Showing 15001 words to 18000 words out of 347251 words

Chapter 6 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1396

ta take kai tsaye babu wani girmamawa , hajiya harira kuwa burin ta Harira ta auri mai kud in gaske da zata kere gabaki d aya  yan matan cikin familyn shiyasaa komai ?take lalla bata musamman da ta kasance  yar ta , ta fari.?
? ? shikenan naji zan gyara amma kinsan ?kina  ko karin  bata mun plan ko ? Ko so kike a dunga nuna mu baki auri me kud i ba ? So nake ki karad e kowa yadda zanji dad in buga mulkina da  karfin ikona  , yar  karamar dariya Harry tayi tana yin  kas  kas  kas da cingum d in bakinta .  idan wannan ne damuwar ki momy ai ki kwantar da hankali dan ni nayi kamu , kamun da bazan ta ba yadda ko wacce yar iska ta ra besa  , bata tsaya Momy tayi magana ba ta d ora ,  Momy kinga guys d in nan kuwa ? Yadda ake yaba kyaun yan gidan nan sai naga kamar ba komai bane lokacin da naga irin had uwar su sai kace wasu labarawa , Momy you have to do something gaskiya  kallan rashin fahimta Hajiya falmata tayi mata , ganin har yanzu bata fahimci abunda take cewa ba Harry ta matso kusa da ita sosai  Momy samarin nan fa ba  karamun millionaires bane musamman babban cikin su da yayi mugun had uwa ta ko ina , kinga kuwa agogon hannunsa ? Idan ma baki gani ba Momy zallan diamond ne , me shegen tsad a , hatta salman d in da kika takura nayi soyayya dashi bashi da irin sa amma kina ganin wannan guy d in kinsan kud i bakomai bane a Wajan sa , kyakkyawa ne ,ga  ka k karfar  kira da yake da ita , kud i , mulki , izza gabaki d aya ya tarasu , toh me zanyi da wani salman? Tun wuri Momy ki canza shiri yadda kika kashe ma kudan kud ad e har salman ya soma kulani yanzu Momy shine lokacin da ya kamata kiyi  barin kudi, dan wallahi Momy ko zanyi yawo tsirara bazan ta ba bari wata shegiya ta same saba , idan ba haka kuwa ko wacece sai na kashe ta  Murmushin jin dad i Hajiya falmata tayi  shiyasa kaf cikin  ya yana nake mugun sanki, gabaki d aya bankawo hakan a raina ba,idan maganar kud ad e ne karki damu dan yanzu zan kira Zubby tun yanzu ta koma mana wajan BOKA NA KAN DUTSE ,dariya Harry tayi lokacin da take juyawa  sai yanzu kika soma d aukar light , kinga tafiya ta bye , Harry na fita gabaki d aya Hajiya falmata ta  kara rikice wa tun agogon diamond d in da Harira tace mata ta gani a hannun Big Boss , gabaki d aya sai wani girman kai da Jiji da kai ya  kara girma akanta ganin burinta na  ko karin cika .


****Abla tana fitowa daga d akin Big Boss a falour ta tarar da su Little , murmushi ya sakar mata shima lokacin da ya ganta .  Lil tun d azu fa nake neman ki , hope yaya be miki fad a ba ? Kuma ya yadda mu zauna ko ? Cikin sauri ta girgiza masa kai tana matsowa inda suke a zaune  Na gyara masa d ak1 ne fa , shiyasa baka ganni ba  , da kansa ya jinjina mata batare da ya sake cewa komai ba , itama mayar da kallan ta side d in prince tayi tare da ambatan sunan sa  Yaya Prince ? ,shiru prince bai amsa mata ba , ga phone da take hannun sa gabaki d aya ya mayar da hankalin sa kanta . Sai a karo na biyu da ta  kara kiransa ya d ago da eyes d insa  Sorry Lil banji ki ba sai yanzu  , wata tanbayar Abla ta jefa amsa  Amma Yaya prince Tuna n1n me kake haka ? , d an iska prince ya fesar daga bakin sa kad an  ba wani abu bane mai muhammanci, just I m feeling everything here strange , ban ta ba zama a wani waje ba kuma nayi feeling like am home kamar nan, sai kuma gida idan muna tare duka , and ko lokacin da nake school I didn t feel so very comfortable like this ba , the people and everything here , mai yasa suke san zaman mu a tare dasu bayan bamu had a any connection dasu ba or that means yan  karasa yana kallan Little , shima little cikin Sauri ya mi ke tsaye ,  No yaya prince , please don t think something else okay ? Bana so  ganin yadda lokaci d aya ya soma had a zufa ne Abla ta furta  ka kwantar da hankalin ka yaya Little kaga kana bani tsoro  ta  karasa tana marairaice F1rst kamar me shirin yin kuka , cike da wasa little ya kashe mata ido d aya  Dont worry Lil, I won t scare you, babu abunda ya same ni , kunga yanzu time d in sallah yana  ko karin wuce wa , let s pray first , but Lil zaki mun fresh fruit salad kafin na dawo ?  Dan dukar kafad an sa Prince yayi  tayi maka ko tayi mana ? Little Yaushe ka koya rowa ?  Dan karamin gwalo little yayi masa  Nidai bazaka wahalar mun da sister ba , Lil byee ! See you  itama waving hannun ta tayi musu kad an tana murmushi. Suna barin falourn itama ta nufi d akin da ta kwana jiya , bata tsaya  bata lokaci ba ta wuce toilet dan tayi alwala .?

? ? ? Ko cikakkiyar mintuna 2 batayi a cikin toilet d in ba , wata irin ba kar halitta me kama da tsaka ta bayyana a cikin d akin, ga idanuwan halittar da suka kasance ba ka ke sosai , sai faman bud e dogon harshen ta take tana fesar da wani abu me kamar ruwa a cikin d akin, ta ko ina sai yawo take da ta tunkari hanyar shiga toilet sai ta juya ta koma wani wajan , ta dad e tana  ko karin tunkarar toilet d in da Abla take ciki amma sai ta fasa ta nufi wani side d in.  Ko karin bud e toilet d in da akai ne ba kar halittan nan ta  bace gabaki d aya kamar bata ta ba wanzuwa ba , Abla tana fitowa daga toilet d in bakin ta d auke da addua har ta d auko daddumar da zatayi sallah akanta bayan ta nad a dogon veil d in ta . ? ? ?

? ? ?Tun a cikin sallah Abla take jin  kafarta kamar tana mata zafi , amma gabaki d aya bata mayar da hankali kai ba , Har ta idar da sallar  kafarta ba ta dena zafi ba , gaban mudu bin d aki ta  karasa ko zata samu man zafi, cikin sa a kuwa ta samu , tundaga kan kwiwar kafarta da take mata zafi ta soma shafawa har zuwa tafin  kafarta . Tafi mintuna 10 a zaune a wajan tana murmuza  kafarta , agogon d akin ta kalla cikin sauri ta zaro ido ganin time na  ko karin wuce wa ko fruit bata yankawa su ?Little ba , cikin dauri Abla ta fito daga cikin d akin ganin zafin da  kafar take mata ya ragu sosai ba kamar d azu ba , bata sha wani wahala ba ?wajan neman kitchen ba, duk da yadda ko ina na cikin kitchen d in ya  kayatu da kayan more rayuwa , bata tsaya  kare masa kallo ba ta wuce wajan fridge d in kitchen d in, cikin sa a ta samu fruit d in kuwa da alama ba  a dad e da kawo su ba dan ko sanyi basu gama yi sosai ba . Batare da tunanin komai ba Abla ta d ebi iya amount d in da take so tayi anfani dashi, kamar ance ta kalli fruit d in da ta d ebo sai taga d aya zaga cikin su kamar ya soma lalacewa amma idan ka kallesa a waje bazaka kawo hakan ba , da knife d in hannun ta da ta d akko kawai ta cakawa fruits d in lokaci d aya ya bata sautin tasss kamar fashewar abu, cikin  kan kanin lokaci idanuwan Abla suka soma kakkafewa kafun ta fad i kasa kamar matacciya . Fad uwar da tayi ko yan sakin ni ba ayi ba Apple d in data caka wa wu ka ya  bace gabaki d ayan sa . Sai wani ba kin haya ki da ya fito daga Apple d in yana  ko karin hawa ?kanta kusan sau biyu , kafun yaja baya kad an shima ya  bace.

****** Suna fitowa daga masallaci Little ya kalli sauban, kamar me tsoran masa magana ya furta  baka fad a mun abunda zanyi su yaya su dena fushi ba , kallansa Sauban yayi kafun ya d an saki murmushi yana girgiza kansa ,  Ni bazaka iya cemun yayan ba ?  Dan shiru Little yayi masa yana sauke kansa , wani murmushin sauban yayi  its okay ! You dont have to, akwai 3 things da yayanka yake so sai , 1 rose flowers, Pet d insa lion and this  ya  karasa yana mi kowa Little wani  karamar alawa  cike da mamaki Little yake kallansa dan gabaki d aya abunda ya lissafo yasan yayan sa yana so banda alawar da sauban ya mi ka masa , ganin yadda mamaki yafito sosai akan face d insa ne ya kara bawa sauban wani murmushin  karka damu nasan kaima baka sani ba , ni kad ai nasan wannan sweet d in , zaka iya basa  ya  karasa yana juyawa cikin sauri little bakin sa har yana d an rawa ya furta  wait  tsayawa sauban yayi yana kallan Little da ya d an sunkuyar da kansa , cikin rarrabewar kalla ya furta  ka  batawa yaya na sosai but kana da kirki ka bashi ha kuri zai ha kura , sai kuma ya saki  karamar ajiyar zuciya  Ya..ya sauban waro idanuwansa Sauban yayi akan little yafun ya  kara matsowa kusa dashi  Me kace ?  Kara maimaita mun please! A karo na biyu Little ya  kara furta  Yaya sauban , hannun sa d aya sauban ya mi ko masa  can i have a hug please? fuskar little d auke da murmushi yayi hugging Sauban, shima sauban hugging d insa yayi sosai a jikinsa kafun ya furta  I really missed you! gudun kar Little yaga yadda eyes d insa ya soma ja ya kawar da kansa  So are you happy ? Kansa Little yayi masa knodding yana murmushi , shima sauban martanin murmushin yayi masa  okay zo muje na baka rose flower  dagaske kana dashi ? Kasan favorite rose flower d in sa ? Hannunsa Sauban ya ri ke lokacin da suka soma tafiya  Ni nake d aukar masa su duk lokacin da mukaje su yi su , I really like it with perfume inside and no more questions okay? Shima Little okay yace masa yana  kara sakin wani murmushin.?
? ?************
Cikin wani garden da ya gaji da had uwa mai d auke da kalolin flowers masu sanya ya zuciya , wasu yan matane zazzaune kan wasu chairs ko wannan su akwai abun ciye ciye agabansu , ga wasu yan aiki da gabaki d aya suke a tsugunne, d aya daga cikin su da take sipping wani smoothie ne ta ya tsuna fuska , a daidai fuskar d aya daga cikin masu aikin ta watsa tana jan dogon tsaki , a masifance ta furta  wannan wana irin iskanci da gida dumanci? Dan ubanki haka a ka koya muku yin abu ? Ku komai baza kuyi shi in a class way ba sai kun  bata ? Banza yan gidan matsiyata da baku gaji komai ba sai tsiya, dallah malama tashi kije ki had o mun wani  cikin sauri yar aikin da ashekaru zata girmeta nesa ba kusa ba ta soma bata ha kuri , wani tsakin matashiyar budurwar taja  idan baki matsa a nan ba sai na tsinka wa wannan shegiyar fuskar taki me kama da ta buri mari, banza d iyar talakawa  d aya daga cikin  yan matan da ta kai yankan Apple bakin tane ta  kyal kyale da dariya  calm down Surry , kinsan duk abunda aka had a da matsiyata dole ran mutum ya  baci musamman idan kika yi duba da tsiyar dake tattare da su  gabaki d aya  yan aikin sun kuyar da kansu  kasa sukai sabida irin mugun kalamar da suke jefa musu , duk da bayau ne farau ba idan da sabo ya ci a ce su saba da kalan wula kanci da yan matan nan suke musu kala kala .?

Wani tsaki wacce aka kira da s?rey ta  karay1 a  kufule cikin  kyan kyami take bun yan aikin da wani mugun kallan tsana  Hearty ?bazaki gane yadda na tsani talaka a rayuwa ta ba , duk banzaye ne mara sa aikin yi gida dawa dan ni ko a mutane bana d aukarsu ,  yanzu kam dariya yagowar yan matan suka saki cikin  kara fankamata suke furta  Up up surry wacce batayi magana a cikin ba ce tun d azu ta d an ya mutsa fuska  Ni dama tun wannan shashanci a gefe kuka ajje sa , kun ga kuwa samarin da sukazo? Kun ga yadda hutu da kwanciyar hankalin da tsantsan kudi yake fitowa daga jikinsu ? Hearty ce ta d an sauke nunfashi  Reada ni zan fad a miki wannnan maganar , ban ta baji san wani saurayi ya kamani lokaci d aya ba kamar wannan guy d in , da alama shine Babba a cikin su , yadda tsarin shigar sa take da ban ma abun kwatance ne , ga wasu shegen kaya da ya saka masu tsad an gaske , gabaki d aya na kasa fasalta kyaun su, hatta samarin Biyun da nagani kamar sune  kananan sai mai biya babban , wayyo Allah , gaskiya bazan ta ba ha kura ban samu d aya daga cikin su ba , ko ana ha maza ana ha mata sai na auri d aya daga cikin su  . Itama surry murmushi tayi kafun ta d an tsuke face  Amma nifa farar yarinyar da nagani gabaki d aya bata burgeni ba musamman da naga yadda suke mata magana , ki duba kiga har ri ke mata hannun babban cikin su yayi  . Dakatar da ita hearty tayi  ba dole kiga suna bata kulawana ba ,  kanwar suce fa baki ga yadda kyaun ta ya fito ba sosai ? Ko dai kina kishi ta fiki kyau ? Amaimakon surry ta amsa mata sai harara da ta sakar mata , phone d inta kawai ya d auka ta bar wajan cikin sauri mai aikin da suka zo tare tabi bayanta kamar zata tsugun nata . Tsaki Reada tayi tana bun bayan Surry da harara  banza ita gani take komai ta iya , mtsww  daga haka suka ci gaba da gulmar Abla da Big Boss .?

***** 6:5pm prince yashigo part d in tun d azu da ya shigo yake jiran ganin Abla amma babu ita babu alamar ta hatta bedroom d inta sai da ya duba bata ciki , kamar zai bar falourn sai kuma wani tunani ya  kara fad o masa , d akunan falourn  kasa ya soma duddubawa ko tana ciki gabaki d aya sai ya tarar da bakowa a cikin su, har zai juya ya hango d an hasken da ya  bullo a kitchen shiyasa ya nufi wajan direct , yana shiga ya tarar da Abla akwance da sauri ya  karasa yana kiran sunanta  Hey! Hey ! Sister tashi mana , me ya sameki haka ? Ki tashi please  ganin bata motsine yayi saurin d aukan ruwa a fridge duk da sanyin da yayi haka ya fesa masa , wata irin doguwar ajiyar zuciya Abla ta saki lokacin da ta bud e idanuwanta . Cike da tsantsan mamaki take kallan kanta ganin yadda ta kwanta , shima prince da mamaki a face d insa ya furta  me ya sameki lil ? Na ganki a kwance? Kanta Abla ga dafe sosai sabida wani irin mugun sara mata da yake kamar zai cire , a hankali ta furta  Nima bansani ba yaya prince , tun da na shigo zan muku fruit ban  kara sanin komai da ya faru ba  , kallan yadda take ri ke kai yayi sosai  me ya samu kanki haka ? Yanzu kam d an ya mutsa face tayi tana  ko karin tashi saura kad an ta zube a kasa  Be care ful , sister ko baki da lapiya ne ? Kanta ta girgiza masa  No lapiya ta  kalau nasan inayin sallah zan dawo daidai , Please karka fad awa Lil kaji ?


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login