Showing 267001 words to 270000 words out of 347251 words

Chapter 90 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1395

Big Boss, Bobo, da Sauban suka fita tare da Abbi , sai su Uncle da Abbu da suka biyo bayan su , falourn yayi saura matan kawai.

?A hankali a hankali su Hajiya Falmata suka soma ficewa , ita da su Hajiya Sa adatu, dan ko uffan ba_u ce ba suka fice haka Harry da su Yasmeen a su d ad e, Hajiya Karima ce kawai ta tsaya sai su Amal da suka yiwa Ammimi barka da dawowa , basu wani dad e sosai ba suma suka bar falourn . Falourn yayi saura su Mamy kawai sai su Fanan, ga Abla da ta kasa motsawa sai bin Ammi da Baby take da kallo lokaci zuwa lokaci tana g?e hawayen da yake  ko karin sakko mata a kumatu. Da hannu Mamy tayi mata alamar ta dawo kusa da ita. Ba musu Abla ta koma gefen nata , kallan su Fanan , Ammi tayi sosai kafun ta furta  Daughter na kama take da Yaya ( Mijin Mamy) da kuma Sauban, girgiza kai kawai Mamy tayi kafun ta furta zaki fara ko? Ammimi bata ce komai ba ta maida kallanta kan Eshaal da Arwa , d aya bayan d aya ta soma tanbayar sunayen su, dan tun a kallan farko ta ga kamammin iyayan su, dan Eshaal sak photocopy d in Momyn tace banbancin su kawai Eshaal da bata kai shekarun Momyn ba , kallan  yan falourn tayi kafun ta mayar da kallanta kan Eshaal  Har kin manta da Amman taki ko? Cikin sauri Eshaal ta g?e hawayenta , fuskarta cike da murmushi ta furta  ban mantaki ba Amma , nayi kewar ki sosai, hakan ba  karamun farin ciki ya saka Amman ba , a wannan karan Arwa dake left side d inta ta kalla  Arwa ina Momyn ki? Ban ganta a cikin ku ba sai Yaya Kabeer kawai na gani , sosai mamaki ya kama Arwa jin abunda Ammimi take har mamakin hakan ya kasa  boyuwa , kamar zatayi kuka ta furta  Ni& marainiya.. kusan Aunty Nusaiba da Ammimi har da Didi a lokaci d aya suka furta  waya fad a miki ke mayarniya ce bayan kina da mu? Hakan kuma sosai yasa murmushi ya fito a fuskar Arwa dan taji dad in yadda suka nuna kulawarta gabaki d aya a kansu. Didi ce ta mi ke tsaye kafun ta furta  Ni dai na tafi kar a cika ni da surutu , kowa yasan da wadda take shiyasa itama Ammimi ta furta  Didi ko baki kewa ta bane ? Kai tsaye Didi ta bata amsa da  Eh banyi kewar taki ba , haka kawai daga zuwan ku har kun soma samun ciwan kai , bata jira jin amsar su ba tayi gaba amma cikin zuciyarta farin cikin da ta jima batayi shiba ne yake zagaye ko wana _a_sa na jikinta , so take ya koma d aki dan ta bawa  yar uwarta  Sitti . Daddad an labarin nan da tasan  yar uwarta ba  karamun dad in hakan zata ji.?
? ? ? ? Didi na fita Mamy ta kalli su Abla  Yaushe yaran nawa suka zama kurame ban san1 ba? Duk murmushi sukai mata dan ko wannan su ya kasa magana a cikin su. Ta be baki Mamy tayi tana kallan Ammimi  ?ya kamata ki huta yanzu kici abinci, daga baya duk sai muyi magana ko? Kanta Ammimi ta jinjina mata fuskarta cike da murmushin da kullum yake zama a fuskarta . Mamy na  ko karin nufa da ita part d in su Sauban ya sanar da ita part d in su Ammimin da yake a gyare shiyasa suka fasa shiga nasun, Mamy da Aunty Nusaiba sai kuma Ammimi suka wuce part d in . Su Abla gabaki d aya suka wuce na Mamy . Suna shiga Baby har da tsalle batasan lokacin da tayi hugging Abla tana dariya ba  No wonder , I always feel you in my heart .  Yar dariyar Jin dad i Abla tayi itama tana  kara hugging d in Babyn , Fanan ce ta furta  Mufa ? Hannu Baby da Abla suka bud e musu, ?Abla ce ta furta  You will always be my sister s . Sun dad e sosai rungume da juna , a haka suka wuce kitchen, gabaki d ayan su murmushin fuskokin su kasa  boyuwa sukai , Abla akan wani stool ta zauna , tana taya su da yanke yanke , su kuma suna preparing abuncin da zasu ci.

? ? ? **** Allah sarki Mama lokacin da taji labarin dawowar Isma il d inta jikinta har rawa yake , duk da bat da halifa haka ta fito, har lokacin jikinta bai dena rawa ba , a haka ta  karasa part d in nasu , ganin babu kowa a falourn ga d akin da yake facing d inta a bud e tayi saurin nufar d akin. A wannan karan tana shiga babu abunda bakinta ya soma ambata kamar  Isma il d ina ? Uncle Isma il da yake kwance kan gado Ana masa d auri a  kafa ne yayi saurin yun kurawa, fuskarsa cike da murmushi ya furta  Mama , a maimakon ta amsa masa sai ta fashe masa da kuka kawai , wani kukan farin ciki take cikin sauri ta  karasa wajan gadon  ko yanzu na mutu zanyi farin ciki da hakan, Alhamdulillah, Alhamdulillah, Alhamdulillah, Allah na gode maka da kake bayyanar mun da ahali na , Allah ya bayyana ki  yata ( Safreena ) Allah ya bayyana ki a duk inda kike  , gabaki d aya da Amin suka amsa mata banda Big Boss da Bobo da basu furta ko uffan ba akan addu ar mahaifiyar su da tayi musamman Big Boss da ya had e ransa lokacin da aka ambaci Ammun su . Abbu sarai ya kula da hakan, kuma bayajin dad in yadda gabaki d aya suka tsaneta har haka , kullum addu ar da yake musu Allah ya sassauto da zuciyar su daga wannan dogan fushin da suka d an ka, ya kula ba su Big Boss kad ai ba harta su Little ya lura da irin fushin da suke mata , musamman da Little yayi kuka sabida anbatan sunan mahaifiyar su da yayi. A wani  bangare kuma yaji dad in dawowar Isma il da Sofiyya dan a duniya babu wanda yake sakko da zuciyar Big Boss kamar Isma il da Ammimi .?
? ? ? Muryar Mama da kukan da tayi bai sakar mata ma koshi bane ta furta  Ina Sofiyya take? Sauban dake kusa da ita ne ya furta  tana d aga d akin , kanta Mama ta jinjina tana mi kewa fuskarta cike da farin ?1k1 sosai , kallan 0sma il tayi  ka huta sosai kaji? Kansa ya jinjina mata shima murmushi fal a fuskarsa sai kuma ta kalli su Uncle  Saura ku wahalar mun da d aga kuga yadda zanyi daku . Abbu ne yayi murmushi kafun ya furta  Shikenan tun ba aje ko ina ba Mama zata fara wariyar launin fata  murmushi Mama tayi tana fita daga d akin . Sauban ne ya rakata d akin Ammi shima . Amma bai shiga cikin d akin ba sai ya kowa wanda su Abbu suke ?ciki.
? ? ?
? ********
?  Momy kenan yanzu su  yan uwa ne ? Duk gorin da nayi mata tafini matsayi ma kenan? Shine abunda Harry take fad a dan ita gabaki d aya ta manta da Auran da akai mata , ala kar su Abla ne yafi komai tsaya mata a rai. Sai kuma ta d ora hannunta akai kamar zatayi ihu  Wayyo Allah na shikenan , shikenan yanzu ta tabbata waccan shegiyar zata fini matsayi ? Banza Momyn ta tayi mata , dan yanzu gabaki d aya bata bi ta kan Harry , itama haushin kishiyar da akai mata yasa bata ji haushin Auran da akai.  Momy magana nake amma kin share ni , kenan fa yanzu bazan Auri Big Boss ba? Momy bata amsa mata ba sai muryar wanda sukaji yasa gabaki d aya suka mi ke tsaye  kwarai kuwa , dan tun wuri ki soma shiri, duk abunda uba zaiyi wa yarsa nayi miki iya bakin yi na , idan kinga dama shima karki zauna , dan shi zai rufa miki a siri ba wai kece zaki rufa masa a siri ba . Idan kuma kin isa ki d aga masa hankali ki ta abokiyar zamanki kiga yadda zanyi mugun sa ba miki , dan wallahi duk lokacin da kikayi gangancin kashe auranki , a prison zan  kulle ki idan yaso sai kije ki cigaba da haukan ki a can sha sha sha kawai. Ki shirya a ko wana lokaci zaki iya tarewa ko da yau kuma ya fad a dan shi d in yanzu mijin kine , bai jira mai zasu ce ba yayi wucewar su . Harry hauka ne kawai ba tayi ba amma Momy ko ajikinta dan har so take ya tafin ma shiyasa ta d an ta be bakin ta kawai tayi wucewarta d akinta ta bar Harry da burgima.
??
? ? ? ****** Su Abla suna gama abincin nan haka suka zuba su a manyan warmers , su Baby suka nufi kai musu part d in su . Sosai itama taso ta shiga part d in amma kunya ya hanata ganin Baby zata shiga kawai ita kuma ta wuce part d in su .?
? ? ? ? Wanka ta somayi tukunna ta saka wata riga mara nauyi yadda bazata ta kura ba sosai itama . Farin ciki gabaki d aya ya hanata cin abinci, jin cikinta take kawai a cun k?she gabaki d aya kamar bata jin yunwa ma . Tana shafa lotion d in gabanta tana murmushi , daga  karshe ma ajje man tayi tana  kurawa mirror d in gabanta ido kamar a nan zata ga su Ammin nata. Har ya shigo batasan da shigowar sa ba sabida hankali da nutsuwar da gabaki d aya ya karkata zuwa tunanin da ta fad a .
? ? ? ??
? ? ? ? ? Ta gumin da tayi ya cire mata , cikin sauri ta d ago da fuskarta tana kallansa  Are you happy ? Ya fad a yana zuba mata lumsassun idanuwansa , kanta kawai ta jinjina masa murmushin da takeyi yana komawa hawaye , ajje lotion d in tayi tare da hugging d insa , kukan da take so tayi sosai ne ya soma zubo mata , bai ce mata komai ba sai bayanta da ya soma shafawa shima a hankali  it s okay , ba kince kina farin ciki ba ? Then why the cry ? A sanyaye Abla ta furta  You always want to make me happy , thank you so much , Thank you so much , naji dad i sosai, i have a loving dearest husband, a good family an also a parent, yadda ya bani ukun faranta maka kamar yadda Nima kake faranta mun , murmushi yayi sosai sabida yadda yaji dad in addu ar da tayi masa. Lotion d in da take shafawa ya kalla  bari na taimaka miki , a haka ya soma shafa mata lotion d in, sai a lokacin ya tuna da kud in da Abbu ya basu , hakan sosai ya faranta masa , duk yadda Abla tace ta bar masa ya  ki kar ba dan ko paper bai bud e ba.
? ? ? ? ??
? ? ? ? ?*********
? Yadda su Fanan sukai girki sosai hakan ya dad ad awa iyayan nasu , shima basu fito daga falourn ba gabaki d ayansu suka had u waje d aya dan suci abincin tare . Sauban kasa ha kura yayi suna fitowa ya biyo bayan su bayan ya turawa Baby sa kon inda zasu had u.?
? ? ? ?Fuskarta cike da murmushi ta nufi wajan pool d in, yadda yaa murmushin kan fuskarta ya kasa  boyuwa ne yasa shima ya murmusa  Are you happy now ? Kanta Baby ta jinjina masa tana  boye face d inta dan gabaki d aya ko magana ta kasay1 sai murmushi da takeyi. Ko magana yayi da kanta kawai take basa amsa ko kuma ta murmusa masa , shiyasa ?shima ya soma mata magana da hannu alamar yau soyayyar kurame za ayi, yadda yakeyin ne yasa Baby ta soma dariya dan duk wanda ya kallesa yasan bai iya ba gabaki d aya .
? ? ? ?
? ? MSSLEE LOVE
'?.
? ? ? ??

IBTISSAM
? ? ? ( A heart touching story of love and destiny)

Story & written?
? ? ? By
Mss Lee ??

?
? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?0812 044 4608


? ? TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!

SHIN KUNSAN WACECE HAJIYA NUSAIBA BR~B ZURU ?d'?

HAJIYA ~ NUSAIBA DR~B ZURU

MAMALAKIYAR ZIMH ISLAMIC AND MEDICINE DAKE RINGH ROAD A KANO NIGERIA
Tazo muku da ingantattu ko sahihan magungunan mata masu inganci, ba anan kad ai ta tsaya ba har da na cututtuka da Turarukan wuta , Humra masu shegen  kaushi . Abun Alfaharin kuma tana bada sar1 cikin sau ki, sannan kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad in duniyar nan.?

Duk wacce ta siya magungunan Hajiya Nusaiba Dr B zuru, taga be yi mata aiki ba tazo za a dawo miki da kudin ki .?


KA DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA



1?? Hadin amarya
2?? Hadin mai jego
3?? Hadin sabon budurchi
4?? Hadin Kaza Yar Suddan
5?? zuma -Tsumi- Tabaje da sauransu
6?? Turaren Sandal ruuu& flastic Sandal
7?? Hadin Hawwi domin inganta zafafiyar kauna
8?? Hadin bagadad,kahlij,kajiji,gafgaf dasauransu
9?? Hadin humra soyaya dole ta matan aure da normal humra

DON SAMUN  kARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA :?
? ? 08133647913?
? ??
? ?KANO NIGERIA?

LOCATION: RING ROAD BAYAN G0DAN MAN NAZARGO.

? ? ? ?SIYAN NAGARI MAIDA KU DI GIDA

PAID BOOK


BOOK 2?
? ? ? ? ?S_____ 49

Suna gama cin abincin da su Fanan suka girka, su Uncles gabaki d aya sannu da jiki suka  kara yiwa Uncle Isma il , sannan suka barsa dan ya huta . Abbu ne yayi saura kawai a d akin bayan fitar kowa da kowa . Gefen gadon Abbu ya dawo yana  kara bin Isma il da kallo  Har yanzu baka canza ba , sai tsufa da ka  karayi , dariya Uncle Isma il yayi kafun ya furta  Haba Yaya ai kai zancewa ka tsufa, kalli yadda su Farooq sukai girma sosai, and also the Little Baby. Yaya baka fad amun ba , ina Sister ? Har yanzu bata dawo ba ? Murmushin ya ke Abbu yayi kafun kalli d an uwansa  ka fara hutawa Isma il , inyaso daha baya sai muyi ko wata magana ce  . Abbu zai tashi Uncle Isma il yayi saurin ri ko hannun sa  A a Yaya ai babu wani gajiya a tattare dani sabida 2 days kenan da shigowar mu Nigeria , please tell me  ,  dan ajiyar zuciya Abbu yayi yana  kara kallan d an uwan nasa  Isma il na fara sarewa, inaji kamar ban kamac1 zama mahaifi ko miji ba ,  ya ya na both sunanan yanzu amma mahaifiyar su bata tare da su , tana raye ko ta mutu i can t said so, abun is hurting me deeply, ko da ace bata raye ne ina so na sani, ina so na goge mata tsanan da yaranta suke mata , they so much hate her wanda ko sunanta basa so a ambata. For now i don t know what to do kawai na cire hope ne gabaki d aya. kallan sa sosai Uncle yayi kafun ya furta  Yaya yaushe ka fara ha kura da abu? Da alama ka fara manta  ya ya na ko? Farooq duk abunda yake yana sane duk da naga tsanar da yake wa  yar uwa a cikin idanuwansa , amma ba hakan ne zai hana ya  ki bin ciko mana inda take ba.
? ? Girgiza masa kai Abbu yayi  That s the Old Farooq ,  kan1na , ya kasa manta yanda ta tafi ta bar su da jini, nasan lokacin da kuna gari da wasu abubuwan basu faru ba , but that s how destiny is . Ka barshi kawai,I m afraid of what will happen , ko Auta na baya san a ambaci sunan mahaifiyarsa , dan idan akwai wad an da ya kamata suji haushi Auta ne da Farooq , na kasa yadda suna da mahaifi amma sukayi rayuwa kamar wasu marayu. Hakan yana mun ciwo cikin zuciya ta . Hannunsa Uncle ya kama  Yaya ni na fad a maka karka damu , everything will be fine insha Allah, naga autan naka ma da alama rigimamme ne , but I m glad da nagan su gabaki d aya tattare da kai . Kansa Abbu ya jinjina masa kafun ya labarta masa komai har dalilin dawowar su Nigeria da abubuwan da suka faru zuwa yanzu , murmushi kawai Uncle yayi , yaji dad in yadda  yarsa ta kasance dalilin  kara wanzuwar wani farin cikin a tsakanin a halin. Ganin yadda yayi shiru ne Abbu ya furta  Isma il baka fad a mun wad an da sukai muku wannan abun ba ? Me kuke  boyemun kai da Son? Wani  yar dariya Uncle Isma il yayi yana kallan yayan nasa  Haba Yaya mai kuma zan  boye maka ? Ni kaina bansan wanda yake aikata abubuwan nan ba  , ya fad


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login