Showing 111001 words to 114000 words out of 347251 words

Chapter 38 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1471

na gajiyar dake  da haka ya d auki plate d insa guda d aya yayi serving pounded yam d insa da Egusi d insa , yau ko tayi bai yiwa Little ba ya soma cin abincin sa  , gabaki d aya tsayawa kallan sa sukai cikin tsokana Little ya furta  wallahi kai dai Yaya prince matar ka ta shiga uku Sabida cin abincin ka , ina ji kullum kwana d au za a dunga dafa muku abinci, Sabida rowa Yaya ko Bismillah babu? , hararar sa prince yayi yana ci gaba da cin abincin sa ko magana ya kasa , itama Abla Little ta zubawa nashi abincin, sosai kuwa ya ci abincin sa , ?daga shi har prince sun kasa magana Sabida santin da suke yi su kad an , suna gamawa Prince ya furta  Alhamdulillah  , Abla d auke tray d in ba sai da Suka gama ci sannan ta kawo musu  karamun bowl me cike da ruwa , hannun su kawai suka wanke a ciki, sai a lokacin Abla ta dawo ta zauna  Lil so you know how to cook such kind food amma shine bakya kira na ko? Anytime kikayi just give me a called zan zo naci kinji ?because the food was so very excellent, i so much enjoyed it  , shima Little sosai ya fara santin abincin nata , sun d au dogon lokaci suna maganar kafun idanuwan Little ya sauka akan jakar abincin da Abla ta ajje  Lil what s this ? Menene a ciki ? Kallan Abincin Abla tayi kafun ta kyalli Little da yayi mata tanbayar  .?
? ?
? ?  zan fad a muku amma sai kun mun al kawarin abu d aya , kun yadda ? Kallan ta sukai sosai prince ya furta  al kawarin Menene kike so ?tell us  kanta Abla girgiza masa  No Nidai sai kun fara mun al kawari zakuyi mun tukunna zan fad a muku .  Fine ?munyi al kawari  cewar Little , ajiyar zuciya Abla ta d an sauke tana kallan yadda suka zuba mata idanu suna jiran jin amsarta  a sanyaye Abla ta furta na Abbun kune  karo na farko da ta ta ba ganin  bacin rai Little , bai ce mata komai ya mi ke zai tafi
?Prince ya mi ke zaibi bayansu, cikin Sauri Abla ta furta  Yaya Little ! Yaya prince kun manta kunyi mun al kawari? Kallan jakar Little yyi kafin ya furta  yes munyi muku da bamusan akan Menene ba , but Lil don t talk about him again please  cikin Sauri Abla ta furta  Amma mai yasa Yaya Little ? Abbun kune fa  yau cikin d an  bacin rai Little ya daka wa Abla tsawar da ta sata saurin ja da baya har tana  ko karin fad uwa , Yana mata tsawan kuma sai ya dawo Little d in_a  am so sorry Lil raina ne ya d an  baci , kanta Abla ta d an jinjina masa a sanyaye  Am sorry too  , ta fad a tana zama kan kujera , yadda suka ga yanayin ta ya canza gabaki d aya ne yasa suma suka dawo suka zauna  Lil are you angry with us ? Cewar prince , kanta Abla ta girgiza masa  ah ah kawai inaso kukai masa abincin nan ne ?da su Dada ,  kara kallanta prince yayi kafun ya furta  Lil , itama cikin Sauri ta furta  Dan Allah , kun manta kunyi mun al kawari duk abunda nace inaso zamu yi mun ?just this once dan Allah yaya ba dan ni ba , kallan Little da shima yayi shiru prince yayi kafin ya furta  okay !just for you only  , kanta Abla ta jinjina musu  Na gode sosai bari na d auko muku sauran  Sabida farin ciki bata tsaya jin amsar suba tana barin Wajan little ya furta  Yaya prince mai yasa ka yadda ? Kasan I hate to see him amma shine kuke so muje wajan sa? , kafad un sa prince ya dafa kad an  you don t have to worry , abincin kawai zamu kai fa ba wai zama zamuyi ko muyi masa magana ba ko so kuke Lil ?ta zauna cikin  kunci ? Kamanta we promised our self duk abunda Lil take so zamuyi mata shi ko mu bama so ? Ka manta ? Kansa Little ya girgiza masa  No yaya prince ban manta ba , just inna tuno he s our father i so much feel annoyed, inda na san hakan ne da tun lokacin da yaya yace zamu bar gidan zan bishi . Fitowar Abla ce yasa yayi shiru yana kallan yadda ta fito da bags d in, ta farko ta nuna masa  Na Abbu sai kuma ta nuna ta biyun data  karshe  the middle one na Uncle ne sai na  karshen nasu Nani , kallan yadda take murna Little yayi kafin ya furta  are you that happy ? Kanta Abla ta jinjina masa alamar eh , bai ce mata komai ba ya d auki bag d in shima prince ya d auka har sun juya zasu soma tafiya Little ya d an jiyo  I have a surprised for you, just be ready  , bai jiya jin tanbayar da zatayi masa ba suka bar part d in, Suna fita Abla ta saki murmushi kad an  Insha Allah, you will be the most happiest family , i will love to see you all together  , sai kuma ta d an yi murmushi kad an mai ciwo Sabida tuno itama batasan nata iyayan ba , balantana tayi fushi da su.?
? ?
**********
? ? ? ?*************
?Momyn Baby ce a tsaye cikin d akin da akai mata masauki dashi , tun d azu wayar da take hannun ta take kare a kunnanta da alama waya take me mahimmacin ko zama ta kasa yi sai zagaye d akin da take , a kallan farko mutum zai gane yadda tashin hankali ya fito mata sosai a fuska . Banji mai aka ce mata ba sai amsar da naji tana bayar wa  Adam ya shammace ni , irin shammatan da ban ta ba tsammanin cikin karo dashi haka da wuri ba , ni zai muna furta ?Ni d innan zai muna furta ? Menene akai Adam ? Dole ya canza salo , hakan bamai yiwuwa bane ,  shiru Momyn Baby tayi tana sauraran maganganun da ake fad a mata,  shikenan zanyi yadda kukace amma wannan karan tabbas aiki babba za ayi wa Adam ya fi aikin farkon dan naga shegen mutumin nan zuwan shi gidan nan ko tan1 bayayi, duk yadda na rabashi da shegiyar yarinyar nan amma kamar yanzu komai lalace wa yake tunda naga har kiran sunan ta yake , idan kuma naga tana  ko karin  bata mun shiri???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? kamar mahaifiyar ta to itama zan kawar da Ita ne kowa ma ya huta . Motsin da taji kamar alamar takune tayi saurin furta  bari zan kira , naji kamar ana takowa ne  , cikin Sauri ta kashe wayar tare da ajjeta akan table .?
?
? ? ?Turo  kofar d akin akai ba kowa bane face da take tsaye sai faman ya tsina fuska take ga wani irin shegen murmushi da take yi lokaci zuwa lokaci. Kallan Momyn Baby tayi daga sama har  kasa kafun ta shigo d akin tana saka key ta ciki , lokaci d aya ta kyalkyale da dariya  Menene ya baki mamaki? Gani na a wannan lokacin ko kuma mamakin gani na a cikin d akin ki wanne daga ciki ? Itama Momyn kallanta tayi daga sama har  kasa tana shanye komai a zuciyarta ,  Lapiya nagan ki anan ? ,  karasa shigowa Nani tayi kafin ta furta  Lapiyar Kenan, kisha ku ruminka, duk tafiyar mu d aya dan haka kar kiji komai a ranki dan gabaki d aya naji maganganun ki  , zuciyar momy ta buga da  karfi amma duk da hakan bata nuna a fili ba  Kamar ya nan fahimce ki ba  ,  kara kallanta Nani tayi tana sakin wani dariyar  Nasan  kudurin ki akan mijin ki da kuma  ya yan da suke wajan ki , ko so kike na fad a miki wanene uban d aya daga cikin  ya yan ? Cikin Sauri Momy ta kallate yanzu tsoro ya soma bayyana akan fuskarta . Wani magani Nani ta d auko ta ajje mata a gaban mudubin d akin sannan ta nuna mata shi da hannu  Poison ne kamar yadda kika gansa , a ko wana lokaci zan iya saki aikin k1sa , idan ki kayi kamar kin ?1ka burin da suke san cikawa ne , idan kuma kikace zakiyi gaban kanki to tabbas zaki fad a Rami, na baki daga yau zuwa gobe idan kin yanke shawara zaki iya jina a ko wana lokaci . Tana gama fad ar hakan ta bar d akin , bin bayanta da kallo Momy tayi  Me hakan ke nufi ? Ta san Shiri na ko me ? No hakan bazai ta ba faruwa ba  , cikin Sauri ta d auke kwalbar batare da ta duba ko ta mecece ba ta saka ta a cikin wata drawer tare da  kara dialing wata number da Sauri tana karawa a kunnanta.?

*********HARRY

Gabaki d aya Harry ji take rayuwar ta kamar a  kaya tun lokacin da ta saka kwallin nan, kullum cikin mafarkan Simba take yana san kashe ta , shiyasa gabaki d aya ko fita bata sanyi Sabida shi , yanxu ma a zaune take ta saka kwalaban shaye shayenta a gaba tana sha, gabaki d aya kamar ba a cikin hayyacin ta take ba , babu abunda take fad a sai  Masoyi Big Boss , Masoyi Big Boss karka tafi kamar ba , kazo muyi soyayya , masoyi na , karabu da ita ka taho waje na kaji masoyi? Kaji masoyi ? Shine abunda take iya fad a cikin shaye shaye tana surutunta da ba a ganewa sosai tana  kara kurbar maganin gabanta da.?
? ? ?A wajan mahaifiyarta ma abun duniya ya isheta , duk  yan kud ad en da take dasu da kusan rabin kwala kwalanta ta siyar dasu sabida cikar burin ta na Wajan boka na kan dutse, amma komai kamar a banza take yi sai asaran kud ad en ta da take ga aiki da gabaki d aya baya ?gaba baya, ?baya sai uwar kud in ta da ake ci , tayi tayi ?uncle Adam ya bata kud i ya haka , sau tari tayi attempting zuwa kar ba a wajan Abla amma sai taga kamar za a raina ta a gidan shiyasa kwata kwata bata je ba , amma har yanxu abun na cikin ranta shiyasa gabaki d aya adan da take da kwala kwalai yanzu ta rage sa ba kamar daba da kullum cikin shigar gwal take .?

*******
*************

Su Little kai tsaye part d in His Excellency suka nufa , yau kwata kwata bai fita ba Sabida wani dalili nashi, a falourn da suka saba zuwa da suka je amma babu kowa a falourn, cikin d an tsuke fuska Little ya furta  Yaya prince kawai ka ajje mu tafi in sun fito ai zasu gani  , hararar sa Prince yayi  idan na ajje zaka dawo kayi masa bayan1n Wanda yake a ?a kawo masa ?I think nasan inda yake , follow me  , biyo dan kuwa little yayi, Lifter Suka  kara hawa zuwa last falour , da kallo d aya mutum zai gane ba  karamin kuka naira tayi ba lokaci da ake tsaya wajan, basu tsaya ba suka shiga  kofar farko da suka gani, gabaki d aya mutanan falourn d agowa sukai suma kallansu da basu ta  ba hawowa nan d in ba musamman da ya zama kamar falourn da suke tattauna abu mai mahimmanci , sosai suke kallan su prince da suka shigo  kasa  kasa sukai sallama amma babu Wanda suka kalla a cikin d akin.  Easy work , cewar Prince ganin su Didi suma a falourn , kai tsaye abincin hannun sa prince ya kai inda His Excellency yake ba tare da ya ce komai ba sai Wanda ya kai  bangaran su Diidii, d ayan kuma Little ya sai wa Uncle , hannun sa Uncle ya ri ke  yau Little d in nawa bazai mun magana bane ? Menene wannan abun da kuka kawo  shima yau Little bai kalli Uncle ba  Lil ce tace na kawo muku  , yana fad an hakan His Excellency ya saki murmushi me d au sauti, dan sosai yaji dad in hakan , yana  ko karin magana Little yayi Saurin futa da sauri , maida kallansa yayi kan prince da shima ya juya zai bar Wajan  kuna fushi da Abbun ku amma kuka kawo mun abinci ? Shiru Prince yayi kamar yana tunanin abunda zai ce  Munyi wa Lil al kawarin ko me take so zamuyi mata shiyasa mu ka kawo muku shima yana gama fad ar hakan ya bar falourn . Cikin sauri Mamy ta kalli His Excellency  Yaya wacece Lil kuma ? , a maimakon His Excellency ya bata amsa sai Uncle ya bata   kanwa ce kuma sirikar gidan nan da suke so sosai , duk Wanda yake neman tashi hankali ya ta ba ta, a kanta har Auran dole suka had a wasu Kawai dan sun saka tayi kuka  , ya  karasa yana sakin dariya tuno Auran su ?yar president da Big Boss ya d aura musu aure , baban Baby ne ya furta  Kamar ya bamu fahimta ba ? Wa haka d au rawa aure? Sannan wacece yarinyar da har ta zama sirikar gidan nan bamu da labari ?. Ajje coffee d in hannunsa uncle yayi yana kallan Dadyn Baby ,  wallahi Adam zan iya rantsuwa ta dalilinta yaran nan suke zaune a gidan nan , if not yadda Farooq ya d au zuciyar sa babu mai iya tan kwara shi , amma itama  kanwar tasa idan taso yar rigima ce kuma ko me zakayi mata sai ta fad i gaskiya bata shakkar fad ar ta a gaban ko wanene , kamar yadda suke santa itama hakan ce a wajan ta , bari na baku takaitaccen labarin ta .?

? ? ? Tun daga had uwar ta dasu Little har zuwan su Nigeria Dalilin ta sai da Uncle ya basu labarin , yana gamawa His Excellency ya saki wani murmushi, Dan su Nani da Mama gabaki d aya kasa magana sukai sai kwalla da suke sharewa ,  waya fad a muku bata da uba ? Cewar His Excellency, gabaki d aya sai suka kallesa jin abunda yace  Ni nan daga yanzu nine uban ta dan sosai nake jinta a raina kamar  yar da na haifa , ban damu da labarin ta ba amma tabbas zan nuna mata gatan da ko wana uba yake nunawa yar sa ,  kallan sa ya mayar kan Mamy da itama take sakin murmushi  Na yadda dake Hauwau , ina so a fad o mun duk abunda ake bu kata na bikin yar gata , nan da sati uku za ayi bikin Auran su da ba ayi ba , da kud ina ba da kud in kowa ba , duk abunda ake bu kata a Zara cikin black card d in nan  ya  karasa yana ajje wani Black card  , babu Wanda baiyi na am da zan can nan ba shima Dadyn Baby duk da bai ganta ba sosai yaji farin cikin hakan  Ai bazaka kashe kadan kai kad an ba , komai da ya danganci furnitures ni zanyi wa yata bata san karere , ko wa yasan da His Excellency yake shiyasa sukai dariya ,duk cikin falourn babu Wanda baiji  kaunar Abla ya shiga ransa musamman Mamy da ta  kudurta gyara yarta sosai dan tana barin Wajan nan zata k1ra wacce zata fara yi wa  yarta gyara. Gabaki d aya wannan tattaunawar da ake Nani bata cikin su shiyasa batasan abunda yake faruwa ba .?


('('('('('('('('('('

8:40pm?

Zaune Abla take a falour , jikinta sanye da wata atampa red and white , gabaki d aya atampar adon red roses ne a jiki, yadda d inki yayi mata dai dai ita mutum zai yi Tuna n1n aunata akai ga d aurin d an kwalin ta da tayi duk da ba wani saban abun ta saka akanta ba amma sosai kayan suka yi mata kyau suka  kara haska farar fatar ta , hannunta d aya Youghurt d in tane sai kallon Mbc 3 da take, wayar hannun ta da take game ne ya d au yi haske haske alamar kira ya shigo tana duba mai kiran taga Little ne , cikin sauri ta d aga kiran tana karawa a kunnan ta , banji mai ya ce mata ba sai  Toh  d in da tace tana gyara zaman ta sosai akan kujeran, Youghurt d in hannun tama ajje sa tayi tana d anna telefon d in gefen ta , cikin  kan  kan1n lokaci Jenny ta fito  Jenny please zanyi ba ki yanzu ne, ina bu katar drinks da wasu abubuwan


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login