Showing 9001 words to 12000 words out of 347251 words

Chapter 4 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1403

, Abla ji tayi kamar ta sha ko wuyansa,  Dan iska kawai , Allah sai ya saka mun , ka wani zo ka mammatse mutum, idan bacci zakayi sai aka ce maka ni irin kace , farin mugu , amma a fili sai ta  kara marairaice face  Dan Allah ka sake ni na tafi, sai kayi baccin naka  shiru yayi mata ba tare da ya bata amsa ba , a  kufule Abla ta yun kara zata tashi ya  kara mayar da ita, Be quiet, karkisa nayi maganin ki yanzu  , harararsa Abla tayi karaf cikin idanuwansa , kamar Wanda aka saka dole ya furta  Ni kike harara ? Cikin sauri Abla ta girgiza masa kai  Ah ah ni ba hararar ka nayi ba , please kayi ha kuri,  kara rungumota yayi a jikinsa sosai tare da janyo musu white duvet d in gadon me shegen laushi, Abla zata  kara bud e baki yasaka 2 fingers d ins ya  balle mata bakin, cikin Sauri Abla ta toshe bakin ta Sabida zafin da taji,  Bakya jin magana ! In kika cikani da surutu ko na  karajin sautin kukan ki , I will really make you cry! Just be quiet,and sleep up  ya  Karasa yana kashe musu light d in gabaki d aya , Abla sosai ta tsorata da yanayinsa, har yanxun hannayenta suna toshe a bakinta , sai hawayen da suke sakko mata a kumatu. Almost 5 minutes tana a haka ta soma ajiyar zuciya , cikin  kan kanin lokaci bacci ya d auketa, gyara mata kwanciyar yayi a hankali kafun ya sumbaci cute lips d inta da ta d an turo kad an, yana kallan yadda hawaye suka bushe a fuskarta, a hankali kamar me rad a shima ya furta  Rigimammiya kawai  kafun ya  kara rufe su cikin duvet d in. Ko cikakken 10 minutes beyi ba bacci ya d auke sa rungume da Abla a jikinsa.


*******
? DAKIN DUHU
Wani  kayataccen d ak1 ne da aka  kawatashi da designers d in kaya , komai na cikin d akin ja da ba ki ne sai wasu abubuwan tsufface tsufface da aka saka cikin d akin ta ko ina kamar d akin shed anu, tana zaune kamar me shirin yin ruku u gaban wani dutse da akayiwa Adan ja da ba ki a jikinsa , ita kad ai sai banka haya ki take cikin abun Tokar gabanta , tana wasu irin sul kullu , sai faman hukuktan ta take da yake lullu be cikin Jan kyalle, gefe da gefen ta kuma wasu  kwarya ne da yake cike tafff da jan abu me kama da Jini. Cikin wata kururuwa take furta sunan  SINDILUU! SINDILUUU! Tanayi tana saka wani gari cikin garwashin gabanta. Wani irin dariya ne ya karad e ko ina na cikin d aki me sauti, cikin  kan kanin lokaci aka fara wani mara dad in amma duk da haka bata dena kiran sunan Sindiluu da take ba , fitulun d akin ne suka soma d aukewa cikin  kan kanin lokaci d akin ya Koma ba ki k kiran sai kuma dariyar da ake ya tsaya ?ak kamar babu halitta ko d aya a Wajan , kusan mintuna biyu ba ajin hayaniyar komai sai sunan sindilu dake ta faman anbata, d ago kan da matar zatayi taga wani irin  bakin  katan mutum me munin gaske a gabanta ,babu komai a jikinsa sai wani Jan  kyalle da ya d aura a  kugunsa, yanda tunbinsa ya fito sosai kamar me shirin na  kuda , ga wani irin muni da yake dashi , jikinsa duk wari ne yake tashi . Abun mamaki ko gezau matar batayi ba sai ma  kara russuna masa da tayi  Sindilu!! Sindilu gagara badau, kaine abun share mana hawayen mu, kaine kake biya mana bu katun mu, yanzu ma mun  kara dawowa kamar kullum sindilu  katan mutumin da aka kira da sindilu bakinsa ya bud e da babu abunda yake tashi ?aciki sai wari ga wani irin datti da ke manne da ha kwaransa , sosai yake dariya kamar tsohon mahaukaci, sai da yayi dariyar sa sosai kafin ya daka mata tsawar da ya nemi firgita mata ciki duk da ba a iya ganin fuskarta  Kinyi sake !kinyi sake , tabbas kin aikata babban kuskure da kike  ko karin rusa shirin da ya d au shekaru da dama ana g1na sa , saura  kiris, saura  kiris ginin ya ruguje tabbas idan tabbas abubuwa suna  ko karin fuskantoku me had arin gaske, kunyi babban sake Wajan bayyanuwar su , sai kuma ya soma wata irin dariya  Tabbas Jinin da aka zubar yana  ko karin fitowa , dole ku canza taku kafun had uwa Jini da jini su bayyana ,hahahaha , ci kan ja baya matar ta  kara kiran su nan sindilu kafun ta furta  Menene mafita yanzu ? Cikin karasashi ya furta  akwai Wanda ta bayyana a cikin ku , bayyanar kuna kamar rugujewar ayyukan kune baki d aya , kuna da dama guda d aya , dole ku sadakar ?da d aya daga cikin samari hud un ciki ga gunkin sindilu, sannan da mutane 2 daga cikin gidan da Jinin su zai zama kamar ruwan wanke jikin sidilu  yana gamawa wata wu ka ta bayyana a gabanta  ki tabbata anyi anfani da wu kar wajan k1sa,idan ba haka ba cikin naki Jinin za a sa daukarwa cikin sunkuyar da kai ta furta  Tuba nake sindilu , ko me ka anbata shine abun bi, tuba muke sindilu   battt sindilu ya  bace sai  katuwar muryarsa da ake ji,  jariri zai taimaka miki wajan aikin ki , amma kiyi taka tsantsan lokaci d aya ko ina yayi shiru , Hasken d akin ya dawo dai dai , wu kar ta d auka a tafin hannunta kafun ta soma kiran  Jariri! Jariri ka d auki wannan wu kar ka kashe mun  karamun cikin su , ina so naga Jini na zuba ta ko ina a jikinsa . Babu Wanda ya bayyana a wajan sai  bacewa da wu kar tayi, lokaci d aya Matar ta  kyal kyale da wari irin dariya da duk Wanda ya jita yasan babu ko d igon tsoran Allah a tattare da ita.?

? ? ?A Daidai lokacin da wu kar ta  bace little na kwance cikin duvet shima , kusan gyaran gashin kansa yana  ko karin rufe masa fuska , wani irin ba kin haya ki ne ya bayyana a cikin d akin , gadan gadan kan gadon little ya nufa yana  ko karin hawa jikinsa , tun kafun ya  karaso wajan gadon yayi sauri ja baya, a karo na biyu ya  kara  ko karin ta ba little amma abun ya ci tura , sabida alwalar dake jikin little da kuma adduar da yayi kafun ya kwanta yasa gabaki d aya ba kin haya kinnan ya kasa ta ba sai faman zagaye d akin yake kafun ya  bace gabaki d ayansa. Duk wannan abun da yake faruwa little be sani ba Sabida baccin da yake hankali kwance abinsa.

****** Karfe 12:45 kiran sallahr azahar da ake ya shiga cikin dodon kunnan sa , adaidai lokacin da Abla ta farka itama sabida kiran sallahr da taji, tana bud e eyes d inta ta ganta a jikin Big Boss, a razane ta ware idanuwanta tana  ko karin tashi daga jikinsa ya ri ko hannun ta tare da bud e idanuwansa  Menene kuma ? Cikin kuka kuka da abunda yayi mata ta furta  Ni ka  kyaleni  kin sakinta yayi zata bud e baki tayi magana taji an murd a  kofar d akin za a shigo , bata san lokacin da ta rungumeshi ba tana lafewa cikin duvet d in da ya ta lullu be har kanta, daga yadda ta rungumeshi yana iyajin yadda bugun zuciyar ta yake harbawa da sauri sauri, lips d insa ya motsa kad an kamar me shirin yin murmushi amma beyin ba , sai kallan Bobo da ke tsaye jikin  kofa yayi, ga Abla da ta lafe a jikinsa ko kwakkwaran nunfashi ta  kiyi,  So baka shirya ba ? Cewar Bobo har yanzu yana jikin  kofar , shiru Big Boss yayi masa sai ma kallan da ya je fa masa , wani murmushi Bobo ya saki ganin yadda Big Boss ya share sa , In bazaka shirya ba anan zan zauna kaga ana kiran sallah amma ka mayar dani d an iska kabar ni ina magana  , ita kanta Abla bata san lokacin data d an mintsini Big Boss ba , ga Bobo dake shirin shigowa d akin , a hankali Big Boss ya furta  Get out now ! In kuma a gabanka zan shirya sai ka fad a mun d an hararar sa Bobo yayi  yaushe ka koma d an iska ? Daga cewa ka shirya ? Dude please ka shirya zan jira bari na duba su Little  kansa Big Boss ya jinjina masa , bobo na barin d akin Abla tayi saurin funcike jikinta  kasa  kasa tana murgud e bakinta , zata sauka ya ri ke mata hannu tare da nuna mata lips d insa , kallan mamaki ta bishi dashi dan gabaki d aya bata gane abunda yake nufi ba , cikin cool voice ya furta  Kiss ! Da sauri Abla ta zaro jin abinda yace bata san lokacin da ta harare saba, zata  kara tashi ya d auko phone d insa tare da dialling Number Bobo , tana jin ya anbaci Bobo tayi saurin had e hannun ta alamar ro ko, lips d insa ya  kara nuna mata , ganin ta ki motsawa ne yasa ya furta  bobo come back da sauri ta girgiza masa kai, yana  kara nuna mata lips d insa kamar zatayi masa , amaimakon tayi masa kiss d in sai ta cijesa a baki, zai ri kota ta zulle tare da barin d akin a guje , sai a lokacin wani guntun murmushi ya d an fito masa kad an, headaches like little  , ya fad a a hankali kafun ya d an kalli cikinsa da yake d aure da bandage fari, sai da ya sake wani wankan kafun ya shirya cikin  kananan kayan white colour na kanfanin frada , gabaki d aya d akin ya cika da  kamshin turaran sa me tsayawa a zuciya , gashin kansa ma sosai ya sha gyara bayan ya tufkesa a bayansa .?

? ? ?****** Lokacin da ya fito babu kowa a cikin falourn,Black Rolex d in a gogon hannun sa ya kalla kafun ya lumshe eyes d insa , yadda ya murtuke face mutum kamar Wanda be ta ba sanin wani abu wai shi dariya ba , yana fitowa waje ya tarar da Uncle ,Prince ,little da kuma Bobo da suke jiran sa ko wannan su ya shirya cikin shigar su ta kullum da gyaran gashin kansu, Little cikin Sauri ya matso da niyar hugging d in Big Boss amma kallan da ya jefa masa ya sa ba shiri ya ja burki yana sunkuyar da kansa , Prince ma cikin Sauri ya sunkuyar da kansa yana  buya a bayan Bobo.  Dan murmushi uncle ya saki ganin yadda face d in Big Boss ta had e fiye da kullum, bin bayansa Bobo yayi banda little da prince da suka kasa motsawa, hannayensu Uncle ya ri ke  wannan kalar fuskar da kukayi ba shi zai sa ya ha kura , you guys made a huge mistake da baku sanar dasu inda zaku je ba , idan wani abu ya sameku ya kuke tunanin zasu ji? Uhm? A hankali little ya furta  uncle we re so sorry! We promise you bazamu sake ba please  , har yanzu hannun sa yana ri ke dasu  Ni ai bakuyi mun laifin komai ba , but don t try such kind of fool things , ku basu time okay ? Okay uncle  cewar prince da shima yake da nasanin zuwa Nigeria batare da ya fad awa su uncle ba. A cikin gidan akwai masallacin da gabaki d aya family d in gidan suke sallah hatta His Excellency anan yake bin jam i, lokacin da zasu shiga da saura suka had u gabaki d aya sai suka d auke kansu musamman da ya d an turo lips d insa kad an sai kace wani yaro. Daidai zasu shiga masallacin Sauban ya kalli Little da ya kawai da kansa ,  fushi suke da kuko? Cikin sauri prince da little suka kallesa ganin abunda yace , time ya nuna musu kafin yace ,  I will help you ! In kuna so su dena fushi both Nima zai zaku temakamun da Sauri little ya furta  da me zamu temaka maka  , d an murmushi sauban ya saki ganin ya amsa masa yanzu  zan fad a muku , let s go za a fara sallah  . A haka suka shiga cikin jam in  yan gidan a kusa da uncle , yadda babu Wanda yayi musu magana suma babu Wanda suka kula a cikin gidan musamman uncle da shiga sahun inda His Excellency yake sai ya saka little ya tsaya a side d insa ,  karamin murmushi His Excellency yayi wa uncle duk da be ce masa komai ba sai d an lumshe masa ido da yayi kad an. A na idar da sallah suka fito daga masallacin, ga securities ta ko ina sabida fitowar shugaban  kasa , Daidai lokacin da wasu securities suka  karaso wajan hankali a tashe , uncle Adam ne ya kallesa tare da tanbayar me ya faru , cikin girmamawa ya sanar dasu gawa da aka samu a cikin gidan guda biyu, ko kallan inda suke Big Boss da Bobo basu yi ba , cikin bada umarni Bobo ya nunawa su prince mota  let s get going  d an kallansu Dr yayi musamman Big Boss da ko kallo inda bayayi, d an murmushin gefen baki kawai ya saki tare da nufa hanyar part d insa securities suna bin bayansa , cikin marairaice wa little ya furta  please yaya bari na kira Lil kaga batasan da tafiyar ba  , kayi sauri  shine abunda Bobo ya fad a kawai banda Big Boss da yake danna wayar hannun sa hankali a kwance . Tsawan mintuna 5 Little yana ciki be dawo ba d an duba time Bobo yayi ganin haka yasa shima ya furta  Yaya ko naje na kira sa  d an hararar sa Bobo yayi kafin ya furta  am coming  kai tsaye ya wuce part d in da little ya nufa , a tsats tsaye ya tarar da ga baki d aya a halin gidan mata da maza da iya yansu,ga his excellency da ke zaune kan kujera , kallan Little da Abla , Bobo yayi  let s get going , da Sauri little ya nuna masa Diidii  Yaya Bobo wannan matar ta hana mu fita sai faman mita take mana nida Lil sandar data  kwala masa ne ya furta  ouch Yaya ka gani ko? Allah duk ran da na ganta a America sai na sakar mata simba da su bruno  , kallansa Diidii tayi kafun ta furta  ah ah ba lalle , Aushe kaima rainan namun da wanne , banyi mamaki ba tunda shugaban namun daji ne ya raine ka amma babu Inda zaka je d an  kan1ya  tsuke fuskarsa little yayi yana d auka kansa , yan matan gidan kuwa sai faman bin Little suke da kallo ga Abla da wasu daga cikin suke binta da harara sa banin matan da Diidii tazo dasu ko wacce fuskarta da murmushi me  kyau.  Me yasa kike da rigima ne ? Huh? Kinsa mu kwana and munyi yanzu kuma kina  ko karin bud e wani scene d in?please allowed us to leave  da mamaki Little ya furta  Yaya Bobo kasan sune ?  da Sauri Bobo ya furta  No bansan suba , No more question , okay ? Let s get going  sai a lokacin His Excellency da ke zaune ya furta  me yasa bazaka fad a masa ba ? Shima Bobo yana shirin hayayya ko masa uncle da ya shigo cikin falourn yayi saurin ri ke hannun sa  Its okay Bobo please! Just wait for me outside yanzu zan musu bayani sai su little su biyo ku d aya daga cikin matan me suna Hajiya falmata da tun d azu take faman ya tsina fuska tayi saurin katsalan dan Wajan furta  Kabeer me yasa bazaku sanar dashi Nan d in familyn sane ba ? His excellency kuma shine mahaifinsa ? Cikin wani irin mugun shock Little ya kalli Bobo da shima yake bin Hajiya falmata da wani mugun kallo, batare da tsammani Hajiya falmata da taji dad in yanayin da suka shiga taji wani irin zazzafan mari a face d inta dama da hagu, gabaki d aya family gidan shiga taitayin su sukai ganin abunda bai ta ba faruwa ba musamman yadda kowa yasan Hajiya falmata tana d aya daga cikin manyan sirikan gidan .?

Cikin tsananin  bacin rai Diidii da


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login