Showing 246001 words to 249000 words out of 347251 words

Chapter 83 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1384

girmamawa suka gaishe dasu , ko wanne fuska a sake ya amsa musu  ya jikin ki daughter? Cewar Dady yana kallan Abla . Wani irin kunya ce ta kamata babu yadda ta iya haka ta amsa masa . Ganin yadda suka kasa sakewa sosai Abbu ya dunga jansu da barkwanci suna hira , a lokacin sukai musu presenting abincin da suka kawo musu , sosai hakan yayi wa su Abbu dad i shiyasa suka sa suyu serving d in su . ?Tunda suka soma cin abincin suke santin daddad an abincin su , suma su Abla hakan da suka gani ba  karamun dad i suka ji.  Nima ku jira na baku tukuici na  , da haka ya nufi wani d aki, gabaki d aya sai suka tsargu dan basu tsammaci hakan ba . Ba Jimawa ya dawo da wata paper , ko wannan su ya dan ka masa a hannun sa  Allah yayi musu albarka yarana  , da  kyar suka samu courage na yi masa godiya dan abun ya basu mamaki ba kad an ba . Su Uncle babu abunda suke saki sai murmushi. Su Abla suna fita kowa ya duba paper hannunsa . Cikin zaro ido suke kallan paper sabida check d in 500k da ya bawa ko wannan su ( Muma Allah ya bamu sirikai haka muci d an sululuf
?
? ? ?Cikin tsananin farin ciki suka kai wa Mamy check d in amma taki  karba, musamman na Abla da tace ya kaiwa mujinta, su kuma ta umarce su da su kai wa yayyan su su ajje musu , da gangan kuma ta ki kar ban nasu Fanan d in dan gabaki d ayan su kar take ganin su. Suma sun so fahimtar haka sai kuma suka share , kowa yana jira masoyin sa ya zo sai su dan ka masa .

********
? ? ?Cikin wani d akin mai duhu, Sauban ,Bobo da kuma uban gayya Big Boss ne a ciki, ga saurin ihun wani da yake tashi a cikin d akin .  Kara hasken wajan Sauban take wajan ya bayyana kamar wani d akin horo ga wasu abubuwa da suke d akin kala kala . Su uku ne zaune kan wasu kujeru , sai  karamun table da yake gaban su , gashi sun mayar da hankali sosai kan abunda suke . Victor da Anthony kuma suna daga gefe ga wani mutumi a d aure ko ihun sa ba aji yadda bazai ta kurawa Big Boss ba gashi su Victor sai faman gana masa azaba suke .?
? ? ?
? ? ? ? Su Big Boss kuwa wani white hanky ne akan table d in , sai ruwa da aka saka upside down. Duk sun tsurawa ruwan iko ko wanne kuma akwai ba kin abu a hannun su mai kama da na shocking . Sauban ne ya furta  Big Boss kai zaka fara  , bai ce komai ba ya kalli ruwan, kamar  kiftawa da Bismillah ya zare hanky d in ruwan kuma bai zube ba . Mai da kallansa Sauban yayi wajan Bobo  Bobo your turn , kallan abun hannun Big Boss yayi, yana tantamar abunda zaiyi , sosai ya nutsu hanky da zan ?zare ba tare da bottles d in sun fad i ba . Idan kuma ya fad i hukuncin shocking ne , ba kowane ya had a wannan muguntar ba sai Big Boss . Bobo yana ja bottle suka zube, bai an kara ba ya ji saukan shocking a jikinsa . Timmm ya fad i daga kan kujerar da yake, Sauban mai zaiyi in banda dariya dan Big Boss ne ya saka amsa shocking d in. Cikin cool voice d insa ya furta  Girl d in ka ta fiya saka mata ta surutu da yawa  , gabaki d aya dariya suka saki lokacin da Bobo yake dawowa kan kujerar , yadda yayi maganar kuma ko su Victor da suke d akin basu abinda yace ba bayan su ukun su .  Mugu , kawai kace Matar ka kake d aukar wa fansa , thank god akan mu akai hukunci  , sai kuma ya juya sid e Sauban  Your turn  , ba musu Sauban yaja shi tun kafun hanky ya cire suka zube . Zaiyi magana Big Boss ya saka masa shocking shima kuma sai da ya fad i . Kamar d azu ya furta  She s too noisy, ta takura wa mata ta  , Sauban zai taso Bobo ya  kara saka masa shocking  kuma tana da surutu , hararar su Sauban yayi  Ni wallahi baza a dunga wannan zalincin da ni ba . Big Boss Allah zai sakamun da kai da Bobo. Big Boss bai tanka musu ba ya nufi inda su Victor suke . Mutumin da suka d auke su Victor ya cirewa abunda suka kulle masa fuska dashi . Kallo d aya Big Boss ya masa ya fahimci security d in ko wane ne amma bai ce komai ba ya sa azare masa abun bakinsa. Cikin azaba ya soma bawa Big Boss ha kuri akan su yafe masa . Cikin kausash shiyar murya Big Boss ya furta  waya aiko ka ? Inda inda yasoma  ko karin yi yana wawwaigawa d akin . Shocking d in hannunsa Big Boss ya saka masa . Cikin sauri ya furta  zan fad a , zan fad a wallahi  , suma su Bobo inda yake suka nufa suna jiran jin amsar sa ,  Wanda ya saka ni aikin nan ba kowa ba ne face& .. , bai kai ga  kai ga  karasa maganar saba ba kin abu ya soma fito masa a baki da hanci wanda baza a iya kiran sa da jini ba , gashi da wari sosai , barin d akin sukai ba tare da sunce komai ba , suna fita mutumin ya dena motsi ga jikinsa da ya soma lagud ewa kamar ana tsotse jinin jikinsa.
? ?
? ? *******
? ? ? ?********** ??
? ? ? ?
?Tunda magrib ya soma danno kai jikinta ya soma d aukar zafi, kasalar da take ji d azu da safe tana sake dawo mata a jiki , komai cikin  karfin hali kawai take yinsa . Yanzu ma sun shirya ne tsaf zasu wuce falourn Abbu da yace gabaki d aya kowa da kowa ya had u a can sabuwar member da suka samu acikin a halin. ?
?
? ? ?Sanyi sanyin da take ji ne yasa ta saka abu mai kauri a jikin ta sannan ta saka ba kar abaya mai d an fad i.
? ? ? ? ?Su biyar d in su suka nufi part d in Abbu dan sun san zuwa yanzu kowa yana can a falourn. Suna shiga kuwa kallo ya dawo kan su , sai alokacin su Yasmeen suka sake had uwa da su , ji tayi dama bata zo cikin meeting d in ba sabida tsabar takaicin da ya kama su.
? ? ? ? ?A gefe d aya suka samu suka zauna , Abla tana tsakiyar su, dan sosai take jin sanyi ga sanyin Ac da ya  karu amma ta kasa bayyana sanyin ta a fili. Ko mintuna biyar ba suyi ba su Mubina suka shigo falourn da  kannanta su khadija , jin zuwan su har da saka turare sabida ?ko d an president zai ce yanasan d aya daga cikin su . Amma yadda sukaga su Abla zazzaune sai jikin su ya sare gabaki d aya dan sunsan basu isa had a kansu da su ba dan ko akwai nesa ba kusa ba su Abla sun kere su balantana azo maganar d aukar wanka .
? ? ? ? Bayan Abbu ya bud e taro da addu a anyi gaishe gaishe kafun Mamy ta gabatar mata da a halin gidan , su khadija sai faman bin su Little suke da kallo hakan kuma Fanan ba  karamin sha ka tayi da sun kalleta zata banka masu harara, Little kuwa bai ma san suna yi ba .
? ? ? ? Sun dad e a cikin falourn ganin basu da alamar tafiya Muby tayi musu magana da ido , ba yadda suka iya suka ce zasu tafiya itama Muby tace zata rakasu, anan ma sosai samu kyauta ta ban mamaki sai faman washe ha kwara suke . Sun zo fita a daidai lokacin da su Bobo suka shigowa , idanuwan Khadija gabaki d aya akan Big Boss dan saura kad an ta hantsula , komai akan idon Abla, wani irin harara ta somayi wa khadija kamar idanta zai fad o  kasan karaf kuma akan idan Big Boss  I love it when you re jealous  , ya fad a cikin zuciyarsa , gefen lips d insa ya d an motsa kamar wanda yayi murmushi . Khadija sai tayi tunanin ita yayi wa murmushin , itama sai ta washe masa baki. Wani irin kallo Abla tayi masa sannan ta d auke fuskarta gabaki d aya daga kansa . Kallanta yayi ganin  bacin rai sosai akan fuskarta musamman irin kallan da tayi , sosai ya hango kishi da bala in da suke cikin idanuwanta , har ya  karaso falourn ita yake kallo ko zata kallesa amma ta d auke fuskarta. Ko da suka shigo kamar yadda su Fanan suka gaishe su , itama haka ta gaishe su ba tare da kalle sa ba .

 Aunty Muby,wallahi ya fara sona shima a kallo d aya ki duba irin murmushin da yamun , banza Muby tayi da ita duk da itama kyan su Bobo ya daketa dan bata ta ba sammanin kyaun har ya kai haka ba.?

? ? ? ??
?*********
?Basu dad e da zamana ba Harry ta shigo cikin falourn fuskarta duk ta kukkun bura , Momyn ta na ganinta ta dafe  kirji tana mi kewa tsaye  Harry  , kallan da Dadyn Harry yayi mata fuska a d auke , jiki a sanyaye ta koma ta zauna , Dadyn Harry ko kallan inda take bai ba sai ma mi kewa da yayi.  Dawo ka zauna cewar Didi, ba musu ya koma ya zauna yana  kara tsuke fuska .  Shigo ki zauna  . Cewar Didi tana kallan Harry da gabaki d aya kanta yake a sunkuye , sabida wani irin kunya da taji yana d awainiya da ita . Jiki a sanyaye ta  kara so falourn, a kan  kafafuwanta ta tsugunna tana kuka  Dady dan Allah ka yafe mun wallahi & . Wani irin gigitaccen mari ya d auke fuskar ta da ita , Abla Ita kanta sai data zabura , cikin Sauri Big Boss ya kalleta har yanzu kuma ta ki kallansa itama .?
? ? ?Girgiza Mama tayi  Na haneka da duka Adam, ka koma ka zauna , idan kuma bazaka zauna ba ka tashi ka fita  , ganin yadda ran Mama ya  baci shiyasa ya koma ya zauna . Cikin kuka tac1 gaba da bashi ha kuri amma yayi banza da Ita kamar bai san tana yi ba . Duk sunji tausayinta banda Yasmeen da wani irin dad i ya ka mata . Murmushi Abbu yayi  Ya isa Daughter share hawayen ki muyi magana  , babu musu ta share hawayenta amma wasu na bin kun cinta .  ina kika je da kika bar gida ? Zata sake kuka ya dakatar da ita  ba kuka na ce miki ba , tanbaya nayi miki , kanta a du ke ta furta  Gidan  kawa ta 
? ? ? ? Kawa? Ita  kawar taki a gidan su take ? Kanta ya girgiza  A ah a gidan ta take  .
? ?  ba sai nayi doguwar magana ba , shin gidan da kike je kin koyi wani abu mai anfani a gidan ? Ko ita  kawar taki? . Girgiza kanta tayi alamar a ah dan harshen ta ya kasa motsi balantana ta iya magana. Cikin fad a gabaki d aya Abbu ya had a su yayi musu fad a sannan ya dawo nasiha da ja musu ayoyin Allah , babu wanda jikinsa bai yi sanyi ba sabida zan tukan Abbu. Itama Harry cikin kuka sosai take ro kan Dady ya yafe mata . ?Cikin had e rai Dady ya furta  Wallahi in kinga na yafe miki , gobe kawai na baki wallahi ki kawo mijin aure dan ago be zan d aura miki aure , idan kuka kika ja da magana ta wallahi babu ni babu ke . Yau da gobe kawai na baki ki tashi ki bani waje  . A guje Harry ta mi ke ta fita daga falourn, Sabida tsananin tashin hankali sau biyu tana fad uwa  kasa . Girgiza kai Didi tayi ba wanda ya tanka masa maganar da yayi , sabida gabaki d aya sun fahimci yanda ransa ya  baci wanda da wuya ran Uncle Adam ya  baci , tunda suka ga hakan kuma ran nasa ya  baci ne sosai .
? ? ? ? A  bangaran Abla zuwa yanzu zazza bin da take ji ya  kara tsananan ta , dan ko maganar da Abbu yake yi ba duka ta ke fahimta ba . Idanuwan Big Boss gabaki d aya suna kanta yana kuma da yanayin ta.?
? ? ? ?
 Assalamu& ..Alaikum sallamar ta ya doki kunnuwan su , gabaki d aya d ago da kawunan su sukai zuwa inda suka ji muryar . Hannun Mama har rawa yake rai a  bace ta furta  Aina u  , kallanta kowa yayi sosai dan a karan farko babu wanda ya gane ko wace ce , a rud e Mamy ta furta  Nani? & ..
? ??
MSSLEE
'?.


IBTISSAM
? ? ? ( A heart touching story of love and destiny)

Story & written?
? ? ? By
Mss Lee ??

?
? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?0812 044 4608


? ? TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!

SHIN KUNSAN WACECE HAJIYA NUSAIBA BR~B ZURU ?d'?

HAJIYA ~ NUSAIBA DR~B ZURU

MAMALAKIYAR ZIMH ISLAMIC AND MEDICINE DAKE RINGH ROAD A KANO NIGERIA
Tazo muku da ingantattu ko sahihan magungunan mata masu inganci, ba anan kad ai ta tsaya ba har da na cututtuka da Turarukan wuta , Humra masu shegen  kaushi . Abun Alfaharin kuma tana bada sar1 cikin sau ki, sannan kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad in duniyar nan.?

Duk wacce ta siya magungunan Hajiya Nusaiba Dr B zuru, taga be yi mata aiki ba tazo za a dawo miki da kudin ki .?


KA DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA



1?? Hadin amarya
2?? Hadin mai jego
3?? Hadin sabon budurchi
4?? Hadin Kaza Yar Suddan
5?? zuma -Tsumi- Tabaje da sauransu
6?? Turaren Sandal ruuu& flastic Sandal
7?? Hadin Hawwi domin inganta zafafiyar kauna
8?? Hadin bagadad,kahlij,kajiji,gafgaf dasauransu
9?? Hadin humra soyaya dole ta matan aure da normal humra

DON SAMUN  kARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA :?
? ? 08133647913?
? ??
? ?KANO NIGERIA?

LOCATION: RING ROAD BAYAN G0DAN MAN NAZARGO.

? ? ? ?SIYAN NAGARI MAIDA KU DI GIDA

PAID BOOK


BOOK 2?
? ? ? ? ?S_____ 46


NOT EDITED?

Fashewa da kuka Nani tayi ?sabida yadda take jiyo muryar su amma bata ganin su gabaki d aya , Momy kuwa kamar wata zararriya tayi zuru zuru , ga rama da ba ki da tayi ita kad ai. Wasu soldiers ne suka soma shigowa sai Nani da Momy da suka shigo da su ko wannan su a jiga ce dan babu wanda zai kalle su lokaci d aya yace ya gane su . Sai an musu kallan  kurulla sosai , shima sai wanda yayi musu mugun farin sani tukunna zai gane su.?
? ? ?Big Boss kallan Abla da take mammatse jikinta yayi ko su Fanan da suke gefenta basu kula da yanayin ta ba , hankalin su gabaki d aya yana kan su Nani da suke shigowa . Mi kewa tsaye yayi kowa sai ya maida hankalin sa kansa ganin yadda ya mi ke , Abbu yayi tunanin barin falourn zai yi sai yaga ya nufi inda su Abla suke . Fanan da Eshaal har d auke nunfashi sukai sabida gudun kar suyi  kwa kwaran motsin da zasuyi wani kuskure . A gabanta ya tsugunna , gabaki d aya sai kallo ya dawo kansa , hannunsa d aya ya d ora a goshinta, wani irin zafi ne a goshinta sosai , bud e idanta Abla tayi da sauri ,  Sanyi ? Ya fad a a fusge, kanta ta d an jinjina masa , tana  kara  kudun d?ne wa , bai kuma cewa komai ba ya d auke ta gabaki d ayan ta kamar wata Baby .  Son mai ya faru ? cewar Mamy itama da ta  karaso wajan ganin yanayin Abla  Fever ! Ya fad a a  kasan ma koshinsa , temperature d in ta ?Mamy ta ta ba, cikin sauri kuma ta janye hannunta  Son ko mu tafi hospital ? Kansa ya girgiza kad an , yadda yayi magana babu wanda zai ji sa sai Mamy  it s okay Mamy , ki zauna I will take care of her  , kanta Mamy ta jinjina a sanyaye , suma su Fanan gabaki d aya sai bin bayan su sukai da kallo jiki ba dad i , murmushi Abbu ya saki kad an , ya lura d an sa babu ruwansa da kowa indai akan matar sa ne , hakan kuma ba  karamun dad i yake masa ba , dan har cikin zuciyarsa yake cin san Abla kamar  ya yansa.
? ? ?
? ? ? ? ? Big Boss suna komawa part d in su a bedroom d insa ya kwantar da ita yana


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login