Showing 147001 words to 150000 words out of 347251 words

Chapter 50 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1478

nayi da tawa rayuwar? Duk Wanda ya kashe kansa wuta Allah zai saka sa , Wana irin amsa kike so na bawa ubangijina akan tarbiyyar yarana ? Ko kinaso Allah yayi fushi da Dadyn ki? Cikin Sauri Baby ta girgixa masa kai hawaye na  bata mata fuska  Tom ki share hawayenki , banaso naga Babyna tana kuka , kar kisaka komai a cikin ranki, you still have us, okay ? Cikin Sauri Baby ta jinjina masa kai yanxu ma , da kansa ya g?e mata hawayenta, tare da tapping bayanta , har sai da ta soma a jiyar zuciya , cikin sanyin murya ta furta  Dady ! Eshaal , Abla , Fanan duk suna iya bangansu ba  , Mamy ce ta furta  Su kad ai kike san gani banda mu ko ? Da Sauri Baby ta girgixa mata kai  ah ah kuma ina san ganin ku, kawai inasan sanin halin da suke ciki  . Hannunta Mamy ta kama  toh ki kwantar da hankalin ki, duk suna lapiya , kema yanzu jikin ki yana  kara  karfi zamu koma gida duk sai ki gansu , idan goyasu ma kike sanyi duk sai kiyi Babyn Dadynta  , daga bayansu Sauban ne da tun farfad owar Baby yake bunta da kallo ganin yar  karama da ita sai shegen rigima , suna had a ido ya Harare ta , ita ma Baby sai sa ta ga hankalin Mamy da Dady basa kanta ta rama hararar da yayi mata har da murgud a masa baki , cike da mamaki ya kalleta , bai kuma cewa komai ba sai girgiza kansa salda yayi .  Wallahi ko me kayi mun sai na rama ehe dan ma rabin zuciya ta bata da lapiya , rabice kawai lafiyarta kalau, ke kuma Momy wallahi kullum sai na yi miki addua Allah ya Mayar dake agwagwa , ko k1yashi, yadda zan tattakeki , ni sai yanzu na tuna kamar idanuwanta irin na jemage ne ", cewar Baby , gabaki d'aya wannan zantukan a 'kasan zuciyar take yinsa.


ESHAAL

? ?Tunda Bobo ya yayyafa mata ruwa take kuka, sosai take kukan kamar ranta zai fita, handkerchief d insa ya mi ka mata  Share hawayenki let s talk  , kar ban handkerchief d in tayi , data goge hawayen sai wasu su soma bin kuncinta, cikin shash she ka take furta  Umma , ? kinyi kewar ta ko ? Cikin Sauri Eshaal ta jinjina kai wani hawayen na biyo mata kunci, d an murmushi Bobo ya saki kad an  Nima muma bamu da Umma ?ver 22 years t?n kafin a haifeki , tsayar da kukan da take Eshaal tayi a sanyaye ta furta  Kuma baku da Ita ? Kansa Bobo kawai ya jinjina bata tare da yace mata komai ba ,  ko karin mi kewa tsaye tayi ya ri ke hannunta  Ina zaki? Kai tsaye Eshaal ta basa Amsa  Zanje Wajan Baby ne  , dawo da ita yayi ya zaunar  Don t mind , zasu dawo yanzu basa g1da  yanzu ma kamar zatayi kuka ta furta  wani abun ne ya same ta ko? Hawaye har ya soma sakko mata a idanuwa , a maimakon ya amsa mata sai handkerchief d in da ya saka ya goge mata idanuwan  Banaso naga kina kukan nan, ko so kike Nima nayi? Shiru Eshaal tayi masa tana sunkuyar da kanta  kasa , d an kallanta Bobo yayi kafun ya furta  So the Crying Angel tana jin kunya ? Ci?????
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
 kin Sauri Eshaal tayi  ko karin mi kewa Amma ya hanata hakan Sabida ri ke hannunta da yayi a cikin nasa , ?wani  karamun zobe ya ciro cikin aljihunsa siriri me kyau yana kallan yadda ta sunkuyar da kanta  kasa  Should I please ? , waro idanuwanta Eshaal tayi tare da soma kif kif tasu a kansa , shima kallanta yayi ganin yadda  kif kifta idanuwa, ganin yadda ta kasa cewa komai ne yasa ya zura mata ring din a hannunta , cikin d an tsokana ya furta  ajjiya na baki, anytime zan kar bi zobe na kinji?  Dan ajiyar zuciya Eshaal tayi tana jinjina masa kai ,  ki je ki kwanta ki huta kafin Sisters din naki su dawo okay ? Kanta Eshaal ta jinjina masa , a sanyaye ta furta  thank you  , tana nufar hanyar d akin nasu , sai da ta  bace wa idanuwansa tukunna shima ya bar falourn.?

***********?

 Karfe 3:30pm motocin su His Excellency ta shigo cikin gidan, a daidai part d in su Diidii akai parking , Mamy ce ta soma fitowa hannunta ri ke dana Baby , suna sauka kuma motocin suka nufi hanyar part d in His Excellency.
? ? ? Tunda su Baby suka shiga cikin palourn Suka tarar da bakowa a cikinsa , magungunan ta Mamy ta mi ka mata  ki fara yin wanka sai ki huta kinji? Amma karkisha maganin bari na fara sawa akawo muku abinci ?kanta Baby ta jinjina , duk a tunaninta zata tarar dasu Momy sai taga sa banin hakan , gabaki d aya wani irin d aci da zafi take ji a cikin zuciyarta , duk da ta bawa Amma ha kuri lokacin da suka dawo bata Tuna n1n zata iya yafewa kanta abunda tayi mata , bata bari Mamy taga hawayen taba tayi saurin nufar hanyar ?d akin, sai da taga wucewar Mamy tukunna ta tsaya tana kukanta , sosai tayi kuka , babu irin tsinewar da batayi wa momy ba , har adduar Allah ya mayar da ita talo talo ko jemage sai da tayi . Jin kamar motsin mutum tayi saurin share hawayenta tare da shiga cikin d ak1n nasu. Eshaal ta gani sai Fanan da alama basu gasu dad e da yin wanka ba gabaki d ayansu , shigowar Baby ne suka soma binta da kallo, maganinta ta ajje tare da zama akan gadon, babu Wanda ta kula a cikin su ta kwanta rufda ciki tana  ko karin yin kuka , dafatan da Eshaal tayi ne ta d an d ago da fuskarta  Kukan me zakiyi kuma ? Kin manta Ammi akace mahaifiyar ki wannan ba abun farin ciki bane ? Ki godewa Allah tunda kina da Amma, Allah ya fimu sanin komai daidai da akasin hakan , ki dena saka damuwa aranki, ki barwa Allah komai zai saka mana kinji? Hawayen idanuwanta Baby ta share tana kallan Eshaal da itama take san yin kukan  Amma Eshaal kin manta irin abunda nayi wa Amma tun ina yar  karama ? Taya zata yadda ta kalleni a matsayin  ya? Bayan irin abubuwan da na dunga yi mata ?  Murmushi Eshaal tayi mata tana ri ke hannunta  Amma bata ta ba  kullatarki ba ko da sau d aya ne , tana sanki har cikin zuciyarta, shiyasa take san zuwa gyara miki d aki, nasan idan itama tasan ke yar tace zatayi farin ciki sosai  , zama Fanan tayi a d ayan side d in tare da dafa Baby  duk da bansan yadda kukai rayuwa da ita ba , nasan zata soki sosai , amma tanbayar anan me yasa bata gane ki ba ? Bata gane cewa ke yar tace ba ? Menene asalin farkon dalilin zuwanta gidan ku? Ni zuciya tana fad amun bawai aiki tazo yi ba  , ajiyar zuciya Baby ta sauke  Nima nayi wannan tunanin , akwai matsala ta wani  bangaran akwai abunda bamu sani ba , idan munasan sani kuma dole mu bincika da kanmu ba tare da sanin kowa na gidan ba  , cike da gamsuwa Eshaal ta furta  Tabbas muna bu katar bincike da kanmu, kuma da sannu duk wani mugu sai mun tona masa a_1r1 dan 0naji a jikina basu kad ai bane , akwai wasu mutanan a  boye  , gabaki d ayansu sun yadda da wannan shawaran, d an juyawa baya Baby tayi kad an cike da mamaki ta furta  Ina Abla ? , itama Eshaal , Fanan ta kalla , da hannu Fanan ta musu nuni alamar itama bata sani ba sai kuma ta furta  Amma Yaya Little yace tana tare da Yaya Big Boss  , dan kallanta Baby tayi  kaji munafuka kice Mijin ki shine zaki fake mana da wani Yaya Little , bari nayi wanka tukunna Nima , tun yanzu zamu soma had a plan d in kafun Isowar Abla  . Jakar maganin ta ajje kawai tare da nufar toilet.?
? ? ?
('('('('('('

ABLA

 Karfe 5:17pm Abla ta soma motsa idanuwanta , Big Boss na Side d inta sa banin d azu yanxu wasu kayan ne a jikinsa and daban , musamman blue top d in rigarsa da ta fito da damtsen hannunsa sosai , yau ko tuffe gashin baiyi ba sai sakinsu da yayi abayansa ba ki wuluk dasu a mummurd e , fuskarsa gabaki d aya babu Wanda had e ran kamar wani ne ba Big Boss ba , hankalinsa gabaki d aya yana kanta shiyasa da ta soma motsa idanuwanta ya matso kusa da ita sosai tare da ri ke hannunta , a hankali Abla ta cigaba da motsa su har ta bud e su gabaki d ayansu a kansa, idanuwanta har sun d an fad a , yun kurawa tayi zata tashi ya hanata hakan tare da mayar da ita ya kwanta yana girgiza mata kai  No karki tashi kinga baki da lafiya  , idanuwanta ne suka soma ciwo da hawaye cikin Sauri ya girgiza mata kai  No please Banda kuka, Okay Sunshine ? yanayi yana d an murza hannunta kad an , bakinta tabud e da  kyar ta iya ambatan Baby fa ? Dukda baisan wacce bai ya fahimci Wanda ta fad i a kitchen take magana , gefen fuskarta Big Boss ya shafa  Calm down , she s safe yanzu ma nasan sun tafi gida gabaki d ayansu  , ajiyar zuciya Abla ta saki me karfi da sai da yajita shima , cikin marairaice face ta furta  Nima mu tafi gida banasan nan wajan , banasan warin asibitin kamar zanyi amai , murmushi ya sakar mata kad ai  zamu tafi amma ki bari jikin ki yayi  kwari sai mu tafi ko? Kafad a Abla ta ma kale sata saka kuka yayi saurin furta  it s Okay zamu tafi gida muma, bari na saka a fara kawo mana maganin mu sai mu tafi ko? Kanta Kawai Abla ta jinjina masa tana d an turo baki, kusan 2 minutes bai ce mata komai ba sai kallanta da yake yi irin kallan da sai da ya saka ta kallesa, cikin  bata fuska ta furta  Ni ka dena kallo na , g1ra d aya Big Boss ya d aga mata  Why Sunshine ? Bakyasan na kalleki ? Fiki fiki tayi masa da ido kafun fa girgiza masa kai alamar ah ah , cikin kWa be face ta furta  Ni yunwa nake ji , eyes d insa ya d an waro kad an gabaki d aya ya manta , babbar white leather d in da ya shigo da ita ya d auka , Youghurt d in da take yawan sha ya mi ka mata , cikin sauri tun kafin ta tashi ta soma  ko karin bud ewa , kar ba Big Boss yayi tare da yi sama da gadon kad an yadda zata ji dadin sakewa  ki bari ki fara brush sai kisha ko? Cikin Sauri Abla ta furta  Ni yunwa nake ji idan Naci abinci sai nayi,bai kuma ce mata komai ba ya ?bud e mata Youghurt din cikin sauri kamar wacce taci babu ta soma ?sha ba  ka k kautawa, yadda yaga tana  ko karin shanye Babban kwali yasa ya kar be,  bata fuska Abla tayi  Ni ka bani ban gama sha bafa  , kansa Big Boss ya girgiza mata alamar ah ah  No ki ci abinci tukunna , Youghurt ba abinci bane ai , karya cika miki ciki, kinji? Kanta Abla ta Jinjina masa , lafiyayyiyan gasashshiyar kaza da ?taji kayan had i Big Boss ya bud e mata Sabida kwad ayi Abla harda sid an baki, d an mitsitsi ya d auka zai saka mata a baki ta ya mutsa fuska  Ni wannan ya mun kad an  , da mamaki ya kalli naman hannunsa kafun ya kalleta , cikin lallashi ya furta  wanne kikeso so a ciki? Abla har da murmushin
Jin dad i wani babban cinyar kaza ta d auka ta soma ci , binta da kallo kawai Big Boss yayi , bai ta ba ganin tana cin abinci sosai ba sai yau , kamar ba a cikinta take zubawa ba , bai hanata ba sai idanuwa da ya zuba mata , sai da taji tabin kazar har da  kari tukunna ta cire hannunta ,  Sunshine Yourghut d ina  . Kansa Big Boss ya girgiza mata  No babu abunda zaki kuma ci ki bari idan muka koma gida sai kisha kinji , shiru Abla tayi masa tare da d auke kanta , tana  ko karin tashi yayi saurin ri ke mata hannu  let s me help you  hannunta Abla ta zame cikin nasa , kamar me shirin yin kuka ta furta  Ni banaso zanyi da kai na  gashin kansa Big Boss ya ta ba kad an kafun ya furta  it s okay zan baki , bari kiyi brush , zaki iya takawa ? Kanta Abla ta jinjina zata saka  kafar ta ya furta  Slowly , gabaki d aya mamakine ya kamata ganin tafiyar ma kamar shirin koya mata zaiyi, kamar Baby ya d au ri ke har toilet din, basu d auki dogon minutes ba suka fito wannan lokacin shi ya d auko tama  please Sunshine mu tafi gida kaji ? Please  wayar sa Big Boss ya d auka, d an short message ya tura kad an kafun ya furta  Right away , but karkiji sanyi bari na fara saka miki coat d ina  , cike da mamaki Abla ta furta  Ni bana jin sanyi , shima Big Boss har ya bud e baki sai furta  Babyn su  _ai kuma yayi shiru sabida har lokacin batasan da wani ciki a jikinta ba . Bata kuma musu ba ya temaka mata tasaka d in ko ledar da suka shigo da ita bai d auka ba ya ri ke mata hannunta guda d aya , yadda suke tafiya kamar wasu sarakai dan ko  kasa kamar basa san takawa , har cikin mota ya shigar da ita , zai shiga cikin Sauri wani babban Doctor ya  karaso Inda yake , cike da girmamawa ya mi ka masa wani Bag , Big Boss bai ce masa komai ba ya karbi bag d in, har acikin motar Abla na kwance a jikinsa , ba a d au lokaci ba motocinsu Suka hau babban titin da zai kaisu Banana island .?

? ? ?Tun suna mota Abla take masa shagwa bar ta da ta saba , shima bai hanatan ba ya cigaba da binta a haka, sun d au dogon time suna tafiya kafun su  karasa babban gidan sa da yake Banana island , a Tuna n1n Abla gida suka nufa shiyasa ta saki jikinta sosai, tun kafun a shiga cikin bacci ya d auketa, girgiza kansa Big Boss yayi kad an  My Baby yana so ya mayar mun da Baby mai bacci ya fad a fuskarsa da d an murmushi kad an , hannunsa kuma yana kan cikinta da ya d ora , ana packing gabaki ?d ayanta ya d auketa kamar Baby ya nufi part d insa da ita ta cikin elevator .  Kasaitaccen waje ne da kud i sukai kuka sosai awajan, ba sai na tsaya  kiyasta muku  kawatuwar kansa ba , dan baki bazai iya fusalta kyawun wajan ba, dan sosai ya fita daban a cikin saurin tsarin. A wani lallausan Bed mai fad in gaske ya kwantar da ita tare da lullu beta cikin duvet , fuskarta kamar mai murmushi haka take baccinta, forehead d inta Big Boss yayi pecking , kafun yayi pecking cikinta shima. Hatta Acn d akin sai da ya rage sosai bayan ya rarrage mata kayan jikin kanta. Wayar hannunsa da take haske tun d azu ya d auka , kamar wanda aka saka dole , yana d aga wa bai ce komai ba sai karawa da yayi a cikin kunnansa , banji me akace masa ba , sai wani shegen murmushin gefen baki da ya sani, cikin muryar sa ta asalin Big Boss ya furta  weldone tare da kashe wayar.?
? ? ?

************ BLACK SPIDER?

A zafafe aka shiga d akin da Ammin su Big Boss take , wani irin abu mutuminnan ya jefar a  kasa da yasa Ammi motsawa tare da bud e idanuwanta tana bun mutumin da kallo, yadda taga tsantsan tashin hankali akan fuskarsa yasa ta d an saki murmushin jin dad i, cikin dusashewar murya da wahalar da take ciki ta furta  Baku soma ganin komai ba , dan tunda kukayi kuskuren da har asirin ku ya fara bud uwa , to babu abunda zai sake rufesa, ku sakawa zuciyoyin ku tsoro da furgicin abunda zai


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login