Showing 120001 words to 123000 words out of 294767 words
Chapter 41 - Gudun Kaddara Book 2 Hausa Novel Complete
aboye to sai ya bayyana kansa
"Alhamdulillah lillahil lazi bi'ni'imatihi tatimmus salihat......lallai bibi Allah ya taimakeki" ya furta a fili yana jinjina kai. Dariya sosai abun ya bawa goumar
"Cool down yaa maina,ya wuce ai" idanunsa ya zubawa goumar din yana jin ciwon abun a ransa kaman yanzu ya faru,kafin ya sake cewa komai sai suka hangi fitowar aba da oncle issoufou,wannan ya sanya suka saita kansu.
Dab da zasu gotasu ya russuna yana gaidasu, oncle issoufou ne ya amsa cikin kulawa,yayin da aba ya kalleshi sai ya dauke kai yana yin gaba,sannan kuma ya amsa gaisuwar tasa da qyar. Murmushi yayi yana miqewa,iya hakanma ya masa dadi,ya tabbatar kuma yabi maganar kawu ne kawai.
"Muje masallaci kada lokaci ya qwace,akwai maganganun da nace maka zamuyi" ya fadi yana duba kwantaccen agogon Rolex dake daure a hannunsa
"Okay to" sai suka fara jerawa suna takawa a hankali
"Sultana fa?" Ya jefawa goumar tambayar duk da yanata qoqarin controlling harshensa kada ya tambayeshin don bayason ya samu lagonsa ko ya soma rainashi. Dan satar kallon maina din yayi sannan ya qunshe dariyarsa,abinda bai sani ba mainan ya ganshi amma yayi kaman bai gani ba
"Da yammar nan naga fitarta,ta shiga gidan alhj hamza duba matarshi" kai ya jinjina,komai zayazo masa da sauqi kenan.
*_KWANKWASON JIMINA_*
*_TSUTSAR NAMA_*
*_AMEENATOU_*
*_GUDUN KADDARA_*
_DUKKA AYARIN LITATTAFAN KUDINSU YA KAMA KAMAR HAKA_*
LITTAFI DAYA_400
BIYU_800
UKU_900
HUDU_1200
_IDAN TA BANKI NE ZAKI SANYA KUDINKI A WANNAN ASUSUN_
6019473875
Musaa Abdullahi safiya
Keystone bank
_ANTAYA SHAIDAR BIYANKI ZUWA GA WANNAN NUMBER_
09166221261
*Masu tura katin waya ko vtu kuma kai tsaye wannan number zaku tuntuba*
09134848107
*Maqotanmu kuma al'ummar qasar nijer zaku tuntubi wannan number dinne kai tsaye don biyan naku kudin*
09033181070
*ZAFAFA FAMILY na maraba daku*🫂🫂🫂🫂🫂*_GUDUN ƘADDARA_*
*H U G U M A*
BOOK 02 PAGE 63
Da gudu suka isa sassan ama suna qwala mata kira,idar da sallarta kenan,ta miqe tana duban ta inda zata ga sun bullo. Tun jiyan suna ranta,tana kuma sane da fitarsu da rashin dawowar tasu,saidai kuma bataso tace komai ko ta shiga hurumin d'a da ubansa. Ta sani tafiyar tasu ce kawai zata samawa maina nutsuwa a ranshi,hakanan su kansu yaran fitar da zasuyi dashi ta tabbatar zuciyarsu zata ginu da sanin waye mahaifinsu. Tun daga jiya zuwa yau din ba abinda take juyawa a ranta irin hikimar ubangiji da ya hadasu tun kafin susan su din waye a wajen junansu?,suka kuma yi wani irin sabo cikin lokaci qanqani haka,wannan kadai yana sanyawa gwiwarta tayi sanyi,ta kuma sake yin imani da al'amarin ubangiji,yadda yake saqa faruwar abubuwa cikin hikimarsa da buwayarsa.
Sai da suka isketa a dakin sannan suka daina kwaroroton kiranta din,sukayi turus suna dariya,ta jefa musu hararar wasa kaman yadda suka saba yi lokaci lokaci. Dariya dukansu suka saki,yayin da mutuniyar benazeer ta taho da sauri tana haye mata kafada
"Amanmu"
"Ba wani nan,bayan kunga abbanku kun manta da ama din?"
"Ashe da gaske daddynmu ne din?" Batoul da har yanzu mamaki da murna basu barta ba ta tambayi ama kai tsaye tana kallon idanunta. Murmushi aman tayi,sunan maina matsayin uba,ubanma na yara har biyu yana faranta mata rai matuqa da gaske,yana sata jin wani iri,yana kuma sakata din farinciki. Wani kyauta ne ta ba zata da Allah yayi musu,duk kuwa da cewa akwai madaci sosai da aka tauna kafin zuwan wannan lokaci
"Daddynku.....shine abbanku" Alamun murna suna bayyana saman fuskar batoul sosai,yayi da benazeer ta sake maqaleta da kyau,sai ta saki dariya itama tana saukota daga wuyanta
"Karki ballani tunda ubanki yazo" ta qarashe fadi suna yin dariya dukansu.
Bayan sunyi sallar magariba din cikin masallacin suka zauna shida goumar,yana tambayarsa abubuwan da suka faru da bai sansu ba bayan ya tafi. Wasu abubuwan su sanyayar masa da jiki,wasu su sakashi murmushin dole,a haka har lokacin isha'i yayi,suka sake tada jam'i suka yita suka idar,sai ya samu kansa da sake tsaiwa gaban ubangiji yana neman afuwa da yafiya,yana neman sauqi sassauci da kuma rangwame hadi da zuwan komai da sauqi tsakaninsa da sultana. Koda ya idar sai suka jero zuwa gida,saidai gab da zasu isa gidan kira ya shigo wayar goumar,ya daga yana duban maina
"Zan koma titi,akwai abokina da ya iso yanason ganina" kai maina din ya daga,goumar ya juya yana komawa da baya,shi kuma yaci gaba da takowa cikin gidan.
A nutse ya wuce gate din farko ya shigo na biyu sukayi kacibus da saddi,ya rusuna cikin girmamawa da matsayinsa na babban wa a garesu ya gaidashi,ya amsa masa yana fadin
"Sultana ta shigo?"
"Bata shigo ba,taje dubiya maqota amma bata dade da fita din ba" kai ya jinjina yana lumshe idanunsa. Yana ji sosai cikin jikinsa yana da shauqin ganinta,yana da shauqin magana da ita,koda kuwa bazata tanka masa ba,koda ba zatace komai ba,koda tsiwa zata masa,don haka ya taka a hankali ya isa wani gefe can daban da muddin zata wuce sai tabi ta wajen,dab da qofar falon daya daga cikin saukar baqinsu na gida ya zauna saman qananun concrete chairs guda uku dake wajen tsakanin shukokin da suma taka rawa wajen qawata harabar gidan.
Wayarsa ya fidda,sai yaci karo da saqonnin laila birjik, numfashi yaja,bayan fatan taci gaba da jarabtuwa da sonshi,duk da ya fahimci kusan kullum kaman tana sake zurfi ne a ciki,duk da yadda yake jan jiki da kuma yin baya baya da ita. Dole ya buda yana dubawa,saboda aqalla bai kamaci ace a duk yawan saqonnin bata samu amsa guda daya daga gareshi ba.
A nutse take takowa zuwa harabar gidan. Sanye take da simple gown na atamfa da aka yiwa yalwataccen dinki,dinkin daya tafi da sigarta da kuma murjajjen jikin nan nata,kanta ba dankwali tadai yafi madaidaicin mayafi baqin sidik wanda ya qarawa fuskarta kyau ya kuma fidda ainihin kamanninta na cikakkiyar ba'abzina. Idanunta a fede babu kwalli,hakanan fuskarta fes take babu digon komai,amma kuma hakan bai hana sassanyan qamshin nan nata na har abada ba fita daga jikinta.
Wata siririyar waya ce a hannunta wadda aba ya bata ita gift na gama makaranta. Waya takeyi da daya daga cikin ma'aikatan gidan tv din da zata fara aiki dasu,suna sake gaya mata ainihin date din da zasu fara zuwa aiki,da kuma ainihin program din da sukeso ta fara gabatar musu,wanda ya shafi al'adun a yankin africa.
Yadda hanakalinsa ya dauku akan wayarsa nata yafi haka daukuwa. Sosai take qaunar wannan aikin har cikin jininta,hakanan kuma sosai take zumudin farashi. Tasan yana daya daga cikin abinda zai samar mata ragowar farinciki da kuma walwalarta data rasa.
Takawa ta fara yi slow sama da yadda ta shigo gidan qirjinta yana bugawa. Wucewar qamshin kawai ta kafofin hancinta suka sanya zuciyarta motsawa,a hankali sai harshenta yadan fara sarqewa da bashi amsa da yaren faransanci da suke magana. Qoqarin baza idanunta takeyi don hango daga wanne bangare yake ta kaucewa rabar wajen,saidai yadda hankalinta yadan tashi ya sanya ta gaza ganoshi dab da flowers din dake gefanta. Rashin gano taqamaimen location din da yake ya sanyata ta jita bata da tsaro,ta gwammace ta tsaya cak a wajen,don bata qaunar haduwarsu koda na wucewar second daya ne,bata kuma da tabbacin idan taci gaba da takawar ba zata ci karo dashi ba,gwara ta tsaya daga nan ta gano daga inda yake sai ta zabi sashen da zata wuce,sassan bibi ko na ama din.
Sautinta da suka isa kunnuwanshi su suka ankarar dashi isowarta wajen,a nutse ba tare daya daga kanshi ba ya kashe wayar yana maidata aljihu sannan ya miqe cak yana zuba hannayen nasa a aljihun nasa,ya kuma fara takowa inda take a tsayen. Tana qoqarin yin sallama da mutumin don ta tattara hankalinta waje daya,gefe guda kuma iska na qoqarin yaye lullubin kanta,wanda dole ta kasa hankalinta biyu,saidai bata cimma nasarar riqe mayafin ba saboda ta bada qarfi wajen kashe kiran iskar ta debi mayafin ta kuma yi cilli dashi gefe guda,baqar sumarta me santsi yawa da tsaho ta warwatsu saman fuskarta,hakan sai ya zamana tamkar ado ga saman fuskartata,qamshin hair mist din da take using dashi shima ya fara fita tare da iskar. Qaramin tsaki taja idanunta akan wayar
"Allah yasa a cikin gida ne da na cutu" ta furta tana qoqarin saving number, idanunta kuma akan wayar tana takawa direction din da taga mayafin ya tafi ya fadi da zummar ta dauka ta wuce cikin.
Yana sane,ya kuma ga tahowarta,don haka ya taka a nutse idanunsa a kanta har ya isa gaban mayafin,ya kuma tsugunna ya sanya hannayensa ya dauki mayafin. Hannu ta miqa ba tare data kalli wajen ba,saboda ta gama gane inda mayafin yake,can qasan zuciyarta kuma tana wani irin bugu saboda mugun qamshin turarensa da takeji dab da ita sosai. Qasa taji ta debo,wannan ya sanyata barin saving number din don dole ta maida dubanta ga wajen. Sauka idanunta sukayi kan zaratan qafafunsa dake sanye cikin wani flip floppy masu taushin gaske, charcoal color da suka haska farin skin dinsa sosai.
Da sauri ta miqe cikin rashin sanin yana dab da ita, hakan ya sanya tayi gware da katafaren qirjinsa da ya mamaye tsahonta. Haduwar jikinta da qirjinsa yayi sanadin sa saura kadan numfashinta ya kubce mata,da wani irin hanzari taja da baya tana watsa masa wani irin kallo,tuhuma da bacin rai fal bisa fuskarta.
Abinda bata sani ba manyan fararen idanunta da take jifansa da kallon tsana ya dinga ji suna ratsa kowanne sashe na jikinsa,sai yakejin kallon kamar wani kallo ne na musamman bawai na bacin rai ba,idanunsa suka shagala da kallon sassalkan gashinta da yake tunanin shekaru da hankali data qara suma abun ya shafesu,don ya qara cika tsaho da kuma santsi.
Kafeta da yayi da lion eyes dinsa sai taji kaman yana watsa mata wuta ne cikin sashen jikinta,ba abinda idanuwansa ke tuna mata sai waccar ranar da wancan LOKACIN. Ba abinda suke tuna mata sai yadda ya gwada mata zallar qarfi da rashin imani......baya tuna mata komai sai sanda take jifansa da kalaman da take tsammanin zasu sanyashi fusatar da zaya rabu da ita ba tare da yayi mata komai ba,ashe a nata rashin sanin......a nata rashin wayon rashin imaninsa yakai har inda baya jin kiran.
Bata qaunar koda hada idanuwa daya dashi bare wata magana ta hadasu,ta gwammaci ta koma cikin gida a haka akan tayi masa maganar ya bata mayafin,ta sanya hannunta ta maida gashin dake tsone mata idanu baya,sannan tayi taku biyu gefe da zummar kewayeshi ta wuce,don ya tokare kowacce hanya daga gabanta da zata bata damar wucewar.
Cikin sauke qafafunta da tayi sau biyun tare suka sauke shi da ita,a fusace ta daga idonta zata sauke masa,saidai kuma yana tsaye kaman wani zane ya sake kafeta da kakkaifan kallon nasa da suke sanya kowacce laka ta jikinta zarewa a shekarun baya,suke kuma cire mata duk wani taurin kai qwarin gwiwa da tsiwar data tsammaci yi. Ga mamakinta ko a yanzun ma tasirin wadannan idanun masa masu kama da idanun zaki basu fasa galaba a kanta ba, saidai kuma bacin rai dake sidar zuciyarta ya rage kaifin tasirinsu. Hannun hagunta ta sake takawa don neman hanya still ya sake tareta,wannan karon ya motsa siraran labbansan nan dake da wani irin color me birgewa
"J'ai besoin que tu m'écoutes s'il te plaît(ina buqatar ki saurareni don Allah)" ya fadi cikin tattaccen harshen faransanci da zai nuna maka zallar qwarewarsa a ciki da kuma nuna da yaren yayi saman harshensa
"ne bloque pas la route(kar a taremin hanya)" ta maida da harshen da sukafi magana dashi din dai still,cikin lafuzzanta akwai kakkaifan sound na gargadi tayi kuma maganar ne ba tare data kalli idanunshi ba,don ko kusa ko alama bata da sha'awar hakan. Bai damu da wannan ba,don lokaci da hankalinta kawai yake da buqata
"je cherche des faveurs(ina neman alfarma)" ya sake fada yana zaro hannayensa daga aljihun wandonsa ya hadesu guri daya👏🏽.
"Ka matsamin na wuce nace!" Tayi maganar da tsawa zuciyarta na mata zafi. Tsam ya runtse idanunsa yana jin saukar siririyar muryarta har tsakiyar kanta. A nutse ya bude idanun nasa sanda yaji tana takawa da gaske zata wuce ciki. Kai tsaye ya sanya hannu yayi caraf da tsintsiyar hannunta,abinda ya bata shock qwarai,ta kuma tsaya cak da tafiyar da takeyi,ta waiwayo tana kallon tsintsiyar hannunta dake cikin tafukan hannunsa daya runtse tsam. Maida dubanta tayi ga fuskarsa
"Ka sakarmin hannuna.....baka da hurumin tabani" ta fada tana qoqarin controlling hawayen daketa turereniya suna son bayyana kansu take son hanawa,batason ko sau daya ta sake kuka a gabansa a rayuwarta,tanason nuna masa she's strong......fiye da yadda yake tunani
"corrige tes mots(ki gyara kalamanki)" ya maida mata amsa. Maganar tasa sai taji zallar raini ce a ciki,ta tattara dukkan qarfinta da nufin son zame hannunta saidai kuma inaaaa......wutsiyar raqumi tayi nesa da qasa,ita kanta tasan ba abu bane me yiwuwa don riqon bana ragwagwen maza bane. Shi kam yana tsaye hankalinsa kwance,yanata qare mata kallo da kuma yadda take fafutukar qwace kanta
"Kinyimin tsaki jiya.....saboda na qyaleki shine yau kika dora da yimin tsawa?,Ai-je ton âge ?(ni tsaranki ne?"
"Je ne sais pas, parce que c'est ton souci et pas le mien(Ban sani ba, domin matsalarka ce ba tawa ba!") Ta amsa masa still da tsawa hawayen da take boyewa suka sillobo ta gefen oily eyes dinta da hawayen suka qarawa sheqi
" assez !(ya isa!)" Ya fadi cikin tsawar data bada amsa kuwwa a dukka wajen da husky and deep voice dinnan nasa,zuciyarsa nason hasala da harzuqa,idanunsa a hankali na son fara sauya launi,tabbacin ya fara shiga bacin rai kenan. Kaman an watsa ma sassan jikinta ruwan sanyi haka tsawar tasa ta saukar mata,tayi mugun ratsata fiye da yadda take tsammani,har dai data kaita ga runtse idanunta gam saboda yadda sautin ya shiga kunnenta da kyau
"Wuce ki zauna!" Ya sake fadi cikin gigita,sai kuma ya kasa tsaiwa jiranta,ya sake sanya hannunsa ya riqe nata hannun da kyau ya soma yin gaba. Sai a sannan ta bude idanunta,so take ta tirje masa amma kuma qarfinta da gabbanta ke dashi sun gaza bata hadin kai,da sauri sauri yake riqe da ita har zuwa qofar babban falon,ya sanya qafa ya tura qofar da dan zafinsa ya shige yana jan hannunta zuwa ciki
"Ka sakeni nace!" Ta sake fadi itama tana bude muryarta da kyau,zuwa lokacin hawaye ya gama wanke mata fuska
"Cool down maina......kabi a hankali.....kabi a sannu" abinda zuciyarsa ta soma nanata masa kenan. Sai ya fara furzar da iska da sauri sauri daga bakinsa yana fatan zuciyarsa ta saisaita,daidai sanda ta sake juyawa da sassarfa,sumar kanta na lullube fuskarta ta nufi qofa. Taku biyu rak ya cimmata,ya rigata dora hannu akan handle din,ya maida qofar ya kulle ya murza key ya zare ya jefa aljihunsa,falon ya qara duhu,shuru ya sake ziyartar wajen,ba motsin komai sai bugun zuciyoyinsu guda biyu,abinda ya darsa tsoro a zuciyarta kenan,ta shiga tuna wadancan ranakun da abinda ya faru da ita,sai taja da baya tsoro yana cika zuciyarta,amma tana qoqarin bawa kanta qwarin gwiwa.
Ta ritsashi da dukka idanunta kamar yadda shima ya ritsata da da shanyayyun idanunsan nan da suke birkice,birkicewar da taso yima sultana kama da birkicewar wancan lokacin,abinda ya dinga qara adadin tsoronsa cikin zuciyarta kenan.
*_KWANKWASON JIMINA_*
*_TSUTSAR NAMA_*
*_AMEENATOU_*
*_GUDUN KADDARA_*
_DUKKA AYARIN LITATTAFAN KUDINSU YA KAMA KAMAR HAKA_*
LITTAFI DAYA_400
BIYU_800
UKU_900
HUDU_1200
_IDAN TA BANKI NE ZAKI SANYA KUDINKI A WANNAN ASUSUN_
6019473875
Musaa Abdullahi safiya
Keystone bank
_ANTAYA SHAIDAR BIYANKI ZUWA GA WANNAN NUMBER_
09166221261
*Masu tura katin waya ko vtu kuma kai tsaye wannan number zaku tuntuba*
09134848107
*Maqotanmu kuma al'ummar qasar nijer zaku tuntubi wannan number dinne kai tsaye don biyan naku kudin*
09033181070
*ZAFAFA FAMILY na maraba daku*🫂🫂🫂🫂🫂*_GUDUN ƘADDARA_*
*H U G U M A*
BOOK 02 PAGE 64
Kaifin idanunsa ya rage mata ta hanyar lumshesu,yayi qoqarin yin gyaran murya koda kalaman da yakeson gaya matan zasu fita dai dai
"Zan barki ki wuce ciki ne kawai SULTANA idan kika tsaya kika saurareni mukayi magana" ya fada da muryarsa data lanqwashe qwarai tayi wani irin sanyi. Kai ta girgiza tana jin tsanarsa na sake kai mata iyaka,to me zai ce da ita?,me zai gaya mata ma?,wanne bayani garesa?,batajin akwai wata kalma da zata fita daga bakinsa wadda zata yi daraja ko ta samu matakin yarda a wajenta
"Bazan saurareka ba Aliyu,bazan taba sauraronka a nan dakin ba,don kai ba abun yarda bane......da shigen wannan salon ka cutar da rayuwata a baya" ta furta kukan gaske yana qwace mata ba hawaye ba irin na dazu
"Cutar dake kaman yaaya?" Ya fadi da sigar tambaya fuskarsa na nuna gaskiyar rashin sanin cutarwar. Wani kallo ta bishi dashi harara takeson gasa masa 'yar gaske da zai fahimci a yanzun shi ba kowan kowa bane cikin rayuwarta amma kuma idanunta sunqi bata hadin kai
"Kince fyade nayi miki wancan karon,amma zuwa yanzu ina fatan kinyi gamsuwar da zaki fahimci haqqina