Showing 264001 words to 267000 words out of 347251 words

Chapter 89 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1383

ya tafi a yau , kallansa take a matsayin Yayan ta itama , hannun Ammi da Abla ya had a waje d aya kafun ya ri ke hannun Baby itama ya d ora akan na Abla , a fusge ya furta  Your Sister and Mother  , su Falmata da suke binsu da kallo abun ya fi dukansu da  karfi Harry da Yasmeen sai faman zazzare idanuwa suke . Suma su Abbun kowa kallan su yake sabida abunda Big Boss yace , ita kanta Mamy mi kewa tsaye tayi sabida yadda abun ya shige ta , kallan juna Abla da Baby sukai har yanzu basu fahimci kan maganar ba sai kuma suka kalli Ammimi lokaci d aya . Hawaye ne ya sauka akan fuskarta tana jinjina musu kai  You re twins  . Shine abunda ya daki kunnuwan gabaki d aya mutanan falourn , kallan su Uncle Isma il da Abbu sukai suma , sabida a lokacin data nuna masa hotan Baby ,tana  ko karin nuna masa na Abla sai likitocin sa suka shigo shiyasa bata samu ta fad a masa ba . A wannan karan kuka Ammi take a hankali ta furta  kuyi ha kuri ba laifi na bane  , bata kuma magana ba Abla tayi hugging d inta , cikin dash shiyar muryarta ta furta  Nayi kewar ki Ammi , shafa kanta Ammimi tayi tana sakin ajiyar zuciya , kallan Baby da ta kasa motsawa tayi , a hankali ta furta  Amma kiyi ha kuri&  Ammimi bata tsaya jin maganar ta ba tayi hugging d inta itama , cikin kuka Baby ta furta  kiyi ha kuri Amma, bazan sake ba , kanta Ammimi ta shafa tana sakin murmushi sosai akan fuskarta  ya isa haka .
??
? ? ? Daga bayan su sukaji muryar Uncle Isma il  Allah sarki ni babu wanda zai rungume ni , murmushi Abla ta saki sosai tana sakin Ammin , a hankali cikin sanyin jikin da ya sameta ta nufi Abbu, tana  ko karin tsugunnawa ya hanata  Daughter  , ya fad a fuskarsa cike da murmushi. Cikin muryar kuka Abla ta furta  ina fushi da ku Abbi, duk kun tafi kun barni, Baby tana samun ciwan kai , cikin sauri Baby ta kalleta hannun ta cikin na Ammi  Na girmeki ai cewar Baby, kallan Ammimi Abla tayi kafun ta furta  Ammi wane ne babban a cikin mu? Wani irin farin ciki ne yake ziyartar zuciyoyin su gabaki d aya , hannunta Uncle Isma il ya ri ke yana kallanta sosai, wani murmushi ne ya kwace masa a fuska yana kallan Abla sosai ,  Taho ki zauna a kusa da ni tunda ammun  kwacan yara , ya fad a yana  karasawa wajan kujerun, Abla zata zauna a  kasa ya hanata sabida condition d inta da ya gani, a kan kujera ya zaunar da ita shi kuma yana daga gefenta a kan kujerar sa . Abbu ma waje ya samu ya zauna . Mamy da kanta ta  kasa wajan Ammimi , sai da suka rungume juna sabida yadda sukai kewan juna tsawan lokaci , cikin tsokana Mamy ta furta  kin kudundune mun  yar uwa karki karya mun ita  ta ? karasa tana kallan Baby. Hannu Baby ta saka tana  boye fuskarta a hankali take dariya  kasa  kasa . Hannunta da na Ammi , Mamy ta kama suma suka  karasa kan kujerun.?
? ? ??
? ? ? ? Big Boss kuwa tunda ya zauna Bobo da Sauban suke binsa da kallo shiyasa ya had e fuskarsa sosai kamar bai san da su ba .?
? ? ?Bin kowa na cikin falourn Uncle Isma il ya somayi kafun ya d auke idanuwansa kan Little da Prince da suke kallansa , da hannu yayi musu alamar su matso kusa dashi, babu musu kuwa Little ya matso har lokacin bai dena kallan sa ba . Shima Uncle , Little ya kalla kafun ya mayar da kallansa zuwa Prince da ya matso kusa dashi.  Ameer ka tunani? , a hankali Prince ya furta  Uncle  . Mayar da kallansa Uncle yayi zuwa wajan Little  Daga ganin fuskar ka Auta ne, we will talk later okay? Kansa Little ya jinjina masa har lokacin kuma Uncle bai saki hannun su ba . Kowa na falourn Uncle yake kalla , ga Abla da take bayansa farin cikin dake zuciyarta ya kasa misaltuwa , wani irin farin ciki ne takeji wanda bata ta ba jin saba a rayuwarta . Bata ta ba kawowa zata iyayenta ba amma yau gabaki d aya suna raye kuma bayan hakan wacce ta sha ku da ita twins sister d inta ce . Bata ta ba tsammanin hakan ba , wani irin hawayen farin ciki ne yake sakko mata daga fuskarta, duk yadda taso tsayar dasu hakan ya gagara. Kallanta Big Boss yayi sosai , cikin sa a itama kuma shi take kallan, lumshash shun idanuwansa ya lumshe mata da girgiza mata kanta alamar tayi shiru, cikin sauri ta saka hannu ta g?e ragowar hawayen da ya sakko mata . Yadda ya lumshe mata idan kuma karaf a idanuwan Harry da ta kusa had iyar zuciya. Baby nema hannunta na cikin na Ammi da ta kasa saki , ga baki d aya murmushi ne kawai yake sakko mata akan fuska . Wani irin dad i da batasan daga ina bane yake ziyartar cikin zuciyarta , bayan mahaifiyar ta har mahaifine da ita sannan uwa uba tana da sister ? Wacce tun a lokacin da ta fara ganinta ta soma santa ? Sosai take sakin murmushin da ya kasa tsayuwa akan fuskarta.?

A wannan karan ma  kara bin ko ina da kallo Uncle yayi murmushi akan face d insa , a hankali ya soma magana  naga mamaki sosai akan fuskokin ku, nasan wasu sunyi tunanin bama raye wanda a wani  bangaran za a iya kiran haka , sa banin wani  bargaran. Abubuwa da yawa sun faru tun bayan dawowar mu daka london, wanda nasan ba kowa ne yasan da wannan tafiyar ba. Tsawan shekarun nan da kuke nemawa ina tare da ku ba tare da sanin ku ba . Rayuwar yanzu bata da tabbas wanda baka ta ba tsammani ba shine zai maka abu . Shiru Uncle yayi na wani d an lokaci kafun ya cigaba da maganar sa .  Gabaki d aya kunyi tunanin accident mukayi, wanda ba hakan bane , abun da ya faru shine & 

? ? ? ? ?FLASH BACK
? ? ? ? ?
? ? ?Zaune yake cikin wata farar Mercedes cikin shigar farin yadi mai shegen laushi, daga d ayan side d insa kyakkyawar balarabiya ce fuskarta gabaki d aya d auke yake da murmushi mai tsaya wa a rai. A gaban su wata tap ce babba da alama Vidoe called suke . Hakan ne kuwa ya kasance sabida yadda mutumin cikin wayar yake furta  Isma il banasan tafiyar motar nan ko zaku dawo? Zuwa jibi sai kubi by flight? Girgiza masa kai wanda aka kira da Isma il yayi  Haba Yaya ka dena damun kanka, babu abunda zai faru insha Allah, kaga ma Sofiyya sai dariya take maka ganin yadda ka tsorata  , cikin sauri ta gefen nasa ta furta  Babban Yaya kasan dai ina side d in ka ko? Babu ta yadda za ayi na canza team , daga cikin wayar mutumin ya d an murmusa har ana iya jiyo sautin ta kad an .  Na sani  kanwata , Isma il yana san shiga tsakanin mune . Amma duk da hakan ku kiyaye please. Banasan tafiyar mota  , kansa Uncle Isma il ya jinjina masa  shikenan Yaya zamu kula insha Allah  , da haka sukayi sallama Uncle Isma il ya kashe kiran. A sanyaye Sofiyya ( Ammimi) ta saki a jiyar zuciya har saida Uncle ya kalleta , cikin sanyin murya ta furta  Bansan iya Yaya Safreena ta shiga ba, amma zuciya ta tana bani bazata tafi ta bar su Farooq haka ba. Baban1n dad i gabaki d aya ace lokacin da na dawo  kasa na riski mummunan labari  Babu  ya yana , babu  yar uwata , wani irin hali Sitti take ciki duk da kullum cikin  boye mana yanayinta take . Shima Babban Yaya tausayin sane yake kamani nasan yana jin ba dad i cikin zuciyarsa , daure wa kawai yake. Ga rashin mata ga rashin  Ya ya ? Abun da ciwo sosai . Murmushi Uncle isma il ya saki sabida mutum ne sosai wajan  boye yanayinsa , kallan cikinta da ya fito sosai yayi wanda haihuwa ko yau ko gobe , a hankali ya furta  komai zai zo  karshe , I feel always feel it , shiru Ammimi tayi sabida yadda abun yake mata ciwo cikin zuciya. Lokacin da suka sami labarin  batan su Farooq ba  karamun tashin hankali ta shiga ba wanda hakan ne ya janyo zubewar cikin da take dashi. Tun daga lokacin kuma bata kuma samun ciki ba sai yanzu kusan uku kenan sai yanzu da ta kusa haihuwa tun bayan  barin data samu. Lumshe idanuwanta tayi tana karanto duk abunda yazo zuciyarta ko ta samu nutsuwar zuciya dan babu ranar da za a tashi da baza tayi maganar su ba.
? ? ?Sosai suke sharara gudu akan hanya saura kad an su  karasa shigowa kano. Kamar daga sama Ammi tana  ko karin kiran su Mamy da taga missed call d inta, from no where wata  katuwar mota ta daki tasu da  karfin gaske, babu abunda su Uncle suke nanatawa sai  Innalillahi wa inna ilaihi raji un wani irin murd ewa cikin Ammimi yayi har saida ya saki wani irin  karar a zaba,  kara dakar motar su da akai ne hannu d aya na motar ya cire, Ammimi da take cikin tsananin a zaba Sabida yadda suka d aki motar sai da ta fad a wani rami bata motsi ga jini da ya  kwace mata. Driver d in su kuwa tun a bug?n farko da akai musu take a wajan Allah ya amshe abunsa. Sai a lokacin wad an da suka bugesun suka fito cikin motar su hud u ko wanne fuskarsa a rufe, hannu d aya daga cikin su ya saka ya finciko Uncle da kansa yake faman zubar da jini, ba Imani d aya daga cikin su ta bugasa da  kasa tare da samun wani  karfe ya saka masa a  kafarsa na had u, cikin azaba Uncle ya ri ke  kafar tasa, babu Imani ko d aya a tattare da su haka suka dunga duka Uncle da  karfe har sai da ya dena motsi , sannan suka jashi suka jefasa cikin motar da suka zo, d aya daga cikin su kuma ya cinnawa motar wuta. Har zasu juya d aya daga cikin su ya furta  kar ku manta kwangilar da aka bamu ca akai mu d auko shi , bayan shi kuma akwai mace mu kasheta ita da abunda yake cikin ta .  Daya daga cikin su da yake zu kar sigar1 ne ya furta  shege goji dad i na da kai baka mantuwa , kai da cakus kawai ku harba ku binciko mana ita , idan tana darai eh kun gane ku fara kawota muyayyagata sai mu kasheta . Ni kuma ni da Rambo zamu harba ai kun gane  , wanda aka kira Goji da Cakus ne suka d aga hannun su , duk wanda ka gani kuma zaka san bugaggen d an shaye shaye ne  Cau Cau oga , Cau Cau , suka  kara nana tawa kamar yarda  yan daba suke yi . Cikin tafiyar d an daba Boss d in nasu da Rambo suka shiga  katuwar motar tare da barin wajan suka nausa hanyar da take  bangaran hagun su. Goji da Cakus kuma motar suka soma le ke ko zasu ganta , Daidai lokacin da wuta ta d anyi tsalle sabida yadda take ci da wuta , a Daidai lokacin da Ammi take kwance cikin jini ko motsi bata yi. Wutar da tayi fallatsine ya hau mata kan  kafarta , sabida azabar da taji ne yasa ta farka daga suman da tayi cikin wani irin ihun ?azaba . Sai a lokacin su Cakus suka lura da ita gashi suna da d an nisa kad an sabida su suna kan hanya ne ita kuma tana gefe inda bishiyu suke . A shar Goji ya d ura tare da nuna ta da yatsa  tsaya anan  yana fad in hakan suka soma nufo ta , duk da yadda take jin azaba ga jini da yake bi mata a  kafa haka ta soma sauri dan ta  kwace musu, a daidai lokacin kuma da na kuda take  kara kamata. Sosai ta jigata , dan da kyar take iya tafiya sabida tsananin azabar da take ji a jikinta . Duk yadda suka so kamata hakan bai faru ba cikin ikon Allah ta samu ta  buya a  kasan bishiya, Daidai lokacin da na kuda sosai ta kamata da su cakus da suka zo daidai inda take , bishiyoyin da suke wajan ne suka taimaka mata basu ganta ba .  Dan kwalinta ta samu ta toshe bakinta dashi da  karfi sabida haihuwar da zatayi amma duk da haka lokacin da zata haihu sai da ihun ta ya fito sosai shiyasa su Goji da sukayi nisa ankara da ita . Itama cikin sauri ga jini da yake jin cikinta haka ga samu ta yanke wa Babyn cibiya , sar karta da ta fad o kawai ta nanna d ewa Babyn tare da d an kwalinta , haka ta cigaba da tafiya cikin sauri kamar zata fad i gasu Goji da suke binta suma dan suka mata . Cikin ikon Allah tana fitowa wajan bakin hanya sai taga wata mota da alamar mai motar ya d an fita ne , bata tsaya  bata lokaci ba kawai ta _aka jaririn a cikin motar, tana kuka amma a haka tayi saurin barin war su Goji su fuskanci ta ajje yaran da ko motsi ba yayi , shiyasa ta canza hanya a daidai lokacin da su Goji suka  karaso, a haka suka cigaba da binta . Ammimi sabida yadda ta jigata kasa tafiya tayi ta fad i a wajan . Su Goji da suka gama gajiya haka suka tsaya akanta suna haki , Cakus da yaji haushin yadda ta wahalar dasu yana  karasowa wajanta wanketa kawai yayi da mari tare da soma zuge wannan jikinsa , cikin a zaba Ammi ta d auki dutse ta buga masa take a wajan ya fad i baya motsi, tun kafin Goji yayi wani yun kuri haka ta samu ta buga masa dutsen a  kafa yana tsugunnawa shima ta rafkesa akai ya fad i  kasa sumamme , iya gajiya ta gaji, ji take kamar zata mutu sabida tsananin???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? azabar da take ji , cikin mintunan da basu wuce 5 ba wani na  kudan ya sake kamata a haka ta sake haihuwan, tun daga lokacin da taji kukan Babyn data haifa bata kuma san1n abunda ya faru ba sai lokacin da asirin su Momy ya tonu a lokacin ya tuna da yaranta, a lokacin kuma Big Boss ya fitar da ita daga gidan.?
? ? ? ? Uncle Isma il kuwa bai tashi farkawa ba sai lokacin daya ganshi a d aure , ga ciwan  kafarsa da yake masa zafi. Cikin wannan rashin imanin d aya daga cikin su ya cire masa  karfan  kafarsa tare da tura masa wani guntun bread dan sosai suka azabtar dashi da ruwa da yunwa, cikin tsananin azabar nan ya rayu abu d aya kawai zai iya tunawa , lokaci zuwa lokaci ana d ibar jininsa shima kuma sai an samu abu an dakar masa kansa dan ya fita hayyacinsa , Allah ne yayi bazai mutu ba ko kuma wani abu ya samu kansa , dan a halin yanzu  kafarsa guda d aya an yanketa sai ta roba da Big Boss yasa a saka masa , idan ba fad a yayi ba babu wanda zaice an yanke masa  kafar, bai soma takawa da kansa bane sabida likitoci da suka d ora sa akan magani . Yana kai  karshen maganarsa ya kalle su ganin mafi yawancin su kuka suke har da manyan, murmushi sosai ?ncle ya saki kafun ya furta  kukan kuma na mene ne ? Abbu jikinsa har rawa yake tsabida tsananin  bacin ran abunda akayi musu, sosai abun yayi masa ciwo cikin zafin rai ya furta  Wane ne yayi maka haka ? Kallansa Uncle Isma il yayi kafun ya furta  Yaya  girgiza masa kai Abbu yayi yana  kara nanata tanbayar da yayi masa  Wane ne shi? Su Abla ma duk kuka suke dan a wannan karan har rufe fuskarta tayi, lumshe idanuwansa Big Boss yayi ba tare da yace komai ba su Bobo kuwa duk idanuwansu ja sukai harta Little da Prince babu wanda baiyi kuka ba , su Eshaal da Baby gabaki d aya kuka suke. Mi  kewa tsaye Big Boss yayi tare da matsowa kusa da Uncle d in a fuske ya furta  Abbu likitocin sa sunzo already zasu dubasa , Uncle ne ya  kara da  Kuma nayi kewar Mama ina so naje na ganta , Yaya , ajiyar zuciya Abbu yayi sabida yanda ransa yake masa suya jinjina kai kawai yayi a haka


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login