Showing 108001 words to 111000 words out of 347251 words

Chapter 37 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1438

irin sahirtaccen  kamshi mai dad i sosai . ?
? ? ?
? ? ?Sau d aya ya kalli tray d in da aka shigo dashi yana d auke idanuwansa , Daidai kan sofa ya zauna yana crossing legs d in sa kamar yadda ya saba , jikin sa kuma ya jinginar dashi daga bayan sofa d in yana  kara lumshe idanuwansa kamar mai bacci.?

*****Knocking d in  kofar akai a hankali ka fun a turo ta, ta canza shiga yanxu wani dogon material ne a jikinta mai flowers kala kala sai d an kwalin kayan da ta d aura duk da hakan uban tulun gashin kanta bai rufe ba duka. Hannun ta d aya d auke yake da flask d in da tashigo da shi mai d auke da cups akansa,  Assalamu Alaikum , cewar Abla, motsa bakinsa kad an Big Boss yayi duk da sautin bai fito ba amma da alama sallamar ya amsa . Akan center d in ta ajje tray d in tana wasa da  yan ya tsunta kad an kad an , cikin girmamawa ta d an du ka duk da baya kallanta ta furta  ina & kwana ? , shiru Big Boss yayi mata ba tare da ya motsa ba ko kuma ya tanka mata ba, hannun ta Abla da take wasa dashi ta d an matsa cikin  karfin halin da ta d ora wa kanta ta  kara furta  Ina kwana ? , yadda ya  ki kulatan ne yasa Abla ta juya zata bar wajan ya ri ke hannu nata , d an turo baki Abla tayi kad an tana kawar da kanta gefe , bud e idanuwan sa Big Boss yayi akan ta , sosai yake  karewa shigarta kallo, yadda ta d auke kanta ?akan sa ne ya_o sashi ya murmusa sai kuma ya janyo da ita jikinsa yana d orata a laps d insa  Look at me  , kamar Wanda ya zugata sai ta  kara kawar da kanta gefe, d an jiyo da face d in sa yayi Side d inta shima ta sake d aukewa zuwa wani side d in, ? Oaky fine , cewar Big Boss , lokaci d aya ya soma yi mata cakul kulu, dariya Abla ta kyalkyale dashi tana ri ke hannun nasa  No please na bari fa , please ka bari  kanshi ya girgiza mata  No  , yanxu ma cikin dariya Abla ta furta  Am sorry please ka dena mun cakulkulu  , tsayawa yayi da yi matan kafun ya furta  then mene ne kike  bata rai uhmm ? Shagwa be fuska Abla tayi kafin ta furta  Bakai bane ina gaishe ka amma ka ki kulani waro eyes d insa yayi kad an da ita kanta Abla sai da ta kawar da kanta  kasa  ba ni bane , may be some one ne ,   bata fuska Abla tayi  Allah kai ne na gaishe ka fa kuma ka&  , peck yayi mata a baki da yasa ta kasa  karasa maganar da zatayi , idanuwansa akan fuskar ta ya furta  0rin wannan gaisuwar nake so okay ? , zata sun kuyar da kanta  kasa ya d ago mata dashi  Okay? , kanta Abla tayi masa knodding ba tare da tace komai ba , da hannu ta nuna masa warmers din da ta shigo dashi  Zasu yi sanyi, bata bashi damar cewa komai ba ta nufi warmers d in a maimakon ta serving d insa anan sai ta sakko dashi kan lallausan carfet d in sa , da ido yayi mata tanbayar zaman ta a  kasa , itama sai ta langwa bar masa da nata kan tana masa alama da ya sakko shima . Top s?it d in jikinsa ya cire kafin ya sako  kasan kusa da ita , warmers din Abla ta soma bud e wa ,  kamshin da yaji ne yasa ya kalli warmers d in  What do you like to eat ? Cewar Abla  What Sunsine want to eat shima ya bata amsa yana kashe mata ido d aya , d an  karamun murmushi Abla ta saka kafun tayi serving d insa  kosai da har yanzu zafi ne dashi sai kunun da ta saka shima cikin  karamin cup, zata saka masa sugar ya girgiza mata kai  it s okay, don t put any sugar , ba musu kuwa bata saka sugar din ba , tana  ko karin zubawa itama ya hanata ,  mai za kiyi? kallan sa Abla tayi sannan ta kalli abincin  Nima zanci  , matso da ita yayi kusa da shi yana nuna mata kosan, d aya Big Boss ya d auka ya kai bakinta Abla ta bud e baki zayi magana ya saka mata  ko_an a baki  Don t talk while eating, okay ? Kanta Abla tayi masa knodding , da kanshi ya dinga bata  ko_an a baki tare da kunun duk da tace baza tasha ba babu sugar haka Big Boss ya bata har Saida ta  koshi.  Kai baka ci bafa? Amsar da ta fito daga bakin sane yasa ta  bata rai  Na  koshi , bata ce masa komai ba ta saka wani  ko_an a plate tare da matsowa kusa dashi sosai  Allah Nidai sai kaci , ta d auki d aya ta saka masa Daidai saitin bakin  Haaaa ,bud e mata bakin Big Boss yayi, itama da kanta ta dunga basa a baki sai da ya kawar da kansa tukunna Abla ta tsaya  kina so nayi d an lukuti kamar ki ? Look at your belly yadda ya cika kamar kin saka abu a ciki ya fad a yana shafa cikin nata , itama kallan shafaffan cikin nata tayi tana  bata rai,  bari na wanke hannu na  , tana niyar fita ya furta  to my bathroom  , ba musu kuwa Abla ta wuce toilet d in sa ta wanke hannun nata , tana fitowa taga an had e komai waje d aya kamar ba ayi anfani dasu ba , shima yana ganin nata ya mi ke tsaye tare da mi ka mata top d in s?it d in sa , kallan suit d in tayi tana Tuna n1n abunda zatayi , fahimtar hakan yasa ta hau kan sofa ta tsaya Sabida ya fita tsawo  Yar gajeriya  , shagwa be fuska Abla tayi  da kad an ka fini tsaho ai kuma idan naci taliya nima zanyi tsahon . ?  Really ? Waya ce miki zaki  kara ? Yar ficika  , cikin sauri Abla ta furta  Ni ba yar ficika bace  , ? ? yar ficika  Big Boss ya  kara furtawa yana kallanta , kanta ta langwa bar masa , a shagwa be Abla ta furta  Sunshine& . , yadda ta ja sunan sai da tasa ya murmusa, hancin ta yaja kad an  Wannan Sunshine d in ta naso na  ki fita yau , your shagwa ba is killing me, huh  hannu Abla ta saka zata rufe kuskarta ya ri ke hannun  Nifa bana san wannan kunyar, stop it please , ni kin mayar dani mara kunya shine ke kuma zaki zo kina  boye mun fuska ? Uhmmm tun wuri ki ajjeta a gefe dan bazamu shirya da ita ba,  kasa Abla tayi da kanta tana wasa da fingers d inta, tana tsaye akan sofa din ya matso da ita kusa dashi  I always like it when you re in this mood , this your shagwa ba is killing me , I will go somewhere now ko zaki bini? Shiru Abla tayi tana Tuna n1n amsar da zata bashi kafin ta saka hannayenta a wiyansa tana shafa doan gashin kansa  you have important things to do out side , kaga am not a Baby zan zauna a gida ko ? Wani irin murmushi Big Boss yayi jin abinda tace  you re not a Baby ? Okay let s see sai mu tabbatar , ganin yana  ko karin ka mota Abla ta zille tana dariya  am not a Baby , hannu ya saka zai ka mata Abla ta  kara zille wa tana masa gwalo  Am not a Baby  , da ya saka hannu zai kamata Abla zata zille, sai ta soma gudu a cikin d akin tana san gudu, taku biyu yayi ya kamota sai faman zare ido take  Na yarda am a Baby , cewar Abla ganin ya kamata , hannu d aya Big Boss ya saka ya d alle mata goshin sa , cikin sauri ta dafe Wajan tana kulle idanuwanta kamar me kuka  , Heyyyy Sunshine zatayi kuka  , bata sauke idanuwan taba ta furta  Ni ba kuka nake ba  , kallan yadda ta kulle fuska Big Boss yayi kafun ya furta  cockroach  da sauri Abla ta bud e idanuwan , ko tsaya wa duba inda cockroach din batayi ba ta soma tsalle  Wayyo Allah na kyankaso kyankaso  ganin ta  ko karin rud ewa ne ya furt  am joking  hannu Abla ta saka ta d an doki  kirjin kad an  Ka bani tsoro Allah  , ?  Scary doll  cewar Big Boss yana kissing forehead dinta , top din rigarsa Abla ta d auka ta  kara hawa kan sofa , da kanta ta saka masa rigar tare da d aga masa fingers guda uku  bakayi kyau ba  , ?okay fine bari na cire  yana  ko karin juyawa Abla tayi saurin ri ke masa hannu  Allah wasa nake maka kayi kyau , Bye ! Bye  kumatun sa ya nuna mata alamar tayi pecking d insa , zata girgixa masa kai ya yi mata wani irin kallo da saida tsikar jikinta ta tashi,  ka kulle idanuwan ka  da hannunsa ya nuna kansa alamar  Ni ? Itama Abla ta jinjina masa kai , bai ce mata komai ba ya kulle idanuwan, sai data tabbatar ya kulle idanuwan ta zo daidai kuma tun nasa amma tun kafun tayi pecking din sa , Big Boss ya bata kyautar nashi kiss d in a baki  Abla zata kulle idanuwa ya furta  karma ki soma , let s go  , ya kama hannun ta suka fito daga cikin d akin, har yanzu hannun sa na ri ke cikin nata bai saki ba, A haka suka fito cikin falourn. Sai da yaje tsakiyar falourn sannan ya tsaya, hannunta da yake cikin nasa yake murzawa a hankali  Sunshine take care  hannunta Abla ta d aga masa tana waving kafun tayi hugging d in sa  Take care Sunshine  , shima Hugging d inta yayi back  I will , and don t stress your self , duk Wanda ya dame ki just give me a called , okay ? Murmushi Abla tayi tana jinjina masa  Okay  . A haka Big Boss ya bar part d in Abla tanayi masa waving hannu dan ko bakin  kofar ya hanata zuwa .


****Big Boss na fitowa sukai clashing dasu Sauban da suma suke  ko karin shiga part d in, ajiyar zuciyar Sauban ya sauke  We re are you going Dude ? Don t tell me you guys are leaving me here ? Banza Big Boss yayi masa zai wuce Sauban yayi saurin shan gaban sa  please say something Dude , shi wannan d an rainin hankalin na masa magana amma ya mayar dani d an iska please say something , please  , agogon hannun sa Big Boss ya kalla kafun ya furta  I need to go somewhere  ,cikin za kuwa Sauban ya furta  that s means Dude you guys are not leaving for sure ? ,shima kallan sa Bobo dake tsaye a wajan yayi  Yau nace zamu tafi?while zamu tafi after that old lady ( Didi)left ,  , wani farin cikine ya kama Sauban amma duk da hakan sai da ya  kara kallan Big Boss  Dude , you change at all yadda naga mood d inka jiya definitely you guys are leaving, please what make you change your mind ? Please Dude tell me dan gaskiya yau sai na bada kyautar gift , d an dakatawa Big Boss yayi daga tafiyar da yake sanyi kafun ya kalli Sauban cikin idanu  She wanted to stay here and I respect her decision, any problem ? , shi kansa Sauban baisan lokacin da ya furta  Kutmar Uba , Man? Daman soyayya zata saka ka canza ? You ? I have to give her a gift wallahi  , ta be baki Big Boss yayi yana kallan Bobo da yayi mutuwar tsaye, cikin sauri Bobo da sauban kamar wasu yara sukayi hugging juya  Finally, my dream came true , cewar Bobo yana kallan Big Boss da ya had e musu rai , ?cikin za kuwa Bobo ya furta  Big Boss tell me you love Sister , please? , a maimakon ya amsa masa sai yayi wucewar sa zuwa inda Victor ya bud e masa mota, a gaban idanuwansu Big Boss ya shiga mota , Victor ya rufe masa kafin su bar gidan gabaki d aya . A fili Sauban ya furta  Oh my God , am I dreaming ?wallahi he change , do you think if not now Big Boss zai zauna a cikin gidan nan for another minutes ?I will surely give her a surprise , let s go  , cewar Sauban yana jan hannun Bobo kamar wani  karamin  kaninsa zuwa part d insu. Shima sai faman murmushi yake , haka kawai wani irin farin ciki ya kamasa Sabida canzawar Big Boss d in.

? ? ? ?ABLA?
? ? ? ?
?Tana shiga d aki wayar ta dake kan bedside ta d auka tare da sata a charge ganin babu charge gabaki d aya a cikin ta . Tana sawa kuma bata zauna ba , tunanin abunda take sanyi ne yake mata yawo a zuciya , d an  karamun murmushi Abla ta saki tana komawa kitchen , Doyarta ta yanka da yawa ta d ora a huta, kafin ta soma d auko kayan had in miyar Egusi d inta da take so , cikin  kan kanin lokaci ta soma aikinta ganin akwai duk abubuwan da take bu kata a ?1k1.?
? ?Pounded yam Abla ta soma yi , a cikin turmi abunta ta daka ta sosai kafun ta saka suna warmers d in da take bu kata , Miyar Egusi d in da tayi gabaki d aya  kamshin sa ya cika ko ina na cikin kitchen d in duk da abun zu ke kamshin da ta kunna , tana gamawa shima cikin warmers ta zuba lafiyayyiyar equsi d inta da taji ganda da kifi da nama da ta saka sosai a ciki. ?
? ?
? ?Jakar abincin ta da ta fara had awa ?ta d auka tare da fitowa falourn , a maimakon ta kaishi kan Dinning sai ta ajje akan center , zata juya Kenan taji sallamar Little , da Sauri Abla ta furta  Yaya Little  , murmushi Little yayi mata duk da fuskar sa ta d an fad a kad an  I missed you Lil , you just Disappeared from no where  , ?wasa ta farayi da fingers d inta  am so sorry Yaya Little bayana ba charge shi baka jini ba , how are you feeling now ?ya jiki ? Wani murmushin Little yayi mata  am fine Lil daman ba wani serous matsala bane  , prince da tun d azu baiyi magana ba ya furta  Kamshin me nake ji ? Am start feeling hungry now  d an  bata fusku Abla tayi  Yaya prince baka yi missing d ina ba kenan ?  Dan zaro mata ido prince yayi  Ni na isa nace miki haka ? Kema kin san nayi missing d inki ,  kamshin Abincin ne ya d au hankali na , kamar hanci komai ba haka nake jira  , Kallansa Little yayi  Allah Yaya prince kai a cici ne duk lokacin da baka ci abinci ba akwai matsala ,  d an hararar sa Prince yayi yana furta  Eh naji d in Nidai koma Menene aka dafa a zubo mun dan I most taste it. Dariya Abla tayi kad an kafun ta furta  - Am coming yaya prince give me a minutes  tana juyawa prince ya furta  Yawwa Lil d ita, a haka Abla ta  karasa kitchen su kuma suka zauna akan kujeran falourn , ba a d auki dogon lokaci ba Abla ta fito hannunta da tray cikin Sauri prince ya kar ba yana ajjewa bai tsaya  bata lokaci ba ya bud e warmers d in. Cikin Sauri ya furta  Wow , mi kewa Abla tayi tsaye  Yaya prince bari nayi serving d inku  , kansa prince ya girgiza mata  No! No kiyi zaman ki kawai , kar


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login