Showing 138001 words to 141000 words out of 347251 words

Chapter 47 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1444

, bai ce mata komai ba ya sa beta zuwa toilet , cikin kunnanta ya rad a mata  Na riga naga komai ai  , a haka ya  karasa toilet da su .
??
? Basu dad e a ciki ba suka fito ynzu ma tana hannunsa ko wannan su cikin whiterub da alama wanka sukai, hannayenta gabaki d aya yana zagaye a wuyanta har ya sauketa akan Bed d insa , a goshi ya d anyi mata peck  Good Morning Sweetheart  , cewar Abla , shima a hankali ya furta  Morning too Baby , da haka ya saketa yana komawa hanyar da ya fito sabida Kiran sallar da ake, bai d auki dogon lokaci ba ya shirya cikin wani ash din jallabiya me shegen kyau , itama Abla mi kewa tsaye tayi tana kallansa  k1na san guduwa ko ? Sunkuyar da kanta tayi tana wasa da  yan yatsunta, bai ce mata komai ba ya koma inda ya fito cikin  kan kanin lokaci ya dawo d auke da coat d insa , da ta saka har kasa ta sakko mata , hannunta ya kama yanxu , ta hanyar da suka biyo jiya ta suka bi , kuma sosai ta gane hanyar itama , yana kai ta d akin ya koma nashi part d in sabida sallah da ake  ko karin tayarwa.?

********
('('('('('

 Karfe 7 Abla ta koma baccin ta dan sosai take jin bacci ga yunwa da take ji a lokaci d aya amma duk da hakan sai da ta koma baccin nata , baccin baiyi wani nisa sosai ba ta soma jin  kamshi kamar na abinci , ba shiri Abla ta bud e idanuwanta , Big Boss ta gani hannunsa d auke da wani plate ,  You re Hungry right ? Da Sauri Abla ta jinjina masa kai tana mi kewa zaune , Akan table me zaman mutum biya ya ajje plate din kafun ya mi kar da ita , da kansa ya bata abincin , ba musu kuwa ta soma ci dan sosai take jin yunwa , tana gama ci tasha Youghurt d inta tare da jingina a jikinsa , bata d auki dogon 2 minutes ba bacci ya d auke ta . Shi kansa sai da yayi mamakin baccin ta , a hankali ya d auke ta zuwa kan bed ya kwantar da ita bayan ya rage mata hasken fitila zuwan mara haske sosai .?

~~~~~

? Ina kike shirin zuwa ? Sau nawa zan ja miki kunne ? Cewar Momy Baby , ga Amma dage tsaye ta sunkuyar da kai tana bawa Momy hakuri , amma Momyn ta ki saurararta bayan masifarta da take ta kurma mata kamar wacce zata duke ta , a har zu ke ta cigaba da magana  Karki manta ke ba kowa bace face  kas kantacciyar baiwar da zan iya saka hannu na taka duk yadda nake so , banza  kazamar baiwa kawai , ko kusa kar na  kara ganin ki a kusa da wani na cikin gidan nan , hatta waje ban baki izinin zuwa ba, ki tsaya a matsayin ki na baiwa, daga kitchen sai abunda ya shafi bauta sune Suka dace da ke , wannan ne karo na  karshe da zan ja miki kunne  , cewar Momy tana bin Amma da wani irin banzan kallo , murmushi Amma tayi kafin ta furta  kiyi ha kuri Hajiya  , tsaki Momy taja ta nufi hanyar barin d akin , da gangan ta sakawa Amma  kafa da har Saida ta kusa fad uwa  kasa .?

******
**********

Little da Prince ne suka shigo falourn su Didi , Daidai lokacin da su Fanan suka fito suma kamar had in baki . Had e fuskarta ?Fanan tayi zata juya yayi saurin  kara sowa inda take  Menene kuma ? Am sorry jiya Simba da na kawo muku baya cizo fa ? , yanzu ma share sa Fanan tayi zata wuce Little ya furta  wallahi idan baki tsaya ba har cikin d akin zan biki, jiya har ran kwashina yayi fa , you guys should told her naa  , yana kallan su Baby , itama Baby duk da jiya ya bata haushi yanxu sai taji bata jin haushin nasa , sai ma kannewa Eshaal ido,  kara  bata fuska Fanan tayi tana tsayawa  Mai zan maka ? Bayan abunda kayi mana ?kai da Allah  , zata soma tafiya shima ya  kara tafiya  Nace fa kiyi hakuri or else na kira Yaya Big Boss , kuma idan na fad a masa dukan mu zai yi punishing  , shiru Fanan tayi masa kafun ta furta  kalli can  , yana juyawa kuwa ta arta a guje zuwa d aki , mai su Baby zasuyi kuwa ban da dariya , cike da tsokana Baby ya furta  Anya ba san Fanan kake ba ? Kallanta Little yayi da mamaki kafun ya furta  Zaki bani itane ? Kanta Baby ta jinjinq masa alamar  eh  hannu d aya Little ya jinjina mata  Yawwa daga yau kece partner dina , yanzu zamuje training , idan na dawo zamuyi magana , Okay ? Bai jira cewar taba ya bar part d in sabida jiranshi da prince yake .  Lalle Baby , ke yar duniya ce , wato har kin bawa Yaya Little , Fanan ?  Karasowa Baby tayi kusa da Eshaal  Nifa wallahi sai na had asu bari ma na fad a miki, dan ni ba Wanda nake so ya aura sai ita , bari ma kiga tun yanzu na soma aiki na  , ta fad a tana nufar  kofar d akin su .


('('('('('('

 Karfe 11am na safe Abla ta farka daga baccin da take , ganin baya cikin ?d akin ne yasa ta shirya cikin wata fitted d in atampa da yayi matu kar yi mata kyau, man le be ta saka a bakinsa sai faman shinning yake ga d ankwalin da ta d aura sai ta fita daban Sabida bata saba yi ba amma duk da hakan ba  karamun kyau kayan sukai mata ba , murmushi Abla tayi sabida suprised din da take san yi masa , turarukan ta ta faffesa a jiki sannan ta sakko zuwa hanyar da Big Boss ya biyo da ita , jiya , da  kyar ta iya gane hanyar har zuwa part d insu . Bata zauna cikin falourn ba ta nufi kitchen , sai da ta had a masa favorite coffee d insa tukunna ta nufi hanyar d akinsa ?bakinta d auke da sallama, kanta a  kasa har ta shigo falourn , d aga kan da zatayi ne idanuwanta suka sauka akan Harry da take sanye cikin wata yar iska riga da alama  ko karin cirewa take sanyi , cikin tsananin  bacin rai Abla tayi wurgi da coffee d in hannunta , a Daidai lokacin da Big Boss ya fito daga dressing room d inta . Idanuwan Abla a rufe ta  karasa inda Harry take , da hannayenta biyu ta d aga ta tsitstsinka mata mari , bata tsaya a hakan ba ta sha ke mata wuyanta, babu abunda jikin Harry yake sai rawa ga wani irin waro ido da tayi sabida mugun shakar da Abla tayi mata, gefe d aya ga wani mugun kallo da Big Boss ya jefa mata da taji wani irin gudawa na  ko karin  kwace mata.

IBTISSAM
? ? ? ( A heart touching story of love and destiny)

Story & written?
? ? ? By
Mss Lee ??

?
? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?


? ? TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!

SHIN KUNSAN WACECE HAJIYA NUSAIBA BR~B ZURU ?d'?

HAJIYA ~ NUSAIBA DR~B ZURU

MAMALAKIYAR ZIMH ISLAMIC AND MEDICINE DAKE RINGH ROAD A KANO NIGERIA
Tazo muku da ingantattu ko sahihan magungunan mata masu inganci, ba anan kad ai ta tsaya ba har da na cututtuka da Turarukan wuta , Humra masu shegen  kaushi . Abun Alfaharin kuma tana bada sar1 cikin sau ki, sannan kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad in duniyar nan.?

Duk wacce ta siya magungunan Hajiya Nusaiba Dr B zuru, taga be yi mata aiki ba tazo za a dawo miki da kudin ki .?


KA DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA



1?? Hadin amarya
2?? Hadin mai jego
3?? Hadin sabon budurchi
4?? Hadin Kaza Yar Suddan
5?? zuma -Tsumi- Tabaje da sauransu
6?? Turaren Sandal ruuu& flastic Sandal
7?? Hadin Hawwi domin inganta zafafiyar kauna
8?? Hadin bagadad,kahlij,kajiji,gafgaf dasauransu
9?? Hadin humra soyaya dole ta matan aure da normal humra

DON SAMUN  kARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA :?
? ? 08133647913?
? ??
? ?KANO NIGERIA?

LOCATION: RING ROAD BAYAN G0DAN MAN NAZARGO.

? ? ? ?SIYAN NAGARI MAIDA KU DI GIDA

PAID BOOK

2 PAGES NA HA DE KAMAR YADDA NAYI AL KAWARI , PAGE  DIN JIYA DA NA YAU .

BOOK 2?
? ? ? ? ?S_____ 28

Tunda Abla ta sha keta take ka kari kamar wacce ranta zai fita, ran Abla sosai ya  baci babu abunda takewa Harry sai maruka da take tsits tsinka mata, Big Boss na tsaye ko uffan bai ce musu ba, gashi kuma babu alamun zai yi maganar, wani Wawan mari da Abla tayi wa Harry sai da tayi ha bo, jini ya soma fita ga hancin ta, Abla kuma bata da alamar sakin nata, a hankali ya soma nufo inda suke, da hannu d aya ya saka ya ri ke nata tare da dawo da ita kusa dashi, Harry na ganin hakan ko Hijab d in da ta shigo dashi bata d auka a guje ta zo fita yadda Abla ta zabura zata dam kota sai da Big Boss ya tallafo ta cikin Sauri.
? ? ?Harry kuwa cikin tsananin tashin hankali da rud u ta fito a guje daga part d in, a maimakon ta nufi part d in su sai ta g?d? zuwa nasu His Excellency, a tunaninta anan ne Kawai zata iya tsira, ga wani irin tsoro da shakar Abla da yashiga cikin zuciyar ta.

****** A d an zuciye Abla ta jiyo tana  ko karin  kwace ri kon da Big Boss yayi mata, amma ya  ki sakin hannun nata , sai bin kyakkyawar face d inta da ta had e yake da kallo, a d an  kufule Abla ta furta  Ni ka sakar mun hannu na , a maimakon ya sakar mata hannun sai  kara janyo ta da yayi jikinsa, cikin rarrashi ya furta  Sunshine!  Kara tsuke fuska Abla tayi har lokacin tana san  kwace hannunta daga ri kon da yayi mata ,  Hey Sunshine , Rigima , come here  , ya fad a yana hugging d inta , cikin muryarta kamar zatayi kuka ta 'kara furta  Nidai ka sakeni na tafi  , ta fad a tana  kwace jikinta daga hugging d in da yayi mata , a zuciye ta juya zata bar d akin ya ri ko ta , lokaci d aya Abla kamar me aljanu ta soma kokawar  kwacewa amma Big Boss ya  ki sakinta , ganin abun nata na  ko karin yin worst ne yasa ya d auketa gabaki d aya ya kwantar da ita akan gadon da , sai da ya ri ke sosai tukunna ta dena motsu mutsun da take , cikin  kan kanin lokaci ta fara masifa , yadda take masifar nan mutum sai yayi mamakinta, hatta Big Boss kallanta kawai yake yana  boye murmushin da yake san kwace masa ,  It s okay , Matar Oumar Farooq , nace fa Sorry huh? Bakin ki zai miki ciwo fa , kinga it s okay am yours and Only , wannan duka da kikai haka ? Aushe dai matar soja ,soja ce  , turo baki Abla tayi tare da juya masa baya , juyo da face d inta Big Boss yayi ganin yadda ta shagwa be ta  Wannan matar tawa akwai ta da kishi ba d an murgud a bakinta Abla tayi tare da furta  Ni babu ruwa na da kai , mun kwance  ta fad a kamar wata  karamar yarinya , eyes d insa Big Boss ya d an bud e kad an , a hankali cikin zuciyarsa ya furta Rigimammiya  , sai kuma ya  Kara kallanta ganin yadda ta kulle idanuwanta a dole bazata kulashi ba . Shima shiru yayi mata baice komai ba sai dogon gashin manta me santsin gaske da yake shafawa, kusan tsawan mintuna biyar yana abu d aya , ajiyar zuciyar da ta soma ne ya dawo dashi daga duniyar tunaninta , mamakinsu fall ya kamasa kwana biyun nan ya Lura bacci baya mata wahala duk lokacin da ta kwanta sai tayi bacci . Bai kawo komai a ransa ba ya gyara mata kwanciyar tata duk da ya fara was1 wasin baccin da yake kwana biyu ,  karamin iska ya fesar a bakinsa tare da lullu beta da duvet d insa mai shegen laushin. Lokaci d aya kuma ya had e ransa kamar bai ta ba dariya ba  karamun lips d insa ya taune kad an tare da shiga dressing room d insa , bai d auki wani dogon lokaci ba ya fito tare da barin d akin bayan ya rage mata hasken d akin.

Direct part d in ya bari yana fitowa Victor da Anthony suka  karaso Inda yake a tsaye , agogon hannun sa ya kalla kafun ya d an lumshe eyes d insa , cikin Husky voice d insa ya furta  Bring her here  . Sun gane wa yake nufi sabida akan idanuwansu Harry ta fito daga part d in a har gitse , cike da tsantsan girmamawar da suke masa suka sara masa tare da nufar hanyar part d in His Excellency.?

? ? ? ? ?Harry kuwa tun data shiga part d in His Excellency ta ra be a  kasa jikinta sai faman karkarwa yake gabaki d aya hannayenta ta d ora aka kamar me shirin saka ihu. Shigowar su Victor da ta gani ne yasa ta saki  karamun  kara a guje ta haura stairs , ko takan elevator bata biba ta ruga a guje, duk uban stairs din nan haka ta dinga tsallake su har ta nufi falourn da tasan zata samesu. Ko sallama batayi ba sai ganin ta sukai a har gitse ta fad o d akin babu Wanda bai mi ke ba sai His Excellency da yake kishingid e a kan kujera, Uncle ne ya kalleta da mamaki  Harira Menene haka babu ko sallama me ya same ki? , a rud e Harry ta furta  Uncle please help me ni babu abunda nayi musu Suka biyoni suna duka na, sai kuma ta juya _aitin Dadyn ta da ya mi ke shima  Dady please kuce su rabu dani , ajje cups d in hannunsa His Excellency yayi kafun ya furta  ????































!
"
#
$
%
&
'
(
)
*
+
,
-
.
/
0
1
2
3
4
5
6
7
8
9
:
;
<
=
>
?
@
A
B
C
D
E
F
G
H
I
J
K
L
M
N
O
P
Q
R
S
T
U
V
W
X
Y
Z
[
\
]
^
_
`
a
b
c
d
e
f
g
h
i
j
k
l
m
n
o
p
q
r
s
t
u
v
w
x
y
z
{
|
}
~

?
Me kikai musu? Kuka ta fashe dashi ko kunyar  karyar da take bataji  Babu abunda nayi musu Abbu , Wallhi babu abunda nayi musu , shigowar su Victor ne yasa Abbu kallansu , tun kafin yayi magana cike da girmamawa suka sara masa  Mai yasa kuka biyo ta ? Victor ya amsa masa  Umarnin Big Boss ne  , ?  Me tayi masa ?  , a yanxu Anthony ne ya bashi amsa  Sir we don t actually know , he just give us an order  , wani kuka Harry ta fashe dashi tana girgiza kai , d an shiru His Excellency yayi suma su Uncle ba suce komai ba sabida shirin da Abbu yayi , daga sama tayi muryar sa  Follow them  ai Harry na jin hakan ta mi ke tsaye gabaki d aya sun d auka binsu zatayi sai kuma ta  kara saka wani gudun ta bar wajan suma su Victor suka bi bayanta , Uncle ne ya kalli His Excellency bari na duba  yana fad an hakan ya bi bayansu Dadyn ta kuwa babu abunda yace.

? ?Harry ta na fitowa part d in su Mamy ta nufa ?g?d? lokacin gabaki d aya suna zaune a falourn har su Fanan da Momyn Harry sai ganin ta kawai sukai, Mamy ce ta furta  Subhanallahi Me nake gani haka Harira ? Cikin Sauri Harry ta  karaso wajan ta tana furta  Mamy wallahi babu abunda nayi musu  , kallan ta Baby tayi tana ta be baki  Daga ganin ki ruwan munafukai ne dake  , ta fad a cikin zuciyarta ,ita Eshaal tsoro ma ta bata data ga shigowar ta , Mamy kuwa da Momy Harry sai faman tanbayar ta suke me ya faru amma ta kasa magana sai furta  Babu abunda nayi musu  take .?

******** Victor da Anthony kuwa basu bita part d in ba ganin Big Boss da kanshi ya nufo part d in sai suka taka masa baya , yana shiga part d in ba Harry da ta nemo bala in ba hatta su Fanan sai da suka shiga taitayinsu dan suna bala in tsoran sa musamman da suka ga baya fara a kwata kwata , yanzu ma babu fara ar a fuskar sa , har su Didi
Sai da suka kallesa ganin yau babu M a tattare dashi , cikin Sauri Harry ta  boye a bayan Mamy , Daidai lokacin da M.Sarah take shigowa falourn bayanta kuma su Little ne .  Belt  , ya fad a da kakkausar murya , Victor ne ya cire belt d insa na sojoji ya mi ka masa , bai amsa


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login