Showing 339001 words to 342000 words out of 347251 words

Chapter 114 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1390

abun takaici mahaifiyarta kamar bata mutuwar sa take ba ta sakinta da akai mata take.

************
? ?Cikin wannan dare sosai masoya suka gana da masoyan su sabida rashin kasancewa da juna da sukai tunbayan rasuwar.?


WASHE GARI

? ? Gabaki d aya familyn suka had u cikin babban falourn d in familyn, kowa kaga fuskarsa da farin ciki da annashuwa a tattare da su, babu wanda zaka ha kwaransa a rufe sai Big Boss da ya shigo falourn sabida Ammi da taje ta d akkosa da kanta , a dole shima sai anyi breakfast dashi.
? ??
? ? ? ?Haka gabaki d aya kowa ya zauna akan dinning akayi breakfast. Ana gamawa kuma aka dawo falour ana hira cikin tsananin farin cikin da ahalin suka d auki dogon shekaru basuyi shima. Ko wannan su hankalinsa a kwance yake yanzu babu wani sauran damuwa da ba kin ciki a tattare da su, sai su Uncle Adam da suke  ko karin avoiding d in shiga cikin su. Amma duk da hakan sai da su Abbu suka saka dan dole suka saki jikin su , da har zuciyoyin su ba su d aura laifin abunda Mama tayi musu akan su Aunty Nusaiba ba.?

Yau wata iriyar rana ce a gare su da bazasu ta ba mantawa da ita ba , duk tsawan shekarun da sukayi cikin  kunci da ba kin ciki yau komai ya goge a cikin zuciyoyin su. Farin cikin a halin da ya dad e da rugujewa yau ya sake dawo musu sabo fal a cikin duniyar su. Dan sosai yau su Abbu suka saka ayi sadaka sabida tsananin farin cikin da suke ciki a yau d in nan .?

****Basu suka watse ba sai ana daf da kiran sallar azhar tukunna gabaki d ayan su kowa ya nufi sashensa. Itama Abla part d in Mamy ta gudu ta bar su Baby da d aukar triplets .?

Gabaki d aya yau a cikin farin ciki suke , ga sunan triplet da ake  ko karin yi goge duk da cewa ba wani taro za ayi ba sabida mutuwar da akayi , amma yadda aka dunga shigo da kaya ta ko ina kamar zasu bud e wani  karamun shago sai hakan ya baka mamaki, ta ko wana  bangare da Iyayen triplets da kakanninsu kaya kawai ake shigowa dashi mota mota.?

****** Bobo na ganin dare yayi gashi su Mamy gabaki d aya suna part d in Abbu ya janye matarsa shima. Dan sosai yayi kewarta, cikin dad ad an kalamai masu matu kar shiga zuciya ya soma yi mata magana, tun tana jin tsoro harta sake Sabida yadda yabi da ita a hankali yasa gabaki d aya bataji zafin da taji ba a lokacin farko da ya soma shigar ta . Ita kanta batasan lokacin da bacci ya d auketa ba akan faffad an  kirjinsa . Murmushi Bobo yayi ganin yadda baccin ya soma d aukar ta . Hakan kuma ba  karamun dad i yayi masa ba ko bakomai yau zai sake kwana da matarsa hankali kwance.?


***** Abla kuwa tana kwance akan gadon Mamy, wayarta na hannunta da take faman dannawa Sabida su triplets da suke hannun su Fanan ba . Kamar daga sama taji an fuske wayar hannunta . Cikin sauri ta juyo a d an tsorace . Wanda ta gani ne yasa ta d an turo bakinta  Allah ka bani tsoro , bai kulata ba sai ma waje da ya samu ya zauna a gefen bed d in.  bakya tausayi na ko? Almost 3 months , amma Mamy tana  boyemun ke , kallansa Abla tayi sosai jin yadda yayi magana . A hankali ta tashi ta matso kusa dashi .  Am sorry Sunshine please&  bata kuma magana ba sabida yadda had e lips d in su sosai. Wani irin passionate French kisses yake kai mata sabida yadda yayi kewarta . Launin idanuwansa sosai suka zanca kala zuwa ja. Ko  kwa kw kwaran bud e su ba ya iyayi sabida yadda yaji sunyi masa nauyi sosai .?

 Daukanta yayi gabaki d aya ya kwantar kan gadon tare da  ko karin soma cire mat riga. Cikin sauri Abla ta kallesa ganin yadda yanayinsa ya canza sosai  Sunshine please, kamanta a d akin Mamy muke? Bai kulataba Sabida yadda yake  ko karin cire mata rigar jikinta, yanzu ma cikin Sauri ta ri kesa amma ya hanata damar hakan sai da ya cire top d in rigar. Breast d inta da ya gani ne ya matu kar tayar masa da abunda ya danne tsawan kwanakin nan. Lokaci d aya ya burkice mata . Duk yadda taso ya rabu da ita ya ki barin hakan. ?Duka da cizo babu wanda Abla batayi masa ba , ganin da gaske shigarta yake so yayi tayi saurin hankad asa gefe da iya  karfinta ta gudu toilets.?

? ? ?Ajiyar zuciya ya sauke idanuwansa a kulle . A yadda ta barshi a hakan yake ?har yanzu , sai idanuwansa da suke a kulle, ya fi 5 minutes a hak kafun ya bud e idanuwansa da sukayi musun ja sosai da sosai. Jijiyoyin kansa har sun fara fitowa. Sai da ya  kara kusan 10 minutes a d akin kafin ya fita sabida shikad ai yasan abunda yake ji a jikinsa.?

Abla sai da yaji fitar sa tukunna ta dawo d akin tana sakin ajiyar zuciya . Tausayin mijinta fal cikin ranta bata da yadda zatayi ta taimaka masa shiyasa ta gudu toilet amma sosai take tunanin halin da yake ciki a yanzu.?
? Shiyasa ta yanke shawarar binsa amma tun kafin ta nufi  kofa Mamy ta shigo d akin . Babu yadda ta iya haka ta ha kura da zuwan sai message d inta da ta tura masa mai cike da kalaman soyayya da zai sanyaya masa zuciyarsa.

A ranar kowa cikin farin ciki ya kwana ba tare da damuwar komai a ransa ba.

********?
? ? ? ************
? ? Yau ya kasance suna , duk da basuyi taro ba amma sosai akayi nishad i da farin cikin ranar. Ga abun yanka da aka yanka musu sosai. Babban cikin su yaci sunan Uncle Isma il, sai na biyun da aka saka sunan Uncle Kabeer , kafun auta,  yar lelen Little Beauty da taci sunan Ammu( Safreena) . Ranar Big Boss sai da ya bawa kowa mamaki ba kad an ba . A maimaikon a  bata abinci masu yawa da wasu abubuwan , sai yayi anfani da wannan damar aka dunga aikawa talakawa kayan abinci. ?
? ?Mutane sai gani kawai sukai ana ajje musu kayan abinci da kudi, masu kuka sosai sukai kuka, haka masu addua.?
? ?Sosai ahalin Mai dala suka sha addua ?Sabida abunda Big Boss yayi . Ta ko ina addu a kawai ake musu da faman nasara cikin rayuwar su .
? ?
? ? ? A cikin gida ma ba a magana . Ydda manyan mutane suka dunga zuwa duk da yadda aka so kar ayi taro sai da triplets suka tara mutane na ban mamaki, ga uban kyaututtukan da suka dunga samu ta ko ina . Abla tun tana amsa da kanta har sai da su Baby suka dawo amsar kayan. Ba  karamun jama a suka tara ba. Tubarkallah Masha Allah . Dan sosai taro yayi taro wanda farin tsaruwa da  kayatuwar hakan  bata baki ne . Ta ko ina iyaye da kakannin triplets kud i kawai suke fitowa dashi. Idan kaga Little zaka d auka shine Uban su. Dan yadda ya kasa ya tsare yaran ba kowa yake bari a basa ba .?
? ? ??
? ? ? ? ?Su Abbu babban waje aka kama musu da sukaje can cin abinci gabaki d aya mazan gidan , sai kuma manyan mutanan da suka dunga zuwa yiwa his excellency barka da samun triplets. Sai a lokacin Babies suka tsira daga tsaran da Little ya basu amma duk da hakan an hana kowa d aukar pictures d in su a cikin waya bayan wanda camera lady take yi.?

 Karfe 4:30pm na yamma bayan mutane su watse gabaki d aya su Mamy gabaki d aya suna falourn Ammu suna hutawa aka shigo cikin falourn d auka da sallah. Gabaki d aya maida kallan su sukai kan  kofar ganin wacce ta shigo. Da far1 gabaki d aya basu fahimci ko wace ce ba , sai da ta shigo falourn sosai . Ba kowa bace face Harry da fuskarta ya ji ke da hawaye . Tana shigowa falourn kasa magana tayi sai tsugunnawa  kasa da tayi tana fashe wa da kuka . Sosai take kukan ko magana ta kasa har saida Arwa da take kusa da wajan ta d an d ago ta . Hajiya Falmata duk yadda take fushi da Harry saida kuka ya taho mata , ban sosai Harry ta canza kamanni tayi zuru zuru.?

? Cikin kuka Harry take basu ha kura , sosai take kuka tana nadamar abunda tayi musu . Harta su Abla gabaki d aya sai data nemi ya fiyar su musamman Abla da ta fi  bata mata . Cikin sauri su Abla gabaki d aya suka ce sun yafe mata sabida babu wanda ya ri keta acikin zuciya. Ganin yadda kamar ta ra be jikinta waje d aya dakanta ta d auko ?triplets ya kawo mata . Harry batayi tunanin hakan ba , dan ko sau d aya batasa a ranta Abla zata bata  ya yanta ba . Amma sai gashi lokaci d aya ta kore mata tunanin komai a cikin zuciyarta . Hawaye duk ya  bata mata fuska lokacin da take kalan kyawawan yaran Abla.?
??
? ? ? Sosai take kallan kyawawan yaran, Baby dakanta taje tayi serving d inta su Abla suka nufi dinning tare da ita kamar babu bunda ya had a su suka dunga janta da hira . Tun tana nonne kewa harta saki jikinta a wajan su . A hankali ta furta  Na gode sosai da sosai . Na d auka zaku  kyamace ni sabida abunda nayi muku a baya  murmushi Abla tayi mata  Karki damu komai ya wuce , daman rashin fahimta muka samu . Still Harry sai da ta kuma yi mata Godiya , dan sosai taji dad in yadda suka amshe ta . Shiyasa itama ta soma basu amsa a hirar da suke . Lokaci  kan kani kamar basu ta ba samun wani matsala ba suka ci gaba da hirar su.?
? ? ? ?Hakan da sukayi wa Falmata sosai taji dad in hakan har cikin zuciyarta.?
? ? ? ?
? ? ? ?A falourn suka zauna har dare , lokacin da su Abbu suka dawo , suma haka Harry taje ta dunga neman yafiyar su, Dadynta kamar bazai ha kura ba amma ganin yadda tayi nadama sosai yasa ya yafe mata , su Abbu ma sosai suka ji dad in yadda ta canza cikin  kan kanin lokaci.?
? ? ? ?
? ? ? ?A ranar Harry a gidan takwana , Sabida yadda taji dad in bacci babu zafi da sauro har munshari ta dungayi cikin kwanciyar hankali.?


MSSLEE
'?.


IBTISSAM
? ? ? ( A heart touching story of love and destiny)

Story & written?
? ? ? By
Mss Lee ??

?
? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?0812 044 4608


? ? TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!

SHIN KUNSAN WACECE HAJIYA NUSAIBA BR~B ZURU ?d'?

HAJIYA ~ NUSAIBA DR~B ZURU

MAMALAKIYAR ZIMH ISLAMIC AND MEDICINE DAKE RINGH ROAD A KANO NIGERIA
Tazo muku da ingantattu ko sahihan magungunan mata masu inganci, ba anan kad ai ta tsaya ba har da na cututtuka da Turarukan wuta , Humra masu shegen  kaushi . Abun Alfaharin kuma tana bada sar1 cikin sau ki, sannan kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad in duniyar nan.?

Duk wacce ta siya magungunan Hajiya Nusaiba Dr B zuru, taga be yi mata aiki ba tazo za a dawo miki da kudin ki .?


KA DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA



1?? Hadin amarya
2?? Hadin mai jego
3?? Hadin sabon budurchi
4?? Hadin Kaza Yar Suddan
5?? zuma -Tsumi- Tabaje da sauransu
6?? Turaren Sandal ruuu& flastic Sandal
7?? Hadin Hawwi domin inganta zafafiyar kauna
8?? Hadin bagadad,kahlij,kajiji,gafgaf dasauransu
9?? Hadin humra soyaya dole ta matan aure da normal humra

DON SAMUN  kARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA :?
? ? 08133647913?
? ??
? ?KANO NIGERIA?

LOCATION: RING ROAD BAYAN G0DAN MAN NAZARGO.

? ? ? ?SIYAN NAGARI MAIDA KU DI GIDA

PAID BOOK


BOOK 2?
? ? ? ? ?S_____ 59-60?
? ? ? ? ?
END?

Rayuwar ahalin sosai ta canza daga  kunci zuwa farin cikin da kwanciyar hankali. Babu wani tension ko matsala da yake damunsu sai tsananin  kaunar da suke nuna wa junan su.?

? ? ?Duk tsawan kwanakin nan da dawowar Ammu. Abbu bai samu damar magana da ita ba , duk da yadda hakan yake matu kar damunsa a cikin zuciyar sa .?

Yanzu ma zaune yake a cikin d akinsa hannunsa d auke da wani hoto yana dubawa . Knocking  kofar da akai ne yayi saurin kifa hotan akan table , kafun ya furta  Come in . Turo  kofar d akin ai,  kamshin turaran wanda yaji ne ya saki a jiyar zuciya tare da d ago kansa . Shima Big Boss d in shi yake kallo sosai kamar mai nazarin wani abu.  Ya ka tsaya anan? Ka  karaso ciki mana . Shigowar kuwa yayi yana  kara kallan Abbun nasa kafun ya kalli itan da Abbu ya kife. Yana ta bawa Abbu yayi saurin ri ke hannunsa  Me zakayi dashi? Tanbayar saida ta saka Big Boss dariya shiyasa ya murmusa har saida ha kwaransa suka fito sosai.?

? ?  Abbu inasan ganin hotan ne kawai.. katse shi Abbu yayi  No basai ka gani ba . Ai babu komai. Wani murmushin Big Boss yaja  It s okay Abbu. Just Hotan zan gani ai . Kafun Abbu ya sake magana yayi saurin d auke picture d in. Kallan Abbu yayi da ya d auke kansa lokacin da Big Boss yaga hotan Ammu a jiki.?
? ??
? ? ? ? Shiyasa Abbu ka hanani gani kenan? If you want to see her , just called her  , murmushi sosai Abbu ya saki  kamanta halinta kenan ? Huh? For how long da dawowar ku ? Amma ko sau d aya she never talk to me. Yadda yayi maganar cikin canzawar fuska Big Boss ya furta  Am coming Abbu . Ya fad a yana barin d akin . Yana fita wani number yayi dialing, ringing biyu akayi picking. Kamar bazai yi magana ba sabida yadda yake juya maganar.?
? ? ? ?
? ? ? ? ?A d aya  bangaran Ammu da tayi picking kiran ganin yadda yayi shiru yasa ta furta  Hello Bakaji na ne ? Lumshe idanuwansa yayi lokacin da ya da yaji daddad an muryarsa  Ammu , ya fad i sunan yana d anja kad an , sai kuma ya cigaba  Abbu bashi da lapiya and ya  Kisha medicine . Can you do something? Shiru Ammu tayi na wasu seconds kafin ta furta  Bari na kawo muku abinci sai ka bashi maganin , da haka ta kashe kiran.?
? ? ? ? ?
? ? ? ? ? ? Are you done ? Yaji muryar Abbu a bayansa . Gashinn kansa ya d an ta ba kad an  Abbu she s coming now . I have to go . Bai bari Abbu yayi magana ba yayi wucewarsa dan bayasan Ammu tazo ta tarar dashi anan . Yana barin wajan Abbu ya saki murmushi sosai tare da komawa d akin. Ko mintuna biyar ba ayi ba Ammu tayi knocking  kofar. Kusan sau biyu tana yin hakan yadda taji shiru ba a amsa bane yasa tayi saurin bud e  kofar dan duk a tunaninta ciwan sane ya tashi amma kuma sai taga sa banin hakan ganin sa zaune kan bed .?
? ? ? ? ? ?
? ? ? ? ? ?Fasa  karasa shigowa tayi zata juya taji saukar muryarsa cikin dodon kunnanta  Safreena. Ya kuma nanata sunanta lokacin da yake nufowa inda take . Tray d in hannunta ya amsa tare da ri ko hannunta d aya .  kina wahalar dani sosai wallahi. Idan bakiyi wasa ba kuma muna zuwa wajan Sitti zan fad a mata yadda kike wahalar dani.
? ? ? ? ? ? Murmushi Ammu tayi tana kallan d akin  Wannan plan d inka ne da na d anka ? I have to go ga abincin nan . Hanata fita daga d akin Abbu yayi .?
? ? ? ? ? ??
? ? ? ?  Babu inda zakije har sai kin fad amun laifin da nayi da kika dena damuwa dani yanzu . Satar kallansa Ammu tayi taga yadda ya jingina da  kofar fitan gashi bata da wata hanyar. Dole ta zauna akan kujera kamar yadda yaja hannunta zuwa wajan.?


****** A wajan su Little kuwa har yanzu babu abunda ya shiga tsakanin su da su Fanan sai da kullum cikin nuna wa juna  kaunar su da suke . Dan tunda Little yayi al kawarin bazai yiwa Fanan komai ba har sai sun tare a gidan su kamar yadda suke shirye shiryen tafiya Saudiya da zaran Abla tayi kwana 40 da haihuwa . Kwanda prince da lokaci zuwa lokaci yana mammatse matarsa san ransa . Soyayya da sha kuwa sosai take yawa a cikin zukatan su. Baby yanzu ba a magana mita da masifar da take wa Sauban idan ya neme ta yanzu ta rage sai jan ajin da take mugun yi masa , kafun ta barshi ya ta bata sai ta gama wahalar da bawan Allah . Bobo kuwa ba a zancen sa dan shi yanzu babu ruwansa idan yana neman matarsa zuwa yake kawai ya d auketa subar gidan , wani lokaci sai sunyi kwana biyu tukunna zai dawo a


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login