Showing 42001 words to 45000 words out of 347251 words

Chapter 15 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1426

Wana iri? , Abla kamar zatayi kuka ta soma bashi labarin mafarkin sai da ta zo  karshe kuma kukan da take  ko karin ri kewa ya kwace mata , Hugging d inta yayi a jikin sa shima , shi kad ai sai faman taune  kasan lips d insa yake , cikin cool voice d insa ya furta  Mafarki ba gaskiya bane, and karki fad awa kowa wannan mafarkin , ba kyau fad an irin mafarkin nan, just calm down okay ?  Dago da fuskarta Abla tayi ita kanta bata san ya akai ba ta shagwa be fuska ,  Amma mai yasa nayi irin shi ban ta ba yi ba , hancin ta Big Boss ya ja kad an  a times kamar ana so a nuna maka wani abu da kai baka sanshi bane , karki sa mafarkin cikin ranki okay ? Kanta ta d aga masa yanxu ma ,  shine kike ta kiran sunan Little banda nawa ? d auke kanta Abla tayi daga fuskarsa , da hannu d aya ya jiyo da face d inta ,  d azu i was a bit angry with you , in zakiyi ?fushi ki dena fad an maganar da ta zo bakin ki any how okay? ,a hankali ?Abla ta furta  kayi ha kuri, ni ba haka nake nufi ba  , karan hancin ta Big Boss yaja har saida tayi  kara  Am hungry , cooked something for me  , kanta Abla ta jinjina masa dan gabaki d aya mafarkin da tayi ya sagar mata da jiki, sai da ta zo Daidai  kofar fita taji saukar muryan shi  karkiyi shirme  d an murgud a baki Abla tayi kad an yadda bazai ganta ba , sai da ta fita sannan ta d an harari  kofar  wai karnayi shirme , yen yen yen , ta  karasa tana barin wajan gabaki d aya.

***************
A  bangaran Hajiya falmata kuwa , Harry ce Baje a  kasa gabaki d aya ba kin ciki da takaici ya hana ta kuka , ga kanta da sai faman  kyalli yake sabida man da su M.Sarah suka shafa musu, Hajiya falmata na tsaye ko zama ta kasa yi sai faman taunar yatsa take ita kad ai, cikin tsananin  barin rai ta soma magana  Lalle yaran nan ya zama la anan ne tunda baya d aukan kowa da gashi, toh wallahi bazata sa buba kafin nazo karka sai na gama da shegiyar yarinyar nan mai kama da mayu sannan na lallata auran da ake tun kawo dashi, Indai ina raye bazaku ta ba zama cikin kwanciyar Hankali ba ko da kuwa zanyi yawo tsirara ne  , sai a lokacin Harry ta iya bud e bakinta  Momy wallahi idan ban kashe yarinyar nan ba zuciya ta bazata ta ba dena tafarfasa ba , sai na kawar da ita gabaki d aya daga Doran  kasar nan, sai na  kunsa mata ba kin cikin da bai ta ba goguwq a cikin ranta ba , na tsane ta , na tsane ta , wai har ni Harry zan bawa wata shegiya ha kuri ? Yarinyar da baifi in kifata da bango ba, yauyau d in nan ba sai gobe ba sai na cusa mata ba kin cikin da sai taji zaman gidan nan ya isheta, yau yau d innan ba sai gobe ba  ta  karasa tana mi kewa tsaye  Harry me zakiyi ? Cewar Hajiya falmata , tsaki Harry tayi kafin ta soma magana  Babu abunda ya shafeki da abunda zanyi , abu d aya zakiyi mun ki saka bokan ki ya bani kwallin mallaka, kwallin da duk nacin sa idan ya kalleni dole ya soni , dan sai na ci uban yarinyar can idan na aure sa . ta  karasa tana barin falourn .itama Hajiya falmata d akin ta tanufa bayan ta suri wayarta.

('('('('('('('('('

? ? Abla tana fitowa cikin falourn ta tarar da su M.Sarah a tsats tsaye , Sarah na ganinta ta furta  Welcome Mah , akwai abunda kike bu kata? girgiza mata kawai Abla tayi tana  kara sowa cikin falourn  M.sarah akwai abunda nake san tanbayar ki please  , kanta Sarah ta jinjina mata  Okay  Abla kamar ba zatayi magana ba sai kuma ta furta  Sarah su wanene suke fadawa su Little abinci? Shiru Sarah tayi kamar mai tunani kafin ta furta  kamar wad an da suke sarawa His excellency ne  d an shiru Abla tayi kafun ta furta  Daga yau ina so ki dunga kula da abubuwancin su , hatta abincin su inaso ke da James kun d auki nauyin kula dashi da d an mamaki sarah ta furta  Madam&  cikin sauri Abla ta dakatar da ita  kiyi abunda nace karki damu, ayyuka bazasuyi yawa a nan ba tunda ga Jenny  kanta Sarah ta jinjina mata kafun ta sara mata  D?ne  d an murmushi Abla ta sakar mata tare da yin hanyar kitchen , gabaki d aya mafarkin da tayi ya saka mata  kin yarda da kowa , babu abunda ya soma yi mata yawo sai abincin da su little suke ci shiyasa take so James ya cigaba dayi musu abinci kamar lokacin da suke America.?

? ? Tana shiga kitchen ta soma tunanin abunda zata dafa so simple ganin lokaci na tafiya , gashi yamma tayi , potatoes ta d auka Daidai Wanda ta san zai isheta ta soma filling d insa , cikin sauri jennifer ta shigo kitchen d in  Mah ki barshi zanyi aikin girgixa mata kai Abla tayi  No Jenny ki barshi , ba abu bane me wahala karki damu kanki  , ?amma akwai abunda kike bu kata ne ? Cewar jenny, shiri Abla tayi na  yan sakanni kafun ta furta  yes jenny alayyahu nake bu kata idan za a sameshi , da Sauri Jenny ta furta  okay ma tana barin kitchen d in, cikin  kan kanin lokaci Abla ta gama filling potatoes d innan ga su onions gabaki d aya data yanka, duk abunda take bu kata ya fito dashi musamman kifin da ta gyara . Jenny bata dad ewa ta dawo da zogalan. Cikin  kan kanin lokaci Abla ta fara girkin ta cike da kwarewa , daddad an  kamshin abincin na tashi duk da bawani abu take yi me wahala ba , ko mintuna 30 batayi ba ta kammala had a had ad d an Irish potatoe porridge d inta da yaji alayyahu da kifi , cikin wani unique medium warmer ta zubashi kafin ta d ebo fruits shima da kanta ta had a masa lapiyayyan smoothie , cikin d an  kamar silver din abu kuma ta saka mashi ice block kad an, sai data tabbatar ta gama had a tray d in ta dauka da kanta Jenny zata karba ta hana ta tayi fitowar ta , tana zuwa  kofar d akin shi kuma sai ta kasa shiga , Tuna n1n yadda zatayi masa da abincin ta fara har ta d an tsugunna zata ajje sai taga rashin dacewar hakan , addua ta fara Allah yasa baya cikin d akin, sannan ta bud e a hankali kamar me sand a, daga inda take bata hango kowa ba shiyasa ta shiga cikin sand a, ganin baya cikin ne yasa tayi ajiyar zuciya tayi saurin  karasawa kan center d in datasan akai zai iya cin abincin , tana ajjewa ta mi ke zata juya a Daidai lokacin da shikuma ya bud e kofa, da wani irin mugun speed Abla ta juya masa baya Sabida batayi tsammanin ganin saba , ?kamshin turaransa ne ya cika mata hanci, cikin sauri zatayi hanyar fita ya ri ko mata  kugu  ina zaki? Motsi ta soma yi da bakin ta tana sanyin magana , da  kyar ta iya furta  zanje d aki ne  , hannun ta ya ri ke har kan sofa d in d akin, shigar  kananan kaya blue d in da yayi ba  karamun yi masa kyau yayi ba musamman yadda kullum gashin kansa yake  kyalli sabida gyaran da ya Samu , da hannu ya nuna mata abincin da ta ajje, ba musu taje ta d auko masa , zata kuma juyawa ya furta  Haka aka koya miki ? Idan zaki bawa miji abinci? Tsuke fuskarta Abla tayi ta ki tanka masa , tana gani yana  ko karin mi kewa ta  karaso tare da serving d insa abincin da tunda ta bud e ya d an lumshe idanuwansa ,  Okay now a bani  Abla batasan lokacin da ta zuba masa wani kallo ba tare da d auke kanta zata gudu  idan kika  kara one step , you will surely regret it , bakyajin magana ko ?dont let me loose my patience over you  , kamar zatayi kuka ta furta  zan& .zan ga su Yaya Little ne.. kallan da ya je fa mata ne yasa ta had iye ragowar maganar tata. Dan dole ta soma bashi abincin a baki, sosai ya ci abincin dan ba karamun dad i yayi masa  I like the food  , cewar Big Boss duk da ba sosai yayi magana ba amma sarai taji abunda yace shiyasa ta d an tsuke fuskarta,  wad an da kike neman basanan sai ki bari idan sun dawo sai ki tattara ki kowa Wajan nasu  , da Sauri Abla ta kalle sa ganin yadda ya mayar da kallansa zuwa phone d insa . Bata san dalili ba sai jin kwalla tayi ta tarar mata a idanuwa , mi kewa tayi zatabar d akin ya dawo da ita tare da d orata kan cin yar sa  Rigimar ki tayi yawa , ni da kaiko wa laifin banyi kuka ba shine ke kike sanyi , d an sunkuyar da kanta Abla tayi ba tare da ta kallesa ba , gabaki d aya hannayensa ya saka yayi hugging flat tummy d inta tare da d ora kanta akan kafad unsa , shafar jikin yayi kad an kafun ya furta  Anya mutum zai iya rayuwa a flat tummy ? Abla bata gane me yake nufi ba shiyasa ta soma mutsu mutsu zata kwace ya  kara Hugging d inta  it s okay ! Just cool down, fushin ya isa haka, I want to feel your warm, stay still  .

********
A part d insu Hajiya sa adatu kuwa , iya sha ka sun sha ka abunda akayi wa  ya yan su , babu abunda ya fi tsaya musu arai kamar yanke gashin  ya yansu da akai ga uban aikin wahala da sukayi kamar sun samu bayi , Hajiya karima tun da ta shigo part d in ta kasa zaune ta kasa tsaye gabaki d aya ta kasa zama  Hajiya sa adatu dole mu d auki mummunan mataki, idan ba Haka ba yaran nan sai ya mulke mu gabaki d aya dashi da waccan shegiyar yarinyar da bazan ta ba bari ta samu kwanciyar hankali ba , lalle basusan wacece Hajiya karima ba , sun ta bo dala ba gammo gabaki d aya sai nayi maganin su , harda munafikin kubansu da ya bi bayan wannan abun .tsuke fuska Hajiya sa adatu tayi kamar wacce take cikin tsananin  bacin rai amma a cikin zuciyar ta kuwa wani irin shegen murmushi take  kiyi duk abunda zakiyi, zan zuba miki idanuwane kiyi mun komai kafun na mayar da aikina kanki dan bana yadda da mutum biyu, banza shashasha , kar nake kallan ki  , amma a fili sai wani dogon tsaki taja ,  Hmmm Hajiya karima ki bari , dan sai na d auki mugun mataki akan yarinyar can sai ta san da wa take ja , yanxu ba gobe ba zansa a fara yi mata aiki dan ba makawa sai na kawar da ita hankalina zai kwanta , shegen munafukin babansu ma sai nayi duk hanyar da zanbi naga bai amince da wannan Auran ba  d an ajiyar zuciya Hajira karima ta saki cikin zuciyar ta kuwa wani dad i ne ya kamata gani take kamar dama ce ta samu babba da sa adatu zatayi mata aiki tana kammala wa kuma zata saka  ya yanta su auri Big Boss bayan sun saka Abla ta koma  kas kantacciyar baiwa, kowa da kalar muguntar da yake  kullawa d an uwanshi , amma a zahiri mutum sai yayi Tuna n1n kansu d aya sabida yadda kullum suke a tare .


 Karfe 8:10pm na dare Abla ce zaune a cikin falour , gabanta kuma fruit ne da take sha tun d azu, ga wayar hannun ta da take buga game abunta , sanye take cikin wani doguwar riga silver colour da tayi mata kyau sosai a jikin ta sai hular d an kwalin da ta saka duk da haka mutum yana iya ganin uban T?lin gashinta Sabida yadda hular tayi wa gashin ta kad an, hankad o  kofar falourn da akai ne ya saka Abla d agowa , ba kowa bace face Harry dake sanye cikin  kananan kaya ga gashin attachment da tasaka sai kace cinyara , ita ka d ai sai fakan hura hanci take tana jijjiga ,  karamun murmushi Abla ta saki kafun ta furta  sannu da zuwa  wani dogon tsaki ta ja tana shigowa cikin falourn, a  kas  kance take bin Abla da wani gefen kallo , dan ubanki ke har kin isa kiyi min iso bayan ba gidan ubanki bane  , da Sauri Abla ta kalleta , a duniya idan akwai abunda bata d auka shine a zagar mata iyayen ta , shiyasa tayi wa Harry kallo d aya ta d auke kanta , sosai Harry ta  kulu da shirin da Abla tayi , a  kufule ta furta  Dangin mayu, da alama maitar a halinku bata tsaya a lashe mutane ba har da kwace mijin wasu , toh wallahi tun wuri ki shiga taitayinki, kada ki kuskura na  kara ganin ki a kusa da mijina idan ba haka ba sai nayi mugun illa ta ki, katuwar gida kawai  Ran Abla ba  karamun  baci yayi ba amma ko uffan bata cewa Harry ba , hakan kuwa da tayi yayi masifar  kuyar da Harry , shiyasa ya  kara bankawa Abla harara  wallahi kinji nq fad a miki, ko inada yake kika kuskura kika kallah sai na la antaki balantana  kazamun hannun ki yayi gigin ta bashi. Wani irin murmushi Abla ta saki da ya mugun d aure wa Harry kai , bata Ankara ba sai gani tayi Abla ta mi ke a tunanin ta wajan ta zata matso yadda taga ta taho sai taga abun ba haka bane , ganin Abla tayi passing d inta kamar bata san da wanzuwar taba yasa a masifance ta kalli saitin hanyar da Abla tayi, Wanda ta gani ne yasa zuciyar ta bugawa da  karfi jikin ta har ya soma rawa ganin Big Boss tsaye a wajan yyi folding hannayensa , ga Abla da ta nufi Wajan sa , sai data tabbata Harry tana kallan ta kafin ta langwa be masa kai shi kansa yayi mamakin ta amma ko kusa hakan bai nuna akan face d insa ,  Shine ka tafi kabarni ko goyani bakayi bako ? Ta  karasa tana masa narai narai da iso , kasa cewa komai Big Boss sai kallanta da yake , Harry kuwa tsabar ba kin ciki zamewa tayi a  kasa  kafarta ya bugu, gabaki d aya ta cika da takaici da dana sanin zuwa falourn , batasan lokacin da ta toshe bakin ta ba tana san sakin ihu amma ganin Big Boss a wajan ya sa ta toshe bakinta , bakomai ne ya ja mata hakan ba sai ganin yadda Abla tayi d age tayi kissing d insa da tayi tana girgiza masa  kafa kamar wata  karamar Baby  Ni ka goyani  ,  Dan lips d insa Big Boss ya taune kad an tana  kara binta da idanuwa ganin ydda take zuba shagwa ba san ranta , hannu d aya ya mi ko mata , sai data d an turo masa bakin kafin ta matso kusa dashi duk da abun da take  karfin hali Kawai take , so take taga reaction d in Harry , sabida ganin iskanci Harry take  karamin akan zaman gidan karuwan da tayi , tana zuwa Big Boss bai tsaya ba ya d aga ta kamar Baby, a hargitse Harry ta mi ke zata saka gudu Abla tad an furta  please karki manta ki kulle mana  kofan  , yadda taga Harry ta fita a hargitse ne yasa ta sakar mata harara sai alokacin ta Ankara da abunda tayi , cikin Sauri take  ko karin sauka daga kan jikin sa ya furta  don t even start it  , a firgice Abla tasoma kiciniyar  kwace wa tana san yi masa bayan1 ya ki bata wannan damar lokacin da ya had e lips d insu waje d aya tare da nufar hanyar bedroom d insa da ita.

IBTISSAM
? ? ? ( A heart touching story of love and destiny)

Story & written?
? ? ? By
Mss Lee ??

?
? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?09134652921



? ? TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!

SHIN KUNSAN WACECE HAJIYA NUSAIBA BR~B


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login