Showing 198001 words to 201000 words out of 347251 words

Chapter 67 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1474

yar  kwallarta lokacin da zasu rabu , ita kanta Ammimin dauriya kawai take yi da  kyar suka iya rabuwa ,?
Kasantuwar cikin private d in Big Boss zata , basu bar wajan ba har saida jirgin ya tashi zuwa Australia.


A cikin mota yana kula da yadda take faman sharar  kwalla, bai ce mata uffan ba sai da suka shiga gida ganin abun nata ba na  karewa bane.Dan had e fuskarsa yayi kad an  Mai akai miki? Kanta ta sunkuyar kamar me shirin yin wani kukan ta furta  Babu komai  d an kallanta Big Boss yayi ta  kasan ido shima  shine kike mun kuka ? In baki goge hawayen nan ba daga yau bazaki kuma ganin ta ba  bai  karasa maganar saba Abla tayi saurin g?e hawayen nata  Na dena , kayi ha kuri please  , yadda tayi maganar ne yasa ki fuskarsa tare da ri ke mata hannu  it s okay ai zata dawo ba dad ewa zatayi ba , and kullum zaku dunga waya ko?kanta Abla ta jinjina tana sakin ajiyar zuciya  Good banasan wannan damuwar taki,if not bazan baki bag d in da ta baki ba. Turo masa baki Abla tayi kamar ba Itace ta soma kuka yanzu ba  Allah nidai sai ka bani jakata  , d an  karamin murmushi kawai yayi tare da dungure mata goshinta  Rigima wife  .


NIGERIA?
? ?
Lokacin da su Mamy suka nufi hospital d in har lokacin ba a fito da Sauban ba , Bobo kawai suka samu a wajan, gashi gabaki d aya babu wanda yasan da accident d in sai Mamy dasu Fanan, bayan su ko su His Excellency basu san da hatsarin ba.?

Murmushin  karfin hali Mamy tayi ganin yadda Bobo duk ya d aga hankalinsa . Itama dauriya ce kawai take yi , ita kad ai ta san yadda zuciyarta take buga mata yanzu , amma duk tashanye hakan Sabida kar ta  kara tayar wa da Bobo hankali.  it s okay Son, komai zaizo da sau ki insha Allah , kaji? Kansa Kawai Bobo ya d aga mata dan bakinsa ya masa nauyin da bazai iya motsa suba .  ka fad a wa su Yaya ? Yanzu ma da kai ya amsa mata alamar ah ah , ajiyar zuciya kawai Mamy ta saki tare da d aukar wayarta hannunta duk rawa yake sabida yadda take jin zuciyarta . Dadyn su Eshaal ta kira ta sanar wa da maganar accident d in kafun ta koma kan wani kujera ta zauna , sai a lokacin Bobo ya iya bud e idanuwansa tare da  karasawa inda take  Am sorry sorry Mamy ,laifi na ne, da lokacin ina kusa dashi da nasan hakan ba lallai ya faru ba .girgiza masa kawai Mamy tayi  komai a rubuce yake Son, Allah yayi abunda zai faru kenan , ka kwantar da hankalinka, karka  karamin wata damuwar please  . Shiru Bobo yayi yana kallan hannunta d aya da ta ri ke nasa . ? ? ? ?
? ? ? ? Ko cikakken mintuna 20 basuyi ba su uncle ?suka  karaso wajan a daidai lokacin da wani Dr ya fito daga ICU ?d in. Cikin sauri Bobo ya tsayar dashi  How s my brother ? Kallansa Dr yayi fuskarsa d auke da murmushi  Alhamdulillah, operation yayi kyau , Allah ya tsare ba serous injury bane sosai , I need you in my office please  . Da sauri Mamy ta furta  Akwai matsala ko? Girgiza mata kai Dr d in yayi  No ba wani issue bane akwai file da zan basa ne , yanzu ma zaku iya dubasa , Allah ya tsare sai ciwan  kafa Kawai and shima idan yana shan magani komai zai zo da sau ki, zaku iya dubasa amma banda hayaniya  , Bobo bai bi takan Dr d in ba ya bud e  kofar d akin ya shiga , ragowar Dr d in suna  ko karin tura Sauban zuwa wani d aki daban, bandage ne kawai a goshinsa , sai  kafarsa guda d aya da itama akwai wajan da aka sawa bandage d in , bayanshi babu abunda ya same sa , lokaci d aya fuskarsa tayi fiyau kamar ba shiba , Mutum me fara a da murmushi amma yanzu fuskarsa harta fad a .  Kura masa ido Bobo yayi sosai ganin yana bacci , babu wanda ya fad o masa a rai kamar Big Boss , ko mai zai faru bazai bari ya san1 ba for now, dan komai zai iya faruwa a irin wannan lokacin . Babu Wanda yayi magana sai a cikin su har aka  Karasa d akin da aka kwantar dashi , har lokacin kuma bai tashi ba baccin yake .?
? ? ? ? ?Fita Bobo yayi daga cikin d akin ya nufi office d in Dr. Yana shigowa Dr ya mi ka masa hannu sukai musabaha kafun ya nuna masa wajan zama . Wani file Dr ya mi ka masa , wannan form d in sa ne , ya d an samu ciwo a  kafarsa , sai buguwar da yayi a kansa , apart from that Allah ya tsare babu wani ciwan sai dai the most worst part  . Ya fad a yana yin shiru , kallansa Bobo yayi sosai  Worst part as in how ? Ganin ran Bobo na  ko karin  baci Drn ya furta  Calm down please,  cikin karaji Bobo ya furta  then tell me in full bansan  boye  boye  , kansa Dr ya jinjina kafun ya furta  d an uwan ka yana daf da kamuwa da ciwan zuciya sabida damuwa da yasaka wa kansa , akwai abunda yake so sosai acikin zuciyarsa , rashin samun abun nan zai iya zama silar rasa shi gabaki d aya  . With shock Bobo ya kallesa , bai ce masa komai ba sai hannu da ya mi ka masa zai bar office d in, wani paper daban Doctor ya mi ka masa  For his medicine  . Ya fad a yana kallan Bobo, kar ba Bobo yayi tare da envelope d in ya bar office d in.?
? ? ? ? ?*
? ?Yana fitowa ya had u da Mamy a tsaye da alama shi take jira  Akwai matsala ko? Ta tanbaye sa tana zuba masa idanuwa, murmushin ya d an saka a fuskarsa dan shi kansa baisan ta yadda zai iya fad a mata ba , a sanyaye ya furta  Babu komai Mamy , ya samu buguwa ne akansa , sai ciwo da yaji a  kafa, now magungunansa za a karbo , sai a lokacin Mamy ta saki a jiyar zuciya tare da jinjina masa kai .?
? Amma ya kamata na koma gida , su Fanan na nasan duk suna can hankalin su a tashe  , ??
? ? ?  Mamy sun san da accident d in? Kanta Kawai ta jinjina masa  Okay Mamy ki zauna a wajan Sauban ni zan d auko miki su and everything you need okay ? Sosai kuwa Mamy ta saki ajiyar zuciya a wannan karan har saida Bobo ya jita . Har d aki ya rakata kafin ya fito waje , da kanshi ya kar bo medicine d insa ya kaiwa Mamy sannan ?ya bar asibitin.?
*
*
Baby tunda ta bar d akin bata tsaya a ko ina ba sai wani corridor da ta shiga . Kuka take sosai kamar ranta zai fita daga gangar jikinta, batasan me ke damunta ba , batasan me take jiba , ji tayi komai baya mata dad i , komai ya fita a ranta , cikin sha kewar murya ta furta  Ni mene ne laifi na ? Laifin me nayi wa iyaye na da basa sona? Wacce nake so duk duniya a matsayin mahaifiyata ba sona take ba all this while , wacce na tashi da tsananin tsanar ta a cikin zuciyata turn out to be my mother ? My mother ? Then who is my father ? Ta fad a tana fashewa da wani kukan. Yadda take kuka sai ta baka tausayi, babu abunda yake yawo cikin ko wana _a_sana jikinta kamar maganganun Fanan. Sosai maganganun suka shiga cikin zuciyarta. Abunda yafi komai tayar mata da hankali yadda fuskar Sauban ta  ki gushewa daga idanuwanta. Ko sau d aya batayi tunanin komawa d aki ba , tun tana kukanta a wajan har wani wahala plan bacci ya d auketa bayan zazzafan zazza bin da ya rufeta ?lokaci d aya, har kana iya gane fitar nunfashinta sabida yadda  kirjinta yake bugawa.?

**** Eshaal duk inda tasan zata nemi Baby a part d in bata same taba, ga Fanan itama da ta kulle kanta a d aki gabaki d aya sai suka tayar mata da hankali itama.
? ? ?Little ta soma kira, yana zuwa part d in ta sanar dashi kulle  kofar da Fanan tayi , da  kyar suka samu ta bud e  kofar tana bud ewa shikansa Little bai san lokacin da ya rungumeta ba ganin yadda hawaye ya  bata mata fuska, hankalinsa sosai yayi  ko karin tashi shima , ganin Babyn sa cikin wannan condition d in duk da har zuwa lokacin bai san da accident d in Sauban ba.
? ? ?
? ? ?  Mai akai miki? Waya saka ki kuka ? Cewar Little yan kallanta . Share hawayenta Fanan tayi a maimakon ta bashi amsa sai tayi masa wata maganar da ban  Please ka kaimu asibiti yanzu. Munzo zamu bi so Mamy but sun tafi  , cike da mamaki Little ya furta  Asibiti ? Wane ne bashi da lapiya ? ,?
?Cikin  kosawa Fanan ta furta  Yaya Sauban ne bashi da lapiya , please ka zo ka kaimu yanzu kaji? Shikansa Little d in damuwa ce ta bayyana a fuskarsa ,bai tsaya tunanin komai ba ya furta  let s go , su Eshaal ko d ak1 basu koma ba suka biyo bayan Little da Sauri . Suna fitowa motar Bobo na shigowa cikin gidan .?

 Ina zaku je ? Ya tanbaya su yana bin fuskar ko wannan su da kallo, a sanyaye Little ya furta  Yaya please allow us to go. Muma san duba Yaya Sauban ne please, Dan Allah. Yadda suka tsura masa idanuwana suna jiran amsar sa yasa ya d an girgiza musu kai  Captain ya kaiku  , daga haka ya wuce cikin part d in ?tunda ya kula babu Baby a cikinsu. ?Yana shiga falourn ya tarar da ko ina shiru alamun kowa yana d akin su , hatta su Didi basusan da maganar accident d in ba , daga ita har Mama babu Wanda ya sani dan ba isash shiyar lapiya ce dasu ba . Didi tana fama da ciwan  kafa sai Mama da take da hawan jini sau da yawa shiyasa aka fi kula dasu a cikin d akunan su kar su yawaita jirga jirga.
? ? ?Yana  ko karin barin falourn Baby ta fito dags corrider d in data zauna fuskarta duk a d an kukkunbure sabida kukan da tasha. Batasan da Bobo a falourn ba shiyasa ta nufi hanyar d akinsu. Maganar sa da taji ne yasa ba shiru ta jiyo a d an tsorace  Ina zaki? Ya  kara maimaita maganar da yayi mata, hannunta har rawa yake lokacin da ta ke nuna hanyar d akin su   Daki za..ni , ta fad a murya a dusashe. Kan d aya daga cikin kujerun wajan ya nuna mata  Let s talk , bai jira amsarta ba ya samu waje ya zauna , a d arare itama ta zauna tana takure waje d aya . Sarai ya kula da yanayinta shiyasa ya saki face d insa sosai bakamar lokacin da ya shigo gidan ba . Hawayen da yaga ya sakko mata a  kuncinta ne yasa ya d an murmusa kad an kafun ya furta  Mai akai miki kike kuka ? cikin sauri ta girgiza masa kanta wani kukan nasan  kwace mata , envelope d in hannun sa ya ajje a table d in gaban su ,  Bansan me ya faru ba a tsakanin ku, but kiyi tunani if what you did is wrong or bad. I won t say much to you, 30 minutes na baki za mu koma asibitin  daga haka ya mi ke ya barta, kukan da take dannewa ya  kwace mata . Idanuwanta ta kulle tana rera kukanta. Jin kamar za a shigo falourn tayi saurin mi kewa tare da barin wajan bayn ta d auki envelope d in da ya ajje mata . Tana shiga d ak1 fuskarta ta wanke sosai duk da har lokacin kun burin idanuwanta bai tafi ba . A maimakon ta bud e envelope d in sai ta saka cikin wardrobe d inta . Komai a sanyaye take yinsa fuskarta gabaki d aya babu fara a kamar ba ita ba . Tana fitowa wajen shima yana fitowa daga part d in nasu ri ke da meduim trolley .?
? ? Basu d auki dogon lokaci ba suka nufi hospital d in bayan siyayyar da Bobo yayi. Kamar wacce take tsoran taka  kasa haka take tafiya Sabida yadda take jin zuciyarta kamar tana  ko karin barin gangar jikinta gabaki d aya . Lokacin da zasu shiga d akin da yake  kafafuwanta har rawa suke kamar bazasu d auke ta ba . Bobo na gaba tana bayansa shiyasa basu kula da ita ba.?
? ? ?A lokacin Sauban ya farka , dan a zaune yake sai jinginar da yayi da jikin bed d in . Su Fanan gabaki d aya suna d akin sai Uncle da Dadyn su Eshaal sai kuka Mamy. Dan hatta His Excellency baisan da zancen hatsarin ba Sabida baya  kasar shima.?
? ? Kanta a sunkuye ta shigo d akin, gabaki d aya idanuwansa suna kanta shiyasa jikinta ya  kara d aukar idanu, hatta su Fanan binta da kallo sukai suma ko ba a fad a musu ba sunsan kuka tayi dan babu wanda ya ta ba ganin fuskarta babu fara a ko walwala sai yanzu .  Kara binta da kallo yayi kamar babu kowa a cikin d akin sai su, hawayen da yaga sun sakko a idanuwanta yasa yayi saurin runtse idanuwansa tare da dafe kansa , babu wanda ya kuma kalla a cikin d akin sai Fanan , cikin sauri Fanan ta ja baya tana san  buya a bayan Mamy.?
? Subhanallahi, Baby mai ya samu fuskar ki? ,cewar Mamy da sai yanzu ta kula da fuskarta . Shima Dadyn su kallan face d in nata yayi sosai dan ko kusa shima bai kula ba sai yanzu . Cikin sauri ta girgiza kanta , bakinta na rawa ta furta  Babu komai Mamy abune ya d an shigar mun ido  .?
? ?Mi kewa Mamy tayi ta  karaso Inda take tare da ri ko hannunta  ba haka nasan ki ba , banasan musu mai akai miki? , kulle idanuwanta Baby tayi dan tana kallan Mamy da Dadyn su ta tuna maganganun Fanan, kulle idanuwanta tayi tana yin kuka  kasa  kasa , tun kafun Mamy ta kuma magana tayi saurin ficewa daga d akin. Sauban baisan lokacin da ya yun kura zai sauka daga bed d in ba Bobo yayi saurin ri ke sa  Don t hurt your self mana , I will talk to her  , komawa yayi ya kwanta har lokacin bai daina kallan Fanan ba , haka kawai yasan akwai abunda ta san1 sabida face d inta da ya canza . Bobo na  ko karin fita Dadyn Eshaal ya tsayar da shi  Don t mind Son, bari nayi magana da ita. Da haka ya bar d akin shi kuma Bobo ya zauna . Kallan su Mamy tayi gabaki d ayan su  Mai kuke  boyemun ne ? Shiru sukai gabaki d ayan su , musamman Sauban daga jingida da Bed yana lumshe idanuwansa kamar me bacci.
?hawayenta Fanan ta share cikin sauri , a sanyaye ta furta  Mamy laifi na ne banata ba , I thought  batawa yaya rai da tayi ne yayi causing accident d insa , that s why i said some rude words to her  , sai a lokacin Sauban ya bud e idanuwansa da suka soma yin ja, kallan da yake binta da shi da tana kusa dashi da ta tabbata sai ta shamari, Mamy bata fahimci kan maganar ba , shiyasa Fanan ta zayyana mata gabaki d aya abunda tace mata , ta  karasa da shash she kar kuka  Mamy please kiyi ha kuri , I don t mean that . Ajiyar zuciya Mamy ta sauke sai a lokacin ta fahimci wani abu akan su,  Ban san jin komai yanzu tunda muna asibiti. Idan mun koma gida gabaki d aya ina san ganin ki .Bobo ka zauna dashi , ni zan tafi gida dasu sabida karsu Didi su fahimci ba ma gidan gabaki d aya . Nasan hankalin su zai iya tashe gashi ba isashshen lapiya ne dasu ba . Bata jira amsar su ba tayi gaba , dole Fanan da Eshaal suka bi bayanta sai kuma Little shima da zai koma .?
? ? ? Dude please mu koma gida , banasan zaman asibitin nan please  ,ka fad unsa Bobo ya dafa  kasan halin Mamy sarai . And you


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login