Showing 168001 words to 171000 words out of 294767 words

Chapter 57 - Gudun Kaddara Book 2 Hausa Novel Complete

KUDINKI A WANNAN ASUSUN_

6019473875
Musaa Abdullahi safiya
Keystone bank

_ANTAYA SHAIDAR BIYANKI ZUWA GA WANNAN NUMBER_

09166221261


*Masu tura katin waya ko vtu kuma kai tsaye wannan number zaku tuntuba*

09134848107

*Maqotanmu kuma al'ummar qasar nijer zaku tuntubi wannan number dinne kai tsaye don biyan naku kudin*

09033181070


*ZAFAFA FAMILY na maraba daku*🫂🫂🫂🫂🫂*_GUDUN ƘADDARA_*

*H U G U M A*

BOOK 02 PAGE 88


Cikin nutsuwa yake driving motar,wani irin calmness yana nunawa saman fuskarsa. A jikinsa yakejin addu'a tana mugun tasiri ga bawa baya ga irin sa'arshi a rayuwa,yanajin wani sukuni idan ya tuna tana a gefansa,ta shiga kuma tarkonsa sai yadda yayi da ita a yau dinma,amma idan ka kalleshi zakayi tunanin yana wani lissafi ne daban bawai tana a gabansa bane.

Tafiyar mintuna goma kacal suka fita a titin,sai ta sauke ajiyar zuciya tana jin sasaauci a ranta,sun wuce wajen da take mutuwar tsoron,kuma a nan ya ajjiyeta hakan ya mata. Tadan motsa kadan tana tunanin zai faka motan ne gefan hanya ya ajjiyeta,sai kuma taga yaci gaba da tafiyarsa lafiya lau kaman ba kowa cikin motan sai shi kadai.

Kusan hanyar tasu daya ce,don haka bata fuskanci wani hannun ya dauka ba sai da sukazo dai dai titin da zaka tadda TV station din nasu,maimakon ya saka signal ya shiga sai taga ya wuce.

"Zaka iya ajjiye ni a nan" ta furta tana gyara riqon jakarta

"Kinyi zaton driver kika samu da zaki tsaidashi a duk sanda kika so?,na riga dana wuce,sai kuma idan na dawo" ya fadi yana basarwa ba tare daya kalli fuskarta ba.

Fuska tadan motsa tana maida idanunta ciki,kai tsaye take dubansa,bata fahimci abinda yake nufi ba,ta hadiye maganar dake ci mata a rai tace

"Bance ka qarasa dani ba,zan iya kai kaina daga nan" ta amsa masa da dan qwarin gwiwarta

"Shut your mouth mrs maina" ya fadi yana saka signal zuwa hannun hagunshi titin da asibitinsa yake.

"Mrs maina?" Ta maimaita sunan a fili saidai can qasa tana jin abun banbarakawai

"Yes......maina MAYAK'I", ya qarasa mata ba tare da ya waiwayo ba. Shuru tayi yatsunta qasan habarta tanason wassafo zallar rainin hankalin da yakeson yi mata. Maganganu ne cikin ranta na bacin rai masu yawa da takeson gaya masa amms kuma tana jin wata shakkarsa tana ratsata. Bata manta yadda ta gurzu ba a jiya,wanda tasan wani abun da gayya yayi mata,ta kuma ji a jikin nata,don har yanzun akwai guraren da basu daina ciwo ba a jikinta. To amma ita bata nema komai daga wajensa ba banda rage hanya.

"Kada dai ace hanata zuwa aikin yayi niyyar yi da gaske kaman yadda ya haramta mata zuwa gidansu aminata har ta baro nijer?" Ta tambayi kanta sanda ya tsaya bakin gate din katafaren asibitin yana neman izinin shiga.

Ranta yayi qololuwar baci sanda ta cusa hancin motar zuwa harabar asibitin,ya tsaida motar a wajen ajiyar motoci na musamman dake asibitin. Qasa ya danyi da glass dinsa,ma'aikatan dake wajen suka fara qarasowa suna gaidashi cikin girmamawa. Wasunsu da harshen France,wasunsu da English,wasunsu da Arabic,sai wasu masu yare biyu daban da batasan wanne yare sukeyi ba,amma kuma da mamaki da taji maina din ya iya.

Zare key din motar yayi ya juyo kaman zai kalleta sai kuma ya dauke kai,ya bude side dinsa ya fito ya zagaya nata seat din. Hannunsa ya zura ya sauke glass din motar sosai,hakan ya bashi damar dogara gwiwar hannunsa saman window din idanunsa zube fes cikin nata idanun da hasken rana ya sanya sheqin qwayar idanunta fita sosai,ta kuma sake fidda kyan idanuwan,saidai kuma rauni da karaya me tarin yawa ya hanga cikin idanun nata.

"Zaki fito salin alin?,ba tare da mun tarawa kanmu jama'a ba?,ko kuma in sauqaqe miki na daukeki zuwa ciki a hannuwana?" Tsoro maganar tasa ta bata,hae ta zaro qwayar idanunta waje ba tare data shirya ba. Ya fahimci me take nufi,sai ya dage dukka girarsa yana sake kafeta da shu'umin kallon nan nasa da zagayayyun lion eyes dinsa

"Yes........ya halatta a nan qasar koda ba couples bane mu,ballanta ne da kike halaliyata,ko a cikin motar nan na buqaci ki bani haqqina indai kinason kaucema tsinuwar mala'iku haka zaki gyar........."

"Subhanallah" ta fadi a fili tana kuma janye idanunta daga cikin nasa numfashinta yana neman sauyawa saboda fargaba da mamaki.

Kalamansa sun mata matuqar tsauri,Wani abu me kama da nauyinsa taji ya saukar mata tun daga saman zuciyarta,don haka ta janye idanunta gefe. Shi ko sau daya bai taba jin nauyij gaya mata irin wadannan kalaman ba?,shi baya jin kalaman cike suke da tsauri da kuma nauyi?,ya sake lalacewa daga ya maina din data sani sanda tana nijer,sultanar nijer wadda batasan rayuwa ba,sultanar nijer da bata taba zuwa ko ina ba banda Nigeria.

"Fito....." Ya fadi yana ja baya,ya kama murfin motar ya bude mata yana tsaye ata wajen.

Bata sake cewa komai ba saboda shawarar da zuciyarta ta bata,ta bishi ta lalama ko ta zuba masa idanu taga iya gudun ruwansa,ta miqa hannu zata dauka jakarta ya miqa nasa hannun sai ta janye nata hannun,ya riqe jakan ta sako qafafunta ta fito daga motar. Murfin ya maida ya rufe,taku uku ya iso gabanta,bata tsammani ba sai taji tafin hannunta cikin nashi soft and warm tafin hannun. Wani yarrr taji kaman an watsa mata kiyashi

"Karkiyi taurin kai.......banason musu,i hate it.....indai da musu tsakanina dake ba zakiji dadi na ba sultana" lips dinta na qasa ta dan cije kadan,ga maganganu fal cikin ranta,amma yanzun neman kubuta daga hannunsa takeyi kada abun jiya ya maimaita kansa.

Abinda ta lura dashi kafin su isa reception din yadda idanu suka yi musu yawa a ka,eh su ba qabilarsu bane......amma kuma mutane ne kaman kowa,idanun haka na meye?. Bata da amsa saita taqaita ganinta kawai,bata da wani sauran kuzari saboda abinda takeji a jikinta.

Tunda ya sanya hannunshi cikin nata yake yamutsa hannun a hankali,fatar tafin hannunshi yana gogar bata softly,sau uku tana qoqarin janyewa yana warning nata da idanunsa,sai tayi sak kawai tanason taga iya gudun ruwansa.

Tun daga reception taga kalar girmamawar da ake masa,wani girma ake bashi na musamman wanda ya tabbatar mata tabbas shi din wani ne cikin asibitin. Duk wanda ya gaidashin kuma sai ya kafeta da kallo,kwarjininsa ya hanasu tambayarsa ita din wace?,at last suna dab da shiga elevator sukayi kacibus da daya daga cikin doctors na asibitin. Da alama shima babba ne cikin asibitin,saidai kuma yana da shekaru ba kaman maina din ba,shi dinne yayi qarfin halin tambayarsa,murmushi yadan saki yana gaya masa matarsa ce. Murmushi sosai likitan ya saki ya juya yana gaidata,daurewa tayi ta saki murmushin yaqe tana amsa masa,sukayi sallama ya sama musu elevator suka shige.

Ko kammala rufe kanta elevator din batayi ba ta zame hannunta cikin zafin nama,batasan me yasa ba amma tunda ya soma murza mata tafin hannuwa gaba daya nutsuwar jikinta ya fara yin qaura,wani abu me kama da yanayin data tsinci kanta a daren jiya yake mata yawo a jiki,kasala da mutuwar jiki tana mamaye dukka gabbanta,har idanunta tana jin sun fara wani iri.

Baice komai ba sai tsaiwa da yayi a gabanta da dukka tsahonsa,ya zube hannayensa cikin aljihun trouser na suit dinsa,ya kafeta da mayatattun idanunsa dinnan da har yau bataga idanun da suka kai nashi nauyi ba.

Baya taja kadan saboda yadda tsahonsa ya kere nata sosai,karon farko data fahimci lallai da gaske yaa maina din yana da tsohon da murjewar jikinsa yake hanawa a gani. Cikin rashin sa'a taku biyu kacal tayi ta tokare da qarfen elevator din,saita juya baya da sauri,no more space kenan?,sai ta sake taku biyu Left side dinta don burinta kawai ta bashi tazara. Duk hanzarinta batakai shi ba,batakai ga aje sawayenta ba ya tare gurin da hannu yayi mata katanga,ya qara taku biyu kawai sai ya hade gap din dake tsakaninsu gaba daya.

Musayar numfashi suka fara yi,daya daga cikin abinda ya karanci yana cikin weakness dinta tun a daren jiya. Hannayensa ya sanya dukka ya kamo hannayenta cikin nasa ya riqesu da kyau,ya kuma yi musu matsaya saman qirjinta still yana riqe dasu,wannan ya bawa bayan hannunsa damar gogar qirjinnata a dabarance.

Cikin magudanar kowanne jini na jikinta ya sakar mata wani irin feeling na babu zato wanda ke cakude da fargaba kafiya da taurin kai,fes yaga komai cikin idanunta,wannan taurin kan ya tsana,yanason ya qarasa cisgeshi gaba daya daga ruhi da gangar jikinta,don haka ya danna hannayensun duka da kyau cikin qirjinnata,abinda ya sanyashi tabo muhallin sosai,hakanan itama saqon ya sake isa ga sassan jikinta fiye dazu,lamarin daya sanya zuciyarta karyewa saboda komai ya fara kai mata ko ina,wannan ya karya zuciyarta,oily eyes dinta suka fara hidimar tara ruwan hawaye ta fara girgiza masa kai don abinda ta soma gani cikin qwayar idanunsa tana jin kamar zai kassarata,sauyawar kalolin qwayar idanunsa kadai abun tsoro ne a wajenta,yadda ya kafeta da idanunsan nan masu kaifi ya sake kassara duk wani kuzari da karsashinta.

Abinda bayan hannunsa ke iya ji din su suka zama jagoran baiwa dukka sassan jikinsa wani irin feeling me matuqar qarfi,har yana jin kamar bazai iya skipping minti daya ba a haka,numfashinsa ke son fara masa wasa,yayin da cikinsa ya harba,ya tabbatar somi somi ne na murdawar ciwon cikinsa,matsanancin ciwon cikin da tun daga wancan ranar daya fara saninta diya mace yake zame masa barazana a rayuwarsa. Duk inda zaya samu magani magana daya suke gaya masa,yana buqatar mace by his side. Ya riga ya fara yiwa halittarsa dan dani haukaci,tarin sha'awar da take cikin jini da halittarsa ya fara mata hanya daga bisani kuma hanyar ta datse,yana ganin komai cikin kowanne mafarki,yana ganin komai cikin kowanne dare,amma a zahiri bashi aikatuwa. Bai tana sha'awar zina ba,koda wasa kuma bai taba sha'awar tana diyan kowa bada sunnar annabi Muhammad ba,wannan ya sanya yake cikin azaba tsahon shekarun. Daga baya ya gayawa kansa,ciwon cikin yana daya daga cikin hukuncin da Allah zai masa ne tun a duniya na nesantar gida da yayi,har yanzun kuma yana aza ciwon a mizanin hukuncin Allah a kansa. Sauqin daya samu zuwansa umra biyu na qarshe daya yawaita addu'a,sannan kuma yasha zam zam sosai,sai gashi a wannan rana a kuma wannan lokacin yana niyyar tasan masa.

_KWANKWASON JIMINA_*

*_TSUTSAR NAMA_*

*_AMEENATOU_*

*_GUDUN KADDARA_*

_DUKKA AYARIN LITATTAFAN KUDINSU YA KAMA KAMAR HAKA_*

LITTAFI DAYA_400
BIYU_800
UKU_900
HUDU_1200

_IDAN TA BANKI NE ZAKI SANYA KUDINKI A WANNAN ASUSUN_

6019473875
Musaa Abdullahi safiya
Keystone bank

_ANTAYA SHAIDAR BIYANKI ZUWA GA WANNAN NUMBER_

09166221261


*Masu tura katin waya ko vtu kuma kai tsaye wannan number zaku tuntuba*

09134848107

*Maqotanmu kuma al'ummar qasar nijer zaku tuntubi wannan number dinne kai tsaye don biyan naku kudin*

09033181070


*ZAFAFA FAMILY na maraba daku*🫂🫂🫂🫂🫂*_GUDUN ƘADDARA_*

*H U G U M A*

BOOK 02 PAGE 89


A hankali jikinsa ya fara shacking abinda ya tilas masa sake mata hannu,ya kuma yi amfani da hannayen nasa ya jawota cikin jikinsa sosai sanda take neman yadda zata qwace,saidai ko kusa ko alama ya hanata hakan,dai dai sanda elevator dinsu ya isa floor din da ya buqata,sai ya jawota gefen qugunsa sosai ya riqota da kyau ya soma takawa da ita a hankali suna fitowa daga elevator din.

Dogon lobby ne dake dauke da office a jere cikin tsari da tsafta da kuma wadatar haske,waje ne dake da cikakkiyar nutsuwa don babu hayaniya ko kadan a wajen,a nutse yake takawa da ita bai saketa ba hakanan bai sassauta mata riqon da yayi matan ba,sai dan cije lips dinsa kadan da yakeyi saboda yadda yaji mararsa na murdawa,da gasken gaske ciwon keson motsa masa kenan.

Inda so samu ne,kuma inda ciwon yayi shawara dashi bazai taba bari ya motsa a irin wannan lokacin ba,saboda shi kansa yana tsoron zuwa irin ranar akan kowacce diya mace ma game dashi,yasan baqar wuyar da yakesha a baya,irinta dinne ya tabbatar duk sanda ya sameshi zai juye akan koma wacece.

A nutse duk da yadda jikinsa keson ya fara shacking ya bude qofar office na uku dake jere cikin jerin office din,yana riqe da ita da daya hannun ya tura qofar ya shige,sannan ya maida qofar ya kulle ya juya a hankali yana dubanta.

Tana tsaye a tsorace,ta raba hankalinta biyu,da farko tayi zaton office ne kaman kowanne office,sai da suka shigo sai ta fahimci office ne amma kuma na musamman dake dauke da wasu kujeru da kake iya maidasu gado a duk sanda kk da buqatar hakan,akwai lallausan carpet daya mamaye ko ina, kyakkyawan table dake dauke da takardu,fridge da manyan throw pillows masu taushi farare qal, corridor daga waje sai toilet daga ciki,gefe guda kuma kayan tarkace cups ne cikin wani drawer na glass a shirye,harda plates da spoons masu azabar kyau duka gold color. Basarwa tayi ta kama scarf dinta tana gyara zamansa saboda dan zamewa da yayi. Hannuwansa ya goye a qirjinsa yana takowa inda tadan bashi baya. Sam bataji tahowar tasa ba saboda lallausan carpet din dake wajen,saiji da tayi yayi caraf da hannunta a tausashe. Juyowa tayi adan hasale,saidai kuma
Kallon da yake mata ya banbanta da na kullum,mamaki da dan tsoro yadan kamata ganin yadda idanunsa sukayi laushi cikin lokaci kadan,a hankali idanunsa suna lumshewa suna kuma budewa kusan lokaci guda,sai ya sanya hannuwansa ya soma warware scarf din dake kanta

"Am burning with jealousy.......am envying sultana" ya qarasa fada muryarsa a tsananin karye,ya kama hannunta da daya hannun nasa yana kaiwa saitin qirjinsa daidai zuciyarsa, idanunsa cikin nata. Hannunta taso janyewa,amma kuma sai taji bugun zuciyar tasa da gaske ya wuce kima,dukka wata laka ta jikinta ta fara tsinkewa,sai ta gaza aiwatar da komai sai idanunta dake qirjinsa data zubawa idanu

"Am a cardiologist......kinji yadda bugun zuciyata ya banbanta da na masu lafiya ko?.......inaji a jikina indai haka yaci gaba da faruwa......zan iya samun heart failure sultana" ya qarasa maganar ta sigar rada yana lumshe mayatattun idanunsan nan tamkar wadda bacci ya yiwa illa.

Mutsu mutsu ta fara yi da hannun nata tana son qwace kanta,yanason yayi amfani ne kawai da harshensu na maza da suka qware wajen zaqin zance yasa ta mance yadda yayi rugu rugu da rayuwarta,ta dinga daukan rayuwarta da zuciyarta a pieces da qyar ta iya hadeta waje daya,sai kuma bayan ta tsallake kowanne tsanani,tayi moving forward yakeso ya dawo ya sake rabar rayuwarta?.


"Me yasa kika sake fita sultana bayan na gaya miki banaso?" Ya jefa mata tambayar yana qoqarin komawa mode dinsa na dazu. Fararen Idanunta ta daga ta kalleshi abubuwa da yawa cikin ranta.


"I can't take it......duk duniya suna kallonki,fuskanki,muryarki dama mo......." Kasa qarasawa yayi saboda ciwon daya mugun murda masa,sai kawai ya sanyata cikin jikinsa gaba daya ya dunqulesu waje daya har sai data ce

"Wayyo Allah na bayana" saboda wawiyar rungumar da yayi mata,kusan mintuna biyar sunana haka yaqi sakinta,ya kuma hanata motsawa,kamar yadda itama tsoron gudun da zuciyarsa takeyi ya hanata aiwatar da komai,tana jin yadda take bugawa sosai har saman qasusuwan qirjinsa.

Idanu ta shiga rabawa saboda gumin da taji yana ratso sumarsa yana gogar gefan wuyanta,shiri ne ko da gaske ne?. Ta tambayi kanta,da sauri ta zare jikinta daga nashi tana dan turasa kadan,abinda ya sanyashi yin baya yayi kaman zai fada saboda yadda jikinsa yayi laushi,sai ya sanya hannayensanya dafe bayan kujerar yana yin qas da kansa gami da runtse idanunsa da kyau. Labbansa na motsawa yana kiran sunan Allah yayin da sautin baya fita da kyau,shi kadai yasan abinda ke yawo tsakanin mararsa da jikinsa
Bata lura ba don gaba daya yadda yake behaving dinta ya sanya lissafinya na neman kwancewa,saita qarasa saman table inda ya yiwa jakarta ma'ajjiya ta dauka tana gyara riqonta gami da fadin

"Ka budemin na wuce na makara" ganin bai ko motsa ba saita tuna taga key din saman table,ta koma da sauri ta dauka ta dawo ta zura tana qoqarin budewar.

Lausasan tafukan hannayensa taga ya saka ya riqe hannuwanta dake murza key din,ya dagasu a nutse yana zare muqullin daga tsakiyarsu

"I need you......i really need you" ya fadi yana yin jifa da key din,kai tsaye kuma ya fada


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login