Showing 135001 words to 138000 words out of 347251 words

Chapter 46 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1490

cikin mugancin s?ne shiyasa bata kuma cewa komai ba sai kukan da take yi mai fita tundaga  kasan zuciya , zuciyarta fall tsine musu take tana kai  karar su wajan Allah gagara misali, mutuminnan hannun sa kawai ya  kyasta , cikin  kan kanin lokaci ya  bace , d akin ya  kara duhu kamar d azu.
? ??
?('('('('('('('('('

8:25pm tsaye Abla take a gaban mirror tana  kara bin jikinta da kallo , sanye take cikin doguwar Abayar da M.Sarah ta kawo mata , sosai flowers din jikin abayar suka fito sosai kamar green , ga mayafin jikinta shima kalar Green , hatta hand pursed d in hannun ta green ce , sai faman kallan kanta tare a jikin madubi, ga Tuna n1n yadda zasu fita duk ya cika mata zuciya , tana tsaye a gaban madubi ya shigo d akin, sosai idanuwansu ya shiga cikin na juya , ko wannansu yana bin d an uwansa da wani irin sahirtaccen kyau , kusan kayan su irin d aya ne colour d in, ga gyaran gashin kansa da ya Fito sosai , da hannu yayi mata alamar ta  karaso wajan sa , babu musu ta  karasa tare da hugging d insa  Kinyi kyau Sunshine  , murmushi ?tayi kad an kafun ta furta  Ai ka fini kyau  , dogon hancinta da yake yawan ja ya  kara ja yanzu tare da kama hannunta guda d aya  let s go  sai a lokacin ta marairaice masa , da ido yayi mata alamar Menene , shiru Abla tayi kafun ta furta  zasu gan mu ? ?fa kallan ta yayi shima kafun ya furta  And ? Hannunsa Abla ta ri ko c1kin nata  Ni banaso su ganmu Sunshine please  , yadda tayi magana dole ga sakashi lumshe idanuwansa , hannu nata ya ri ke cikin nasa kafun ya furta  it s okay they won t find out , let s go , bai bata damar kuma magana ba ya ja hannunta suka soma tafiya , Abla duk a tunaninta zasu sakko  kasa ne , amma da mamakinta sai taga ya nufi wani hanya da ita cikin part d in , turn print d insa ya saka lokaci d aya wata  kofa ta fito ne kama da wajan karatu , Abla babu abunda take sai bun wajan da kallo ganin kamar under ground suka shiga, hannunta ya ri ke sai da suka d anyi tafi kad an kafun ya ja hannunta zuwa left side , a nan ma sai da suka d anyi tafiya zuwa wani ? kofa , kamar d azu turn print d insa ya saka  kafar ta bud e , suna shiga Wajan falourn su ya bayyana  sakin baki Abla tayi tana bun wajan da kallo , ido d aya Big Boss ya kashe mata har lokacin hannunsa yana cikin nata , basu zauna a falourn ba suka fito inda motocin Big Boss suke , da kansa ya bud e mata wata farar Lamborghini , kafin shima ya shiga , sosai cikin motar ya had u musamman doguwar kujerar da take wajan har mutum zai iya kwanta wa ga abunsha da yake kan wani center ne  kyau. Ba a d auki mintuna ba motocin suka soma tafiya , Big Boss da Abla kuwa suna cikin mota suna shan Love d insu ga Abla da take faman zuba shagwa barta san ranta .?

? ? ? Saida sukai tafiyar kusan mintuna ashirin kafun suzo Daidai wani Babban Hall da ya gama had uwa ga fitila ta ko
?Ina da ya karad e wajan  PRINCESS JEWEL MALL  shine sunan da ya bayyana , yadda wajan yayi kyau saida Abla ta tashi zaune tana furta  Wow  , kallan ta yayi kafun ya furta  Yayi kyau ? Kanta Abla ta jinjina  sosai ma  , bai ce mata komai ba har akai parking motocin, yanxu ma dakansa ya bud e mata motar bayan facemask din da suka saka , mamaki bai gama kashe taba sai da suka fito daga mota wasu manya mutane suna ce mata welcome Ma am , Kallan Big Boss tayi ganin ya d aure fuskarta yasa tayi shiru kawai mamaki fall cikin ranta , sai taga cikin ya fi suna kyau ma ga wasu irin waje masu kyan daban daban , dan ba  karamun  kayatuwa mall d in yayi ba , hannunsa na cikin nata suka soma zagaye mall d in, ita dai Abla nata ido ne babu abunda Bakinta yake iya furta wa sai kalmar  Wow  kawai , har suka hau elevator Abla tana ganin wajaje, a saman ma ba  karya ta ita wannan shi ake kira mall aljannaar duniya da iya kyau har ya zarce hakan, wani glass  kofa ya shiga da ita , hannun sa cikin nata , ragowar ma aikatan suka tsaya a waje , suna shiga Babban office da naira tayi kuka ya bayyana a wajan , yanzu ma Abla batace masa komai amma _ai mamaki da yake neman kasheta, a kan kujerar Wajan ya zaunar da ita zatayi magana ya furta  Congratulations on your new Mall  , Abla gabaki d aya ta waro masa idanuwanta dan ta kasa fahimtar abunda yake nufi, wasu hawaye ne suke san sakko mata ya girgixa mata  no , banda kuka wifey , Oaky ? It s just a mall and .. wani French kiss Abla ta kai masa a baki da yakashi had iye ragowar maganar da yake sanyi, tana gama kiss din tayi hugging d in, cikin shashshe kar kuka ta furta  Sunshine  zata kuma magana ya girgixa mata kai tare da g?e mata hawayen fuskarta yana ri ke mata hannun,  wani part d in suka nufa wajan shima ya had u ga red roses gabaki d aya ta ko ina, d aya daga cikin ma aikatar da take gyaran roses Abla ta kalla , a dai lokacin da ita take d agowa , fuskar Abla cike da mamaki ta furta  Zinariyya ? A rud e Matar da wahala ya gama cinye ta tayi tana bun Abla sa kallo , cikin Sauri kuma ta sunkuyar da kanta  kasa  sannu da zuwa hajiya  , zare hannunta Abla tayi a cikin na Big Boss tana  kara kusantar matar  Zinariyya me kike a nan Wajan ? Ya naganki haka ?ina Uwar karuwai ? Mamaki ne ya kama Zinariyya ganin yadda hajiyar da take mata tanbayo masu yawa duk yawan barikinta bata ta ba had uwa da irin Hajiyar nan ba shiyasa mamaki ya kasa  boyuwa a fuskar ta , har lokacin bata gane ko wacece ba shiyasa Kawai ta bata Amsa  Uwar karuwai tana gidan masu ta bun hankali  girgiza kai kawai Abla tayi kafun ta furta  Rayuwa Kenan , Allah ba azzalumin bawan sa bane , zinariya baki gane ni ba ? Nice dai Abla , Abla da kuka cuta ke da mugayen abokanan huld ar ki , dafe  kirji Zinariya tayi da  karfi tana zubewa  kasa , _ai a lokacin ta gane Abla _abida yadda Hutu da kwanciyar hankali ya bayyana akan fuskarta  na ro keki badan ni ba kiyafe mun abubuwan da nayi miki , ba Tuba na bi Allah na biki ki Rufamun asiri wannan ce kawai hanyar samun abinci na idan masu wajan nan suka gane mugun halina na da zasu koreni ne na ro keki, rayuwar duniya ta juya mun baya daman kwanayin duniya bashi da tabbas  , yadda take magana kamar zata kama  kafar Abla haka take bata hakuri , murmushi mai ciwo Abla tayi kafun ta furta  Tashi Zinariyya, kinga irin sakayyar ubangiji ko ?babu abunda zance miki sai Allah ya shiryeki ta fad a tana juyawa wajan Big Boss, a wannan karan Itace ta ri ke masa hannun Sabida ^ubat wajan , abubuwa da yawa suna fad o mata a rai ciki harda rayuwar ta na baya, kasa tafiya Abla tayi sabida kukan da yake san  kwace mata, bai ce mata komai ba shima yayi hugging d inta yana shafa bayanta alamar rarrashi.
?
?
IBTISSAM
? ? ? ( A heart touching story of love and destiny)

Story & written?
? ? ? By
Mss Lee ??

?
? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?0812 044 4608


? ? TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!

SHIN KUNSAN WACECE HAJIYA NUSAIBA BR~B ZURU ?d'?

HAJIYA ~ NUSAIBA DR~B ZURU

MAMALAKIYAR ZIMH ISLAMIC AND MEDICINE DAKE RINGH ROAD A KANO NIGERIA
Tazo muku da ingantattu ko sahihan magungunan mata masu inganci, ba anan kad ai ta tsaya ba har da na cututtuka da Turarukan wuta , Humra masu shegen  kaushi . Abun Alfaharin kuma tana bada sar1 cikin sau ki, sannan kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad in duniyar nan.?

Duk wacce ta siya magungunan Hajiya Nusaiba Dr B zuru, taga be yi mata aiki ba tazo za a dawo miki da kudin ki .?


KA DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA



1?? Hadin amarya
2?? Hadin mai jego
3?? Hadin sabon budurchi
4?? Hadin Kaza Yar Suddan
5?? zuma -Tsumi- Tabaje da sauransu
6?? Turaren Sandal ruuu& flastic Sandal
7?? Hadin Hawwi domin inganta zafafiyar kauna
8?? Hadin bagadad,kahlij,kajiji,gafgaf dasauransu
9?? Hadin humra soyaya dole ta matan aure da normal humra

DON SAMUN  kARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA :?
? ? 08133647913?
? ??
? ?KANO NIGERIA?

LOCATION: RING ROAD BAYAN G0DAN MAN NAZARGO.

? ? ? ?SIYAN NAGARI MAIDA KU DI GIDA

PAID BOOK

2 PAGES NA HA DE KAMAR YADDA NAYI AL KAWARI , PAGE  DIN JIYA DA NA YAU .

BOOK 2?
? ? ? ? ?S_____ 27


 it s Okay, Don t cry in ba so kike nima nayi miki kuka ba  karamun murmushi Abla tayi tana  boye face d inta a jikinsa , shima murmushi yayi tare da d auko wani white handkerchief da sai faman  kamshi yake ya goge mata ragowar hawayen face d inta , a hankali Abla ta furta  Ina Uwar karuwai ? Kamar ba zai kulata ba ya kama hannun ta suka soma tafiya  Nima ban sani ba  , cikin sanyin murya Abla ta furta  Please Dan Allah  yadda tayi maganar ne yasa ya kalleta ta  kasan ido ba tare da ya kuma cewa komai ba . Ko cikin Building d in basu koma ba , suka fito inda motocin su suke , yanzu ma shiya bud e mata motar da kansa kafun ya shiga , basu tsaya  bata lokaci ba Victor da saurin securities suka hau kan Titi. Wayar hannun sa Big Boss ya ciro tare da d anyi dan ne dannan da basu wuce minti d aya ba , sai kuma ya mi kawa Abla wayar da tayi shiru tun d azu , itama Abla kar bar wayar tayi tana kallan abunda yake ciki , wata matace sai faman gudu take a haukace tanasan cire kayan jikinta , gefe guda kuma wasu mutane ne da suke san hanata , Dan da d?kkan alamu mahaukaciya ce matar , inta biyo mutum dole ya tsora ta , vidoen mahaukaciya dole mutum yayi dariya kuma ya tausaya mata , kar be wayar Big Boss yayi cikin cool voice nashi ya furta  are you satisfied? Kinga wacce kike san gani ? Cikin Sauri Abla ta kallesa tare da kallan wayar hannun sa , bata tsaya  bata lokaci ba ta furta  Kana& nufin & wa& wannan& . Uwar& .Karuwai ce ? Amma a ina ka santa ? Taya ta haukace please?  Dan girar sa Big Boss ya d age kad an  Wa ya isa ya wahalar mu da mata kuma na  kyale sa ? ,  karamun murmushi Abla ta saki tana saka hannun ta cikin nasa , a shagwa be ta furta  Amma ta ya akai kasanta? Kuma duk Yaushe ka gano inda take da Zinariyya ? Yar shila fa ? , bai amsa mata ba sai lumshe ido da yayi , itama ganin bayasan maganar ne tayi shiru tana d ora kanta a wajan ka fad un sa . Bata sai mai ya faru ba ta san dai sunyi tafiya me d an nisa kafun motocin su tsaya a tunaninta sakko wa zasuyi sai taga ko motsawa baiyi ba har motocin Suka  kara tashi, tana rungume a jikinsa bacci ya soma d aukar ta , cikin  kan kanin lokaci ,  kara hugging d inta yayi ganin bacci take yi da gaske , basu d auki wani dogon lokaci ba suka  karasa gida . ?Rigarsa ya yafa mata kafin ya d auketa kamar wata Baby zuwa cikin gidan. Bai sauke ta a ko ina ba sai akan bed d insa , abin mamaki har lokacin bata farka daga baccin da ya d auketa ba , sai da yayi wanka ya shirya cikin kayan bacci masu shegen laushi tukunna itama ya cire mata kayan jikinta ya bar mata iya bra da underwear d inta , sosai Big Boss ya kai zuciyar da nesa lokacin da ya cire mata kayan ,  kasan lips d insa kawai yake jira a hankali , da  kyar bacci ya d auke sa , rungume da Sunshine d insa .

**********

Abunda ya faru , lokacin da Nani ta koma cikin d akinta kasa samun nutsuwa tayi Sabida tashin hankalin da ya soma tunkaro ta , ga a zababbiyar yunwa da take ji a cikinta , ba kin ciki kamar ya kashe ta dan ko wayar da zata yi waya Uncle Adam ya kar ba , a gaban mudubi ta tsaya tana kallan yadda goshinta ya d anyi malolo cike da takaici, har yanzu kuma tana jin  kasanta na wani irin zufff zufff kamar abu zai fito daga cikin sa , wani lokaci sai taji kamar abu yana bin  kafar tata , tana san shiga ban d aki amma tsoran abunda Sindilu yayi mata na fad o mata cikin zuciya , gashi kamar kwarto duk lokacin da ta ke  bance ita kad ai sai ya afka mata ba ko imani, maida kallanta tayi kan ciwan  kafarta da shima ya soma jan ruwa , abu goma yana neman had e mata , ga a zababbiyar yunwa kamar taci babu amma sabida taurin kai ta ki zuwa tayi wanke wanke da zata Samu abinci sai faman hura hanci take a dole Mama zata tausaya mata tace a bata abinci, ganin har 1 hour ya wuce sai faman mur kususu take a d ak1 ba shiri ta koma wajan yan M.Sarah , sosai M.Sarah ta wajiga Nani sosai da sosai dan ba  Karamun galabaitar da ita tayi ba kafin ta bata abincin , shima M.Sarah da ta tashi rabi ta zuba mata , tare ba ta umarnin idan ta gaishe da Ma am ( Abla ) sai ta kar bi ragowar abincin, takaicin da ya kama Nani ne yasa ba shiri ta  barar da plate d in rai a  bace abincin ciki gabaki d aya ya zube , M.Sarah kuwa tace bazata sake zuba mata ba har ta sake wani aikin . Tsaki Nani taja cike da ba kin ciki ta koma d akinta , tun kafun ta zauna akan gado warin Sindilu ya ?1ka d akin, hannun sa kuma wani plate ne sha ke da abincin lafiyayye, Nani na ganin abincin nan yunwarta ta motsa,ba shiri ta soma ro kan Sindilu ya bata abincin da ta galabaita, Wani shegen dariya Sindilu ya  kyal kyale da shi tare da furta  Ina da sharad ai  , Nani bata tsaya jin sharad an ba tace ta amince, a karo na biyu Sindilu ya  kara she kewa da dariya farko yana mi ka mata abincin , ko ta kan spoon bata bi ba ta duma hannu, hannu baka hannu  kwarya ta soma cin abincin , sai da tac1 ta  koshi lokacin ta dawo hayyacin ta Sindilu yayi sama da ita ya jefa kan gado, zata d ago taji an danneta gashi ta kasa bud e bakinta tayi magana , shinshina ta ya somayi kamar wani maye cikin muryar sa mai cike da  kyan kyani ya furta  Awanni Goma zamuyi yau , ya fad a yana sake wani dariya , babu abunda yayi mata sai d age zanin jikinta da yayi , wani irin ruwa har ya soma fitowa a wajan kalar brown, bai tsaya  bata lokaci ba ya shige ta yanzu ma da  karfi ya soma sukuwa akanta kamar wani doki, yana shigarta kuma abincin da ta gama ci lafiyayye ya koma wani irin kalar abinci ga wasu kwari da yake binsa . Tundaga lokacin Nani tana hannun Sandilu yana Gana mata ba kar azabar sa .?

******** A cikin gida kuwa bayan fitar Abla , Fanan ta zo part d in ganin yadda ta kira sunan Abla babu amsa ne tayi tunanin ko bacci ne ya d auke shiyasa ta sanar da Mamy tana bacci , wannan ne dalilin da yasa basu ne meta ba kuma babu Wanda yayi Tuna n1n bata cikin d akin.


('('('('

WASHE GARI

? Kiran Sallar asuba da akai ne ya farkar da Abla daga bacci da take , a hankali ta zame jikinta tana kallan kyakkyawar face d insa sai kuma ta kalli jikinta , lokaci d aya ta zabura zata mi ke ya ri ko mata hannunta  Becareful  , ya fad a a hankali yana bud e idanuwansa da suka lumshe , itama Abla cike da shagwa ba ta soma kare  kirjinta ganin babu riga a jikinta , murmushi kawai yayi yana tashi zaune


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login