Showing 300001 words to 303000 words out of 347251 words

Chapter 101 - Ibtissam Book Two Complete Hausa Novel

Mrs Lee   

21 Oct 2025

1484

Boss ya dakatar dashi  Am coming back  , da haka suka bar wajan su uku, Bobo kuma ya koma ya zauna , hankalinsa gabaki d aya na kan hanyar da Big Boss ya fita . Kusan tsawan mintuna 10 sai gashi ya dawo yana kallan agogon hannunsa ,  We re going  ya fad a a fuske yana kallan su Abbu, Abbu bai ce masa komai ba sai kansa da ya jinjina masa , Uncle yana shirin magana Abbu ya d an girgiza masa kai ta yadda babu wanda ya kula da hakan, hannunta kawai ya kama ba tare da damuwa da mutanan da suke faman binsa da ido ba , suka bar wajan, sojojinsa na take musu baya har zuwa inda motocin su suke , cikin wani irin slow movement motocin suka soma barin babban  kayataccen hall d in presidental.
? ? ? ? ??
? ? ***** Sosai aka gudanar da wannan dinner wanda babu wani bidi a a cikinsa , Babu wasu DJ ko kuma mawa ka a wajan , shiyasa hakan ya zamo wani irin  kayataccen lokaci da basu ta ba mantawa dashi ba . Sai a lokacin su Vice president suka san su Little bayan Abbu ya gabantar da su , da kyaututtuka na musamman da Amare suka samu , hakan yasa Yasmeen ta soma jin wani irin ganin da tuni Itace zata samu kyaututtukan.?
? ? ?Basu kai dare sosai a wajan ba , wajan around 10:30pm gabaki d aya ahalin His Excellency suka kama hanyar gida kamar yadda suka fito, ko wace Amarya a cikin motar mijinta gwanin burgewa , ga motocin security ta ko ina a wajan Sabida yadda ake basu tsaro sosai.


****** ?Direct ba gida suka koma ba, gidansa na Banana Island ya nufa da ita, cikin d an turo baki ta bud e baki zatayi magana ya furta  karki soma, anan zamu kwana , da haka bai kuma cewa komai ba , itama ganin dagasken yake shiyasa tayi shiru batace komai ba. Dama yunwa ga kuma bacci da take ji duk ita kad ai, ganin yadda take faman lullumshe idanuwa yasa yad an ta ba wani waje a jikin kujeran, lokaci d aya kujerar ta soma bud ewa kamar wani  karamun gado , shiyasa Abla ta samu ta mimmi ke  kafafuwanta tare da d ora kanta daga jikinsa , a haka suna nufi Banana Island..

****
BOBO S POV
? ? ? Sosai ya kasheta da dad in bakinsa , sai faman tarairayarta yake gwanin burgewa, babu abunda Eshaal take sai murmushi, idan kuma yayi wata magana sai ta  boye face d inta , gabaki d aya batasan abunda ke faruwa ba, dan duk a tunaninta gida suke nufa , bata tashi ankara ba sai da akayi parking dai dai gidan da bata ta ba san1n hanyar inda yake ba balantana tasan mamallakinsa .  Let s go kinji . Ya fad a yana sakar mata wannan kyakkyawan smile d in nasa , zata bud e  kofa ya dakatar da ita , da kanshi ya zaga d aya  bangaran ya bud e mata  kofa, sai da ta fito daga cikin kiran ta kula da wajan da suke , a tsorace ta kallesa tana zare hannunta daga cikin nata da ya ri ke  ina.. ina ne nan wajan? Ba.. gida & zamu.. je ba? Yadda tayi maganar kamar jira take a tanka mata ta saka gudu, sosai ya kalleta kafun ya furta  relax, abu kawai zan d auka mu koma gida okay, kanta ta jinjina masa a d an tsorace dan har yanzu jikinta bai dena rawar da ya soma ba ,  I said relax , ko baki yadda dani ba? Ya fad a yana kallanta , yanzu ma cikin sauri ta girgiza masa kanta alamar a ah, a haka suna soma nufar cikin gidan hannun su ri ke da juna.
? ? ? Babban falourn ne sosai da ya gaji da had uwa , dan ba  karamun kud i aka kashe wajan tsara saba , ta ko ina falourn ya had u. Bai zauna a falourn ba ya soma nufar wani door da yake left side d insa da ita , ita dai gabaki d aya a tsorace take , ga zuciyarta da yake bugawa sosai da sosai. Suna shiga cikin d akin tayi saurin ja baya dan batayi tunanin d aki bane a wajan,  g?d? na kike? Shine tanbayar da ya somayi mata ganin yadda gabaki d aya take  ko karin rud ewa. Kasa magana tayi sai ja baya da ta d an soma, kamar zata juya yayi saurin ri kota tare da jinginar da ita daga jikin  kofar, yadda suna had u sosai kusan har bug?n zuciyarta da yake yi da  karfi yake iya jiyowa. Kansa kawai ya sunkuyar saitin kunnanta  tsoran me kike uhm?, Indai nine ki dena please, I just want to spend the night with you kinji? I promise you babu abunda zan miki, kinji? Da sauri ta furta  Su Mamy suna jiran mu a gida ba  , kansa ya jinjina mata  Na sani ai, kuma ai sun san kina tare da mijin ki, na gaji da kwana ni kad ai , please let s sleep together , zaro masa idanuwanta tayi gabaki d aya , kamar zatayi masa kuka ta furta  Mu koma gida kaji? Nidai banasan zaman nan , yadda ya saka hannunsa a kugunta ba shiri ta soma jan nunfashinta da take ji kamar zai fice daga  kirjinta, hannunsa d aya ya d ora akan  kofar, d ayan kuma yanar ri ke da  kugunta, kamar mai rad a ya furta  okay, as you wished but please just give me 30 minutes , it won t take long babu abunda zan miki,nayi al kawari kinji? Shiru Eshaal tayi masa dan ta rasa amsar da zata bashi gabaki d aya, hakan da ya ganine yasa bai kuma cewa komai ba, sai fuskarta da ya d ago tare da had e lips d in su waje d aya , ganin abun bana jikin  kofa bane ga baki d ayanta ya d auketa zuwa kan bed d insa, da wayo da wayo ya soma  ko karin cire mata rigar jikinta, tayi saurin zame bakinta tare da furta  please no ,yadda tayi maganar a tausa she ga idanuwanta da suke a lumshe ya fahimci yadda take cikin tsoro  babu abunda zan miki, just allowed me to sleep in your arms kinji? yana fad in haka ya kwanta tare da janyota jikinsa sai faman sakin ajiyar zuciya take.?
? ? ? Kamar yadda yayi mata al kawari , cikakken mintuna 30 sukayi, ya d auketa zuwa gidan duk da yasan zuwa wannan lokacin su Abbu sun jima da 0sa g1da.

******?
?BABY S POV
? ? ?Tunda ta  karasa gida take tunanin maganganun Sauban cikin zuciyarta, a haka Fanan tazo ta same ta  Tunanin me kike ke kad ai hmm? Ko kayan jikin ki baki cire ba ajiyar zuciya Baby ta saki  Tuna n1n wa zanyi in banda miji na? Kyal kyale wa da dariya Fanan tayi  Ayya sannu Juliet , matar Romeo harararta Baby tayi kad an tana mi kewa sai kuma ta kalli Fanan cikin sauri  ina Eshaal ? Har yanzu bata dawo ba? sai a lokacin Fanan ta kula da rashinta, zatayi magana aka turo  kofar , ganin Eshaal yasa Fanan ta Fas a fad ib abunda tayi niya .  Hello Ladies  , cewar Eshaal tana wajan ce musu gudun karsu tanbayeta dad ewar da tayi. Babu kuwa wanda yayi magana a cikin su , sai  ko karin cire kayan jikin su da sukayi, dan zuwa yanzu duk bacci sukeji. Wanda kawai sukai suka shirya cikin kayan baccin su tukunna kafun su kwanta bacci.?

Su Abla suka komawa gidan su kayan jikinta kawai ta soma cirewa zuwa marasa yau nauyi, shi kansa bata bari ya cire kayan jikin sa ba sabida yunwar da take ji. Cikin had ad d an mini falour d insa suka nufa , ga warmers nan akan wani table mai zaman mutum had u , haka yayi serving d inta abun da yake so, zata d auki spoon ya rigata, dan da kanshi yakesan bata a baki. Bata wani ci sosai ba tace masa ta  koshi , batasan dalili ba haka kawai taji abincin ya fita a ranta kamar wacce tayi loosing apetite,  kai ma baka ci ba fa bari na baka kaji Sunshine? Kansa ya jinjina masa, tunda ta soma bashi yake kallanta ko  kifta idanuwansa ba yayi, hakan yasa taji kamar wata iska na shigarta ta ko ina, a sanyaye ta furta  Sunshine kanasan cemun wani abune? Lumshe mata idanuwansa yayi, yana  kara kallanta kamar wanda ya manta kamanninta, har ya cira ran zai amsa mata sai kuma ya furta  inaso na kalleki , can you make this day a special day for me?( zaki iya mayar da wannan rana ta musamman sabida ni? Lokaci d aya taji kamar hawayen nasan zubo mata  Sunshine kana karyamun zuciya kamar zaka tafi ka barni, nidai banaso kaji? Ta  karasa tana komawa laps d insa, tunda ta zauna kuma yake jin yadda zuciyarta take bugawa da Sauri Sauri, lumshe idanuwansa yayi kafun ya sake bud ewa a kanta  zo innuna miki wani abu , yana fad'in hakan ya nufi bedroom d insa tare da iya. Akan sofa ya ajjeta kafun ya fita, mintuna biyu kawai yayi ya sake dawowa d auke da wani  karamun box mai shegen kyau, yana zama a kusa da ita ya bud e sar kar, wani diamond sar ka ne a ciki sai abun a danta kamar square , cikin wani irin harufa aka saka  UGA kallan sar kar yayi kafin ya lumshe eyes d insa , zai saka mata a wuya tayi saurin kallansa , sannan ta kalli wuyansa  Mai yasa zaka saka mun? Ba sar ka??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????r ka bace ? Bai amsa mata tanbayar ta ba har saida ya saka mata  Ki barshi a wuyanki, always stay with it , a tsorace ta soma kallansa dan ta kasa gane masa gabaki d aya . Jikinta har wani sanyi sanyi taji yana mata , a hankali ta furta  Sunshine.. ka tseta yayi ta hanyar d ora finger d insa a lips d inta  I will explain, amma please give me this day as a special day for me . Kinji? , ajiyar zuciya Abla ta sauke mai  karfi kafun ta jinjina masa kanta , d aukanta yayi gabaki d ayanta zuwa kan bed d insu kafun ya rage light d in zuwa mara haske sosai. A cikin wannan dare wani irin soyayya ne ya shiga tsakanin su mai wuyar mantawa , Abla sosai taji wani irin sanshi da kasancewa tare da shi yana mata yawo a ko wane  bangare na cikin zuciyarta.?
? ? ? Cike da  kauna da begen junan su gabaki d aya sukayi bacci yau. Abla kamar ance za a  kwace mata shi haka ta shige jikinsa sosai tare da rungumesa.

***** Washe Garin shi ya soma tashi sallar asuba, ko da ya tashi bai tashe ba sai da ya shirya zai tafi masallaci tukunna, jiki a sanyaye ta nufi toilet shi kuma ya fita daga d akin. Lokacin da zatayi wanka sosai ta tsurawa sar kar da ya bata ido, sai a lokacin ta kula da wani zane mai kama da tanbari da yake jikin hotan UGA d insa . Ba tayi tunanin komai a cikin ranta ba duk da yadda abubuwa suke  ko karin shigar mata cikin zuciyarta.?
? ? ?Sallah tayi kamar ko da yaushe bayan tayi karatu da azkar d in safe, ?gyara d akin tayi sosai duk da ba a  bace yake ba sannan ta fito falour dan ta nema musu abunda zasuci.?

? ? ? Chips ta somayi musu sai peppersoup d in kaza da kuma shafshuka( scrambled egg ) , sai plantain data d an soya masa , komai kad an tayi anfani dashi babu almubazzaranci. Haka ta dunga d aukan abunta tana jera masu a dinning , ganin har lokacin bai dawo ba yasa ta koma d aki ta sake shiryawa , tare da saka lipgloss d in da yake matu kar so .?
? ? ? ?Tana fitowa shima yana shigowa , murmushi ta sakar masa tare da  karasowa inda yake ta bashi side hug  Good morning  , shima huggging d inta yayi back tare da furta  Morning too , Baby na ta tashi lapiya , fuskarta cike da murmushi ta jinjina masa kai , hancinta da yake san ja ya d an ja yanzu ,  yunwa ko? kanta ta d an girgiza masa alamar  a a , hannun sa cikin nata ta nufi inda ta shirya musu breakfast d in ku  Da kanki kikayi? Girki?  Dan turo masa baki tayi kad an a shagwa be ta furta  please karkayi mun fad a , ka zauna kaji abinci kawai kaji? , be amsa mata ba sai girgiza kansa da yayi kad an , da kanta tayi serving d in su abincin, kamar kullum cikin plate d aya tare da ciyar da junan su. Suna gamawa a falour ya zauna hannunsa cikin nata yana tunanin yadda zai soma fad a mata abunda yake cikin zuciyarsa. Sosai ya lumshe idanuwansa , kamar Wanda aka saka dole ya furta  Zanyi tafiya anjima , bata gane mai yake nufi ba shiyasa ta furta  tafiya kuma?  Karfe nawa zaka dawo ? Sosai ya kalleta yana  kara matso da ita kusa dashi,  America zani.. d agowa tayi tana kallansa kamar zata had iye sa, a sanyaye kuma ta furta  Kwana nawa zakayi?.. kai tsaye ya furta  2 months  , cikin sauri ta ja baya tana kallansa  then ka tafi dani please  , a hankali ya soma shafa hannunta  ba irin sauran tafiyar bace , try to understand me please, just 2 months zanyi ,  kwace hannunta Abla tayi zata mi ke ya mayar da ita  please karkiyi punishing d ina haka , ki barni da yadda nakeji cikin zuciya ta, I can t leave without you but wannan tafiyar ba kamar sauran bace  ,  ko karin kwace jikinta tayi amma ya ki sakinta, shiyasa ta d an soma kuka  Dama tafiya zakayi ka barni? Idan ka tafi ka barni Babyn ka fa? Bakanan zan haifar maka Babyn? Daman ka dena sona yanzu lumshe idanuwansa da suka soma red yayi, baisan ta yadda zai mata bayanin da zata fahimce saba , shiyasa bai fad a mata ainahin dalilin tafiyarta sa ba sabida condition d inta . Ya kusa 2 minutes yana lumshe da ido Ita kuma tana shahsh she kar kuka kafun ya furta  kukan ki i_ hurting me so badly, idan bakyason tafiyar nan, zan fad awa Abbu na fasayinta, just don t cry please , da mamaki ta furta  Abbu? Kansa ya jinjina mata  Yes Abbu, idan bakyaso I will tell them bazan1 ba amma banasan kukan nan. Shiru Abla tayi wani hawayen na sakko mata akan face d inta , a marairaice ta furta  kamun al kawari zaka dawo a 2 months? , bai bata amsa ba sai hugging d inta da yayi kawai. Sun kusa 5 minutes a haka kafun ya mi ke tsaye da ita ,  let s get ready su Ammi na jiran mu a gida a sanyaye ta jinjina masa kanta dan ji tayi komai ya fita a ranta .?
? ? ? ? Gabaki d aya shiryawarta a sanyaye take yinta saida ya temaka mata, a cikin su babu wanda ya kuma magana har suka shiga cikin mota, Victor ya ja su zuwa Ikoyi.?

********?
? ? Amarya Harry kuwa , a kwana d ayan da tayi gidan Haruna sai da ta gane Allah d aya ne , babu irin kukan ba kin cikin da batayi ba , gashi duk maitarta ya fita dan sosai ya wahalar da ita tunda uwar gidan sa ta kulle  kofarta . Da dafe kuwa d umamen tuwo aka kawo mata , a masifance ta tun kud e tuwan dawan, ita a dole gida zai mayar da ita . Shima ya dage babu inda zataje, duk haukan Harry yau haka ta zauna taci d umamen tuwan da koyan had i cikakke babu a cikinsa ,  kan kamin hakan yasa gabaki d aya ta amayar da tuwan. Cike da soyayya da  kauna Harry ya siyo mata indomie, sai a lokacin ta dafata da iya maginta, tana ci tana kuka da takaici, gani take kamar komai mafarki ne dan har cikin zuciyarta take tunanin yadda za ayi ta g?d? zuwa gida . Ta yadda ko wane ne Dady ya aura mata amma bazata zauna da Haruna ba.

*******
? ? Su Big Boss suna komawa gida , part d in Ammi ya kai Abla sannan ya wuce wajan su Uncle Isma il da suke cikin part d in Abbu.?
? ? ? ? Lokacin Ammi bata falourn shiyasa tana zuwa kawai ta kwanta akan kujera, hawayen da take  boyewa yana sakko mata akan fuska. Bata san dalili ba , haka kawai taji batasan tafiyar da zaiyi.
? ? ? ?  Yaushe kuma kika shigo? Cewar Ammi da take  karasowa cikin falourn, mi kewa zaune Abla tayi, a sanyaye ya furta  Yanzu.


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login