Showing 327001 words to 330000 words out of 347251 words

Chapter 110 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1480

naji wani iri nefa. Nidai please ka barni na sakawa macen suna kaji Sunshine. Kamar bazai tanka ba sai kuma ta furta  Kinsan wana suna zan saka musu? Kanta Abla ta girgiza alamar  a a kallan yaran ya sakeyi, d an abunda ya gani a  kafarsu ya kalla da alama sheda aka yi musu , duk cirewa yayi sabida wajan d an yatsan har ya canza kala kad an kamar me shirin taruwar jini.  Daukar su yayi gabaki d ayan su yayi musu addu a ,Baby na farko yasha fa yana  kurawa fuskar sa ido dan mazan kama suke da ita sosai , itama kuma macen tayo kamarsa kamar lokacin da yake yaro shida Little .  the first born sunan sa Isma il Abla jin sunan Abbynta da ya ambata tayisaurin zaro ido tana kallansa cike da mamaki dan ko kusa bata kawo hakan a ranta ba . Sai kuma ya kalli na kusa dashi,  His younger brother , wana suna zamu saka masa ? Shiru Abla tayi kamar mai tunani sai kuma ya furta  kinasan san1? Kanta ta jinjina masa da sauri, forehead d in yaran ya sumbata  Kabeer , Big Boss ya fad a yana kallan yaran, sosai Abla tayi murmushi , amma kuma wani gefe na zuciyarta na mamaki , dan duk a tunaninta sunan Abbu zai saka , sai taga sa banin hakan. Farin ciki sosai ne ya bayyana akan face d inta dan ko kusa bata nuna masa mamakinta ba .  ina so suyi hali kamar Uncles , they re more than special to me . Oya tell me , wana suna kike so? Tunda Little yace beauty d insa ce , ta zama ta sa .  Dan shiru Abla tayi sabida tsoran maganar da zatayi take , ji take kamar bazai yadda ba .  It s okay , tell me mana .  Kallansa tayi a sanyaye  please Sunshine karka ce  a a ! Please kaji? Kallanta yayi sosai kafun ya furta  It s okay ! Say it. Zan saka miki ,?
? ? ? ? ?  kamun al kawari? Kansa ya jinjina yana lumshe mata idansa , a sanyaye ta kuma sakin wani ajiyar zuciyar , kanta a  kasa ta furta  Sunan Ammu nake so a saka ? Tana  kara sakawa ta kulle idanuwanta sosai , tana jiran reaction d insa , dan duk a tunaninta mari zai kai mata. Kallan yadda ta kulle idan yayi shima . Sai data d auki second tukunna ta bud e a tsorace . Tana bud ewa idanuwansu ya sar ke cikin na juna ?  Are afraid of me ? Kanta ta girgiza masa alamar a a tana shafa gashin kansa  Bana so kaji wani irine . Bana so na  bata maka rai shiyasa , amma kayi ha kuri Sunshine , ka saka mata duk sunan da kake so. Da  karfi yaja hancinta har saida ta furta  Ouch sabida zafi.?
? ? ? ? ??
? ? ?  And this your innocent face fa ? Mene ne hukuncin ta ? Matsowa tayi gefensa tana d ora kanta akan kafad unsa.  Hukuncinta shine inasan miji na. Sosai da sosai , cikin wani irin kallo ya kalleta  Don t worry ! You re allowed. Tunda kin saka mata suna, be ready 9 children are coming. 1 dozen zamuyi ko? Sakin baki tayi tana kallansa , gudun karya sake magana ta furta  Mamy yana juyawa tayi saurin mi kewa tare da shigewa toilet tana kulle  kofa . ?Saida ta tabbatar ta kulle  kofar kafun ta furta  Nidai babu wani Baby da zan kuma. Yadda tayi magana kamar zatayi kuka ne ya so bashi dariya. Dan yasan zuwa yanzu a tsorace take da haihuwan, shima kuma ya fad a mata hakan ne dan yaa reaction d inta , sai yaga ta tsoratan sama da yadda yayi tunani.?
? ? ? Bai wani zauna sosai ba a d akin , su Hajiya Mubina Suna shigowa d akin shi kuma ya fice , sai a lokacin Abla ta fito daga toilet tana sakin ajiyar zuciya , dan ita duk a tunaninta dozen d in da ya fad a dagaske ne.

********
HARRY

Zaune take kan wani kod ad d iyar dadduma data gama tsufa da jigata har ta soma yayyagewa , hannunta d auke da charbi tana ja ahankali, d ago fuskar da zatayi ne asalin kamanninta ya fito , ba kowa bace face Harry da tayi ba ki sosai, ga rama da tayi fuskarta duk tayi zuru zuru ta rame . Tunda ta gama shinkafa da waken da ta d aura take jin jikinta babu dad i , da  kyar ta samu tayi sallar azhar d inta . Abun mamaki yanzu gabaki d aya Harry bata wasa da sallahr ta , da taji lokacin sallah yayi tare yin alwala , wani lokaci ita take tasun su sallar asuba, gashi kusan kullum da azkar ko carbi a hannunta tana ja . Abun sai wanda yaan1 gashi kusan kullum yanzu tabu take akan laifukanta na baya . ?Sosai Harry tayi hankali, dan duniyar data yarda da ita , itace ta juya mata baya alokacin da take bu katar d auki, ta watsar da ita gabaki d aya tare da nuna mata ita d in ba kowan kowa bace. Dan yanzu islamiya take san shiga ko ta sauke d auke akan addinin ta da tayi wasti dashi ada . Sai gashi a yanzu yafi kowa zama mai kusanci a tattare da ita.

*********
? ?Ana idar da sallar La asar Abbu ya bu kaci ganin kowa da kowa , amma sabida Abla ya bu kaci ayi tattaunawar a falourn su Mamy .?
? ? ? ?Gabaki d aya a halin gidan taruwa sukai a falour , sai su Uncle da sukazo suma. Kusan gabaki d aya jiran su Mama ake falour, sai Big Boss da Ammu da basa cikin falourn suma .?
? ? ? ?Little yau yana side d in su Beauty a zaune, time to time kuma yana kallan fuskokinsu.?
? ? ? ?Sallamar Mamy da Ammu ne ya karad e kunnuwan su gabaki d aya . Little da Prince Suna ganinta suka  bata fuskar su gabaki d aya . Prince  ko karin mi kewa yayi amma kallan da Abbu yayi masa lokaci d aya ya koma ya zauna tare da kawar da kansa gefe.
? ? ? ? Shiru falourn ya d auka, kowa da abunda yake rayawa cin zuciyarsa, yay1n da wasu bugawar zuciyar tasu yake fitowa cike da tsoro da fargaba abunda Ammu take  ko karin cewa.

Kusan mintuna biyu batace komai ba ta kuma sakin ajiyar zuciya.
? ? Nasan ko wannan ku da abunda yake masa kai kawo cikin zuciya . Rayuwar yanzu babu tabbas , harshena yayi nauyin da zan iya fasalta abunda yake cikin zuciya ta , bansan da wane yare zanyi anfani dashi dan ku fahimci lafuza na ba . Kowa yana yanayin tafiya ne a baibaice ba tare da ya lura da hakan ba .?
? ? ? 22 years back.

Wata farar kyakkyawar balarabiya ce sanye da abaya doguwa kalar hoda mai d an turuwa . Fuskarta kuma tayi rolling d insa da mayafin a bayar, hakan ya bawa kyakkyawar fuskarta fitowa sosai. A gogan ?da yake manne cikin bangon d akin ta kuma dubawa a karo na ba adadi. Sai kuma ta d auki wayarta tana dialing wata number . Sau biyu tana hakan, hannunta d aya kuma ?dafe da cikin ta da takeji kamar yana murd a mata  kasa  kasa . ? Ina kuka ajje wayoyin ku? Shine abunda ya fito daga bakinta , dan da fari idan mutum ya ganta bazai ta ba tunanin ta san wata kalmar hausa ba , dan ko ta fuska da yanayin shigarsa bai nuna kalar hakan a tattare da ita ba . Lokaci zuwa lokaci tana ya mutsa fuskarta sabida wani irin ba kon yanayi da take ji a tattare da ita . Ji take kamar ana fuskar ta, ga bo bin jikinsa wani irin rawa shiyasa ta dafe cikinta sosai tana karanta addu ar da tazo bakinta . Zufa ce ta rufeta ta ko ina , kamar wacce labour ya zo mata cikin lokaci  kan kanin. Ta dad e a haka tana addu o i cikin zuciyarta kafun ta samu sau kin abunda ta soma ji.?

? ? Ajiyar zuciya ta sauke mai  karfi tana gyara zamanta akan carfet d in da take . Kusan kwana uku kenan tana fama da wannan ba kon lamarin da yake matu kar d aure mata kai. Duk lokacin da tayi yun kurin sanar da wani abunda yake faruwa sai gabaki d aya tunaninta ya d auke ta manta duka abunda ya faru. Kallan  kafarta ta d anyi, kamar yadda tayi tunanin kuwa hakance ta kasance , karo na uku kenan da duk lokacin da wannan yanay1n ya kamata jini yake fito mata , daga lokacin da ciwan da take ji ya dakata hakan shima Jinin yake dakata wa . Hakan ba  karamun tsoratata yake ba, da barazanar da yake yiwa cikin jikinta.

Wayarta ta sake d akkowa tare da dialing wata number . Har zuwa yanzu kuma number bata shiga . Yau kusan kwana uku kenan da bata samun Sofiyya a waya , hatta number d in su Farooq idan ta kira bata samun su. Bata yi tunanin komai ba ta tsaftace jikinta duk d jinin bai wani  bata taba , amma tun asalinta mutum ce me matu kar tsafta, shiyasa ko ina idan ka shigo a cikin part d in zaka tarar dashi babu datti ko  kura a cikinsa. Wayar ta kawai ta d auka tare da nufar part d insa His Excellency ganin dare ya somayi , gashi tun d azu da ta dawo part d inta bata koma ba .?

? ? A maimakon tabi ta hanyar da kowa yake bi inda haske yake , sai wannan karan ta canza shawarar hanya dan tasan su Mama suna ganinta zasu soma fad an ta zauna ta huta karta wahalar da d an cikinta. cikin wani corridor da yake  bangaranta ta nufa , a hankali ta soma ratsasa tana wucewa , ga  ko kofi a wajan. Kasantuwar hanya ce da take da asset ga ko wane part na cikin gidan. Ita kanta bata dad e da sanin hanyar ba shiyasa babu wanda ya lura da hakan. Hannunta d auke da wayarta take taku a hankali a hankali.?

 Ku kashe sa , bana bu katar wani daga cikin su ya rayu. So nake na  karar dasu gabaki d ayan su, dan a iriin wannan lokacin, zuciya da gangar jikina babu abunda suke bu kata sai Jinin su.  Ya yanta biyu basa nan , amma na tabbata suma a ko wana irin lokaci zasu iya dawowa . ? Ku kashe su , sannan ko wannen su mu ciro mana  kodarsa dan ba  karamun aiki zatayi wa dodon tsafi ba . Yanzu dole mu cigaba da zu ke mata jikin jikinta ba tare da ta lura da hakan ba . Nan da sati d aya zata haihu, a lokacin ne kuma zakuyi amfani da jaririn data haifa wajan bawa dodon tsafi. lokaci d aya kuma aka  kyal kyale da wani irin shegen dariya da mutum yana ji zai san babu tsoran Allah a tattare dashi.?

Jikin Ammu ne ya soma rawa sosai kamar mazari, tsananin tashin hankali da rud ani ne ya kamata .  Innalillahi wa inna ilaihi raji un shine abunda take rawa cikin zuciyar ta da ko kusa bakinta ya kasa furta kalma d aya na addua balantana ta samu tayi . Murd awar da cikin ta yake mata lokaci zuwa lokaci ne ya kuma turnu keta, jirin da ya kamata ne yasa batasan lokacin da ta ta ba  kofar ba .?

? ? ?Cikin zabura wanda yake wayar ya dakata tare da kallan hanyar ? kofar sabida alamar mutum da yaji. Ammu ma da ta ankara da abunda tayi cikin sauri ta bar wajan tana nufar hanyar da ta fito da sauri, duk da yadda cikinta yake mata ciwo haka ta soma tafiya cikin sauri sauri g?d? gudu. Tana barin wajan aka bud e d akin, ba a iya ganin mutumin sabida yadda jikinsa yake a matu kar lullu be da ko d an yatsansa ba a gani. Kallan ko ina na wajan yayi ganin babu kowa , har zai juya idanuwansa ya sauka akan d an Jinin da ya d iga a tiles d in wajan. A rud e ya kuma bin hanyar da kallo ganin babu kowa a wajan. Tsugunnawa yayi daidai wajan tare da dangwalar Jinin yana  kara dubawa .  Kin gano komai kenan? Ya fad a  kasa  kasa , sai kuma ya soma wani irin dariya . Zoben hannunsa mai tanbarin spider ya murza yana fad an wasu irin maganganu da mutum bazai iya fahimtar ko me yake cewa ba . Ya d au kusan mintuna 5 yana abu d aya , wani irin spider ne ya bayyana a wajan kalar fari da ba ki ,  Ku kasheta  shine abunda mutumin ya fad a yana  bacewa . Suma basu  bata lokaci ba suka  bace gabaki d ayan su. Ammu yana shiga cikin d akin ta fad i  kasa , dan ba  karamun jigata tayi ba. Kallan  kafarta da zatayi sukayi ido biyu da kunama farar  kal da Ita . A rud e ta t?re kunaman hankali a tashe . Tana  ko karin yin addua taji kamar ma koshinta ya ri ke , wani irin halittu ta soma gani da ya matu kar tsoratar da ita , hannunsu wani ba kin kwarya ne mai d auke da tanbarin spider .  Muna tayi murna, yanzu kin zamo d aya daga cikin mu sabida sirrikan mu da kika ji& a matakin farko da zakiyi , zaki sadaukar mana da d anki guda d aya tare da abin cikin ki, sannan  yar uwarki ko mijin k1, hakan zai saka ki d aukaka a duniya , burikanki su ?1ka sama da hasashen mai hasashe. Sannu da zama d aya daga cikin mun. Suka  karasa maganar suna wani irin dariya , d aya daga cikin su mai d auke da farin kwarya ne ya d an de bo abunda yake ?1k1 tare da fesa mata .ihu ta saka sosai sabida azabar da ta soma ji, wani irin abu ta somayi kamar zata shid e , lokaci d aya idanuwanta suka soma canza kala zuwa launin ba ki, kamar wata gawa haka ta koma , ba ta iya ko mutsi da idanuwanta , lokaci d aya suka soma karat1n tsafinsu suna zagayeta, lokaci zuwa lokaci suna fesa mata abun cikin  kwaryar su.


MSSLEE
'?.


IBTISSAM
? ? ? ( A heart touching story of love and destiny)

Story & written?
? ? ? By
Mss Lee ??

?
? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?0812 044 4608


? ? TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!

SHIN KUNSAN WACECE HAJIYA NUSAIBA BR~B ZURU ?d'?

HAJIYA ~ NUSAIBA DR~B ZURU

MAMALAKIYAR ZIMH ISLAMIC AND MEDICINE DAKE RINGH ROAD A KANO NIGERIA
Tazo muku da ingantattu ko sahihan magungunan mata masu inganci, ba anan kad ai ta tsaya ba har da na cututtuka da Turarukan wuta , Humra masu shegen  kaushi . Abun Alfaharin kuma tana bada sar1 cikin sau ki, sannan kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad in duniyar nan.?

Duk wacce ta siya magungunan Hajiya Nusaiba Dr B zuru, taga be yi mata aiki ba tazo za a dawo miki da kudin ki .?


KA DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA



1?? Hadin amarya
2?? Hadin mai jego
3?? Hadin sabon budurchi
4?? Hadin Kaza Yar Suddan
5?? zuma -Tsumi- Tabaje da sauransu
6?? Turaren Sandal ruuu& flastic Sandal
7?? Hadin Hawwi domin inganta zafafiyar kauna
8?? Hadin bagadad,kahlij,kajiji,gafgaf dasauransu
9?? Hadin humra soyaya dole ta matan aure da normal humra

DON SAMUN  kARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? NUMBER KAMAR HAKA :?
? ? 08133647913?
? ??
? ?KANO NIGERIA?

LOCATION: RING ROAD BAYAN G0DAN MAN NAZARGO.

? ? ? ?SIYAN NAGARI MAIDA KU DI GIDA

PAID BOOK


BOOK 2?
? ? ? ? ?S_____ 57

Wani irin ajiyar zuciya Ammu ta saki kad an lokacin da ta dakata da labarin. Gabaki d aya hankali da zuciyoyin su yana kanta , babu wanda jikinsa baiyi sanyi ba a lokacin da take bada labarin. Ido Little ya  kura mata kamar wanda yaga wani saban halitta, lokaci d aya santa ya shigesa cikin zuciyarsa , ji yake ko da tana da laifi zai accepting d inta as his Mother . Abbu, Ammi , Bobo , Prince , gabaki d aya ita suke kallo sosai, ko wannan su ya kasa furta koda kalma d aya ce sabida mamaki.?

? ? ? Dan kallan su tayi sau d aya kafun ta mayar da idanuwanta  kasa tana had iye wani abu mai matu kar d aci a cikin ma koshinta , wani ajiyar zuciyar ta kuma saukewa kad an , sai kuma ta bud e bakinta tare da cigaba da maganar da take sanyi .?
? ? ?
? ? ? ? Haka na cigaba da rayuwa a tsorace, wani lokaci sai nayi tunanin haukacewa zanyi sabida azababban zafin da nake ji a cikin jikina a duk lokacin da na kasance ni kad ai. Duk yadda naso na fad awa wani abunda yake damuna na kasa hakan. Na kasa ! Hakan ba  karamun illatani yake ba kuma . Shiru Ammu tayi na wasu seconds kafun ta cigaba da maganar da take sanyi.
? ? ? ?
? ? ? ?  On a Thursday morning ,


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login