Showing 162001 words to 165000 words out of 294767 words

Chapter 55 - Gudun Kaddara Book 2 Hausa Novel Complete

wanda zai iya tantance meye ya biyo baya,kimanin wasu mintuna ta sake dawowa hayyacinta karo na biyu,ta fara sauka daga layin amasar saqonninsa,ta soma hawa wancan layin da take tsoro. Zuwa lokacin bashi da katabus din kansa bare nata,tuni ya sake mata hannayenta,wanda dasu tayi amfani ta tattarasu saman qirjinsa tana turashi

"Leave me......i beg you.....don Allah" ta kuma fadi hawaye karo na biyu suka soma cika mata idanu. Me yasa tayi gangancin qyaleshi har yakai ga wajen? Taji wata tuhuma daga can qasan zuciyarta.

"Don Allah ya maina...." Ta sake fada tana sakin kuka. Yana iya jiyo muryarta sama sama cikin kansa,amma kuma qwaqwalwarsa bata aikin da zata rarrabe me take fada. Sake qanqameta yayi da kyau muryarsa na rarrabewa kamar zai shide mata

"Don Allah sultana......." Shima ya fadi yana sake qanqameta kamar za'a rabashi da ita,tamkar zata bacewa ganinsa.


_KWANKWASON JIMINA_*

*_TSUTSAR NAMA_*

*_AMEENATOU_*

*_GUDUN KADDARA_*

_DUKKA AYARIN LITATTAFAN KUDINSU YA KAMA KAMAR HAKA_*

LITTAFI DAYA_400
BIYU_800
UKU_900
HUDU_1200

_IDAN TA BANKI NE ZAKI SANYA KUDINKI A WANNAN ASUSUN_

6019473875
Musaa Abdullahi safiya
Keystone bank

_ANTAYA SHAIDAR BIYANKI ZUWA GA WANNAN NUMBER_

09166221261


*Masu tura katin waya ko vtu kuma kai tsaye wannan number zaku tuntuba*

09134848107

*Maqotanmu kuma al'ummar qasar nijer zaku tuntubi wannan number dinne kai tsaye don biyan naku kudin*

09033181070


*ZAFAFA FAMILY na maraba daku*🫂🫂🫂🫂🫂*_GUDUN ƘADDARA_*

*H U G U M A*

BOOK 02 PAGE 85


Abinda bata lura ba duk sanda sautin muryarta ya fita sai ya zamana kaman qara masa qaimi takeyi,abun ya soma bata tsoro saboda ta fara karbar gashi yadda ya kamata,zuciyarta ta cika da fargaba,ta tuna yadda ta qwaci rayuwarta da qyar a wancan lokacin,sai ta saki kuka da gasken gaske,yayin da ya sake tattarata zuwa jikinsa sosai muryarsa na sake yin rawa kamar wanda aka yiwa wanka da ruwan qanqara yana fusgar kalmar

"Am sorry.......am sorry please help me......" Idanunta ta maida ta kulle gam tanayin surrender,ta sani yau ma Allah ne kadai macecinta. Dakatawarta daga dukkan wani yunquri ya sake bashi nutsuwa qwarai da gaske,ya kuma zame masa tamkar wani taimako a gareshi da zai isa wata duniya me matuqar tarihi cikin rayuwarsa.

Ji tayi kamar zata amayar da 'yan hanjinta lokacin da ya sake rungumeta tamkar zai ballata gida biyu

"Wayyo Allah" ta fada murya a karye hawaye masu dumi suna sauko mata. Har cikin jikinta taji zafin yadda ya matsetan. Da sauri ya sassauta riqon,ya kuma daga fuskarsa da ta sauya launi,zagayayyun lion eyes dinsa sun wani jirkice,jirkicewar da bazata iya kallonsu ba,saita maida qwayar idanunta ta lumshe. Hannunsa ya Sanya da sauri saman idanun nata,gumin daya jiqe masa fuska yana diga saman fatarta

"Please open your eyes.......ban ji miki ciwo ba ko?" Ya fadi a dan rude yana tsoron maimaituwar wancan tsautsayin.

Wani nauyi takeji a zuciyarta,kunya haushi da takaici dukka sun cikata,wannan ya qara yawan ruwan hawayen dake bulbula ta qasan idanunta. Sosai ya rude,da sauri kuma ya rage mata nauyinsa daya aza mata dukka. Fuskarta ya dago da kyau yana duban fuskarta da take fes tarwai,babu komai sai digon guminsa da nata da suka gauraya waje daya. Ko a haka da idanunta ke a rufe yana iya hangen zallar kyan da suke dashi

"Sultana" ya kirata da wani sauti me matuqar sanyi da sanin yadda ake furta ainihin sunan

"Please open your eyes.. kalleni sultana"

"Idan ka gama zaka iya wucewa" abinda tace dashi kenan cikin muryar kuka. Wani abu ya hadiye,sannan kuma yayi qoqarin daidaita kanshi

"Ban gama ba.......and bazan gama ba muddin ni dake muna raye......ki soni ki koyi haquri dani,wannan shine shawaran da zan baki" daga hakan bai tsaya saurararta ba ya yunqura ya miqe cikin mazantaka duk da yadda jikinsa yake a mugun mace. Cak taji yayi sama da ita,abinda ya tilastata bude idanun nata kenan tana kallonsa

"Ka saukeni......"

"Shshshs" yace da ita yana hade fuskarsa,irin hade ran nan da ya zama jinin jikinsa,tamkar ba shine a yanzun ya gama rawar jiki da roqon ganin qwayoyin idanun nata ba

"Kada kice zaki fiya sa'insa dani......idan kika daga murya da yawa ma akaji aka shigo ba raping naki nayi dis time ba.......dan aike na aika kika kuma karbeshi hannu bibbiyu" . Wayyo ina rami ta shiga ta huta?,ina wuta kuma ta cilla maina?,wanne sauka tayi daga layi har zai fara goranta mata?,tabbas ya gama da ita,batasan kuma me zatayi masa ta huce ba,kawai sai ta saki kuka sosai harda shashsheqa.

Ko ta kanta baibi ba sai daya tabbatar ya sanyata cikin bathtub dake cike da ruwa me dumin gaske. Sai ya juya ya fara zare ragowar abinda yayi saura a jikinsa. Ta matuqar kaduwa da ganin zai qarasa bayyana mata abinda bata iya buda idanu ta kalla ba,ta qame gaba daya cikin bathtub din zuciyarta na mugun harbawa. Ya juyo yaga kuma yadda tayi, silently ya saki murmushi,shima baiyi niyyar shiga ba,sai ya wuce Jacuzzi abinsa ya kunna shower ba tare da yace da ita komai ba.

Tsaf yayi wankansa ya gama,duk wani motsinsa idanunshi a kanta,a tsorace take da gasken gaske,don tunda ta rufe idanunta bata bude ba. Ya jima ruwan yana sauka a kansa yana morewa kallon fuskarta da tayi jazur saboda kuka,wani irin yanayi yakeji cikin gangar jikinsa da zuciyarsa,duk yadda ya hasaso zai samu pleasure abun ya wuce nan,yana mamakin kansa qwarai idan ya tuna wai baby sultanarshi ce ta tsaye ma rayuwarsa?,ita din wadda ya raina da hannunsa ce ke son juya akalar zuciyarsa dama rayuwarsa gaba daya?.

Da babban towel ya daure qugunsa,ya qaraso inda tayi mutuwar zaune,ba zato ba tsammani ta jishi cikin ruwan yana tsiyaye na ciki yana kuma tara wani,saita sake hade jikinta tana kuma sakar masa kuka

"Ka fita ka bani waje......Allah zankai qararka.....zankai qararka wajen Allah" idanu ya zaro yana kallonta

"Da nayi miki me?,don kawai na taimakeki na miki abinda kikeso?,karki manta kema fa kindan san dadin abun......ko kin manta shi ya sakaki suma" ji tayi kaman ta hadiyi zuciya ta huta,maina ya gama kasheta yau gaba daya bata da sauran abinda xata masa a yanzu dai ta huce. Zata masa gardama ya fidda mata idanunsa yayi warning nata

"Duk taurin kai ko musu guda daya yana dai dai da na sake raping naki ne cikin toilet dinnan tunda sunan rape kika bawa abun ko?,wanka kuma ai ba yau na fara yi miki shi ba" Yadda yake mata maganar kai tsaye ya saka shakkarsa cikin ranta,tanaji tana gani ya wanketa tas kamar wata baby doll,ya kuma daukota zuwa bedroom ya laluba Wardrobe dinta ya fidda kayan bacci ya saka mata.

Kwanciya ya sanyata yi ta dole,don ba zata iya zama taci gaba da kallonsa ba,hawaye kam yaqi barin fuskarta,gashi dukka gabbanta ciwo sukeyi mata,ita kuwa me ta yima yaa haidar haka kaf cikin zuri'arsu yafi sanya ma rayuwarta idanu?.

Tana jinsa ya koma toilet din,yayi alwala ya dawo ya shimfida abun sallarta,ya sake matsawa gaban madubinta ya dauki tutarenta ya fesa,sannan ya kabbara salla abinsa cikin nutsuwa.

Raka'a biyu rak yayi,amma kuma ta kusa daukansa mini talatin kafin ya kammalata zuwa addu'o'i,ya shafa ya miqe yana dubanta. Tana nannade cikin duvet tana jin zuciyarta kaman zata fashe,daga pillow din har duvet din qamshinsa suke fiddawa,zataso ta miqe ta sauya daki ma gaba daya ba pillow case da duvet ba,to amma da wanne ido zata miqe su kalli juna?,yau din ya ganta haihuwar mahaifiyarta?,ya ganta ganin da rabon da yayi mata irinsa tun kafin takai munzali.

A tausashe yake takowa gareta,yaso qwarai ta fahimceshi ya bata first night dinta me dadi a wannan ranar,saidai ya gama fahimtar da gaske har yanzu sultana zuma ce sai da wuta,jan ido yafi sanyata tayi laushi wasu lokutan.

Saman kanta ya tsaya,ya miqa tattausan tafin hannunsa saman sumarta,ya sunkuya ya bata wani hot kiss a wuyanta da goshinta,muryarsa da wani irin sanyi yace

"merci pour cette belle nuit(na gode wannan dare)" ido ta lumshe sauran hawayen dake maqale suka zubo mata. Ba dole yayi mata godiya ba?,ya gama tozartata har cikin dakin baccinta?,tsakanin ama da aba da yaranta

"Ki rage wannan kukan kada da safe mutanen gidan su fahimci abinda ya faru,thought dai zanso su fahimta din,may be su gane cewa kin balaga sosai,kina buqatar namiji kusa dake......and bafa raping naki nayi ba in jaddada miki.....nasan bakisan bada kanki kikayi ba" ya fadi yana danne dariyar dake qasan ranshi,don yasan wannan kalmar kadai zata tabata,yana kuma kaiwa qarshe ya juya yana furta

"Have a sweet sleep" ya maida qofar a nutse ya rufe mata.

Kanta ta cusa cikin pillow tana sake sakin wani tsumammen kukan.

"Wayyo Allah na" ta furta can qasa tana jin qamshinsa tako ina,hakanan kowanne sashe da hannunsa yakai a jikinta tana jin tamkar yanzu ne komai yake faruwa,ya akayi ya shigo gidan?,shine babbar tambayar data dinga yiwa kanta. Ta jima tana sharar hawaye,sai data tabbatar bazai maganta mata da komai ba sannan ta miqe tana cije labba saboda yadda jikinta ke dada ciwo.

Toilet ta koma ta zare kayan jikin nata ta musanya da wasu,ta dawo ta zare komai dake saman gadon tabar katifar da pillow din ta koma ta kwanta tana kyautata zaton qamshinsa zai tafi,saidai kuma babu wani abu daya canza. Daga qarshe saita sauke pillow din qasa ta koma can ta kwanta. A can dinma dai duk ba wani sauyi da taji,saita miqe ta zauna kawai ta rushe da wani kukan.

Tayi kuka sosai har sai dataji ba dadi sannan ta haqura,a hankali bacci ya soma rinjayar idanunta,tun tana sharar hawaye a sannu a sannu har bacci ya rinjayeta.

Yayi zaton zaya samu bacci yadda ya kamata,amma kuma sai ta sake tsaye masa rai duka daren,duk wani juyi da zaiyi ita yake hangowa cikin idanunsa,irin pleasure din daya samu da wata irin nutsuwa da bai taba samun kamarta ba daga gareta.

Knocking din ama ne ya sanyata bude idanunta da taji sun fara mata nauyi

"Anyi sallar asuba sultana banji motsinki ba" ama din ta fadi daga bakin qofar tana juyawa ba tare data shiga dakin ba.

"Alhamdulillahil lazi ahyana ba'a da ma amatana wa ilaihin nushur" ta furta can qasa tana motsa labbanta. Juyawa tayi hannun damanta,idanunta ya sauka kan wayarta,sai taga wayar tana haske,ta miqa hannunta da yayi mata nauyi tana jawo wayar. Text ne daga number da bata santa ba,kaman zata ajjiye sai kuma ta bude. Tun kafin ta qarasa karanta saqon ta fahimci daga ina ya fito

*_Stay at home_*
Maimaita saqon tayi har kusan sau biyu,to me yake nufi?,kada taje wajen aikinta?,kada taje wajen aikinta sai yaushe?,yana son yace ta ajjiye aiki ne fakaice?.

"Tabdijan" ta fada qasa qasa,ta tattara dukka qarfinta ta miqe ta zauna sosai,ko zata lamunci komai banda abinda ya shafi aikinta,cikar burinta?,burinta na shekara da shekaru?,burin data cimma cikin wani irin yanayi da baisan ya akayi takai ba?,ba zata lamunta ba ko kusa ko alama,aikinta alfaharinta ne.....cikar farincikinta kuma.

_KWANKWASON JIMINA_*

*_TSUTSAR NAMA_*

*_AMEENATOU_*

*_GUDUN KADDARA_*

_DUKKA AYARIN LITATTAFAN KUDINSU YA KAMA KAMAR HAKA_*

LITTAFI DAYA_400
BIYU_800
UKU_900
HUDU_1200

_IDAN TA BANKI NE ZAKI SANYA KUDINKI A WANNAN ASUSUN_

6019473875
Musaa Abdullahi safiya
Keystone bank

_ANTAYA SHAIDAR BIYANKI ZUWA GA WANNAN NUMBER_

09166221261


*Masu tura katin waya ko vtu kuma kai tsaye wannan number zaku tuntuba*

09134848107

*Maqotanmu kuma al'ummar qasar nijer zaku tuntubi wannan number dinne kai tsaye don biyan naku kudin*

09033181070


*ZAFAFA FAMILY na maraba daku*🫂🫂🫂🫂🫂*_GUDUN ƘADDARA_*

*H U G U M A*

BOOK 02 PAGE 86


Ko Ina a jikinta ciwo yake mata,zata kuma buqaci hutu a qa'ida,amma ko don ta nuna masa iyakarshi sai ta fita aikin,ba zata zauna ba,don bataga meye alaqarsa da aikinta ba.

Sau uku tana attempting tashi amma ta kasa,an hudun ta miqe tana cije labba,dukka jikinta ya mata tsami,ta soma takawa a hankali tana wucewa bandaki. Tana shiga idanunta ya sauka a inda ya tsaya, Jacuzzi da bathtub din daya wanketa tsaf a ciki,idanun nata ta janye tana jan qaramin tsaki,haushi ya cikata,wai me yasa ma bata tada masa ama da aba din ba?,tunda dai tasan duk tsiya idan ta tashesun ita keda gaskiya,kunya kuma sai ya fita ji?.

Ruwa me mugun dumi ta hada ta shige bathtub din tana sake gasa jikinta da kyau,ta dade a ciki har sai da taji dadin jikinta sannan ta fito.

Zaune kawai tayi gaban madubi daure da towel,batajin dadin yanayinta gaba daya,sake jan qaramin tsaki tayi,shi ya jawo mata komai,me yasa dole saiya cusa rayuwarsa cikin nata?,bayan ita ba damuwa tayi da lamuransa ba?. Agogon dake manne a bango dai dai saman mirror dinta ta kalla,mamaki ya kamata saita dan fidda idanu,ta miqa hannu zata dauki cream dinta sai ama ta turo qofar.

A nutse tayi sallama,idanun ama din a kanta,amma saita samu kanta wannan safiyar da kasa kallon fuskar ama din,ta kauda idonta tana dan sunkui da kanta qasa. Kallo daya aman tayi mata taga sauyin yanayi a tattare da sultana din,mutuwar jiki da rashin kuzari,hakanan fuskarta ta dan tasa kadan ta danyi jaa kuma

"Hala yau ba aiki sultana?" Kai ta girgiza

"Makara nayi ama"

"Yauwa nifa ince,koda asuba baki leqo ba,har su batoul sun wuce school" bata iya amsa mata ba sai rusunawa da tayi ta gaidata,har yanzun dai taqi su hada idanu,gani take tana kallon ama din aman zata fahimci abinda ya faru da ita daren jiyan.

"Lafiya Lau mun tashi lafiya?" Ta amsa mata tana shirin zama gefan gadon,sai kuma ta fasa tayi sak tana kallon gadon yadda ya yamutse gaba daya,hatta da bedsheet din ba'a dai dai yake ba,pillows din dukka a qasa. Abune da bata taba gani ba wajen sultana,saita kwanta a gado ta kuma tashi ka ganshi lafiya Lau,don akwai tsafta,ba zaka taba ganin gadonta a yamutse ba,wanann ne ya sanya ko su benazeer bata bari su hau mata gado musamman idan ta gyarashi.

"Lafiya....lau ama" ta amsa mata tana dan daburcewa saboda yadda ta fahimci idanunta na saman gadon,gabanta yana dan faduwa,kada dai ta dago wani abu,Allah yasa ba wani abu saman gadon da zai tona mata asiri,ta fadi cikin ranta da dan fargaba

"Lafiya kika kwana ko?" Ta tambayeta a fakaice don son tabbatar da ba wani abu ne ya sameta na lalura ba

"Lafiya.....lafiya qalau ama" ta sake fadi tana sake kauda idanunta sosai daga kanta.

"To ma sha Allah,idan kin kammala ina parlor saiki fito kici wani abu kafin ki wuce ko?" Ta furta qasan ranta tana kokwanto,sinqe sinqen da sultana keyi na meye?,saidai kuma tunda tace mata lafiya lau din ai lafiyarce,don dama ita ke buya,don haka ta miqe ta fice daga dakin.

Dogon numfashi ta sauke kamar me laifin da ya kubuta daga hannun alqali,ta maida idanunta saman gadon,ya yamutse qwarai,kuma dole ama taga abun wani iri,harda towel dinta na jiya daya zare ya watsar,warin dan kunnenta da kuma pant dinta. Ta miqe a hankali ta isa gadon,ta sanya hannu ta tattare bedsheet din,sai takeji ya fita a kanta,ta hada duka da pillow case din data cire jiya ta watsa a laundry basket,ta duba wardrobe dinta ta ciro wani ta sauya.

A gurguje ta gyara dakin,abinda ya sanyata ta sake makara kenan,ta sake buda wardrobe dinta ta fidda wasu English wear skirt and blouse na yadin chiffon me dan kauri ta shirya kanta tsaf,ta yane kanta da madaidaicin scarf daya sake fidda kyawun fuskarta wadda a yau daya taga fuskartata tadan ciko,tayi dam tsakiyar scarf din,har sai data sake duban kanta. Cikowar da fuskar tayi ya qara sawa idanunta labbanta da hancinta dukka sun sake fitowa sunyi kyai,ta dauki turare ta fesa,sannan ta daura agogon fata na kamfanin blancpain,da hand bag nata da takalminta dukka set ne daga kamfanin Hermes da suka siya a nan French cikin shagonsu,gift ne kuma daga aba cikin siye siyen fara zuwa aikinta.

Wani mahaukacin sassanyan kyau tayi,wanda ko mai hassada idan ya kalleta bazaiyiwu ya dauke idanunsa a kallon farko ba,ko makaho ya shafata yasan lallai komai na rayuwa ta hada,ba abinda ya rage mata sai neman lahira. Dakin ta jawo ta rufeshi ba tare da ta saka key ba don bata sakawar.

A nutse take tafiya cikin yanayin kasala zuwa parlor din tana duba saqonnin data taras cikin wayarta,duk inda ta gifta sai tayi ajiyar sassanyan qamshinta,a haka ta isa dining area saidai batakai ga zama


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login