Showing 96001 words to 99000 words out of 347251 words

Chapter 33 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1462

ta mi ke zasu fita ita da Hajiya Nusaiba shima ya mi ke tsaye  Allah ya  kara Lapiya Mama , Nima bari naje na huta  , Albarka kawai suka saka masa shima kafin ya bar falourn. A haka suka d an soma ta ba hira da Mama duk da yadda suka so ta huta amma ta ki barin ko wannan su , a cewarta tayi kewar su sosai gabaki d aya bata kula da rashin Nani da bata falour ba kuma babu Wanda yayi mata zancan su Big Boss da suke gidan.?


BOBO

Yana shiga cikin d aki dafe kansa yayi yana furta  Innalillahi wa inna ilaihi raji un wani irin hawaye ne suka sakko masa daga idanuwansa lokacin da yake zama kan sofa d in d akin, har loka in hannuwan sa suna dafe da kansa , cikin karyewar murya ya furta  Allah na tuba, Allah na tuba , Abbu mai yasa ? Abbu me yasa kake so zuciyata ta dunga zafi? Why will you leave us at the first place ? Why Abbu? why please ? , hannuwansa gabaki d aya akan fuskarsa da ya kulle babu abunda yake masa yawo a cikin  kwa kwalwar sa sai maganganun da ya fad a akan Abbun nasu , gabaki d aya jinsa yake wani irin a jikinsa , fuskar sa a kulle ya furta  ABBU& . Kamar daga sama His Excellency da tun d azu yake d akin ya furta  Na am Habibty? Cikin Sauri Bobo ya d ago da idanuwansa ganin His Excellency tsaye daga bakin  kofar d akin. Da Sauri ya soma goge hawayen fuskarsa gudun kar His Excellency ya gani yana  kara tsuke fuskar sa kad an. Ganin yadda His Excellency yake binsa da kallo ne yasa ya mi ke gabaki d aya xai wuce toilet ,  Abdul- Maleek. His Excellency ya kira sunan Bobo yana ta kowa cikin d akin a hankali, tsayawa Bobo yayi ?ak jin sunan sa a bakin mutumin da ko a mafarki yaji muryar sa bazai ta ba mantawa da ita ba ,  Abdul-Maleek , His Excellency ya  kara ambatan sunan sa ganin har lokacin sai jiyo ba , d an sunkuyar da kansa  kasa Bobo yayi kamar me tunanin abunda zai fad a , a hankali ya furta  Just Go Please , kallan bayan Bobo His Excellency yayi yana sakin murmushi mai ciwo  Abdul bankai matsayin da zan kira sunan ka ba ? Ko ka kalleni idan na anbaci sunan sa ? Bakasan gani na kai ma ko? Shiyasa bakaso  kannan ka sunan nine mahaifin su ? Kayi hakuri zan tafi cikin sauri Bobo ya jiyo yana kallan His Excellency da ya d an juya zai soma tafiya , lokaci d aya kuma ya dafe  kirjin sa , cikin Sauri Bobo ya furta  Abbu  yana  Karasawa inda yake, hannun sa d aya ya ri ke a rikice yana zaunar dashi kan sofa , Sosai damuwa ya bayyana akan fuskar sa baisan lokacin da ya fara furta  Abbu mai ya same ka ? Ina ne yake maka ciwo? Kasha magani? gabaki d aya shi kad an yake janyowa masa wad an nan tanbayoyin yana san duba inda yake wa His Excellency ciwo . Hannun sa His Excellency ya kama yana d ago da fuskar Bobo da shima ya yake kallan sa  Na ro ke ka bazan iya jure gabaki d ayan fushin kuba. Farooq ko ganina bayaso yayi shiyasa yake Nisan ta kansa da duk inda nake. Kai ma Abdul haka zaka mun? Baka so na ? Bakwasan  yan uwan ku susan nine mahaifin su ? Kuyi mun komai amma karkuyi mun haka na ro ke ku, idan kuna san na tsugunna Indai zaku yafe mun zanyi  ya  karasa yana  ko karin sauka a gwiwowinsa, cikin Sauri Bobo ya hanasa hakan sai ma shi da yayi kneeling d in yana fashewa da kuka  Abbu me yasa? Kasan muna san ka amma ka Nisan ta kanka da mu? Kasan irin wahalar da muka sha a dalilin rashin ku? Kullum Yaya Farooq baya bacci sabida mu, bayacin abinci sabida mu duk bakusan haka ba , munsha wahala , ta dalilin ku d an uwana ya canza rayuwar sa gabaki d aya, baya fara a baya shiga mutane , baya magana duk sabida mu, just for the sake of our happiness, Abbu ku kuka canza masa rayuwa da ba haka yake ba , kuma kake so na manta duk abunda ya faru? Har yanzu Bobo bai Dena kuka ba , shima His Excellency wani irin hawaye ne ya sakko masa , ci gaba da magana Bobo yayi  Abbu ! Little rayuwar mu ne , bazam1 iya rayuwa babu shi ba , be ta so da kowa nashi sai mu , ya kake tunanin zai d auki abun nan ? Zuciyar sa mai rauni ce , ?Big Boss yana san yayi masa dashen zuciya sabida tun yana jariri yake da ciwan zuciya irin naka  sai kuma ya d ago yana kallan Abbu da shima yake zaune a  kasan  kayi ha kuri Abbu, Ina sanka amma bazan iya yafe maka ba har sai Big Boss ya yafe maka , kayi hakuri Abbu, kayi hakuri, Bobo ya  Karasa maganar sa yana rufe idanuwansa Sabida kukan da yaji yana zuwar masa  gabaki d aya bai sai ya zayyi ba , koma Menene bayasan  bacin ran Big Boss a yanzu, shid in jinin sa ne da yake yawo a jikinsa , Little ? Prince ?  bai san lokacin da ya furta  Ya zanyi? , hannun sa His Excellency ya kama cikin sauri Bobo yayi Hugging d in, kamar  karamin yaro haka yake kuka yau  Nayi missing d in ka sosai , wallahi nayi missing d in ka  , shima His Excellency hawayen fuskarsa bai dena sakkowa ba sai tapping bayan Bobo da yake alamar rarrashi  Laifi na ne , kuyi hakuri , ku yafe wa Abbun ku shine abunda yake iya fad a a hankali kamar a cikin zuciya Sabida yadda maganar tasa bata fitowa , ya dad e yana tapping bayan Bobo da har yanzu yake rungume dashi sai ajiyar zuciya da yake saukewa   Ya Yan da na haifa sune sukai rayuwa cikin  kunci? Innalillahi wa inna ilaihi raji un  , shine abunda His Excellency yake nanatawa a cikin zuciyar sa , Bobo na kafad arsa har lokacin , His Excellency yafi 15minutes yana zaune a  kasa Bobo kuma na rungume dashi , d an d ago da kai His Excellency yayi yana kallan fuskar Bobo ganin yadda Bacci ya d auke sa ga wani irin zufa da yake fitowa masa kamar babu A? a d akin,  karamun murmushi His Excellency yayi  Har yanzu baka canza hali ba ? Kana bacci aka fad a na ? Kamar Wanda zai bashi amsa haka yayi masa magana kafin ya ci gaba da shafa bayan sa yana jin soyayyar yaransa a cikin zuciya da gangar jikin sa gabaki d aya .

('('('('('

BANANA ISLAND?

?Zaune Abla take a gaban mirror d in d akin da take tun bayar fitar Big Boss da ta dawo d aki sai yanzu ne ta gyara kanta sosai tana so ta gwada kitsawa ko zata iya , ita kad ai sai faman cukurkud e gashin kanta take , tanayi tana nishi Sabida wahar da yake bata , ita kad ai sai faman mita take , ji take kamar ta samu almakashi ta aske gashin sabida yadda ya dame ta . Ha kura tayi da kitsan ta taje kanta Kawai, a hankali take taku har ta fito daga cikin d akin, Bin ko ina na falourn tayi da kallo sai yanzu take ganin kyansa a cikin idanuwanta , Sosai falourn yayi mata kyau musamman yadda aka tsaya komai , idan ba fad a akai ba babu Wanda zai ce a Nigeria ne , bakinta ya kasa rufuwa sabida yadda komai yayi mata kyau , a hankali ta soma duka  kofofin falourn tana duba ko wana d aki da yake  kasa , wani ?Corridor ta gani , kai tsaye tabi corridor d in, kai tsaye  kayataccen kitchen ya kawo ta babban gaske da ya cika da kayan kitchen manya manya na alfarma komai na anfanin kitchen akwai a ciki kamar akwai wacce take rayuwa a cikin gidan . Yadda komai na kitchen d in ya burgeta haka ta ke kallansa ta ko ina , fridge d in farko ta bud e , d an waro idanuwan ta tayi ganin Youghurt da yawa a ciki kala kala da lemuka sosai da ita kanta batasan iya adadin su ba dan fridge d in sha ke yake da kalar lemuka masu yawa da tsad a, Strawberry ice cream da ta gani ne ya burgeta shiyasa ta d auki guda d aya a jerun ice creams d in da suke sha ke a wajan. Rufewa tayi tare da bud e na kusa da shin, nan ma sha ke yake da abubuwa maban banta, babu abunda ya fi burgeta yadda taga chocolate da yawa a ciki har da Wanda bata ta ba gani ba , musamman chocolate d in fridge d in ba  kanana bane irin wanda ake tallan s?ne , guda hudu Abla ta d auka sabida shegen shan zakin ta , duk da yadda yake da sanyi haka ta saka akan abu batare da damuwa da bud e sauran fridge d in ba ta bar ?kitchen d in ta dawo falour , kallo kawai ta kunna abunta tare da bud e chocolate d inta guda d aya , sanyin da ya ratsa mata ha kwara ne yasa tayi saurin kulle idanuwanta tana bud ewa , sosai chocolate d in yayi mata dad i shiyasa take shan kayanta hankali kwance , gefe d aya tana kallan cartoon d in da ake a Mbc 3 , sai da ta shanye manyan chocolate hud u data d akko sannan ta koma ta d auko guda biyu again , ta shanye ta farko tana  ko karin shanye ragowar taji alamar bud e  kofa da akai, cikin Sauri ta tattara ledar chocolate d in ta  boye abayanta tare da ragowar chocolate d in da take  ko karin bud ewa . Jikinsa sanye yake cikin brown d in suit da sukayi mugun amsar sa , ga gyaran gashin kansa sa y  kara fito da kyakkyawar farar fuskar sa da take a d an sake duk da ba a d aure take ba amma ba fara a yake ba . Gabaki d aya idanuwansa yana kanta da yake faman lumshe wa , sai da ya gama kallan sa dan kansa kafin ya soma takowa zuwa cikin falourn, da hannu Abla ta saka tanasan  kara  boye ledar chocolates d in , motsin sa da tajiye yasa tayi saurin janye hannun daga bayanta, kamar mara gaskiya ta furta  sannu da zuwa  bai ce mata komai ba har ya zauna a kujerar da take , yadda take sunkuyar da kaine yasa???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? ya d an kalle ta  What are you hiding Sunshine ? Cikin Sauri Abla ta furta  Babu& babu komai fa  , yadda ta amsa masa da sauri ne yasa ya d an kalleta sosai batare da yace mata komai ba , kallan gefen bakinta da ya d an  baci da chocolate yayi kafun ya kalli yadda yake faman danne bayanta a jikin kujera  Mage  ya fad a a hankali, cikin Sauri Abla ta mi ke tsaye gabaki d aya ledojin chocolate d in da taci ne suka fito ga ragowar da take  ko karin bud ewa , da mamaki yake kallan uban chocolate d in da tasha ,  Duk ke kika sha wannan kayan ? Fiki fiki Abla tayi da ido ganin yaga ledar Chocolate d in,  Kinsan chocolate d in wacece ? Da Sauri Abla ta  kara girgiza masa kai cikin sauri dan har ta tsure , shima yadda yaa tsoro a fuskarta ne yasa ya  kara kallanta ,  Na me cike ne fa ? Duk wacce Tasha sai tayi ciki kamar yadda kika sha , yanzu kinga tunda kinsha sai mu koma d aki na baki ajiyar Baby tunda shi kike so ko? Hawaye har sun tarar mata  Ni Wallahi babu na ciki da nasha , kad an fa nasha kuma ni bansan lokacin da nasha ba kawai gani nayi inasha  , kai tsaye ya furta  Aljanune suka sha Kenan ? Cikin Sauri Abla ta furta  Eh s?ne daman naji motsin su , bari ma na mayar musu da ledojin su  ta  karasa tana san guduwa , ko taku d aya batayi ba ya ri ke mata hannu  Zakiyi bayani ne, but for now ina jira kiji sau kine ya ciwan ki? Cikin turo bakin a shagwa be Abla ta furta  Ba sau ki be warke ba ciwo yake  wani irin murmushi ne yake san su buce masa Sabida abunda tace amma sai ya  kiyi ganin yadda ta  bata rai yasan yanxu yana magana zata saka masa kuka  Shikenan dole na hakura tunda bai warke ba , let s go inside  cikin Sauri Abla ta furta  Kayi mun al kawari zaka mayar dani fa yau  ?
? kina san guduwa Kenan ?kanta Abla ta girgixa masa alamar ah ah  Fine kin Tuna nace zan mayar dake but with a condition? Yanxu ma kanta Abla ta jinjina masa  Fine kinga inaso nayi wanka ,zaki tayani ? Sai mu koma gida ?cikin Sauri Abla ta ja baya tana furta  Astagfirullah  shi kansa Big Boss karamar dariya ce ta kama sa , yadda yake dariyar ne ya bawa Abla mamaki dan bata ta ba ganin dariyar sa haka ba , sai da yayi yadda yake so kafun ya furta  Wankan da zakiyi mun kike cewa Astagfirullah?shikenan bakyasan komawa kenan  cikin Sauri Abla ta furta inaso  Amma babu kyau yara kawai ake wa wanka wallahi kuma ni ban ma iya ba ,  bata gama maganar ba Big Boss ya d auke ta  fine tunda baki iya ba yau zan koya miki sai ki dunga yimun ko?  Bata baki Abla tayi zata bud e baki tayi masa kuka yayi wa bakin k1ss , cikin Sauri ta rufe bakinta tana rarrabe ido , bai tsaya da ita ko ina ba duk mafiyar da take masa akan ya sauke ta sai a toilet.
?
? ?^ai da sukayi kusan 1 hour a ban d akin kafun ya  kara fito da ita a hannunsa sai faman kunbura fuska take ga idanuwanta da ta kulle ko  ko karin bud esu batayi har ya ajjeta akan stool, hannu yasa zai zame towel d in Abla tayi saurin bud e idanuwanta , kamar zatayi kuka ta furta  Allah zanyi da kaina  , shima kansa ya girgiza mata  Nima zanyi da kai na mai fa kawai zan shafa miki a jiki , ?  Nidai bana so , kuma ai na iya shafawa ta  karasa tana  bata rai ga towel d inta da ta  kara ri kewa sosai a hannunta , girgixa kansa yayi kad an kafun ya furta  okay see something  , d agowar da zatayi shi kuma ya kama towel d insa yana  ko karin kwance Abla ta fasa  kara me  karfi tun kafun ya kwance towel d in tana rufe idanuwanta da duka hannunta ,  karamun murmushi ya saki tare da jan towel d in nata da bata san ya ta ba , lokaci d aya Tsayayyun Breast d inta suka fito waje , cikin Sauri Abla ta ware idanuwanta a tsorace tana san jan towel d'inta Big Boss ya hanata haka duk yadda yaso  karkisa abunda nake  ko karin guje wa ya faru , mai kawai zan shafa miki, tunda baki iya yiwa manya wanka ba , ni na iya shafa mai ai, & ..
? ?Abla ji tayi kamar  kasa ta tsage ta shige dan kunya gashi ya hanata ta ba towel da tayi  ko karin ta bawa yace shi bari ya kunce towel ta shafa masa mai .

( ?BIG BOSS YAS0N BAKA DA M YANZU


**********
****************
NANNI

?Tunda  ya yan aljanu sukai mata duka take nunfarfashi gabaki d aya jikinta ciwo yake mata sosai dan ba  karamun duka sukai mata ba , wani irin take ji a cikinta kamar ba ita ba , hannu ta saka tana san murza zoben sihirin ta tane meshi ta rasa , a firgice ta dura daga kan gadon tana lalube ko ya fad i  kasa amma babu shi babu alamar nasa , cikin dafe  kirji Abla ta furta  Nashiga uku na mutu, wani irin mugun alkaba i ne yake san faruwa dani ? Zoban tsafi na .  ta fad a da  karfi kamar wata mahaukaciya haka ta soma duba d akin ta ko ina ta soma har gitsashi tana san ganin inda zoben yake gabaki d aya ta fita a hayyacinta sabida tsananin Tashin hankalin da take cikine yasa gabaki d aya bata san da dawowar Su Hajiyar America ba.?

***** Baby da Eshaal suna shiga d akin da aka saukesu wanka suka farayi , suna zama aka kawo musu


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login