Showing 24001 words to 27000 words out of 347251 words

Chapter 9 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1397

so beautiful Lil , Abla zatayi magana Didi da ta fito ta furta   yan samari ne a nan kuma ? Daman nasan zuwan yar uwar kune wannan ba namu ba  kamar da kansa Little yayi kafun ya furta  No Didii zamu fitane and throughout bamu ga Lil ba shiyasa  , Nanni dake gefen ta ne ta saki murmushi  Nima dai wannan soyayyar tana burgeni, gabaki d aya tunda Suka soma magana little da prince babu Wanda suka kalla a falourn balantana su nuna akwai mutane a ciki, agogon hannunsa Little ya kalla kafun ya furta  Lil bari mu tafi kina bu katar wani abune ? Kanta Abla ta girgiza masa alamar Ah ah , hannun sa d aya Little ya saka cikin Aljihu kafun ya zaro phone d in Abla da ta manta yana mi ka mata  Your phone  itama Abla cike da mamaki ta zaro idanuwanta  Yaya Little a ina kuka ganta ? d an dariya prince yayi mata  Already munzo da ita fa , little ne yace a bari zai baki and now bayaso kizauna so lonely shiyasa  . Ido d aya Little ya kashe mata  finally yanxu zaki yi hira da su Eshaal right ? Kanta Abla ta jinjina masa cike da farin ciki,  Byeee ! Take care okay ? Itama hannu Abla ta d aga tayi musu waving fuskarta cike da murmushi. Sai da suka tafi Abla ta Ankara da irin kallan da ake bin ta dashi , jiki a sanyaye ta koma ta zauna kan kujerar ta . A wannan karan ma surry wayar hannun Abla ta zuba wa ido takaici duk ya bi ya isheta kamar taje ta sha ko wuyan Abla . Ko cikakkiyar muntuna 10 basu yi ba a cikin falourn kowa ya soma watsewa , itama Abla ganin hakan yasa tayi wa su Diidii sallama tabar falourn .

IBTISSAM
? ( A heart touching story of love and destiny)

Story & written?
? ? ? By
Mss Lee ??

?
? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?09134652921.



? ? TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!

SHIN KUNSAN WACECE HAJIYA NUSAIBA BR~B ZURU ?d'?


HAJIYA ~ NUSAIBA DR~B ZURU

MAMALAKIYAR ZIMH ISLAMIC AND MEDICINE DAKE RINGH ROAD A KANO NIGERIA
Tazo muku da ingantattu ko sahihan magungunan mata masu inganci, ba anan kad ai ta tsaya ba har da na cututtuka da Turarukan wuta , Humra masu shegen  kaushi . Abun Alfaharin kuma tana bada sar1 cikin sau ki, sannan kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad in duniyar nan.?

Duk wacce ta siya magungunan Hajiya Nusaiba Dr B zuru, taga be yi mata aiki ba tazo za a dawo miki da kudin ki .?


KA DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA



1?? Hadin amarya
2?? Hadin mai jego
3?? Hadin sabon budurchi
4?? Hadin Kaza Yar Suddan
5?? zuma -Tsumi- Tabaje da sauransu
6?? Turaren Sandal ruuu& flastic Sandal
7?? Hadin Hawwi domin inganta zafafiyar kauna
8?? Hadin bagadad,kahlij,kajiji,gafgaf dasauransu
9?? Hadin humra soyaya dole ta matan aure da normal humra

DON SAMUN  kARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA :?
? ? 08133647913?
? ??
? ?KANO NIGERIA?

LOCATION: RING ROAD BAYAN G0DAN MAN NAZARGO.

? ? ? ?SIYAN NAGARI MAIDA KU DI GIDA

PAID BOOK

BOOK 2?
? ? ? ? ?S_____5

Abla tana fitowa direct part d insu ta shiga , tana shiga ta tarar da su Madam Sarah sai wata mace a kusa da ita, daga gefen su kuma kayane da su Robert suke fitar wa , cike da Mamaki take kallansu ganin suna Fitar da kayan part d in , murmushi Madam Sarah tayi mata lokacin da ta ganta  Welcome  , itama Abla face d inta d auke da fara a ta gaisheta tana  kara kallan budurwar da ta gaishe ta itama , da hannu Sarah ta nuna mata ita  Sunan ta Jennifer , from now on zata dunga taya ki aikace aikacen da kike so especially da ya danganji ai ki , just assign her zata yi miki , yanxu ma cike da Mamaki take kallan Madam Sarah  amma ni ai bana bu katar yar aiki  , yanxu ma cikin girmamawa Sarah ta furta  sorry Ma am , Umarni ne daga sama , ta  karasa tana nuna hanyar d akin Big Boss  please follow me  Babu abunda Abla tace mata sai hanyar da tabi , sai a lokacin itama Sarah tabi bayanta , Daidai  kofar d akin da yake facing d akin Big Boss , Madam Sarah ta bud e tana nunawa Abla hanya, shiga ciki Abla tayi bakinta d auke da sallama , batasan lokacin da ta furta  Wow  , ba Sabida bala in had uwa da d ak1n yayi, gabaki d aya sai kyawun d akin ya tafi da ita ta rasa bakin magana sai  Wow !! Wow !! Da take cewa , komai na cikin d akin white and Baby pink ne hatta tsarin gadon tama white and Baby pink ne ga wasu teddies pink da ya  kawata kan gadon, ita kad ai sai faman sakin murmushi take dan sosai tsarin d akin ya burgeta ,  kofar cikin d akin Sarah ta  kara bud e mata , cikin sauri Abla ta saka kai ta shiga a zatan ta toilet ne a wajan sai wani  karin mamakin ya  kara kamata, Babban dressing room ne a Wajan da aka cikashi da kayan alatu, tun daga kan bags, shoes da komai na adon mata a kwai shi a wajan ga Wajan jewels suma da na musamman , ko mai na wajan a tsare yake , kasa motsi Abla tayi daga inda take sabida tsantsan mamaki da ya kamata , yadda aka  kawata bedroom d inta ko wata yar mai kud in Albarka dan sosai wajan ya had u, da hannu Sarah ta nuna mata  kofar cikin dressing room d in  Here is your toilet , d akin yayi miki ko kuma a canza miki? , a maimakon ta amsa mata sai itama ta jefa mata na tanbayar   Dakin wanene wannan ? , murmushi Sarah ta sakar mata  it s all yours ma am, akwai waya a ciki , duk abunda kike so zaki iya kira , yanzu ana gyara ne , please stay inside ,sosai murmushi ya fito akan face d in Abla ,kanta Kawai tayi knodding Sarah zata fita Abla tayi saurin kallan phone d inta kafin ta furta  Am sarah please a ina zan samu charger d in wayar nan? Kallan wayar Sarah tayi kafun ta furta  Give me some minutes please  ta  kara sa tana barin d akin, wani irin juyi Abla tayi da sauri ta bud e  kofar toilet shima ta le ka sak irin tsarin sa irin na Big Boss amma nashi ya fi mata komai da had uwa, murgud a baki Abla tayi kamar yana ganin ta  Aushe dai kana da kirki kad an sai iskanci fal cikin ranka  . Cikakken mintuna biyar Abla batayi ba Sarah shigo d auke da charger Sabuwa ta bawa Abla kafun tayi mata sallama ta bar d akin, wani irin dad i ne ya kama Abla har Allah Allah take ta saka wayar ta a charge dan sosai tayi kewar su Baby. Tana sawa shaf shaf ta fad a toilet duk da yadda ta gansa a wanke hakan be hana tana  kara wanke saba , kafun ta yi alwala jin  karfe d aya ta kusa tayi sallah azahar d inta , sannan ta kwanta kan lafiyayyan gadon ta me shegen laushi, cikin  kan kanin lokaci Bacci ya d auketa musamman yadda sanyin d akin yake kad a ta .


********Hankali a tashe Harry ta wuce part d in su gabaki d aya ta kasa zama sai faman cizan yatsa take , takaici duk ya bi ya isheta,  Ahhhhhh ta saka wani irin ihu da sai da me aikin su ta fito , tana ganin Harry jikinta ya soma rawa ,  Dan ubanki me kika fito yi nan ? salan munafurci ko kuma me ? Akwai uban da ya kiraki ne ? Shegiya me kama da mayu dallah  bace mun da gani kafun inci ubanki anan wajan, shegiya dan gin matsiyata  ha kuri mai aikin ta fara bata da ashekaru zata iya haifarta ko kuma tayi  kanwar baya baya da ita. Wani Wawan tsaki taku ma tare da zare d an kwalin kanta dogon gashin attachment d inta ya Fito waje , tsabar haushi da ta kaici bata san lokacin da ta soma jefar da fulan lukan falourn ba sai faman jifa take dasu ita kad ai sai jan tsaki take , takaici duk ya bi ya isheta . Shigowar Hajiya falmata ne yasa tayi saurin mi kewa tare da nufo ta  Gaskiya Momy da sake , Dan wallahi bazata sa buba dole dole kisan yadda zakiyi , shiyasa tun wuri nace miki ki aika wajan Bo& . Bata  karasa ba Hajiya falmata tayi saurin rufe mata baki tare da janta zuwa cikin d akin ta  Harry baki da hankali ne ? Tonan silili kike  ko karin yi mana ko me ? Ba kya Tuna n1n shigowar su surayya? Tsaki Harry taja ,  Toh sai me idan sunji , matsalar suce duka ba tawa ba , ni matsala ta a yanzu ki aika wajan bokan ki na kan dutse da kika ce zaki aika, sai faman magana nake miki kina cewa a bari ba yanxu ba , ki duba a ce shegiyar yarinyar can da zan bawa shekaru shida zuwa bakwai kiga irin wayar da ke hannun ta da ko ni bani da iriin ta , ki duba hannun ta zallar diamond ne a jiki, shegiya ga kyau kamar farar aljana dan nasan da gangan tayi wannan shigar ,Momy ki duba rigar jikin da tun da nake ban ta ba cin karo da ita gaskiya bazai yuwa , kamata yayi ace duka wannan abun nice nake samu , nice zan samu kayan more rayuwar nan haka , gaskiya hakan ba zai yuwa ba momy , ki duba kiga yayyunta da suka shigo ko kallo bamu ishesu ba amma sai faman tarairayarta suke , ita kuma shegiyar tana narkewa kamar ta taccen albasa , ta  karasa tana hura hancin ta , itama Hajiya falmata wani irin  kwafar takaici tayi  bake kad ai ba ni kaina raina yayi mugun  baci , dole nasan abun yi , ba gobe ba , yau yau d innan zan sa aje Wajan na kan dutse dan bazata ta ba sa buwa ba , shegen yayansu da suka fi kowa shegen ji da miskilanci ko kallo bamu ishesu ba balantana su iya zuwa su gaishemu. Ita kuma shegiyar yarinyar can banni da ita , duk abunda take ta kama dashi sai na rabata dashi tun kafin Hajiyar America da wannan banzar Ammaran su dawo daga ingila, dan nasan suka dawo komai namu tsayawa zaiyi dan akan idanuwan mu Hajiyar America zasu dunga nuna wa yarinyar nan  kauna musamman tasan da zuwan yarancan duk kallan yan iska zata mata  . Kafad u Harry ta d aga  Momy ni duk wannan ba matsalata bace , duk yadda zakiyi kawai kiyi , so nake yayansu ya haukace a sona ya zama duk abunda nace yayi shi zai yi , inaso gabaki d aya ya zama  kar kashin kulawa ta, dan wallahi Momy ko zanyi yawo tsirara sai na cika burina na auren d aya daga cikin su , gwanda ma duk hanyar da zaki bi, kibi dan babu abunda ya dameni da ko mai zai faru Indai burina zai cika . Ta  karasa zancanta tana barin d akin. Hajiya falmata tun bayan futar Harry da tagani sai itama ta fara zagaye cikin d akin dan sosai Diamond d in Abla ya tsaya mata cikin zuciya , lokaci d aya taji wani irin mamarin samun dukiyar na  kara shiga kanta , ita kad ai sai faman tunanin hanyar da zatabi ta ?cimma burinta take .

*****************

A cikin wani falo kuwa wasu manyan mutane ne da Hutu da kwanciyar hankali ya gama ratsa ko waccen su, sai  yan mata guda uku da ko wacce taci Jeans a cikin su , d aya daga cikin hajiyoyin me suna Hajiya sa adatu ce ta kalli d ayar  Ni kam Hajiya karima kinga abunda nagani kuwa ? Wacce aka kira da hajiya Karima ce ta saki wani makirin murmushi , cikin izza ta furta  karkice mun diamond d in da kika gani a hannun yarinyar can ne yake  ko karin tayar miki da hankali ? , ?da mamaki akan face d in Hajiya sa adatu ta furta  kema kinsan dole abun nan ya bani mamaki da d aure Kai , kina ganin diamond d in hannun ta ba  karamun ma kudan kud i aka kashe masa ba wajan yin sa , ko ni da nake siyan gwala gwalai da  kyale Kaylen diamond d ina ba banta ba ganin me kyau wannan ba , na yadda gaskiya shegun yaran nan ba  karamun kud i ne dasu ba, ki duba saura mazan yadda wani irin Hutu ya kwanta fatarsu gabaki d aya babu alamar wahala a tattare da ita ,balantana me dogon gashin nan da baya kallan kowa da daraja dan tun ranar  karshe da Diidii ta hanasu tafiya ban  kara san ya su acikin idanuwana , hatta  kananan su sai jiya shima Sabida wannan shegiyar yarinyar  , wani murmushi Hajiya karima tayi tana kallan Hajiya sa adatu  Dad i na dake kina da gazan ha kuri, Menene abun jin haushi ko takaici a ciki ? Ki kalli Yasmeen , Amal , da Kubra da zaune yanzu , ba kamata yayi musamman hanyar da za mubi mu aura musu yaran nan ya kamata mu fara bi ba, ragowar komai me sau ki ne sabida nasan tunda Falmata ta saka idanuwanta akan su Allah ne kad ai yasan irin shirin da take shirin yi  d aya daga cikin su Mai suna Yasmeen ce ta furta  Gaskiya ni Aunty babban cikin su nake so ko mai bi masa , sabida naji  Kishin  kishin Harry da su Surry duk harin sa suke  Amal ce tayi saurin cewa  Kin ma isa ? Yarinya da sake sai dai ki za bi wani ba dai shiba danni har na fara hango irin rayuwar da zamuyi dashi, itama kuma wannan  kanwar tasu sai na Mayar da ita Mai aiki ta fita daraja ba  , a fusace Yasmeen ta kalleta zata Mayar mata da martani Hajiya Karima ta furta  kull Yasmeen , bana san jin cece kucen ku yanzu , idan ba plan d in mu kuke  ko karin ruguzawa ba , yanzu nasan duk inda baban ku yake yana kan hanyar dawowa dan haka zan je in kimtsa  mi kewa Hajiya sa adatu tayi tare da Yasmeen  Shikenan sai munyi magana na barki lapiya  , tana kai  karshen maganar ta Suka bar part d in ita da Yasmeen , a waje Yasmeen ta tsaya tana kallan mahaifiyar ta  yanxu Mama kin bi bayan su Amal su fini samun me kud i Kenan? Wata iriyar dariya Hajiya sa adatu ta saki  Sha kurumin ki mana Yasmeen , ita Karima gani take ta fu kowa wayo , Ina sun kuyar da kaine sabida na gama sanin shirin ta , amma kema kin san1 bata 0sa  ya yan ta su fiki jin dad in rayuwa ba . Washe baki Yasmeen tayi  shiyasa ai nake sanki wallahi , ya kamata mu wuce kar muna fukai su fara sa mana ido , da haka suka nufi hanyar da zai sadasu da part d insu.?

? ? Cikin falourn Hajiya karima kuwa , budurwar da tun d azu bata saka musu baki bace ta furta  yanzu Aunty sai ki bari wata daban ta samu arzi ki ba mu ba ? Ki duba Amal , ki kalleni kinsan ba ba auren yara bane mu wani murmushi Hajiya Karima ta saki  ku kwantar da hankalin ku ,Kubra , Yasmeen , kada ku saka komai a cikin ranku, ku bar komai a hannu na da Sannu zanyi maganin su , Sa adatu bata 0sa samun abu ba sai na samu , sai dai in ta samu ragowa  cikin sauri K?bra ta furta  Amma Aunty yarinyar nan fa ? Kina kallan cikin idanuwanta zakiga bata shayin kowa sai kace rainan bariki Hmm kawai Hajiya karima tace tare da barin falourn tana nufar d akin ta .

? Karfe 3:10pm motocin su Little suka shigo cikin gidan, a Daidai lokacin da Bobo yake shigowa shima , Babu Wanda ya kalla a cikin su har ya fito daga cikin motar da sauri Little ya  karaso wajan sa , zaiyi masa magana Bobo ya dakatar dashi  Yaushe kuka fara rashin ji ? Bakwajin magana yanzu ko ? Da izinin wa kuka fita ? Kun sanar dani ? Ko kun sanar da Big Boss da zaku kama hanya ku fita batare da izinin mu ba sun kuyar da kanshi  kasa Little yayi  kayi ha kuri Yaya Bobo kun fita da wuri ne shiyasa Yaya sauban yace zai fad a muku ya  karasa yana  kara yin  kasa da kansa , a Daidai lokacin da sauban da Prince suka  karaso Wajan suma 


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login