Showing 291001 words to 294000 words out of 347251 words

Chapter 98 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1442

muku ko? Da tom suka amsa mata gabaki d ayan su. Abla tana idar da sallar isha i ta g?d? part d inta gudun kar ya dawo bai sameta va . Suma kuma su Baby kamar yadda Mamy ta fad a suna cin abinci suka wuce d aki dan su kwanta . Baby harta kwanta cikin fingilalliyar rigar ta zata janyo wayar ta sai taga bata nan , d an tsaki ta saki kad an dan ta barta a gaban mirror a sama , kamar zata share sai kuma ta kasa , san1n cewa babu wanda zai shigo a irin wannan lokacin ta saka takalmi kawai tayi fitowar ta  kafarta duk a waje . Saman ta nufa, a gaban mirror d in kuwa ta hango wayar ta , tana d auka Sauban da tun d azu yake part d in ya shigo d akin, ja baya Baby ta somayi shima yana matso ta  mai ya hanaki d aukar wayata ? Ba kyaji ko? Hannunta Baby ta soma yar fawa tana kuma ja baya  wai mene ne haka ne ? ?Zan maka ihu Allah , gwanda ma ka fita  , tsayawa yayi jin abunda tace  Ihun me zakiyi mun? A tunaninta dan ta tsoratar dashi ya fita sai ta furta  zakamun fyad e , d an dariya Sauban yayi yana jinjina mata kai  kwarai ma kuwa , dan abunda zanyi kenan , yau zan amshi budurcin ki, just wait and see  , Baby ganin yana nufota tayi saurin d anewa kan gado, yazo zai kamata ta zille zata fita amma yayi saurin ri kota , har yanzu kuma bakin bata ya  ki mutuwa  Wayyo Allah , wallahi abunda kake zunubi kake yi kuma ba a kar ban sallan ka , ?kaji tsoran Allah wallahi.. ta fad a shi kuma ya had e lips d in su , wani irin d age hannunta Baby tayi a dole bazata ta ba saba kar zunubinsa ya shafeta.

MSSLEE
'?.

? ? ? ?

IBTISSAM
? ? ? ( A heart touching story of love and destiny)

Story & written?
? ? ? By
Mss Lee ??

?
? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?0812 044 4608


? ? TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!

SHIN KUNSAN WACECE HAJIYA NUSAIBA BR~B ZURU ?d'?

HAJIYA ~ NUSAIBA DR~B ZURU

MAMALAKIYAR ZIMH ISLAMIC AND MEDICINE DAKE RINGH ROAD A KANO NIGERIA
Tazo muku da ingantattu ko sahihan magungunan mata masu inganci, ba anan kad ai ta tsaya ba har da na cututtuka da Turarukan wuta , Humra masu shegen  kaushi . Abun Alfaharin kuma tana bada sar1 cikin sau ki, sannan kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad in duniyar nan.?

Duk wacce ta siya magungunan Hajiya Nusaiba Dr B zuru, taga be yi mata aiki ba tazo za a dawo miki da kudin ki .?


KA DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA



1?? Hadin amarya
2?? Hadin mai jego
3?? Hadin sabon budurchi
4?? Hadin Kaza Yar Suddan
5?? zuma -Tsumi- Tabaje da sauransu
6?? Turaren Sandal ruuu& flastic Sandal
7?? Hadin Hawwi domin inganta zafafiyar kauna
8?? Hadin bagadad,kahlij,kajiji,gafgaf dasauransu
9?? Hadin humra soyaya dole ta matan aure da normal humra

DON SAMUN  kARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA :?
? ? 08133647913?
? ??
? ?KANO NIGERIA?

LOCATION: RING ROAD BAYAN G0DAN MAN NAZARGO.

? ? ? ?SIYAN NAGARI MAIDA KU DI GIDA

PAID BOOK


BOOK 2?
? ? ? ? ?S_____ 52

Ganin da gasken ya  ki sakinta ta saka duka hannayenta biyu ta t?re sa tana fashewa da kuka , cikin sauri ta saka hannunta akan handle d in ya danne  kofar yana kallanta , dagasken kuma kuka take kamar wacce yayi wa wani abu  Mene ne na kuka ? Uhm ? Babu abunda nayi miki ai ko ba kece kika ce zakiyi mun ihu nayi raping d in ki ba ? Baby har zatayi magana sai kuma tayi shiru gudun karta fad i wani abun da ban , gashi su biyu ne kawai neman mafita take yanzu idan yaso komai sai ya biyo daga baya. Girgiza masa kai tayi kamar ba ita ba har da du kar da kai  Ni fa ba haka nake nufi ba , kayi ha kuri bazan sake ba kaji? Yadda ta fad a a sanyaye mutum sai ya d auka da gasken take , matso ta ya somayi itama ta soma ja baya , fa fuskarta da ta marairaice masa gwanin ban tausayi  okay fine . Am sorry , babu abunda zan miki, just don t ignore my calls kinji? Yanzu ma kanta ta jinjina masa , bai kuma ce mata komai ba ya nuna mata hanya  Good night Angel , kamar mara gaskiya sai ta soma tak1 , tana zuwa daf dashi kuma sai ta d an ja baya duk a tunaninta kama ta zaiyi, sai da ta dam ke wayarta sosai sannan ta wuce a guje, bai motsa daga inda take ba sai binta da kallo da yayi , tana zuwa bakin  kofar ta juyo tare da d an murgud a bakinta kad an  kuma Allah babu ruwa na da kai tunda so kake ka lalata ni , tun kafun yace zaiyi wani yun  kuri kuma ta ruga a guje abunta. Murmushi Sauban ya saki , shikansa yazan ba  karamun aikine a gabansa ba yanzu. Dan sai yayi dagaske tukunna akanta.

**********
? ? ? ?BLACK SPIDERS?

A kwance take inda take kullum a d aure ga sheda abunda suke  kulletan duk ya fito mata a hannu  Ruwa ! Ruwa ! Ruwa ! Shine abunda take iya furta wa a sha ke , ko hannuwanta bata iya motsawa balantana tayi magana da  karfi yadda zasu jitan  Ruwa  ta kuma fad a lokacin da  yan ya tsun hannunta suke karkarwa . Turo  kofar wajan akai, mutumin da baza a iya tantance ko wane ne ba ya shigo cikin wajan hannunsa d auke da wani  karamun jug, yana zuwa daidai saitin fuskarta ya soma zuba mata ruwan, jikinta har rawa yake lokacin da take tana hannuwanta dan tasha ruwan, bai hanata ba har saida ya juye gabaki d aya ruwan tukunna ya tsugunna ganin ta mayar da kanta inda take a kwance tana sakin ajiyar zuciya mai  karfi  Shekara 22 da biyu kenan har yanzu bazaki sauke makaman ya kin kiba ? Mai yasa taurin kanki yayi rawa Safreena ? Mai yasa ? Kina da taurin kai sosai , zuwa yanzu da kin bada had in kai da duk wannan abun bai faru ba , da tuni kina nan kina mulkar duniya yadda kike so , amma kika za bi  kas kancin rayuwa sabida abu d an  kalilan? Shiru Safreena tayi masa , sai ajiyar zuciya da take saukewa a hankali a hankali, hakan da tayi ba  karamun  kara tun zurashi yayi ba shiyasa ya fegar da jug d in hannunsa  kasa , yadda  karan ya karad e ko ina sai data d an tsorata , bai kuma tanka mata ba yayi ficewarsa daga d akin . Shekara 22 kenan , tun bayan zuwan ta yake da muradin cikin burukansa akanta amma ta ki basa damar hakan , sau dubu idan zaiyi mata magana bazata ta ba kula sa ba , hakan da take ba karamun ta Fas a masa zuciya yake ba. Shi kad ai sai faman huci yake har yazama kan kujera, d aya daga cikin giyar da suke kan table ya d aura , abun murfinta kawai ya cire ya soma tuttulawa kansa a cikinsa ba tare da damuwa da d aukar cup ba .?
? ? Yana fita ta d an d ago da fuskarta zuwa hanyar da ya fita , kafun ta mayar da kanta  kasa tana lumshe idanuwanta, abubuwa da yawa na mata yawo cikin  kasan zuciyarta.

**
Baby kuwa tana komawa d aki ta tarar da sun kashe fitila alamar sun soma bacci , ajiyar zuciya ta sauke mai  karfi   Dan iska kawai ta fad a a hankali , a maimakon ta kwanta baccin kamar su Fanan sai ta samu waje ta zauna a gefen bed d in, babu abunda yake mata yawo cikin zuciya sai abunda Sauban yayi mata, gashi ita har ga Allah take san sani idan dagasken shid an iska ne, dan bai ta ba yi mata irin wannan abun ba sai yau, wani gefe na zuciyarta kuma yana raya mata haka kalar tasa soyayyar take. Ganin kanta na  ko karin yi mata ciwo ta kwanta kawai tare da lullu be har kanta da duvet, ita kad ai sai faman mutsu mutsu take tanasan bacci ya d auketa amma hakan ya gagara sabida tunanin da ta sakawa zuciyarta, da  kyar bacci  barawo ya sace ta a yadda ta kulle fuskarta .

*****
Cikin d akin da kullum baya barin sa da haske yake zaune , cikin tsakiyar wasu candles jajaye da gabaki d aya suka zagaye sa, sai hasken wutar su da take d auke da kalar ja. Daga gefensa sa kuma  yar tsanar da ya caccakawa allurai ne , shi kad ai sai faman jan carbi yake yana motsa bakinsa da babu wanda zai fuskanci mai yake furtawa ba , duk jar car bi idan yayi sai ya dakata , sai ya gama motsi da bakinsa tukunna zai cire allura d aya daga cikin  yar tsanar ya cakawa candle d in, da haka ya cigaba da sossoke alluran har saida ya gama zare su gabaki d aya daga jikin  yar tsanar tukunna ya d auko wani ba kin gari da mutum bazai yi saurin fahimtar ko mene ne ba ya d urawa  yar tsanar a baki sannan ya samu allura ya d inki bakin. Yana gama wa ya soma wani irin dariya mai cike da zallan mugunta da rashin imani , shi kad an yasan mai yake  kullawa cikin  kasan zuciyar sa . Yana gamawa kamar wani matsafi ya tafa hannunsa sau biyu sai duka candle d in suka  bace a lokaci d aya , d akin yayi duhu sosai yanda ko tafin hannunsa bazaka iya gani ba , sai motsin takun tafiyarsa.

WASHE GARI?

?Kamar yadda su Mamy suka sanar da su, suna idar da sallar asuba bayan sunyi abubuwan da suke bu kata a ka ci gaba da gyara su , dan da wuri su Ammi suke san kammala komai yau, harta saloon da  kunshin da za a yi musu.
?
? ? ***** Harry kuwa sam ta manta da wani zancen auran da akai mata gabaki d aya sabida yadda tafi maida hankali akan yadda zata raba auran su Fanan kafun ta dawo kan Ablan.
? ? ?Tana kwance kan gadonta ga nama da ta saka a gabanta yana ci kamar me cin magani. Sau biyu ana knocking  kofar d akin bata amma tana sharewa duk a tunaninta Momy d inta ce, a karo na uku da aka bugane ta saki wani d an  karamin siririn tsaki, a zuciye ta nufi  kofar tana fad in  uban wane ne yake san  ballamun  kofa? Tana  karasa naganarta ta bud e  kofar dai dai lokacin da Dady da yake tsaye a ba kin  kofar ya bata amsa  Uban ki ne yake buga  kofar .  Dan sunkuyar da kanta  kasa tayi jin abunda yace, ga bakinta da take motsawa a hankali kamar me shirin magana .  Zaki saki bakin ki ko sai na fasa shi? Yadda tama yayi maganar cikin fad a fad a tayi saurin sakin bakin tana ja baya , kallanta Dady yayi na  yan seconds kafun ya furta  Bayan sallar la asar ki shirya akwai inda zamuje, karki  batan lokaci , yana gama maganar tasa ya juya ya bar d akin. Jin gina tayi da jikin  kofar d akin tana tunanin maganganun Dady.  ina ne inda zamuje? Kodai shopping zamuje? Wayyo Allah na tana cikin za kuwa dan gabaki d aya tunaninta yafi bata shopping zasu je, bata tsaya  bata wa kanta lokaci ba ta soma har g1tsa kayanta, sai da ta gama za bar duk abunda take bu kata tukunna ta koma kan gadon, gudun karta manta fitar da zasuyi sai ta saita lokaci a cikin wayarta mai had e da reminder.

***** Su Abla tun wajan  karfe 9 take sashin Mamy dan da kanta Mamy taje ta d auko ta sabida saloon da za ayi mata da  kunshi.?

? ?Kallan Fanan da take taje kai Abla tayi  in kingama taje kan naki please nima ki tajen nawa, kinji Amarsu Fanan , d an harararta Fanan tayi  ga Baby ga Eshaal nan zasu fi temaka miki dan wannan tulin gashin naki sai ke kad ai , wa zai iya ? Nima da zaki tajen so nake , kallan side d in su Baby tayi ita da Fanan ko wannan su ya d aure fuskarta, d an dariya tayi kad an kafun ta furta  Wai mene ne sai faman d aure fuska kuke ? Ni mene ne laifi na a ciki?uhm?  Dan sauta fuskarta Eshaal tayi  amma kema ai tun farko sai ki fad a mana gaskiya, kawai& kawai sai kuma tayi shiru dan bazata iya fad an abunda yayi mata ba , tsura mata ido Abla tayi itama  Kawai me ? Mijin kine fa Eshaal, dan yace na kira ki sai ya zama wani laifin?uhm? Wallahi tun wuri ku yiwa kanku karatun ta natsu, ah toh , nidai azo a tajen gashi in ba haka ba gabaki d aya na har gitsaku dan wallahi Simba zan saka a kawo mun har cikin d akin nan, kuma ku musu kuga cika aiki, kar ku ganku amare , ba ruwan Sunshine d ina ta  karasa tana d'an musu far1 da idanuwa , hararar ta Baby tayi  wallahi ki dunga jin tsoran Allah Abla , dan kin san muna tsoran mijin ki shine zaki dunga mana bata Zana ? Dad in abun muma munyi aure yanzu  ,  karamar dariya Abla ta saki tana d aukar wayarta  tom shikenan bari na fad a masa , ta  karasa tana dialing number d insa , tana karawa a kunne , Arwa dake wajan tayi saurin amshe wayar tana kashewa  Uwar Unborn kiyi ha kuri mana , mai yayi zafi? Matar soja ? Mun tuba mun miki biyayya , gira Abla ta d aga mata , zatayi magana taji cikinta ya motsa , cikin sauri ta saka hannu a cikin, a tunanin su cikinta ne yake mata ciwo sai gabaki d aya sukayo kanta  Mene ne ? Cikin kine yake miki ciwo? Mu kira miki su Ammi? Shine tanbayoyin da suke mata a rud e, girgiza musu kanta tayi  Lapiya ta  kalau fa , d an cikina ne Kawai naji yayi motsi inda ta saka hannu a wajan Eshaal itama ta d ora nata hannun,  a nan wajan? Kanta Abla ta jinjina mata , kafun Eshaal tayi wani yun kuri cikin ya  kara motsawa , wani irin ihu Eshaal tayi tana d anewa kan gado dan ya bata tsoro yadda ya harba d in, fuskarta cike da tsoro ta furta  ke hakan baya baki tsoro? Kallanta Baby tayi  Babyn ne ya motsa wai? Ni ban fahimta ba  , kanta Eshaal ta jinjina mata , ganin yadda Baby ta saka duka hannayenta akan cikin Abla ta kuma ja baya , kusan second 10 cikin bai motsaba , zare hannayen su Abla tayi  Bazai motsa ba ai , sabida ihun da Eshaal tayi , may be kuma sai zuwa anjima ,  bata fuska Baby tayi dan dagaske so take taji cikin yayi motsi.?
? ?
? ? ? Baby da Eshaal da kansu suka d auki kum dan kan Abla kusan duk yafi nasu tsaho da cikowa shiyasa yake da wahalar taje wa . A hankali a hankali suka soma taje mata , sunayi suna hira gwanin burgewa har saida suka kammala , daidai lokacin da ake kiran sallar azahar, sai da suka soma cin abinci sabida Abla sannan sukai sallar, ko wannan su da tsifaffan gashin kansa , da suka gama kuma Aunty Nusy ta saka suka canza kayan jikin su zuwa Mara_ a nauyi , sabida  kunshin da za ayi musu , amma a wannan karan ba a cikin d aki za ayi ba , cikin Babban corridor d in sama suka zauna, K?bra da Amal ma duk sunzo, babu yabo babu fallasa su Baby suke musu magana , cikin  kan kanin lokaci suma kamar sun dad e tare , da ko sau d aya babu wanda ya nuna musu banbanci a cikin su . Har zuwa wannan lokaci Yasmeen da Harry basu wajan ba .?
? ? ??
? ? ? Abla aka soma yiwa  kunshin, kasan tuwar ja da ba ki za ayi musu dukan su, ana gamai mata aka soma yiwa Arwa , abun gwanin burgewa , harta masu  kunshin ganin yadda suke labarin su hankali kwance sai suma suka saki jikin su , da farko sun d an soma d ar1 d ari gudun kar suyi musu wula kanci , har lokacin da suka gama yi musu red henna basu dena mamakin sau kin kan su ba . Ana gamawa lokacin na Abla yayi kusan 2 hours shima aka soma cire mata bata lallan, yadda take fara sosai haka lallan da akai mata yayi matu kar yi wa fararta kyau , su kansu masu  kunshin yawa yadda yayi kyau suke, ga shi kwata kwata babu ta inda  kunshin ya lallace , ita kad ai


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login