Showing 336001 words to 339000 words out of 347251 words

Chapter 113 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1497

dashi a sume , ga Abbu shima da hakan ya  kara tayar musu da hankali, cikin gaggawa akayi asibiti dashi. Uncle Abbas ma asibitin aka nufa dashi dan a cire wu kar jikinsa. Kowa ka gani a cikin gidan kuka yake . Su uncle gabaki d aya suka nufi asibitin aka bar Mamy da su Aunty Nusaiba da itama take kuka kamar ranta zai fita.?

? ? ?Cikin gaggawa aka amshi Abbu shima , lokacin har ankai Uncle Isma il d akin Hutu. A wannan karan zuciyar Abbu ba  karamin bugawa tayi ba , da farko likitocin sunyi tunanin bazai rayuwa ba dan saida suka d auki kusan hour 5 akansa kafun a shawo nan matsalar .
? ? ? ? Uncle Abbas ma dole sai zuwa gobe za a kaishi gidan sa na har abada .
? ? Wannan dare shine dare mafi muni da suka riska tsawan rayuwarsu. Dare ne da ya ta ba musu zuciyoyin su, gabaki d aya gidan babu wanda ya runtsa haka sukayi kwanan zaune, harta mai jego duk yadda Mamy taso ta kwanta kasala tayi. Tashin hankali mai tsanani ne ya ma su a cikin wannan rana.?
? ? ?****A washe gar1 da sassafe su Uncle suka dawo dan binne gawar Uncle Abbas , su kuma su Big Boss suna tare da su a asibitin kamar yadda  yan gidan basu kwana ba suma hakan ce ta kasance . Zuwan su Uncle gida ne suma riski wani mugun mummunan labari, wanda ya girgiza su ba kad an ba sabida kashe kanta da Mama tayi .
? ? ?INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI UN
? ? ?Allah kasa mufi  karfin zuciyar mu, Allah kayi mana kyakkyawan  karshe . Ya Allah &
? ? ?Cikin wannan tsananin tashin hankalin aka zo yiwa Mama wanka, amma abun mamaki kamar wanda aka tsotsewa jini haka ta soma bushewa. Yasmeen kusan sumanta biyu lokacin da taji mutuwar Abbanta . A haka aka d auki gawarwakin zuwa ma kabarta dan lokacin su Abbu ko sanin Inda suke basuyi ba suna kwance a gadan asibiti.?
? ? ?Uncle Abbas aka soma binnewa, lokacin da aka so binne ?Mama kuwa wani irin  katan macijine a cikin kabarin. Hankalin su ba  karamun tashi yayi ba , duk yadda suka so cire shi abun ya ci tura , dole suka ha kura suka sake wani rabin amma still  katan macijin nan suka tarar a ciki sai fasa kai yake ,  Innalillahi wa inna ilaihi raji un  kawai ake maimaitawa . Ana ukun ne dole babu yadda aka iya aka sakata a hakan. Ana sakata kuwa wani irin murd eta macijin yayi duka jikinta, tun kafun a rufeta da  kasa suna jin  kas kas yadda  kashin ta yake  kara sabida mugun matsar da macijin yayi mata . A haka aka binne su tare da macijin ba tare da ta nemi yafiyar mutanan da ta cuta ba.
? ? ?
? ? ? ? ALLAH YASA MUGAMA DA DUNIYA LAPIYA
? ??
? ? ?
? ? ?MSSLEE
'?.



IBTISSAM
? ? ? ( A heart touching story of love and destiny)

Story & written?
? ? ? By
Mss Lee ??

?
? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?0812 044 4608


? ? TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!

SHIN KUNSAN WACECE HAJIYA NUSAIBA BR~B ZURU ?d'?

HAJIYA ~ NUSAIBA DR~B ZURU

MAMALAKIYAR ZIMH ISLAMIC AND MEDICINE DAKE RINGH ROAD A KANO NIGERIA
Tazo muku da ingantattu ko sahihan magungunan mata masu inganci, ba anan kad ai ta tsaya ba har da na cututtuka da Turarukan wuta , Humra masu shegen  kaushi . Abun Alfaharin kuma tana bada sar1 cikin sau ki, sannan kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad in duniyar nan.?

Duk wacce ta siya magungunan Hajiya Nusaiba Dr B zuru, taga be yi mata aiki ba tazo za a dawo miki da kudin ki .?


KA DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA



1?? Hadin amarya
2?? Hadin mai jego
3?? Hadin sabon budurchi
4?? Hadin Kaza Yar Suddan
5?? zuma -Tsumi- Tabaje da sauransu
6?? Turaren Sandal ruuu& flastic Sandal
7?? Hadin Hawwi domin inganta zafafiyar kauna
8?? Hadi???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?n bagadad,kahlij,kajiji,gafgaf dasauransu
9?? Hadin humra soyaya dole ta matan aure da normal humra

DON SAMUN  kARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA :?
? ? 08133647913?
? ??
? ?KANO NIGERIA?

LOCATION: RING ROAD BAYAN G0DAN MAN NAZARGO.

? ? ? ?SIYAN NAGARI MAIDA KU DI GIDA

PAID BOOK


BOOK 2?
? ? ? ? ?S_____ 58

Mutuwar Mama ba  karamun shigar su yayi ba musamman abubuwan da ta aikata, wanda babu wanda yayi tsammanin ko wani taga nayi zata bashi wannan damar.?

**** Lokacin da DIDI taji abunda ya faru, sosai tayi kukan hakan, dan ba  karamun yadda Mama ta samu cikin ahalin ba , ta nuna kowa soyayya kamar mata amma daga  karshe ita ce matar da take cutar da su. Dan ita kanta tsoran fad awa Sitti take shiyasa ta hana kowa fad a mata , ta bari idan ta koma Saudiyan sai ta fad a mata da kanta dan karta tayar da hankalinta.

? ? ?A haka aka cigaba da zaman makoki duk da ba zama a akeyi ba da mutum ya zo kaisu yake tafiya .?
? ? ?
? ? ?A ranar sadakar uku ayi addu a nan ma aka watse gabaki d aya, sai a lokacin aka sallamo su Uncle daga asibiti. Idan kaga uncle da Abbu dole kace sun d an fad a dan sosai hakan yayi musu ciwo, musamman yadda da sukabata a matsayin mahaifiyar su .?
? ? ?
? ? ? ? Uncle Adam ( Dadyn Harry) da su Aunty Nusaiba har kunyar had uwa da su Abbu suke sabida abunda Mama tayi musu.?
? ? ? ??
? ? ? ? Shiyasa ana gama sadakar uku, Aunty Nusaiba ta had a kayanta zata bar gidan, anan ne Abbu yayi mata fad a sosai akan hakan sannan ya hanata tafiya .?
? ? ? ??
? ? ? ? A washe garin ranar Abbu ya tara su gabaki d ayan su tare da musu nasiha mai ratsa jiki akan suji tsoran Allah dan mutuwar Mama kamar wani  karin darasin ne akan su. Allah sarki su Uncle sai suka soma nawa su Abbu ha kuri da yafiyar mahaifiyar su , ?ko babu komai uwa uwa ce , duk muninta mahaifiyar su ce kuma bazasu iya cire hakan daga jikin su ba. Yadda Abbu yaga su Aunty Nusaiba suna kuka ne ya murmusa sosai tare da furta  Na yafe mata tun ba yau ba  , shima Uncle Isma il yafe matan yayi, gabaki d aya familyn suka yafe mata . Hakan ba  karamun karya musu zuciya yayi ba .?

******  karfe 3:10pm na rana bayan sun dawo daga part d in Abbu. Zaune  yan matan suke gabaki d ayan su tun daga kan Abla, Baby, Eshaal , Fanan , Arwa , Amal da Kubra duk suna zaune a falourn, a wannan karan har Yasmeen da mutuwar mahaifinta tasaka lokaci d aya ta sa duda, kamar wata mara lapiya haka zata zauna duk da a raku be take zama sabida tuna abubuwan da tayi musu.

? ? ? Kiranta da Abbu yayi ne yasa tabar falourn a tsorace kamar wata mara gaskiya . Tana shiga ta tarar da Hajiya Sa adatu da itama sai faman zazzare idanuwa take . Shi Abbu yayi musu yana tunanin ta yadda zai fara. Wata farar envelope Abbu ya mi ka mata. Cikin sauri kusa ta amsa jikinta har rawa yake, dan duk a tunaninta wani kyauta ne ya basu ta musamman sabida rasuwar yayansa. Tana  ko karin soma yi masa godiya maganganunsa suka shiga cikin kunnuwanta .?
? ? ??
? ? ?  Ki d auki duk abunda ya faru a matsayin  kaddara , dan ko wana bawa da kalar tasa  kaddarar, wannan sa kon mijin ki ne , ki bari idan kika nutsu sai ki karanta. Dan a halinnan ki d auke su tamkar naki ne babu wani babbanci. Allah yaji  kan Yaya ya gafarta musu gabaki d aya Hajiya Sa adatu bata fahimci kan maganar ba , amma sosai jikinta yayi sanyi shiyasa ta tsurawa envelope d in hannunta ido musamman da maganganun Abbu suke mata yawo a cikin zuciya ba tare da tasan ma anar su ba, ko abunda yake nufi.?

Yana gamawa sallama sukayi masa tare da barin part d in zuwa nata, dan har Allah Allah take ta koma part d inta taga mene ne a ciki , dan har cikin zuciyarta babu abunda ya fad o mata arai kamar wani abune ya basu dan kar suji kad ai ci.?

? ? Tana komawa ko zama batayi ba ta bud e paper , cikin zumud i ta soma karanta paper , Yasmeen kuma ta tsaya kallanta ganin yadda take washe ha kwara . A zabure Hajiya Sa adatu taja baya tana  kwalla ihu. Kamar wata mahaukaciya kuma ta arta a guje ko jin jikinta bata yi ta nufi part d in Ammu tana ihu.?
? ??
? ? ? ?Kallanta Uncle Kabeer yayi  Sa adatu lapiya kuwa? Hope komai lapiya ? A rud ewa ta nuna masa takardar hannunta  Ban gane lapiya ba . Mene ne wannan takardar da ya bani? Mene ne ban fahimta ba . Takarda saki nake gani ko kuma ba shine sa kon da ya bani ba ? Yadda suka ganta a firgice yasa Abbu ya furta  Samu waje ki zauna . Cikin sauri ta soma girgiza kanta .  Wannan ba maganar zama bace , nasan ba wannan ce takardar da ya bani ba . Dan Allah idan wasa kuke ku bari. Cikin d an had e fuska Uncle Isma il ya kalleta  Magana ake miki fa? Takardar sakin da kika gani ita ce , ba wani abu ba . Nasan kin karanta , ana so a miki bayani amma sai ihu kike yi. Kallansa Sa adatu tayi daman tun a baya , baya d aukar irin wad an nan abubuwan , duk sau kin kansa kuwa . Huci kawai Hajiya Sa adatu take, a fusace kuma ta juya ta bar falourn.?
? ? ? ?Kallansa Abbu yayi  Isma il da sai ka bita a hankali ai d an ta be bakinsa Uncle yayi .  Yaya kawai ka barta , ana so a mata bayani amma kuma tana faman d aga wa mutane murya ? Girgixa kansa kawai Abbu yayi tare da sakin murmushi kad an ba tare da ya kuma cewa komai ba.


*******  Yaya yanzu kuma yaushe zaki koma d akin ki? Cewar Mamy da take kallan Ammu. Kallanta Ammu tayi amaimakon ta amsata sai ta canza akalar maganar.  Ya maganar sunan triplets ?  , cikin sauri Ammi ta furta  Babu wani maganar suna a wannan yanayin da ake ciki. Ni idan ta nice ma kar ayi taro. Kunga ko sadakar 7 ba ayi ba duk da angama addu a a akwana ukun nan . Kusan daman duk suna da irin wannan ra ayin shiyasa babu wanda yayi jayayya akan maganar.  Saura maganar Yaya Mamy ta kuma fad a tana kallan Ammu.  Dan murmushi Ammu ta saki  ki bari duk ranar da kike sake aure sai mu tare a lokaci d aya  , tana fad ar hakan Mamy kuwa tayi shiru da maganar shiyasa su Aunty Nusaiba suka soma yi mata dariya . A haka sukaci gaba da zancen su kasantuwar su Abla basa wajan.?

********
? ? ? *********
?Baby ce a tsaye gaban mirror tana taje sumar gashin kanta da ta wanke d azu , su Fanan kuma kowa yana cikin d akin. Banda Abla da take wajan Didi ita da Triplet d inta.
? ? ?  Wai ina zakije haka ? Naga sai shiryawa kike ?  Dan jiyowa Baby tayi kafun ta juya ta cigaba da abunda take .  Mijina ne yake nema na, shiyasa yace zan rakashi anguwa .?
? ? ? Kallanta sukai gabaki d aya kafun su furta  Awwwwn&  , far1 Baby tayi musu kafin ta cigaba da shiryawarta .?
? ? ? *** Ana idar da sallar magrib ya kirata kuwa lokacin ta gama shiryawa. Cikin sauri ta d auki phone d in tana barin wajan.?
? ? ?  Love onetiti cewar Fanan tana mata dariya  kasa  kasa. Basu d auki good 5 minutes ba Baby ta dawo itama , jakarta kawai ta d auka da mayafi, sai turare da ta sake fesawa kad an.?
? ? ? ?  Bye Bye , idan mother of triplet ( Abla) ta dawo nidai na fita , sai kun ganni  , ta  karasa tana masu waving d in hannunta .?

Lokacin da ta fito yana bakin park d in cikin mota , itama  karasawa ciki tayi , kasantuwar ba driver ne zai kaisu ba , shi da kansa zaiyi driving d in.  Kinyi kyau& . Ya fad a yana  kara kallanta da idanuwansa. Murmushi tayi sosai lokacin da tashiga cikin motar.  Kaima kayi kyau sosai kamar na saka ka a cikin jaka na  boye  , yadda ya murmusa sai da ha kwaransa suka fito sai. Bai kuma ce mata komai ba ya tada motar suka bar gidan.?

? ? ? Yanzu ina zamu fara zuwa ? Shiru Baby tayi kamar mai tunani sai kuma ta furta  Wajan shan ice cream , babu musu yaja hanyarsa zuwa wani babban waje da iya ice creams suke siyarwa , tana  ko karin fitowa ya hanata, da kanshi ya shiga ya siyo mata ice creams d in. Daga nan suka bar wajan gabaki d aya . A haka ya sake yi mata shopping sosai , Baby hankali kwance sai faman shan ice cream d inta take sai ji tayi kawai yayi parking . Cikin sauri ta furta  Har munzo gida n&  sai kuma tayi shiru ganin inda suke .  Ina ne nan wajan kuma ? Ta fad i tana ajje ice cream d in hannunta .  Ki shigo muje zaki gani mana  da sauri ta girgiza masa kai  Nidai babu inda zanje kawai mu koma gida Allah. Kallanta Sauban yayi ganin yadda tsoro ya bayyana akan face d inta .  Tsoran me kike ?uhm? Shiru Baby tayi dan har yanzu bata manta azabar da taji lokacin da ya ri keta ba shiyasa batasan ke bewarsu su biyu yanzu .  Nidai mu koma g1da kawai , su Mamy nasan yanzu suna can gida suna nema na . Wayarsa ya d auka tare da dialing wata number , ana d aga wa ya furta  Mamy idan kuna neman Baby muna tare da ita . Banji amsar da aka bashi ba sai  Tom  da yace yana kashe kiran. Kallansa Baby tayi a tsorace .  Allah nidai bazan zauna anan ba , ka mayar dani gida kawai , sosai Sauban ya kalleta , yasan kome zaice mata yanzu ba zata yadda ba . Ice creams d in ya d auka gabaki d aya sannan ya d auki wayarsa bayan ya tura wani short message yana fitowa daga motar . Turo bakinta Baby tayi dan ji take babu inda zataje dole sai ya mayar da ita gida . Bata gama tunanin da take cikin zuciya ba aka d auke wuya gabaki d aya . A tsorace ta fito daga motar tana d an saki ihu kad an , cikin sauri ta  karasa wajansa tana ri ke rigar jikinsa a tsorace .?
? ? ?
? ? ?Sosai yayi dariyarsa mara sauti gudun karta jisa , bai ce mata komai ba ya soma nufar cikin gidan, itama kuma tana binsa a baya ga tsoro da take ji da ya hanata su kuni ko kallan inda suke nufa batayi balantana tasan inda suke. Har ya nufa cikin d aki da ita bata san1 ba sai lock da taji ya saka . Da sauri ta furta  Mene ne haka please? Kaga ka taho mu koma g1da Allah. Nan ma shiru yayi mata ya nufi kan bed , da sauri ta biyosa tana  kara ri ke masa hannun rigar, a haka suka zauna kan bed d in sai faman zazzare idanuwana take . Da taji yayi motsi zata zabura duk a tunaninta wani abun zaiyi mata.?
? ? ?
? ? ? Da  kyar da lallashi ya samu ta yadda dashi, nan ma saida taji cizo da ya kushi tukunna ta sarara masa , dan yadda ta soma kuka sosai ya d aa masa hankali, sai da yayi dagaske tukunna tayi shiri. Basu suka koma g1da ba sai bayan sallar isha i.

******* Hajiya Sa adatu tana komawa part d inta hauka ne kawai batayi ba sabida yadda takardar sakin ya daketa. Gabaki d aya ya ruguza mata ko wana shirin ta . Ita kad ai sai faman surutu take kamar wata ta ba b biya da batasan abunda take ba . Ganin hakan yasa Yasmeen ta furta  Momy ni kawai ina ganin mu d auki komai matsayin  kaddara dan ni yanzu gaskiya nayi hankali ba zan  karayin wani abu mara kyau ba . Iya kwana ukun da nayi a cikin su Baby da na tsana sun nuna mun su  yan halak ne , babu wanda ya nuna mun  kyama ko hantara duk da kasancewar da dukiyar iyayen su muke tun kaho. Nidai Momy wallahi na ajje gabaki d aya makamai na . Ki duba kiga ko mutumar Dady banga kinyi wannan kukan da kike yanzu ba. Bata jira amsar Hajiya Sa adatu da take kuka kamar ranta aka ta ba ta wuce d akinta tana kuka , tuno Dadyn da yanzu bai fi kwana hud u ba Kenan da mutuwar sa . Amma


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login