Showing 90001 words to 93000 words out of 347251 words

Chapter 31 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1437

sai ka huta tukunna zuwa gobe  itama Diidii mi kewa tsaye tayi  ya kamata ku huta kuwa dukan ku duk kin ishi mutane da tsufa kafin wad an can ifritan yaran su zo , kallan sa Dady yayi jin abinda Diidii tace , lallausan murmushi His Excellency ya sakar masa  zan yi maka bayan1n komai zuwa gobe  .

******** HARRY?

Tun abunda ya faru tsakanin ta da Simba take tsoran fita , Gabaki d aya ta zare kamar mahaukaci yanzu ko attachment din bata sawa lokaci d aya duk ta rame babu abunda ya ke  bata mata kamar ?kamar Tuna n1n Big Boss na tare da Abla ba ita ba , wannan abu yafi komai tsaya mata arai gabaki d aya Batasan Abla bata cikin gidan ba , Tuna n1n ta a kulle tana part d inta a falourn kamar yadda ta saba zuwa ta tarar da ita. ga uban ladaftar da su da M. Sarah take musamman ita da take bata da kunya gwanda yanzu sauran ba kullum take kiran su ba banda Harry da take ladaftar wa ganin rashin kunyar ta , kullum sai ta saka kwallin boka a idanuwanta tana san zuwa inda Big Boss yake amma tsoron Simba ya hana rayuwar sakat gabaki d aya . Ga Hajiya falmata da itama ta fita sabgarta tun lokacin da taji labarin mu kamun da ya koma wajan Abla gabaki d aya hankalinta yana kan hanyar da zata dawo da mu kaman kan take gabaki d aya gold d inta da dukiyar ta bayar Sabida ayi mata aiki kwakkwara akan mutanan gidan yadda komai zai koma ikonta. Shiyasa yanzu ko damuwa da ?fita batayi Sabida burin da take San fara cimmawa.

WASHE GARI

Kiran sallah a kunnan Big Boss akayi sa Sabida gabaki d aya bai runtsaba yana gefen Abla ga System d in da ke kusa da shi yana operating d inta .  Dan d ago da kansa yayi zuwa saitin fuskarta , bacci take abunda hankali kwance , ga kiran sallah da akeyi, ya lura kamar yanzu ne baccin ya fi mata dad i. Tsoran tayar da ita yake daga baccin Sabida gudun rigimar da zata soma shiyasa bai tashe taba ya sauka akan Bed d in a hankali , kai tsaye Toilet ya nufa bai wani jima can sosai ba ya fito har lokacin Abla bacci take musamman yadda ta  kara lumewa cikin duvet.
? ? ?Ba Tashe taba , sannan bai  karasa inda take ba yabar d akin gabaki d aya Sabida sallar da za a fara.?


****** 6:50am ya shigo cikin d akin ganin har lokacin bacci take yasa ya d an bud e idanuwansa kad an , baisan da wata kalar rigimar zata tashi idan ta farka, amma ganin lokacin sallah na tafiya yasa ya  karasa inda yake , bacci take abunda hankali kwance , daga gefen gadon ya zauna yana  kurawa fuskarta ido, bai san ya akai ba , bai san a wani lokaci ba soyayyar ta shigesa, irin san da shi kansa bazai iya fad an adadin saba , sosai soyayyar ta take  karuwa a cikin zuciyar sa ko wana da ki ka da lokaci musamman idan tana kusa da shi. Peck yayi mata a goshi kamar wacce take bacci da ido d aya ta ware idanuwanta gabaki d aya , ganin sa a kusa da itane yasa ta bud e baki zata fara kuka yayi saurin had e hannun shima waje d aya kamar wani  karamun yaro ya  bata fuskar sa  Dan Allah karkiyi kukan nan please Sunshine Am sorry, don t hurt with your cry s okay ? Abla bata san lokacin da ta sakar masa manyan idanuwanta da sukai shining ba alamar a kowane lokaci zata iyayin kuka , d auke fuskar ta tayi daga _aitin  barin sa tana  kara tsuke fuskarta, hannun ta yayi  ko karin ta bawa cikin tashin hankali ta furta  Ni karka ta bani , kallanta yayi idanuwansa har su soma lumshe ga shi tana  ko karin sa masa ciwan kai da rigimarta  it s okay kinga har anyi sallah bari na temaka miki kiyi wanka sai kiyi ko? Cikin Sauri Abla ta ma kale kafad a  Ni zanyi abuna  ta  Karasa tana  ko karin mi kewa , a hankali ta soma d aga  kafarta, ko ta ku biyu batayi ba tayi saurin tsaya tana  ko karin ja baya , a hankali ta furta  Ouch da sauri Big Boss ya ri ke mata hannu ganin yadda take ya mutsa fuskarta yasa ya d auketa gabaki d aya zuwa toilet d in.?

***** basu wani jima sosai ba ya  kara fito da ita hannunsa sanye da towel d in da ya nannad eta a ciki, a hankali ya zaunar da ita yana kalan yadda ta  bata rai ,  karamin murmushi ya saki Daidai saitin kunnanta ya furta  I Love you Sunshine and I m so sorry , bari na kawo miki rigar da zaki saka kiyi sallah okay ? But try to forgive me please  cikin Sauri Abla ta  kara kawar da kanta musamman yadda taji lokaci d aya zuciyar ta taharba.?

Wani irin doguwar riga ya d auko mata mai kauri tare da h??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????ijab da bazai ta kura mata ba , da kanshi ya temaka mata ta saka kayan, da zatayi sallar ma yana jin lokacin da take shash she kar kuka , tana idar wa ta tafi zata kwanta yayi Sauri ri ke mata hannunta yana jingina ta daga jikinsa  I love you and am so sorry , Mai kike so?  Bata fuska Abla tayi kafun ta furta  kamar dani gida  , d an murmusawa yayi kad an ganin yadda ta yi maganar kamar Baby  it s Okay , tunda Baby na tanaso na mayar da ita but kinga safiya ne yanzu muyi bacci first ko? Yadda yaa reaction dinta kamar me shirin yin kuka ya furta  it s okay na bari mai kikeso? Cikin sanyin murya Abla ta furta  Yunwa nake ji , karan hancinta ya ta ba kad an  Me Sunshine zataci? , kai tsaye Abla ta furt  d an sililuf da Youghurt  d an bud e idanuwansa Big Boss yayi dan bai gane abunda tace ba gwanda Youghurt ma. ? Menene shi? Ta be baki Abla tayi kafun ta furta  Dan sililuf ?shi zanci wayarsa ya d auko  okay bari na saka a nemo miki  bata masa face Abla tayi  Ni kai zakayi mun shi kansa baisan lokacin da ya furta  whatt  ba.

IBTISSAM
? ? ? ( A heart touching story of love and destiny)

Story & written?
? ? ? By
Mss Lee ??

?
? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?09134652921


? ? TALLA!! TALLA!!! TALLAH !!!!!!!

SHIN KUNSAN WACECE HAJIYA NUSAIBA BR~B ZURU ?d'?

HAJIYA ~ NUSAIBA DR~B ZURU

MAMALAKIYAR ZIMH ISLAMIC AND MEDICINE DAKE RINGH ROAD A KANO NIGERIA
Tazo muku da ingantattu ko sahihan magungunan mata masu inganci, ba anan kad ai ta tsaya ba har da na cututtuka da Turarukan wuta , Humra masu shegen  kaushi . Abun Alfaharin kuma tana bada sar1 cikin sau ki, sannan kuma suna aikawa duk inda mutum yake afad in duniyar nan.?

Duk wacce ta siya magungunan Hajiya Nusaiba Dr B zuru, taga be yi mata aiki ba tazo za a dawo miki da kudin ki .?


KA DAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKE SIYAR WA



1?? Hadin amarya
2?? Hadin mai jego
3?? Hadin sabon budurchi
4?? Hadin Kaza Yar Suddan
5?? zuma -Tsumi- Tabaje da sauransu
6?? Turaren Sandal ruuu& flastic Sandal
7?? Hadin Hawwi domin inganta zafafiyar kauna
8?? Hadin bagadad,kahlij,kajiji,gafgaf dasauransu
9?? Hadin humra soyaya dole ta matan aure da normal humra

DON SAMUN  kARIN BAYANI KU NE META TA WANNAN NUMBER KAMAR HAKA :?
? ? 08133647913?
? ??
? ?KANO NIGERIA?

LOCATION: RING ROAD BAYAN G0DAN MAN NAZARGO.

? ? ? ?SIYAN NAGARI MAIDA KU DI GIDA

PAID BOOK

BOOK 2?
? ? ? ? ?S_____ 19

Fiki fiki Abla tayi masa da idanuwanta da ta d an waro kad an . Cikin cool voice ya furta  what s suluf suluf ? Ita kanta batasan lokacin da dariya ya kwace mata ba , ganin Kallan da yake binta dashi ne yasa tayi saurin toshe bakinta .  it s funny ? Ya tanbaya lokacin da yake d aga girar sa guda d aya , d an kanta Abla ta girgiza masa a hankali   Dan sululuf nace fa , kuma abinci ne da ake ci da yaji.. kallan bakinta da take maganar yayi kamar ya mayar da idanuwansa kan fuskarta , cikin Sauri Abla ta janye nata idanuwan ganin kallan da ya je fa mata ,muryar sa data tsinkaya a cikin kunnan ta yasa ba shiri ta kalle sa  pepper zaki ci da safe ? Why ? Banda abin yaji.  Daga kanta Abla tayi daga kafad un sa ganin tana  ko karin mi kewa ne yasa mata kaifafan idanuwan sa da ba shiri ta koma ta zauna  Rigimar ki tayi yawa fa. Oya mai zaki ci? Ya fad a kamar ana fusgar maganar daga bakin sa .  Dan shiru Abla tayi kamar mai tunanin abu kafin ta kunshe dariyar da take sanyi  Fine zansha kunu da  kosai  , girgixa kansa yayi kad an yana kallanta  ?what s that again ? , yanzu ma dariya ya Abla ta ri ke kafin ta furta  Bean cake girar sa ya d aga kad an yana motsa la b ban sa , cikin s1gar tanbaya ya furta  That s what you want ? Kanta Abla ta jinjina alamar Eh , batare da wani damuwa ba ya furta  Okay bari na saka Didi tayi maki , ya fad a yana  ko karin dialing wata number , cikin Sauri Abla ta kwace wayar tare da kashewa  please karki kirata  , cewar Abla

 Cake Bean d in fa ? Narai narai tayi masa da ido ,  Ni bacci zanyi  , bai kuma cewa komai ba sai ji tayi yayi sama da ita zuwa bed , cikin Sauri ta zaro idanuwanta waje cike da tsoro, fahimtar hakan ne yasa ya furta  Don t worry . Let s sleep up , cikin marairaice abu ta furta  Amma &  da hannu yayi mata alamar tayi shiru kafun ya furta  don t amma anything. Bacci zamuyi , yar  karamar ajiyar zuciya Abla ta saki duk da bata gama sakin jikinta ba , akan chest d insa ya d ora kanta yana lullu besu da duvet, bayan ya rage musu haske kad an. A fisge ya rad a mata  am with you , just sleep off , har yanzu hannun sa na bayanta yana tapping a hankali , a haka bacci ya d auke su rungume da juna.?

******?
?Yau a part d in su Bobo , Little ya kwana bayan ya gama complain d in akira masa Yaya da Lil d in su , har kusan kuka sai da yayi wannan ne dalilin da yasa ya kwana a d ak1n Bobo.

? ? Lokacin sallah nayi Bobo ne ya soma farkawa daga baccin, yana  ko karin tashin Little shima ya bud e idanuwansa . Ko kusa baiyi Tuna n1n zuwa ya duba Prince ba tunda yasan Sauban na tare dashi.  Yaya Bobo , cewar Little lokacin da yake mi kewa zaune  Good Boy ka tashi kenan? Lokacin Sallah ko? Kansa Little ya jinjina a hankali yana fi kewa tsaye. Basu wani d auki dogon lokaci ba suka shirya shida Bobo, hannayen su ri ke da na juna yaka fito falourn, a Dai dai lokacin da su Prince Suke fitowa suwa ,  Yaya Bobo , cewar prince , kashin kansa Bobo ya shafa  Yaya prince  , cike da tsokana Little ya furta  No Yaya kar kace masa Yaya kaji hararar sa Prince yayi zai yi magna Sauban ya furta  Tunda an manta dani bari nayi tafiyata  da sauri Little ya ri ke masa hannu  Haba Yaya Sauban d ina kasan bazan  ki kula kaba ko? Shima gashin kansa Sauban ya shafa  Nasan Little d in Yayan sa ai, Let s go , kar a fara sallah . Da haka suka nufi masallacin gabaki d aya .

? ? ? ?Ana idar da sallah Bobo ne ya soma fitowa shida Sauban , a lokacin da su His Excellency suka fito suma , d an kallan inda su Bobo suke Dadyn su Eshaal yayi yana kallan His Excellency, yana  ko karin yin magana yaci muryar Little yana furta  Yaya Bobo , prince kuma yana gefen sa , bai wata wata ba ya d ane bayan Bobon  Yaya Bobo ina kwana  , Bobo zai janyo sa Little yayi saurin dira yana dariya  Haba Yaya Bobo yadda kaso cafkata haka mai zakamun? Da hannu Bobo yayi masa alamar ya matso ,amma Little ya  kara  kyal kyale wa da dariya  Allah Yaya Bobo bazan tsaya ba yau , kaga Yaya Big Boss bayanan da ya shigar mun kuma fa ka dad e baka goyani ba ,  wayar hannun sa Bobo ya saka a aljihu zai kamo Little , cikin Sauri Little ya  buya a bayan Yaya Sauban  Yaya Sauban please Yaya ko? Da hannu Sauban ya dakatar da Bobo  Ba zaka ta ba mun Little ba fa , idan ba haka ba yanzu na kira mai gayya ya tarwatsa taro  kallan Prince , Bobo kamar mai yi masa signal, cikin sauri Prince ya so kama Little amma Little ya zille masa  Yaya Prince nasan halin ka ai, Ni zaka kamo ko? Kamar a bakin Yaya Big Boss , bari ya dawo , hararar sa kad an Prince Yayi  Kai fa wani lokaci baka da mutunci ni me nayi maka zaka had ani da Yaya? Kwalo Little yayi masa batare da yace komai ba , kamar wasu yara prince ya bisa yana san kamawa shima Little yana zillewa, ganin abun nasu ba na tsayawa bane yasa Bobo dakatar dasu ,  Ya isa haka , Let s go back kunga safiya ne yanzu , Big Boss bayanan , I will just help you guys to rest okay ? Sai a lokacin Little ya tsaya yana ajiyar zuciya kafun ya karaso Wajan Yaya Sauban  Yaya Sauban ina kwana ? Kansa Sauban ya girgiza kawai, gabaki d aya abunda sukai akan idanuwan su His Excellency da basu san da fitowar su ba ma , har sun juya zasu soma tafiya kamar daga sama Dadyn su Eshaal ya furta  Abdul? , lokaci d aya Bobo ya dakata da ga tafiyar da yake ba tare da ya juyo ba . ?
? ? ? ? A karo na biyu mutumin ya  kara anbatar sunan sa , kallansa Sauban yayi shima , lokaci d aya Bobo ya kalli Little da Prince  Ku koma ciki, yanzu zan taho okay ? Kansa Little ya jinjina  Amma Yaya ka dawo da wuri fa  .?
 I will  cewar Bobo, suna barin Wajan ya d an jiyo saitin ?Dadyn su Eshaal duk da yana kusa da His Excellency amma ko kusa bai kalli inda yake ba . Yana tsaye sai faman murmushi yake saki , idanuwansa gabaki d aya yana kan Bobo duk da ko kusa bai nuna yasan dashi a wajan ba.?

? ? ?A karo na uku Ya  kara furta  Abdul? Yana ta kowa inda Yake kallansa Bobo yayi kamar bazai yi magana ba sai kuma ya furta  Favo.. sai kuma ya kasa  karasawa ya tsaya , Murmushi Dadyn su Eshaal ya saki mai sauti yana matsowa kusa da Bobo , bai kuma cewa komai ba Yayi Hugging d insa , shima Bobo Hugging d insa yayi kamar yadda yayi masa . Har lokacin His Excellency bai d auke idanuwansa daga kan Bobo ba da ko side d insa baya kalla.  Boy kai ne kazama haka ? Ina kashiga ne haka ? Ina Farooq ?yake ? Wancan Yaran akwai Ameeer ko? Ina Babyn? Ina Jaririn yake ? Gabaki d aya sai janyo masa tanbayoyi yake , babu wacca Bobo ya amsa masa sai  Yananan amma ya d anyi tafiya  juyawa Dadyn Eshaal yayi wajan His Excellency  mai yasa baka fad a mun yarana sun dawo ba ? Eh ? bai jira amsar saba ya  kara juyawa sat1n Bobo  Jaririn Hannun Farooq fa ? Finally Ya yan Aminina sun dawo ? Oh My God ,kasan yadda Abbun ku yasha wahalar nemanku? A maimakon ya amsawa Dadyn su Eshaal sai ma abunda ya fad a da gabaki d aya ya saka su a cikin shock  Mahaifin mu ya dad e da mutuwa tun a ranar da aka haifi Little and please Fav karkayi wa Big Boss maganar sa , if I can stand next to his shadow , Big Boss bazai yi ba , please Fav  , cikin Sauri ya juya gudun kar Dadyn su Eshaal ya sake magana , maganar kuwa ya so yi His Excellency yayi saurin da katar dashi  Ka barshi kawai gaskiya ya fad a, Let s go  . Yadda ya fad


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login