshe baki yana kuka a hankali , suma sauran sabida yadda suka firgita suka soma kuka . Wani irin kallo d aya da Big Boss yayi musu sai da hantar cikin su ta kad a gabaki d aya .?
? ?Cikin zaro ido Victor ya furta  who are you guys? Ro kansa suke sanyi amma kowa ya kasa, jerasu Anthony ya sakeyi wasu soldiers suka tsaya a bayan su .  Who are you guys? Ya  kara tanbayar su . Yanzuma shiru sukai suna zazzare idanuwa basuyi aune ba aka d aka musu duka a bayan su gashi daman ko riga babu a jikin su .  wallahi mu ba kowa bane suka had a baki  wani mugun kallo Big Boss yayi wa su Victor, cikin sauri suka furta  Sorry Boss ,?
? ?  just 5 minutes su fita daga hayyacin su , yana gama fad ar hakan ya nufi wani  kofa a cikin falourn. Su Victor kuwa babu mutumci suka dunga laftar mazan nan, sai da sukai musu jina jina har basa iya bud e idanuwansu tukunna Victor da Anthony suka sa kale su a cikin farka tsabar mugunta haka suka kunna fankar nan tana juyawa dasu, da sun kulle idanuwa zasuji saukar ruwa da bulala. Iya jigatuwa sun gaji ji suke da wannan hukuncin da ake musu kwanda kawai a harbesu.  Daya daga cikin su da ha korinsa ya cire ne ya d ago fuskarsa cike da kuka, abun mamaki ba kowa bane face saurayin Harry da yake kaita gidansa suke iskancin su da abokanan sa.?

******Harry kusa tana kamar mahaukaciya haka ta koma , wasu soldiers mata suna daga gefe , daga Ita sai wata har mitsi tsiyar riga da wando da suka barta Wanda shine shigar da tayi a matsayinta na  yar musulma ta fita waje . Karnuka guda uku ne a wajan ko wanne da tanbarin abun soja kamar sauran sojojin. Gabaki d aya ta galabaita ko kuka ta kasa yi, da ta motsa karnukan nan zasu soma gurnani, tana yin kuka kuma zasu kawo mata hari. Kamar wata mahaukaciya lokaci d aya ta zare gabaki d ayanta . Lumshe idanuwanta tayi baccin da taji yana fusgarta amma haushin karnukan nan sun hanata ko runtsawa.


Yana shiga cikin d akin wani system ya kunna tare da connect da agogan hannunsa , lokaci d aya vidoen gidan Abbu ya bayyana, ta ko ina yana ganin shige da ficen mutanan cikin gidan. Wani abu ya saka a kunnansa kamar Bluetooth .

? ?  Take the step one . Ya fad a yana  kara kallan gidan nasu . Duk da yadda sojoji suke shawagi basu ga gilmawar kowa ba. Gashi ko wannan su da makami a hannunsa. Daidai tsaki???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?yar wasu soldiers shadow ya bayyana , a hankali kuma shadow d in ya soma motsi yana tunkarar sashen Abbu. Lallausan murmushi Big Boss ya saki kafun ya furta  next batch  . Har lokacin kuma idanuwan soldiers d in basu ga shadow d in ba abun kamar almara gashi kuma an bud e  kofar falourn  kasa . Yanzu ma Big Boss falour da shadow d in ya shiga ya haska , ta ko ina duhu ne a wajan . Kusan kamar second goma gabaki d aya haske ya cika falourn .Bobo ne zaune kan kujera sai soldiers da sukai masa combo kowa hannun sa da binduga , umarni kawai suke jira . A raza ne mutumin da ya shigo cikin sa lullu be ko fuskarsa ba  a gani yayi  ko karin jan baya . Cikin zafin nama Bobo ya harbe sa da bindugar hannunsa , lokaci d aya mutumin ya fad i a wajan , gashi ko  karan sautin harbin babu.?

? ?Mi kewa Bobo yayi ya nufi hanyar da zata sada su da su Abbu , har lokacin kuma Big Boss na ganin full abunda yake faruwa . Yana shiga d akin ya tarar da sunyi bacci. A hankali ya janyo  kofar ya fito . Hannunsa d aya ya d aga tare da yin alamar jinjina wa . Girgiza kai Big Boss yayi tare da zare Bluetooth d in kunnan sa , yana kashe system d in gabansa waya kawai ya d auka , ko da ya fito babu kowa a cikin falourn , harta samarin Harry basa wajan sai Victor da Anthony . Ganin yadda ya nufi hanyar fita yasa suma suka mara masa baya , basu  bata lokaci ba gabaki d aya suka bar layin.


*****Abla tun tana jiran dawowar sa har bacci ya d auke ta bata sani ba . Gashi har lokacin karatun alqur anin da take yi bai tsaya ba shiyasa take baccin ta hankali kwance.?

******Tun da Abla ta fasa wannan gizo gizon yake cikin masifa, gashi ko kad an ba a ganin fuskar mutumin sai wani gulnani da yake na azaba , yadda yake kakari kad ai sai ya razana ka . Wata murya ce ta soma karad e d akin  kayi ganganci babba . Ka karya mana doka, ta dalilinka abunda muka dad e muna raina aka kashe mana su. Gabaki d aya ta ruguza mana kaso mafi  karfi daga cikin  kungiyar mu. Dole ka d auki hukuncin hakan da jinin d aya daga cikin ahalin nan ko kuka ka sadaukar da kanta zuwa ga Babban babannin shaid anu. Ihu mutumin ya saka duk da ba a ganin sa  Tuba nake , tuba nake! Kunsan yadda na bauta muku tsawan shekaru , yadda na sadaukar muku da ran wasu daga cikin mutanen nan bana wani kuskure akan aiki na .  Dan lokaci kad an zaku bani zan sadaukar muku da ran mutane goma na cikin a halin nan. Tuba nake , kasa magana yayi sabida tsa kar da akai amsa sannan akai wulgi dashi Allah ya taimake sa ya fad a kan gado.

MSSLEE
'?.


IBTISSAM
? ? ? ( A heart touching story of love and destiny)

Story & written?
? ? ? By
Mss Lee ??

?
? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?0812 044 4608


? ? TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!

SHIN KUNSAN WACECE HAJIYA NUSAIBA BR~B ZURU ?d'?

HAJIYA ~ NUSAIBA DR~B ZURU

MAMALAKIYAR ZIMH ISLAMIC AND MEDICINE DAKE RINGH ROAD A KANO NIGERIA
Tazo muku da ingantattu ko sahihan magungunan mata masu inganci, ba anan kad ai ta tsaya ba har da na cututtuka da Turarukan wuta , Humra masu shegen  kaushi . Abun Alfaharin kuma tana bada sar1 cikin sau ki, sannan kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad in duniyar nan.?

Duk wacce ta siya magungunan Hajiya Nusaiba Dr B zuru, taga be yi mata aiki ba tazo za a dawo miki da kudin ki .?


KA DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA



1?? Hadin amarya
2?? Hadin mai jego
3?? Hadin sabon budurchi
4?? Hadin Kaza Yar Suddan
5?? zuma -Tsumi- Tabaje da sauransu
6?? Turaren Sandal ruuu& flastic Sandal
7?? Hadin Hawwi domin inganta zafafiyar kauna
8?? Hadin bagadad,kahlij,kajiji,gafgaf dasauransu
9?? Hadin humra soyaya dole ta matan aure da normal humra

DON SAMUN  kARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA :?
? ? 08133647913?
? ??
? ?KANO NIGERIA?

LOCATION: RING ROAD BAYAN G0DAN MAN NAZARGO.

? ? ? ?SIYAN NAGARI MAIDA KU DI GIDA

PAID BOOK


BOOK 2?
? ? ? ? ?S_____ 44

Yau ya kasance Wednesday, Little ne a zaune kan d aya daga cikin kujerun falourn His Excellency, sai gefensa da prince yake a zaune , gabaki d aya sun mayar da hankalin su kan game d in da suke gudun kar wani ya cinye a cikin su . Suna yi suna dariya gwanin burgewa , cikin d an dariya Little ya furta  Yaya prince just allowed me to past mana , kaga ni  karamun  kan1n kane ko? Juyowa Prince yayi ya zabga masa harara , Little kuma ganin Prince ya ki bari yaci yasa ya kallo bayansa kamar wanda yaga wani abun mamakin  Sister Arwa ? , ajje game d in Prince yayi yana juyowa, cikin sauri Little ya cinye game d in yana  kyal kyala dariya  Yes finally naci , hannu Prince ya d aga zai doke sa Little yayi saurin goceaa yana dariya  ban yadda ba wannan cuta ce , mai yasa bazaka tsaya muyi ba? Gwalo Little yayi masa , cike da san  kular dashi ya furta  oho dai , kasa soyayya a zuciyar ka ba dole na cinye ba ? Dole ma na fad awa Yaya Big Boss , daman ka takura mun yayi maka auran ko zaka & . Saukar pillow da yaji a bakinsa ne ya hanasa damar  karasa abunda yake san cewa . Shima pillow d in ya d auka tare da jefawa Prince , da sauri ya goce , shima yana d auko nasa pillow . Kamar wasu yara suka soma jifan pillows abunda suka dad e basuyi ba tun suna New York,  ka tsaya  cewar Prince lokacin da ya ke  ko karin jefo masa pillow amma Little ya  ki tsaya wa , a karo na biyu Prince ya  kara ce masa ya tsaya , sosai Little ya soma dariya, a zuciye Prince ya d aga pillow ya jefo masa , Daidai lokacin da su Bobo suke shigowa , pillow d innan bai sauka ko ina ba sai akan fuskar Big Boss . Sabida tsorata Little sai da ya kusa han tsilawa , cikin zafin nama Big Boss ya ru ko masa hannu fuskarsa a murtuke babu alamar fara a , marairaice fuska Little yayi yana  ko karin magana , amma mugun kallan da Big Boss yayi masa cikin sauri ya sunkuyar da kansa  kasa . Fitowar His Excellency ne yasa ki murmushi ganin yadda Little ya marairaice fuska  Auta waya ta ba mun kai ? ,  kara sun kuyar da kansa Little yayi sosai , maida kallansa yayi kan Prince shima ya sunkuyar da kai .?

 Dan kallan Big Boss yayi ganin ya murtuke fuska da kuma pillows d in da suke  kasa, lokaci d aya ya fahimci abunda suka ai kata , cikin sakin lallausan murmushi ya  karasa wajan Big Boss tare da ta ba kafad un sa  munyi laifi Yaya Big Boss ayi ha kuri  , murmushi Bobo ya saki tare da zama kan d aya daga cikin kujerun wajan . Kauda kansa Big Boss yayi tare da sakin hannun Little , wani a jiyar zuciya suka saki lokaci d aya ko waigowa basuyi ba sukayi saurin fucewa daga falourn . Wani murmushi His Excellency ya  kara saki  you re just like Granny Judge ,Allah yaji  kansa da yana raye ni dasu duk sai an hukuntamu. Wani irin lallausan murmushi Big Boss ya saki yana  kara kawar da kansa gefe. Hannun sa d aya Abbu ya kama suna zauna akan kujera . Kallan su yayi sosai kafun ya furta  su wane ne suke san kashe ni ? Cikin sauri Bobo ya kallesa sai kuma suka had a ido shida Big Boss . His Excellency bai ce musu komai ba ya mi ke, wani system ya d auko , cikin yan seconds yayi danne dannen sa kafun ya juyo musu da system d in , gabaki d aya abunda ya faru jiya cikin falourn sane , wani murmushi Big Boss ya saki kafun ya furta  Bobo how comes ? shima Bobo kallan Abbu yayi  Abbu how comes ? Girgiza kansa kawai Abbu yayi  kun manta am still your Abbu Kenan? System d in Big Boss yaja tare da d anyi wasu danne danne , shi kuma Abbu wajan  kofa yaje ya danna lock , kasantuwar sound roof ne babu wanda zai iya jin maganganun da suke tattaunawa a


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login