Showing 171001 words to 174000 words out of 294767 words

Chapter 58 - Gudun Kaddara Book 2 Hausa Novel Complete

wani guri ko irinsa bata gani. Fuska a narke ta dauke idanunta daga key din daya bacewa ganinta ta maida kansa,yayin da yake tsare ya tsareta da nasa idanun

"Amma......hanya kawai nace ka ragemin,ka daukoni ka kawoni nan" ta fadi zuciyarta na karyewa. Tana tsoron haduwa dashi,iya jiya kawai tasan zaren ba kalar yadin bane........fitinar dake idanunsa a yanzu kuma suna sake nuna mata yana da buqatar qarin wani abu na daban.

Maimakon ya amsa mata sai ya saki wani tattausan murmushi,ya kamo fuskarta yana duban qwayar idanunta da ko yaushe suke tafiya dashi,tun da can,tun yana matsayin uncle dinta idanunta yasan na dabanne,bare yanzun da suke haifar masa da wani yanayi mai matuqar gaske a jikinsa

"How can you turn me on so much just for looking at me?". Fidda idanun nata waje tayi tana mamakin abinda yace din,sharri kenan zaiyi mata?. Buda masa idanun da tayi sai ya sake kunnashi din

"Ya salam" ya furta yana yarfar da hannu, tsigar jikinsa tana tashi,yafiso duk sanda zasu kasance din a tare ya zamana tana cikin shauqinsa kamar shi,ko yanzun ji yakeyi kaman yayi mata yadda zuciyarsa ke raya masa,amma ba wannan yake da buqata ba,ba jikinta kawai yakeso ba,yanason harda zuciyarta nutsuwarta dama yardarya,yardar ce kadai yasan zatayi masa wahala muddin ta kai tsaye ce

"Let me go......" Ta fadi tana son tsaurara muryarta

"No.....ba zaki shigamin mota a bati ba,kinsan ba'a aikin banza dai ko?"

"Me kakeso na biyaka dashi?" Can qasa yayi da muryarsa yana jifarta da wani irin kallo,kamar me rada kamar kuma wanda bayason kowa yaji me yake cewa,ya qara taku yana hade tazarar tsakaninsu

"Money?" Ya tambayeta yana dage mata gira,tayi taku biyu zata ja baya ya sake hadr gap dinsu

"Inason wani abu da yafimin kudi daraja......yafi duk wani abu me daraja daraja a wajena......." Sai ya sake tausasa muryarsa yana qoqarin saita kansa saboda ciwon cikinsa dake qara gaba

"I need to re_taste that body of yours.....i can't wait to kiss every inch of your body.......my hand wants to feel every inch of you". Maganganunsa gaba daya suka sanya taji qafafunta ba zasu iya daukan gangar jikinta ba,sai tayi qasa ta sulale tana dunqulewa waje daya. Bai qyaleta ba,don abinda yakeson ya samu kenan lagonta,sai ya bita suka qarasa sulalewa gaba daya,ya jawota jikinsa ya mata wani irin kyakkyawan riqo yana fusgar numfashinsa da qyar saboda tsananta da ciwonsa yayi,magani kawai yake nema,don haka cikin qasa da second uku ya zame mata kamar wani mahaukaci ko mayunwacin zaki. Saboda wasu irin saqonni masu mantar da dan adam sashen tunani da tuna abinda ya kamata na qwaqwalwarsa ya shiga aike mata. A zafafe,a yunwace a kuma shauqance.

Duk yadda taso kaucewa wani saqo nashi abun ya faskara,duk yadda taso ta kauce kada ya lalata mata tunani abun yafi qarfinta

"Yaaya maina ne wannan?,ya haidar ne?" Tambayar da zuciya da kwanyarta suka hadu suna aike mata kenan a sanda yake dab da fiddata daga hayyacinta.

Ba zatace ga yadda aka fara ba,dukkansu daga ita sai shi sai bude idanunsu sukayi sukaga komai ya wakana a nan gurin,dab da bakin qofa,sauqin abun carfet din wajen me tsananin taushi ne,sannan wajen office ne na musamman da akayi musu bayan office dinsu na ainihi dake first floor,wannan din kaman ya zamana wajen hutawa ne kawai a garesu su manyan likitoci.

Ko motsin kirki ta kasa tayi bare ta yarda ma su hada idanu,sai hawaye kawai da take tsiyayarwa,wanne irin yaudara ne haka yake mata?,wacce irin shammata ce wannan?,wanne irin kuma rashin adalci da qarfa qarfa yake mata?.

Dariyarsa yake qunshewa kawai,shi daya yasan yadda ya sanyata ta sauka daga kan layi,shi daya yasan me yaji me kuma ya gani?,duk da yadda take dojewa a hakan saboda kafiya da taurin kai irin nata,amma koma meye ya sani yayi winning,ta kuma sama masa magani yau cikin qasa da mintuna goma,abinda a baya sai ya shafe kwanaki yana kwance saboda babu matallafi,babu me tayashi fidda cutar dake danqare a mararsa.

Har ya fito a wanka tana duqunqune a wajen,ta cure cikin lallausan blanket har baka iya hangota,sai sheshsheqar kukanta. Tsaye yayi gaban madubi yana kallon fuskarsa,ita kanta fuskar tasa tayi wani fresh ta qara haske,irin haske da qyallim goshin da ake cewa angwaye sunayi,wani murmushi yasubuce masa ya miqa hannunsa zuwa lallausar sumarsa da tasha ruwa har yake diga ruwan,yanxun yana mata magana yasan rigime masa zatayi,solution shine kawai yayi mata yadda ya saba.

Tsane kansa yayi da kyau ya maida trouser dinsa da shirt din ciki ta suit dinsa,ya balle maballan rigar yana nannadesu,sannan ya taka zuwa gabanta.

Tsugunnawa yayi sosai yana bada qarfinsa a qafar damansa,tsugunnon sai ya masa kyau yana sake nuna cikar zatinsa da haibarsa.

"Kukan nan ya isheni, gate up kije kiyi wanka,ina cewa aiki na miki kika biyani........I didn't do it by force" ido ta rufe da kyau,zai sake raina mata wayo irin na rannan kenan?.

"Ko meye ka yimin Allah zai saka min" ta fadi qasa qasa,saidai mugun ji gareshi din haka ya jiyota

"What?" Ya fada dariya na qwace masa

"Kinga malama,ji mana,ni zaki rainama wayo?,inda bakiso me ya hana ki qwace kanki koda ta qarfi ne?,ba abinda kika tsinana sai cewa da kikeyi 'ka bari mana,banaso' kuma nasan it is hypocrisy, gate up idan ba haka ba na wankeki tas........abun ma da ba wani dadi da yayi?" Ya qarasa fada yana miqewa.

Batasan me yasa maganarsa ta qarshe ta sauka a kunnuwanta da ciwo fiye da dukka maganganunsa ba,sai kawai ta saki kuka me sauti,sautin daya dinga jinsa yana masa dadi don ya jima baiji kukanta me sauti kama haka ba,sautin yana tuna masa da yadda yasha fama da its lokacin quruciya,koke koken banza da tsokana,idan kuma akafi qarfinta ranan aka zaneta ta buwayi kowa cikin gidan.

"Idan nayi counting daga daya zuwa goma baki wuce toilet ba,na rantse yanzu zan tube mu tafi second round,kuma second round dina bashi da dadi ni kaina na sani......it will take more than twenty to thirty minutes" ba shiri ta tattara blanket din tana boye kanta a ciki,ta soma takawa zuwa bandakin,har yanxu bata bar kukan da take ba.

Da idanu ya bita yana jin wata zazzafar qauna da tausayinta cikin zuciyarsa. Xayaso shi zai mata wankan,ya lullubeta cikin qirjinsa,ya shiryata,yayi mata tausa a dukka guraren da yasan ya wahalar da ita,to amma ita din zuma ce sai da wuta,qilau zata iya jawo bau,gwara dai ya bita a haka.

Sai data shige toilet din ya dauke idanunsa yana fidda iska daga bakinsa,yana mata uzuri sau da dama,kowa da yadda Allah ya halicci zuciyarsa,wani mutumin yana da saurin manta abu ya wuce,wani kuma koda ya yafe abu baya saurin barin zuciyarsa,bashi da mantuwa kwata kwata,kuma hakan ba yana nufin bai yafe ba,any way yaci alwashin sai ya sanyata tayi rushing zuwa gareshi sooner or later.

Yanason ya fara gyara wasu abubuwa da yakejin lokaci yayi da zasu gyarun,don haka ya miqa hannunsa ya dauki jakarta,ya kuma fiddo wayarta ya bude, zuciyarsa fes,ruhinsa tas..........


_KWANKWASON JIMINA_*

*_TSUTSAR NAMA_*

*_AMEENATOU_*

*_GUDUN KADDARA_*

_DUKKA AYARIN LITATTAFAN KUDINSU YA KAMA KAMAR HAKA_*

LITTAFI DAYA_400
BIYU_800
UKU_900
HUDU_1200

_IDAN TA BANKI NE ZAKI SANYA KUDINKI A WANNAN ASUSUN_

6019473875
Musaa Abdullahi safiya
Keystone bank

_ANTAYA SHAIDAR BIYANKI ZUWA GA WANNAN NUMBER_

09166221261


*Masu tura katin waya ko vtu kuma kai tsaye wannan number zaku tuntuba*

09134848107

*Maqotanmu kuma al'ummar qasar nijer zaku tuntubi wannan number dinne kai tsaye don biyan naku kudin*

09033181070


*ZAFAFA FAMILY na maraba daku*🫂🫂🫂🫂🫂*_GUDUN ƘADDARA_*

*H U G U M A*

BOOK 02 PAGE 90


Mobile app nashi ya bude bayan ya gama caje wayar ya lalubi account number dinta,kudi ya tura mata masu yawa,ya kuma zuba mata numbers dinsa dukka yayi saving da

"Dad BB" wasu kuma ya saka sunan masoyi da yaren faransanci,wata kuma ya saka sunanshi haka nan. Duk abinda yake da buqata,kama daga pictures dinta da sauransu ya tura sannan ya maida wayar aljihunsa.

Ta jima tsaye a bakin qofar lullube ruf da towel tana jin nauyin fita,batasan da wanne ido zata kalleshi ba,wani irin kunya takeji ba dan kadan ba,ta dinga juya kalamansa a kunnenta

_idan bakiso me ya hana ki qwace kanki koda ta qarfi ne?,nasan it's hypocrisy_ idanunta sukayi rau rau da hawaye tanason tuna da meye da meye ma tayi a lokacin,saidai kuma oho ta kasa tuns komai.

Hakanan tayi shahada ta murda handle din ta sanyo qafafunta waje. Yana tsaye kyam yana fuskantar qofar tamkar me gadinta,dukka idanunsa ya zuba mata, murmushi yana son qwace masa,gaba daya ta tsargu,sai ta koma ta bayansa tana cire towel din da sauri tana maida dankwalin kanta.

"Nooo" ya fadi yana ajjiye wayoyin hannunsa saman mirror,fara takowa yayi wajenta yayin da tayi tsuru tsuru tana kallonsa. Ita totally a firgice take dashi,ko qanqani batason ya matso kusa da ita,saboda ta fahimci ko yaya jikinsu ya samu connection sai mode dinsa ya sauya,sai ya buqaci kuma kebewa da ita.

Ta bayanta ya tsaya,ya sanya hannu ya zare scarf din yana cewa

"Bai bushe ba ta yaya zaki rufeshi?" Kafin tace komai har ya sanya hannayensa biyu ya fara ware gashin zuwa gadon bayanta wani kuma zuwa fuskarta. Da sauri ta miqa hannu ta riqe hannun nasa,sai ya kada kai

"Ko ki sakarmin hannu ko kiga matakin da zan dauka....." Ba shiri ta sakar masa hannun idanunta na sake hada hawaye. Ta gaji da hawaye,batason kuma tayita zub dasu tunda bataga ranar tsaiwarsu ba. Kaman yaji abinda ta raya itama ya sake tabbatar mata yana sake janyota cikin jikinsa

"Ki rage yawan kuka kada ki rasa hawayen xubadawa a labour room". Qarasa kashe mata bakinta yayi,ta rasa ma meye zata ce masa taji dadi,sai kawai ta gwammaci tsuke bakinta amma ta kasa tsaida hawayen idanun nata.

Janta yayi ya zaunar gaban madubi,yasa drayer ya busar mata da kan nata,yana aikin yana cewa

"Tunda nine silar jiqewarsa ai gwara na gyara abuna kada laifin nawa yayi yawa" harara takeson watsa masa amma tana shakkar abinda zaya biyo baya a matsayin horo,ta tabbatar idan yace zai sake wani round din a yanzu babu abinda zai hanata ziyartar gadon asibiti,don dukka gabobinta motsi sukeyi mata yanzun da wani irin ciwo,mada ma cinyoyinta suji labari,haka nan lips dinta da suka sha tsotso kaman babu gobe. Kanta ta dauke gefe tana tsuke bakinta gefe,bakin da zuciyar fal da tsiwa,amma tana tsoro ta furta,so take ya fiddata daga wannan office din,batasan wanne tsautsayi bane ya sanya tayi trusting nashi ta shiga motarsa ba,bayan ko jinyar jiya bata gama yiwa jikinta ba,gashi yanzun ya sake hada mata wata gajiyar.

Tsaf ya gyare mata kan,ya kuma dameshi da band dinta.

"See" ya furta yana dan ja baya kadan cikin murmushi yana duban fuskarta ta cikin madubin,fuskartata ta fito sosai tayi fes,kyawunta ya sake fita ainun,hakanan oily eyes dinta sun sakeyin haske sosai.

Sau daya ta daga kai ta kalla na duka duka baifi second biyu ba ta dauke kanta. Ita kanta taga yadda yayi qoqari,kyan yayi kyau kaman an mata retouch ne.

"Ni dama badon ke nayi ba,koki yabani ko karki yabani.....dama aikina ne tun kina 'yar mitsitsiyarki" yayi maganar yana kama hancinta.

Tana shirin kauda fuskarta kira ya shigo wayarsa,sai ya sake mata hancin yana duba me kiran. Tare idanunsu shi da ita suka kai kan screen din wayar

"Laila" ya furta bayan duka sun karanta sunan dake saman screen din a zukatansu. Ta gefen idanu yake kallonta a sace,kanta yaga ta dauke tamkar ma bata ga komai ba. Murmushi ya saki dan qarami,ya haye saman dressing table din qafarsa na gogar tata sannan ya daga wayar yana sanyata a handsfree

"Hello nijer man......" Laila ta fadi cikin sanyin murya da mutuwar jiki gaba daya. Yana sane ya danyi delay na amsawar,sai ta sake magantuwa

"Hello........dear" ta sake fadi cikin lanqwasa murya har tafi ta dazu zaqi da qarfi.

"Hi......kina lafiya?" Narke murya tayi

"Yanzu kuma?......dear ban cancanci hakan ba,me yasa?" Yasan sarau akan me zatayi complain,ya fara satar kallon sultana sannan yace

"Am sorry.....,am was so busy ne,but....zanyi qoqari naga na gyara"

"Kayi alqawari?"

"Zan duba in sha Allah.....ina fata ranki bai baci ba?" Ya fadi da gayya yana kuma sane.

Tsam ta miqe tana maida scarf dinta saman kanta,ta tsani jin sunan yarinyar gaba daya,ba don komai ba sai don yadda ta fahimci a yawon duniyarsa ya hadu da ita,babu kunya kuma a tattare dashi yake ci gaba da mu'amala da ita?,ko babu komai ita din ba d'iya ko qanwa take a wajensa ba?,wanda ya kamata ace kome zaiyi ya kaucewa idanun sani ai.

Ji tayi an jawota an kuma zaunar da ita,wanda bata zauna ko ina ba sai saman cinyarsa,don juyota yayi sosai ya kuma yi mata masauki a nan din. Hannuwansa taso zamewa amma yayi mata riqon tsauri yana kuma ci gaba da wayar,tana iya jin sanda lailan ta bashi amsa

"Ba'a fushi ai da masoyi......yana da wani daraja da ya cancanci ayi haquri dashi a kowanne situation" hannu ya sanya yana juyo da fuskar sultana gareshi lafazin laila yana ratsashi. Idanu suka hada,ta kauda kanta tana jin zuciyarta na mata susa. Ne meye zai riqeta haka?,lallai dole sai taji zancansa da yarinyar da ta tabbatar bata da kamun kai?.

"Thanks.....na gode sosai, za'a yimin uzuri yanzun?"

"Me zai hana.....ba damuwa bane"

"Thanks my little sister" murmushi tayi tana jin dadin hirarsu,yau din sai taji ya sake mata sosai ba kaman yadda ya saba amsa mata a daddake ba,ya sauke wayar tana kissing dinta,tana tunanin nan da next week ta siya ticket gaskiya taje ta ganshi,me yiwuwa addu'ar ta ne Allah ya amsa mata.

A nutse kaman baiyi komai ba ya aje wayar a gefe,ya dauki tata wayar yana buda tafukan hannayenta,taso damqesu amma tasan wahalar banza zatayi da ranta,qarfinsu ma ba daya bane,ya sanya mata sannan ya dubi idanunta

"As from today.....ki gayawa ama da aba,bana buqatar su sake miki komai,ke ko su benazeer,dukka nauyinku a wuyana yake,ko abinci zanso kuci daga wanda na siya da kudina......amma shima din with time zaku koma qarqashina" sam ko kadan abun baiyi mata ba,sai ta soma qoqarin zame jikinta daga kan cinyarsa ranta na baci sosai. Bai hanata ba har ta gama zamewar. Tazara ta bayar tsakaninta dashi tana dubansa

"Shekara nawa munaci daga taskar tasu?,ka taba tunawa da mu?" Ta fadi wani abu me tsauri yana nunawa daga qasan idanunta.

Tsakiyar idanunta yake kalla,ko kadan maganar bata bata masa rai ba,a yau sai yake gano wani abu daga tsakiyar idanun nata,wani abu daya sake sanya masa hope sosai a kanta,sai ya maidata kaman tv sanda take motsa dan qaramin bakinta. Tsiwa takeyi amma batasan idanunta suna tona wasu sirrika da yayi imanin ita kanta batasan dasu ba, murmushin gefan baki ya subuce masa,ya maida hannuwansa ya goye a qirjinsa

"Na lura tafiya ta tana miki zafi da yawa a rai right?" Ya qarashe da sigar tambaya yana dage mata dukka girarsa

"Saboda me zan damu?,bayan sai daka tabbatar na mutu ne sannan ka gudu ka barni"

"Ya salam......" Ya fadi yana kuma saki qaramin murmushi

"Yes.......kudadenka basa nufin komai a wajena......bani ya dace na cisu ba,yammatanka sune sukafi dacewa dasu" dole wani murmushin ya sake qwace masa. Kishi!,ya fita sosai cikin zantukanta,so yake taci gaba da maganar,saboda ya tabbatar tana fitar da duk wani ciwo da rauni Dake qirjinta,maganar yakeso tayi tuntuni amma ta qiya,shi yasa ta gaza hucewa,amma a yanzun maganarta tana zame masa tamkar wata nasara a tattare dashi.

"Cool down.....ki gayan hukuncin da kikeso na yiwa kaina da kaina"

"Leave me alone please, stay away from me...... that's all i want" ta furta da wani irin zafi.

Bai barta ta sauke numfashin data debo ba yayi mata wani kyakkyawan kamu,bai kuma bata second chance ba ya mata masauki cikin jikinsa,ya mata riqon tsauri yana same tsotse lips dintan nan masu sulbi da baya gajiya dasu.

_KWANKWASON JIMINA_*

*_TSUTSAR NAMA_*

*_AMEENATOU_*

*_GUDUN KADDARA_*

_DUKKA AYARIN LITATTAFAN KUDINSU YA KAMA KAMAR HAKA_*

LITTAFI DAYA_400
BIYU_800
UKU_900
HUDU_1200

_IDAN TA BANKI NE ZAKI SANYA KUDINKI A WANNAN ASUSUN_

6019473875
Musaa Abdullahi safiya
Keystone bank

_ANTAYA SHAIDAR BIYANKI ZUWA GA WANNAN NUMBER_

09166221261


*Masu tura katin waya ko vtu kuma kai tsaye wannan number zaku tuntuba*

09134848107

*Maqotanmu kuma al'ummar qasar nijer zaku tuntubi wannan number dinne kai tsaye


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login